Kenza eBookz

Inaaya completed by mamuhgee - Chapter 6

Inaaya completed by mamuhgee - Chapter 6

Inaaya completed by mamuhgee Chapter 6: Inaaya completed by mamuhgee Chapter 6. Tashi yayi tareda kashe wayarsa gabaki daya ya nufi gado ya hau a natse ya…

4,496 words

Tashi yayi tareda kashe wayarsa gabaki daya ya nufi gado ya hau a natse ya kwanta sbd yanzu zai iya samu ya Dan Yi baccin kafin anjima.

Acan gidan Dr iklimat kuwa su umma Hadiza wasu mayun turaruka masu shegiyar tsada da mayen qamshi suka siya gurin wata qawar Hadizan Dake Nan Abuja tun daren jiyan sukai Mata waya sai gashi da safen driver yakawo.

Harhada Mata su sukai tareda wasu sabbin fitinannun kayan baccin da Dr iklimat ta fita da kanta ta siyo Mata shima a gurin neighbor dinta me Saro designers daga waje.

Sam Inayah Bata saka mini skirts sbd batadasu a kayanta Amma hardasu suka siyo Mata.

Qarfe daya tagama shiryawa suka zauna jiran zuwan Abbi.

Lafewa tayi jikin mahaifiyarta tanajin kaunarta sbd kwana dayan Nan dasukai duk sun sake saka Mata kaunarsu da Jin dadin dawowarsu rayuwarta gashi suma sunata lallabata kaman yanda Abbinta ya sabar Mata duk da suna Mata fadan wani abin Amma akwai kaunarta sosai ataredasu.

Qarfe daya da rabi ya iso gidan Bai shigoba saidai suka fito.

Fitowa yayi motar suka gaisa dasu a mutunce Yana kallon gefen datake a fisge sbd ganin kaman tasauya Masa sbd harda skin scrubbing sukai mata.

Itama shi take kallo zuciyarta na cika da son kayanta suna hada Ido ta shagwabar da fuska tana sakin murmushin farin cikin ganinsa.

Ahankali Yana Mata wani mayen kallo yace"

Muje ko?

Jikin umma Hadiza ta qarasa ta rungumeta tana cewa"

Kidawo da wuri kema.

Murmushi kawai tayi Tana cewa"

Allah yakaiku lfy Ina gaida su umma yaganah da Haj.

Dr iklimat ta runguma itama tana cewa"

Mommy kince zakizo Ki cika alqawari kinji?

Gyada Mata Kai tayi tana cewa"

Zanzo Inshallah ki gaida mutan gidan Allah ya tsare, Kuma kindai ji abinda na fada Miki.

Gyada Kai tayi tana cewa"

Yes Mommy.

Mota ta juya ta nufa Dan already Yana ciki Yana kallonta da idanuwansa dasuka kasa daukuwa daga kanta.

Tana shiga motar driver yaja suka wuce.

Bai juyoba sbd yawan kallonta matsala ne agurinsa Dan haka ya Dan maida hankalinsa kan waya Yana son Kiran safiyyah dasu juwairiyyah suna gidanta gabaki dayansu da Yara.

Bayan ta dauki wayar da qyar ya riqe kansa tareda kamewa ya sanar da ita suna hanya ya kashe sbd wani mayen Qamshin dayakeji Yana tashi daga jikinta ahankali Yana Shiga hancinsa Yana neman buga kansa.

Gashi taqi zuwa ta maqalesa kaman yanda ta saba tana zaune itama tana duba sakon Neesah data turo Mata ta WhatsApp.

Hankalinta na kan Abbin nata tannuwanta da zuciyarta dasuka Saba zuwa garesa sai kokarin hanasu zuwan takeyi sbd fadan su umma Hadiza dake yawo cikin kanta na hanata zuwa koyaushe tabari yazo da kansa.

Daqyar kowannensu ya iya riqe kansa harsuka Isa gidan anty safiyyah suna fitowa motar su Anty juwairiyyah da 'yayansu suka sake zuba idanuwansu kanta sbd Babu abinda yake jikinta Mara kyau da tsada tun daga kan kyakkyawar halittar da Allah yayi Mata har tsadaddiyar suturar jikinta da wasu matsiyatan designer handbag da takarmin Stuart W.

Babbar 'yar anty juwairiyyah rumanah itace ta saki fuska sosai tareda rungume Inayah din tana cewa"

Uncle sannu da zuwa, Welcome matan uncle.

Murmushi Inayah tayi tana amsawa ahankali.

Gaidasu anyu juwairiyyah tayi cikin girmamawa da sanyi.

Amsawa sukai anty safiyyah na qarewa Inayah kallo tana yaba kyanta da komaima dan itakam take Inayah Tai Mata Dan shekaran jiya Basu ganta dakyauta sbd dare ne yanzu Kam taganta Kuma wlh tafi Dr farhat komai ta fada a fili tana cewa"

Gskia Inayah is the perfect match wa MAJEED.

Haj umma Dan Allah ta Dena maganar wata macen Kuma.

Dadin maganar Inayah taji Amma Bata kalli Abbinba sukai ciki gabaki dayansu.

Abinci sukaci a babban dining din palon gidan sunata fira da 'dan uwansu yaran Kuma sunatayi da Inayah wadda kusan hankalinta yafi kwanciya da yaran dasuka nuna Mata kauna sai Anty safiyyah Amma Kam anty juwairiyyah Dr farhat sukeyi wuta itada Haj umma.

Sosai anty safiyyah ta sauke kanta tabawa 'dan uwanta hakurin abinda ya faru baya Bayason tada komai Dan haka ya dakatar da maganar yace abarta ya wuce kawai.

Karfe biyu Saura suka baro gidan bayan yayiwa yaran dasu kansu uwayen yaran kyautar girma Data sake sasu jinjinawa MAJEED din sukaita godiya da Jin Dadi suka rakosu suka wuce.

Kusan late suka Isa airport Dan hakan suna Isa ba Bata lokaci suka tashi.

Ko a jirgi dai Babu wata doguwar Hira data shiga tsakaninsu sai mayen kallo dayake binta dashi Yana Jin sabon yanayi akanta.

Itama yau jinsa take cikin ran nata sosai sbd tunda suka hadu ko hannunsu be haduba Dan haka takejin kaman zuciyarta Zata fashe da sonsa.

Charles ne yazo daukansu airport da Daya daga cikin lafiyayyun motocin gidan.

Saida suka kamo hanyar gida ya kasa hakuri ya juyo ahankali ya kalleta tareda kamo hannunta dake kan cinyarta ajiye tana kallonsa.

Kama hannun nata da yayi kusan atare kowannensu ya saki ajiyar zuciya a boye.

Cikin idonta ya kalli tareda bude Baki ahankali yace"

Are you okay????

Gyada Kai tayi ahankali tana narkar da fuska.

Jin yayi wani a feeling na fizgarsa akanta sbd galabaituwa kusan dayake tun jiya a zuciya,

Tunda take baitaba barinta taje wani gurinba ta kwana sai jiyan, Duk tafiye tafiyensa hankalinsa yafi kwanciya dayaje duk Inda zashi yabarta gida tareda umma yaganah shiyasa jiyan hankalinsa yakasa nutsuwa.

Bude motar tayi kafin yasake wata maganar ta fice tana satar kallonsa Tana ganin umma yaganah ta qarasa da gudu tayi kanta ta rungumeta sbd Basu taba rabuwaba duk tafiyansu tare sukeyi sai yanzu.

Ajiyar zuciya yayi tareda sauke numfashi ya dedeta kansa ya fito motar shima yayo ciki su umma dake palon duka suka fara Masa sannu da dawowa cikin farin ciki.

Ana Gama gaisawa ya wuce hanyar palonsa dake gyare tsaf Salimat ta gyara koina Yana fidda sanyin AC da qamshi me Dadi.

Itama Bayan angama murnar ganinsu umma dakinta ta wuce zubbi na biye da ita da kayanta ta ajiye tareda bude akwatin ta fidda komai dake ciki ta kaisa Inda zai zauna ta maida akwatin ta fice daga dakin lokacin Inayah na toilet tini.

Alwalar sallar la'asar da basuyiba tayo ta fito tazo ta sauya kayan jikinta zuwa jallabiya tayi sallar.

Tana gamawa ta saka wayarta caji tareda fitowa ta nufi dakin umma yaganah ta kwanta jikinta tana Bata labarin tareda umma Hadiza ta kwana.

Palo suka dawo gurin Haj umma suka qarasa firarsu itadai Haj umman Bata wani saka Baki sbd bacin ran datake ciki tun ranarda MAJEED yatafi da Inayah abujan batareda sun saniba sai data fito da akwati suka San da ita zaiyi tafiyar Kuma kiri kiri ya dauke 'yar cikinsa zuwa hotel din daya sauka suka kwana acan.

Abin ya Bata mamaki tareda Bata ranta sbd duka tsarinsu na iyayen farhat dazai gani a abujan ya wargaje da damuwa Dr farhat tabar Nigeria duk tashiga damuwa sosai.

Dole lallabata tayi da Bata tabbacin taje kafin tadawo komai ya kankama aure ba fashi.

Sallar magriba tasa kowannensu tashi ya nufi dakinsa yayi sallar.

Tana gamawa Bata fitoba Saida lokacin cin abinci yayi zubbi tazo kiranta tace ta koshi zubbin ta hado Mata cornflakes kawai shi zatasha.

Koda zubbi tazo ta sanar da cewan Inayah tace ta koshi shiru kawai yayi Yana cigaba dacin abincinsa Amma hankalinsa baya gurin Kuma.

Bai wani ci abincinba yaji ya ishesa yasha juice da ruwa kadan ya tashi ya fice zuwa sallar ishai da lokaci yayi.

Yana tashi Haj umma tabisa da kallo sbd Sarai tasan sbd Inayah Bata fitoba yaji abincin ya ishesa.

Numfashi ta sauke tana tunanin tabbas Hadiza da yarta qaddara ce rayuwar 'danta duk sunbi sun firgitar Mata da Natsatsen yaronta.

Inayah tana sane taqi fitowar saidai duk batajin dadin hakan itadai ba lallai Zata iya wannan salon nasu umma Hadiza da Dr iklimat ba

Sallar ishai tayi ta miqe ya nufi dakin umma yaganah tareda qarasa chats dinta a kwance tanajin Nishadi Amma idan Abbinta ya fado ranta saitaji kaman taje ta samesa.

Sai guraren 11 ta tashi ta nufi bedroom dinta ta tube tafada toilet tayo wanka da ruwan zafi ta fito ta shafa Mai tareda shafa normal turarenta na black opium tana kokarin saka kayan bacci Kiran Abbi yashigo wayarta.

Kallon wayar tayi tareda Jin wani sanyi cikin ranta ta saki murmushi tareda daukan wayar ta zauna bakin gado cikin shagwaba tace"

Abbi...

Ajiyar zuciya ya sake a boye sbd tunanin kwananta gidansu Hadiza ya sauya Masa ita shiyasa baya barinta zuwa koina bare kwana sbd sauya Masa tarbiyarta gashi daga kwana daya ta sauya.

Ahankali takuma Kiran sunansa Ya bude Baki a natse yace"

Meyasa kike Wasa da abinci? Kici wani abin ne?

Murmushi tasake ahankali kafin tace"

Nasha cornflakes Kuma ya isheni Abbi.

Kaci abincin Kai Abbi?

Alhmdllh" kawai yace Mata a taqaice zaiyi magana saikuma ya fasa kawai ya aje wayar.

Murmushi tasake zuciyarta na cika da farin ciki sbd tasan Abbin saiya sake Kiran wayarta.

Kayan data fidda na bacci zata saka ta maida tareda dauko wata fitinanniyar rigar bacci Mara albarka ko kadan ta kalla taga banbancinta da Babu kawai kala ne,

Hot red ce rigar Dan haka ta saka batareda ta saka bra ba sai wani qaramin red pant data saka ta nufi gaban mirror ta dauki Turaren dasu umma Hadiza suka siya Mata ta bude tareda Ciro abin shafawar taringa shafawa wuyanta zuwa tsakiyar kirjinta.

Jin itama yafara tada tsikar jikinta da Qamshin yasata ajiyewa da sauri tana Dan rage Wanda ta shafa...

Juyawa tayi Zata nufi toilet ta debo tissue ta sake ragewa saiga kofar bedroom din nata an bude Kai tsaye cikin nutsuwa tareda shigowa.

Da sauri ta juyo cikin tsoro sukai Ido biyu da Abbinta Dake kallon rigar jikinta cikin wani gigitaccen yanayi. ##MAMUH# #HOTLOVE/HOT ROMANCE #MAJEED/ INAYAH.

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_* _MamuhGee_

*_GURBIN IDO_* _Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_* _Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_* _(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_* _Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_ *_Littafi biyu 400_* *_Littafi uku 500_* *_Littafi hudu 700_* *_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK HAFSAT UMAR KABIR 2270637070

Shedar biya👇 07040727902

MTN card👇 09134848107 [11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: *_62_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Kasa motsawa tayi daga Inda take sbd take kunyar rigar jikinta ta kamata a Karo na farko dataji kunyar,

Dauke idonta tayi daga kansa tana Dan fasa qarasawa kofar toilet datai niyar zuwa debo tissue,

Idanuwansa takeji ajikinta suna yawo Dan haka ta Dan motsa kadan tana dagowa ta kallesa...

Wani mayen kallo ya qare Mata cikin sakanni kafin ya dauke kansa ya qaraso Kai tsaye ya nufi 2 seater sofa dake gefen gadonta ya zauna ahankali tareda ajiye wayarsa Dake hannunsa gefensa ya Dan sake dedeta kansa ya dago cikin nutsuwa ya kalleta tana gurin tsaye Bata motsaba Kuma takasa dagowa ta kallesa yanda ta saba.

Nazarinta yadan yi na minti Daya kafin yasake daidaita kansa daketa kuncewa da wata shaqaqqiyar murya me shegen laushi na nutsuwa da kasala duk aciki yace"

Zo Nan.

Juyowa tayi ta kallesa jiki a mace Jin abinda yace.

Fuskarsa ta kalla taga mayen sanyayyan kallon dayake binta dashi ta marairaice fuska zatai magana ya miqa Mata hannu ahankali Yana sake cewa"

Zo.

Ahankali ta dago qafafunta tafara tahowa jikinta na sake bayyana acikin idanuwansa ga hasken wutar dakin fes kaman Rana....

Wasu mugayen yawu suka wuce maqoshinsa a wahale sbd bushewar da maqoshin yayi take Yana hada Ido da asalin kalan siffarta Data bayyanar Masa cikin rigar da baima Gama sanin rigace ko qyalle ne kawai ta daura.

Tafiyarta kawai Mai sanyi juya kansa take tana sake yamutsasa Dan duk takunta sai kirjinta dayake gani fresh acikin rigar me kaman Babu sun motsa..

Tana isowa gabansa hannunsa ta Kama ahankali atareda Zaunar da ita kan cinyarsa dake sanye da pyjamas na bacci masu santsi.

Zamanta akan cinyarsa yabashi damar jin wata sabuwar fitinanniyar kamshin Dake tashi jikinta a wahale ya kalleta da idanuwansa dasukai wani iri yakai fuskarsa cikin wuyanta ahankali Yana shinshinawa kaman sabon maye cikin maqoshinsa yace"

Me su Dr suka fada Miki take cewa karki manta kike cewa eh?????

Ajiyar zuciya tasake tareda sakin murmushin tsikar jikinta suna tashi koina da irin shinshinar dayake Mata cikin wuyanta zuwa kirjinta Yana sakar Mata numfashi Mai dumi.

A kasalance ta bude Ido ta kallesa shima Dan bude idon ita yake kalla Yana sake shaqar qamshinta Daya Gama dashi daqyar ya furta"

Uhummm,Ina jinki me suka fada Miki?

Wani murmushin takuma saki tana sake shigewa jikinsa ta saqalo wuyansa tareda fuskantarsa da kyau Yayiwa kirjinta data manna Masa a kirji wani mayen kallo Yana Jin yanda take motsawa suna sake shafarsa dakyau har tsininsu na sukarsa Kai tsaye....

Fuskarsa ta shafa ahankali tana murmushi kafin takai bakinta kan kunnensa ahankali tace"

Sirri ne.....

Dan bude Ido yayi a wargaje sbd tagama wargasa da numfashin data sauke cikin kunnensa kafin maganar tata,

Qugunta ya Kama tareda matseta jikinsa shima cikin qaramin sautin dayafi nata shiga wani hali yace"

Yaushe kika fara boyemin sirri? Wane sirrinki ne bansaniba???

Dariya me qaramin sauti tasake Yana lumshe ido sbd Jin hannunsa cikin rigarta Yana shafa cibiyarta da qyar ta furta"

Wannan dai sirri ne Abbin baby Inayah bazaijiba......

Maganarta tasake kashesa yayi sama da hannunsa a kasalance ya shafo kirjinta dasuke kashesa tun dasu..taja wani marayan numfashi tanayi baya ya tarota tareda dawo da ita suka Mannu sosai ya cusa kansa wuyanta yaja wani mayen numfashi Yana sake bin jikinta da wata irin fitinanniyar shafar dake saka jikinta daukan zafi kaman ana gasata a dumi...

Ahankali cikin fita hayyaci yace"

Wannan Qamshin shine sirri, Kinason ki kashe Abbinki ne baby Inayah?

Wani zazzafan numfashi taja tanajin wata masifaffiyar abinda Bata taba jiba......

Daqyar ta iya bude idanuwanta dasuka sauya ta kallesa shima ita ya kalla da idanuwansa dasuka Gama tabbatar mata da wannan ba Abbi bane AA MAJEED ne...

Harshensa yasa ahankali yafara lasan wuyanta Yana sakar Mata numfashi masu dumi dasuka rikitata take qaramar kwakwalwarta tafara watsewa tana bin iska...

Lasar dayake Mata da harshensa tafi qanqara sanyi da Santsi,

Arikice ta riko kansa tana kasa Jan numfashi sbd fita hayyacinta datai tana kiran sunansa batareda tasan tana hakanba...

Kuma Kiran sunansa tayi cikin wani buwayayyan sauti dayasashi dagowa ya Kama bakinta ya riqo harshenta da nasa yafara zuqan duk yawun bakinta daketa Qamshin cool mint Listerine mouth wash.

Yau sosai takejinsa da zafinsa sbd ko kirjinta sun fara shedan hakan,

Kissing din dayake Mata Yana yamutsa gashin kanta daya fizge band din dake daureda gashinta tuni ya jefar,

Dagashi har ita sunkai gabar da Babu Mai iya hakurin Dan uwansa duka da ita tana cikin fargaba da tsoro Amma Kuma kisses dinsa da yanda yake lasar fatar jikinta yasa tsoron da Jin dadin ke kokawa da juna.

Yana Shan bakinta ya miqe da ita a jikinsa zuwa Lafiyayyan gadonta Daya Gama Kama Qamshin jikinta ya kwantar da ita Yana kallon rigarta dake sake kashesa har kwanya Kai tsaye ya balle batiran rigar jikinsa ya zame ya jefar qasa Yana kallon kirjinta dake sama Yana qasa sbd numfashin datake fitarwa me qarfi.....

Hawowa gadon yayi ahankali tareda daga rigar tata ahankali ya zura kansa Yana shaqan Qamshin cibiyarta da har anan Qamshin yake ya lumshe ido a hawale Yana Dora lips dinsa kan cibiyarta da sauri taja numfashi tana tsikar jikinta suka miqe ta qanqame tattausan pilon da kanta yake kai...

Tun daga kan cibiyarta ya fidda harshe yafara lasheta Yana kissing zuwa saman kirjinta kansa na cikin rigar.... Ba zato taji hawaye na bin fuskarta jikinta yafara rawa sosai daqyar take iya furta sunansa sedai Sam baya gane yaren komai a lokacin...

Irin yanda yakewa kirjinta taji kukanta na tsananta sbd taji abinda yafi karfinta ba kadanba,

Kwakwalwarta neman bugawa takeyi bazata iya daukaba Al'amarin yayi Mata zafi ga numfashinta na neman siqewa sbd fita da sauri cikin yanayi.

Ta cikin rigar ya bullo da fuskarsa ta wuyan yasake hade bakinsa da nata Yana Bata sabon kiss dayasa Kuma kanta sake daburcewa.....

Rigar kasa daukansu su biyu tayi acikinta ta farke biyu daidai dama tamkar net take.....

Farkewar rigar yasashi bude Ido daqyar ya kalli asalin komai nata dake gabansa zahiran......

Daga wannan lokacin baisake sanin me kansa yake cikiba kuma sbd take kunnuwansa da idonsa suka dif bayani baya gani baya fahimtar komai sai abinda yake gabansa.

Abinda taji Yana Shirin faruwa ne yasa ta shiga gigitar gaske tagara janyewa tana Kiran sunansa a tsorace sbd tabbas tasan taji abinda yafi karfinta saidai a lokacin Babu tsira Dan kuwa Abbinta yagama kaiwa sama a Inda Bata tunani duk girman Sonta Dake cikin Rai da ruhinsa bazai iya riqe kansaba alokacin Dan kuwa komai yazo Masa a gabar da Babu abinda zai iyaji.

Ihun Kiran sunansa tafara tana son janyewa Amma yayiwa qugunta kyakkyawan riqonta Babu abinda zai karbeta a gun.....

Kukan masifa da azabata tafara saki tana turesa Amma babu alamarma yasan metake Yi ko fada....

Wasu manyan balain dabaisan dasuba a duniya yaji suna kunce kansa daya bayan Daya suna farfashewa.....

Akaron farko rayuwarsa dayaji kansa cikin shock din dabaita tsammanin jiba Koda a wutar lantarki ne Dan wanna yafi wutan lantarkin......

Abinda yakeji yafi karfin kansa da kansa Dan haka yake abinda kawai ke gabansa bayajin komai na duniyar...

Tun tana ihun Kiran sunansa cikin kuka da turesa harta Kai Bata iya kukan hannuntama sanyi sukai tafara hawaye kawai tana Kiran sunansa cikin wuya.

Wani sabon abinda dayaji ya buga kwanyarsa da karfi baisan lokacinda ya daga hannunsa ya daki kan gadon dasuke kaiba da qarfin gaske take gadon ya balle bat lokaci daya duk shegiyar tsadarsa kuwa sbd dukane na masifar gaske yayi Masa batareda yasan yayi hakanba sbd karon farko dayasan mace a rayuwarsa... zufa da wani sanyine yaji suna keto Masa tako Ina lokaci daya ya qanqameta Yana Kira sunayenta duka ukun, AYSHATOUH, INAYAH, BABYN ABBI....

alokacin itace batajin abinda yake fada sbd tayi nisanda suma ne kawai Bata qarasa yiba Amma ko idonta Bata iya budewa sbd tsananin azaba da mawuyacin halinda take ciki.

A gefenta ya mirgina da qyar sbd sanyi da rawar da jikinsa ya dauka take Yana qarasa sauke numfashin abinda yagama....

Ahankali ya daga hannunsa ya janyota jikinsa ya qanqameta Yana Kiran sunanta can qasa daqyar sbd zazzabin gaske ya rufesa shima take sbd shikam zumar tayiwa kwanyarsa da gangar jikin babbar illar dabai San haka abun yakeba.

Ajikin juna suke sauke numfashi akan gadon Daya rizga dasu rugugu ya balle.

Sum jima tsawon lokaci ahakan harya samu yadawo Yar nutsuwarsa ya shafa bayanta zuwa wuyanta tareda Kiran sunanta ahankali Jin Bata wani iya motsawa.

Ahankali ya tashi ya sauko gadon tareda nufar toilet dinta ya sakarwa kansa ruwan zafi Yana lumshe idanuwansa da Basu Gama dawowa daidaiba.

Wani Abu yakeji jikinsa yana yawo cikin jininsa Yana birkita kansa Wanda yasan tsananin son Babynsa ne ke basa wannan yanayin,

Jinta yakeyi a koina na kansa da jininsa Musamman ayau din tagama kaisa Inda bazai taba dawowaba mutuwama zaiyi acan akanta.

Yana Gama wankan ya fito daureda towel dinta dabai Gama rufesa ba ya dawo sakin a lokacin karfe uku da kusan wata na dare ya durqusa kan gadon ya Dan janye kan gadon Daya balle rabi ya Fadi Rabin ya rankwafo gadon ya saka hannu biyu ya daukota a hankali kaman bayason jijjigata ta wahala ya nufi toilet din da ita.

Saida ya sakar musu ruwan zafi tana rungume jikinsan yaga Bata motsaba ya fahimci a some take Dan haka hankalinsa ya tashi take ya tara ruwan zafi a bathtub ya sakata ahankali tareda shiga cikin ruwan ya rungumeta jikin Yana lumshe ido tareda kokarin Hana kansa shiga sabon yanayi akanta.

Zafin ruwan dakuma yanda suka fara ratsa jikinta yasata farfadowa ta bude idanuwanta da har sun kumbura sbd kuka.

Ganinta jikinsa yasata sakar Masa wani kasalallen kuka tana qarasa sake Masa jikinta gabaki daya.

Kasa cewa komai yayi sai shafa kanta dayakeyi Yana Kiran sunanta cikin galabaitacciyar sonta da batasan yariga yai Masa illaba tuni.

Rigimar kukanta yasashi fita da ita daga ruwan ya sake hada wainda basiyu zafinsuba ya maidata ciki.

Kukan taci gaba dayi sbd azabar da jikinta ke Mata koina tanajin radadin gurzan datasha ciki da wajenta har kirjinta zafi suke Mata da radadin gurzan dasuka Sha.

Daqyar suka gamo toilet din suka fito ya daukar Mata wasu kayan da nasa ya dauketa sukai dakinsa.

Suna Isa ya saka Mata kayan baccin shima ya saka wasu dogon wando da Riga na baccin suka kwanta sbd dagashi har ita zazzabi me qarfine ya rufesu atake daurewa kawai yakeyi Yana lallabata ganin tanajin jikin sosai sbd kakkarwa takeyi sosai ga jikinta ya dauka zafi take ko bude idanuwanta takasa Yi.

Ajikinsa ya sakata ya rungumeta Yana shafar bayanta cikin tsananin so me girma Daya Gama gauraya jininsa da komai nasa. ##MAMUH#

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_* _MamuhGee_

*_GURBIN IDO_* _Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_* _Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_* _(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_* _Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_ *_Littafi biyu 400_* *_Littafi uku 500_* *_Littafi hudu 700_* *_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK HAFSAT UMAR KABIR 2270637070

Shedar biya👇 07040727902

MTN card👇 09134848107 [11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: *_63_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Ko da akai asuba jikinta yayi tsanani sosai shi kansa yanajin jikin Amma ta Babynsa yakeyi Dan haka sallah ya tashi yayi ko masallaci Bai iya fita ba Yana idarwa yaga ko sallar bazata iyaba ya janyo qatuwar Fendi hoodie jacket dinsa ya saka Mata akan kayanta ya saka Mata hular sanyi da safa a qafa shima ya sauya kayansa zuwa Riga da wandon Balenciaga masu kauri da hula a hade ya dauketa tareda rungumeta cikin jikinsa da kyau ya fita da ita batareda ma Yan gidan kowa ya tashi sallar asubaba Dan akwai duhu sosai lokacin wasu masalllatanma ko Sallar asuban Basu idarba.

A mota ya kwantar da ita a set din gaba ya Shiga ya tada ya fice gidan.

Asibitinsu ya nufa da ita Kai tsaye Bayan ya Kira Dr Anna Daya daga cikin manyan asibitin tace tana can anan ta kwana asibitin....

Suna Isa Kai tsaye shine ya dauketa zuwa office din Dr Anna batareda yajira anzo da abun daukaba an dauketa.

Kwantar da ita yayi kan gadon patients dake office din Dr Anna na gyara Mata kwanciya cikeda kulawa da damuwa tace"

Oh my God,meya sameta? Temperature dinta is too high.

Bai Bata amsar tamnayartaba cikin kulawa yana kallon Inayar yace"

Zafin jikinta yayi yawa please do sumtin about it kafin komai...

Daqyar Inayah ta iya bude idanuwanta dasuka kumbura ta kalli Dr Anna cikin murya mata sauti a kasalance tace"

Dr Anna koina jikina ciwo...

Hawayenta ne suka gangaro yasa lallausan hannunsa ya tare tareda share Mata hawayen Yana Jin kaman ya Ciro ciwon daga jikinta ya dawo dashi nasa.

Jinta yakeyi kaman wani jaririn kwai Yana yawo a zuciyarsa bayason ya fashe ko ya bugu ko kadan.

Kallonsa Dr Anna tayi tace yaje ya zauna zataji da Inayah din.

Kallon Inayah tayi cikin kulawa da tausayawa tace"

Kunyi having sex ne?

A wahale Inayah ta rintse Ido hawayen ciki suka gangaro ta gyada Mata Kai.

Cikeda mamaki takuma cewa"

Wannan shine first time dinki?

Yes,Dr please ki rage min radadin Nan I'm in alot of pain please" ta fada cikin kosawa da azabar ciwon jikinta da zazzabi.

Sosai Dr Anna tashiga mamakin Inayah da Abbin duka lokaci daya Ashe see yanzu suka Zama intimate da juna Bayan tsawon lokacin dasuke tare.

Qafafunta ta ware ahankali tareda zare Mata wandon Dake jikinta ta kunna qaramar fitilarsu ta likitoci ta haska gurin da kyau.

Oh my God" ta fada cikin sabon tausayin Inayah sbd gurin Kam Sir AA MAJEED yagama gurjesa ba sauki..

Ba qaramar gurza da farka yayiwa gurinba Dan haka take takira nurse Daya takawo Mata abubuwan dazata buqata gurin duba yanayin na Inayah daketa hawaye tana kasa ko daga hannunta.

Yana office din zaune suka jata zuwa labour room Dinsu Dan sake dubata da kyau idan ba buqatan dinki.

Suna fita Dr Abdul daya kwana asibitin shima ya gansu da Inayah zaa wuce da ita hankaki tashe yake kallonsu ya tambayi Dr Anna meya sameta Kuma yaushe aka kawota?

Ba kwana kwana Dr Anna ta sanar Masa first sex dinta tayi ayau din shine abin yazo Mata da wahala.

Wuta ya dauke cak agurin batareda ya sake daga qafa ya bisu ba har suka shige.

Addua yayita karantowa Yana korar shedan dakeson sakasa qunci haka kawai Ya rufe Ido ya bude Yana tsananta adduarsa ya juya yabar gurin zuwa office dinsa da sauri.

Acan ciki kuwa Babu wani dinki da akai Mata duk da ta gurzu iya gurzuwa kawai dai sun Dan gogge Maya gurin da Cotton me sanyi sai allurai da pain killers sai na zazzabin jikinta me qarfi.

Ruwan zafi sosai Dr Anna ta taimakata Mata tashiga a office dinta bayan sun dawo kafin ta taimaka Mata ta kimtsa suka fito sbd zazzabin ya rage sosai ta Dan dawo hayyacinta yanda ya kamata tana tafiya da qyar ahankali suka dawo gurinsa Yana kallonta kaman zuciyarsa Zata bude agabanta sbd yanda yake jinta.

Hannunsa ya miqa ahankali ya kamota zuwa jikinsa yana kallon fuskarta dataqi kallonsa tasake narkewa jikinsa tana sako hawayen sauran ciwon da jikinta keyi koina.

Godiya yayiwa Dr Anna suka fito ta karasu har mota suka wuce lokacin garin yayi haske sosai.

Hannunsa daya na riqe da nata hannun yake driving da hannu daya sbd har lokacin jikinta da sauran zafi.

Koda suka Isa har lokacin Babu Wanda ya tashi a gidan Dan haka Kai tsaye dakinsa suka koma ya taimaka Mata da qyar tayi sallah ya kwantar da ita a jikinsa Takoma bacci kan gadonsa.....

Yanajin yanda numfashinta ke fita ahankali cikin sanyi da kasalar ciwo ya lumshe idanuwansa Yana Jin komai na duniyar daren jiyan Yana Neman dawo Masa cikin qwaqwalwa Yin hakan matsala ne garesa Dan zai iya sake buqatarta Bayan tana cikin wannan halin Kuma yasan qarasa rikice Masa zatai Dan haka ya sake lumshe ido tareda kissing kanta ahankali Yana rufe Ido ko zai samu baccin shima.

Bacci sosai sukayi sai guraren 10 ya tashi yayi wanka ya taimaka Mata tayi wanka sbd zazzabin ya Dan tafi ba lefi Amma gabaki daya jikinta yayi tsami sosai bata wani iya dogayen motsi.

Dakinta yakaita suka saka doguwar Riga Mara nauyi sbd tace batason kaya masu wando zafi Zata ringa ji agun ga pant ga wani wandon.

Suna Gama shiryawa suka fito dakin sbd ba gurin kwanciyarta a gadon dan ba qaramin ballewa yayiba.

Bakowa Palo anan tace Zata zauna dan haka ajiyeta yayi zubbi dasuke aiki kitchen ta fito kenan yace taje ta hado Mata tea me zafi takewo Mata.

Kissing din gashinta yayi ahankali Yana kallon fuskarta da duk ta narke cikin kulawa kaman zai iya cire Mata ciwon yace"

Zanje na shirya okay????

Kasa magana tayi Dan har bakinta ciwo yake Mata sbd jikinta da Babu qwari koina Kai ta daga Masa hankali tana ciko idanuwanta da Hawaye.

Idon da hawayen suka ciko yayi kissing ahankali tareda miqewa ya nufi dakinsa.

Yana barin palon Haj umma na fitowa yau kusan duka lattin tashi sukai gidan kaman hadin Baki,

Readers Also Read