Ina tare da ita novel - Chapter 3
Ina tare da ita novel Chapter 3: Ina tare da ita novel Chapter 3. Alokacin daddy yafito dan yin break ko farawa beyiba yah Suleiman yashigo arikice ,ko…
4,440 words
Alokacin daddy yafito dan yin break ko farawa beyiba yah Suleiman yashigo arikice ,ko sallama bbu ,yana cewa mommy bbu inda ban duba ba agd d wajen anguwarnan har islamiyyarsu bata can ,meke shirin faruwane?" Kotace miki akwai gunda zata?"cikin mamaki d al'ajabi tace ah ah wlh to ina iftihal tashige agidan nan?"daddy dke kallonsu ganin yadda yah Suleiman yyi wani wuri wuri dashi kamar ance iftihal din mutuwa tayi yace subhanallahi fita tayine ?"yah sulaimai yace eh amma bamu gantaba, daddy yace ikon ALLAH..
Cikin wani yanayi yah Suleiman yace pls kufitomin d ita na rokeku...wani tausayinsa sukaji ,mommy tace ka nutsu my son bbu inda zata bata wuce gdn nan muduba....muryar Ummi d abbu sukaji yah Suleiman kamar yaro yafad'a jikin Ummi yana sirutai d sabbatu had'e da had'ata d ALLAH su fito masa d angel dinsa...nan abbu yace to wai dama tace zata wani gun?"mommy tace ah ah gun yayanta nidai tacemun zata...
Ummi tace baradai mudai musake dubawa cikin gdn gsky insha ALLAH tana gidan nan,yyinda ta janye yah Suleiman dg jikin ta ta fice Abbu d yah Suleiman din suka rufa mata baya...
Bayin ALLAH bbu inda basu dubaba bbu iftihal bbu alamarta yah Suleiman iya ruduwa ya rud'e d gificewa kallo daya zaka masa kasan baya hayyacinsa surutai kawai yake yyi wuri wuri dashi ,idanun nan nasa farare sunyi jajir..... Kafin kace me gidan gaba d'aya ansan iftihal ta bata d cikin anguwa r ,daddy d yah Suleiman had'e da abbu suka wuce police station dan kai report...
Mm zulai kuwa azuciyarta murna,afili kuwa harda hawayen muna furci tana cewa ALLAH yakaremusu iftihal dinsu anata jajanta abun da ita...duk yadda Ummi d mommy suka d'aure said a sukayi hawaye dan iftihal yarinyace mai shiga rai mm zulai sai basu baki take ...suna nan part din mommy su daddy suka dawo had'e da kwantar musu d hankali cewa zaa ganta,dukda suma daurewa sukayi......
Yah Suleiman kuwa tamkar tababbe duk dariya d jarimtarsa kuka yasaka musu tamkar yaro karami sai surutai yakemusu afito masa d angel dinsa...
Gaba d'aya sun tausaya masa ,yyinda abbu yakira wani mlm abokinsa yasanar dashi atayasu addua akan duk Inda take ALLAH yabaiyanata...
gaba d'aya ayinin gidan mutanen gidan cikin tashin hankali suka yini illah familyn mama zulai .....yah Suleiman ko abinci yakasa ci soyake abarsa yafita da kansa yanemota ,amma ganin baya hayya cinsa yasaka suka hanasa zuwa ko ina kai dg karshe ma sai aka rufesa adaki akamasa allurar bacci sbd kada yazauce......mommy kuwa taci kuka addua kawai take ma yarta gefen xuciyarta tana tausayin yah Suleiman .....
Bangaren su larai wato wacce mm zulai tasaka sutafi d ifthal.......[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO🏮
(palace of excitation and pleasant writer's )
INA TARE DA ITA ! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿17&18
NOT EDITED
Bangaren su larai wato wacce mm zulai tasaka sutafi d iftihal"tunda sukabar Kaduna gurin 8:am suke sharara gudu itada driver yyinda iftihal keta sharara bacci,saida sukayi tafiyar awa5 tukum suka iso wani kauye washi kalgo,alokacin har anfara sallaar azahar "adede bakin kwanar shiga garin suka tsaya basu fitoba sadai sukaga bbu mutane sai jefi jefi sannan ,larai tacewa yunusa ,kagane?" bara na fito da ita mutafi can gun saika d'an dubamun inbbu Mai ganinmu saimu yasar d ita kokuwa?"yunusa yace eh kinkawo shawa komakoma gd d wuri .. Nan larai tasabo iftihal dketa baccin dole akafad'arta ,yyinda yunusa ke biye dsu can wani d'an kard'ad'en lungu mai ciyayyi suka duba ganin bbu kowa d sauri larai ta kwantar da ita agefen ciyayin yanda masu wucewa bazasu gantaba....suna gamawa suka fito d sauri ,suka koma gun mota bbu bata lokaci sukabar kauyen atsiyace batare da sunsan wani wali iftihal zata shigaba...
Bayan sallar la'asar mlm Haruna ne d matarsa kuluwa suke tafe zasushiga cikin k'auyen dg ganinsu kasan dg tafiya suke mai Nisan gske sbd kayan dasuke tafiya dsu ahannunsu...mlm Haruna yakalli matarsa yace oh kinga garin nan namu duk yacanxa mun anyi gyara sosai harda titi...kuluwa tace hmmm mlm kenan ai shekara 6ba wasa bace !kaduba fa shekararmu 6 rabonmu da garin nan sai yau Muka dawo mudan zauna mukoma dan gsky binni d dadi zamansa...kafin mlm Haruna yyi mgn iftihal dke yashe cikin ciyayi ta kwallah kara!had'e d cewa yah ileeeeeeeeeeee!dan ALLAH kazo,inane nan gurin?"da sauri mlm Haruna yakarasa gun, ciyayin yana adduar Neman tsari sbd shi malamine kuma masani kuluwa dke biye dashi yace um um mlm kabi fa a hankali wannan rayuwa,yace bbu komai d izinin ALLAH had'e da cewa tadakata nan ,shikuma yamatsa gurin...kyakkyawar yarinya yagani tana waige waige da alamar tsoro atare d ita kuma yanayin jikinta yanuna masa dg birni take kuma gdn wadata..
"Ahankali yace yarinya dg ina kike?"
Atsorace iftihal ta juyo ,jikinta na rawa ganin ta wani guri b gidansu...sake tambayarta yyi saita saka kuka tace ina yah ile yake ka kaini gurinsa dan ALLAH tafada had'e da cigaba da kukanta....
Atake mlm Haruna yagane akwai wata akasa duk yadda akayi wannan yarinya tanada makiyya,cikin dubarunsu na masana ,yace eh yana gdna muje can inkaiki gunsa amma kiyi shiru kinji ko?"
Ta shi tsaye iftihal ta yi tace to d gske kake?"
Yace eh xo muje ,bbu musu ta nufi gunsa, yyi bismillah had'e da sabarta akafadarsa suka fito hanya gunda kuluwa ke tsaye...
Baki bude kuluwa tace oh mlm wannan yarunyarfa ?"yace eh banason tambaya nima yadda kika ganta haka naganta ,muje gd nasamu tayi shiru kada kisake sakawa tayi kuka...kuluwa tace oh masha ALLAH kyakkyawa d ita ,inama ace yarmu ce muma ALLAH yabamu..
"Mlm yace ameen."
Mikawa kuluwa ita yyi yace goyata ,kinsan ansan bamutaba haihuwa d anganta zaatamana tambaya",karbanta tayi had'e da bude wani akwati ta Ciro zani ta goyata,yyinda iftihal tayi shiru sai binsu d ido take itadai burinta suje gdn taga yah ile dinta kawai...
Bayan ta goyata ,mlm Haruna yadauki sauran kayan su suka ida shigowa garin ,gab dazasu'isa gidan dasuke suka hadu da baffa habu(yayan mlm Haruna ne) yatsina fuska baffa habu yyi yace oh aina zata bazaku dawo gd asalinkaba sai dai ka mutu gun yawon tsangaya,shekara d shekaru kuntafi in ita kuluwa ba yar garin nan bace ai kai dan nan ne ko?"kodayake tunda baku tab'a haihuwa ba ai dole kuki garin nan ....cikin kosawa d gazawa d maganar baffa habu mlm Haruna yace hmm yaya kenan kullum sai kamun gorin haihuwa to yau ga yata nan sbd ita nadawo garin nan kuka jini nah ...yafada had'e da daga hijab din kuluwa ,atake kyakkyawar fuskar iftihal ta bayyana ,cikin mamaki baffa yace dgske wannan y'ar kace?"mlm yace eh ,kasan cewar kulawa jajir take kuma kyakkyawa ko ancemaka yartace dole kayarda d hakan,su baffa sai akayi shiru yawuce had'e da yimusu sallama...
Kuluwa na kokarin mgn mlm yadaga mata hannu ,nan suka ida isa bakin k'ofar gdn mlm yabude suka shigo d addua hade d sallama..
gd ne matsakaici ,Wanda duk kauyen in akacire gdn mai gari to bbu kamar gdn,ginin simintine ko ina harda bayi ,daki 3ukku ne daya azaure inda yaran mlm ke kwana masu karatu gunsa, mlm Haruna dakinsa 1sai kuluwa 1 d'ayan na bakine sannan basa yin kiwo irin na mutanen kauyen kuma kuluwa nada tsabta sosai..
Suna shiga ta sauke iftihal ,wacce ko zama batayiba taketa tambayarsu ina yah ile yake? "Mlm yace ta nutsu sai anjima zai xo yaje yadawo ,nan tasaka kukan shagwaba ,mlm dkeda son yara yasabeta yana rarrashinta yafice d ita waje..
Nan kuluwa ta tashare gidan da dakuna, nan gidan ta wanke bayi da yyi kura sbd sunada rijiya agidan tuni gidan yadakko haske ,tana goge ledar kasa mlm yashigo sabe d iftihal ,a hannunta d daurin nama gashashshe da yoghurt, sai wani a hannun mlm ,zama yyi ya ajiyeta yakwance mata naman yata sa mata gaba yamikawa kuluwa nata tayi godiya had'e da cewa bara nayi sallah sai anmata wanka ko?"
Mlm cikin jin dad'i yace to ,dan tunda yaga iftihal yakejinta tamkar y'ar sa ta cikinsa sai nan nan yake d ita, to Itama kuluwa haka ta ji son iftihal..
Iftihal kuwa kasancewar ta da son nama gashikuma tanajin yunwa aisaita cin abunta tanashan yoghurt harta cinye Ta's ,mlm yyi murmushi yace to yata yasunanki ?"
Kallonsa tayi tace angel !maimaita Kalmar yyi yasan basu suna ne na ,Kalmar turancice ,amma saiyakalli kuluwa yace gsky yarinyarnan akwai abubuwan Dana fahimta tare da ita ,amma insha ALLAH zanyi istihara d dare akanta duk Wanda yace miki meye sunanta ,kice nah nah tace to amma ai basu bne yace kice suna gyatumarkine d ita ,inmun gano iyayanta mu basu ita inbamu ganeba to muriketa amana ALLAH yabamu...
Kuluwa tace gsky ne mlm ,amma yanxun kaje kayi sallar ,sai kafita kasuwar gwanjo kasiyo mata masu kyau na yara mu aje kayan jikinta mu Adana dan gaba kuma muyimata photo....mlm yace gskyarki kuluwa ngd sosae da yadda kikebin umarnina ,cikin son mijinta tace bbu komai mai gidana na kaina ,murmushi yyi yatashi ,zai fita iftihal dke ta kallonsu tasaka ihu ita tana zuwa yakaita gun yah ile d'in ta.
rarrashinta kuluwa tahauyi ta goyeta ,sannan tayi shiru ,bayan mlm yafita kuluwa ta lallabata ,taje tayi salla sannan itama taci naman ,taje tacirewa iftihal kaya ta links ta adanasu ,Tamara wanka Ta's tabarta dg ita sai pant..
Sannan tazo ta share kicin ta aza sanwar tuwon masara ,tadawo ta shimfida musu tabarma ,suka zauna sai Jan iftihal take d fira ,ita kuma tayi shiru tana turo baki...ana cikin hakan mlm Haruna yashigo d gudu iftihal ta fada jikinsa tana kukan yakaita gun yah ile ...dagota yyi had'e da fito d wasu sweet d Loli pop yasakamata a hannu ,tuni tayi shiru yace oh yar baba haka kike d rigima?"
Kallon kuluwa yyi yana amsa sannun da zuwanta yamika mata ledar yace ga kayan kiwanke mata sai aruka saka mata kafin daivmusan iyayenta ,amsa tayi tace to yanxun kazo kayi wanka ,kaje ka huta na gyara maka d'akin ka...murmushi yyi yace to ngd...nan taje taja ruwa takaimasa bayi .
Wanene mlm?
Mlm Haruna haifaffen dan garin galgone ,su ukku ne agun iyayensu dasuka jima d rasuwa,baffa habu sa mlm sannan kanwarsu ,atine.
Mlm Haruna Mlm ne masani sosai dan duk k'auyen bbu mlm kamarsa ,yahadu d kuluwa agarin kano sunje wani waazi ,nan suka fara soyayya dashi ,kuma ita asannan duk jsce tayi shikuma beyi beko ba haka ta yadda ta auresa dukda yana dan k'auyen ,saidaifa kyakkyawa ne ,bayan anyi mgn aka musu aure aka kaita kauyensu.
Haka sukaita zama bbu haihuwa ,tuni suka maida lamarinsu gun ubangiji ,yyinda baffa habu keda mata da yara6 Wanda said surutu yakewa mlm yakara aure shikuma Yakiya,hakan yasa yyita masa gori..
Mlm Haruna yana yawon karatu gari gari kuma kafarsa ,kafar kuluwa,bashida wata sana'a ,malintakarnan ita yakeyi ,kuma yanasamu sosai bbu abinda baya siyawa matarsa naci ko sha ko sutura ,hakan yasa baffa habu kejin zafinsa...kuma mlm yasan d hakan to saima suka bar garin suka tafi zariya gun karatu shine suka dad'e haka har suka waiwayo gd tukum..
******* bayan ,sallar isha'i mlm ne zaune kan tabarma ,iftihal na gabansa suna cin tuwo tare sai rarrashinta yake dan har yanzun catake anemomata yah ile dinta ,shikuwa mlm yafahimci tashak'u d ile d'in, kuma komai yatambaye bata bashi amsa sai tayi shiru..
Bayan sun gama aka mata wanka tayi bacci ,sannan mlm yadukufa da karatu had'e da nafilfili ,dan soyake d tsakkiyar dare yyi istihara akan iftihal..
Bangaren su mommy kuwa ..
Share..
📚📚mmn fareesa ce ✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &written by mmn fareesa
NOT EDITED
🅿19&20
Bangaren su mommy kuwa hankulansu ba'a kwance yakeba ,suna zulumin ina lftihal ta shiga ?"shin tana hannu na gari?"ALLAH masani ...yyinda gefen Ummi aziciyar ta tana wani zargi tadaiyyi shiru kawai ne...
"Ayanxun haka zaune suke parlourn mommy anata shigowa jajan abun ,yayinda mommy ta Lula duniyar tunanin halin da yah Suleiman yke ciki dan tasan rabonsa d cin abinci tun jiya d dare gashi wani daren na niyar yi.. " larai ce (kawar mm zulai) tayi sallama had'e da zama suka gaisa kamar gaske larai tayimusu jaja bbu jimawa ta ta shi Dan tafiya mm zulai tace muje na rakaki ko?"ficewa sukayi ,yyinda Ummi tabisu d kallo kawai." Suna fita mm zulai ta jata gefe had'e da cewa mutuniyar yaya take ne?"anyi komai yadda yaka mata ko?"larai tayi murmushi tace eh aikinsan nibata wasa bace... Mama zulai tace hkne yanxun kije zan aiko yaseer.....larai tace kutumar uba ai wlh ina Barin gdn nan to da kudina jikina ingayamiki ,duk bakar wuyar damuka sha zakice wani aike wlh kinsan k'aramin aikinane natona...rufe mata baki mm zulai ta yi tace haba mana muje part d'ina so kike ajimune?"tace eh kiban hakki na! Mm zulai tace hmmm larai kenan kinmanceni ko?"yo inkintona aibani kadai nayiba hardake d yunusa... Larai ta ce naji muje nidai gsky". Nan tabita tabata rafar yan 1000guda biyu Wanda na Abba ne ta dakko...sannan sukayi sallama. Ta koma can part din ta zauna saidai kuma duk ta tsar gu d irin kallon d Ummi kemata." Muryar me gadi sukaji yana cewa hjy Ku fito dan ALLAH wlh g Suleiman can yanxun yafita waje da alama ba hayyacinsa yakeba hannuwansa duk jini ,nayi kokarin nahanasa ,hannu d'aya yasa yatureni kuma naji jiki...be idaba mommy ta mike zumbur cikin damuwa had'e da hawaye tace oh ni nashi ga ukku dan ALLAH ka da kubari in rasa Suleiman kamar yadda na rasa iftihal nasan nemanta zashi kuma k'ofar ce yaballe yafito... Ummi ce ta rufe mata baki d cewa ita maimata innalillahi wa inna ilaihir raju un " Daddy ne da abbu da wani abokinsa suka shigo rike da yah Suleiman sai ihu yake kamar k'aramin yaro shi abarshi yaje yanemo angel d'in sa da kansa ....Ummi tacewa abbu alhj ina kuka gansa?"abbu yace nan cikin layin anguwa r nan saura kiris mu kadesa d mota ga hannuwansa duk jini nasan sa dazafin zuciya k'ila k'ofar yaballe ko?"Ummi tace eh haka muke tunani yanxun mai gadi yazo yake gayamana." Abbu yace to abun sai hkri kuyita addua ga abokina nan yazo muku Jane..nan suka gaisa nan fa d abbu d daddy had'e da abokinsu ,sukayi ta ma yah Suleiman nasiha mai ratsa jiki akan yyi hkri ya yarda da kaddara yadage da addua ,daga hankali sa bazaisa tadawoba! "Nan dai yyi shiru sai hawaye ke zuba dg idonsa ,yana tuna iftihal d kukanta da shagwabarta intana masa ...wani iri yaji azuciyarsa,kiran magrib akayi nan duk Mazan suka wuce masjeed ,basudawoba sa bayan isha'i amma bbu wani labari akan batan iftihal" Yah Suleiman bawan ALLAH kallo daya zaka masa kasan yana cikin tashin hankali da damuwa,yyi zuru zuru dashi ko mgn sai dole yake idanunsa sunyi ja sunkumbura ....
"Ayanxun haka kwance yake kan bed rike da photo na iftihal yana kallo yana hawaye....sai surutai yake afili yana cewa pls my angel kidawo guna bazan iya rayuwa bbu ke ba my IFTEE nah."
Mommy dke tsaye tana kallonsa dan besan tana gunba,ta share hawayen ta, ta matsa had'e da shafa kansa yadago ...yaga itace cup d'in tea be mai zafi d kauri ta mik'a masa cikin rarrashi tace maza kashanye banason musu....karba yyi had'e da rufe ido yashanye kamar meshan mgni..yabata cup din ta fice ...yadda yah Suleiman yaga rana haka yaga dare dan baiyi bacciba,yanata nafulfili da addu oi akan ALLAHyatsare masa iftihal aduk inda take...
Washe gari da misalin karfe 8:30am yah Suleiman ne kwance kan 3seeter dke parlourn Ummi idonsa a lumshe yarame yyi fiyau dashi ...autar Ummi ce wacce duk sa'annin junane d iftihal tazo gefensa ta d'an kama hannun sa had'e da cewa yaya kaje abbu nakiranka k...da sauri yabude idonsa sbd jiyayi kamar iftihal dince, tayi mgn" Koda yaga Auta ce tsaki yyi yatureta dg gefensa har tasaki y'ar k'ara."tashi yyi yanufi part d'in abbu ,sallama yyi yasamy su daddy,Abba,abbu ,sai wani dg ganinsa malamine... Bayan yagaidasu ,mala min yyi gyaran murya yace gsky Ku kwantar da hankalinku ,jiya nayi istahara gsky yariyarnan insha ALLAH tana hannu na gari kai ni yadda nagani kamarma can gun yafi mata nan dan akwai wani haske da zata samu arayuwarta,kuma insha ALLAH wata rana zata dawo gunku ko ba jima...to gsky kunji abinda nagani jiya abaccina." Dan haka bance kubar bincikeba ah ah kucigaba kawai nidai nasanar dku abinda nagani ALLAH yasa adace,sukace ameen..yyinda yah Suleiman yadanji sanyi aransa sosai ,ammadai zasu cigaba da addua d bincike.
Itama mommy koda taji wannan bayanin hankalinta ya kwanta...
********
Mama zulai ce zaune a tsakkiyar y'ayanta kaf tasanar dasu komai yadda sukayi d iftihal,yaseer akasan zuciyarsa beso ba ,yaso ace yah Suleiman ne aka ma hakan ba iftihal ba sbd yatsanesa.
Ihu zubaida tayi tace gsky kin kyauta mama ,ALLAH dai yasa yah Suleiman fin yasonima!mm zulai tayi murmushi tace hmm dolensa ma yasoki yacire wannan me kwala kwalan idanun axuciyarsa ,ammafa sai nakoyamiki yadda zaki janyo hankalinsa gareki har yamanta d ita..
Yaseer yace hmmm wlh naso ace shi aka batar wlh.....abbane yashigo duk sai sukayi shiru ,ki zama beyiba fuska bbu walwala yakalli mm zulai yace ina kudina dubu Dari 2?"kinsan na namutane ko?"afusace tace oho kasan dai hankula ba bakwanceba ban wani dubaba dan haka kila wani yazo Yadauka bama gdn,tsaki yyi yace to wlh ki kiyaye sbd nima banawa bne n mutanene ,cikin tsawa tace na kiyayi me?"ko kanaso kace nice na daukar maka kudin?"tsaki yyi yabar part din,itama mm zulai tsakin tayi suka cigaba da maganganinsu...
KALGO...
Share ..
📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA ! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿21&22
NOT EDITED
Kalgo....washe gari d misalin karfe 8:30am mlm yafito dg d'akinsa yanufi dakin kuluwa dan jin dalilin kukan nah nah, yanayin sallama iftihal ta gansa da gudu ta fada jikinsa tana kuka ita yakaita gun yah ile d'in ta da da daddynta....kuma ita batashan koko" Cikin rarrashi yace ki nutsu zankaiki ,amma me kikeso kici?"cikin shagwaba ta ce ni tea da kwai zanci" mlm yace to zauna gun innarki naje gun Idi mai shayi na karbo miki....kuluwa tazo ta karbeta sai rarrashinta take yyinda mlm yafita..bbu jima yadawo da tea hade a farar Leda ,sai kwai soyayye d bread, nan kulawa ta juye mata a cup aka tasa mata gaba tafara cii.. Mlm yakalli kuluwa yace ALLAH Sarki daga gani y'ar gatace ita agidansu ,dan jiya nayi istahara akanta dan ina tsoron zama da Wanda bakason asalinsaba to Alhmdllh gsky yadda nagani tana da masu kinta ,kuma komai dadewa zata koma gunsu gashi ko muntambayeta bata bamu amsa balle mu mayar d ita gun iyayenta." Kuluwa tace eh hkne gsky mucigaba da riketa tsakani d ALLAH har iyayenta su bayyanah ko?" Mlm yace eh nima kuma zan dunga mata rubutu tadaina maganar wannan ile yake kowa?" Sbd hankalinta yakwanta ta inaso nasata ta ruka haddar alkur'ani mai girma d wasu littatafai na addini insha ALLAH dan inada burin yata tayi ilimi dan taimakon kanta,d y'ayanta d al'umma baki d'aya.. Kuluwa tace gsky Mlm samun irinka sai antona.. murmushi yyi yace inaso ne duk ranar da iyayen yarinyar nan suka bayyana suka ganta suyi farinciki ,Susan zamanta ak'auye alkhairi ne gareta ,yyinda makiyanta suji haushi..."kafin kuluwa tayi mgn baffa babu yashigo tare d kanwarsu atine, bayan sunyi sallama suka gaisa atine ta rungume iftihal tana kukan farin ciki tace oh yaya ALLAH yabaka lallai mahakurci mawadaci ....inama,ace Nina haifeta(kasancewar ita bata tab'a haihuwa ba) Mlm yace kada kidamu zaki samu kema....mutsu mutsu iftihal ta fara d sauri kuluwa ta karbeta had'e da cewa muje namiki wanka ...baffa babu dke tsaye yyi tsaki yace hmmm wlh kubidai ahankali kada kuga dan Baku tab'a haihuwa ba kusangartata taje kuma ta Lalace..
"Mlm yakatsesa dcewa ALLAH yakiyaye" atine tace ameen ,nan baffa habu yafice yanata surutai yyinda atine keta fira d mlm ta yaushe gamo...har aka gamama iftihal wanka aka shiryata cikin Riga d wando na gwanjo...atine sai yaba kyawunta take ,nan mlm yadauki iftihal suka koma soro gun karatu...duk mutanan mlm sai sakamata albarka akeyi ana tayasa murnar samun nah nah...
******** Hakafa rayuwa tayita tafiya gunsu mommy tun suna zaton zaaga iftihal har suka hkru suka barwa ALLAH,duk gidan yyi bbu dadi ga masu son iftihal Yyinda yah Suleiman yyi rama yyi baki ko abinci sai dole yakeci kullum yana like da photon iftihal yana kallo wani lokacin yyita kuka ,yakoma wani silent dashi mgn sai dole yakeyi baya fara'a ,baya dariya ko murmushi rabonshi dsu tun kafin iftihal ya bace kai kozaman gd bayayi dg dakinsa sa masjeed yake zuwa mafarki kuwa kullum sai yyi na iftihal dinsa." Yyinda yak'agara hutunsa yak'are yakoma skul kuma yyi alk'awari bazai sake dawowaba sai yaza cikakken soja inbadai ca'akamasaba iftihal ta dawoba tukum dan baiga amfanin xuwanshi gdn bbu itaba.. Mommy da daddy ma daurewa kawai sukeyi amma sundamu sosai g tausayin yah Suleiman dasukeyi ganin yanxun yadawo wani kala ba yadda suka sanshiba...""
Mm zulai ce zaune a parlour yyinda zubaida ke tsaye cikin shirin ta ,wai zataje part din su yah Suleiman ta gyara masa dakinsa..mm zulai tace kina Jina?"
"Tace eh"
Mm zulai tace ki nutsu sosai banda mgn da d'aga murya ahankali ki marairaice masa ki gyara masa dakin kullum kada kinuna kinajin tsoronsa jidake kin gane?"
Zubaida tace eh dukda gabanta na fad'uwa ,mm zulai ta ce to kije saikindawo nan ta fice ta nufi part d'in su...
Dakinsa taje ta murd'a taji abud'e,tura kanta tayi taje tacigaba d gyarawa...ak'arkashin bed taga photon iftihal d sauri ta d'auka ta yagashi gd hudu....bata ida k'arasawa ba taji anyimata wata damka'tana juyowa taga yah Suleiman idanun nan nasa sunyi jajir beyi wata wataba yadauketa d mari mai rai d lfy tuni ta kurma ihu iya k'arfin ta...tuni yaseer yajiyo ihunta dan yana dakinsa d gudu yaje yasanar d mm zulai bbu bata lokaci ta zo afusace tana kumfar baki ,yyinda yah Suleiman ko ajikinsa sbd zuciyarsa yafasa kawai takeyi sbd kawai an yaga masa pic na angel d'in sa...
Mm zulai ta wamkamasa mari har sau 2amma bedena dukan zubaidaba ...tasake d'aga hannun taji muryar daddy afusace yana cewa wlh kika maresa sai nasaka yyimiki shegen duka tunda banida mutunci ,adedenan yah Suleiman yahankad'a zubaida yashige toilet yarufe d k'arfi..
Mm zulai ta ja zubaida tana tijara ,daddy kuwa kota Kansu bebiba dan mm zulai ta fara kaisa bango,pic d'in da ke yage yakallah yaga iftihal ce ,sai yaji hawaye tuni yagane zubaida ce ta yaga pic din shine yah Suleiman yyi mata duka
Yau Yakama Sunday kuma yaune yah Suleiman Yakima skul cikin kunci d damuwa dukda iyayensa sun masa nasiha mai Shiga rai hakadai Yakima da alwashin bazai dawoba sai yazama soja...
Gaba d'aya Rayuwar gdn sai tayi bbu dadi gun su mommy da daddy, dan haka satin yah Suleiman2 da tafiya daddy ya yankarmusu biza shida 2 mommyd d Muhammad dan yyi karatunsa acan suka tafi Wanda said a suka tafi sannan su Ummi d abbu suka sanidan sunsan in sun fad'a kafin su tafi zasu hana...Ummi har kuka tayi yyinda suka bar Usman gun Ummi ...
***** ****** ****** Bangarensu iftihal kuwa mlm yaci gaba da mata rubutu tuni ta manta da wani yah ile, gata kula,tsabta duka iftihal nasumi sosai gunsu,komai yimata suke na gata iya karfin su ,yyinda mlm yacigaba d karantar d ita alk'ani tanayin hadda agunsa ,sannan suka sakata primary din kauyen,kasan Cewar iftihal tun gd tana nursery 2 tuni tafi kowa ne yaro kokari dan dama tanada hazak'a gakuma kuluwa na koya mata wani abun dan itama tayi boko ..
Gefe guda kuwa baffa habu najin haushin shagwabawar d mlm kewa nah nah wani lokacin yyi mgn wani lokacin yyi shiru ana haka ALLAH yabawa kuluwa ciki ,kada kuso kuga murna gun mlm.nan tahaifi y'ar ta mace aka saka mata hauwa'u sunan kuluwar sai suka rika kiranta d Jidda ,nah nah wato iftihal tayi murna sosai d samun k'anwa datayi,nan kuluwa taci gaba d kula dasu tsakani d ALLAH bbu bambanci ,kuma har yanxun basu taba fad'awa kowaba cewa nah nah ba yarsu bace...
duk Wanda yaga iftihal bazaice wai akauye take rayuwaba sbd irin kuladatake samu gun iyayen ruk'onta..
gashi har yanxun shagwabarta na nan intana yima mlm yyita aikin rarrashinta ,koshi ko inna kuluwa,yyinda iftihal keji d k'anwarta Jidda sosai kuma sun shaky d juna...
BAYAN SHEKARA 8
Share ....
📚📚mmn fareesace✍🏻✍🏻[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER'S ASSO
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA ! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿23&24
NOT EDITED
BAYAN SHEKARA 8 Abubuwa da yawa sun faru inda har yah Suleiman yakammala karatunsa yazama soja yanxun yakoma captain Suleiman befi 2month da dawowaba gd amma fa tunanin angel insa na makale azuciyarsa dashi yake kwana dashi yake tashi." Yyinda tsantsar kyawunsa,kwarjininsa suka sake bayyana ajikinsa saidai fa fuskar nan tasa any time atamke take babu yawan mgn ko dariya d murmushi ,tunda yadawo gdn zubaida ta rud'e ganin yadda yakara haduwa duk d ada tana ganin yah Yusuf yahad'e karshe alokacin d yah Suleiman baya gd amma koda yadawo tagansa saitaga duk gdn bbu kamarsa tuni ta Lula aduniyar sonsa." Tunda yadawo gdn yaji bbu dadi sbd mommy basa gidn hakadai yadaure jin ance ai sunkusa dawowa dan yaga abbu yasaka anrushe part din du ana gyara ga kuma wasu part 2agidan sabbi da akayi Wanda ada bbu su. Duk yadda zubaida keson yah Suleiman yakulata abun yaci tura dan dg inta gaidasa yace lfy atakaice to bazai sake mata mgn ba ko wannan takuratan dayakeyi da to yanxun yadai na kuma yalura yanxun yah Yusuf na hukuntasu." Ita kuwa zubaida yanxun tafima tsoron yah Yusuf akan yah Suleiman dan mugun saka ido yake akanta ko anguwa zata said a izininsa inkuwa mm zulai ta ce dole taje ,inhar taje yyi binkice yagano hakan hmmm ranar sai yamata dukan datayi zazzabi". Shiyasa take bala'in tsoronsa.dan yanxun taxa ma cikakkiyar budurwa shekararta 18da wani abu yyinda yah Yusuf yake dan26 yaseer24 yah usman20 sai yah Habib 22 Habiba 16 Fatima d Rukayya 14 da wani abu shikuwa yah Suleiman yanxun 29-30yake..
Duk gdn suntashi cikin tarbiyya d bin yayunsu ,illah yaseer ne da zubaida ke idanunsu atsaye amma su Rukayya saikace ba mm zulai ta haifesuba sbd suntsani abunda takeyi na halinta.. dan yaseer bayaji ga son mata ga shiga cikin abokai yyita k'arya ga wani kalolin aski dayake irin na marasa tarbiyya duk yah Suleiman na lura dashi amma yasamasa ido kawai...