Inaaya completed by mamuhgee - Chapter 5
Inaaya completed by mamuhgee Chapter 5: Inaaya completed by mamuhgee Chapter 5. MTN card👇 09134848107[11/11, 9:11 PM] Ummulkhairi: *_59_*…
4,479 words
MTN card👇 09134848107[11/11, 9:11 PM] Ummulkhairi: *_59_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Haj umma Dole rasa bakin magana tayi sbd mamakin Daya Gama cikata ganin da Inayah zaayi tafiyar,,
Tana kallo Inayah ta fito jayeda akwati ta wuce ta gabansu tana masu bye bye harda hawayen kewan umma yaganah da Basu taba tafiya Kota kwana daya bace ba tareba sai wainda tayi da abokan karatunta da suna Australia.
Haj umma yau takaicin da mamakinta har akan umma yaganah datakega tamafi kowa Zama mutuniyar banza.
Inayah na fita driver ya karba akwatinta yasa bayan boot ta bude baya Inda Abbinta yake zaune Yana waya tashiga driver yaja motar sai airport.
Suna Isa kaman hadin Baki saiga Dr farhat qaninta ya kawota airport din.
Cikin mamaki take kallon Inayah duk da tana tunanin ko kawosa airport kawai tayi dan ya wuce fuska a sake tace"
Babyn Abbinta ce takawosa airport din da kanta yau.
Murmushi itama tasake tana kallon ashraf qanin Dr farhat din tace"
Yaya ashraf barka da yau. Gun Dr farhat ta dawo da kallonta har lokacin da murmushi kan fuskarta tace"
Ba rakosa nayiba Dani zaije hankalina be kwantaba da tafiyan Abbina shi Daya.
Dan waro Ido Dr farhat tayi cikin mamaki da dariyar rainin hankalin Inayah tace"
Waini yaushe duk kika Zama hakane Inayah? Maganar Haj umma Gaskia ce gata na neman maidaki wata abin dabam, Abbin nakine kike cewa Zaki raka sbd hankalinki be kwantaba? Shima AA MAJEED Gaskia yakamata yarage Miki wannan gatan ya fara Zama wani iri.
Dariya Inayah kawai tayi tareda wucewa gaba tabi Bayan Abbinta da Bai wani tsayaba tun fitowarsa mota ganin Dr farhat.
Jirgi Daya suka Shiga Kuma dukansu a first class suke Dan haka Inayah ganin Yana tareda CM da wani babban mutum abokinsu Daya yasata zaunawa gurin Dr farhat tana Dan biyewa zancenta sama sama Danma umman Dr Abdul tasata Dena nunawa Dr farhat din shariya da wani abin shiyasa take daurewa tana basarwa a gabanta Kuma hakan yasata Jin dama Dama da yanzu rigima Zata fara.
Shi kansa Abbin zaune yake dasu CM din Amma zuciyarsa na kan Inayah dake tareda Dr farhat Sam bayason ta dauki damuwar ganin farhat din suje ta daga hankalinta kawai.
Maganar Dr farhat damunta takeyi Musamman muryarta jinta take tana toshe maqoshinta da kishi sbd har maganar Abbinta takeyi cikin nuna kulawarta da kaunarta garesa,.
Rufe idanuwanta kawai tayi tareda yin baccin qarya sbd kawai tai Mata shiru da fadan sunan Abbinta a bakinta sbd hakurinta da juriyarta sun fara qarewa.
Dayake tafiyar yamma sukai ana Isha suka sauka.
Motoci biyune daga gidan Wanda suke tare sukazo daukansu CM dashi Alhj falalun suka shiga mota Daya suka wuce dayan motar kuwa shida Inayah da Dr farhat suka Shiga.
Shine a gaba tareda driver sai ita da Dr farhat a baya.
Kai tsaye gidan anty juwairiyyah suka nufa Dr farhat itace me bada address din da alama harsun Saba koma har ta taba zuwa gidan.
Suna parking shine ya daga wayarsa yakira anty juwairiyyah din..
Tana dauka Kai tsaye yace mata"
Gamu a gaban gidanku.
Da Murna anty juwairiyyan ta tashi daga zaunen datake cikin babban palonta tareda 'yayanta da Anty safiyyah ma tana gidan tana jiran isowarsu taga MAJEED dataketa gani a hoto yazama babban mutum masu fada aji.
Fitowa sukayi harabar gidan anty juwairiyyah tasa megadi ya bude musu gate suka shigo da motar.
Ana parking Dr farhat ta fito cikin farin cikin ganinsu suka rungume itada anty juwairiyyah dasuka Saba sosai a waya.
Inayah kuwa qin fitowa motar tayi ta kalli Abbinta dashima ita yake kalla ta mirror yace"
Ya ya?
Marairaice fuska tayi tareda ciko hawaye a idonta na kishin Dr farhat dake cinta sosai tana dannewa tun a Abuja zatai magana ya bude motar ya fito a natse kwarjininsa ya cikawa su Anty juwairiyyah da 'yayansu dasuka fito gaida uncle din nasu da Basu saniba sedai labari Ido,
Anty safiyyah Neman daburcewa takeyi da zallar haiba da kamalar da Allah yacikasa da ita ga uwa uba dala data Kama ta zauna....
Gefen da Inayah take ya bude ahankali tareda kallonta cikin kulawa yace"
Rigiman me zakiyi ba kince Zaki zauna anan ba kafin nagama mukoma?
Fitowa motar tayi ahankali tareda tsayawa gefensa ta riqe hannunsa cikin shagwaba a hankali tace"
Aa bazan iya zaunaba anan Kuma.
Numfashi ya sauke tareda juyowa suka nufo gurinsu anty juwairiyyah dasuka ja poster duk su dukan suna kallon ikon Allah Baki sake.
Anty juwairiyyah data 'dan San kadan daga halin Inayah da rayuwarta murmushi tasake tana kallon MAJEED din batareda ta damu da halin Inayah ba a sake cikin kulawa tace"
MAJEED barka da isowa, bazaka shigo ko abinci kaciba anyi maka dinner Musamman domin zuwanka Naga ka tsaya daga Nan.
Agogon Omega dake daure hannunsa ya kalla kafin ya dago kyakkyawar fuskarsa ya kallesu Yana Dan kokarin wadata fuskar da murmushi Mai nutsuwa yace"
Inada baqin dazan gani 9 Dan haka ba time din tsayawa cin abinci May be next Inshallah.
Anty safiyyah ya kalla fuskarsa har lokacin da sauran kyakkyawan murmushinsa yace"
Barr Ina wuni? Ya family?
A daburce tace"
Lafiya kalau alhmdllh, MAJEED zance kokuwa AA MAJEED?
Wani murmushi yasake Yana amsa gaisuwar 'yayansu dake gaidasa cikeda girmamawa da farin cikin ganinsa.
Farin cikin ganin yaran yasashi kallon tasa babyn datake riqeda hannunsa daya har lokacin Kuma a hakan ta gaisar dasu duka itama ba laifi fuskarta asake.
Cikin kulawa yace"
Ok I have to go Inayah time na tafiya kije ku shiga ciki zandawo gobe sai a kaiki Inda kikace din gidan Dr waye???
Qin sakinsa tayi tana kallonsa a Dan marairaice tace"
Abbi Zan bika please. Ni bazan iya bacci ba anan muje goben se nadawo Nan.
Ganin yaransu anty juwairiyyah na kallon zuqeqiyar budurwa na Dan shagwaba yasashi yanke Rigimar da cewa shikenan.
Da kulawa Anty juwairiyyah tace"
Haba Inayah kiyi hakuri ki kwanar Mana zakiji dadin Nan dinma Zaki Saba dasu rumanah gasunan manyan Yan Mata kamarki.
Dan murmushin yaqe ta saki ahankali tana gefensa tace"
Gobe Zan dawo saimu Saba.
Baki anty safiyyah ta bude zatai magana anty juwairiyyah datasan a banza zatayi ta hanata sbd MAJEED akan Inayah baya Gene zancendaba Wanda takeso ba.
Ita anty safiyyah so tayi MAJEED dinma ya tsaya su zanta sosai na yaushe rabo Su Kuma fahimci juna tunda dai yanzu dukansu ba quruciya atare dasu bare shi Daya Zama babban mutum duk da sune yannan Amma ai yanzu Kuma shine ubansu.
Hannunta cikin nasa suka juya zuwa Mota bayan driver ya mayar da akwatinta da aka fidda tare dana Dr farhat data shige tuni Batasan Rigimar da aka tsaya Yi a wajenba Dan ta dauka MAJEED din ze shigo cin abinci kaman yanda anty juwairiyyah ta fada.
Suna fita gidan ya juyo ya kalli fuskarta dakeda sauran rigima Itama ta juyo ta kallesa tana sake Bata fuska tace"
Abbi da gaske nake bazan iya bacci acanba.
Hannunta dake riqeda nasa ya dago ahankali yayi kissing yace"
I Know.
Murmushi tasake tareda sake matsowa jikinsa tana lafewa.
Transcorp Hilton dake maitama suka driver yakaisu sbd acan akai Masa reserving Lafiyayyan daki.
Tunda suka fito motar hannunta na cikin nasa driver na janyeda akwatinansu a bayansu kafin ma'aikatan hotel din suka karba Kai tsaye suka nufi lift suka shige zuwa dakinsu.
Suna Shiga dakin ta saki hannunsa tana nufar tsadaddun kujerun Dake dakin ta zauna tana ajiye handbag dinta da wayarta Dake hannunta.
Kai tsaye toilet ya wuce yayo wanka yafito daureda sabon towel fil da aka jera masu a dakin.
Bai tsaya Bata lokaciba ya shirya tareda zuwa zura jallabiya fara Sol yayi sayi sallolinsa Yana idarwa ya kalli agogon Daya sauya na Patel Philippe yaga time yaja Dan haka ya tashi ya shirya cikin ash luxury filtex Mai tsananin taushi da shegiyar tsada ya juyo ya kalleta tayi zuru tana kallonsa kaman Zata rusa kuka ganin yanda yake zuba qamshi da wani cika Ido da kyansa da kwarjininsa.
Ahankali ya shafa fuskarta yace"
Zanje nadawo kiyi ordern abincin da kike buqatan ci ok?
Dafa hannunsa tayi Tana gyada Kai.
Juyawa yayi ya fice.
Ajiyar zuciya ta sauke tareda tashi na nufi toilet tayo alwala.
Sallolin dake kanta tafara Yi kafin ta tube ta koma toilet tayo wanka tareda gaso jikinta da ruwan zafi ta fito daureda towel itama.
Mai tashafa sama sama tareda turare kadan ta bude kayanta ta dauko kayan baccin dazata saka taga duka Babu masu wando sai Yan dogaye da umman Abdul ta siyo mata,
Tafison kayan bacci masu wando sbd sunfi dadin bacci agurinta Amma haka ta saka Daya daga cikin na umman Abdul din batareda ta damu da fingilewar rigarba.
Tea da snacks sai kebabs tayi order aka kawo suka jere kan dining dake qatoton dakin suka fice kafin tazo ta zauna ta Sha tea sosai taci snacks da kebabs din kadan ta tashi sbd bacci takeji.
Brush takuma Yi tadawo ta zauna kan kujera tana jiran dawowar Abbin Amma har bacci ya dauketa Bai dawoba.
Sai guraren 11:30 ya dawo...
Gabaki daya qamshin turarenta ya Gama gauraya sanyin ACn dakin..
Qarasowa yayi a hankali cikin nutsuwa ya tsaya akanta Yana kallonta wayarta na rungume a kirjinta da alama kiransa taketayi har baccin ya dauketa.
Hannu yakai ya zare wayar zai ajiye gefe hotonsa Dake wallpaper na lock screen ya fito baro baro,
kallonta yayi yana sake kallon wayar,
Shafa fuskarta yayi ahankali tareda Kai fuskarsa yayi kissing lips dinta ahankali Yana kallon cinyoyinta Dake bayyane afili suna sheqin lafiya da hutu,
Rigar jikinta yabi da kallo tun daga saman har Inda ta tsaya daidai ko Rabin cinyarta Bata kaiba Tabi ta lafe kan jikinta tagama bayyanarta ni'iman da Allah yayi Mata.
Hannuwansa yasa ya dauketa cak tareda nufar gado da ita zai kwantar ta bude idanuwanta ahankali ta kallesa cikin bacci tareda Kiran sunansa a shagwabe tana komawa baccinta.
Gyara Mata kwanciyar yayi tareda rufeta ya tashi ya rage kayan jikinsa ya sake komawa toilet baijimaba ya fito daureda towel ya saka wandon kayan baccinsa batareda ya saka rigar kayanba sbd kusan hakan dabiarsa be.
Kwantawa yayi tareda Shiga tattausan white quilt din dake gadon ko Gama gyara kwanciya baiyiba ta shige jikinsa tareda lafewa kaman mage jikinsa da Babu Kaya Yana haduwa da nata dake sanyeda rigarda gwara Babu da ita.
Ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda rage musu wutar dakin Yana sake gyara Mata kwanciya jikinsa.
Da asuba kusan tare suka tashi sukai sallah suna idarwa ta zare doguwar abayar jikinta Zata koma ta kwanta.
Shima jallabiyar jikinsa ya zare ba zato yajita jikinsa ta Dan kwanto tana cewa"
Barka da asuba Abbi.
Rigar Dake hannunsa ya ajiye Yana kallon kirjinta data manna Masa suka sukar kirjinsa tareda kunce notikan kansa a kasalance yace"
Kin tashi lfy?
Sake shigewa jikinsa tayi tana cewa"
Lafiya kalau tunda na kwana gurin Abbina.
Bakinta ya kalla cikin jin zancenta har zuciyarsa Ya shafo wuyanta Dake bude har zuwa kirjinta yana kallon yanda take lumshe ido da shafawar dayake matan.
Wani mayen light kiss ya sakar Mata a fatar wuyanta Daya sanya numfashinta katsewa tareda qanqamesa batareda tasan tayi hakanba...
Shinshinar wuyanta yakeyi kaman Wanda numfashinsa yake maqale agurin Yana kissing fatarta me taushi...
Sake qanqamesa takeyi tana mannuwa dashi sosai numfashinta na neman yankewa da abinda yake matan Shikuma gabaki daya tagama birkitasa da kirjinta datake manna Masa yanajin laushi da tsininsu har cikin kansa. #MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_* _MamuhGee_
*_GURBIN IDO_* _Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_* _Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_* _(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_* _Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_ *_Littafi biyu 400_* *_Littafi uku 500_* *_Littafi hudu 700_* *_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK HAFSAT UMAR KABIR 2270637070
Shedar biya👇 07040727902
MTN card👇 09134848107 [11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: *_60_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Fatar wuyanta ya saka harshe ya lasa cikin sanyi da nutsuwa Yana sake Jan numfashi cikin wuyanta,
Daqyar ta iya Kiran sunansa cikin sanyi da yankewar numfashin tana sake qanqamesa sbd abinda yake Mata yafara fin qarfinta......
Sunansa data ambata yasashi dagowa ya kalleta da jajayen idanuwansa ya tashi zaune dakyau tareda dagota ya zaunar da ita kan cinyarsa dakyau suna shaqar numfashin juna cikin yanayi na tsananin kauna da buqatan juna...
Cikinta ya shafo zuwa cibiyarta da sauri taja numfashi tana yin baya ya tarota tareda dawo da ita jikinsa yana sake lasar wuyanta zuwa kirjinta da tuni rigar jikinta ta zame kusan saman tudun kirjinta duka a bayyane suke yasaka harshensa ya laso tsakiyar kirjinta take ta sake wata zautaccen numfashin tana kokarin Kiran sunansa ya dago ya zura harshensa cikin bakin Yana laso yawun Dake tsinkewa cikin bakin sbd hannunsa dake wani irin aiki a kirjinta Yana Jan numfashi da qarfi shima...
Juyawa yayi dasu ahakan suka kwana Yana Sama tana karkashinsa ya zame rigarta yayi wurgi da ita qasa Yana zafafa wasan sbd sosai yakejinta ayau din,
Suka fatar Dake jikinta Babu Inda Bai Gama lashewaba da harshensa Yana sakar Mata numfashi Mai zafi da tada tsigan jikinta take hankalinta ya tashi gabanta ya ringa faduwa ba kakkautawa sbd Jin yanda jikinta yagama daukan zafi da zafafan kisses dinsa uwa uba yanayinsa ya tabbatar Mata da bazata iya daukan wannan babbar maganar ba Dan haka tafara dawowa hayyacinta saidai Kuma kisses din dayake bin fatar kirjinta zuwa cibiyarta sungama kashe jikinta tareda tsananta Mata sonsa me qarfi da bazata iya hanasa ko bayyanarda tsoronta ba.......
Wata kyakkyawar zuqa yayiwa kirjinta daya sanyata sakin wani marayan ihun Nishi a daidai cikin kunnensa Wanda hakan ya Kuma yamutsa kwanyarsa daqyar ya iya bude idanuwansa dasukai jajir ya kalleta zazzafan Sonta na kwantar da zuciyarsa....
Fuskarta ya shafo zuwa digon wuyanta tareda sauke numfashi a Dan wahalce Yakai bakinsa yayi kissing idonta data bude a matuqar kasalance ta kallesa.,
Ya sake kissing din kunnenta Yana Kuma kallonta ahankali cikin tattausan sauti dake nuna yanda yake tausar kansa qasa qasa yace"
Baby Inayah you are too special da bazan iya yin hakan dakeba a hotel..
Wani irin boyayyan numfashi ta sake tareda lumshe ido tana budewa akansa da qyar ta iya bude Baki murya Bata fita sosai tace"
I love you Abbi..
Cikin tsakiyar idonta ya kalla da nasa idanuwan aciki yace"
I love you bai Kai matsayin babyn Abbi acikin ransa ba.....
Dagowa tayi daga kwancen datake qarqashinsa takai bakinta kan nasa tayi kissing lips dinsa ta dawo tayi kissing idonsa Daya lumshe takuma cewa"
I love you my Abbi...
Murmushi kawai yayi Yana zamewa daga kanta ya kwanta gefe Yana sauke numfashi ahankali sbd yasan ita kanta kalmar data fada Masa sbd Batasan yazatayi da abinda yayi Mata yawa a zuciya bane akansa Amma nata me saukine tunda tana iya ragewa da kalman love din a fili.
Rungume kansa tayi a kirjinsa yanajin bugun zuciyarta ahakan sukai shiru tsawon lokaci har bacci ya daukesa.
zuba Masa idanu tayi tanajin zuciyarta kaman bazata iya daukan sonsaba dayayi Mata yawa hartakejin kaman tabi hanya tayita fadan tana sonsa kowa yaji ya sheda hakan ko Zata samu sasssauci,
Amma ahakan duk abinda takeji akansa kaman Zata zauce tasan abinda yake ji ansa ran yafi hakan,
Nasa son ya wuce duk tunanin kowa dasuke Batasan Yaya yake iya riqe kansansaba Yana iya controlling na kansa da zuciyarsa.....
Allah sarki Abbina Kai na dabam ne...
Kissing kansa tayi Ahankali tana shafawa kaman baby sbd Abbinta tasan ya cancanci yasamu duk wani farin ciki da Jin dadin rayuwa.
Itama baccin ne ya dauketa Dan haka Basu farkaba sai guraren 11 Dan haka suna tashi itace tafara yin wanka ta fito daureda towel Babba tana kallonsa Yana amsa waya a natse cikin class da kamewa sai kawai taji abunta yasake kamata tayo gurinsa batace komaiba ta haye cinyarsa ta zauna tana kallonsa Yana wayar.
Kumatunsa tayi kissing Yayi Dan gyaran murya sbd zancen dayake ya Dan kwace masa kadan...
Murmushi tasaki ganin da gaske Zata iya fidda abbin Kan layi kenan kome kamewarsa..
Bakinta takai tayi kissing lips dinsa take zancen dayake ya qara qwace Masa gabaki daya da idon ya kalleta yana kallon towel dinta da Bai wani dauruba kaman ze kwance....
Dan sake gyaran murya yayi tareda sallama da CM yace Masa gashinan fitowa zai samesa.
Yana kashe wayar ta kallesa tana shagwaba fuska tace"
Abbi zamuje gidan Dr iklimat fa yau kace.
Towel dinta dayaketa sake zamewa ya kalla da idonsa masu shegen kyau kafin ya kalli fuskarta yace"
Gidan juwairiyyah Zan kaiki...
No Abbi gidan anty juwairiyyah tare zamu ai muyi musu fira Amma gidan Dr iklimat bazaka zaunaba nasani.
Ok naji jeki ki shirya akwai sanyi.
Miqewa tayi ta nufi gaban mirror shikuma ya nufi toilet.
Daureda towel yafito shima Babu Bata lokaci ya shirya cikin brown yadi me shegiyar tsada da hular qube itama ta shirya cikin Riga da skirt na lace Mara nauyi me tsada sai qaramin veil breakfast dinma bawani sosai sukaciba suka fito tana riqeda hannunsa cikin nata Chloē handbag dintama Dole shine ya riqo Mata a dayan hannunsa suna fitowa ya miqawa driver handbag din ya saka Mata a gaban motar sukuma suka Shiga baya suka wuce.
Kai tsaye gidan Dr iklimat suka nufa Batada wani nisa sosai Dan itama a maitama take.
Umman Dr Abdul tun acan Daman tabawa Inayah address dinta Dan haka drivern Kai tsaye yakaisu har kofar gidan.
Suna Isa Dr iklimat da kanta ta fito ta tarbesu cikin wayewa da farin cikin ganin Ayshatouh me tsanani tamkar itace ta haifeta sbd kusan atare suka Sha wuyar rashin ganinta itada Hadiza wancan lokacin gashi itama batada 'ya mace ko daya 'yayanta biyu duka maza ne sun girma tuni basama qasar dukansu.
Babu wani damuwa ko kame kame tasaki jiki ta gaisa da MAJEED shima ba laifi ya Dan sake Mata sbd Inayah dayaga hankalinta yafi kwanciya anan din da Bata saba ko taba zuwaba Akan gidan juwairiyyah ko safiyyah.
Bai shiga gidanba ya juya da nufin dawowa anjima daukanta ya wuce.
Suna Shiga gidan Dr iklimat ta ringa dawainiya da Inayah din tana nuna Mata farin cikinta sosai da ganinta da zuwanta gidan,
Ko masu aikin gidan kusan duk sunsan Anty Hadiza nada 'yar data Bata ganin Inayah yasasu Mata hidima cikin kulawa da girmamawa sbd kowa Kam yasan yanda anty Hadiza ke tsananin Jin Ayshatouh a zuciyarta.
Dr iklimat mace ce Mai sakewa da faran faran tareda kulawa Musamman tana gane gatan dayayiwa Inayah yawa ta ringa wani lallabata tana janta ajiki Inayah Kuma dayake dama gata tasaba dashi da tattali take ta saki jikinta ta sake da Dr iklimat din ganin sai wani gata da lallabata takeyi.
Hadiza tayi waya da antyn tata Dr iklimat taqara Mata bayanin komai akan abinda ake ciki na dalilin tafiyar Inayahn Abuja ta biyo Abbinta.
Fada Dr ta ringa Yi sosai tana ganin lefin Hadiza da bazata sake ta cusa 'yarta da gyarataba su qwaci yancinsu agun uwar MAJEED din,
Ita kanta Inayah Saida Dr din Tai Mata fadan uban me take jira da Bata dauki cikiba kowa ya huta masu mutuwa su mutu masu bin duniya subi can su suka jiyo.
Dayake dama Hadiza nada niyar zuwa Abujan yau tun jiya ta yanki ticket Koda suke waya tana airport daman Dan haka ba zato Inayah taganta driver yaje ya daukota da mamaki take kallonta tace"
Umman Dr dazu Koda muke waya kina hanya kenan?
Da farin ciki kan fuskarta tace"
Eh ba Dole nazoba sbd inason na kwana Ina zantawa da 'yata tunda haryanzu Abbinki yaqi yafemun yaban cikakkiyar dama.
Dan murmushi kawai Inayah tayi tana cewa"
To ai ko yanzu ba anan Zan kwanaba anjima zai dawo tafiya zamuyi.
Dariya Dr iklimat tayi tana cewa"
To ai yau de Dole ku hakura anan Zaki kwana.
Kallonta tayi zatai magana Hadiza ta hanata ta hanyar dafa hannunta cikin kulawa tace"
Inayah, Ba kowace magana ake bada amsartaba, Ni mahaifiyarki ce wannan Kuma da kike gani yayatace dukanmu bazamu cutar dakeba Bakyason kema ki ringa bugun gaban kinada Yan uwan nunawa koyaushe daga Abbinki sai Abbinki kawai, Shima yanzu Yan uwansa sun dawo rayuwarsa muma ki bamu Dama mu dawo rayuwarki.
Shiru tayi tana sauraronsu sunata Mata maganganun hikima da lurarwa,
Dr iklimat Bata bartaba Saida tasa Mata ra'ayin son kwana gidan tagani yau abbin zai iya bacci kaman jiya batareda itaba.
Murmushi tasake zancen na Mata Dadi da Dr tace"
Daqyar yau zaiga safiyar gobe.
Ba kunya ta nuna farin cikinta tana tunanin yanda zaiyi.
Hadiza wanka tayi tai sallah kafin taci abinci ta zauna tana shiga firar Dr da Inayah.
A cikin wunin suka fahimci yanda rayuwar Inayah take sosai ba kwabar magana gata yayi Mata yawa sosai hakama soyayyar abbinta tariga ta ginu cikin ranta sosai ta yanda Babu abinda zai girgiza hakan sai ubangijin Daya dasa Mata wannan so da kaunar,
Ta bangare Daya sosai suka jinjinawa MAJEED da ganin girmasa Mai tsanani ya qaru a idonsu sbd yanda Inayah take fada musu yanda take rayuwarta dasuke qiyasta gata da girman son dayake Mata.
Sanyi jikin Hadiza yakuma Yi sbd tasan Koda a hannunta Inayah ta taso bazata Bata irin girman gata da tarbiyar da MAJEED ya bataba.
Dr iklimat kuwa cewa tayi to ai bamuga zamaba tunda 'yar Tamu tagama mutuwa a sonsa koina fada takeyi gaban kowa Dan haka Dole wannan kurman abbin naki ya magantu Dan Naga alaman bazaiga girmanmuba sai 'yarmu tagama da bude Masa Ido.
Ba Bata lokaci suka fara dirka Mata wasu Hadi na natural Kaya na Musamman.
Da farko bataso Amma haka Dr ta bude Mata Ido tasakata Shan abubuwan kala kala.
Hadiza Kam farin ciki take ciki yau ta wuni Zata Kuma kwana da 'yarta ga MAJEED datasukeson saukewa duk wata kamewa ya samu farin ciki da Jin Dadi kaman kowa.
Sai bayan sallar ishai har sunci abinci abbin yazo daukanta.
Da farko marairaice fuska tayi tanajin son binsa Amma su Dr ta bude Mata Ido ta hanata Dan haka ta fasa tareda Dan Kama kanta.
Shigowa dashi akai har Lafiyayyan palon gidan yana shigowa akanta idonsa ya sauka tana fitowa daga hanyar bedroom din Dr iklimat sanyeda wasu kayan dabam.
Da kulawa yake kallonta da kayan data sauya na wata doguwar Riga Mara albarka Dan kuwa rigar robace doguwa har qasa ta lafe jikinta tun daga sama har qasa ta fidda duk wata albarkar shape din jikinta Musamman shafaffen cikinta dayasa kirjinta dake cikin padded push-up bra.
Dan gyara muryarsa kadan yayi tateda dauke Ido daga kanta Yana sake gaisawa da Dr iklimat Dake rokonsa ya tsaya yaci abinci yace aa yariga yayi dinner tareda baqinsa.
Hadiza ce itama ta fito fuskarta a Dan sake jiki ba kwari ta gaishesa.
Yayi mamakin ganinta Amma Bai nunaba ya kalli Inayah dashi take kallo ya amsa gaisuwar Yana Dan kallonta da cewa"
Ashe kina garin? Allah ya taimaka.
Amin suka amsa ta juya ta shige tabarsu.
Miqewa yayi Yana kallon Inayah yace"
Kije ki shiryo mu tafi time na tafiya.
Kallonsa tayi cikin marairaicewa tace"
Abbi Zan kwana anan tunda gobe zamu koma please..
Kallonta ya juyo yayi da kyau Yana mamakinta sanin Bata iya kwana baqon gurinda batasan kowaba.
Cikin kulawa Yana kallonta yace"
Zaki iya kwana anan?
Gyada Kai tayi tana kallonsa.
Kin tabbata?
Sake gyada Kai tayi tana kallon yanayinsa dayake sake nanata tambayar.
Hannu ya miqa yace"
Zo Nan.
tahowa tayi ahankali tana kallonsa a shagwabe maimakon ta Kama hannunsa saita shige jikinsa ta Dan kwanta tana cewa"
Abbi Zan iya kwana anan Ina sone.
Dago kanta yayi ya kalli fuskarta cikeda kulawa yakuma cewa"
Are you sure?
Yes Abbi" tace ahankali tana kallon fuskarsa cikeda kauna da shagwaba.
Numfashi ya sauke ahankali kafin yace"
Ok shikenan Zan barki anan din Amma idan kin kwanta kinji bazaki iyaba ki kirani Zan dawo na daukeni ok??
Okay, I will miss you my Abbi.
Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda sakinta Yana cewa"
Shikenan kije ki saka Kaya masu nauyi ki kwanta akwai sanyi.
Gyada Masa Kai tayi tana sakin hannunsa.
Sallama yayi da Dr iklimat Dake tsaye tana kallonsu cikeda shaawa da burgewa batareda ta damuwaba sbd tanada wayewarta sosai ba komai bane agurinta.
Yana ficewa Inayah ta sauke ajiyan zuciya tana juyawa ciki itama.
Shima Yana fita bayan ya shiga mota numfashi ya sauke me zafi tareda Dan rufe Ido ya bude Yana sake danne zuciyarsa kafin ahankali ya bude Baki yacewa driver sutafi kawai. ##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_* _MamuhGee_
*_GURBIN IDO_* _Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_* _Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_* _(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_* _Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_ *_Littafi biyu 400_* *_Littafi uku 500_* *_Littafi hudu 700_* *_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK HAFSAT UMAR KABIR 2270637070
Shedar biya👇 07040727902
MTN card👇 09134848107 [11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: *_61_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Bedroom din Dr iklimat takoma ta qarasa gefen Hadiza dake zaune kan kujera ta zauna tana kokarin boye sanyin jikinta na rabuwa da Abbin sbd bude Mata idon da zasu iyayi da fada tunda since karta nuna ala Dole Jan aji zasu koya Mata basusan Batasan wannan ba idan akan Abbinta ne.
Dr iklimat ce ta shigo daga baya itama daukeda ruwan kankana da Madara ta miqa Mata tana Zama bakin gado fuska asake tace"
Hadiza lallai wannan sirikin namu yafimu idon yawon duniya.
Murmushi Hadizan tayi tana kallon Inayah dake kurba drink din ahankali tanajin tsikar jikinta na tashi da abubuwan dasuketa Bata tun Rana tana Sha.
Hanata tunani sukai da zantukansu na sabbin abubuwan dasuke koya Mata Wanda suka shafi hanata maganganu da yawan sangartarta.
Sosai suka dage cikin dubara da lallabawa suka koyar da ita wasu abubuwan data rasa daga rashin Zama da mahaifiya.
Sai dare sosai suka kwanta bayan tayita ganin sakon Abbi na tambayarta ta kwanta? Tayi bacci? Is she ok? Zata iya kwana a Nan ko yadawo ya dauketa?
Wainnan sakonnin nasane sukaita shigowa tana gani ta kasa replying nasa ko so daya sbd jikinta dayake amatuqar mace da abubuwan datasha dakuma farin cikin kwana gado Daya da mahaifiyarta.
Dan kusan ma akan cinyarta tafara bacci sai daga baya ta kwana kan gado tana Jin ranta fes duk da Kuma kewar Abbinta na cinta Amma Kuma shima yawan text din nasa yasata Jin sanyi aranta Dan tasan yakasa baccine Yana tunanin ko Yaya Zata iya bacci anan.
Washe gari tana tashi Kiran abbinta ne yafara shigowa wayarta a kasalance ta dauka tana shagwaba murya tace"
Aslm alkm, Good morning my Abbi.
Ajiyar zuciya da numfashi yafara saukewa a boye kafin cikin nutsuwa da kulawa yace"
Kintashi lfy?
Lfy kalau Abbi kewanka kawai nakeyi....
Ahankali yace"
Kinyi bacci kuwa?
Tashi zaune tayi tana cewa"
Yes Abbi, Abbi kayi missing nawa? Kayi bacci?
Wani boyayyan numfashi ya sauke Mara sauti ahankali sbd gabaki daya zuciyarsa Bata samu nutsuwar dazai iya ko kwantawaba bare baccin Zaune yaga asuba kan kujera Yana jiran reply dinta Amma shiru shiyasa Kai tsaye yakira da safen.
Yes" kawai yace Mata a taqaice Yana cewa"
Ki shirya in time zamu wuce zuwa 2:30 Amma kafin can zamu tafi gidan juwairiyyah da safiyyah.
Ok Abbi.
Sallama sukai ya ajiye wayar tareda rufe idanuwansa dasukai nauyi Yana Dan dafe kansa.