Kenza eBookz

Heedayah complete Novel - Chapter 61

Heedayah complete Novel - Chapter 61

Heedayah complete Novel Chapter 61: Heedayah complete Novel Chapter 61. Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Bude…

2,141 words

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Bude kofar parlon Heedayah tayi suka yi ido hudu da shi yana xaune parlon yana danna wayarsa, ta kara daure fuska ta tafi ta xauna saman kujera murya can ciki tace "Ina kwana" Jin bai amsa ba ta daga kai ta d'an kallesa, ajiye wayar hannunsa yyi still not looking at her yace "Congratulations for reuniting with ur parent" Tace "Thank you" bayan few seconds jin bai ce komai ba tace "A kawo maka breakfast in ji Ammi?" Ya mike yace "Not hungry" daga haka ya nufi kofa ta bi sa da wani kallo har ya fita, ta kyabe baki ta mike ta fice parlon ita ma, tana jin yana sallama da Amminta ta makale ta ki karasawa, Ammi tace "Breakfast din fa?" Yace "No na yi breakfast nagode" Ammi tace "Ohk hospital din xaka tafi yanxu?" Yace "Aa, Kaduna xan wuce" Ammi tace "Yau din?" Yace "In sha Allah" Ammi tace "Toh Allah ya tsare, sai mun xo" Yace "In sha Allah" Bayan Azahar Heedayah da Farida suka tafi asibiti tare da Amminta, she is just happy tun fitowarsu ko ba komai xata ga condition din Khaleel, Junaid ne kadai xaune ward din, Khaleel kuma na kwance yana bacci, Ammi suka gaisa da Junaid tana tambayarsa me jiki, yace "Alhmdllh da sauki" Ammi tace "Toh Allah ya basa lafiya, Allah ya tashi kafadunsa" Junaid yace "Ameen ya rabbi" Heedayah ta ajiye abincin dake basket din hannunta da suka taho da shi tana kallon Junaid a hankali tace "Ina yini ya Junaid" ya sakar mata murmushin da iyakarsa lips yace "Lafiya" Gaishesa Farida tayi ya amsa ta nemi kujera ta xauna, bayan few minutes Ammi tace "Toh idan ya tashi ka gaida mana shi, xa mu koma, Allah ya basa lafiya" da sauri Heedayah ta kalli Ammi amma dai bata ce komai ba, Farida ta mike ganin Ammi ta yi kofa tana amsa sallaman da Junaid ke yi mata, Heedayah kamar xata yi kuka ta mike a hankali, xata fita Junaid dake lura da ita ya kalli kofa ganinsu Farida sun fita ya riko hannunta ba yabo ba fallasa yana kallonta yace "Bayan tafiya gidansa da kika yi kika kwana, do u still have any undone business with him???" Heedayah ta buda ido tace "But he is sick and I have to pity him..." saketa yyi yace "Toh xauna kiyi jinyarsa" Ko kallonsa bata sake yi ba ta bi bayan Amminta da sauri ta fita. Suna komawa gida Ammi ta shiga gidan Dinar tare a Heedayah da farida, Mami na parlor xaune Dinar tayi tagumi tana kallonta tace "But you need not to be this worried Mami, ke komai sai ya baki tausayi, ba sanin wannan mutumin kika yi ba me yasa xaki damu kanki haka a kansa, beside yana samun lafiya ai ko, ni fa har yanxu I am not happy at the way ya kai Heedayah gidansa har ta kwana, no responsible person will do that, and dubi fa har waya ya bata a boye, what's the meaning of that, gidan iyayenta na asali kuma da ake ganin kamar shine silar xuwanta everything just happened coincidentally ba wai ya san sune iyayen nata bane, I see no reason da kowa xai wani dinga ganin kamar shine silar reunion dinta da parent dinta, it's not so plss, da ta ci gaba da xama a nan kafin hutunsu ya kare dole Mum Islam xata shigo ta ganta daga nan komai xai bayyana...." Mami dai sai kallonta take, Dinar ta ci gaba tace "But the way u people are treating d guy kamar ba shi da laifin dauke yar mutane ya kai ta gidansa ta kwana daga shi sai ita is alarming, who does that, nobody is even talking about this fa, duk mijin da ya fito xai aureta in har fa ya ji wnn labarin da karamin matsala xai ja ba, yarinya budurwa ta tafi gidan saurayi ta kwana ta yini duk a daga ma mutane hankali, but nobody is talking about it, ni fa shi sa Shuraim din nan ya burgeni wllh, ya san abinda yake" Mami tace "Enough Dinar, I trust Heedayah, kila dai kun yi mata wani abun ne da bata ji dadi ba ta bar maku gidanku amma ba abinda xai kai ta gidan namiji da son ranta, wanda Allah ya riga da ya kaddara dole sai ta bar gidan ma xata hadu da mahaifanta, ta silar wnn bawan Allahn kuma...." Sallamar da aka yi bakin kofa ya sa Mami tayi shiru, Farida ta bude kofar ta shigo parlon Heedayah na biye da ita sannan Ammi, a sanyaye Heedayah ta karasa gun Mami ta duka kusa da ita tace "Ina yini Mami" Mami ta sakar mata murmushi tace "Lafiya lau, kun dawo asibitin?" Heedayah tace "Mun dawo" Maman Fadil ta mike tana ma Ammi sannu da xuwa, Ammi ta amsa da murmushi ta xauna snn suka gaisa da Mami, Mami tace "Nima yanxu nake shirin xan tafi asibitin, da yau din ma xa mu wuce Abuja da Barrister amma nace bari in kara kwana daya in ga jikin bawan Allahn" Ammi tace "Allah sarki, da muka je ma bacci yake ynxu, and he is the one holding us back too don xa mu tafi Kadunan mu ba, ya ce mu jira ya ji sauki tukun mu je" Mami tace "Toh Allah ya bashi lafiya" Ammi ta amsa da "Ameen" drinks Dinar ta kawo ma Ammi da bata ta6a shigowa gidanta ba sai ranan, Ammi tace "Ae da kin barsa Maman Fadil, Ina Fadil din?" Dinar tace "Yana bacci a sama" Ammi tace "Allah sarki" Kitchen Dinar ta tafi ta ci gaba da girkin da take Farida ta mike ta bi bayanta, Heedayah dai na xaune kusa da Mami, Mami tace "Ki je ku yi girkin" Ba musu ta mike ta bi su kitchen din, Ammi ta mike ta dawo kusa da Mami ta xauna ta fara magana cikin sanyin tace "Hajiya muna alfahari da ke da Barrister, kun yi abinda ba ko wani d'an Adam Allah ke ba ikon yi ba, kun rike Heedayah xuciya daya ba tare da sanin daga inda ta fito ba, Allah ya saka maku da alkhairi, ya biya ku da aljanna, domin mu kam bamu da abinda xa mu biya ku" Mami tayi murmushin karfin hali tace "Allah ya taimaki nawa haka nima...." Ammi tace "Ameen" Suna parlon har kusan la'asar kafin Ammi ta mike tace "Xata koma gida tayi sllh" Mami tace "Nima sllhn xan yi nasan Dinar sun gama girkin sai mu je asibitin" Ammi tace "Toh Allah ya dawo da ku lafiya" Mami tace "Ameen, amma don Allah kar a sake kawo wani abincin, wanda aka kawo ma Allah ya amfana, Ga Dinar tayi girki ma yanxu" Murmushi kawai Ammi tayi, ta kara mata sallama ta fita parlon. Mami na idar da sllh Dinar ta fito da abincin da ta gama a basket, Mami tace "Kin yi ma Usman din magana?" Dinar tace "Ehh bari in dauko Hijab" Heedayah ta sakko daga upstairs bayan ta idar da sllh Mami tace "Ga abinci can a kitchen ki kira Farida ku deba kuyi lunch" Heedayah ta xauna a hankali tace "Mun ci abinci" Mami tace "Ohk" Shiru Heedayah tayi, can tace "Asibitin xa ki tafi Mami?" Mami tace "Ehh" A hankali Heedayah tace "In bi ki Mami?" Mami tace "Ba daga can ku ke ba yanxu?" Heedayah bata ce komai ba, Dinar dai ta saka hijab dinta ta dau basket din abincin ta fita waje bayan ta dau makullin motarta, har Mami ta nufi kofa ta juyo tana kallon Heedayah da ta bi su da kallo tace "To taso mu je" Heedayah ta mike ta dau mayafinta ta bi bayan Mami cike da farin cikin da bata nuna a fili ba. Har suka isa asibitin bbu wanda yace komai cikin motar, Dinar tayi parking a space din da aka tanadar don haka a asibitin snn ta bude motar ta sauka, Mami ma ta sauka, Heedayah ta dau basket din abincin ita ma ta sauka, Zayyad ne kadai dakin da Khaleel dake xaune yana shan grapes a roban grape din, Tun da Mami ta shigo yake kallonta, Kafin kuma ta karaso gun gadon ward din ya sauke idonsa, Zayyad ya gaisheta ta amsa da murmushi tace "Ya mai jiki?" Yace "Alhmdllh" Gaisheta Khaleel yyi not looking at her, ta amsa tace "How are you feeling now?" Yace "Alhamdulillah" Xaunawa Mami tayi tace "Toh Allah ya kara lafiya" Dinar tayi masa ya jiki ita ma ta xauna, Kallonsa kawai Heedayah dai take, ya d'an kalleta suka hada ido, ta buda ido tace "How are you feeling?" Ya gyada mata kai yace "Fine Alhamdulillah, in sha Allah" tace "Allah ya sauwake" yace "Ameen" Heedayah ta xauna kusa da Mami, Shi dai Khaleel ya ci gaba da shan grapes dinsa slowly, bayan wani lkci ya daga kai suka hada ido da Mami dake ta kallonsa, Mami tayi saurin cewa "Nace ga abinci nan abokin ka ya dibar maka koh?" Zayyad ya mike kafin Khaleel yace komai sanin bai son cin abincin ya tafi gun basket din abincin don debar masa, dai dai nan aka bude kofar ward din, Khaleel ya dakata da kai grape din hannunsa bakinsa yana kallon wa enda suka shigo, Manga ne da Bala, ko wannensu sanye da manyan kaya irin na mutanen kirki, ga bakin glasses da suka kwama, Khaleel ya mayar da grape din hannunsa ya ajiye, Mami dai sai kallonsu take, Manga na kallonta da katon muryarsa yace "Sannu Hajiya" Mami tace "Yauwa" Bala yace "Ya me jiki?" Mami tace "Mun gode Allah" Manga yace "Madalla" karasawa yyi gadon yana kallon Khaleel, Shi dai Zayyad bai yrda ya juyo ba yana xuba ma Khaleel abinci, Manga dake kallon Khaleel yace "ya jikin?" Khaleel yace "Na warke" Manga yace "To madallah" Zayyad ya juyo ya mika ma Khaleel abincin hannunsa, Bala yace "Sannu da jinya" Zayyad yace "Yauwa" Mami ta mike tace "To xa mu koma, may be kafin in tafi gobe da safe xan leko in sha Allah" Khaleel ya kalleta yace "Toh nagode kwarai" Jikin Heedayah yyi sanyi, she wants to talk to Khaleel amma har yanxu bata samu ta yi masa magana ba, Mami bata yi ma su Manga sallama ba ta fita ward din, Dinar ta mike tayi ma Khaleel Allah ya kara lfya, tayi ma Zayyad sai anjima snn ta fita, Manga ya bi su da kallon gefen ido, A hankali Heedayah ta mike tana kallon Khaleel dake ta kallonta, ta sauke idonta kasa sai kuma ta karasa gun sa tace "Xa mu tafi, Allah ya sauwake" yyi shiru bai ce komai ba, tace "Do you need anything?" Ya d'an kalleta snn yace "Nothing Heedayah" tace "Toh Allah ya sauwake" Yace "Are you travelling together with them tomorrow?" Heedayah tace "I don't know too" yace "Ohk, ki tafi suna jiran ki" Ta gyada masa kai ta nufi kofa su Manga suka bi ta da kallo, ko kadan bata san su waye ba sai a snn Khaleel ya ga amfanin rashin barin ta gansu da yyi daren ranan, tana kulle kofar Bala ya kalli Khaleel da jajayen idonsa bayan ya cire glasses din idonsa yace "Kafin in isar maka da abinda ya kawo mu, wacece warcan matar da ta fito, a ina ka santa? Kuma yaushe ka saki jiki da bare har haka ku ke mu'amala bamu da masaniya?" Khaleel yace "Bana tunanin you have any business to do with that Boss" Manga yyi wani nishi yana kallon Bala yace "Follow her, get few information" Bala ya fice da sauri, Manga yace "Anyway, ba wani abu ya kawo mu nan ba illa mu sanar maka our next operation na dauke Alhaji Ahmad is in 3 days time, wnn lkcn idan ka kuskura ka kawo mana cikas, Arne yyi alkawarin aikaka lahira, amma kar ka yi tunanin a take xaka mutu, idan ka mutu a take ka ci riba ma kenan, wllh wllh idan ka sake kawo mana wani cikas a wnn operation din sai dai ayi wani Brainiac din ba kai ba, idan kana da sama da mu a duniyar nan ka fito ka nuna" Khaleel yyi wani murmushi ya ci ga da shan grapes dinsa, Bala ya karasa dai dai kusa da Khaleel cikin husky voice yace "Be careful with us, don't mess with us....." Daga haka ya fice daga ward, Khaleel ya juya yana kallon Zayyad ya diro daga saman gadon fuskarsa a murtuke ya nufesa yace "Why did you let them know where we are?" Zayyad ya buda hannu yace "I only told Maska, yace Oga Arne na nemana nace ina tare da kai you are sick, is anything wrong with that...." Khaleel sai kallonsa yake yana huci, can ya nufi kan gado ya dau wayarsa ya fice daga ward.

Chapter notes and social links

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull