Kenza eBookz

Heedayah complete Novel - Chapter 79

Heedayah complete Novel - Chapter 79

Heedayah complete Novel Chapter 79: Heedayah complete Novel Chapter 79. Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: A…

1,827 words

*Sorry for the late update, mu hadu gobe da noon in sha Allah*

Heedayah isn't free, you read for free 馃し馃徎鈥嶁檧锔忦煠佛煆烩€嶁檧锔�

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Chapter notes and social links

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: A hankali Khaleel ya bude idonsa ya shiga bin inda yake kwance da kallo, Shuraim ne xaune kan kujera daga gefensa yana danna waya, Shuraim ya daga kai yana kallonsa yace "How are you feeling?" Mikewa xaune Khaleel yyi yana sake bin dakin da yyi masa kama da ward din asibiti da kallo, Shuraim ya mike tsaye yace "You need something?" Khaleel yace "Why am I here?" Shuraim dai kallonsa yake bai ce komai ba, aka bude kofar ward din Junaid ya shigo, ganin Khaleel xaune ya nufesa yace "Ya jikin?" Khaleel yyi shiru duk da yana jin ciwo sosai a kirjinsa amma kokarin son ya tuno abinda ya faru yake but he couldn't arrive at anything, can kuma ya kalli agogo dake nuna tara saura ya kalli window ya gane tara na dare ne, sake kallonsu Junaid yyi a hankali yace "Why am i here?" Junaid ya kwantar da murya yace "You were sick..." Zayyad ne ya shigo ward din da sallama, Khaleel sae kallonsa yake har ya nufo gadon da yake xaune, Zayyad yace "Are you better now?" Khaleel yace "I think so, but me ya faru?" Zayyad yace "Idan ka ganka kwance asibiti ae ba sai ka tambayi me ya faru ba, you just have to understand that cutarka ce ta tashi" Khaleel yace "Na sani amma.... baya tashi without cause" yana kallonsa ya fadi haka, Zayyad yyi murmushi yace "Ka samu lfya, shi yasa kke questioning din mu haka, you've been unconscious tun sha biyu na rana har xuwa tara na dare, do you mind a cup of tea?" A hankali Khaleel yace "Meaning I've missed Juma'at prayer?" Zayyad ya gyada masa kai yace "Kayi a asibiti" Junaid ya karasa gun flask da cup dake ajiye ward din ya shiga hada ma Khaleel shayi, walking slowly Shuraim ya nufi kofa ya fita daga ward din, ba a kuma dau lkci ba sai gashi ya dawo tare da wani likita.... Khaleel bai iya ya sha shayin da Junaid ya hada masa mara xafi ba duk da yana jin yunwa, sosai kuma yake jin xuciyarsa na masa axaba kawai daurewa yake don idan ana sabo da ciwo ya ci ace ya saba da wnn ciwon, duk effort dinsa na son tuna abinda ya faru ya kasa tuna komai, iyaka dai ya tuna shi da Zayyad sun fita daga gida da safe kuma gidansu Junaid suka tafi, Zayyad ya ajiye masa kfruit salad a gabansa ganin ya ki shan shayin, a hankali Khaleel yace "Anjima xan sha, I am not feeling okay" Dauke Fruit din Zayyad yyi, Khaleel ya koma ya kwanta bayan ya sha magungunan da likitan da ya fita ya basa, nan da nan kuma bacci ya daukesa, sai kusan sha daya na dare Shuraim ya bar asibitin, Junaid da Zayyad kuma suka kwana tare da Khaleel. Karfe sha daya na safe Khaleel ya sake farkawa tun bayan tashin da yyi da asuba yyi wanka, sllhn ma a daki yyi duk da yyi niyyar fita masallaci amma ya kasa, bin ward din ya dinga yi da kallo ganin mutane sun kusa shidda a dakin, Ya mike xaune da kyar, Abba ya nufesa yace "Ya jikin Khaleel?" Yace "Na ji sauki, Ina kwana?" Abba yace "Lfya lau, no pains?" Khaleel ya gyada masa kai, Baffan Junaid ma ya karaso yyi masa sannu, Abba ya fita ward din tare da sauran mutanen dake ciki, bayan few minutes Khaleel na kallon Junaid yace "Zayyad fa?" Junaid xai yi magana aka bude kofar ward din Mami ta shigo tare da Heedayah da su Dinar rike da basket din abinci, Kallonta kawai Khaleel ke yi, without blinking, Mami tunda ta kallesa sau daya bata sake barin sun hada ido ba, ta karaso ta tsaya daga kusa da window, shi dai kallonta kawai yake, Heedayah ta nufesa ta tsaya daga gefen gadon tana kallonsa a hankali tace "Ya jikin ya Khaleel?" Sai a snn ya kalleta, ya d'an yi murmushi yace "Naji sauki" Su Dinar da Farida ma duk suka gaishesa ko wacce ta kasa karasowa kusa da gadon da yake, ya amsa ba tare da ya yrda ya kallesu ba, Kallon Mami ya kuma yi, cikin sanyin murya tace "How are you feeling now?" A hankali yace "Na ji sauki, Ina kwana" Tace "Lfya lau, Allah ya baka lafiya" daga haka ta nufi kofa ta fita daga ward din, Shi dai Khaleel kallonta yake har ta fita, Can ya juya ya kalli su Dinar, juyawa duk suka yi kamar hadin baki suka fita daga ward din gaba daya, Heedayah ta bi su da kallo haka ma Junaid, mikewa Junaid yyi ya bi bayansu, Heedayah ta juyo a hankali ta kalli Khaleel, hawaye ta gani makale idonsa, da damuwa tace "No kaga baka da lafiya plss, do not stress ur self" Cikin sanyin murya yace "Are they afraid of me??" Heedayah na kallonsa tace "No they are not, why will they be? Kawai suna tausayin ka ne sosai" Ya girgixa mata kai yace "No they are..." Da mayafin jikinta ta shiga goge masa idonsa tace "Aa, ba tsoron ka suke ba, duka suna tausayin ka ne, they are feeling your pain" Shiru yyi yana kallonta, ta sakar masa murmushin karfin hali, Ya sauke idonsa cikin raunin murya yace "Yanxu Mami ce mahaifiyata??" Wani murmushin ta kuma yi masa ta gyada masa kai tana kokarin boye nata hawayen tace "I am glad you are reuniting with ur family, even though basu sanka ba baka san su ba, they are all very happy to have you back in there mist" Kamo hannunta yyi yace "Meeting with you is something I will never forget till death Heedayah, ban taimake ki shekarun baya don in sake haduwa dake ba...." Murmushi kawai Heedayah ke yi tace "Destiny... Allah ya riga da ya rubuta ta dalilin ka xan hadu da iyayena kai ma kuma ta dalilina xaka yi reuniting da family dinka" Murmushin yyi shi ma yana gyada mata kai, har ranta taji dadin murmushin da yyi, lkci daya kuma ta ga murmushin yyi fading, a hankali tace "Are you okay?" Ya sauke idonsa yace "You know what?" Ta girgixa masa kai, yace "Ina tsoron kada family din ki su rabamu after knowing who i am" a sanyaye tace "No one is separating us in sha Allah" ya girgixa kai yace "Bbu wanda xai so 'yar sa tayi mu'amala da thug..." Da damuwa tace "You are not a thug, in sha Allah babu kai bbu mutanen nan daga yanxu..." Shiru yyi yana kallonta, tace "Yes, you have nothing to do with them, and justice shall prevail...." Bude kofar ward din aka yi duk suka juya Shuraim ya shigo da sallama... Kallo daya yyi masu ya dauke kai, ya karaso ciki ya ajiye ledan hannunsa, ya kalli Khaleel dake kallonsa yace "How are you feeling now" Khaleel yace "Alhmdllh na ji sauki" Shuraim yace "Allah ya kara lafiya" Khaleel ya amsa da "Ameen, thank you" Heedayah ta d'an kalli Shuraim tace "Ina yini ya Shureen" ba tare da ya kalleta ba yace "Lafiya" Kallon Khaleel yyi yace "Allah ya sauwake xan koma, later Dr xai yi discharging din ku" Khaleel yace "Toh nagode kwarai" Kofa Shuraim ya nufa Heedayah ta bi sa da kallo har ya fita, Kallon Khaleel dake kallonta tayi, ta d'an yi murmushi ta nufi ledan da Shuraim ya kawo taga gasasshen kaza ne sai tiriri yake, ta kalli Khaleel tace "In dibar maka?" Khaleel yace "Aa na ci abinci yanxu" plate ta dauka xa ta diba tace "Toh ni xan ci" Bai ce mata komai ba har ta gama diba ta juyo, still taga yana kallonta, a hankali yace "Ina son maki tambaya Heedayah" Tace "Ina ji" yace "Tell me, meye tsakanin ku da Shuraim din nan?" Heedayah tace "Nothing, kawai dai Abbansa guardian dina ne, and I was raised in there hope after parting with my parent" Khaleel yace "Amma kin san yana son ki?" Shiru Heedayah tayi tana kallonsa, can tace "So na kamar yaya kenan" Khaleel bai kuma ce mata komai ba, Junaid ya shigo ward din Mami na biye da shi. Karfe uku na yamma aka yi discharging Khaleel daga hospital, mota daya suka shiga tare da Junaid da Zayyad, Mami da Heedayah da wata sisters din Mami biyu da suka xo daga gombe suka shiga motar Mami... Junaid na xaune gefen gado a bedro dinsa yana kallon Khaleel da yaga kamar ko magana me yawa bai son yi, duk abinda junaid xai ce masa a takaice yake amsawa kuma baya kallonsa, ganin ya gama buttoning din shirt dinsa Junaid ya mike yana nuna masa turarurrukansa dake gaban mirror, ba musu Khaleel ya nufi gun turaren ya dau daya ya fesa snn ya juyo yana kallon junaid, junaid yayi masa murmushi yace "kayi kyau" Khaleel ya sauke manyan idonsa cikin sanyin murya yace "Thank you Bro" Mikewa Junaid yyi yace "Ana jiran ka...." Daga haka ya nufi kofa, Khaleel ya bi bayansa suka fita dakin, Heedayah ta bude kofar dakinsu kenan ganinsu ta tsaya, Khaleel bai yrda ya kalleta ba ya fara sauka stairs ta bi sa da kallo, Junaid ya juya ya kalleta ta dauke kanta da sauri, Tsaye Khaleel yyi bakin stairs yana kallon mutanen dake xaune parlon, Ganin junaid ya karasa cikin parlon ya bi bayansa walking slowly, nan saman carpet duk suka xauna, Mami sai kallon Khaleel take tana kokarin ganin hawaye bai sakko mata, Khaleel ya gaida mutanen dake parlon gaba daya cikin sanyin murya, ko wannensu dai kallonsa yake, Mami ta nuna masa wasu dattijai mata biyu a hankali tace "Ur aunties, kannin mahaifin ka kenan..." Khaleel ya kallesu amma ya kasa cewa komai, hawaye suke suma suna kallonsa, Mami ta nuna masa uncles dinsa, snn ta nuna masa sisters dinta biyu, ta nuna masa duk cousin dinsa dake parlon su ma, bbu wanda baya goge hawaye a parlon, Khaleel dai ya kasa cewa komai sai bin su yake da ido lkci daya shi ma hawayen ya kawo idonsa, Mami ta goge hawayen dake xubo mata ta nuna masa su Dinar tace "Ur sisters, sauran aunties dinka da uncle suna hanya" mikewa Farida tayi ta karasa kusa da shi ta rungumesa ta fashe da kukan dake cin ta cikin rawan murya tace "I am happy meeting with you big bro, Alhmdllh for reuniting with us..." Khaleel was just short of words, he can't believe all this are his families, bai ta6a tunanin yana da su a duniya ba balle su hadu watarana, sai yake ganin abun kamar a mafarki xai iya farkawa a ko da yaushe, Dinar da Amira ma kukan suke suna kallon Khaleel, Khaleel ya dafa Farida cikin sanyin murya yace "I am happy meeting with you too sis"

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull