Kenza eBookz

Ina tare da ita novel - Chapter 1

Ina tare da ita novel - Chapter 1

Ina tare da ita novel Chapter 1: Ina tare da ita novel Chapter 1. [3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

4,484 words

[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA ! ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ (bansan ita bace) ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story &written by mmn fareesa

GARGAD'I.. banyarda wani ko wataba yacanxa mun novel ta kowacce siga in kunne yaji jiki ....

Godiya Alhmdllh ALLAH nagode maka daka bani damar kammala novel d'ina gashi d cikin ikon ka zan fara wani tsira da aminci su tabbata ga shugabanmu annabi Muhammad (S A W)da alayansa d sahabbansa ..ameen.

GODIYA2 ina mika d'unbun godiya ta ga masoyana abun alfaharina aduk inda kuke sakunanku na riskata da masu kirana duk ina tare da Ku duk runtsi nagode sosae ina muku fatan alkhairi๐Ÿค๐Ÿค

ABIN LURA.. Kudunga d'aukar abubuwan da suke da amfani aciki ,kuna kuma yin watsi da marasa amfani...

Dedicate to my lovely dala ๐Ÿ˜

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Not edited

๐Ÿ…ฟ1&2

Kyakkyawan saurayine d'an kimanin 2o years janye da trolley dinsa ,yamurd'a k'ofar parlourn yashige...sallama yyi ,bayan yashiga "Ummi dke zaune tana kan kujera tana lazimin marece " Cikin fara'a ta amsa sallamar tana murmushi had'e da cewa babana Kaine kadawo da marece haka?"bbu ko waya ?"hmmmm da iftihal tasani nasan bazataje islamiyyaba! Murmushiyyi Wanda yakara fito masa da kyansa dan dariya da murmushi suna masa wuya had'e da zama kan one seeter, cikin sweet voice insa yace Ummi nafiso namuku surprise ne shiyasa dan inga my angel d'ina zata yi murna sosai inta ganni!" Ummi tace hmmm ai kasan dolene tayi murna dan kwana 2nan dabakanan tadamemu d rigimarta da y'an koke kokenta ita sai andawomata da yah ile d'inta!" Lumshe idonsa yyi yana sauraren Ummi jin tace ai jiya yaseer yasakata kneeling &hans up ...azabure yabud'e idonsa,cikin husky voice yace whatttttttttttttt?"oh dama zalinta sukeci inbana gidan?yafad'a cikin huci..Ummi kuwa tayi danasanin fad'ar wannan yar maganar ,amma saitayi kicin kicin d fuska tace ah ah kasan bana son fitina ko?"daga dowarka gaka d zuciyar tsiya ai abun ya wuce ko sokake kayi masa wani abun uwarsa daba mutunci ne da itaba abun yadawo kaina .....kafin yah Suleiman yyi mgn iftihal tashigo parlourn d gudu .

Tana cewa yah eleeeee!kana ina?"

Wani lallausan murmushi Wanda yafito masa da kamalsa yasakarma iftihar yarinya yar kimanin 5years.

"Ahankali yace my angel gani nan " fadawa tayi ajikinsa tana dariya d murnar ganinsa ,kafafunta ta aza masu kura data tako waje ajikin fararen suit d'insa tana kokarin hawa kan cinyarsa ...Ummi dke ta kallonsu ta lura d sauri tace oh iftihal kafafunki d datti kada kib'ata masa kaya....tun kafin ta ida k'arasa maganar gogan yyi kicin kicin da fuska had'e da cewa to minene Ummi inta batamun ai sai nacanza waso ko my angel d'ina yafad'a had'e da kallon iftihal data ke kokarin tura masa big bomb d'inta dke jage jage da yawu atsabtataccen bakinsa...

"Bubu nuna k'ya ma yabud'e bakinsa tasakamasa ya tsotsa had'e da lumshe ido " cikin yarinta iftihal tace yah kasan ina islamiyya natunoka ,cine na ,yagemaka ,kacan ina jidakai ko ?"ta fad'a cin gwarancinta irinna yara Wanda ko mommy da ta haifeta wani lokacin bata gane gwarancinta,sabanin yah Suleiman dako uhumm tace yasan metace ..

Murmushi yyi had'e da mik'e wa tsaye yadaga iftihal yana juyi d ita yace my angel muje kirakani part din mommy nagaida ita sai muje part d'ina mu kwance jaka saiki karbi tsarabarki ko?"cikin jin dadi tace eh yah ile muje amma kada kabawa su yah yaseer d yah zubaida dukana suke yi .....

Ummi data zama yar kallo tun cewarta kada ta bata masa kaya ,bata sake mgn ba kuma bataji haushin kalamansa ba sbd Inda sabo sun saba da ganin yadda ya shagwaba ta yake kulawa d ita sosai akan sauran kannansa "ahankali Ummi tace kai iftihal banason sharrifa yaushe ne suka dakekin?"

Fuska bbu walwala yace no Ummi barni dasu ,bara muje in Yusuf yashigo yanxun yashigarmun d trolley na ciki....yana fadin hakan yafice dg parlourn yanufi part din su mommy wato mahaifiyar iftihal..

Itadai Ummi baki budetabisu d kallo har suka fice ,afili tace hmmm yaro yaro kenan ai gara dakake karatun soja dan wannan zuciyar taka tayi yawa ,banaso kajamun abun mgn dan zulai zata iya komai akan y'ayanta sbd dama ita ta b'atasu ..

Tun ahanya yah Suleiman yake tambayar iftihal dabaya gida dawa dawa yaci zalinta mgnar dai dayace yah yaseer d yah zubaida sai kuka mama zulai (wato mahaifoyarsu yaseer din)tana hararanta ko ta koreta intaje bangarensu.tsaki yyi "ahankali yace ki barni dasu aibasu son nadawoba ....bai rufe bakiba yaga zubaida ta taho d guda zatabi corridor dayyi hanyar sashensu...cikin faraa tace yah Suleiman ina wuni ?" Adakile yace lfy had'e da bankomata harara sum sum ta wuce kuma yyi alkawarin bazaije part dinsu dan dama shima mama zulai na nuns masa k'iyayya azahiri ,a masjeed yanxun inyaje sun hadu d abban yagaidashi (wato mahaifin su zabaida kenan)

Ya na sabe d ita sukayi sallama acikin parlourn mommy, wacce take a dining area tana shiryawa Daddy diner ,taji muryar na hannun damar NATA dan duk cikin family bbu Wanda takeso kamar yah Suleiman ta shagwabashi ko abinci agunta yakeci hakan kuwa ba karamin haushi yake ba mama zulaiba..

Cikin fara'a tace Oyo yo my son daukar yaushe ?"cikin fara'a da jin dad'in yadda take kulawa dashi yace yanxun nan mommy, tace oh shine kokamun waya ko?"zama yyi d iftihal ajikinsa yace nafiso nayi surprise dinkune.

Mommy ta ce hakane y hanya ?"sannu kaji !to ke kuma chiween gum daga dawowarsa zaki fara matsa masa ,d'agasa kibarsa yahuta dama kodana cewa Usman kina ina?yace kina part din Ummi ,Ashe da kina can kin matsa masa d rigimarki !had'e rai yah Suleiman yyi yace gsky ni zan dena shigowa part din mommy ,tunda kema kina matsawa my angel.

Murmushi mommy ta yi tace hmmm ai nidakai bata baci atare dai iftihal ta gammu ,has an ai bakason laifinta amma kayi hkuri ,kaje kayi sallar magarib dan yanxun anyi kira sai kazo kayi diner ko my son? "

Tashi yyi yazaunar d iftihal had'e da yima ta rad'a sukayi dariya itadashi sannan ya fita.

Mommy itama dai murmushi n tayi,tacewa iftihal my daughter kije kiyi sallah..

Share... [3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA ! ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ (bansan ita bace) ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Not edited

๐Ÿ…ฟ3&4

Bbu musu iftihal ta ta shi ta nufi bed room d'in mommy ,ita kuwa mommy tana ida hada kayan abincin ta wuce ciki abinta danyin sallar tata..

Amasjeed kuwa yah Suleiman bai fitoba saida akayi isha'i ,bayan yafito iyayansa wato daddy, Abba d abbu(mahaifinsa) Cikin mamakin ganinsa daddyn iftihal yyi hugging nasa dan sun shak'u kuma yana jidashi sosai ,yadda sukayi sabo dashi ko abbu mahaifinsa basuyi sabo haka dashiba. "Bayan sun gaisa suka nufo gd ,yyinda daddy da yah Suleiman suka jera suna tafe suna fira tamkar abokai har suka iso bakin tangamemen get d'in gidan kowa yyi gun da zashi... " daddy d yah Suleiman suka nufi part d'in mommy tun kan su isa waiting parlour yafarajin kukan iftihal d sauri yyi ciki har yana tuntub'e...iftihal na ganinsa tasake barkewa d kuka had'e da fadawa jikinsa ,sab'arta yyi duk yawani rud'e yana cewa lfy my angel? "Waye yasakaki kukane?" cikin shagwaba tace yah Usman ne !adedenan daddy yashigo yyi sallama had'e da zama yakallesu cike da birgewa ,azuciyarsa yanajin son d'an d'an uwansa nasake shigarsa d k'aunarsa dan yah Suleiman yana nuna kulawarsa sosai akan familynsa...murmushi yyi ganin yadda yah Suleiman keta faman rarrashinta yana cewa zai ma Osman hukunci..afili yace oh iftihal yanxun indai yayanki na gd mantawa kike damu sai inbaya gd kikasan damu ko?"adede nan mommy ta karaso had'e da trey d'in abinci ta ajiyewa daddy ,ta karbe maganar da cewa hmmmm hkne alh gashi nan dg dawowarsa ma taki barinsa ya huta ....shidai gogan beyi mgn ba dan dama yawan maganarsa saida iftihal yakeyi...mommy takallesu tace kuje kuyi diner"ahankali yah Suleiman yace ina Osman mommy? "Ajiyar zuciya tayi tace ikon ALLAH to nasan wannan sarkin rigimarce ta had'a ka dashi ,text book nasa da ta yaga fa ....yah Suleiman bece komai ba yaja hannun iftihal suka wuce dining area yaja hujera yazauna hade da azata kan cinyarsa ,yyi serving nasu a plate daya be fara Ciba saida yafara feeding dinta tukum.. Yayinda daddy da mommy ke kan tsakkiyar carpet suna fira daddy yanacin abinci.. Iftihal ahankali tace yah ile naji dadi da kadawo amma kada katafi kabarni kaji?" Shiru yyi beyi mgn ba, turo baki tayi cikin yarinta tace ni nama bata dakai tunda kamun shiru....kafeta yyi daidanunsa ,murya qasa qasa yace no my angel kada kiyi fushi dani kinsan bana mgn in ina cin abinci ko?"murguda baki tayi tace toba na mantaba....da haka suka idar yasabota sukayo gunsu mommy "ahankali yakalli mommy yace pls mommy kihada ma my angel ruwan dumi amata wanka yanxun zan maidota naji garin da sanyi...cikin sakin fuska mommy ta ce to shikenan my son nan yah Suleiman yafito sukayi part dinsa ahanya suka hadu da mama zulai wani mugun kallo ta watsa musu hade da Jan doguwar tsuka, afili tace wahalalle...tsab yah Suleiman yajita, amma saiya shareta suka wuce abinsu....

Asalin labarin

****** ****** ******

Mlm mamman cikakken dan adamawane bafulatani ne gaba d baya, yana zaune d matarsa d'aya da y'aya 3 musa abdullahi,Ibrahim bashida wata Sana'a sai kiwon shanu ,bayan Musa yatasa yasakashi makaranta lokacin d yagama primary skul yatafi secondary skul asannan asaka saka sauren k'an nansa suma askul d'in.. Cikin ikon ALLAH Musa yagama yaciba d karatu shida yan uwansa har yagama yasamu aiki agarin Kaduna ,yakoma can da zama sai week end yake zuwa daga baya yahadu da binta (Ummi)suka fara soyayya har zuwa aure ,suna zaune cikin so d kauna harta haifi danta Suleiman Wanda Ibrahim yad'auki son duniya ya azamasa komai yace my son ko Hutu suka samu yazo Kd yace gun yaronsa yazo yaganshi ....ana cikin hakan mlm mamman yarasu ,Wanda hankulansu yyi matukar tashi sosai ,saidai me ?" Bayan rasuwar sa ,inna wato majaifiyarsu Musa tatai ciwo itama saidai rasuwar tayi sunyi kukan rashin mahaifiyarsu dg baya ,suka sanar da danginsu zasu koma Kd da zama dama alokacin su Ibrahim sun kammala karatunsu ,nan suka koma Kd bbu jimawa Ibrahim yasami aikin banki, yayinda abdullahi shiru sbd takardunsa basuyi kyau ba.. Hakan yasa Musa bude masa shago yana siyarda kayan provision "akuma lokacin ,Ummi ta haifi Yusuf .cikin ikon ALLAH Ibrahim yanasamun cigaba sosai ana cikin hakan yahadu d zainab(mommy) shikuma abdullahi zulai(mama zulai)nan suka sanar d yayansu ,bbu bata lokaci yasayi fili babba yace anan kowa zai Gina part nasa su zauna bayason rabuwa dasu ,sunkuma ji dad'in hakan sosai.

" haka kuwa akayi kowa yagina nasa saidai na abdullahi ne koma baya sbd bawani haline dashiba sosai kamar su,hakan tasa suka ida masa ,bbu bats lokaci aka d'aura aure aka kawo amare ,zainab wacce ta kasance yar masu Hali sosai dan Mayan dakinta zaka gani ka gane hakan,wannan dalili yasaka zulai jin zafinta da hassadarta g zainab harda ma binta sannan ta lura duka acikin mazajan ,mijintane koma bayansu,yyinda Suleiman any time yana gun zainab dan ana kawota jininsu yahadu sabanin zulai dabaya zuwa part dinta , dan bbu fuska alokacin da aka kawo su zainab yah Suleiman yana dan 6years .

Basu jimaba d auren musu d Ibrahim suka tafi hajji sukabar abdullahi hakan kuwa bakaramin bakin ciki zulai tajiba nan taita zuga mijin ai cutarsa sukeyi miye miye tun baa yarda harta zugasa ya yarda koda suka dawo sai yarima bays bays dasu tun suna tambayarsa har suka share ..

Zulai taso su hada kai d mommy su ware Ummi sai mommy ta k'i yarda d hakan,aiko saita shiga mugun nuna musu kiyayya ,sukuwa suka zauna cikin girmama juna dan Ummi ita tasakasu yah Suleiman su rika cewa zainab mommy zulai kuma mama ,dama ita Ummi suke ce mata ,shikuma Ibrahim daddy sa abdullahi Abba ..

Shekarsu daya ,zulai tahaifi yaseer ,bayan shekara2sannan mommy ta haifi Usman ,befi 5month ba aka haifi zubaida ,dg nan sai Mommy ta haifi Muhammad, itama zulai tahaifi Habib ,alokacin kuwa ita Ummi yaranta 5dan bacin Yusuf ta hafi yara 3 Habiba sadeeq da Auta Fatima..dg nan sai zulai ta haifi mace wato Rukayya alokacin kuma mommy Nada cikin iftihal...

Wanda da d'an gidanta akayi rain on cikin sbd yana bata wahala Wanda alokacin yah Suleiman yana dan 15 yaers aka haifi iftihal kada kuso kuga murna gun yah Suleiman abinda baitabayi ba aduk yaran da aka Haifa bayansa ,bbu kunya yyi Kane Kane dashi acikin mata ana zaman barka dashi yana mugun jidake babyn ,da kansa yace shi iftihal yakeso asakamata,bbu musu daddy ya yasaka mata ..

Tundaga nan yah Suleiman yashiga rainon iftihal indai kaga basa tare to yana skul. tun bata shaidashi harta ganesa ,sunansane farkon iyawa abakinta wato yah ile ita ce ke kiransa da hakan.

Bayan anyayeta gun yah Suleiman ta koma ,shine wankanta wankinta tsarkin kashinta komaima hartayi 3yaers sannan ta koma gun mommy akuma lokacin yah Suleiman ya kammala secondary skul din sa zai tafi karatun soja sbd hakane burunsa yataimaki kasarsa .

Alokacin dazai tafi ansha daga sbd yadda iftihal ta nuna Sam ita ah ah duk ta rikice d koke koke ,hakan yasa yace yafasa ,saida daddy yyi d gaske tukum sannan yatafi ,sai yasamu Hutu yake dawowa gd ,Wanda daddy duk bayan2 weeks sai yatura masa k50 ,kuma shima abbu natura masa dandai na daddy sunfi yawa sbd daddy yanxun yafisu karfi..

Gefe guda kuma mama zulai najin zafin hakan kan fifikon da akeyi agidan aganinta anfi ji d iftihal d yah Suleiman,sabanin su yaseer dan 15years da zubaida yar 10 users yaran da basuda tarbiya ko kadan uwarsu ta batasu dan ma yah Suleiman yasaka ido akansu sosai dan ko gabanta hukuntasu yake dan naga daukar raini ,Dan iyakarsa d mama zulai gaisuwa dan yagama karantar halayenta..

Saidai fa kuma zulai tayi wani mummunan k'udiri aranta saura kiris hakanta yacimma ruwa..

Yah Suleiman kyakkyawa ne ajin farko dan samunsa acikin maza sai antona dan guy din yahadu b karya ,farine dogo ba canba ,yana siffan ingarmun mazaje dan yanda faffadan kirki jikinsa amurde yake ga bakin gashinsa na Fulani usuli da sajensa da yyi lub afuskarsa yakara masa kyau ,dariya namasa wuya indai yyita to tarene da angel dinsa ,ga wushiryarsa dke tsakkiyar hakoransa inyyi murmushi ta fito abin Burgewa ne ga katuwar sallayarsa dke atsakkiyar goshinsa baki kirin tasake haskasa kai fadin haduwar yah Suleiman bata time ne gashi kwata kwata mata basa gabansa dan da wuya yashiga gun dkeda mata wata batace tanasonsa ba yanada tauhidi sosai d sosai ...hakan yasa inyasha gun dake da mata sai ya daure fuska dama gashi d kwarjini kamar betaba dariyaba da hakan yake samun sauki abinda.miskiline na karshe ko acikin friends dinsa, shiyasa suke masa lakabi d (big man)inkagansa yana fira d fara'a to da iftihal ne ,wacce duk abinda takeso yana mata ko abun yyi yagani na mata sai yasiya mata gata da shegen cin naman tsiya indai yana gd duk dare saiya siya mata ,kannensa na mugun shakkarsa dn bbu wasa .

Iftihal kyakkyawar yarinya ja ce tanada pink lips da idanuwa Manya masu sheki ga girarta sbd cika takusa hadewa ga ga hanci har baka intana turo dan karamin bakinta tafi kyau ga gashi hargadon baya ,mama zulai najin zafin wannan kyawu na iftihal...

Cigaban labarin...

Share ..

๐Ÿ“š๐Ÿ“šmmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA ! ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ (bansan ita bace) ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story &written by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ5&6

Cigaban labarin... Suna isa bed room d'in sa ya ajiyeta kan bed hade da janyo k'atuwar trolley d'insa ya aje gab da gadon yabud'e ,k'uri d ido iftihal tayi tana kallon abinda ke sama koba a fad'aba tasan tsarabartace ,su sweet ne d chacoolat sai biscuit da kayan Kitso ihun murna tayi hade d fad'awa jikinsa cikin jin dadi tace yeeeeeee!yaya ni d'aya... Murmushi yyi yaja hancinta yace oh my angel duk murnance haka ?"tace eh mana tana fara'a...hade d tashi tsaye "ahankali yace tafiya ma zakiyi kibarni ko firar baza'amunba?" yafada yana wani daure fuska irin na yara!"dariya tayi tace lah um um yaya zanje na boye abuna sai mommy ta mun wanka sainazo muyi firako ?"tashi yyi yace eh to amma muje narakaki kayan sun miki yawa ko bbu musu ta dauki ledar sweet 2yad'aukar mata sauran yabita har parlourn mommy, suka sami su Osman d Muhammad na kallo nan sukayita masa sannu ya amsa ,saida yarakata har bed room d'in mommy dan yasan mommyn bata ciki sbd alokacin tana sashen daddy ,sannan yafito yabarta ciki..

Bed room d'in sa yakoma, sai a sannan yakarewa bed room d'in kallo yagansa fes k'al koba'a fada ba yasan aikin mommy ne indai baya gd da And'an kwan 2 zata share masa part din sa ta goge ta turareshi d freshness "toilet ya wuce yayo wanka ya fito d'aure d towel ak'ugunsa wani awuyansa yana tsane ruwan jikin sa.. wayarsa yaji tayi ringing koda yaduba yaga Ummi ce ,dagawa yyi yace ok gani nan zuwa yadatse kiran..da sauri yashafa body cream alallausan fatar jikinsa yafesa body sprays hade da saka jallabiyya fara yabar bed room d'in yanufi part din Ummi..

Ban garen iftihal kuwa ,yah ile d'inta na fita tacire kayanta ,hade d d'aura dan towel d'in ta sannan ta bude ward rop dan boye tsarabarta...mommy da shigowarta dakin kenan tace iftihal meye kike shirin sawa acikine?" Juyowa tayi tana dariya tace yo mommy tsarabata mana ,bara na boye kimun wanka naje yah yyimun assignment dina,murmushi mommy ta yi tace to y'ar gatan yayanta,amma ni bazaki baniba?"da sauri tace ah ah gashi mommy na kinsan fa yah ile yahanani rowa d zagi d raina mutane ,da zuwa gun wani nmj Wanda ba dan uwana ba....yace duk bbu kyau Wanda yyi hakan to zai mutu ,hakane?"cikin jin dadi yadda Suleiman yake koyawa yarta tarbiyya ta kwarai tace hakane mana ,muje namiki wankan amma d safe kibani araba abawa yan uwanki kinjiko?"iftihal tace to ,nan sukaje mommy ta yi mata wanka tasaka mata doguwar Riga ta bacci ,nan ta fice xuwa part din yah Suleiman tana xuwa taga baya dakin g wayarsa iPhone 7ajiye kan bed d sauri ta dauka dan tasan key d'in ta tanaso tayi game, fitowa tayi wayar na hannunta ,ta koma part din su..

Yah Suleiman kuwa koda yaje part din Ummi ,nasiha ta masa akan yarage zafin xuciyar nan ta sa da saurin fushi ,kuma yarage shagwaba iftihal dan zaijawo mata bakin jini cikin gidan.. Cikin ladabi ya amsa da to zai kiyaye saidai fa azuciyar yaji bazai fasa jida angel d'in sa ba ,hira sukayi d Ummi har abbu yashigo akayi dashi dg bisani yah Suleiman yyimusu sallama yabar part din dan bayaso angel insa tayi bacci basuyi sallama ba ,yana shiga yasami dakin bata ciki ,duba wayarsa yyi yaga bata gun ...dan murmushin gefen baki yyi dan yasan tana gunta tana game...

"Ficewa yyi yanufi part din su."

******** Iftihal kuwa koda ta je parlour da wayar ,mommy batayi mamakiba dan atunaninta yah Suleiman ne yabata ,su Osman d muhamma dke zaune suna ta surutu ,Osman yace ke wlh kimaidawa yaya wayarsa kosai kinfasa masa scream d'in ta?"cikin yarinta tace mommy kinga yah osman yana Jana!mommy ta hararesa tace me ruwanka d ita?"

Hararan iftihal yyi yace haba yarinyar zan mamaki ,da anyimiki abu ,saiki gayawa yaya ko?"ai jiya ina ganin yaya yaseer yaita cin zalinki damuna mota zamu tafi skul,duk da bakimasa komai ba shine ita kuma wawiyar zubaida taruka cemiki mai kwala kwalan idanuwa.... nasio nayi mgn amma inasan yah yaseer dukana zaiyi na shareta amma wlh nima zankamata ne ...tsawa mommy ta yi masa hade da cewa ban hanaku kamun magarnar wani ba?"Duke Wanda yaci zalinta shida ALLAH...

"Ahankali iftihal ta mike tsaye wai dan taje ta dakko sweet ta sha abed room din mommy ta na tashi wayar ta fad'o kasa atake taci screen.

Zaro idonu duka yan cikinta parlourn sukayi ,hade d salati ,da sauri mommy ta dauki wayar taga yadda tayi ,wani irin kunya,d nauyi taji na yah Suleiman duk d bega wayarba ,wata zuciyar tace mata akwai matsala gsky Dan wannan wayar tanada tsada ..

Usman kuwa ,cikin rawar jiki yace hmmm wata yau zasu bats da yah ile dinta daga dawowarsa ko kwana be yiba .....iftihal dake tsaye tana zare ido, tasaki kuka jin ance zasu bata itada yah ile d'in ta .

Fisgota mommy ta yi hade da dauketa d mari tasaki kuka dan jin azabar zafin Marin ,har daddy dke bed room d'in sa yaji yafito yana tambayar lfy?"

Mommy ta sanar dashi irin aika aikar da iftihal tayi, kafin daddy yyi mgn yah Suleiman yyi sallama ......

๐Ÿ“š๐Ÿ“šmmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA ! ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ (bansan ita bace) ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Ina jin dad'in yadda kukeson wannan novel dg farasa ansamu 4grp duk na fans nasa ngd sosae๐Ÿค๐Ÿค

๐Ÿ…ฟ7&8

""Mommy ta sanar da shi irin aika aikar da iftihal tayi kafin daddy yyi mgn yah Suleiman yyi sallama... Tun kan ya ida karasowa yaji kukanta..Osman na ganinsa yyi saurin cewa yauwa yaya wlh iftihal ta fasa maka waya mommy ta mareta....Wata harara yah Suleiman ya aiko masa da ita alokacin yanufi gun iftihal ta fada jikinsa tana dafe da kuncinta,kallonta yyi yanajin zafin kukanta har cikin ransa ,d'agowa yyi yaga mommy d daddy sun dan sunku yadda d kai alamar sunajin nauyinsa..." Ahankali yace daddy shine kabari agabanka aka mararmun ita sbd wata waya can wadda ni iftihal tafimun ita mahimmanci dan takashe aiko bata fasataba ,dole yau tafashe sbd haka ALLAH yarubuta...

Cikin mamakin maganganun sa Wanda tsakaninshi d ALLAH yake fad'a daddy yace wlh my son bansan abinda yafaruba ina ciki naji ihunta nafito nasamu aika aikar da tayi amma kayi hkuri .....sabar iftihal yyi ransa bace yabar parlourn baisake mgn ba...

Mommy datayi zaune sbd mamaki takasa mgn tasan ma bazai kulataba tunda ta tabo yar lelansa,saidai tayi mamakin yadda yanuna bedamuba ko ajikinsa koma takan wayar bebiba tasan k'ila gobe bazai shigo sashenba"ajiyar zuciya tayi tace daddyn yara kaga ikon ALLAH ko?"murmushi yyi yace hmmm wlh nima dama raina yabani bazai cemata komaiba ,gsky tsakanunmu d yaron nan sai addua ,mommy tace gsky Amma yanxun sai a canxa mishi wata ko?"yace ah ah kinsan zai sake fushi yace biyansa mukayi kidai Adana wannan yanxun nasan zuwa safe yahuce saiki basa ya zare sim card nasa ,mommy tace to gsky hakan yyi,daddy yace dama nabude masa account ina saka masa kudi aciki inason insiya masa mota ,banason inzai tafi makaranta sai ankaisa gun dawowa yahau ta haya, toko kudin basu cikaba nacika nasiya masa,ALLAH yyi masa albarka..

Cikin murna mommy ta ce ameen gsky alh ka kyauta nasan zaiji dadi sosai!murmushi daddy yyi hade da mik'e wa tsaye yace aiko dai amma ke yanxun kunyi fada da d'an naki fushi yake dke ....yar dariya tayi tace zamu shirya ai,nan daddy yabar parlourn yyinda mommy ta sallami yaran tabi bayansa dan tasan yah Suleiman bazaibar iftihal ta kwana anan ba ,daya gama rarrashinta gun Ummi zai kaita...

*******

Yah Suleiman kuwa part dinsa ya wuce d iftihal suka zauna kan kujera tana saman cinyarsa yanata aikin rarrashi ,cikin shagwaba tace yah ile wai yah Usman yace ai zamu bata dakai tunda nayi maka banna?"shiyasa nake kuka"tafin hannunsa yasaka yagoge mata hawayenta ya girgiza kai hade da cewa ah ah my angel bazamu bataba sbd wata waya can ,ai zanma canxa wata sainaka agyara screen din waccan sai kirika game da ita ko?"dariya tayi tace eh fa yaya hakane ,ainasan bazamu bataba ko?"yace eh abu d'aya ne zaisa mu bata!tace to minene?" sai nadena banaso mub'ata!ahankali yace indai kika bari wani nmj Wanda ba d'an gidan nan ba yadaukeki ko kika zauna ajikinsa to aranar zamu bata dke....dan zaro ido tayi tace um um ai bazanyiba ma..

Yace to shikenan ,jiya kinje skul ?,tace eh naje ,yace to kinga yanxun 9:43pm muje gun Ummi ki kwana sbd skul karkiyi latti."

Cikin shagwaba hade da kwantar da kanta ajikinsa tace um um ni gunka zan kwana...lumshe ido yyi yace no kinga yanxun kin girma kuma hakan bbu kyau muje kinji my little angel ?"tashi tayi batayi mgn ba ,sabarta yasakeyi suka nufi part d'in ummi.

"Ahanya sai janta yakeyi d mgn amma taki kulasa ,yasan haushi taji ,to amma garadai kada ta kwana gunsa dan abaya sadda take kwana gunsa, mama zulai ca tarikayi yana tattab'e ta saiya lalatata ,abun yyi masa ciwo to dandai alokacin mommy ta take mata burki,akan cewa ta yarda da yah Suleiman 100% inda yaseer ne baza bari ya kwana d yartaba,hakan yasa dg ranar yaji bayaso su kwana gu d'aya..

" ahankali yace wai angel wannan fushin na men'e?"

"Ni bbu komai"

Adede nan sukayi knocking ak'ofar Ummi ,Ummi datake tare d abbu sukaji knock tashi tayi tazo ta tambayi waye ,taji muryar Suleiman d iftihal...budewa tayi tace lfy?"

"Yace lfy lau"

Yafada hade da mika mata iftihal yace gata Ummi ta kwana anan d safe zankawo mata yuni foam NATA ashirya mata ta tafi skul.

Ummi tace miyasa zata kwanaa nan?"

Nan yalabarta mata abinda yafaru."

Murmushi tayi tace gsky mommy bata kyautaba data mararmun ya',wato fushi kayi da ita kenan?"iftihal ta karbe maganar da cewa eh Ummi bbu ruwanmu da ita mun bata ko yaya?"

Yace eh"

Nan yyimusu sallama Yakoma side nasa.....

Washe gari tu tun gun karfe 6:30 yah Suleiman yafito yanufi part din mommy har bed room d'in ta yashiga yabude ward rod d'in itfihal yakwaso mata yunifoam NATA da skul bag d sandals d sock's yafito gab da zai fita mommy ta fito dg part din daddy murmushi tayi afili tace oh ni zainab har yanxun fushi ake dani ,yyimda yah Suleiman yama fits shibaima gantaba.

Bayan yaje sun gaisa d Ummi yabata yunifoam d'in yajawo iftihal suka gaisa yabaro part din Yakoma nasa dan yakara bacci..

da misalin karfe 7:30 duk yaran gidan sun gama shirinsu na zuwa skul ,sun firfito iftihal na rike d lunch box d'in ta ,zubaida dke bayanta taga sweet d biscuit ahannunta d sauri tace keeeee!iftihal ta waigo ta tsaya ,fuska daure zubaida tace bani sweet d'in... bata rai iftihal tayi tace ah ah ba mommy ta bakuba ,Wannan nawane ........kafinzuzubaida tace wani abu yah Yusuf (Wanda ke bima yah Suleiman) yace ke xonan "turo baki zubaida tayi azuciyarta tace gsky mutumin nan yafara shiga rayuwata amma sai na ja masa sharri tukum ....gab dashi taje ,kafeta yyi d ido can yace jiya Vance kigyaramun dakinaba?" marairaicewa tayi tace namanta yaya wlh amma zan gyara maka ,tsaki yyi yace inbaki gyaraba yau sai jikinki yagaya miki ,stupit kawai mitts yyi tsaki, kallon iftihal yyi yace ke kuma kije yah Suleiman nakiranki....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull