Ina tare da ita novel - Chapter 2
Ina tare da ita novel Chapter 2: Ina tare da ita novel Chapter 2. Sum sum ta wuce ,ai sai zubaida tabita abaya ,akuma lokacin yaseer ya yanko kwana dan su…
4,449 words
Sum sum ta wuce ,ai sai zubaida tabita abaya ,akuma lokacin yaseer ya yanko kwana dan su hadu bakin get driver yakaisu skul tare ,yana ganin iftihal yace ke xonan..jikinta har rawa yake ta nufi guns a ,yyinda d zubaida ta kwace su sweets din dke hannunta d biscuits.
Shikuwa yaseer kunnenta ya murde, tasaki k'ara alokacin kuma Osman dke tsaye yana kallonsu ,yana kokarin xuwa dan sanarda yah Suleiman ,kawai yaga yaseer ya wankamata mari ....tuni iftihal tasaki razanannan k'ara, adedenan sukayi muryar yah Suleiman yana cewa ......
Share..
📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA ! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &written by mmn fareesa
🅿9&10
Adede nan sukaji muryar yah Suleiman yana cewa kutsaya a inda kuke duk Wanda yagudu shine babban kuskuren dazaiyi arayuwarsa... Yafad'a yana tunkarosu ,fuska bbu annuri idanun nan nasa sunyi jajir sai huci yake alamar ran yan maza yabaci..wayyo ALLAH ai tuni suka rud'e dan basuyi zaton zai gansuba ,zubaida kamar tasaki fitsari a wando sbd tsabar firgita yyinda yaseer jikinsa keta rawa tsoro fal aransa yasan koyayi ihu mama zulai bazata jisaba balle taka masa agaji dan be manta irin suburbudar da yah Suleiman yyi masaba sadda yyiwa Ummi rashin kunya..... da gudu iftihal ta fad'a jikinsa tana kukan shagwaba da Sauri ya yajanyeta ajikinsa yamik'awa usman ita yyi gun zubaida da tayi kneeling ,shikuwa yaseer yyi tsaye sai wani cin mgn yake amma fa aransa tsoro ne fal...
Cikin tsawa had'e da k'araji yah Suleiman yacewa zubaida meta miki haka kuka tsaneta?"saikace ba jininki bace?"yafada had'e da kokarin zare belt din dke k'ugunsa....gaba d'aya zubaida tagama firgita..wani gigitaccen mari lafiyayye yama 2wanda jinta na wucin gadi yadauke yasaka belt din iya k'arfinsa yacigaba da dukanta sai ihu take tana cewa ta bari bazata sake cin zalin iftihal ba ,aigogan bemaasan tanayiba dan ya zuciya said a duk yafashe matajiki yabarta tana ihu da fad'uwa gurin..
Cikin tsawa yace inkundawo dg skul kisameni a dakina kinji ko bakijiba?"ya Fada cikin k'araji ,awahalce tace to ...gun yaseer dke tsaye yyi had'e da saka kafarsa yatad'esa ...tuni yafad'i k'asa yasaki ihu wata shak'a yah Suleiman yabisa yyi masa had'e da saka gwuwarsa yadaki cikinsa....zubaida dke duke tana kukan azaba da sauri ta ta shi ganin yah Suleiman na niyar raba yah yaseer d ransa dan tari kawai yakeyi ,yayinda yah Suleiman keta huci yana fadar zaka sake tabamun iftihal dina?"
Da gudu ta ta shi ta nufi part dinsu..shikuwa Usman dke tare da iftihal da sauri yacikata dan yakira daddy domin yana gd betafi office ba,d gudu yyi hanyar bangarensu .....
Zubaida kuwa cikin tashin hankali taje ta sanar da mama zulai ,alokacin Abba na toilet yana wanka ,ai saita bugi kujera tace yau kuwa zaayi yaki agidan nan ,tab'arya zansaka nadakesa agaba na nakastashi yadda inma yak'wallafa ransa ga tsinannar iftihal din to wlh sai dai yakalleta...tayi wuf d gudu ta dakko tabarya suka fito aguje ....adede lokacin yaseer numfashinsa na kokarin fita sbd shak'a d galabaituwar da yyi agun yah Suleiman...
Su mama zulai na isowa d gudu tayi gun yah Suleiman zata bugama sa tabaryar aka....iftihal tayi k'ara iya karfinta tace yah ileeeeeeeeeeee! ka gudu "da sauri ya waigo .....cikin zafin nama nasu na sojojin yyi sauri ya kauce tabaryar ta daki kan yaseer atake goshinsa yafashe....adedenan su daddy da Osman suka iso kuma daddy yaga komai.
Salati yyi had'e da cewa meke shirin faruwane ?"ko me yafaru?"
Ai mama zulai na ganinsa saita saki ihu tana cewa ai Suleiman zai kashe yaseer......salati daddy yyi yace hmmm nafa gani d idona dukansa kikasoyi ALLAH yatsaresa kika daki yaseer... cikin borin kunya tace oh sharri zakamun wato ka kare d'an gwal din naku ko?"ok ai nagane tunda sbd y'arku yyi dole kace haka....Usman yace lah mama bahaka akayiba ,nan yasanar dasu komai ..
Kukan muna furci mm zulai tafara had'e da cewa ,duk kulline ba gsky bne ta nufi gun yaseer dke magashiyan itada zubaida..
Shikuwa yah Suleiman beyi mgn ba dan har yanzun zuciyarsa zafi take masa ,yasan mudin bebi ahankaliba to har mama zulai din zai iya shak'a sbd haka yakauda kansa gefe yajingina d bango, iftihal maganin hakan tasaki lunch box nata ta nufi gunsa, yana ganinta yaduka ,tsawonsu yazo daidai ,faskarsa tasa hannu tana shafawa d kansa had'e da cewa yah ile mama bataji maka ciwoba ?"ta fada had'e da shafa goshinsa ....ji yayi duk zuciyarsa tayi sanyi ta lafa ,murmushi yyi yace eh my angel kinyi kokarin cewa na gudu ,muje nakaiki skul nasan kinyi latti sbd waddannan shirmammun...
Juyowa yyi yaga bbu mama zulai d yaseer had'e da zubaida sai abbu da daddy suna mgn atsaye ......muryar driver yaji yana cewa iftihal ke ake jira kun makara ma"yah Suleiman yace to gata amma kasanar askul akwai uxurin da ya tsaidasu..nan yaradawa iftihal wata mgn ,murmushi tayi tabi bayan driver.
Babu d daddy suka kira yah Suleiman ,bayan iso gab dasu yaduka yagaishesu ,nan suka sake tambayarsa meya faru?yasanar dasu atakaice,nasiha abbu yyi masa akan yarage zafin zuciyar nan tasa ,duk Wanda yyi laifi ak'annensa yyi masa hukunci daidai laifinsa ,ya amsa d to yyi godiya ,nan daddy yace my son kashirya yanxun zaka rakani wani gu...kafin yah Suleiman yyi mgn abban yaseer ya iso yana huci d alamar mm zulai ta zugoshi.
Cikin bacin rai yace kai Suleiman me yaseer yyi maka kamasa irin wannan dukan?"
Daddy yace my son jeka abinka , bbu musu yah Suleiman yyi tafiyarsa dama yyi niyar bazai yi mgn ba.. Daddy yakalli Abba yace abban yara damu zakayi mgn bada yaroba ....tsaki yyi yace wlh Ibrahim ka kiyayeni ,aidama tuni zulai tasanar dani ana cutata dan ni tallarkane sai yanxun Nagano hakan sbd y'arka yyiwa yaseer haka?"
Daddy yabude baki zaiyi mgn abu yagirgiza masa kai alamar yyi shiru ,shiru daddy yyi .....abbu yace gsky kabani mamaki abdullahi wato har mace ta isa tashiga tsakanunka da yan uwanka ko ?"
Abba yace ni kurabu dani har gdn zan bari gaba d'aya ma ,yana fadin hakan fuuuuuu yabar gurin...abbu yagirgiza kai yace ALLAH ya kyauta....
********
Bayan yah Suleiman yyi wanka ta shirya cikin kananun kaya jeans dark blue d shirt Orange sai kamshi yake, yyi masifar yin kyau,gun motar daddy yaje yatsaya befi 10 minit ba daddy yaxo ,suka shige had'e da Barin gdn..
Amota daddy yace my son gsky karage fushin nan naka,shine kaki zuwa ciki dan kana fushi d mommy nka ko?"kajirani a parking space, itakuma tanacan ta shirya maka break fast kaki zuwa kayi ko?"ajiyar zuciya yyi kamar yaro yace to daddy meyasa tadakarmun angel?"yar dariya daddy yyi yace horo ta mata ,nan yace to na hakura daddy yace yauwa my son kokaifa..adedenan suka iso gun sayarda mota ,bayan daddy yy parking suka fito had'e da Shiga ciki ,shidai yah Suleiman yyi mamaki azuciyarsa yace ko wa daddy zai siyawa mota?"shiru yyi dai nan suka matsa gun motocin daddy yace my son zabi wacce tamaka"ware ido yah Suleiman yyi ,daddy yace yes kazaba ,rungume daddy yyi yana murna had'e da godiya dan yaje dad'in motar nan dama gobe ake bath day d'in hafeez friend dinsa sai kawai yafaka motarsa,cikin jindadi yazaba daddy yabiya kud'in suka bar gurin da xumar zaa kamusu ita har gd .
Haka ko akayi bayan sun dawo aka kawota gd ,Ummi d abbu sunji dadi sai godiya suke ma daddy dan duk tsaye suke suna kallon motar harda mommy d yah Suleiman din ,gogan kuwa beyi mgn ba ,mommy tace my son wai baka huceba ne?"yar murmushi yyi yace nafa huce ,mommy kimun sakwara da miyar kifi zanci d rana ,cikin jin dadi tace to shikenan ,nan kowa yawatse aka basa d motarsa yana kiran my angel dinsa tadawo dg skul ya nunamata yaga irin farin cikin dazatayi..
Mama zulai ce tsaye a parlourn sai huci take gefenta yaseer ne kwance kan3 seeter ga bandage agoshinsa ammasa dressing gun,cikin bacin rai tace dole nadauki mataki wlh dg gobe xuwa jibi hakata zata cimma ruwa ai wlh dani suke mgn sana tarwatsamusu farinciki ...
Ace kana kwance bbu lfy har asiyawa wannan dan iska mota kai ko mashin bakadashi ,sannan ubanku motarsa ta ji jiki meyasa be canxa masaba ?"
Cikin jin jiki yaseer yace gsky kidau mataki ..
Hahahahahahahaha!mama zulai takece d dariya tace yo ai dole ne ,zan nuna musu na hakura ayau shima wawan ubanku zance yaje yabasu Ibrahim hkri ,kaga ko abun yafaru bazaa zargeniba..
Yasmeen yace gsky mama baki .....
Share..
📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA ! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿11&12
Yaseer yace gsky mama bakida imani in antaboki!" Hmmmm ai yaseer duk Wanda yaci tuwo dani miya yasha wlh....burina shine zubaida ta auri Suleiman kai ka auri iftihal sbd bansan me Suleiman zai zamaba nan gaba ba?" Tunda soja yakeso yazama,kaga y'ata na aurensa dole zamu ci dukiya ...ita kuma iftihal kasan duk agidan nan ubanta yafi kud'i to kaga inka aureta komai nata yadawo hannunka ko?"
Yaseer yace wlh gsky ne mama kin kawo shawara,amma ni gani nike kamar yah Suleiman son iftihal yake dukda yarinyace ko?"
Zama tayi tace eh Naganno hakan acikin kwayar idonsa ,amma dole cikin biyu ayi d'aya dan burimmu yacika ...yaseer yace gsky mama,nan dai sukayi ta fadin mugayen kalamai aka su yah Suleiman d iftihal...ana cikin hakan zubaida tashigo kamar anjefota tadawo dg skul sbd zazzabi ne kedamunta sbd dukan datasha gun yah ele, mama zulai tace ke lfy naganki kamar marar lfy?awahalce ta kwanta kan 2seeter tace eh zazzabi mama gashi wancan mugun yace naje indawo dg skul ,kuma yah Yusuf yace nagyara masa dakinsa....murmushi mama zulai tayi tace anjima kadan kije kice gaki shikuma Yusuf kije kice masa baki lfy kinjini?"tace eh..
Mama zulai ta dubesu tace bara naje part din su nanuna na hakura har nayi musu ALLAH yasa alkhairi, kafin suce wani abu ladidi mai aikin zulai ta yi sallama...mama tace taje ta shiryawa yara abinci a dining area yanxun suketa shigowa antashi dg skul ,nan tace to cikin ladabi dan tasanta batada mutunci...ita kuma tafice...
Bangaren yah Suleiman kuwa kwance yake a bed room dinsa yana duba agogo dan yakagara angel d'insa tadawo dg skul ,tashi yyi yatafi masjid ganin lokacin sallah yyi..
"Bayan yadawo yakwanta kan 3seeter ko 10 minit beyiba yajiyo muryar angel insa tana kwala masa kira" zumbur yamike adede nan tashigo tafada jikinsa ....cikin murna tace wai yah ile kasiyi mota?"murmushi yyi yace eh my angel daddy ne yasiyamun"amma waye yafad'amiki?" Tace mommy ce ina dawowa yanxun ,murmushi yyi yasabeta akafada had'e da cewa muje kiganta ,insha ALLAH kece farkon shigarta!ihun murna tayi had'e da mak'alkalesa ...suna zuwa parking space ya ajiyeta agaban motar,kuri tayi da ido tana kallon motar...by surprise yaji tace masha ALLAH yaya ALLAH yatsare ameen, cikin jin dad'in addu ar ta yace ameen tawan mujeko muyi lunch ko?"hamma tayi tace eh yaya dama yunwa nikeji ,hancinta yaja murya qasa qasa yace oh my angel ragguwa!,kukan shagwaba ta saka masa wai ita ba ragguwa bace!kallonta yyi yace to naji inke ba ragguwa bace ai zangane yanxun kibiyoni inkika kamani toke ba ragguwa bace kin yarda?"y'ar dariya tayi tace eh.... Murmushin gefen baki yyi kamar yaro yyi mata gwalo had'e da yin Dan gudu...ita kuwa iya karfinta take binsa d gudu ,sai dariya take tana binsa yaki bari ta kamasa har suka kusa isowa part din mommy... Adedenan mama zulai ta karyo, kwana kallo d'aya tayi musu ta juya kai afili tace hmmmm gara kuyi na ban kwana ta fada had'e da shigewa cikin parlourn mommy....
Shikuwa yah Suleiman yaganta ,hakan yasa yatsaya har iftihal ta fada jikinsa tana maida numfashi tana cewa yeeeeee!yaya Kaine raggo baniba ,murmushi yyi yace hmm ainataimaka mikine nabari kika kamani ,amma muje ciki ,anjima masake yi wani..
Nan yajata suka nufi cikin parlourn mommy sukayi sallama ,mommy dasuke fira d mama zulai ta amsa sallamar ,cikin mamakin makircin mama zulai yah Suleiman yakalleta yajuya kai dan yasan badan ALLAH tazoba ,hannun iftihal Yakama da niyar su wuce dining area.....muryarta yaji tana cewa Ashe Suleiman kayi abun hawa?"to ALLAH yatsare yataimaka" Atakaice yace ameen ko kallonta beyiba..bayan sun zauna yabude Warmer's din abincin ,wani k'amshi yadaki hancinsa ya lumshe ido ,nan yyi serving nasu sukayi bismillah sannan suka faraci shida yar lelen tasa."""
Mama zulai dke satar kallonsu ta ta shi sukayi sallama d mommy ta fita.
Bayan ta fita mommy matsa gunsu ,ta kai musu sob'o mai sanyi acikin jug ,murmushi yah Suleiman yyi yace oh mommy kinaji damu....kafin tayi mgn daddy yyi sallama nan sukayi masa sannu d zuwa ,sannan aka ajiye masa nasa akan carpet . "sukuwa suna idarwa iftihal tasaka rigima zatabi yah ile dinta ,cikin rarrashi yace kibari amiki wanka ko ?" Turo baki tayi tace um um ni kai zakamun...mommy ce ta karbe e maganar d cewa eh gsky kibari amiki wankan zaifi"ahankali yace yauwa mommy ki tsefe mata Malabar kanta amata gyaran gashi gobe insha ALLAH zata rakani anguwa...mommy tace to my son,sannan yafice dg part din yayinda mommy ta ja iftihal dan yimata wanka...
*******
Yah Yusuf ne yashigo gidan yanxun dawowarsa dg skul kenan (yana100lavel) yanufi part din su ,Aida sauri zubaida dke kallonsa ta window ta fito ta biyosa abaya ,"ahankali tace yah Yusuf!juyowa yyi yabankomata harara hade da cewa menene ?" dama bni lfy ban gyara dakin ba ,afusace ya juyo ...saikuma yaga shatin duka ajikinta,fuska d'aure yace ke waye yadakeki ?"ahankali tace yah Suleiman ne!tsaki yyi yace jeki aishine maganinku sum sum ta wuce abinta..
Da misalin karfe 5:0pm yah Suleiman ne zaune a parlourn mommy yana kallo iftihal nasaman cinyarsa kasancewar yau bbu islamiya sai surutu take masa shikuwa hankalinsa nacgun kallon ...gajiya tayi sai tayi fushi tana kokarin barin jikinsa...tana turo baki gaba...murmushi yyi dan intana hakan tafi masa kyau..ahankali yace wai my angel meye haka?"zamu bats dke gsky kibarni nayi kallonsa yafada hade da riketa sosai....kuka tasaka ita yacika ta murmushi yi yakai fuskarsa saitin tata yyi mata rada murmushi tayi tace to yaya bara naje atsefemun kai na,saketa yyi ta fice d gudu..
Tana fitowa taga zubaida ,zaune gun flowers nagidan ,saitaga yayi mata murmushi tace zo kiji kanwata ,bbu musu iftihal taje nan takama hannunta tasaka mata loli pop d bis cuit tace kije kici kinji yanxun mundena fada ko?"murmushi iftihal ta yi tace eh ngd ,nan ta nufi part dinsu..
***** ***** ******
Washe gari Yakama Friday.. Yah Suleiman ne tsaye gaban mirror yana fesa turakuka masu kamshi ajikinsa ,yana sanye da suit bakake y'ar ciki dark blue kansa yasha gyara sai wani salki yake sajen nan yyi luf yafito masa da tsantsar kyawunsa ga wani kamshin dke fits ajikinsa ,agogan dke daure atsintsiyar hannunsa yakalla yaga 4:40pm ,afili yace oh my angel zata saka muyi lattifa!be rufe bakiba yaji kwas kwassssss d'inta ...kafeta yyi d sexy eyes nasa ganin irin masifar kyawun datayi ,axuciyarsa yace lallai mommy ta gyaramun my angel dina ,doguwar rigace jikinta yar kanti dark blue da ratsin bak'i sai kwaba shoes d'inta baki shima ,kanta anraba matashi biyu ansaka mata bant yyi kyau gashinta kamar anmata saloon...
Matsawa tayi dab tashi had'e da rike masa hannu tace yaya ile mutafi naga kayi shiru kuma bakace nayi kyauba,kuma su mommy da yah Osman sunce nayi kyau amma kai bakace bako?"ta fada cikin shagwaba.
"Ahankali yace sorry my angel ai kinsan kinyi kyau ko"
Cikin shagwaba tace nibawani nan.
Murmushi yyi yace muje kinji kona nad'aukeki?"
"Murmushi tayi tace eh"
Bbu musu yasabeta suka fito ,straight parking space suka wuce yabude motar bayan yyi addua yasakata gidan gaba shima tashige abinda..
Ko ahanya sai fira yake mata tayi masa banza dan wai baice tayi kyauba,shi abunma dariya yake bashi saikace wata babba..
Bayan sun iso gun da ayi bath day d'in yyi parking suka fito yasabota akafadarsa ,tundaga nesa abokanansa suka fara tafi d ihu ga big man nan...
Gaba d'aya yan mata gurin yah Suleiman yatafi d imaninsu dan guy din yahadu ga uban kwarjinin tsiya ..
Hafeez kuwa ta shi yyi suka jero tare da yah Suleiman dan yaji dad'in zuwansa ga wannan fine babyn dayaxo d ita ai bath day din zaiyi ma'ana...Tafawa sukayi bayan sun zauna iftihal na makale dashi ,gurin sai wakar musik ketashi ,nan suka tashi anata pics suka rike ma Hafiz hannu ya yanka cake ,yayinda yah Suleiman guskarnan tasa murtuk dan yalura y'an matan bbu tarbiya dg ganinsu,iftihal dai tayi shiru sai yan kalle kallenta take ,abokansa sai yaba kwawunta d gashinta suke ,ai tuni gogan yacanxa musu fuska yana Jan tsaki ,har cikin su wani auwal yace gsky my friend ina kamun wannan baby ...banza yah Suleiman yyi dashi ,tabosa yyi yace wlh bada wasaba big man ,tsaki yah Suleiman yyi had'e da banka masa harara yace kai bansan iskanci kadainamun wannan maganar banxa agaban yarinyar ,mittss...
Murmushi yyi had'e da mikowa iftihal hannu yace xo muyi pic kinji baby nah?"
Wani xugi d zafi yah Suleiman yaji azuciyarsa sbd kalaman auwal Wanda besan dalilin hakanba kawaidai bayaso yana kula iftihal ,sai yaji dama baizo d itaba....be auneba yaga yasabi iftihal yana kokarin yimusu selfie cikin bacin rai d tswa yace auwallllllll!kada kayi pics ko daya da ita wlh kaji na rantsee...
da sauri hafeex ya mike dan yasan abokinsa d bakar zuciya yace wa auwal wai meye haka sauketa ,kasanfa su yara da abinda aka koya musu suke amfani yana ganin hakan bedaceba ne ... Sauketa auwal yyi yace to big man gata nan ,yah Suleiman kota Kansu baibi ba yakalli iftihal yabanko mata wata uwar harara Wanda tunda yake betaba yimataba.
"Ita kanta ta tsorata, fincikar hannunta yyi yajata ko kallonsu hafeex beyiba balls suyi sallama suka nufi gun mota,yabude yaturata ciki yashige..
Da gudu ya fisgi motar yabar....
share..
📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA ! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &written by mmn fareesa
Wannan page nakune masoyan ina tare da ita naga comments bbu adadi agrps daban daban d PC kuyi hkuri darashin reply sbd matsalar network ngd ana tare🤝🤝
🅿13&14
NOT EDITED
"Da gudu ya fisgi motar yabar gurin had'e da tada k'ura. Itadai iftihal rakube take tana tuna laifin me tayi?" har yah ilen ta yaharareta" Kallonsa tayi ,taga fuskar nan murtuk shiru tayi had'e da dukar da kai ....shikuwa zuciyarsa zafi kawai take sai huci yake azuciyarsa yaji haushin dabe gwada gwanji d auwal ba yadda gobe ko iftihal yagani bazai kalletaba balla yyi mata mgn."
Ikon ALLAH kawai yakawosu gd ,bayan yyi parking ,iftihal tak'i fita... atsawace yace zaki fice ko kuwa?"kallonsa tayi atsorace sai hawaye sharrrrrr afuskarta ,Wanda hakan yasa yasakejin zuciyarsa bbu dadi dan yatsani ganin kukanta....muryarta yaji tace dan ALLAH yaya innamaka laifi kayi hkuri kada kabata dani kajiiiiiii?"banza yyi da ita yafito itama ta fito ,koda yarufe motar hanyar part dinsu na mazan gdn yyi dan yayo arwallal magrib sbd lokaci yy. ""
Iftihal ta biyosa harda dan gudu ganin yana sauri tana kiransa ,banza yyi mata yashige parlourn had'e da rufe k'ofar yasaka key....ta tura taji yaki buduwa ai kuka tasaka d gudu ta nufi part d'in Ummi tana zuwa tasameta a bed room zata kabbara sallah.
Fadawa jikinta tayi tace pls Ummi kibawa yah ile hakuri yabata dani ,nayi masa mgn yyimun banza,tafada had'e da cigaba da kukanta",mommy tace oh yah ilahi Suleiman ALLAH yarabaka d wannan zuciya ,yanxun keda kike yar lelen tasa kuka bata?"to amma ai dazun mommyn Ku tashigo nan tacemun kuna anguwa ,to laifin me kika masa?"kundawone dg anguwa r?"
Bbu tambayar da iftihal ta iya amsawa sbd sunmata girma itama batasan meta masaba..Ummi data gane tabbas ita batasan laifintaba ,sai ta kallesa tace Shiva toilet kiyi alwalla kixo muyi salla ,San nan shima yadawo dg masjeed sai kije kibasa hkri zai hkura kinji y'ata?" bbu musu tacire takalminta tasaka wad'andake gaban toilet din ta shige...
Bayan sun idar da sallar iftihal ,ta tashi ta fita dan xuwa bawa yah ile dinta hkuri...tana fita Ummi ta girgiza kai had'e da cewa hmmm nidai anya Suleiman bason yarinyar nan yakeba?"amma ina gujemasa kada yazurfafa ,wata rana takisa dan banaso amata dole...wata zuciyar tace hmmm d wuya iftihal ta Kisa kobata Sosa dan yadda yake bats kulawa ba ,tasosa sbd kyawunsa da mata kecewa suna sonsa ...afili Ummi tace ALLAH yazab'a abinda yafi alkhairi...
Bangaren yah Suleiman kuwa ,lokacin daya rufe k'ofar jiyayyi kamar yaje ya rarrasheta yace ya hakura ,amma sai yaga gara yyi mata hakan gobe bazata sakeba ,gun window yabude yaga tanufi part din Ummi ,ajiyar zuciya yyi dan dama bayaso yatafi part din mommy ta na kuka..
"Ta shi yyi ya wuce toilet, bayan yafito yatafi masjeed".
Bayan yadawo har zai tafi part din Ummi sai yafasa yatafi nasu ,kan bed yabaje dg shi sai farar jallabiya ajikinsa...kuri yyiwa silin d'in dakin d ido yana tunanin angel d'in sa ....be auneba yajita akirjinsa tana kukan shagwaba ..
Lumshe ido yyi" ahankali yace ya isa kiyi shiru na hakura !
Ihun murna tayi had'e da cewa yeeeeeee!to amma yah meyasa kake fushi dani?"
Dagota yyi yatashi zaune had'e da Jan hancinta yace bakece kikaje gun auwal friend dina har yadaukeki,bacin nahanaki zuwa gun nmj....
Cikin yarinta tace lah eh fa yaya ai namanta ,amma nadena kaji?"shiru yyi yaki mgn "cikin shagwaba ta ce ni sai kamun dariya ALLAH kuwa ko nima nabata dkai.
" murmushi yyi yace to ai nayiko?"tashi tayi dg jikin sa tace eh amma murmushi ne kayi,muje muci abinci yunwa nikeji ,bbu musu yatshi yaja hannunta suka fice yana zolayarta da cewa yacika cin abinci..
Yah sulaiman basu rabu d iftihalba said a yaga tafa gyan gyad'i tukum ,yakaita gun mommy sukayi sallama yadawo ya kwanta...
******** Washe gari Yakama sat day ,mama zulaice a kitchen itada ladidi suna hada break fast, kallon ladidi tayi tace yauwa dama inason mgn dke!kina jina?" Tace eh hjy ,mm zulai tace to umarnin can baki ba shawaraba kuma muddin bakiyiba to wlh zan jamiki sharrin dahar ki mutu baki mantawa dni..atsorace ladidi ta ce minene hjy?" dan ALLAH kada kimun komai!azuciyar mm zulai tace yauwa tunda kin tsorata ,amma afili tace aikine zakimun cikin minti goma zan baki dubu 50kyauta ladarkice kinjini ,amma akwai sharadi....ladidi tace bakomai zan yi kada kimun komai ,dariya mm zulai ta yi tace to in kunne yaji jiki magayi....fridge ta bude ta fito d cup da kunun tsamiya ta mikawa ladidi tace maza kije yanxun gab da lambun gidan nan kidan yi kamar wani abu kke nema ,adede wannan lokacin iftihal ke zuwa part din samarin gidan nan gun Suleiman ,kiyi mata dubara ta biyoki bed room dina kitabbata tasha kunun nan toko minti5 batayi zatayi bacci saiki goyata kifita get din gidan nan zakiga bakar mota kinufi gun motar ,matar cikin motar zatace ki shigo saita karbeta kidawo gd shine aikinki kuma kici dubu50k dinki ,saidai inhar kika bari wani yaji to ina tabbatar miki kotu zasukaiki akasheki....atsorace tace to wlh bbu maiji,mm zulai tace to jeki bara naje na budemiki bed room din ,nan ladidi ta fice.....
Ko Minti 5 ladidi batayiba saiga ,iftihal d sauri ta kirata ta na mata dariya ,bayan tazo tad'an saiga taga bbu kowa tace yauwa yar gidan mommy zo muje ciki inbaki kunu ko"iftihal dayake akwai son kunu sai tace to amma bada yawa zanshaba sbd zamuyi break tareda yah ile..
To ladidi ta ce taja hannunta suka tafi ,bayan sun isa tazaunar da ita tafara bata ,dg nan saitafara gyan gyadi,zuwa can saita fadi tana bacci dama mm zulai na labe a toilet saita fito ,da sauri tana waya had'e da cewa eh gatanan xuwa kiyi yadda nacemaki,ta kashe wayar tacewa ladidi goyata.
Nan jikinta na kirma ta goyata ,tasaka hijab,mm zulai tace kifita suna mota bbu musu ladidi ta fito ta nufi get ta fice..
Aiko tana fita taga bakar motar ,ta nufeta ,tana zuwa gun motar aka bude mata ta Shiga hade da kwanto iftihal taba wata mace dke daure d nik'ab afuskarta ,sannan ta fito jiki asan yaye ,dan ta San tabbas ba'abu mai kyau zai faruba bbu yadda zatayi batasan me zulai zata mataba.
Jiki bbu kwari ta nufi cikin gdn sukuma sukabar gun tareda da iftihal...
Share..
📚📚mmn fareesa ce ✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
story &written by mmn fareesa
🅿15&16
Jiki bbu kwari ya nufi cikin gdn,sukuma sukabar gun tareda Iftihal d'in.. Yana zuwa tasami mm zulai na waya ta jira ,ta idar rafar yan nera500 yabata guda had'e da sake mata last warning kan kada Wanda yaji tace to had'e da karban kudin tawuce taciga ba da aikinta..yyinda mm zulai murna fal aranta ....
Yah Suleiman ne kwance a bed din sa yanata bacci,can yafarka da adduar tashi dg bacci abakinsa ..agogon dakin yaduba yaga karfe8:35am cikin mamakin rashin zuwan angel d'in sa yatashi ya wuce toilet yayo brush had'e da saka jallabiyya yanufi part din mommy yanason sanin me yahanata zuwa ta tadosa suyi break fast...
Yana shiga parlourn mommy yasamu yara na break da yuni foam n islamiya ajikinsu be ganta ba ,zama yyi had'e da amsa gaisuwar su Usman yace kai ina my angel dina take?"mommy datake nufo parlourn tace yo ai na zata tana gunka dan tafi minti40 d fita tacemun gunka zata....da sauri had'e da mamaki yah Suleiman yace gsky mommy batajeba!mommy tace ikon ALLAH toko tana gun Ummi ,kai Usman jeka ka kirat....katseta yah Suleiman yyi d cewa ah ah bara naje nakirata ,nan yafice ...saidai me?acanma batanan ,mamaki d al'ajabi yah Suleiman yyi shin ina angel insa ta buya, Ummi sai tambayarsa take amma be sauraretaba burinsa yasan gunda take...
Fita yyi yaje gun me gadi yatambayeasa ko yaganta ,ah ah yace duk yau be gantaba..... Cikin rudani d tashin hankali yah Suleiman yyi part din su mm zulai wadda ta na kallonsa t window sai dariyar mugunta take azuciyarta tana cewa kaida ita har abada....yana isowa zai shiga parlourn su zubaida na fitowa dan tafiya islamiya ,ko amsa gaisuwarsu beyiba yatambayesu iftihal na ciki ?"sukace ah ah kota Kansu bebiba yafita get din gidan ,wayam yaga anguwar sai yara dke tafiya islamiya jefi jefi ,kuma duk Wanda yatambaya sai ace baa gantaba...
"Islamiyyar tasu yaje Dan bbu nisa saidai canma, ance masa batazoba". Cikin k'ololuwar tashin hankali yakoma gd..
Mommy kuwa koda taji yah Suleiman shiru tayi tunanin iftihal din na gun Ummi sai tacigaba da hidimarta yyinda su Usman suka ida break fast insu suka fito dan tafiya islamiya..