Kenza eBookz

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 13

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 13

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 13: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 13. Ta jima a ciki gurin wankan kafin ta fito sbd…

4,496 words

Ta jima a ciki gurin wankan kafin ta fito sbd acan din kukane mai tsananin karfi da sosa zuciya tayi sosai kafin tayi wankan ta fito.

Komai da a yanzu ake kawo mata tana amfani dashi na musamman ne dan haka body lotions ne masu tsada hadin qasar BOYEM da body oils tareda turaren da ya gama kama jikinta dan kuwa ko bata shafa komai ba ko batai wanka ba wani qamshi ne yake fitowa a jikinta Wanda ya gama kama koina har gashin jikinta dan yanda ake turara Kayanta haka ake tirara ta.

Bayan ta gama shiryawa cikin wata doguwar rigar qasar kuwait black da mayafinta a kanta daure kalan daurin al’adar qasar breakfast aka kawo mata Sai a lokacin tayi tana gamawa lokacin sallah yayi tana sallah batasan lokacinda bacci ya dauketa ba a kwance kan lafiyayyan gadon dakin sbd madarar da ake bata akwai maganin saka bacci dan samun nutsuwar gangar jiki data Kai gashi duk tsayin Daren bata rintsa ba dan hakanne baccin ya samu daman dauketa sosai.

**********Karfe hudu na yammar ranar motoci sama da goma ne suka isa airport din BOYEM dan dauko SULTAN YASAR ALMAZ BOYEM Wanda a duka kaf motocin babu Wanda bata haura mahaukatan millions ba kudin siyanta,

Ko motocin securities din masarautar ba qanana bane dan haka kusan 30 min kafin saukar private jet dinsa suka isa airport aka zagaye koina na hanyar fitowa da securities masu tsananin gaske hakama daga lokacin da jirginsa ya sauka airport din babu motar da zata bar airport din sai motocinsa da securities dinsa sun wuce sbd matsayi da tsantsan ikon da Masarautar BOYEM take dashi take kuma bugawa kaf zamanin babu me matsayin dayake bugasa komai muqamin kasar dakake dashi.

Jirginsa na sauka ba bata lokaci motoci suka iso har bakin jirginsa suka daukesa aka bar airport dashi cikeda tsaro ba hayaniya zuwa Masarauta,

Tafiya bame tsayi sukai ba aka iso gida tin daga nesa securities sukai saurin bude gate suna mimmiqewa tsaye qame a jere kansu a qasa.

Haka motocin suka wuce ciki kaf har zuwa gate na biyu Wanda taron yan fadarsa suke duk matsayin su da muqaminsu da suke dashi na masarautar matiqar sarki yayi tafiya ya dawo dole ne suka tarbesa duk da baa dawowa dashi ya tsaya koina sai cikin tirakarsa sai daga baya yake fitowa fada koma Washe gari ko Bayan kwana biyu amma duk da hakan dole ke duk tafiyar da yayi ya dawo duk wani me matsayi a Masarautar BOYEM sai ya fito ya tarbesa,

Ana isa gate na uku mota biyu ce kadai ta wuce ciki wadda daga wadda yake ciki sai wadda babban amintaccensa da securities dinsa na hanyar tirakarsa suke ciki.

Motocin na shigewa gate din na uku aka rufesa ruf babu kuma mai iya ganin sultan din sai ranar daya gama hutawa ya fito iyalansa kadai ke suke da ikon ganinsa a wannan gabar dan haka koina ya sake daukan tsit me qasar BOYEM ya dawo komai nisan kilometers din dake tsakaninka da ina yake matiqar kana cikin BOYEM palace din to Ka tsananta nutsuwa da kama jikinka dan kuwa yana dawowa akwai sautin da ake bugawa Wanda kusan duka babban garin saiya dauka.

Idan akace Aljannar duniya gurin tsara bangaren sultan YASAR to an taqaita ne kawai sbd Kai tsaye kana shiga tin daga hanyar da zata kaika palon farko na isa tirakarsa zakaji jikinka ya mutu ko kafafunka sai kayi daqyar kake dagawa,

Doguwar hanya ce datake tsit tiles din da zaka Dora kafafunka kayi tafiya ya dauki Wani irin sanyin da duk Taku kake jinsa har cikin qwaqwalwarka,

Qamshi da zakaji yana ratsa hancinka zuwa qwaqwalwarka haka zaka jisa yana shigarka cikin nutsuwa tamkar umarni ake basa sbd nutsuwar kamshin datai yawa,

Komai dayake hanyar fari da golden ne dayake daukan ido yana sakaka sanin Kai ba kowa bane a qasar BOYEM ma gabaki dayanta bare masarautar ita kanta, Tsit gurin yake ba motsi ba hayaniya securities ne tin a karfon kofar da wata security camera datake bin motsi duk inda yayi amma iya kofar shigowa ne kadai securities din suke kana shigo doguwar hanyar tsit kawai sai mutuwan jiki,

Idan Ka wuce doguwar hanyar palon farko zaka iso wanda kana shigar sa Ajiyan zuciya ce zata kufce maka me sanyi itama da nutsuwa sbd komai na palon ladabtarwa kawai yakeyi dan asalin dukiyar duniya ce a cikinsa, Komai na palon brown and golden ne Wanda idan Ka jima a ciki Kai tsaye zaka iya yadda da labarin da ake bawa duniya n cewan komai dayake cikin masarautar BOYEM indai Golden ne zinariya ce kawai sbd kusan akwai guraren da adon nasu da gaske akwai zinari a cikinsu.

Wasu luxury leather Turkish royal sofas ne brown da suke daukan ido sun dauki sanyin ac da wani sanyayyan qamshi har sun gaji,

Premium luxury winter velvet curtains ne a palon da suka sake maidasa tamkar ba a duniyar mutane ba sai Sauran abubuwan dake palon masu tabbatar da duniyar masu arziki daban take ko a ina ne,

Kana wucesa yar qaramar tafiya ce da bata wuce Taku hudu zuwa hudu Ka isa palon dake gabansa Wanda shima tsaruwarsa ta wuce na farkon sedai shi komai na cikinsa milk da golden ne Wanda shi nasa tsarin English settin ne ba kamar na farkon dayake komai na royalty ne,

Kana wucesa qaramin palo ne a karshen Wanda komai nasa yafi zama mai sanyin tsari da nutsuwan kala dan kuwa milk sky blue ne da golden mara Kala sosai hakama baida kaya sosai sai burgewa da zallan class,anan asalin lafiyayyan bedroom din sultan YASAR me BOYEM yake Wanda fadar tsaruwarsa bata lokaci dan kuwa gadonsa kadai dayake tsakar tsakiyar dakin ya isa ya sakaka tsayawa kallansa dan kuwa komai na dakin coffee brown da golden ne dayake nuna asali da ainihin tsarin royalty dan hatta wani tsadadden smart automatic curtains dake zagaye da gadonsa da baa ganin Wanda yake ciki sedai Inuwansa abin kallo da daukan hankali ne harma da tsoron dukiyar datai yawa a masarautar.

Qamshi da sanyin dayake fara sauka a Fuskanka zuwa hancinka na daban ne idan Ka sako Kai dakin Wanda duk duniya babu me shigarsa idan ba matansa ba suma sai kuma macen da zai kwanta da ita Wanda yake tamkar saar duniya garesu. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali

*_HAYATEEM_* Mamuhgee

31 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291

******* Masu aikin bangaren Sultan daban suke gurinsu daban yake Sam baa hadasu da kowa hakama koyaushe cikin kiyaye lafiyar su ake akai akai sbd tsaro da bawa komai daya gangancesa tsaro da kariya daga koman qanqantar cuta.

Ayau din daya dawo daga doguwar tafiyar kwanaki da satika harm da wata gabaki daya matansa harma da wasu daga cikin imebētinsa sun shirya sosai sunci burin samun gayyata zuwa shimfidarsa sbd dole bazaa rasa tarin buqatar mace daya dawo da ita ba tinda tsawon lokaci baya tareda mace,

Matansa su biyu sunsan dole ne zuwa turakarsa yi masa Barka da dawowa harma da kwana acan amma ba lallai su samu yaji buqatan kwanciya dasu ba dan saukewa Kai buqata haka dan hakanne kusan kowacensu tayi shiri tana fatar ta kasance itace wadda Ayau zai saukewa buqatarsa.

Daga matansa harma da imebētis dinsa gabaki dayansu sun san an shirya masa wasu sabbin imebētin wainda zai samu nutsuwa dasu sosai amma duk da hakan basu cire ran samun gayyatarsa dan haka a ranar babu macen data fito sbd tsima kansu da sukai da Qamshi da abubuwa daban daban.

Wanka yayi a cikin ruwan da aka hada masa masu zafi da qamshin itatuwa masu sanya nutsuwa tsawon lokaci a cikin ruwan saida yar gajiyansa ta sake ta wartsake kafin ya fita ruwan yayi wanka da shower da ruwan dumi har suna fidda hayaqi tukuna ya dauro towel me kauri da girma ya fito wani irin qamshi na biyosa daga toilet din.

Koda yayi fito HAILE na dakin ta iso tana Zaune haskenta na daukan ido qamshinta me sanyi ya gauraye dakin daya sakasa dan Lumshe ido yana qarasowa ya zauna a kujeran dake gaban dresser Sai a lokacin ya dago fararen idanuwansa tas masu girma da tsananin kwarjinn dayake tsinkar da duk Wanda ya kallesu ya sauke a fuskarta ya mata kallan nutsuwa yana sake yadda da babu mace mai kyanta duk da babu soyayya a ransa ta kowace mace amma yadda da HAILE itace mace mafi daraja a Masarautar BOYEM yanzu.

Bude baki yayi ya amsa gaisuwarta a taqaice yana maida kallansa ga madubin dake gabansu ta saka towel ahankali tana goge masa jikinsa a natse da kulawa tareda tsananin sonsa datake Jin koyaushe kaman zai kasheta,

A rayuwarta bata taba rasa komai datake so ba, Babu abinda batada dashi a rayuwarta tin daga kan dukiya da mulki da kyau da iko amma sultan YASAR BOYEM shine abinda ta kasa mallaka ita kadai yanda take so, Shine Wanda takejin tana yiwa so kamar ma fiyeda yayanta sbd babu namiji a cikinsu, Shine Wanda take iya yin komai a Kansa ciki kuwa harda daukan rayukan mutane datake Jin ba komaiba, Shine Wanda bazata iya taba barin ya San soyayya ba idan ba akanta ba dan kuwa ita kanta haryanxu tasani sultan yasar bai taba son kowace mace ba harsu da suke matansa babu asalin soyayya a tsakaninsu kawai dai yana aurensu kuma yana samun yanda yake so a tattare dasu hakama yana tareda dasu ne sbd sanin kowane sarki baya taba cika ko zama Sarkin saida mata da iyali a kansa,

Idan har sultan Yasar ba ita ze so ba har abada bazata taba barin ya dandana menene soyayyar gaskia da gaskia dan kuwa a littafinta baa ma haifi macen da duk duniya sultan Yasar zai so ba Bayan ita.

Harta gama goge jikinsa ta dauki mai me Laushi da qamshi tana shafa masa bata Dena kallansa ba kaman zata hadiyesa kaman zata bude zuciyarta ta sakasa ta rufe kowa a duniya ya Dena ganinsa Bayan ita kadai.

Cikin Kayan Shan iska da hutawa ya shirya ya Dora jallabiya milk me kyau da tsada tareda santsi ya nufi gurin sallar dake cikin dakinsa ya tada sallar laasar,

Yana idarwa abincin dayafi karfin cikin kusan Mutum goma aka kawo aka jere reras a makeken dining table din dake palon sa na biyu acan ya isa yaci abinci daidai cikinsa,

Yana gamawa Maraki na shigowa itama da tata hidimar dole HAILE ta fice tabar bangaren,

Baccin nutsuwa da sake samun wartsakewa yayi nai dadin gaske har yamma sosai tukuna ya farka yayi wanka ya sauya kaya zuwa jallabiya mai duhu da wata black and golden kyabba mara nauyi data fito da haske da zallan kyansa na asalin jinin BOYEM.

Sallar magrib ya fito a babban masalaccin dayake cikin fadarsa Wanda securities ne dashi shima masalaccin hakama manyan Masarauta ne suke sallah a cikinsa,

Koda ya fita baya dawowa ciki sai yayi sallan ishai Wanda yana shigewa kuma babu me sake ganinsa sai wata safiyar.

Karfe takwas da rabi harma da mintina ya shige kuma yana shigewa ake rufe kowane gate na Masarauta babu shiga babu fita sai kuma Washe gari dan haka koina y sake kamuwa da nutsuwan tsit dan kuwa dole kowa ya gama abinda yake ya shige ba hayaniya koda kuwa kana nesa ne.

****Adaidai wannan lokacin Ayanah ce a cikin pool din da zatai wankan zuwa tirakar Sultan a daren, Bayi sama da hudu ne a kanta suna zuba mata ruwan dumi da qamshi a hankali tin daga kanta suna sauka kan fuskarta da gangarowa jikinta da santsi sbd fatarta datai Wani irin Laushi da santsi me yawan gaske,

Idanuwanta a rufe suke bata iya budewa ba sbd bata buqatan kallo ko ganin komai da ake mata,

Sakinah na cikin masu gagarumin shirin nata Wanda dukkanin kowane motsin sakinar jinsa takeyi yana yanka da Sosa zuciyarta sbd ganin yanda Ayanaah ta gama mutuwa daga gangar jiki har zuciya babu abinda ya rage hakama daga daren yau Ayanah ta tashi daga ayanarta sedai sabuwar uwargijiyarta a karo na biyu, Koma dai menene yayane tana fatar daga Daren yau rayuwar Ayanaah tayi sauyi zuwa mafi alkhairin rayuwa da ci gaba tareda warakar dukkanin baqin cikin dayake dunqule a zuciyarta.

Mintina kusan arbain aka share zuwa awa daya aka gama wankan kafin aka bata damar datai wankan karshe da kanta tukuna ta fito daure da towel brown gashinta dayake a jiqe ya kwanta manne a fatar wuyanta zuwa bayanta hatta ruwan dayake diga daga gashin nata qamshi suke fiddawa sbd yanda akai mata wankan turare.

Sakinah ce ta riqo hannunta daya a cikeda tsantsar ladabi da kulawa kanta a qasa sbd daman jiran fitowarta suke jira bisa umarni.

Gaban babbar madubin dake dakin mai tsari da Kayan shirinta birjik jere a gabansa suka nufa ta zaunar da ita sbd Ayanah din ta koma tamkar makauniya sai yanda akai da ita kawai.

Goge mata kanta suka fara yi zuwa bayanta aka tsane ruwan kafin aka dauko handryr aka fara busar da gashin Ana turara masa turaren wuta masu qamshi na larabawan BOYEM tareda fesa turare da man gashi mai qamshi Ana fesawa Ana drying gashin dan haka koda ya bushe tareda qamshin da mai ya bude yafara daukan ido yana fidda sirrin qamshi me sanyi,

Man da aka shafe jikinta dashi shi kansa me samu da qamshine har aka gama aka gyara gashin aka kawo mata Kayan sakawa tenya ce da kanta ta kawo mata har dakin ta Dora mata tray din a hannu kowa ya fice Banda sakinah da tenya tace ta tsaya ta tayata shiryawa sbd ganin kusanci da shaquwansu.

Bayan ficewan kowa dagowa ahankali Ayanah tayi ta zubawa kanta ido ta madubin dayake gabanta batareda cewa komaiba ko motsawa wasu hawaye masu dumi da sanyi suka gangaro mata ahakali ta Lumshe ido tareda Miqewa ahankali Sakinah ta tayata saka komai batareda kowannesu yayi magana ba har saida ta gama shiryata tsaf tukuna ta tsira mata ido gashin jikinta take suka miqe ta bude baki cikin tsananin faduwar gaba da rawar murya tace

‘MashaAllah Ka quwwata illa billah’

Bayan hakan bata iya cewa komaiba sbd tsoron Kyan Ayanah ma taji tanaji a Karan farko sbd wata irin kwalliyace akai mata wadda ta saka gashin jikinta Miqewa sbd kyau da Allah ya halitta a gurin,

Motsawa ahankali Ayanaah tayi tana Lumshe idanuwanta daga kallan sakinah sarkar hannunta tayi wani sirrintaccen kukan adon mata Wanda ya saka sakinah Jin jikinta na mutuwa kuka na son zuwar mata amma ta danne sbd kada ta qara karya zuciyar Ayanah.

Rungumeta take son yi amma shikenan ta Riga ta rasa wannan damar dan haka ta sunkuyar da kanta hawayenta datake riqewa suna sauka ahankali,

Hannu Ayanah ta daga a hankali takai zata dago fuskan sakinar amma sakinan taja baya a natse tana girgiza Kai sbd daga yanzu babu Wanda yakeda iko kona dogon kallan Ayanah bare taba jikinta sai kuma tabaro tirakar sultan.

Bude kofar akai tenya ce tareda bayi sama da goma wainda suka sauyo uniforms dinsu sunyi fes dan haka babu bata lokaci tenya ta kalli Agogo karfe goma sha daya da rabi na dare dan haka a natse aka buda mata hanyar data sakata sauke ajiyar zuciya mara sauti babu Sauran abinda ya rage a yanzu kam sai fuskantar sabuwar kaddararta da batasan me ta kunsa.

Takawa tafara yi ahankali babu Sauran kuzari a jikinta ko kadan kanta a qasa.

Kai tsaye duk Wani bawa dayake a masarautar a yau ya shige sbd baa buqatan ganin kowa lokacin Kai imebēti dan haka koina tsit sai sautin kukan sarkar zinarin datake kafar Ayanah dake fidda sauti me dadi da nutsuwa har zuwa kofar isa tirakarsa inda take securities sukai qasa da kansu suna bude mata kofar da sauri cikin nutsuwa,

Daga ita sai tenya ne suka shiga Sauran bayin anan suka tsaya gefe kansu a qasa,

Duk Taku daya da Ayanah ke tsananta qunci da nauyi kafafunta keyi tana sake macewa ciki da wajenta har suka isa palon karshe Wanda anan tenya ta tsaya koina yayi dum babu haske an rage sosai dan haka daga nan Tenya ta tsaya ta miqawa MARAKI Ayanah GHAZ wadda itace zata kaita har kofar master bedroom dinsa ta sakata ta juyo.

Tinda MARAKI ta kama hannun Ayanah taji tamkar duniyarta ta tsaya cak sbd abinda idanuwanta suka gane mata da kamshin da hancinta ya shaqar mata Wanda ya saka zuciyarta bugawa dan Kuwa Kyan data gani kusan tsoro itama ya bata Ayau din.

Rawa kafafunta sukeyi harta isa babbar kofar dakin kaman yanda duk takun Ayanaah daya itama yake jijjiga zuciya da ruhinta harta isa ta bude kofar Kai tsaye ta sakata a natse ta juyo ta fice tareda rufe kofar sai kuma da asuba zaa taho a Jere zafaffuyar madara da inibi tareda dabino me kyau da zuma.

Tana fitowa tareda tenya suka fito har waje ita da bayinta dake jiran fitowarta suke wuce ita kuwa tenya da nata bayin gadin kofar zasuyi a tsaye zasu kwana har asuba su koma da Ayanah dan haka rufe kofar karshen securities sukai tareda kashe wutar koina ta ciki daga wajen.

Acan ciki kuwa tsayuwar minti daya Ayanah tayi batareda ta iya Jan Numfashi me kyau ba sbd zuciyarta dake Neman tsayawa cak,

Ahankali ta motsa tareda Taku daya cikin tsananin nutsuwar data saka sarkar kafarta fidda sautin daya saka sultan dayake Zaune dagowa ahankali cikin qasaita da kamewa ya sauke fararen idanuwansa tas a kanta. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

32 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291

******* Cak Ayanah ta tsaya tareda dawo da kafarta baya datai Taku daya anan ma kusan sake bada sauti sarkar qafarta tayi Wanda ya sakasa gangaro da idanuwansa kafafunta ya zubawa fatar kafarta qal datake daukan ido,

Ajiyan zuciya ya sauke tareda Miqewa Kai tsaye daga shi sai shigar baccin da iya dogon wandon bacci ne se Rigar da gabaki daya gabanta yake a bude fadadden kakkarfan kirjinsa dayake bayyanarda karfinsa a bayyane shima tasa fatar na daukan idanuwa,

Duk qamshin data shigo dashi sai da nasa ya shiga hancinta Wanda ya saka gabanta mummunan faduwa a Karan farko sbd qamshin ke sake tabbatar mata da Ayau namiji zai kusanceta ya rabata da martaba da sunanta da iyayenta suka haifeta suka sanya mata cikeda alfahari Ayau zata rasashi ta ringa karba sunan imebēti har karshen rayuwarta,

Qasa ta sake yi da kanta sosai idanuwanta cikowa da wasu irin hawaye masu dumi da tsananin qunci,

Qamshinta dayake cika hancinsa batareda ta iso garesa ba ya sa saka sa sake dagowa idanuwanta a Karan farko daya kalli asalin fuskanta yana zuba mata idonsa daya saka gashin jikinta Miqewa gabaki daya ahankali ahankali duk da bata dago kanta ba amma jikinta gabaki daya yaji kallan.

Sanin abinda ya kawota da bazata taba gujewa ba har abada ya sakata rintse ido da dan karfi hawaye masu dumi suka gangaro mata ta daga kafarta cikin tsananin mutuwan jiki tafara tako wa a sanyaye zuwa garesa yana tsaye kwarjinsa ya cika naimar dakin gabaki daya amma har lokacin kanta na qasa Sam ta kasa dagowa.

Duk Takunta daya motsa buqata da karfin sha’awarsa yakeyi idanuwansa na sake Binta takunta da kallan nutsuwa sbd baa taba tsayawa bata masa time a lokacin dayake cikin buqatuwa sai Ayau din dan haka Kai tsaye bakin makeken lafiyayyan gadonsa ya isa miskilance ya zauna jikinsa na sake daukan dumi me nutsuwa na buqatar mace dan kuwa har wani ja idanuwansa suka fara ga qamshin daya gama dauke niimar dakin na mace me daukan hankali da motsa tsananin shaawa da sanyi,

Daqyar kafafunta suka kawota har bakin gadon inda yake ta silale jikinta na sake macewa da quncin da babu mafita ta durqusa gabansa a bisa umarni da koyarwar da duk imebēti ke masa,

Hannuwanta biyu na wata irin rawa da kakkarwa me bayyanarda sanyin jiki ta Dora Akan mayafin dake rufe da kanta zuwa fuskarta dake dan rufe kadan da transparent black mayafi me kyau da shine yake saka hasken fuskarta da kyanta na sake fitowa sosai,

Ahankali ta fara janye mayafin daga fuskarta zuwa kanta harta saukar dashi daga kafarta zuwa qasa dogon gashinta dayake a sake bayanta yana fidda sirrin kamshi ya bayyana,

Kanta dayake qasa ta fara dagowa shima ahankali tana kasa dago idanuwanta da sukai dan ja ta Hadiye wani mummunan baqin ciki da qunci daya wuce maqoshinta ta kasa bude baki tayi gaisuwar daya kamata tayi sbd tana bude baki zata iya hadiyar zuciya ta mutu dan haka hannunta biyu dake rawa ta sake kaiwa gaban rigar datake jikinta me fadi sosai datake da wani kyakkyawan zip a gabanta daga sama zuwa qasa ta fara bude zip din tana Jin zuciyarta na yanka ta budesa har qasa take maroon din qaramar rigar dake jikinta mai masifaffen daukan hankalinta bayyana ko hannu batada shi hakama wasu irin crystal stones ne a jikinta masu shegen kyau da suka saka rigar kyau sosai a farar fatarta da babu tabon komai a jikinta taji kyaran daya sakasa zubawa fatar ido yana miqa hannu ahankali ya shafi fatar tareda fizgota jikinsa ya Kai fuskarsa cikin gashinta ta wuyanta ta baya ya shaqi wani fitinannen kamshin daya sakasa mannota da jikinsa sosai yana zura hannuwansa duka biyu wuyanta kaman zai shaqota ya birkitota suka fuskanci juna ya sake cusa kansa wuyanta ta gaban ya Lumshe ido duka shaawarsa gabaki daya tana qarasa tasowa,

Fatar hancinsa ce ta gogi fatar wuyanta ta rufe ido ahankali tsikar jikinta na tashi sbd jikinta da bai taba haduwa dana namiji ba ta wannan sigar,

Tashin tsigar jikinta ya saka tasa tsigar jikin tashi yana bude bakinsa ahankali cikeda wata kakkarfar shaawa ya dora lips dinsa a fatar wuyanta ya sauke wani gigitacen Kiss din daya saka hawayen idonta gangarowa suka sauka Akan fatar gefen fuskarsa ya kuma Ji saukansu amma bai dagoba sbd wata zazzafar wutar data kuma kunnuwa a jikinsa sbd babu macen daya taba kwanciya da ita kaf rayuwarsa data kuka ciki kuwa hadda matansa,

Kowace mace a duniya da zata kwanta dashi a gurinta ba abin kuka bane abin farin ciki ne dan haka komai azabar da suke sha na kwanciya dashi din basa tana nunawa bare zubda hawaye Wanda Ayau ya fara ganin hakan Wanda haka kawai hawayen Raunin datai ya sake hura wutar shaawarsa dan kuwa ayau ya samu daman sanin Raunin mace a gurin kwanciya da jarumin mazan BOYEM irinsa.

Zame rigar jikinsa yayi a hankali ta fadi qasa ya saka hannunsa daya ya zagayota yana mannota kirjinsa fatarsu ta hade ya sauke ajiyan zuciya ke sauti tareda Kama fuskarta da hannunsa daya yayi mata kallo daya ya saka bakinsa Akan nata yafara kissing nata cikin karfin buqata da qwarewa,

Bata iya kissing ba hakama tsoro da quncinta tsananta gudun hawayenta sukai tanaji ya saka hannunsa daya yayiwa zip din Bayan rigarta zara daya data saka saida ya fice gabaki daya ya fadi qasa tareda rigar a lokaci daya…..

Haduwar asalin fatar kirjinta da kirjinsa da babu kaya ya sakasa fidda numfashin daya saka kanta girgiza ya gangaro da fuskansa kirjinta yana fita hayyacinsa ya fara mata abubuwan daya saka hawayenta zama kuka Mara sautin dayake shiga kunnuwansa direct suna harbawa cikin kwakwalwansa komai na sake tsimasa,

Yanda yake kissing yana lasar fatarta da cakuda kirjinta ya saka kukanta cigaba da tsananta shi kuwa loosing control yayi Kai tsaye cirata yayi sama yayi ya shige lafiyayyan gadonsa dake zagaye da mahaukatan net curtains ya baje ta a gadon yana sake jiquwa da shaawarta sbd kukanta dake sake kunnasa,

A yanda yake cikin karfin shaawa babu abinda yake tsananin buqata Bayan dandana niimar dake jininta wadda har wani dumi yakejin tana sakasa Ji dan haka babu wani sauki ko sassaucin da zata samu daga garesa Kai tsaye ratsata yayi yana maidata cikakkiyar macen Sarkin Boyem,

A yanda fatar jikinta take da dumi mai sake dumamasa haka cikinta yake da Wani irin dumi Wanda asalin gashi da turaren tsuguno ne daya ratsata ya saka har cikinta dumi ne dashi dan hakanne ya sake loosing control nasa gabaki daya.

Sauti sosai kukan Ayanaah ya fara fitarwa sbd azaba da zafaffen baqin ciki da quncin dayake yunquro mata tana rintse idanuwanta tareda qanqamesa tareda tsanar rayuwarta da duka abinda zai biyo bayanta jikinta har wata irin jijjiga da kakkarwa yakeyi sbd ba qaramin girmansa da karfinsa yake sauke mata cikin Jin yana samun dukkanin gamsuwa da dumin jiki.

Tsawon lokaci ya dauka kafin ya samu cikakkiyar nutsuwa ya barta kaman babu rai a jikinta idanuwanta a rufe hawaye na bin gefen fuskarta tana fatar inama ranta ya fita a lokacin tabar duniya ta huta da fatar Allah kada ya bata rabon samun ciki.

Readers Also Read