Kenza eBookz

Heedayah complete Novel - Chapter 87

Heedayah complete Novel - Chapter 87

Heedayah complete Novel Chapter 87: Heedayah complete Novel Chapter 87. Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Barin…

3,416 words

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Barin su Shuraim yyi a wajen ya karasa cikin parlon ya mika ma Khaleel hannu suka gaisa, Heedayah suka karaso parlon tare da Sudais, Sudais na murmushi ya mika ma Khaleel hannu shi ma, Khaleel ya mika masa nasa suka gaisa, Kofa Shuraim ya nufa Heedayah ta bi sa da kallo tace "Ya Shureen are you going??" Ba tare da ya juyo ba yace "Yea" daga haka ya fita, Heedayah ta mike ta tafi ta kawo ma Sudais ruwa yana kallonta yace "Cutie shine kike gudo kika bar mu a kaduna?" Murmushi tayi tace "Aa ya Sudais na xo hutu ne xan koma soon" yace "Toh ya su mama?" Heedayah tace "Bari in kirata ku gaisa" Yace "Noo ba kina da bako ba kar ki damu anjima xan dawo, yanxu sauri mu ke kawai nace bari in xo mu gaisa, xan wuce jigawa ne immediately" a hankali tace "Toh yaushe xaka dawo?" Yace "Before Magrib idan Allah ya yrda" Daukan ruwan yyi ya sha yace "Let me get going don in dawo da wuri" tace "Kai da ya Shureen xa ku je?" Yace "Aa nan kawai nace ya rakoni" mikewa yyi ya karasa gun Khaleel ya sake basa hannu still smiling yace "Xan koma" Khaleel yace "Allah ya tsare hanya" Heedayah ta bi sa da kallo tace "Allah ya dawo da kai lafiya ya Sudais" Yace "In sha Allah cutie" daga haka ya nufi kofa, Khaleel yace "Ki rakasa mana" ta kallesa tace "In rakasa?" yace "Ehh" mikewa tayi ta nufi kofa da sauri ta fita, tsaye ta gansa inda Shuraim ke xaune a karkashin thatched roofing, ta karasa inda suka Sudais na kallonta yace "Why did you leave him?" Murmushi Heedayah tayi tace "Raka ka xan yi" yace "Noo, Kar ki damu ki koma kawai, amma fa kar ki ce da kaka na xo" tayi murmushi tace "Baxan gaya mata ba" Ta kalli Shuraim dake danna wayarsa tace "Ina yini ya Shureen" without looking at her a takaice yace "Lafiya" Mikewa yyi yana kallon Sudais yace "Toh mu je" Daga haka ya fara tafiya, Sudais yace "Sai na dawo Heedayah" daga masa hannu tayi ya bi bayan d'an uwan nasa, sai kuma ya juyo yana mata murmushi yace "Saurayin naki so handsome.... Kamar balarabe" Da sauri Heedayah ta juya ta koma ciki tana murmushi, bayan ta shiga parlon ta xauna kasa kusa da Khaleel tana kallonsa da murmushi fuskarta tace "Ya Khaleel kasan waye ne shi" Yace "I think xan xo in wuce yanxu, so that I can reach Kaduna early" Shiru tayi tana kallonsa, ya mike yace "Erm kice da su Ummi na wuce, bana son night journey" Rasa abinda xata ce masa tayi, can ta sauke idonta kasa, ya dau wayarsa yace "I bought you perfumes, suna mota, but bari in wuce da su kaduna anytime kika dawo ki karba" Jin bata ce komai ba still yace "Ain't you talking?" Hawayen dake makale idonta ya sakko, shiru yyi yana kallonta, can ya koma ya xauna yace "To me na maki kuma kike kuka?" Ta rufe fuskarta da kujera hawaye na sauka idonta, kallonta kawai yake, can yace "Hasbunallah, yanxu kukan me kike Heedayah?" Ta share idonta ta mike tace "Allah ya kiyaye hanya" daga haka ta juya xata bar wajen ya fixgota, fadowa tayi gefensa kan kujeran, ta fashe da kuka a hankali.... Ya kwantar da ita shoulder dinsa a hankali yace "Tell me plss me yasa kike kuka" taki cewa komai yana jin hawayenta na sauka jikinsa, sosai jikinsa yyi sanyi, ya sa daya hannunsa yyi wrapping dinta much closer to him, sai ta xama yar karama kusa da shi, lkci daya ta tsayar da kukan da take, ya daura goshinsa saman kanta cikin sanyin murya yace "I am sorry Heedayah...." ita dai ta kasa ce masa komai, ta ji gabanta ya hau faduwa, xame jikinta ta fara yi amma ta kasa kwace kanta sbda irin rikon da yyi mata, kamar xata yi kuka tace "Ka sakeni" ya ki saketa, a hankali yace "Tell me kukan me kike?" Tace "Plss ka sakeni ya Khaleel" ya dago kanta yana kallon kwayar idonta da idanuwansa da suka sauya launi lkci daya, ta ki yrda su hada ido gabanta sai faduwa yake, a hankali yace "Me yasa kike son kula wasu mazan??" Xaro ido tayi ta kallesa, yace "Me yasa kullum sai Shuraim ya xo wajen ki? And what stopped you from hugging the other guy??" Kamar xata yi kuka tace "They are all my brothers fahhh...." Kauda kanta tayi ganin kallon da yake mata, bata ta6a jin xuciyarta na bugawa irin haka ba, gaba daya jikinta yyi sanyi, xata kwace kanta still ya ki saketa, ta juyo ta kallesa kamar xata fashe masa da kuka tace "Yaya plss ka sakeni, kar wani ya shigo" sosai canjawar da idanuwansa suka yi ke bata tsoro, ya kamo hannunta cikin taushin murya yace "Heedayah" bata yrda ta kallesa ba, ya juyo da kanta da damuwa yace "Don't break my heart Heedayah, Ina maki son da nima ban san irinsa ba, Ina maki son da bbu macen da na ta6a yi ma..." Sauke idonta tayi kasa jikinta yyi sanyi ba kadan ba, ya daura forehead dinsa saman nata yace "Kin ji?" Muryarta na rawa tace "I won't...." Ya daura lips dinsa saman dogon hancinta ya lumshe idonsa, ta kwace kanta da karfi gabanta na faduwa ganin abinda yake son yi, xamowa kasa tayi ta xauna, ya biyota kasan a hankali yace "I am... Am sorry" kasa kallonsa tayi, shiru duk suka yi na kusan minti biyar, can yace "Xan shigo da daddare in sha Allah" Daga haka ya mike tsaye da kyar ta saci kallonsa ta sunkuyar da kanta, ganin ya fara tafiya, a hankali tace "Don Allah da gaske xaka dawo?" Ya juyo yace "In sha Allah, Mami tace in bari mu tafi gobe" Ta sunkuyar da kanta ya nufi kofa, a hankali ta dago ta bi sa da kallo gabanta na faduwa har ya fita. Har Magrib Mami na can bangarensu Kaka, tun da Heedayah ta je ta gaisheta bayan tafiyar Khaleel bata sake xuwa ba tana bangaren Step mum dinta, sai bayan da tayi Magrib ta fita xuwa gun Amminta, Ammi na bedroom dinta tare da su Ashnaah, Xaunawa tayi ta gaida Ammi, Ashnaah ta nufeta tana nuna mata takardan hannunta tace "Aunty Abba ne ya siya min da Ashfah" Heedayah ta amshi takardan tana dubawa, Ammi tace "Bakon naki ya tafi?" Heedayah tace "Ehh tun da yamma" Ammi tace "Kadunan ya wuce?" Ta girgixa kai tace"Yace min da Mami xa su koma gobe" Ammi bata kuma ce mata komai ba, bayan wani lkci Heedayah ta mike ta fita tunawa da tayi Khaleel yace xae xo da daddare, dakinta ta tafi ta dau wayarta ta xauna gefen gado tayi dialing number din Shuraim, har ya gama ring bai daga ba, ajiye wayar tayi tana ta xaune gefen gado sai ga kiran Khaleel, Dauka tayi a hankali tayi picking ta kai kunne, daga daya bangaren yace "Come out now..." Tace "Ohk baxa ka shigo ku gaisa da Mami ba?" Yace "Mun yi magana ta waya da ita" Heedayah ta 6ata fuska tace "Aa ka dai shigo plss" ya d'an yi shiru snn yace "Ohk" katse wayar tayi ta mike ta d'an gyara fuskarta ta feshe sabon hijab dinta da turare sannan ta fita dakin tana rike da wayar, parlon baki ta samesa, ta nufesa tana murmushi ta durkusa gefensa tace "Ina yini?" Ya shafa kansa yace "Lafiya lau" ta mike tace "Mu je ku gaisa" yace "Where?" Tace "Sama" Bai ce mata komai ba ya bi bayanta, tafiya sosai suka yi har suka iso bangaren da su kaka suke, ta bude kofar a hankali tare da sallama, Kaka na xaune parlon da Yakumbo, Mami ma na parlon tare da Shuraim, kaka na ta kallon Heedayah tace "Rakiya ba don iyayen Heedayah 'yan halaq bane da shkkn mun taimaketa a banxa ko bi ta kanmu baxa ta sake yi ba a rayuwa, Ina lura da ita bata wani farin ciki da xaman gidan nan da nake yi, toh bata farin ciki mana tunda ba gaisheni take ba kwata kwata yanxu" Heedayah ta hade rai ta ba Khaleel hanya ya shigo parlon da sallama cikin cool voice dinsa, Tsit kaka tayi, Yakumbo ta sunkuyar da kanta, Heedayah na kallon Shuraim ta nufi Mami ta durkusa kusa da ita da murmushi tace "Mami good evening" Mami tace "How are you dear" Xaunawa Khaleel yyi daga inda Shuraim yake, Shuraim ya basa hannu suka gaisa, Khaleel na kallonsu kaka yace "Ina yinin ku?" A tare kamar hadin baki suka ce "Lafiya lau" ko wacce na kirkiran murmushi, ya kalli Mami yace "Ina yini Ummi" Mami tace "Lafiya lau, how was the journey?" Yace "Alhmdllh" tace "Ka baro su lfya?" Yace "Suna gaishe ku" Mami tace "Maa sha Allah" Kaka da Yakumbo dai kallo kawai suke a TV, Khaleel ya mike yace "Xan koma" Kaka tace "Toh madallah, Allah yyi maka albarka, ina Junaidu?" Mami tace "Yana Kaduna" Kaka tace "Atohh, shi dama ba mai son yawace yawace bane" Mami dai bata ce komai ba, Khaleel yyi ma Mami da Shuraim sallama snn ya nufi kofa, Heedayah ta mike sai da ta ga ya fita parlon ta kalli Shuraim ta hade rai kamar xata yi magana sai kuma ta fasa ta bi bayan Khaleel da sauri, Yakumbo ta bi ta da kallon damuwa. Khaleel bai yarda ya xauna parlon baki ba wai ya fi son waje, bbu ynda ta iya masa kawai suka fita, tana kallonsa a inda suka xauna tace "Toh abinci fa?" Yace "Naga alama kina da son abinci sosai, ke dai kawai aci abinci?" Dariya tayi ta rufe fuskarta tace "Toh laifi ne don an ci abinci" Murmushi yyi bai ce komai ba, tace "Kayi shiru?" Yace "Na sha fruit before coming" Tace "Just fruit?" Yace "Yea and am okay" Sun fi minti arba'in xaune wajen daga karshe ganin yanda yake lullumshe ido tana basa labari, ta bata fuska tace "Wai bacci kake ji?" A hankali ya bude idonsa yace "Yes dear, na gaji da yawa" Shiru tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa, Can tace "Toh ai Abbanmu yace ka kwana nan" da sauri yace "Noo, I've already lodged a hotel" tace "Toh me yasa baxa ka kwana nan din ba" Yace "Nothing" Tace "Toh shkkn, gobe ai xaka xo kafin ku tafi" Yace "Uhn xan xo" Ta rungume hannu ta hade rai tace "Ban yarda ba" Yyi murmushinsa me kyau ya kai hannunsa a hankali kan hancinta yace "Ko mun yi auren wnn wahala kawai xaki dinga bani, kin fiye rigima" Ta rufe fuskarta da hannunta, ya mike yace "Ai ni nace maki xan shigo idan Allah ya yrda" A hankali tace "Toh Allah ya kai mu" tashi tayi tace "Bari in raka ka first gate din can" Yana kallonta yace "Okay dear" a tare suke tafiya, taji ya kamo hannunta a hankali, ta kallesa bata dai ce komai ba har suka isa gate din, tsayawa yyi yana facing dinta, ta sunkuyar da kanta, murya can kasa yace "Thanks for ur care sweetheart" Bata ce komai ba ya kai hannunta bakinsa yyi pecking, sosai gabanta ya fadi, ta ki yarda su hada ido, ya saketa cikin sanyin murya yace "Sleep tight dear" Ta gyada masa kai kawai ya fita gate din ta juya ta koma building din gidansu tana tafiya a hankali..... Tun daga nisa take kallon Shuraim dake tahowa, sai kuma ta tsaya har ya iso inda take tace "Why didn't u pick my call" Yace "When did you call?" Tace "To ka duba wayar" Ya fiddo wayarsa a aljihu ya shiga call log, kafin yace komai ta amshi wayar tana kallon call log din, taga bayan miss call dinta ya daga kira har uku, ta kallesa tace "Kace baka gani ba" Yace "Ohk na gani, ban ga damar dauka bane" Ta tabe baki tace "Toh ai nima ba da kai xan yi magana ba, dama naga ya Sudais bai dawo bane shi sa na ke son in tambayeka ko ya wuce ne, da ina da number sa ma baxan kira ka ba" Tana fadin haka ta mika masa wayarta tace "Sa min number sa" shafa kansa yyi a hankali yana kallon wayar da take mika masa, can ya sa hannu ya amsa, tafiya ta ga ya fara yi, ta xaro ido tace "Ina kuma xaka da wayata" Bai juyo ba balle ya bata amsa, ta bi sa da sauri tace "Ya Shureen ina xaka tafi da wayata, number ya Sudais nace ka sa min fa" ganin ya ki tsayawa kuma ya ki ce mata komai ta riko hannunsa kamar xata yi kuka tace "Ni dai ka bani wayata, ba kawai sai kace min baxa ka bada ba...." Warce wayar tayi lkci daya ya xamo daga hannunsa ya fadi kasa screen din ya tarwatse, still tayi tana kallon wayar kamar yanda shi ma yake kallon wayar, lkci daya ta fashe da kuka ta juya xata koma cikin gida ya rikota, kwace kanta take son yi tana kuka sosai yace "Ke fa kika fasa kayan ki kuma kike kuka" kin ce masa komai tayi, ganin ba saketa xai yi ba ta tsaya tana kukanta a hankali, Jan ta yyi xuwa gun da ta xauna daxu da Khaleel ya xaunar da ita ya xauna gefenta yace "Toh yi hakuri, xan kawo maki wani gobe" Rufe fuskarta tayi da hijab dinta tana shessheka, Yana kallonta yace "To baxa ki daina kukan ba?" Cikin rawar murya tace "Bayan ka fasa min sabuwar wayata" Murmushi yyi ya mika mata nasa yace "Toh ga nawa idan na kawo maki sabo gobe sai ki bani" Ta d'an kallesa ta turo baki a hankali tace "Toh sim dina fa?" Yace "Sai a mayar maki nawa wayar" Tace "Toh" amsar wayar tasa tayi tace "Da me xa a bude wajen sim din?" Yace "Ke xan tambaya" Ta bata fuska tace "Toh bani da pin" yace "Likewise me" shiru tayi ta sunkuyar da kanta, yace "Ohk, let me see ur earring" Cire hannun Hijab din tayi ta bude hijab din tana nuna masa dankunnenta, ya kai hannunsa ya cire earring din daya snn ya bude wayarsa ya cire sim cards dinsa, ya bude nata ya ciro sim dinta ya maida wayarsa, nasa kuma ya saka a wayarta, daukan wayar tasa tayi ta kunna ta mika masa tace "Ka cire lock din" amsa yyi, yayi yanda tace, yana kallonta yace "Shkkn?" Ta juya masa gefenta tace "Ka maida min dankunne na" Daukan dankunnen yyi ya shiga sa mata yana kallon gefen fuskarta, ta juyo suka hada ido, sauke idonsa yyi kasa ya mike yana rike da wayarta yace "Sai da safe" Tace "Kace xaka kawo min sabo gobe" yace "Ehh" tace "Toh wani kuma nake so ba wnn ba" Yace "Sai mu je tare ki xaba" tace "Toh xan gaya ma Ammina" Bai ce mata komai ba ya fara tafiya, ta bi sa da kallo har yyi nisa, snn ta mike ta wuce cikin gida. Abban Heedayah na xaune parlonsa tare da Yakumbo dake xaune ita ma duk a firgice, Cike da damuwa tana kalle kalle tace "Amadi ni dai Allah ya gani muna cikin hatsari a gidan nan tun xuwan yaron nan, garin yaya aka barsa ya shigo mana har nan, me ya kawosa, ai shkkn duk rayuwar mu a hatsari yake ko da kuwa bariki goma xa a xube mana a nan, Mutumin da yyi shekara talatin yana abu daya ai bbu abinda baxai aikata ba, har bam sai ya iya dasa mana a nan, snn ni abinda nake son sani shine me ya kawo sa gidan ma, wajen wa ya xo, wllh na shiga bandaki yyi sau ashirin tun barin sa parlona...." Abban Heedayah dake ta sauraronta yace "Haba Yakumbo ki dinga kyakkyawan xato mana, ko don uwarsa ai ya kamata a raga masa balle tasa kaddarar ce ta xo a haka" Yakumbo ta marairaice tace "Toh ni me nace? Ka ji na xagesa ne?" Abba yace "Aa ki daina maganar nan da kike don Allah" Yakumbo tace "Toh ni dai gaskiya nayi kewar inda na fito, Ina son komawa tunda na xo na maku kusan shekara a nan, idan an sa bikin Heedayah sai in dawo bbu ruwana" Abban Heedayah yace "Ai bikin ko xa a sa baxai wuce wata uku ba" Yakumbo tace "Toh naga ai iyayen Junaidun basu xo ba har yanxu, ba sai sun xo xa a sa bikin ba? Balle ma ni duk a tsorace nake da su gaba daya ma ynxu" Abba ya d'an yi shiru kafin yace "Ba da Junaid xa ayi ba kuma" Yakumbo ta gyara xama tace "Toh Alhmdllh, ko don rikon da uwarsu tayi ma Heedayah kamar ita ta haifeta bai kamata ace da aure ma tsakaninsu ba, duk da dai na ya6a da hankalin yaron wllh, amma ni kawai abun ya fitar min a kai ne, yanxu aure ma ba tasa bace kamata yyi ya xauna yyi ta nusar da yayansa da Allah ya kubutar kwanan nan" Kallonta kawai Abban Heedayah ke yi, kafin yace "Toh da yayansa xa ayi, don ita Heedayah tace shi take so, kuma bana tunanin akwai abinda dangin Hajiya Rahinah ko Barrister Ahmad xasu bukata daga bangarena in hana ko da abun yafi karfina xan yi iya bakin kokarina in ga na kwatanta masu...." Yakumbo kallonsa take kamar bata fahimci abinda yace ba, can dai tace "Wani ne a dangin nasu yace yana son Heedayar kake nufi ko me, ni ban gane ba" Abba yace "Shi dai Khaleel din ke sonta da aure, ita ma kuma ta shaida min shi take so, Barrister ya kirani mun yi magana, Yan uwan mahaifinsa ma sun kirani munyi magana jiya, kanin mahaifinsa ma na da wani mukami a nan gombe, gidansu ba kananun mutane bane, gida ne me tarihi me kyau da usuli, ynxu xa mu jira ne a gama shari'ar da ake a kotu snn a sa rana wanda baxa a ja lkci ba idan Allah ya yrda, ni na yrda da kaddara, me kyau ko akasin haka, kaddarar Khaleel ne sai yyi rayuwa cikin gurbatattun mutane, kaddarasa ce sai sun gurbata masa rayuwa, amma ynxu Alhmdllh da Allah ya maidosa hanya madaidaiciya ya shiryesa, ni baxan kyamacesa ba kamar yanda Uwarsa bata kyamaci tawa 'yar ba, snn bana fatan wani nawa ya kyamacesa, ba laifinsa bane don ya tsinci kansa a rayuwar da yyi a baya.... In dai aurensa da Heedayah alkhairi ne garemu baki daya Allah ya tabbatar" Yakumbo ta fashe da wani kuka tace "Ba ruwana da surutunka mara kan gado wllh Amadi, idan kotu ta yanke hukuncin xa a ratayesa ko xa a dauwamar da shi a gidan yari na har abada sai ayi yaya kenan?" Abba ya girgixa kai yace "Dangin ubansa baxa su ta6a barin hakan ya faru ba, haka zalika mahaifiyarsa da ta kasance babban lawyer, snn ga mijinta da shi ma babban lawyern ne, idan kuma an ajiye batunsu... laifin Khaleel ba mai yawa bane tunda bai ta6a kisa ba" Yakumbo ta kara rushewa da kuka tace "Katon mutumi ya xauna ya giggilla maku karya yace bai ta6a kisa ba ku yrda, dama an ta6a d'an ta'adda da bai ta6a kisa ba? To wllh ni dai da ya auri Heedayah gwara kawai a kasheni" Tana fadin haka ta mike ta fice daga parlon, Abba ya girgixa kai don darun Yakumbo ba matsala bace a wajensa, shi dai yasan bbu abinda xai hanasa bai ma Khaleel auren 'yar sa, sai in shi ya fito da kansa yace ya fasa. Heedayah ta gama saka kayan baccinta kenan taji ringing wayar Shuraim dake kan gadonta, karasawa tayi tana kallon screen din wayar taga number ne kawai, bata dauka ba ta karasa shiryawa ta kwanta kan gado ta dau wayar, WhatsApp dinsa ta bude ta shiga, messages sun kusa dari uku ta gani da ba ayi replying ba, bin messages din ta shiga yi tana dubawa, duk yawanci taga na mata ne, call ne ya shigo wayar ta ga still number daxu ne, dagawa tayi ta kai kunnenta taji ance "Isn't the number saved?" Ta d'an yi shiru kafin tace "Ehh no name" yace "Toh wani labarin ku ka yi da saurayin naki yau?" Tace "Me yasa kake tambayata?" Yace "In kara maki experience" bata san lkcn da tayi dariya ba tace "Wanda baya soyayya ne xai bani experience, ashe xaka korar min saurayi"

Chapter notes and social links

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull