Kenza eBookz

Idon nera by mamuhgee Complete - Chapter 23

Idon nera by mamuhgee Complete - Chapter 23

Idon nera by mamuhgee Complete Chapter 23: Idon nera by mamuhgee Complete Chapter 23. Tana Isa sashensu ta tadda mufeeda tadawo school itama Dan Haka sukai…

4,495 words

Tana Isa sashensu ta tadda mufeeda tadawo school itama Dan Haka sukai cikin daki suka rufe ta fadawa mufeedan komai wadda itama tayi naam dasu fidda zancen idan yaso ayita aibata auren Harma asamu masu shiga cikin maganar a Bata auren gabaki daya.

Da wannan shawarar sukai tsit abinsu suna dubarun yanda lamarin nasu zai kasance.

Haj Maryamah da umma kuwa Suma Dole tsit din sukayi Basu sake kowane yunqurin ba Amma dai Babu dare Babu safiyar da basa miqa adduarsu ga ubangiji Akan kada Amal din ta tare a gidan 'dan su.

Shi kansa AQEEL ASAD din gabaki daya ya daukewa kowannensu wuta Babu me ganin sauki a fuskarsa musamman Bilkees daya tattarata ya ajiye gefe daya

A gidan mufeeda ce kawai ke ganin fuskarsa

itama sbd laifin Bai shafeta bane.

Su umma tun suna daukan lamarin da sauki harsun fara girgiza da fushin nasa Dan kuwa bayan gaisuwa dayake shigowa ya musu basa ganinsa gabaki daya baya wani zama a gida.

Ta bangaren su Haj Zainab dinma sunsan an tabasa sbd Suma ya dauke kafa a waya yake kiranta yaji lafiyansu,

Ahmed kullum Yana zuwa yakai Amal school ya dawo da ita kokuma duk inda zataje daga school din,

Yana sane da duk inda take zuwa sbd Ahmed na fada Masa Kuma itama tasan Ahmed din Dole zai fada Masa tana zuwa duk inda taga Dama Amma Bata damuba ta watsar da zancensa

Shima shiru yayi Mata Yana sane sbd fahimtar Mata kusan dukansu hankalinsu baya aiki duka,

**Hankalinta yakwanta takoma rayuwarta hankalinta kwance sbd rashin zuwansa yasa ta manta da duka wata damuwa da aurensa Dan haka yanda take rayuwarta yanzu sai tafi samun nutsuwa.

Haj Zainab kuwa rashin zuwan nasa yasa tafara shiga Yar damuwa sbd gashi tafiyarsu tazo Amma har lokacin Bata samu tayi maganar dashiba,

Tasan aqidunsa zai iya Hana Tafiyar da Amal Amma Kuma gaskia ita tanason zuwa da ita din Dan gaskia yanayinta itama Yana Bata tsoro duk wata

Ta Dade tana wahala tinda tafara period duk wata Haka take fama da wannan wahalar.

Daurewa tayi ranar da daddare ta Kira wayarsa alokacin shima yanada tafiya ne washe gari.

Cikin nutsuwa ya daga wayar Yana zaune palonsa Yana kallon labarai hankali kwance.

Gaisawa sukayi tana sake tambayarsa lafiyarsa.

Am fine Alhmdllh" yace yana sauraronta.

Ahankali ta Koro Masa bayanin ciwon Amal din da tafiyar tasu tana dorawa da rokon yabar Amal sbd tana Shan wahala sosai.

Shiru yayi tsawon sakanni bayan yagama jinta batareda yace komaiba.

Numfashi Mai sanyi ya sauke daga baya kafin yabude Baki anatse yace,

"Mami kuje kufara ganin likatan akan Siddi ita daga baya sai a kaita din.

##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥

Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥

Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥

Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥

Safiya huguma

*KI KULANI*🔥

Miss xoxo

Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171

Maryam sani

Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*Thanks for choosing us*🔥

48

*_Arewabook@Mamuhgee_*

48

Shiru itama Haj Zainab tayi Jin abinda ya fada din jikinta na sanyi

To Amma ba damuwa zataga yanda zatai idan sunje Koda ta wayane likitan suyi magana da Amal din Koda akwai abinda zai iya cewa akan matsalar.

Sallama sukayi itama tana sake Dan shiga sanyin jiki sbd har lokacin tasan Yana cikin quncin abinda yafaru dinne,

Shikadai yasan halinda suka kusa sakasa da zancensu na rashin tinani,

Sun girgiza fiyeda yanda Shi kansa yake tinani Dan Haka ya zabi bawa Kansa da zuciyarsa hutu Akan dukkaninsu kowa da kowa sai gashi hakan na azabtar da kowaccensu Banda Amal da hakan yayi Mata daidai yanda takeso wato fitarsa arayuwarta.

Lokacinda mommyn ta fada musu AQEEL Bai bar tafiyar da Amal ba shiru Amal din tayi batareda tace komaiba zuciyarta na nauyi duk da Daman tasan hakan zata iya faruwa Amma Kuma idan har yayi ne Dan ta rokesa da kanta to ta hakura da tafiyar itama.

Siddi datake mamaki da Jinjina lamarin da ita Bata Saba gani a rayuwar nata aurenba ta kalli Amal dataqi cewa komai kan maganar tace,

"Amal Zaki iya da AQEEL ASAD dinnan kuwa?

Kiga yanda fa yake magana Kai tsaye baya shakka ko tsayawa Dan inda inda,

Gaskia Amal ki kwantar da Kai Kawai ki rokesa yabarki sbd kina buqatan tafiyar Nan fa.

Girgiza Kai Amal tayi tana cigaba da duba wayarta tace,

"Nafasa tafiyar inada abubuwan Yi a school.

Haj Zainab dake jinsu kasa cewa komai tayi sbd damuwar rashin zuwa da Amal din dakuma taurin kanta dazai Hana ta rokesa yabarta duk da tasan koda Amal din ta roka tunda yace aa to bazai canjaba.

Dukkanin Shirin tafiyarsu angama

Su duka gidan zasuyi tafiyar harda uncle Lulu da Anty Fareedah hadda Fahat

Daga ita saisu Bilkisu zaa Bari,

Baqin ciki da bacin Rai ne a cikin zuciyarta Mai tsanani akan rashin tafiyar Amma tadanne ta barshi aranta Dan kadama tabawa zancensa mahummancinda zaayi tunanin ta nemesa.

Tanaji tana gani suka wuce Kuma ko a Daren ranar da zasu wuce din yazo gidan da daddare taqi fitowa Haka shima Bai tambayetaba bare ya nemeta, Maminsa ya bawa kudi masu yawan gaske da zasu buqata komai acan harsu dawo sbd dawowarsa rayuwarsu zuwa yanzu hatta abincin gidan yanzu shine yake kawo komai batareda ya tsaya tambayaba Haka ake kawo abinci duk wata a jera a gidan.

Ranar dasuka wuce a school ta wuni sai yamma sosai ta dawo,

Wanka tai ta fito taci abinci kadan ta koma bedroom dinta Bata sake fitowa ba sai washe gari.

Ranar batajin fita koina Dan Haka very late ta tashi ko wanka batayi ba brushi kawai tayi tafito sanyeda riqa da wandon bacci masu santsi gajeru sai slippers da wayarta a hannunta tana kokarin Kiran su mommyn taji isarsu.

Saukowa tayi palon qasa tacewa Bilkisu takawo Mata abincinta sama.

Juyowa tayi zata koma daidai shigowarsa palon sanye cikin black hoodie fendi Riga da wando masu fadi dasuka fidda hasken fatarsa sosai,

Da alama shima yau din ba fitarda zaiyi sbd kayan dake jikinsa suna nuni daga morning jugging yake.

Ba zato tagansa Dan Haka idanuwanta suka Shiga cikin nasa

Cikin basarwa ta dauke nata Idon tareda nufar hanyar saman zata wuce yakira sunanta kai tsaye fuskarsa a kame.

Daka tawa tayi batareda tasan tayi hakan ba.

Takowa yayi ya qaraso zaiyi magana saiga Bilkisu tafito daga kitchen daukeda breakfast din nata tana ganinsa tayi daurin dakatawa tareda gaidasa cikin girmamawa ta juya kitchen da abincin.

Fasa maganarsa yayi Ana ya Kama hannun Amal din Kai tsaye yajata zuwa sama suna Shiga tsakiyar palon ya saketa tareda kallonta zaiyi magana saiya fasa yayi mata kallo daya ya dauke Kai yace,

"Jeki ki sako wani kayan.

Sai alokacin ta dago itama ta kallesa batareda tayi abinda yace dinba sbd zafinsa datakeji akan rashin tafiyarta gashi kowane lokaci period dinta zai iya zuwa azabarta na hanya tasani.

Ganin taqo motsawa daga inda take yasashi zuba Mata idanuwansa cikin mamaki yasake maimaita abinda ya fada din.

Kujera ta nufa da niyar zaunawa akawo Mata abincinta

Bata qarasa zamaba akai ya riqota gabaki dayanta ya nufi bedroom dinta da ita.

Qwacewa take kokarin Yi daidai lokacinda ya bude dakin nata ya sakata aciki tareda rufe kofar ya tsayar da ita gabansa Yana kallon yanayin kayan nata,

A kirjinta da Babu bra ya tsayar da idanuwansa sbd Kai tsaye shima ya fahimci Babu bra a tareda ita.

Motsawa tai zata janye jikinta daga nasa ya matseta jikin kofar suna fuskantar juna,

Faduwa gabanta yayi Jin kirjinsa daya dafe nata kirjin jikin kofar dashi.

Lokaci daya suka dago suka kalli juna tana kokarin boye tsoronta da faduwar gabanta dake bayyanuwa.

Qamshinsa ya sauya numfashinta dake fita da sauri kirjinta na harbawa ahankali batasan lokacinda takai tafin hannuwanta zata tufesa daga jikintaba cikin rashin sani hannuwan nata suka sauka a fatar cikinsa da rigarsa ta Dan janye sbd hannuwansa dake sama gurin Mata runfa.

Sanyi da taushin hannuwanta suka sanyashi rintse idanuwansa tareda zura hannunsa daya ya sake matsewa da ita Yana bude idanuwansa akan fuskarta datai saurin janye hannunta..

Qamshin jikinta ya shiga hancinsa ya sake bude idanuwansa akanta Yana kallon yanda take kokarin turesa daga jikinta.

Fuskarsa ya goga Mata a cikin wuyanta ahankali

Take jikinta ya dauki rawa ta rintse Ido cikin sauri batasan lokacinda ta bude bakiba tace,

"Me kakeyi???

Bakinta da yayi maganar ya dago ya kalla kafin yakai bakinsa kan kunnenta ahankali yace,

"Kina magana Ashe??

Na dauka kurma nake aure.

Turesa tayi da karfi sbd takaicin maganarsa da wani irin shock da dumin numfashin maganarsa ta sakar Mata a kunnen.

Tana turesa da sauri ta qarasa toilet tashige tareda fincike kayan jikinta tana wurgi dasu sbd qamshinsa dasuka Kama ba Bata lokaci.

Bai kalli kofar toilet dinba shima ya fice dakin yabar gidan gabaki daya Yana Dan saita Kansa kamar Babu abinda ya faru.

Wanka tayo tafito ta shirya cikin doguwar Riga ta fito taci abinci ta Kira Ahmed duk da batayi niyar fitaba taji tanason fitar kawai.

Ahmed na zuwa suka fita zuwa makaranta Dama tanada lecture daya kawai dai batayi niyar zuwa bane sbd Bai cika zuwaba lecturer din.

Bata baro school dinba sai yamma bayan sun biya ta siyo maganinta sbd ciwon mararta daya fara zuwa kadan kadan

Daman tasani lokacin yayi.

Koda ta dawo gida a sanyaye tadawo sbd jikin nata Dan Haka ko abinci bataciba wanka kawai tayi ya Dan sha magani ta kwanta tana Jin ciwon na fara qaruwa kadan kadan.

Tea Mara shuga Bilkisu ta dafo Mata takawo Mata daqyar ta iya Shan kadan ta ajiye Takoma ta kwanta.

Da daddare ma sake dafo mata tea din Bilkisu tayi takawo shima kadan Tasha cikin azaba ta jiye takoma ta kwanta.

Ahankali ahankali yafara yawa tanata Dan daurewa har tasamu gari ya waye suka Kira Dr saidai Bata gari.

Sake Shan magani tayi tayi wanka da qyar tana fitowa takasa shiryawa ta kwanta a qasan dakin nata tana juye juye tareda kuka sosai sbd tsananin azaban ciwon da Marar keyi Mata.

Sanye cikin navy blue plain luxury yadi yashigo palon dayayi tsit Babu kowa,

Ahmed ya sanar Masa da Bata fitaba tana gidan Dan Haka Kai tsaye ya wuce saman Yana shigowa Bilkisu na fitowa daga dakinta daukeda tray din abincinda Amal din takasaci..

Tana ganinsa tayi qasa da Kai cikin damuwa da tsoron rashin abinyi da Amal din.

Yanayinta yasashi kallon kofar dakin Amal din inda ya jiyo kukanta na fitowa ahankali.

Kofar bedroom din ya nufa Bilkisu Kuma tayi saurin yin qasa.

Kwance take a kasa daga ita sai towel din wankanta fuskarta tayi jajir tana dafe da cikinta.

Mamaki yasashi qarasowa Yana kallonta.

Yanayinta yasashi daukanta gabaki daya ya Dora akan gado Yana tayata dafe towel dinta da bazaiso ya kunce ba shima Dan bazai iya gani ba.

Kuka takeyi sosai ahankali tana dafe cikinta..

Wayarsa ya fidda ya Kira Maminsa da Bai Dade da Gama waya da itaba.,

Tana dauka ya tamyeta yanayin na Amal.

Damuwa tashiga ta Masa bayanin hakan takeyi daman Akira Dr kawai.

Kashe wayar yayi Yana kallon agogon hannunsa sbd tafiyar da zaiyi Nan da awanni uku shima.

Yanayinta ya kalla yaji zuciyarsa na nauyi da yanayin nata,

Al'amin yakira yace aturo Masa likita mace yanzu a Idon Nera Rs.

Yana kashe wayar ya kalli fuskarta datayi ja ya dagota ahankali tareda shigar da ita jikinsa ya rungume hannu daya Yana dafe Mata towel dinta da hannun daya.

Kasa kwace kanta tayi itama sbd bada lafiya bare qarfin Dan Haka ta samu ta Dan dafe towel dinta shima ya tayata dafewar.

Cikin qaguwa yaketa duba agogonsa akan zuwan likatan Amma har lokacin shiru.

Zafi Kansa ke neman dauka da rashin zuwan likatan dakuma jikin nata ga tafiyarsa dolece Amma bazai iya tafiya yabarta a gidanba ita kadai.

Al-Amin yasake Kira Yana dauka yace,

"Kasake siyan ticket daya da sunanta.

"Ok sir.

Yana kashe wayar ya janyeta jikinsa ahankali tareda miqewa tsaye ya fito ya turo Bilkisu ta shiryata kawai.

Time yake Kallo din bayan seconds sbd hankalinsa daya rabu biyu.

Doguwar jallabiya Bilkisu ta sako Mata da tunanin asibiti zaa tafi da Amal din.

Ana Gama shiryata handbag dinta kawai aka daukar mata ya daukota da Kansa suka fito Bilkisu na sauke Kai qasa.

Su malam Rabiu ma hango fitowarsa da ita a jikinsa sauke kan sukayi Saida ya shiga motar.

Yana Shiga malam Rabiu yashigo yatada Kai tsaye airport suka wuce inda al'amin ke jiransu.

Suna Isa acan taga wani likitan gaggawa yayi Mata allurai take bacci ya dauketa ajikinsa batareda tasaniba har suka daga zuwa portharcourt.

Har suka Isa bacci takeyi sosai

Saida suka Isa ta farka a hankali jikinta Babu qwari sai alokacin tasan tareda wa take.

Tashi tayi daga jikinsa tana Dan Bata fuska saidai bazata iya maganaba.

Ganin akwai mutane manya a inda suke din yasata yin shiru har suka fito jirgin suna Shiga mota tace a maidata gida.

Bai kulataba yacewa Al-Amin su tafi kawai Ana jiransa bayason Bata time.

Kai tsaye gurinda zaiyi meeting dinsa Al-Amin yafara ajiyesa da driver kafin ita ya wuce da ita masaukinsu kafin AQEEL ASAD din yazo daga baya.

##MAMUH#

#HOTLOVE#ROMANCE#

#AMAL IDON NERA.

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥

Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥

Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥

Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥

Safiya huguma

*KI KULANI*🔥

Miss xoxo

Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171

Maryam sani

Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*Thanks for choosing us*🔥

*_Arewabooks@Mamuhgee_* 49 Already anyi reserving lafiyayyan daki da sunan AQEEL ASAD din tun jiya a Echelon heights Dan Haka suna isa Id card dinta da akai amfanin dashi airport dashi Al-Amin yayi amfani aka isar da ita dakin dakin AQEEL ASAD din dake sama gabaki daya.

Sosai take cikin wani irin Hali dakuka period dinta dayake zuba sosai shiyasa ta Isa dakin Kai tsaye tareda Al-Amin da maaikatan gurin dake janye da qaramar luggage din AQEEL wadda take tunanin kayanta aciki Dan Haka suna Isa dakin aka bude Mata tareda shigar qaramar luggage din Al-Amin yayi Mata fatan hutawa lafiya yajuya.

Toilet ta qarasa kan tsaye tana takawa ahankali sbd duk motsinta azabar mararta datake Kamar a qulle takeji.

Babban toilet din dayake a tsare tashiga tafara zare kayan jikinta,

Tana gamawa ta shiga ruwan zafi wainda ke Dan sanyaya Mata wani lokacin.

Tana Shiga ta rufe idanuwanta hawaye na gangarowa daga cikin idanuwan jikinta na Dan rawa sbd azaba.

Ta Jima aciki kafin tayi wanka da suka products na kayan wankan dayake amfani dasu sune aka jere a toilet din sbd Al-Amin yayi order na komai da AQEEL ASAD yake amfani dasu an jera a dakin tun daga kan su toothpaste dayake amfani dashi da sabbin brushes na sonicare dasu shampoos da shaving kit,

daqyar a durqushe ta Gama wankan ta dauro qatuwar towel din dasuke jere ta fito a daddafe tana fitowa ta silale qasa tana tsananta hawayenta,

Mommynta take nema sbd wanna shine karo na farko data shiga Hali na ciwonta Amma babu mommy Babu ko siddi ko Anty Fareedah atareda ita, Koyaushe idan Hakan ya taho suna tareda ita suna kulawa da ita tareda yawon asibiti da ita, Yau Babu kowa atareda ita ga azaba tanaji kaman ranta zai barta.

Kuka takeyi sosai batareda tasan tanayiba Gashi Daman bawani zuba takeyi sosaiba azabar ce takeda yawa kawai.

Kukanta Yana sake tsanantane tareda ciwon nata, Rawa jikinta yakeyi sosai tafara Wani irin numfashi da juye juye....

Acan cikin rashin Bata lokacinsa ya gana sama sama dasu yana Dan kallon time a agogon hannunsa.

Baifi awa daya da rabi ba yagama ya fito Kai tsaye ya shiga motarda aka tanadar Masa Dan hidimar garin tareda Al-Amin suka bar gurin.

Tun kafin su Isa yasa aka Kira Masa likitan dazata duba Masa ita Dan haka Koda suka Isa likitar na Echelon din Dan Haka suka wuce Kai tsaye dakin.

Shine yafara amfani da card na dakin ya bude yashiga,

Kwance take a qasa tana numfashi daqyar dukkanin jikinta na kakkarwa Kamar zata shide.

Kai tsaye yayo kanta ya tallafota gabaki daya jikinsa Yana kallon fuskarta datayi ja cikin damuwa yakira sunanta ahankali Yana nufar makeken gadon dake dakin ya shimfidar da ita ya ja duvet ya rufe Mata jikinta ya budewa likitar kofa ta shigo Kai tsaye inda take suka nufa ya tsaya Yana kallon fuskarta dake hawayen Bata hayyacinta idanuwanta arufe.

Temperature dinta Dr tafara dubawa kafin taji pulse nata Ta tambayesa Yana Dan tunanin abinda yake damun nata badan ya tabbatar da shi dinneba a Dan natse yace,

Inaga monthly pains ne na ummm, Period I think..

Dawo da kallonta kan Amal din tayi cikeda mamaki tana miqewa tsaye ta bude jakarta datazo da ita ta fidda allurar pain reliever tayi Mata tana cewa,

"Amma sir Bai Kamata ace tana samun pains Haka sosai ba da wahala tunda tanada aure, Mostly masu fama da wannan matsalar duk wata da sunyi aure kokuma sukai having first sex dinzu zuwa 3rd ko 5th Haka Marar na sakewa ciwon zai fara denawa ahankali shikenan, Wasuma idan Basu denaba suna haihuwar fari kokuma samun miscarriage suna denawa.

Komawa yayi kan couch ya zauna tareda Dora kafa daya kan daya Yana sauraronta idanuwansa akan matarsa dake kwance kamar Babu Rai ajikinta.

Drip tasaka aka kawo daga asibitinta aka daurawa Amal din sbd qarfinta data rasa gabaki daya Dan tayi matuqar azabtuwa Bakuma ta Dena azabtuwan ba.

Ana daura Mata drip din bacci Mai qarfi ya dauketa a jikinsa kwance ya rungumeta da hannunsa daya cikin kulawa sbd lokacinda suke kokarin neman jijiyarta da zaa saka cannula sai cakudata sukeyi duk da lallabawa sukeyi Amma ganin yakeyi kamar suna yamutsa da yawa Dan Haka ya taso ahankali ya zauna tareda janyota jikinsa ya kwantar ya miqa musu hannun nata da Kansa suka sake lallabawa aka saka Mata ka daura drip din.

Magani dasu tarin always dr din takawo da kanta Bayan ta tafi tadawo takuma nuna Masa yada zai cire Mata idan ruwan ya qare ta fice Al-Amin yabita yayi settling bills da payment dinta Dan babbar likita ce sosai.

Lokaci Mai tsayi ta dauka tana bacci har ruwan yaqare ya zare Mata ya gyara Mata kwanciya tareda rufeta dakyau yayi sallah tareda kashe wayoyinsa bayan yakira ummansa sai mufeeda.

Bata farka ba sai bayan sallar magrib shima ciwon ne yadan sake tada ita,

Idanuwanta ta bude ahankali Basu suka a koina ba sai akan kyakkwar fuskarsa datayi haske Yana zaune kan sofa cikin black Riga da wandon Calvin Klein dasuka fiddo sauran kuruciyarsa da asalin kyansa da nutsuwarsa Yana amsa waya ahankali cikin turanci.

Maida idanuwanta tayi ahankali ta rufe tana gangaro da hawayen kewar su mommynta.

Yana wayar idanuwansa suka sauka kan fuskarta da hawaye ke gangarowa ya fahimci ta farka.. A natse yayi sallama da Wanda yake wayar dashi ya kashe tareda ajiyewa gefensa ya miqe tsaye tareda nufar gadon ahankali ya tsaya akanta yasake kallon fuskarta yaga yanda hawayen ke gangarowa ya zare hannuwansa daga aljihunsa ya zauna bakin gadon ahankali tareda Kai hannu a wuyanta ya shafa yaji zafin jikinta yafara dawowa.

Hannuwansa ya zura cikin duvet din ya cirota daga cikin rufar gabaki daya tareda tada ita zaune Saida bazata iya zamanba ta zame zata kwanta ya tarota jikinsa Yana kallonta Tayi fayau hasken fatarta yafito sosai Jikinta ya saki Bata iya ko wani dogon motsi.

Tanaji tana ganin kanta ajikinsa kwance Amma Bata iya motsawa sai hawayenta dasuka tsananta gudu sbd gida datakeso.

Hawayen nata yake kalla Yana Jin wani iri sbd Bai Saba ganin matarsa na hawaye Haka agabansa ba idanma har tanayi din.

Dagota yayi Yana sake kallon fuskarta dakyau yanajin tausayinta.

Towel dinta yasake riqe Mata ya sauko da ita daga kan gadon tana jikinsa ya rakata har cikin toilet ya saka Mata toothpaste a brush ya miqa Mata Yana Mata wani kallo ahankali yace,

"Ko nine zanyi Miki brush din?

Hawaye ta sake gangarowa dasu tana janye jikinta daga nasa ahankali Dan Babata da karfin ko nuna bacin Rai bare fushi.

Fuskarta ya kamo da hannuwansa biyu Yana kallon wuyanta dake bayyane ya matso da fuskarsa gap da tata ya sakar Mata numfashinsa Mai dumi a fuska Ta rintse Ido jiri na neman zubar da ita ta qanqanmesa Ahankali yace,

"Zaki iya ne?

Sake janye kanta tayi tana dafa bango ahankali ta Kai hannunta dake rawa ta karbe brush din ta juya Masa baya tana dafa mirror.

Numfashi ya sauke a hankali kafin ya juya yabar toilet din.

Daqyar hannuwanta na rawa tai brush tasake wankan ruwan zafi taga pads da sabbin panties da aka kawo jere a toilet din cikeda kunya da takaicin yagama ganin panties din tareda sanin abinda yake damunta ta sako ta fito sanyeda farar bathrobe qatuwa ta maza wadda tayi Mata yawa.

Daqyar take iya daga qafa jiri na dibanta take qarasowa.

Daukota yayi yakawo kan kujera ya ajiye tareda miqa Mata cup na black tea Mai zafi sosai.

Qasa karba tayi sbd hannunta dake rawa idanuwanta na sake cikowa da hawaye.

Da Kansa ya gyara zama a gefenta ya ringa Bata tea din tanasha sbd batada zabi Kuma tea Mai zafi Yana taimaka Mata ga yunwa da rashin qwari.

Tasha tea din sosai tana gamawa daqyar ta rigima Tasha maganin daya Bata Saida tun kafin tagama jikinta yasake daukan zafi Sosai wanda yasashi Jin duk Kansa na kuncewa da damuwa.

Maidata yayi ya kwantar a gadon ya rufe sbd rawar da jikinta keyi sosai.

Sallar ishai yayi yasake tambayar likita ko akwai wani abinda zaa Kuma yimata din tace Gaskia Babu indai ba maganin yakeson yayi Mata yawaba.

Qarfe goma Sha daya jikin nata yayi tsanani ya rungumeta jikinsa yanajin zafin jikinta na ratsa jikinsa Yana shigarsa ta cikin silk pyjamas din dake jikinsa na bacci.

Kuka takeyi Masa sosai tana Kiran sunan mommynta tana lafe jikinsa gabaki daya tagama fita hayyacinta.

Hankalinsa tashi yayi sosai ya sake shigar da ita jikinsa Yakai hannunsa daya cikin bathrobe din dake jikinta har lokacin Wanda hakan yasa kukanta sauya sauti Mai Dan karfi sbd sanyi da taushin hannunsa,

Shi kansa rufe idanuwansa dasuke a bude yayi Yana hade fuskarsa da tata ya Dora hannunsa kan mararta Atare suka sauke shi numfashi Mai dumi itakuma wani irin sautin kuka mara qarfi.

Numfashinta yake shaqa da nasa numfashin Yana sauke Mata dumin nasa a fuskarta har lokacin hannunsa na Dan shafa mararta ahankali idanuwansa a rufe.

Sunan mommynta take Kira ahankali tana tsiyayar hawaye shikuma Yana sake shafa Mata marar tareda Dan dannawa ahankali Numfashin junansu na sauka kan fuskar juna Tafara Jin relief tun tana Kiran suna mommyn har bacci ya dauketa ahankali ta qarasa sakewa cikin jikinsa.

Ajiyar zuciya Mai sanyi ya sauke tareda gyara Mata kwanciya a jikin nasa Yana rufe idanuwansa sbd numfashinta Mai dumi dake sauka cikin wuyansa tana sakar Masa zazzabin tsakar Daren shima.

Bacci takeyi Mai tattareda gajiya da mutuwar jiki Shikuma ya Jima a farke kafin baccin ya daukesa.

Tsakar dare ma Saida ta farka da sabuwar rigimar kuka da fadar yakaita gida daqyar yabita yayita shafa Yana matsewa jikinsa Takoma bacci Asubar farin ma Saida takuma farkawa ahaka ya lallaba yayi sallar asuba yadawo gurinta Yana hawowa gadon yaji zufa ya feso Mata tako Ina alamar sai alokacin zazzabinta ya sauka..

Ajiyar zuciya yayi Mai dumi kafin ya hau gadon ya sake janyota jikinsa Yana kallon rigar jikinta Yana tunanin yanda zai cire Mata ita sbd zufan datake fesowa. ##MAMUH#

INTRODUCING UNIQUE AND AFFORDABLE PART-TIME DIPLOMA AND DEGREE PROGRAMMES IN HEALTH RELATED COURSES.

The Directorate for Consultancy Services and Continuous Education of the Kazaure School of Health Technology, Kazaure, Jigawa State, Nigeria wishes to inform the general public that it now offers the underlisted Health courses at its Kazaure centre.

DIPLOMA

1. Dental Surgery Technician

2. Medical X- Ray Technician

3. Health Information Technician

4. National Diploma Biomedical Engineering

5. Public Health Technician

6. Junior Community Health Extension Worker (J-CHEW)

7. Community Health Extension Worker (RE-TRAINEE)

DEGREE

1. Health Information Management

2.Public Health

3.English Language

4.Public Administration

5.Business Administration

6. Economics

7. Accounting

8.Computer Science

9.Mass Communication

10.Agricultural Economics

Interested applicants can call the following phone Numbers for the application forms.(WhatsApp) 08035298851, Calls Only 07066542055

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥 Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥 Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥 Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥 Safiya huguma

*KI KULANI*🔥 Miss xoxo

Littafi daya---400 Biyu---600 Uku----800 Hudu-----1k Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171 Maryam sani Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 *Ina yan uwa 'yan nijer?* *Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA biyu---650CFA uku----850CFA hudu----1050 CFA Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!* *Thanks for choosing us*🔥 *_Arewabook@Mamuhgee_* 50 Hannunsa yakai ahankali ya warware daurin rigar wadda Yana warwarewa ta bude daga saman kirjinta,

Rungumeta yafarayi ajikinsa kafin ya zare rigar batareda ya tsaya kallon jikintaba saidai yanajin yanda kirjinta ya tsaya cak a kirjinsa Yana tokaresa.

Rufe idanuwansa yayi Yana sake Hana Kansa kallon fuskarta dake nuna galabaitarta kwana biyun.

Maminsa tasan haka take wahala shine aka tsaya tsawon lokaci Haka baaje taga likitan ba sai yanzu daga baya.

Wani numfashi ta sake sauke Masa a wuya ahankali cikin baccin tana Dan qanqanmesa batareda tasaniba.

"Ya Salam" yafada ahankali cikin Ransa sbd Kansa dake daukan dumi.

Ahankali baccin ba shiri ya daukesa sbd baccin dabai samuba a Daren akan ciwon nata dasuka kwana tana farkawa.

Al-Amin har qarfe goma maigidan nasa Bai fitoba gashi 11 da rabi zasu ga mutanen dazasu gani Dan haka ya ringa kiransa Amma Sam wayar a kashe take Bata shiga Ganin hakan sai ya dawo da haduwar tasu anan hotel din cikin sa'a suka amince din Babu nuna damuwa sbd sanar dasu da al'amin yayi Mrs AQEEL ASAD dince ba lafiya sosai Koda sukazo.

Qarfe goma da mintina Tara ya farka ahankali tareda bude idanuwansa Yana kallon fuskarta dake hade da tasa.

Itama alokacin ta farka ta bude idanuwanta ahankali suka sauka kan nasa daya zuba Mata.

Janye nata idanuwan tayi ahankali tana Dan matse fuska sbd tashi da saukinta,

Janye jikinta take kokarin Yi ya sake matseta jikinsa ahankali da hannunsa dake zagaye da ita Yana yiwa fuskarta zuwa wuyanta wani kallo har lokacin ya Kai bakinsa kunnenta Saida ya sakar Mata wani numfashi Mai dumi kafin qasa qasa yace,

"Kina janyewa Naga abinda Aka hanaki nunawa kowa kece da laifin abinda 'dan Mami zaiyiwa rigimammiyar 'yarta....

Qanqanmesa tayi batareda ta shiryaba tana rintse idanuwanta sbd sai alokacin ta Ankara da Babu komai ajikin nata tana tashi fararen kirjinta dasuke tsaye qyam zai fara gani.

Readers Also Read