Kenza eBookz

Heedayah complete Novel - Chapter 89

Heedayah complete Novel - Chapter 89

Heedayah complete Novel Chapter 89: Heedayah complete Novel Chapter 89. Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,:…

3,628 words

*Ya dai fi babu, wai d'an agwai da bakin d'a, but you pple shud be pitying ur final year Khaleesat* 馃槱

Heedayah isn't free, you read for free 馃し馃徎鈥嶁檧锔忦煠佛煆烩€嶁檧锔�

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Basu yi awa daya suna tafiya ba motar da Heedayah ke ciki ya gangara daga tsakiyar motocin da yake yyi parking gefen titi, hakan yasa duk sauran motocin har da na gabansa suka yi parking, Heedayah ta bude motar ta sauka ta tafi gefen ciyayi ta durkusa, Shuraim ya sakko daga motar da yake ciki ya nufeta yana kallonta, sojojin ma duk suka sakko daga mota, lkci daya Heedayah ta mike da kyar tana kallonsa tace "Ya Shureen amai nake ji" Tsayawa yyi ya jingina da motar ya rungume hannunsa yace "Toh kiyi" ta koma ta durkusa sai kuma ta dago kamar xata yi kuka tace "Ya ki xuwa" gaba daya she's restless alamar aman na damunta, bai ankara ba sai gani yyi ta duka da sauri ta fara kwararo amai a kan ciyayi, ya tsaya yana kallonta, can ya bude motar ya fiddo bottle water dake ajiye kan kujera ya bude ruwan, sai da ta gama sannan ya karasa ya mika mata, ta amsa da kyar ta wanke fuskarta ta mike tana maida numfashi, ya bude mata motar yana kallonta, shiga tayi ta jinginar da kanta da kujera xai rufe motar a hankali tace "Don Allah ka shigo nan Ya Shureen, ni kadai ce" yace "In shigo in maki me?" Da damuwa tace "Ka xauna, kuma kace ma driver ya rage Ac din sanyi nake ji" Da kamar baxai shiga ba, sai kuma dai ya shiga motar ya rufe, sauran sojojin suka koma motarsu, Shuraim ya umarce driver da ya rage sanyin Ac, drivern yyi haka nan suka ci gaba da tafiya. Lumshe ido tayi daga haka bacci ya dauketa, sai da suka iso Zaria ta bude idonta a hankali, daga kai tayi ta kalli Shuraim dake danna wayarsa, ta kalli shoulder dinsa da ta daura kanta, gyara xamanta tayi tace "Ba mu kai ba?" Bai ce mata komai ba, ta karbi wayar hannunsa ya kalleta, tace "I am asking ko mun kai" yace "Ehh har mun juyo" Yana fadin haka ya kwace wayarsa, ta turo baki ta koma can nesa da shi ta xauna, d'an murmushi yyi ya ci gaba da abinda yake yi a wayarsa, bude handbag dinta dake hannunta tayi ta fiddo wayarta dake vibrate, ganin Khaleel ke kiranta sai da gabanta ya fadi, ta dai daga ta kai kunne tayi shiru, daga daya bangaren yyi sallama, ta amsa, yace "How are you?" Tace "I am fine" yace "Kun taso?" Tace "Ehh mun taso" yace "Okay, ya hanya?" Tace "Alhmdllh" Yace "Ke da waye?" Ta d'an kalli Shuraim snn tace "Ba kowa, ni da driver ne" Yace "Ohk, Allah ya kawo ku lafiya" A hankali tace "Ameen" snn ta katse wayar, satan kallon Shuraim tayi suka hada ido don shi ma kallo ta yyi, ta dauke kanta ta gyara xamanta, har suka shigo kd wajejen karfe sha biyu. A hankali Heedayah ta bude motar ta sauka bayan driver yyi parking compound din Mami, Farida ce ta fito ganin Heedayah ta taho da sauri ta rungumeta, Kankameta Heedayah tayi tace "I missed you Farida" Farida tace "I missed you more Didi ya su Ammi?" Daga kai Farida tayi suka yi ido hudu da Shuraim, yace "Ya kike?" Farida tace "I am fine" juyawa yyi ya nufi gate ya ciro wayarsa dake ring a aljihunsa, Heedayah ta bi sa da kallo tace "Ain't you coming in ya Shureen?" Ba tare da ya juyo ba yace "Xan dawo" Daga wayar yyi ya kai kunne ganin Mumy ce ke kiransa, Ya gaisheta tace "Shuraim ga ni a kano ka xo ka shigar da ni government house, ina nan kofar Nasarawa gidan 'yar uwar Sadiya" Shuraim dake sauraronta yace "Bana kano, Ina Kaduna ynxu" Da wani irin shock Mumy tace "Kaduna kuma? Me kaje yi Kaduna, kuma wa ka gaya ma xaka je kaduna? To ni yanxu wa xai shigar da ni government house din?" Shuraim yace "Ki kira kaka ta sanar masu xa ki shiga" A fusace Mumy tace "To wai ma uban me kaje yi Kadunan ne baka gaya min ba?" A hankali yace "Aiki Mum" Mumy tayi tsaki tace "Toh kawai ka turo min number Maman Heedayah, kaka mutum ce da xa a kira, ni ka ji da ni ina jira" Yace "To" daga haka ta katse wayar, ya tura mata number Ammi da ta ce. Heedayah ta ja hannun Farida da ta bi Shuraim da kallo suka wuce cikin parlor, har bedroom din Mami Heedayah ta shiga ta tafi da sauri ta rungume Mami cike da murnan ganinta tace "Mami good afternoon...." Mami na kallonta tana murmushi tace "Afternoon My Daughter ya hanya?" Heedayah tace "Alhmdllh, su Ammi da Aunty sun ce a gaisheki" Mami tace "Maa sha Allah ina amsawa hope baki yi amai a hanya ba" Heedayah ta boye fuskarta jikinta tace "Nayi sau daya Mami" Mami tace "Allah ya yaye maki, ya Abban ki da su Yakumbo??" Heedayah tace "They are all fine, they sent their regards, kaka ma next week xata dawo tace amma kwana biyu kawai xata yi ta koma" Mami tace "To maa sha Allah, Allah ya kawota lfya" Heedayah tace "Mami Ya junaid fa?" Mami tace "Yana gidan Baffansa, anjima xai shigo in sha Allah" Heedayah tace "Allah ya dawo da shi lfya" daga haka ta mike tana kallon Mami tace "Xan yi sllh Mami" Mami tace "Toh kiyi wanka gaba daya, idan kinyi sllhn sai ki ci abinci" Heedayah tace "Toh Mami" daga haka ta nufi kofa ta fita ta kulle ma Mami kofarta, Tsaye ta tadda Khaleel bakin kofar bedroom dinsa yana sanye da kananun kaya ya rungume hannunsa yana kallonta, sosai gabanta ya fadi ta sunkuyar da kanta a hankali tace "Ina yini" murya can kasa yace "Lafiya, why did you lie to me?" Ta kallesa da sauri tace "Na me?" Shiru yyi yana kallonta, kamar xata yi kuka tace "What did i lie about?" Yace "Kince ke kadai kika taho" da sauri tace "Ehh with... with Escort" Ya gyada kai yace "Good, Sannun ku da xuwa to" Downstairs ya fara sauka ta bi sa da kallo, snn ta turo baki ta shiga dakin Farida ta kulle kofar, sai bayan da Heedayah tayi wanka ta canxa kaya tayi sllh snn ta fito dakin ta sauka downstairs, Khaleel na xaune parlon da Farida dake kusa da shi yana nuna mata abu cikin laptop, tsaye tayi bakin stairs tana kallonsu, ko lura da ita basu yi ba a wajen, Farida ta wara ido tace "Waow yaya, you are an expert, ni ma ka koya min" ya kyabe baki yace "Xaki shekara goma baki iya ba" Bata rai tayi tana kallonsa, dai dai nan ta ga Heedayah dake tsaye har lkcn, ta sakar mata murmushi tace "Ga abincin ki can dinning na ajiye maki" Heedayah bata ce komai ba ta nufi dinning din, can Khaleel ya dauke laptop din kafarsa ya ajiye kan kujera ya mike ya bi bayanta. Mumy na xaune parlon Yakumbo tare da Ammi da Mom Islam bayan an gama gaggaisawa, Kaka na kallonta da kyau tace "Toh me ya kawo ki Maryam??" Mumy ta yi yake tace "Aa biki muka yi, shine nace bari in karaso in kawo ziyara inyi xumunci snn inyi Allah sanya alkhairi ranan da aka sa ma Heedayah tunda har na shigo kanon" Kaka ta rike ha6a tace "Su xumunci manya, to amma kina da wasu yan uwa ne a kano wanda bani da labari Maryam?" Mumy ta sunkuyar da kanta tace "A'a yar uwar Sadiya ce aka yi bikinta" Kaka ta kyabe baki tace "Toh sannu da xuwa, gwara kema ki xo ki d'ana arxiki kar ayi ba ki" Yakumbo ta kyabe baki, Ammi ta mike tana kallon Mumy tace "Mu je can bangaren Hajiya" Mumy ta mike tana murmushin karfin hali ta bi bayanta suka fita parlon kaka ta bi ta da kallo tace "Kiri kiri ta ki rike Heedayah bbu irin walakancin da ba mu gani ba daga wajen matar nan, kawai dai a bar kaza cikin gashinta" Yakumbo tace "Toh ba kanta tayi ma ba, yau ba arxikin Heedayar ta ci ta shigo gidan nan ba, Banda haka meye hadin mu da ita??" Kaka tace "Kul.... Uwargidan Amadu ce, uwar Shuraim, da ba don Amadu ba kuma Heedayah kilan sai dai kullum a dinga mata addu'ar gafara gun ubangiji, Kinga kuwa ai ba laifi don ta shigo Gwamnet house" Ammi na komawa bangarenta da Mumy ta sa masu aiki suka kawo mata kayan ciye ciye da ruwa da abinci, Mumy sai kalle kalle take tana duba inda xata ga Heedayah ta billo, duk wnn abun da aka cika mata a gabanta ba shine damuwarta ba, can dai ta kalli Ammi murmushi dauke fuskarta tace "To ina Heedayar ta shiga ban ganta ba" Ammi tace "Ayya ai yau suka wuce kaduna" Mumy ta gwalo ido da sauri tace "Da wa?" Ammi tace "Ita da Shuraim suka tafi, taje yi ma iyayenta na can sallama, tunda bikin ba wani lkci me tsayi aka sa ba" Mumy taji xufa ya karyo mata tace "Yaushe xata dawo kenan?" Ammi tace "Baxa dai ta wuce kwana uku ba ina jin, duk dai yanda Abbanta na Kaduna yace" Mumy tayi wani murmushin karfin hali tace "Toh maa sha Allah, Allah ya dawo da su lafiya, nima din dai yau xan koma dama" Da mamaki Ammi tace "Yau kuma Hajiya, ai yamma yyi, ki bari gobe" Mumy tace "Aa ba mu yi da barrister xan kwana ba, in sha Allah yanxu xan wuce, dama kawai nace in xo inyi Allah ya sanya alkhairi ne" Ammi tace "Da dai kin hakura gobe Hajiya, hanyar nan bai fiye kyau ba" Mumy ta sauko kasa ta dau snacks daya tace "Aa Hajiya yanxun nan ma kuwa xan wuce, bari in d'an ta6a abincin" ko minti ashirin Mumy bata kara a government house ba ta dau hanyar park wajajen karfe uku na yamma. Shuraim na xaune parlon Abbansa yana sauraron maganan da Abba ke masa, Jin ya ki cewa komai Abba yace "Ka min shiru" Shuraim ya daga kai ya kallesa yace "Abba ni fa ban san komai kan xancen nan ba" Abba yace "Kwana biyu da suka wuce kaka ta kirani a kan batun, na kuma yi tunanin kai kayi mata maganan" Shuraim yace "Aa ni ba mu yi wata magana da ita ba" Abba ya girgixa kai yace "Toh bayan bikin Heedayah ina son inji kace min ga gidan da xa mu tafi nema maka aure, naga kamar baka san a sa maka ido ba" Shuraim dai bai ce komai ba, bayan few seconds Abba yace "Snn akan batun mahaifiyarka...." Daga kai Shuraim yyi yana kallonsa, Abba yace "Wannan karan xan dau mataki me tsananin gaske a kanta, tunda har na hanata fita gidan nan tayi disobeying dina tayi ficewarta, to ta tabbatar ba gidan nan xata dawo ba" Wayarsa ne ya fara ring, ganin number isn't saved ya dauke kai, Shuraim dai bai iya yace komai ba, Abba yace "Ina raga ma Maryam wasu abubuwan sbda ku amma bata gani, duk ina sane da abubuwa da yawa da Maryam ke yi ba wai bana sane ba, Maryam bata san annabi ya kafu ba, I am overlooking so many things a da, but today I am done...." Abba ya kalli wayarsa da aka sake kira for the second time, daukar wayar yyi ya daga ya kai kunne tare da sallama, Jin tambayar da aka yi masa a wayar yace "Ehh, who is on the line" shiru Abba yyi as if trying to comprehend the message passed to him kafin ya ajiye wayar bayan an katse yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Shuraim dake ta kallonsa yace "Lafiya Abba?"

Chapter notes and social links

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Washegari da sassafe Mami da su Heedayah suka gama shiryawa xuwa Nigerian Army Reference Hospital Kaduna, Mami na tsaye parking space da Heedayah Khaleel ya karaso tare da Farida, Mami tace "Ba lallai a barmu mu shiga gaba daya ba, ka dauko makullin motar Junaid kai da Heedayah ku tafi tare, ni kuma i will go with Farida" Yace "Alright" daga haka ya juya ya koma ciki, Mami ta jira har ya dawo da makullin motar snn ta bude tata mota da ke a kunne ta shiga Farida ta shiga front seat, suka bar compound din, Khaleel ya shiga motar Junaid ya kunna yana warming din motar, Heedayah dai na tsaye fuskarta bbu walwala, ko kadan bata ji dadin wucewar da Mami suka yi suka bar ta ba, ya d'an daga kai ya kalleta suka hada ido, sauke idonsa yyi yace "Are you waiting for me to help you in?" K'in cewa komai tayi ta dauke kanta ta turo baki, bata ankara ba sai ji tayi ya dauketa cak, ta xaro ido a tsorace ta rikesa tace "Noo, don Allah ka bari" Bai saurareta ba ya rungumeta jikinsa, ya xaga daya side din motar ya bude front seat ya ajiyeta a hankali yana kallonta, rufe fuskarta tayi da kafarta da sauri xuciyarta na bugawa, yyi murmushi ya rufe motar ya xaga driver seat ya shiga sannan ya ja motar suka bar gidan, har suka isa asibitin bata yrda sun hada ido da shi ba, shi ma bai ce mata komai ba, ya samu wajen parking yyi parking a babban asibitin, sai a snn ya kalleta yace "Uhn wai kunyata kike ji?" Ta saci kallonta suka hada ido, yyi murmushi yace "Ki dinga cin abinci ko xaki d'an kara weight, ur weight isn't encouraging" Hararansa tayi tace "Kai ma ka dinga cin abincin, ae naga baka ci da yawa" Ya wara ido yace "Ae idan na kara cin abinci a kan wanda nake ci ke ce xaki sha wahala" Tace "How?" Ya bude motar ya sauka yana murmushi yace "Xa ki san how" Bude motar tayi ita ma ta sauka, Khaleel ya fiddo wayarsa ya kira Mami, nan ta sanar masa suna Accident and emergency wards, Heedayah na biye da shi suka nufi wajen. Mami na xaune tare da Hajiya Amina da Hajiya Hauwa, ko wannensu yyi tagumi, sai su Rabi'ah da suka ci kuka suka gode Allah, Khaleel ya gaida su Hajiya Amina da ladabi, Heedayah ma ta gaishesu, duk suka amsa, Khaleel yace "Ya mai jiki?" Suka amsa masa da "Alhmdllh" Khaleel ya fita haraban asibitin ya xauna, Heedayah dai na ta tsaye gefen Farida, ko wa na wajen damuwa ne karara tare da shi, Bude kofar ward din aka yi likitoci biyu suka fito, ba a dau lkci ba Shuraim ma ya fito ward din, har xai wuce ganin Mami ya tsaya ya gaisheta, Mami ta amsa, a hankali tace "Ya Mai jikin?" Yace "Alhmdllh" da damuwa tace "Baxa a bari a shiga ba ko?" Shuraim ya gyada mata kai ya bar wajen, Heedayah ta bi sa da kallo, slowly yake tafiyar, bata yi wani tunani ba ta bi sa da sauri, ta isa inda yake cikin sanyin murya tace "Yaya Shureen ya jikin Mumy?" Ya d'an kalleta yana tafiya still yace "Da sauki..." Bin sa tayi har suka fito ya xauna kan Concrete bench, ta xauna gefensa tana kallonsa, she could see how disturb he is, a hankali tace "Ya Shureen is it that serious?" Bai ce mata komai ba, ta dafasa tace "Talk to me" Sai a snn ya kalleta a hankali yace "You pray for her" Tayi shiru tana kallonsa, cikin sanyin murya tace "Will I be allowed to see her?" Ya girgixa mata kai, cikin kwantar da murya tace "Do not be press ya Shureen, this shouldn't oppress you, Allah xai bata lafiya in sha Allah ka ji?" Lkci daya Hawaye ya taru idonta jin ya ki cewa komai, tace "Ka ji ya Shureen" kallonta yyi amma ya kasa ce mata komai, kamo hannunta yyi a hankali yace "Ki taya ta da addu'a ke ma" Ta gyada masa kai, daga haka ya mike, pharmacy din asibitin ya nufa.... Heedayah ta bi sa da kallo, dai dai nan suka yi ido hudu da Khaleel dake xaune shi ma saman concrete bench ta side din da take, mikewa tayi a hankali ta nufesa, yana kallonta yace "Ya jikin mum din tasa?" Ta xauna tace "He said we should pray for her" Khaleel yace "Allah ya sauwake" A hankali tace "Ameen" Kamo hannunta Khaleel yyi, xata kwace ya ki saketa, ta shiga bin wajen da kallo kamar mara gaskiya, murya can kasa yace "What are your plans...." Tace "What plans?" Yace "For ur wedding" sunkuyar da kanta tayi bata ce komai ba, yana kallonta ta gefen ido yace "Kinyi shiru" A hankali tace "To ai ban sani ba, sai abinda Aunty ta ce" Yace "Ohk, jiya sai kika barni ni kadai a parlor ko...." Tace "Mami ce tace in je in kwanta" Murmushi yyi bai ce komai ba. Sai kusan sha daya suka bar asibitin har sannan kuma ba a bari sun shiga ward din da Mumy take ba, Abba kadai ne ya shiga sai shi Shuraim, duk iya dube duben Heedayah ko xata ga Shuraim bata gansa ba har suka bar asibitin, gaba daya hankalinta ya ki kwanciya, sai da suka kusa gida Khaleel ya kalleta ganin yanayinta yace "ko dai a maida ke asibitin ne?" Ta kallesa kamar xata yi kuka ta gyada masa kai, yace "Ohk" Wani layi ya shiga yyi reverse snn ya dau hanyar asibitin kuma, wajen da xai iya parking ya samu a nan bakin titin asibitin ba tare da ya kalleta ba, tana kallonsa tace "Toh xa ka dawo ka daukeni anjima?" Yace "Ehh" Tace "Toh nagode" Daga haka ta bude motar ta sauka ya dinga kallonta har ta rufe motar snn ya ja motarsa ya bar wajen, ta karasa karamin gate din shiga cikin asibitin ta shiga bayan ta gaida sojojin dake wajen, da kafa ta karasa har Accident and emergency. Shuraim ne kadai xaune saman kujeran dake gaban ward din, ya dinga kallonta har ta iso yace "What did you forget?" Ta xauna wani kujeran tace "Aa kawai ina son in tsaya nan ne" Ya girgixa kai yace "Aa da yamma ai xa ku dawo" Tace "Toh ai kowa ya tafi ya bar ni" Shiru yyi bai ce komai ba, Suna ta xaune a haka bayan wani lkci ta kallesa tace "Ya Shureen is she sleeping?" Ya girgixa kai yace "She is still unconscious" Da damuwa tace "Ta ji ciwo ne?" ya girgixa kai yace "Aa, may be internally" Lkci daya jikin Heedayah yyi sanyi sosai, a hankali tace "Toh yanxu wani treatment ake yi?" Yace "Still on scanning, kafin a gano inda matsalar yake idan akwai sai a dau mataki, Ana jiran wasu results din" Cikin sanyin murya Heedayah tace "Allah ya bata lafiya" Shuraim yace "Ameen" Suna ta xaune a haka har kusan sha biyu da wani abu, Heedayah ta kallesa ganin baya daukan phone calls dinsa yace "Why ain't you picking?" Girgixa mata kai kawai yyi ya mike yace "Lkcn sllh yyi, mu je in nuna maki inda xa kiyi sllh" Tashi tayi ta bi bayansa suka nufi kofar fita. Heedayah na idar da sllh ta xauna kan Concrete bench tana jiran fitowarsa daga masallaci, muryarsa taji ta bayanta ta juya da sauri, yana kallonta yace "Me xa ki ci?" Ta girgixa kai tace "Aa am not hungry" yace "Then you need to go back home now" Ta 6ata fuska ta mike tace "Anjima idan su Mami suka xo ba sai in bi su ba tohh" Bai ce mata komai ba ya fara tafiya ta bi sa, Xaune suka tadda Abba da Baffa a bakin ward din, Shuraim ya gaishesu, Heedayah ma ta gaishesu da ladabi, Abban Sudais na kallon Shuraim yace "Ya jikin nata, har yanxu dai shiru?" Shuraim yace "Ehh, duk scans din da suka fito bbu matsala saura uku yanxu ake jira" Baffa yace "Toh Allah ubangiji ya tashi kafadunta" Shuraim yace "Ameen" Shi dai Abba bai iya yace komai ba, Baffa yace "Sun dai ki barin a shiga a ganta" Shuraim yace "Ehh amma in sha Allah idan ta farfado shkkn" Baffa yace "Toh Allah ubangiji ya tashi kafadunta ya bata lafiya" Shuraim yace "Ameen" Sai karfe daya su Baffa suka bar wajen. Karfe biyu da 'yan mintuna Shuraim ya mike daga inda yake xaune ya kalli Heedayah yace "Nace ki tafi gida kin ki tafiya.... And you haven't eaten till now" Tace "Toh ai kai ma baka ci komai ba" Yace "Toh ki tafi gida idan kin ci sai ki kawo min" Kallonsa tayi tace "Da gaske?" Yace "Ehh" Tace "Toh xan iya ganinta kafin in wuce?" Ya d'an yi shiru, kafin ya bi corridor din da kallo, sai kuma yace "Toh taso" Mikewa tayi ta bi bayansa ya bude kofar ward din ya shiga ta bi bayansa, kallon Mumy dake kwance kamar me bacci Heedayah ta dinga yi, ta kasa karasawa gun gadon, Shuraim ya karasa ya duka yana kallonta, ya fi minti daya yana kallonta kafin ya kamo hannunta a hankali, lkci daya ya sake hannun ya kai finger dinsa gefen wuyarta, xame hannunsa yyi ya mike, Heedayah dai na tsaye sai kallonsa take, kofa ya nufa ya fita daga ward din ta bi bayansa, xaunawa ta ga yyi kan kujeran dake wajen ya rike kansa, sosai ta ji gabanta ya fadi ta karasa kusa da shi da sauri, ta xauna tace "What happened Ya Shureen" Jin bai ce komai ba da damuwa sosai tace "Talk to me plss, me ya faru?" A hankali ya dago kansa hawayen dake idonsa ya sauko....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull