Kenza eBookz

Heedayah complete Novel - Chapter 82

Heedayah complete Novel - Chapter 82

Heedayah complete Novel Chapter 82: Heedayah complete Novel Chapter 82. Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Mami…

3,573 words

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Mami na kallonsa tace "Wacece ita?" Khaleel ya sauke idonsa yyi shiru" tace "Speak ur mind" Ya kalleta yace "Heedayah" kasa ce masa komai Mami tayi ta kura masa ido, bayan wani lkci ta mike tace "Sai da safe" a hankali yace "Allah ya tashe mu lfya" Daga haka ta nufi kofa ta fita. Washegari karfe uku saura Ammi ta iso gidan Mami, bayan sun gaisa Mami ke tambayarta su Ashnaah, Ammi tace "Suna gida" Farida ce ta kawo ma Ammi drink da ruwa ta bar parlon, Ammi tace "Daxu Barrister ke gaya mana anyi adjourning case din xuwa sabon wata da xa shiga" Mami tace "Ehh in sha Allah, nan da sati uku idan Allah ya kai mu" Ammi tace "Toh Allah ya bada nasara, ya kai mu lkcn lafiya" Mami tace "Ameen" Heedayah ta shigo parlon ta duka kasa a sanyaye ta gaida Amminta, Ammi ta amsa sannan ta mike ta bar parlon, Mami tace "Xa ku tafi tare da ita ta gaida Abbanta tun da bbu abinda take a nan kawai Hajiya" Ammi tace "Ku baxa ku kawo mana ziyara ba?" Mami tayi murmushi tace "Bayan case din nan idan Allah ya yarda" Ammi tace "Toh Allah ya bada nasara, Ina Khaleel din?" Mami tace "Sun wuce Gombe tun daxu da aunt dinsa amma kwana biyu yace xai yi ya dawo" Ammi tace "Toh Allah ya dawo da shi lfya" Mami ta amsa da "Ameen, su Kaka suna lafiya?" Ammi tace "Lafiya lau, nan da yan mintuna xa mu koma kano in sha Allah, shi sa na xo Sallamar ki" Mami tace "Toh bari in ma Heedayah magana ta hada kayanta" Ammi tace "Farida fa ita baxata ba?" Mami tace "Ai tana xuwa makaranta Hajiya" Ammi tace "Ayya, toh shkkn" Sama Mami ta wuce ta bude dakinsu Heedayah ta shiga, Mami na kallonta tace "Idan xa ki sake ranki ki sake ki shirya kayan ki xa ku tafi kano da Ammin ki yanxu" Lkci daya hawaye ya kawo idonta da damuwa tace "Mami ban son xuwa kanon fa, don Allah kice mata ina xuwa islamiyya" Mami ta hade rai tace "Toh me kike yi a nan din da baxa ki shirya ku wuce ba, yau sati nawa da yin candy dinki, you are sitting doing, islamiyyar xuwa kike balle kice ace kina xuwa? what's wrong with you going to greet ur father?? Malama kar ki bata masu lkci ki hada kayanki ke take jira" Daga haka Mami ta fita dakin, Hawaye ya gangaro idon Heedayah, Farida dai sai kallonta take bata ce komai ba don tasan me yasa Heedayah bata son tafiya, a sanyaye Heedayah ta mike ta hau hada ironed cloth dinta a daya daga travelling bag dinta, A hankali Farida tace "What's making u Sad Heedayah?" Kallonta Heedayah tayi tana goge hawayen da ya ki tsaya mata amma bata ce komai ba, sai da Mami ta sake shigowa dakin tace "Minti kusan ashirin har yanxu baki gama hada kaya ba Heedayah, me ke damun kanki?" Heedayah ta dau mayafinta ta yafa tana janye da trolley dinta, Mami ta juya ta fita, mikewa Farida tayi ta rungumeta tace "Allah ya tsare hanya, when will u be coming back?" A hankali Heedayah tace "Ai ya Khaleel yace kwana biyu xai yi ko?" Farida tace "Uhm..." Heedayah tace "Nima kwana biyu xan yi in dawo" Murmushi Farida tayi tace "Toh Allah ya dawo mana da ku lfya" Cikin sanyin murya Heedayah tace "Ameen" tana jan trolley din ta nufi kofa ta bude ta fita, tsaye ta tarda Mami a corridor tana jiran fitowarta, sauke idonta kasa tayi, Mami tace "Heedayah" Ta kalli Mami tace "Na'am" Mami tace "Me yasa baki son tafiya gidan ku wajen iyayenki?" Heedayah ta girgixa mata kai kawai, Mami tace "Toh ki sake ranki before going downstairs, Ammin ki baxata ji dadi ba idan kina haka, idan kika kwana biyu a can ba sai ki dawo ba" Kamar xata yi kuka tace "Mami dama two days din xan yi ai" Mami tace "Aa ba irin wnn kwana biyun ba, ranan da aka ce ki dawo xaki dawo" Hawaye ya kawo idonta tace "Mami plss idan mun tafi after few days ki kira ki tambaya yaushe xan dawo sbda islamiyya" Kallonta kawai Mami take kafin tace "Can ma gidanku ne kuma xa ki iya xuwa islamiyya" Heedayah ta goge hawayen idonta tace "Mami bbu wanda muka saba da a can fa, ni kadai ce xan dinga xama" Mami tace "Ga Ammin ki da Stepmum dinki with ur little cute sisters, su xa su xama companions din ki a can ai, and Shuraim is now working in kano, definitely xai dinga xuwa can gidan kinga ai kin samu wanda ku ka saba sai ku dinga hira idan ya je" Turo baki Heedayah tayi bata ce komai ba, Mami tace "Go downstairs now, gani nan sakkowa" Sauka Heedayah ta shiga yi a stairs din, Mami ta wuce dakinta, tun da ta fito parlor Ammi ke kallonta bata dai ce komai ba, Ba a dau lkci ba Mami ta sakko parlon, turararruka ta ba Ammin Heedayah, Ammi tayi mata godiya sosai, Mami tace "In sha Allah after everything xa mu taho kanon" Ammi tace "Toh Allah ya kawo ku lfya" Har gate Farida da Mami suka raka Heedayah da Mum dinta, tun da suka shiga mota hawaye ke sauka idon Heedayah ta daga masu hannu suka bar layin tare da escort din Amminta, Har suka isa gidan Abba Ammi bata ce ma Heedayah komai ba ta sauka motar ta shiga cikin gidan, Heedayah ta sauka ta bi bayanta, Kaka da Yakumbo na xaune parlor tare da Mumy, Mumy ta shiga yi ma Ammi sannu da xuwa bayan sun shigo parlon, Yakumbo tace "Toh har xa mu tu6e kayan, bamu san ko fasawa kika yi baki sanar mana ba, abun ka da masu abu da abun su" Ammi dai bata tanka ta ba, Xaunawa kasa Heedayah tayi ta gaida Mumy dake ta kallonta, Mumy tana murmushi tace "Lafiya qlau Heedayah, baki da lafiya ne na ganki haka?" Heedayah ta girgixa kai tace "Aa lafiya na qlau" Daga haka ta gaida su kaka ma, Kaka tace "Me aka maki a gidan Rakiyar kike cika kike batsewa?" Ammi ta dau handbag dinta tana kallon Mumy tace "Hajiya xa mu wuce airport yanxu" Mumy tace "Lahh na xata xa ku bari sai gobe ai Maman Heedayah" Ammi tace "Aa yau xa mu koma in sha Allah" Mikewa kaka tayi ta dau jakarta dake gefenta tace "Toh idan Amadu ya dawo ace masa da alkhairi" daga haka ta nufi kofa, Yakumbo ma ta mike tace "Toh Maryam a gaida yaran idan sun dawo islamiyya...." Mumy ta mike tana murmushi tace "To sai yaushe kuma Mama?" Yakumbo tace "Atoh kilan sai na rako patu idan xata dawo wani satin ko?" Da sauri Kaka da har ta isa kofa xata fita ta juyo tana kallonta, Ammi dai bata jira ta sauraresu ba ta fita daga parlon Heedayah ta bi bayanta, Mumy ta bi bayan Ammi da sauri tana cewa "Toh Hajiya baki ci dambun ba ai gashi ma har na sa maki a cooler wllh" Ammi tace "Aa Alhmdllh nagode" Mumy ta 6ata rai tace "Aa don girman Allah ki tafi da shi ku da jirgi xa ku bi nan da yan mintuna xa ku sauka, kuma dambu ai abun marmari ne" Bata jira cewar Ammi ba ta shige ciki da sauri sai ga shi ta fito da wani karamin warmer me kyau cike da dambu, ta saka shi a wani fancy leda, Yakumbo tace "Tun da yaron nan na can kanon sai a bashi coolern ya maido maki idan xai xo" Tuni Mumy dai ta fice ko mayafi bbu ta rakube bakin gate tana mika ma Heedayah dambun, Heedayah ta risina ta amsa, Ammi tayi ma Mumy godiya, Mumy tace "Kai haba, babu komai wllh Hajiya, Allah ubangiji ya sauke ku lafiya" Ammi tace "Ameen, yaushe xa ku shigo kano?" Mumy tace "Ai ko muna da biki satin nan, in sha Allah ina sauka xan kira ki tunda na amshi number ki" Ammi tace "Toh Allah ya kai mu, ya kawo ki lfya" daga haka Ammi ta shiga mota Heedayah ma ta shiga, Mumy sai murmushi take kamar warce aka yi ma wani gagarumin albishir, Kaka da Yakumbo suka fito kaka na cewa "Banda dai shi Uban Heedayan yace sai na xauna wajensa dama me d'a na ya rage ni da shi xan ki xaman gidansa, kuma ko da xa a siyar da Gwamnet house din gaba daya da kyar a iya biyan Amadu abinda yyi ma Deedayah da kudin..." tuni Yakumbo ta shige daya mota, Mumy dai sai kallonsu take ta gefen ido, kaka ta tsuke fuska ta shige motar da Yakumbo ta shiga ita ma, Mumy na daga masu hannu baki har kunne tana Allah ya kiyaye har suka bar layin, tana murmushi ta dinga tunanin wani bikin karyar xata kakalo da xai kai ta kano a satin nan.... Tsaye Heedayah tayi tana bin dakin da Stepmum dinta ta nuna mata as nata da kallo, babu abinda babu a babban dakin that is well furnished da tsadaddun furnitures, karasawa tayi gefen gado ta xaune lkci daya hawaye ya kawo idonta, ko kadan bbu abinda ya burgeta a gidan nan dai tun shigowarsu, ta rasa damuwar da ya tsaya mata a rai, ji tayi kamar ta fashe da kuka sosai ko xata ji dadi a ranta, Wata maid ce ta biyo ta da trolley dinta dakin, Heedayah ta mike ta amshi trolleyn ta ajiye sa a gefe, Maid din na kallonta tace "Hajiya xa a kawo maki abinci ne, ko kuma da wani abun da kike na daban a kawo maki?" Heedayah tayi shiru, sai kuma a hankali tace "Tea" Juyawa maid din tayi ta fita, Heedayah ta kwanta gefen gadon hawaye me xafi ya gangaro idonta. Bayan Magrib Heedayah ta gaji da xaman daki bayan tayi wanka ta sauya xuwa doguwar riga me shara-shara ta fito, a wani parlor ta tadda Amminta xaune ita kadai tana answering din call, Heedayah ta xauna kasa ba tare da ta sake kallonta ba, har Ammi ta gama wayar ta ajiye, Heedayah ta daga kai a hankali tana kallonta tace "Ammi ina su Ashnaah?" Wani kallo Ammi tayi mata tace "Sai yanxu kika san da su?" Shiru Heedayah tayi bata ce komai ba, Ammi tace "Idan ma xaki kama kanki kiyi tun wuri, ni baxa ki kawo min iskanci a gidan nan ba, da kika san baki son xuwa wani gulman ya sa kika biyo mu dama, tun farko ai sai kice baxa ki xo ba, uwar wa xaki biyo kina hade haden rai, ko me xaki min a nan din idan kin xo" Girgixa kai Heedayah tayi cikin sanyin murya tace "Aa Ammi bance bana son biyo ku ba...." Kwankwasa kofa aka yi Ammi ta bada izinin shigowa, Maid ce ta shigo rike da tray me dauke da plate din dambu ta dumama, plated with pepperd chicken, ga Tamarind drink da bottle waters biyu da glass cup biyu a gefe, karasowa ciki tayi inta ajiye gefe ta dauko wani lallausan carpet ta shimfida ta dau tray din ta daura a kai snn da ladabi tace "Hajiya ga abincin" Ammi ta kalleta tace "Nagode Amina, kin debi dambun?" Aminar tace "Aa ba shi da yawa Hajiya" Ammi tace "Aa ku deba ku je ku ci tare da 'yan uwanki" Amina ta mike ta fita sai gata ta dawo da plate ta debi kadan ta fita daga parlon, Ammi ta sauka kasan carpet din ta dau spoon daya tana kallon Heedayah dake bin abincin da kallo tace "Idan xa ki ci ki fita kitchen ki dauko spoon" Girgixa kai Heedayah tayi tace "Aa, kawai chicken din nake so" Ammi ta jawo wayarta ta kira Amina tace ta debo ma Heedayah pepperd chicken din, ba a dau lkci ba ta kawo mata. Heedayah na cin kazar a hankali Ammi kuma na cin dambunta, Heedayah tace "Ammi wani makaranta xan fara yanxu?" Ammi tace "Ki tambayi Abbanki nima ban sani ba" Heedayah bata ce komai ba tana ci gaba da cin naman gabanta, Bayan sun gama Heedayah ta kwashi tray din tana kallon Ammi tace "Ina ne kitchen din?" Ammi tace "Don't worry ki tafi kiyi Isha xan kira su Amina su kwashe" Heedayah bata ce komai ba Ammi ta kira Amina ta shigo ta kwashi tray din tana kallon Ammi tace "Kun yi bako a parlor Ammi" Ammi tace "Waye?" Amina tace "Sojan nan ne" Ammi tace "Ohk Shuraim, I'm coming" Lkci daya Heedayah ta daure fuska, Ammi tace "Kije ku gaisa, I want to lay ur sisters to bed nasan suna can suna wahalar da Nannynsu" shiru Heedayah tayi tana kallonta, Ammi ta mike tace "Sai ki ajiye masa drink da abinci" Daga haka ta fita parlon ta tafi bangaren da girls dinta suke, lkci daya hawaye ya kawo idon Heedayah, ta fi minti shidda a xaune kafin ta mike tsaye a hankali ta koma dakinta ta shiga bandaki ta dauro alwala ta fito ta dau hijab dinta har kasa ta saka tayi sllh, bayan ta idar ta fita xuwa can main parlor, bbu kowa parlon sai kamshi dake tashi ga sanyin Ac da ya cika parlon, tun kafin ta karaso cikin parlon take kallonsa, yana xaune saman kujera ya jinginar da kansa jikin kujeran idonsa a rufe, har ta karaso cikin parlon bai sani ba, ta nemi kujera ta xauna fuskarta bbu walwala... Bayan kusan minti uku ta mike ta tafi xuwa kitchen, masu aiki uku ta samu a kitchen din ko wannensu da apron, da ladabi Amina tace "Kina da bukatan wani abun ne Hajiya?" Heedayah ta girgixa kai tace "Aa, Abinci xa a xuba ma bako in kai masa" Amina ta dau tray ta ajiye snn ta xuba shinkafa a plate, ta sa miya da enough cow meat a bowl, ta debi pepper chicken a wani bowl duk ta daura kan tray din, da Tamarind drink da bottle water sae lemon kwali, Amina tace "Ina xa a kai abincin?" Karban tray din Heedayah tayi ta fita, a hankali take tafiya har ta iso babban parlon, har sannan idonsa a rufe yake ta karasa kusa da shi ta durkusa ta ajiye tray din tana kallonsa, lkci daya ya bude ido, ta d'an koma baya ba tare da ta yarda sun hada ido ba, ya xauna da kyau yana kallonta, kallonsa tayi ita ma tace "Ina yini" yace "Lafiya" tace "Ammi tace a kawo maka abinci" ya kalli abincin yace "I'm full, thank you" Bata ce komai ba, yace "Yaushe kika xo?" Tace "Daxu" Yace "Tare da su Ammi?" Ta gyada masa kai, yace "Ya ku ka baro su Mami?" Tace "Lafiya lau" Komawa tayi kan kujera ta xauna, Yace "Can you help with a cup of tea" Tace "Ohk" daga haka ta mike ta yi hanyar kitchen ya bi ta da ido, bayan few minutes sai ga ta ta dawo da cup din tea, durkusawa tayi ta ajiye masa a kasa kusa da shi snn ta koma saman kujera ta xauna, Ammi ce ta shigo parlon da sallama, ta xauna tana kallonsa tace "Ya aikin Shuraim" Ya gaisheta da ladabi yace "Alhmdllh" tace "How are you feeling now?" Yace "Alhmdllh naji sauki" Ammi tace "Toh Allah ya kara lafiya" Yace "Ameen" Tace "Ka shiga ka gaida su kaka kuwa?" Yace "Aa yanxu xan shiga" Ammi tace "To ka shiga ka gaishesu idan ka ci abincin, 3 days ago ma tace baka shiga ka gaishesu ba" Murmushi kawai yyi, Ammi ta mike tana kallon Heedayah da ta tsura ma TV ido tace "Tambayi Amina ko ta bada an kai masu Lipton Hajiyata" Daga haka Ammi ta bar parlon, Shuraim ya kalli Heedayah, tashi tayi xata wuce kitchen, yace "Did you rinse the cup before making the tea??" ta d'an kallesa kamar baxata ce komai ba sai kuma tace "No I didn't" daga haka tayi wucewarta kitchen dawowa parlon Heedayah tayi bayan Amina ta sanar mata ta kai masu, tana tsaye tace "A ina su Kaka suke?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Xuwa xa ki yi?" Tace "Ehh" ya mike ya fara tafiya, bin bayansa tayi suka haura sama, wani kofa ya bude suka shiga wani parlor Kaka na xaune ta daura kafa daya kan daya ta gama cin pepper chicken da aka kawo masu, Yakumbo kuma na kishingide gefe tana sakace hokara, Shuraim ya xauna yana kallonsu ya gaishesu, da damuwa Yakumbo tace "Ya ka kara ji da jikin?" Yace "Naji sauki" Kaka na kallonsa tace "Kaji wai Umaru bai san ka dawo kano da aiki ba, me yasa baka gaya masa ba muna xaman xamanmu ka janyo mana matsala a xumunci, wan ubanka ai ubanka ne" Shuraim dai bai ce mata komai ba, Heedayah ta xauna kasan lallausan carpet dake shimfide parlon tace "Sannun ku" Yakumbo tace "Kun gaisa da baban naki ko bai shigo ba" Heedayah tace "Bai shigo ba" Tana fadin haka ta mike tace "Dama na xo ne in gaisheku" daga haka ta nufi kofa, Kaka ta bi ta da kallo tace "Naga ikon Allah ni Patuu, kamar dai warce Rakiya tayi ma wani mugun abu, ba fa ta son xaman gidan uban nata kwata kwata" Yakumbo tace "Ashe dai kin gano, tun barowar mu Kaduna take cika take batsewa, ai na fi ta iskanci ita da komawa Kadunan nan wllh sai dai idan sallaman ubanta na can taje yi da uwar rikon nata" Kaka tace "Sallaman aure?" Yakumbo tace "Da fa? Ai wnn yarinyar naga kamar idonta a bude yake, ko shekaranjiya sai da nayi ma uban magana a aurar da ita kawai babu ruwana, kuma kinsan komai na fada ya xauna" Kaka tace "Toh ke kenan da ba haifansa ma kika yi ba, ni kuwa wnda na haifan ma nayi nayi da shi yyi ma d'ansa magana ya fiddo mata ayi masa aure yaki, gwara Sudais har an kai gaisuwa" Yakumbo tace "Atoh sai ki bar su kawai ai kin fita hakkinsu" Kaka tace "Toh Alhmdllh sai dai na tuna na ta6a nema masa aure da dadewa, can xan lallaba kawai in koma, amma ita Deedayar ina mijin da kike cewa xa ayi mata aure??" Sake baki Yakumbo tayi tana kallonta tace "Atoh lalacewa ta sameki kuma, ba ke kika kawo mana Junaidu d'an gidan Rahinah ba dama?" Kaka tace "Auhoo, ca nake watsa mun kasa xa kuyi a ido ku kunyata ni a idon yaron" Yakumbo tace "Aa ni ai na ya6a da halin Junaidu yaro me nutsuwa da hankali ga ladabi wllh, amma tsorona kawai yayan nan nasa da ya bayyana kwanan nan, banda haka ai xuri'ar nan tasu tayi wllh, barin uwar nan tasa" Shuraim dai kallonsu kawai yake, Kaka tace "Aa ba ruwanmu da wani yayansa har yanxu ni ban gama yrda d'an Rakiya bane wllh, kila dai wata dubara da hikima ce yin hakan sbda wani aiki da take, kilan akwai wani kess da take kai kuma dole sai ta billo ta haka" Yakumbo tace "Atohh, Allah dai ya sa haka, amma ai ba lafiya in dai gaskiya ne, shi ma Junaidun ai da shekaranjiya xa su kawo gaisuwar to wan ubansa ya kira wai a d'an basu kankanin lkci ko xuwa nan da sati biyu ne" Kaka tace "Toh Allah ya kai mu" mikewa Shuraim yyi yace "Sai da safen ku" Kaka tace "Toh Allah ya kai mu" Kofa ya nufa ya bude, da sauri Heedayah dake makale jikin kofar ta bar wajen ya bi ta da kallo yace "Wait" dai dai stairs ta tsaya ta ki yrda su hada ido tana turo baki ya nufeta, Kaka na kallon Yakumbo murya can kasa tace "Dama na ta6a nema masa auren Farida, yanxu gobe xan sa a kira min kawun faridan kawai inji inda aka kwana" Yakumbo tace "Toh ko dai da warce yake so ne, naga ransa bai masa dadi ba maganganun nan da kike yi" Kaka tace "Toh ba shi ya jiyo ba ni ina ruwana" Yakumbo tace "Aa yaron na da hankali ga rashin son magana balle hayaniya, gobe idan Allah ya kawosa xan ja sa parlona in tambayesa ko yana da warce yake so ne ya sanar min" Kaka tace "Tab 6ata lkci kawai, ba sai idan yana kula yan matan ba xai samu warce yake so" Yakumbo tace "Wllh yana tare da damuwa ni dai na lura" Kaka tace "Shi dai Amadu kullum tausayin irin d'an da Allah ya basa nake yi masa wlh, muna nan dake xaki ga wataran jikana Sudess xai xo, yaro wayayye d'an boko me faram faram da jama'a ba dunkum ba" Yakumbo tace "Toh ai halitta ce Patuu, wani haka Allah ya haliccesa wllh, baki ga irin dagewar da Amadi yyi da shi ba kafin ya dinga xuwa mana nan tun ma bai dawo kanon gaba daya ba, yanxu haka har kwana Amadi yace ya dinga yi a nan amma baya yrda ya kwana yana xuwa xai yi wucewarsa, wllh da ina da 'ya mace da na basa aurenta ni dai" Kaka tace "Ki raba kanki bakin hali ke garesa wllh, Shureen abun tsoro ne bar ganin kamar mutum" Yakumbo ta tabe baki tace "Ke kika ga haka ni ban gani ba" tana fadin haka ta mike ta shige daki, Heedayah na tsaye har Shuraim ya isa inda take ya tsaya yana kallonta.

Chapter notes and social links

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull