Kenza eBookz

Ina tare da ita novel - Chapter 7

Ina tare da ita novel - Chapter 7

Ina tare da ita novel Chapter 7: Ina tare da ita novel Chapter 7. Jiki bbu kwari Yakama hannunta sukaje sukasami har Dr jabeer yashigo yazauna…

4,469 words

Jiki bbu kwari Yakama hannunta sukaje sukasami har Dr jabeer yashigo yazauna jiransu...byn sun sake gaisawa Dr yace masha ALLAH cpt gsky naga tanasamun kulawa sosai to acigaba dan ALLAH. "

Yah Suleiman yace bbu komai zaa cigaba.

Nan Dr yafara aikinsa yyinda iftihal sai botsare botsare takeyi saidai da yah Suleiman yakalleta take nutsuwa..

Bayan yagama dubata"cikin xolaya Dr yace oh cpt naga patient d'in taka tana nutsuwa daka tsawatar mata koda idone ,ma'ana inkakalleta..

Murmushin gefen baki yyi yace oh Dr har kasamana ido...dariya Dr yyi sukayi sallama ,shikuma yah Suleiman yajata dan suje suyi break fast..

********** Mm zulai ce ta fito dg bed room d'in ta zuwa waiting parlour sbd taji muryar yaseer.

Tun kan ta ida k'arasowa take jifarsa da matsiyacin kallo...yyinda duk yasha jinin jikinsa .

Zama tayi kan 2seeter tana girgiza k'afa afusace tace yaseer kabani mmaki wlh amatsayina na uwar da haifeka kana gani kiri kiri atonamun asiri agabanka baza ka karyata "wato inma naji kunya Nita shafa ko?"

"Ahankali yace pls mm kiyi hkri yawuce ,kema kinsan karyarmu takare tunda yah Yusuf yakamamu yazanyi ne dan ALLAH?"

Afusace tace yazakayi d'in uwarka ,muna fiki to wlh bara kaji dg kai har Yusuf d'in zaku gane shayi ruwane WL....

Da sauri Rukayya ta katseta da cewa pls mama kidaina haka mana,yanxun keko abinda yafaru dazun besama iznah agareki dan ALLAH kidaina nufar kowa da sharri in mgn ta ta yi miki zafi kigafarceni..

Tashi mm zulai ta yi had'e da Jan doguwar tsuka tace dg yau in ina abu kika koma samun baki ban yafemikiba...kallon yaseer tayi tace shasha dakai dani kake zancen ta fada had'e da barin parlourn..

Rukayya dasuke break tayi murmushi mai ciwo hade da nema ma uwarta shiriya,yyinda zubaida na gefe ko uffan bataceba.,,,

BYN KWANA 2

Sannu ahankali cpt yafara sabawa da iftihal wacce ayanxun yake kira da baby,Dan dataji yace baby to tasan da ita yake da sauri zata je gunsa..

Cikin ikon ALLAH kuma duk ta warke ciwon dke bisa kanta da taimakon Dr jabeer..

Ayanxun haka har tasan dakin yah Suleiman koba a kaitaba tana zuwa da kanta taita kallonsa ko yabata sweet d biscuit taci amma dai bata mgn.

Gefe daya kuwa yaseer na nan yasaka idonsa akanta jira yake yasamu dama hakarsa ta cimma ruwa..

Zubaida kuwa yanxun bata Bari suna haduwa da yah Yusuf dataji muryarsa zata gudu ,kuma duk yana ankare da ita soyake yaga iya gudunta..

Sannan itama tana Neman hanyar dazata ma wannan marar hankalin yarinyar illa(haka su mm zulai ke kiran ifti) dan haka kawai take jin zafinta...

**** ***** ***** Abbas ne tafe yana hawayen bakin cikin b'atan masoyiyarsa nah nah dan dawowarsa kenan yasamu Hutu shine yana shigowa garin aka tsegwanta masa lamarin..

Be tsaya ko inaba sai gdn mlm Haruna bbu Neman iso yabanka kai ,hankali tashe"

Yana shiga yasamu baba atine zaune ta yi tagumi, Jidda tayi matashi da cinyarta ,duk tarame tayi baki,kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa..

Koda taga yanayin Abbas tasan yasamu lbrin batan nah nah ne..

Zama yyi kamar karamin Yaro ,yana kuka had'e da cewa dan ALLAH ina nahnarsa ta tafi?"bazai iya rayuwaba bbu ita..

Cikin kuka atine tace saidai muyita addua baffanta habu shine si lar komai.

Amma kasan ai su mlm basa ganin ko?"

Abbas yace eh haka nayi yanxun ..........adedenan mlm da kuluwa suka yi sallama acikin gdn.

Da kayansu Niki nik'i ahannunsu,da gudu Jidda ta tashi...

Share

📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻

AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakine my lovely Fadeela dan Fulani nabaki shi hakak malak😍😍

NOT EDITED

🅿47&48

"Da gudu Jidda ta tashi ta fad'a jikinsa tana murnar dawowarsu gd lfy" yinda kuluwa ke kallon atine d Abbas ganin kamar akwai damuwa atare dasu". Mlm hruna ma yalura da hakan"atine sai gabanta ke dukan sittin sittin sbd batasan shin mlm da kuluwa zasu fahimce taba... Abbas cikin damuwa yagaisu mlm ya amsa da fara'a had'e da zama shida kuluwa kan tabarmar dke tsakar gidan ashimfide. Byn sun zauna ,atine itama tahaidasu had'e da tambayar jikin kuluwa mlm yace ta warke sarai bbu damuwa mun godewa ALLAH daya bata lfy... Fuskar mlm da mamaki yace atine! Ina nah nah ?" Tunda Muka shigo bangantaba "wlh tana raina yarinyar nan, amma aiyanxun nima nayi waya sai indunga mgn da kowa wani abirni yacemun nasiya yakoyamun yadda ake amfani da ita.....hawayen d atine keyi yasashi katse maganar" da sauri yace subhanallahi atine meke fatuwa kke kuka?" Kuluwa ta karbe da cewa gsky Mlm akwai wani abu daya faru marar kyau da bama nan ,dan tunda Muka shigo naga yanayinsu nasan bbu lfy" Mlm yace atine dan ALLAH kiyi mgn! cikin kuka tace yaya nah nah ta bata bamusan inda take ba tund... Azabure mlm yace atineeeeeeeee!kada kicemun y'ata tabata....Abbas yace eh wlh mlm da gskene... Innalillahi wa inna ilaihir raju un kawai mlm ke maimaitawa"atsawace yace mekike har nah nah dkeda hankali tabata....atine tahau basa hkri had'e da sanar dashi komai daya faru dabasunan.....tun kan ta kai aya mlm ke kuka kamar Yaro. Azuciyar sa kuwa tunawa yake da amanar da yadauka akan yarinyar nan lallai dole yahukunta baffa habu... Itama innakuluwa kukan take yyinda Abbas yadaure yana rarrashinsu. Tashi mlm yyi yakalli kuluwa yace yau nadawo yau kuma zankoma domin na nemota aduk inda take sbd amanar da na d'auka akanta... Dg Abbas har atine mamakin kalaman mlm suke ,sundaiyi shirune dan suna ko baya haiyacinsa." Kuluwa na hawaye ta e eh mlm kaje kanemo mana ita ALLAH natare da mai gsky inama fatan alkhairi had'e da adduar samun nassara akan abinda kake nema...

"" Abbas jiki bbu kwari yafita dg gidan had'e da yiwa mlm fatan dacewa,,,

Jidda kuwa kuka take ganin iyayenta nayi gashi mlm yaja jakar kayansa da,zai tafi da ita..

Yakallesu baki daya yace kuyi hkuri kuma kicigaba damun addua nasamu nassara sannan yanxun zanje gidan baffa naga masa mgn in har ba'a gantaba to wlh kotuce zata rabamu dashi !zan nuna masa kuransa gurin na ajiye yan uwantaka gefe..

Atine tace eh gsky kayimasa Ta's da muguwar matarsa delu"

Mlm yyimusu bankwana yana hawaye dan har cikin zuciyarsa yana junta tamkar Jidda y'ar sa.

Gidan baffa yaje bbu ko sallama ya kunno kansa aciki, delu dake tsaye tana shanyar kaya tace oh Ashe kundawo garin?

Doguwar tsuka mlm yyi had'e da cewa bansaniba ina habu mijinki take ne....baffa k'okarin fitowa dg toilet ya katse mlm da cewa yanxun Haruna ni kake kira da habu ko?"

Mlm yace eh baccin habu ko kanada wani sunan ne ?"

Baffa yace kuyimun rashin kunya lokacinkune !amma meke tafe dakai? "Delu ta karbe zancen da cewa ai gara ka tambayesa kaji yashigo mana gd bbu KO sallama sai masifa yake da kumfar baki....

Wani mugun kallon tsana mlm yyimata had'e da cewa ai dole kice haka tunda kunci amabata sbd son zuciya da kwadayi to bari kaji yanxun zanje na nemi y'ata aduk inda take, saidai inhar nadawo kotuce zata rabamu ....kekuma muna mata barikiji kurciyya zanmiki kibata batttttt agarin nan,yana fadin hakan yafice bejira amsar suba ......

Delu kuwa ta tsorata dan azatonta da gske yake, sai raba ido take tana tambayar baffa mlm zai iya mata kurciyya?

" baffa yace ah ah"

Shirudai tayi amma bata yardaba...

************ Yana fita motar zuwa binni yahau said a akayi tafiyar awa4 sannan mlm yasauka akd.

Gurin wani almajirinsa yasauka dkeda gd da matarsa 1suna zaune a unguwr kawo.

Cikin wani daki dke soro aka saukarda mlm bayan yakimtsa yahuta ,yasanar da ayuba dalilin zuwansa..

Ayuba yyi mamaki sosai dg baya yama fatan samun nassara had'e da bashi shawarar yaruk'a nuna pics nata yana tambaya gurare k'ila aganeta mlm kuwa yyi na'am da shawarar ayuba..

Washe gari tun karfe 10am mlm yafa fits Neman iftihal yanata tambayawa saidai me?

Kowa cayake bai gantaba tunsafe yake yawo har dare saidai in lokacin sallah yyi yaje yyi haka yadawo masaukin rai bbu Dadi amma yyi alkawari azuciyarsa in yyi sati ko 2ne zai tafi Kano ko adace tunda rannan ya tambayi atine ko zanbincika duka kauyen tace eh dan haka garuwa zaitabi ko k'ila adace.

Washe gari mlm d ayuba ne Suna gaisawa ,ayuba tace nikuwa mlm inada wata shawara da zanbaka k'ila inkabita atace aga y'ar taka...

Mlm yace to ina jinka mecece shawarar?"

Ayuba yace ina ...

Bana bukatar tanx ko👉🏻❤sharhi kawai nake bukata in kunyi acigaba inbakuyiba kuji shiru..

Share

📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻

AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

NOT EDITED

🅿49&50

Ayuba yace ina ganin mukai photon ta agdn TV kawai k'ila adace " Mlm yyi ajiyar zuciya had'e da cewa gsky naji dad'in shawarar nan taka!muje ka kaini ko ?danni bansan gdn TV na garin nan ba"ayuba yace bbu komai bara na fito da mashin sai muje inkaika ,kaima ka huta da yawo kana nuna photon ta.. Mlm yace to ngd sosae "nan ayuba yafito da mashin mlm yahau suka nufi gdn TV dke Kd..

**********

Yah Suleiman ne tsaye gaban mirror yana fesa body sprays yyi masifar kyau ammafa fuskarsa bbu annuri dan yau beyimafarki n angel d'in sa ba ,kasancewar yasaba da yin mafarkinta ko wacce rana amma yau beyiba" Yuni foam nasa nasojoji yasaka ,yana d'aura belt a k'ugunsa iftihal ta shigo da gudu ta fad'a jikinsa tana hawaye... d'agota yyi dg jikin sa"cikin damuwa yace dame zanji ne pls dake koda batan iftihal d'ina? " Kallon bakinsa take amma still tana hawaye "ahankali tasa hannunta ta na nuna masa k'ofar shigo... Da mamaki yace tabbas wani yaci zalinki har akasamun ke kuka ko ?" Hannunta Yakama suka fito sai yan waige waige take alamar atsorace take....aibasu karya kwanaba sukaga zubaida da Rukayya zubaida tana mata masifa cike da hayayyak'owa...iftihal naganinsu da sauri ta fisge hannunta dg nasa ta zura aguje hanyar part din Ummi " Atake yah Suleiman yafahimci zubaida ce ta mata mugunta dan yasan halin Rukayya duk a yayan mm zulai ita ce mai kirki da tarbiya tuni yaji haushin ta dukda sauri yake dan haka yyi gunsu fuska murtuk dama yaya lafiyar giwa balle antabota... gab dazai karaso yatsinci muryar zubaida tana cewa Rukayya wlh nadai nagayamiki kikasamin haka saina miki dukan danajimiki ciwo wlh ,haka kawai sbd nasa waccan banxar marar hankalin kneeling shine zaki hana ki turata....jin kamshin turaren namiji yasatayin shiru had'e da sauri d'agowa duk atinaninta yah yusuf ne kawai taga yah Suleiman..... Cikin inda inda ta ce yah...dama ...in ...ina wuni yah yah,banza yyi da ita ,cikin husky voice yace me baby tamiki kikasata kneeling har kike cewa zakima Rukayya dukan da kikaji mata ciwo ko??"

Cikin rawar murya tace umhmmm dan ALLAH yaya kayi hkuri "

Tsaki yyi had'e da cewa nibakimun komaiba kibani amsar tambaya ta.,,,

"Shiru tayi ,atsawace yace oya tashi kuyimun fada keda Rukayya muga wa za'a jiwa cowo acikinku?"

Raba ido zubaida keyi ,yyinda Rukayya ko ajikinta dan ita gara ayima sbd kota huta da masifar zubaida ...belt d'in dke daure a k'ugunsa yake kokarin cirewa Aida sauri zubaida ta rarimi Rukayya suka fara dambe yyinda yah Suleiman ke aikin kallonsu,gefen xuciyarsa na son yaje ya rarrashi baby dke kuka kilama bata yi shiru ba....

Murmushi yyi ganin yadda Rukayya yadage suna dukan juna da zubaida duk da dama yanada tabbacin da k'yar zubaida ta iya Zane Rukayya.

Ganin sun jigatu yace su tsaya ,yakalli Rukayya yace me baby ta mata?"

"Ahankali race wlh yaya nata mata komai ba ,itada ko mgn ma batayi ,kawai tasata kneeling tana murde mata kunne ,shine naso nasameta ,na janye baby ,shine takemun masifa.

tana kawowa aya yah Suleiman yace naji zaki iya tafiya" kallon zubaida yyi yace zokimun jump frog.....marairai cewa tafarayi ....wani wawan mari yyi mata tuni tasaki k'ara had'e da dafe kuncinta ta duka had'e da fara tsallen kwad'on..

Tafi monti16tana yi saida yaga takusa fad'uwa sannan yyi tsaki had'e da cewa wlh !wlh!wlh!!

Kinji na rantse ko?

Duk ranar da na sake gani ko jin kimma baby wani abu zaki gane bakida wayo,Mitts yaja tsaki had'e da Barin gurin yanufi side din Ummi..

Ita kuwa zubaida kuka take da rarrafe ta nufi sashensu dan bata ita tafiya har cinyoyinta sin kumbura..

Yana zuwa yasami iftihal zaune kan carpet tayi shiru su Habiba da Fatima na shirin fita zuwa islamiyya dke nan cikin layin kasan cewar yau week end...

Dukawa yyi Yakama hannunta yafito da hand Chief ya share mata hawayenta fuska a tamke yakalli su Fatima yace yanxun inkuntafi kubarta gun wa?

Tunda ummi bata gd tana asibiti"ahankali Fatima ta ce ayya yaya takusa dawowa,kuma Laure nanan(me aikinsu)

Bece komai ba yaja hannunta suka nufi dakin yara ....wata ward rope yabude yafito da katuwar tedy yabata wacce asalinta shine yasiyawa iftinsa ita..

Karba tayi tana murmushi, biscuit da sweet yajawo loka yafito da suyaba ta yanata kallonta...

Ahankali yace baby zantafi office ki kwanta kiyi bacci kinjiko? Kada kifito waje zan siyomiki ice cream ko yafad'a had'e da Jan hancinta...turo baki tayi tana kallonsa murmushi yyi yafice dg part din.

Sadda yafito yasamu duka yaran gdn bbu kowa har mazan ma ,sai mm zulai d zubaida sukuma suna part dinsu,motarsa yashiga yanayin Horn aka bude masa get yaseer yashigo yana kan mashin roba robs.

Hakanan yah Suleiman yaji fad'uwar gaba ganin yaseer yashigo,amma saiyashare yafita kawai.

Shikuwa yaseer cikin gdn ya wuce had'e da nufar pard din mm zulai yasamu tanata tsinewa yah Suleiman tana gasawa zubaida cinyarta....tambayar su yyi lfy?"suka sanar dashi ...

Kallon mm zulai yyi yace Rukayya na ciki ta kamun ruwa? "

Mm zulai ta ce duna islamiyya ,ita inajiranta zataci ubanta tadawo da umminsu Suleiman din ,dan saina mata mgn wlh dan said anyi karamin yak'i agidan nan sbd zalincin yyi yawa shiyaci zalinta Yusuf ma ai basu nahaifamawa ba wlh.

Yaseer yace yo ummin bata nan?

Mm zulai ta ce eh tana asibiti ganin kanwarta nagansu ta window zasu FIta itada shanyayyan mijinta ,shine ubanku marar zuciya yabisu sbd tura kai mitts tayi tsaki...

Cikin jin dad'in ba bu mutane agdn yace ok had'e da ficewa yyi part din ummi.

Ak'ofar Shiva suka hade da Laure MSI aiki zata gd ,gaida ita yyi ya wuce ,itama ta fita tana mamakin me yazo yine?"dan tasan baya shigowa part d'in..

Kutsawa yyi ciki yaga bed room d'in Ummi d abbu arufe yasan basunan ,dakin yara yanufa ,cikin sa'a yasamu iftihal kwance tana bacci .

Murmushn mugunta yyi yace tsintsu dg sama gashashshe yahad'iyi yawu,had'e da rage kayan jikinsa ..

Yadawo dg shi sai boxer D's vest fara yakai hannunsa yajanye pillow d'in da take kwance..

Azabure ta far ka...

Share

📚📚mmn fareesa ce✍🏻✍🏻

AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakune mmn shukra novels &INA TARE DA ITA fans naji dad'in commens dinku na yau yafi na kowane grps ina jidaku over😍😍💋💋 grps d'in da banmusu reply ba da na PC kuyi hkuri nakaranta kuma naji dad'i💃💃 ana mugun tare...

🅿51&52

NOT EDITED

"Axabure ta farka dg bacci tana raba ido" Shikuwa tsaye yyi yana mata murmu Shin mugunta,ware ido tayi tana kallon sa dan ita saiyauma tafara ganinsa .. Sabanin su Fatima data saba dasu" Hannunsa yasa yashafi fuskarta ya lumshe ido, ita kuwa koda taga ba yah Suleiman bne saita ture hannunsa Saurin bud'e idanun sa yyi yaga ta matsa gefe zata sauka dg kan gadon ...hannu yasa ya fincikota had'e da maidata kan bed d'in yasa hannunsa da niyar keta mata Riga...duk da bata haiyacinta tasan hakan ba abune me kyauba sbd bbu Wanda yatab'a mata hakan agdn. Da sauri ta sa hannunta ta rik'e rigar...shikuwa jiyayi tabasa haushi ...beyi wata wataba yazabga mata mari.....

******* Yah Suleiman kuwa direct Barack d'in su yanufa bayan ya iso yasamu sojoji yan uwansa acan zaayi meeting ....

Bayan angama meeting d'in yanufi office duk week end ne amma suna zuwa Dan koda yaushe za'a iya nemansu aturasu wani gurin musamman shi daya kasance jarimi.",,,

Bayan yazauna bbu abinda yafa ra ,kawai yaji baby ta fad'o masa arai atake yaji gabansa yafad'i,amma kuma yakasa tashi yana nan zaune be auneba yafa gyangyadi....sama sama yyi mummunan mafarki da baby tana hawaye tana nemon taimako maciji zai sareta...

"farkawa yyi da addua abakinsa ,afili yace kai anya yarinyar nan tana qlau?"

Car key yadauka da mugun sauri yafito bebi takan abokan aikinsa ba dasuke masa mgn yafigi motar da mahaukacin gudu yanufi gd".

Cikin minti15 ya iso gdn ko horn beyiba yabar motar awaje yashigo ciki da sauri kamar zaitashi sama ,burinsa yaje dakin yara yaga lfyar yarinyar nan datake tamkar amana agunsa ... Saidai tun da yashiga waiting parlour d'in Ummi gabansa ke fad'uwa gab da zai isa dakin yaji ankwallah k'ara da azama yyi cikin dakin....idanunsa suka haskomasa yaseer daga shi sai vest d boxer yana kokarin hawa saman jikin baby... ita kuma dafe da kuncinta alamar marinta yyi tayi kara abinda bata tabayiba! Cikin karaji yace kaiiiiiiiiiiii!!!azabure yaseer yawaigo wazai gani? Yah Suleiman ne ke nufosa azuciye ,kallo daya zaka masa kansa allurarsa ta sojawa ta matsa..lolx" Idanunsa sunyi jajir sai huci yake, iftihal da ta bud'e idanunta sbd sadda yamareta arufe suke da gudu ta nufi gunshi tafad'a jikinsa tana nuna masa yaseer.. runtse idanunsa yyi yabude dan yatabbatar ba mafarki bne" Tatsarsa yasa yashare mata hawayenta had'e da kokarin zare ta dg jikin sa.. Yaseer kuwa sbd tsabar tsoro saiga fitsariiiiiii!!na zuba lolx🤣🤣 sai jikinsa ke rawa tamkar Akuya taga kura Neman hanyar guduwa kawai yake be auneba yaga yah Suleiman na janye baby dg jikin sa alamar guns a zai iso...adedenan Ummi da abbu suka shigo dawowarsu kenan dg asibiti..runtse ido Ummi tayi had'e da yin salati sbd mummunan ganin datayi koba afadaba kaga yanayin yaseer kasan abinda yaso aikatawa....yah Suleiman dkejin tamkar yahad'iyi zuciya ya mutu yamikawa Ummi iftihal yanufi gun yaseer da yyi sharkaf da fitsari lolx....ihu ya kurma had'e da cewa abbu ka ceceni kasheni zai yi ,abbu kuwa FIta yyi dan yakira Abba d mm zulai sukaga abinda dansu yaso aikatawa... Wata muguwar damk'a yah Suleiman yyi masa had'e da kaimasa punch a hanci tuni yafashe yana jini .....jansa yyi kamar kayan wanki yafito dashi har compound d'in gdn dan kowa yasan abinda yaso aikawata ,adedenan mm zulai, Abba,abbu,su Fatima da dawowarsa kenan dg islamiyyasuka bayyana agun ." Yah Suleiman kuwa k'afarsa yasa adede saitin gaban yaseer yataka iya k'arfinsa ,yakoma had'e da harbinsa agurin...😂😂ihu yaseer yyi had'e da dafe gurin yana cewa pls Abba mm kuceceni kada ya nakastani,...yah Suleiman kuwa suburbudarsa yake kota ina duk yakumbura masa fuska da baki...

Duk jama'a gurin sun fahimci komai,mm zulai na ganin inbatayi da gskeba to zai lahantashin,afusace ta kalli Abba tace wato baza ka ceceshiba sai yalahantashin?"

"Cikin bakin ciki Abba yace eh aiba Nina aikesaba".

Afusace abbu yyiwa yah Suleiman tsawa ganin yakira wasu sojoji 2 dake garding gidan yasa summa yaseer jirgi zasu cire masa boxer dinsa yasan hukuncinsu na sojoji zai masa amma ai bbu Dadi ga ubansa baiyi mgn ba dan indai SBD mm zulai to bazai hanaba..

Koda abbu yaga yaki bari afusace yamatsa dab dashi yamaresa ,sannan yah Suleiman yabar gun rai bace dan bahaka yaso yabarsaba dukda ko yanxun baya iya tashi...

Ummi kuwa afili tace hmmm ALLAH yahana d'a kunya ranar gsky!ana kiran wani da yanada dadiro ,wani shi cikin gd ma yaso yabata y'ar wasu andaiyi asara wlh ni banhaifi fasiki ba ,kamar yadda akace Suleiman fasikine yanxun gashi mai maganar ta haifi fasikin aikin banxa kawai...

Mm zulai ta kulu iya kulu da jin bak'ak'en maganganun Ummi ,amma batasan amsar dazata bataba...

Abbune yayiwa Ummi tsawa kan ta bari duk da yaji dad'in yadda ta maidawa mm zulai murtani, had'e da cewa su Habiba daketa kuka su koma cikin gd ..

Mm zulai kuwa gun yaseer tayi ganin yafad'i su mamme ,zubaida takama matashi sukayi part dinsu..

Dama mazan duk basa gdn.

Yah Suleiman kuwa komawa yyi cikin parlourn, zuciyarsa bbu Dadi yasamu baby tana zaune tana kuka d hawaye" ahankali yace baby kiyi hkri kinji?"

Tashi tsaye tayi had'e da matsawa dab dashi,tasa hannunta ga kuncinta tana nuna masa .

Tausayinta yaji yasan gun namata zafi wani mugun tsanar yaseer yaji d mm zulai dan duk itace tabata masa tarbiyya.

Kafin yyi mgn Habiba ta shigo da kuka tana cewa yah Suleiman pls kada kabari a auramun yaseer na tsanesa...

Fuska adaure yace naji zaki iya tafiya"ai indai ina numfashi bbu ke bbu shi Dan iska lalatacce ........

be idaba yaji baby tace yah ileeeeeeeeeeee!

Share

Kuyi hkuri da typing bbu yawa inada uxine wlh 🙏🏻

📚📚mmn fareesa ce ✍🏻✍🏻

AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA! 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 (bansan ita bace) 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

Dedicate to all my fans ina alfahari daku kunyi ruwan comments dabaku ta bayiba a page din jiya naji dadi amma kuyi hkuri darashin reply bnida lokaci ina busy nagode🤝🤝

NOT EDITED

🅿53&54

Be idaba yaji baby tace yah eleeeeee!man....maganarsa ta sarke yyimata kuri da ido jin muryarta tayi kama data angel dinsa ga kuma takirasa dasunan data ke kiransa da shi" Habiba kuwa itama tayi mamaki ,amma batayi mgn ba tawuce dakin yara". Yah Suleiman kuwa bedena kallontaba hartasake cewa yah eleeeeee!man tanata maimaitawa alamar tafara koyon mgn ......."ahankali yace ke baby kiyi shiru pls kada Kisa xuciyata ta buga kidena kirana da wannan sunan ,yafada kamar zaiyi kuka duk idanunsa sunji jajir dan ta yi bala'in tuna masa da angel d'in sa...... Ummi dake tsaye tana kallonsu dan ta yi sallama baijiba "ahankali tace babana!da sauri yad'ago yakalleta" cikin rarrashi tace kada kabiyewa shaidan da kuma zuciya ka kasa yadda da k'addara ,yanxun ka godewa ALLAH akan kare yarinyar nan dayayi dg gun yaseer dakuma maganar da tafara...ajiyar zuciya yyi yace hkne Ummi ngd ,kigasa mata kuncinta gun da yamareta"bara naje daki naka mata mgni tasha...tsaki Ummi tayi had'e da cewa ALLAH yashirya yaron nan hardasu mari kenan ko?"nan yah Suleiman yalabarta mata mafarkin dayayi akan baby da saurin ziwan dayoyi yasamu yaseer zai mata aika aika.. Ummi tace ikon ALLAH kenan ,dama duk Wanda beyi sharriba to insha ALLAH bazai gansaba " ALLAH yakara tsarewa"ya amsa da ameen had'e da kokarin barin dakin da sauri iftihal dke tsaye tana kallon su tace yah eleeee!waigowa yyi domin sunan har cikin.ransa yajisa"ahankali yace baby kijira kinji ?"na kamiki magani kisha yanxun !botsarewa tayi tana son fara hawaye bece komai ba yaficewarsa dan tana tuna masa iftinsa ....

********** Mm zulai kuwa suna shiga daki ta ajiye yaseer kan kujera itada zubaida ,sannan suka sheka mass ruwan sanyi ,yafarka da ihu had'e da ajiyar zuciya ganinsa a parlourn mm zulai " Zama sukayi fuskarta bbu walwala tace wa zubaida takira mata Dr d'in dake dubasu ,bbu musu takira yace gashinan xuwa.. cikin jin haushin yaseer tace dama kai Ashe ba mutumin kirki bne yaseer?"haka kake ban saniba?"yanxun ai gashi kagani kajamun habaici da gori ga kuma kunya da kai ,gsky ka zo ka canxa Hali...Abba dke tafe zuwa ciki yakarb'e zancen d cewa yo halinwa yabiyo ne ?" Waye yadorasa agurb'a tacciyar tarbiya?"inbakeba !to bari kiji xanbaki mamaki dg ke har shi sisina bazan kasheba,keda kika azasa a tarbiyyar ki biya masa kudin mgani,nayi nadamar aurenki ZULAI... Afusace tace haba!ya isa,zakazo kana gayamun mgn ,aikaima kajita indai kunyane ,kuma daka ke cewa nadama ,ainima nayita ta aurenka ba kada komai ,komai saidai ka ta allaka gun y'an uwanka .....zubaida ce ta rufe mata baki had'e da cewa Abba dan ALLAH kayi hkuri kafita banaso kuna sa insa da juna ....."ahankali yace amma fita,ke kuma kisaurari yarki ta miki nasiha.....be idaba Fatima tayi sallama had'e da cewa yaya zubaida kije inji yah Yusuf.. Afusace mm zulai ta ce baki xuwa!Abba atsawace yace wa zubaida ke maza kitafi kiran yayanki kinji ko bakiji ba?" Tashi tayi tabi Fatima suka fita ,akuma lokacin Dr yyi sallama ,atsatstsaye suka gaisa da Abba yabar gdn dan tyi alk'awarin bazaikashe ko k'wandalaba..

"Mm zulai kuma bayan angama dubasa da rubuta masa ma gani ,taje cikin kudin dashen mutane ta sallami Dr tabasa akasiyoma yaseer mgni."

dan bata da kudi dama abbune kebata kudi duk wata kuma yasallami me ajikinta da 4000k na albashinta ,to yanxun tunda akayi wannan case d'in yakori mai aikin Yakima denaba mm zulai ko sisinai..,,,,

Yah Yusuf kuwa wanki ne mai tarin yawa yatulkowa zubaida ,tana kuka tanayi ga bak'ak'en maganganun dayeta yabomata had'e da dokokinsa,in ta karya dayaitadashine ..

Bayan tagama wankin tasamesa kan kujera tana latsa laptop "tace nagama !bara natafi,kallonta yad'ago yanayi duk saiyaji tabasa tausayi dan idanunta har sun kumbura sbd kuka. "

Ahankali yace jeki wanke fuskarki..bbu musu taje ta wanke ,gefensa yanuna mata yace ta zauna ,bbu gardama ta zauna "cikin isa yace lbri zaki bani yanxun!turo baki tayi tace um um ban iyaba!

Wayarsa ce tayi ringing yana dagawa...da gudu zubaida tabar dakin..

K'AUYE ...... Tun tafiyar mlm kuluwa ke cikin damuwa had'e da tashin hankali sbd batan nah nah dan ma atine na rarrashi inta..

Abbas kuwa cikin kwana biyune kullum sai yazo sau biyu arana jinko andace !sai ace anadai sauraren mlm..

Bayan kwana2 da tafiyar mlm da dare wani barawo yake gdn mai gari yyi sata akabiyosa ,yaga za'a kamasa ,Aida sauri yadura gdn baffa Habu.

" kasancewar gdn bakin hanyane gun wucewar jamaa"

Yana Shiga ya wuce dakin delu ya ajiye akuyar daya sato dke d'aure sa shaddar mai gari ,kudin daya sato yasa aljihu ya labe yanajin ihun samarin k'auyen da yaran mai gari zasu duro ta Katanga ..

Aida sauri yanufi soro yabude yafice dg gidan.

Baffa kuwa yana dakinsa yana bacci,deluma bacci take batasan an ajieyi komai adakintaba.

Ihun yara da kuruwa yafarkar dasu ,bbu bata lokaci sukaga kaya adakin delu ,atake aka kira mai gari ,yazo kodayaga gdn habu ne kuma akwai azazza atsakaninsu..

Sai yace eh dama ai habu barawon zaune ne ko yafito mass da saurin kudinsa daya turo aka satomasa kokuwa su had'e gaban alkali..

Baffa habu da delu ,mamaki yahanasu mgn,sunajin suna gani za'a zo har gd ayimusu sharri ,lailai duniya.

Afusace baffa yace shibai San maganarba,kuma wlh ko yanada kudi bazai bada ,nan fa akayita rigima har safe..

Akayi kotu,kasan cewar bbu shaidu gashi abun yazo damai garine kuma anga barawon gdn yashiga ga,dan haka akace sune.

Alkali yace ko baffa yabiya kudin 200 ko shida delu suyi zaman gdn yari na wata 3.

Baffa tuni yafara nadamar abinda yyi dakuma ganin ranar mlm da yana nan kuma beci masa amanaba to shizai biya masa kudin.

Sunajin suna gani aka kaisu gdn yari awulakance ,Maimuna nagida zamanta (kishiyar delo) dukda taji tausayinsa..

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull