Kenza eBookz

Jarababben namiji complete - Chapter 7

Jarababben namiji complete - Chapter 7

Jarababben namiji complete Chapter 7: Jarababben namiji complete Chapter 7. Da sauri julayb yayi baya ya koma ya kwanta kan doguwar kujera tamkar baisan da…

3,361 words

Da sauri julayb yayi baya ya koma ya kwanta kan doguwar kujera tamkar baisan da shigowar taba ,bare faɗarsu.

Cikin karairaya ta ƙaraso wajen sa ,kafin ta ranƙwafa ta manna masa kiss a goshi "Baby am here for You" ta faɗa tareda lafewa a kan ƙirjinsa.

Nishi ya fara saukewa sama sama,kafin ya hau tari ƙwalƙwal Cikin rawar murya yasoma mata magana "Baby welcome ,Nagode dake baki guje niba,kinga yanda rayuwa ta maida Ni Ko,ba mata,ba jin daɗi sai cuta, amma ina mai maki alƙawarin ki yarda dani mu auri juna ,a haka zan baki dukkan wani jin daɗin rayuwa ,kuma bani ba bin wasu matan bariki..." Runtse ido tayi kafin ta dakatar dashi ta hanyar ɗaga masa hannu "Heheheeee wait!,kana nufin kace mun maganar su mom gaskiya ne?" "Yes as You can see,ya zanyi haka Allah ya tsara mana,plz ɗan dafo mun light food a kicin"

Tsaki taja kafin ta miƙe "Ni ɗin ko? To ko uwata bana mata aiki bare kai banzan bazara,inma kayi hakanne don karka bani iphone ɗin kaje ka ƙarata, amma karka ƙara dangantani da kai am pure banda cuta ehe"

Taja ƙafarta tasoma tafiya tana Allah ya isana kuɗin hayan kayan da nayi

"Lateefa my love karki gujeni,Nifa yanzu shirye nake in aureki ba wani abuba"

Tsaki tayi ta banko masa ƙofar.

A compoud ma haka take ma Mairo murguɗe ,murguɗe ta sakai tabar gidan .

✍️OUM APHNAN [3/14, 06:53] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*40 - 41*

Ta ɓangaren julayb kam abun ma dariya ,ya basa wato dai duk tururuwan jama'an nan ba don Allah must of them suke tareda shiba,shiyasa kayi pretending a rayuwa yinada nasa ranan.jifa yanda wasu staff ɗin companyn sa da baima sallama ba suka arce suka bar ladansu,for all there perceptions ance masu ya haukace! Emergine🤣

Mairo kam jigaba da wankinta tayi ko bi ta kanta batayi ba tagama ta ɗauraye taje can back yard ta shanya .

Ganin duk ta gama komai yasa taje tayo wankan ta ,ta ɗakko wasu bunkuma² riga da zani ciki da alaku ,ta saka ta gingira ɗauri ,ta wuce duba wankinta,duk ko sun bushe ,nan ta kwashe ta wuce ɗakinta dasu ta goge ta kwasa zuwa sif ɗinsa

Yina kwance cikin bargo yina waya da mom ɗin sa ,ta shigo "Mom inshaallah zan fixing time ɗinda zanzo in ganku,nima kaina nayi missing ɗinku , musamman ke da lil....Eh very, very soon" Ganin hakan ta wuce tana jera kayan cikin sif ɗin comfortable

Cikin sanɗa ya sadaɗo bayanta , while wayar na saƙale a tsakanin kafaɗarsa da wuyarsa.

Bai sanyaba kawai ya cusa hannuwansa a ta tsakanin hannuwanta data ɗaga tana jerawa. Kam ya roƙo duk nonuwan a lokaci guda.

A firgice ta juyo tareda ƙwalla ƙara,kittt ya kashe wayar kafin ya juyo da ita suna fuskantar juna.

Nishi tasomayi kamar wacce tayi mugun gudu tana zazzaro ido na tsananin tsoro.

Cikin yaudararriyar muryarsa ,mai sanyin gaske ,ya fara mata magana

"Calm down sweet ,ba wani abu zan maki ba to hurt You,kawai zan saki kiji daɗine ,kema ki more baiwar da Allah ya ba ki,ko ya kikace?" Ya ƙarasa maganar yina mai ɗaga mata gira

Kuka tasomayi wuiwui "Ni ka ƙyaleni, tukuicin da zakayi mun kenan , shikenan sakeni Ni garinmu ma zan tafi" "Ohk zan sakeki yanzu,but waye zai baki kuɗin transportation?" "Allah mana,ko Bara sai inyi"

A hankali ya saketa ya soma ja da baya "Shikenan safe journey" "Uhm ?" "Allah ya kiyaye hanya" Jinjina kai tayi kafin ta tattare zanin ta sama ta ƙalƙala da gudu.

Murmushi yayi ya koma ya kwanta ,wautanta yina birgesa , saidai in ta gudu ya zaiyi ,kai ina bazata fitaba.

Da wannan ya kuma receiving kiran da mom ɗin sa ta daɗa yi masa "Son ya kuma naji ƙara ta wayar ,any thing wrong" "No at all, wata house maid ditace ta yanke da wuƙa a kicin Ni kuma na shiga ɗakko cafee da na sata ta haɗa mun bata kawo mun da wuri ba" "Ayyah kace mata ina mata sorry,let me live You so as to entertain her sympathetically"

Kirit ta kashe wayar. Da sauri ya miƙe ya nufi , window ɗin sa da yike iya hango duk motsinta ta waje

Ya juma a tsaye kafin yaga ta fito , cikin shirin tafiya,dummm yaji gabansa ya faɗi amma sai ya maze.

Har takai bakin get ta riƙe ƙofar kuma saita tsaya tana ƙarewa gidan kallo tareda sharce hawaye

Da sauri da sassarfa ta biyo hanyar da zai sadata da cikin ɗakunan sa .

Komawa yayi ya zauna for a mean time .

Can saiga ta tashigo "what brought You here,heeeee?" Daburcewa tayi ta soma inda inda.

"Nace lafiya?" "Ammm ,dama nazone inga yanayin jikinkaaaaa" tafaɗa da shagwabaɓɓiyar natural voice ɗinta. "Ohk ƙalau nike zaki iya tafiya yanzu"

"Oga wazai rinƙa ma shara ,wanki ,wanke wanke ,girki da sauransu,bazan iya tafiya in Barka a wannan yanayin ba" Ɗage kafaɗa yayi "Fine to You,go"

Shiru tayi ta tsaya tana jujjuya hannu Cikin sarƙewar murya yace"mairooooo?" A zabure ta kalleshi,au ashe yasan sunana yike cemun ke

"Ki fita kina arousing ɗina which if it reach to some limit i cant hold my self" "To" tace dukda bataji sauran me ya faɗa ba .

****** Tana fita kuma sai tausayinta ya kamasa,lallai yaga wani abu dangane dashi a ƙwarar idonta ,which bazai iya cewa ko menene ba,saidai yasan is either soyayya ko tausayi ,so what so ever i will continue to endure and meet her in action"

Wani azababben sha'awa ce ke masa rubdugu kamar me tuni cikinsa ya fara murɗa masa a guje ,yaje wajen magungunsa ya ɗakko tables ɗin rage sha'awan ya watsa a baki ya kora da ruwa.

Sai yamma lis ya fito wajen ya samu seat ya zauna yina kallon wajen a gabaɗaya da guntun gajeran wando da singlet.

Tunda ta lura dashi tai saurin zuwa ta haɗo masa cafee ta kawo masa. Sosai yayi appreciating ,dukda yina ƙyanƙyaninta hakanan ya daure ya kurɓa

"Thanks for your caring" Turo baki tayi "uhm Ni banaji" tafaɗa tareda bubbuga ƙafa "oh sorry Nagode" "To" Har tajuya tatafi saikuma ta tsaya daga can nesa tana observing ɗinsa.

Yalula duniyar tunanin su Ahmad da Zakiyya da yanda sukayi deceiving ɗinsa,komai ɗanye ya dawo masa take ransa ya soma ɓaci ,komai ya sire masa "Lallai ƴa mace shu'uma"

Cikin sanyi ta zo inda yike

"Oga dukda bakaso sakani cikin al'amarin kaba,amma zan shiga ne saboda tausayin halin da kake ciki...kayi haƙuri oga da tambayan da zan maka,shin kana du'ai kuwa?"

Murmushi yayi ,kafin ya gurgiza mata kai cikin provocating Itakuwa ta ɗauka serious "oga akwai sirri mai yawa cikin addu'a , kunci yakan ragu , zuciya ta samu salama,bakasan ba wani ƙaddara da ya gagari addu'a ba? Bari kaji wannan ayar بسم الله الرحمن الرحيم يمحوالله ما بشاء و يسبت و عنده ام الكتاب.....صدق الله العظيم

Nasan baka buƙatar in fassara maka,tunda yarankune,amma kaji addua yina canja ƙaddara,allah kasa mu dace,don allah ka fara daga yau.

"To malama inshaallah" Ita bata ma gane gatse yayi mataba ta jinjina kai ta wuce.

✍️Oum Aphnan [3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*43 - 44*

Bayan tafiyarta ne yayi shiru yina meditating maganarta ,yes she's right coz if he didnt mistaken rabonda ya ware lokaci ya zauna ya natsu don ya gabatar da addu'a shikan sa bazai iya tunawa ba,saboda yinajin shi he's containted bayi buƙatar komai a rayuwarsa ,komai in yinaso kafin ya buƙaci abun yasamu abun already mata binsa sukeyi ko a ƙasarsa balle anan ƙasar baƙar fata,da suke mutunta jar fata fiyeda tunanin me tunani,although ya haɗu da obstacles a nan nigeria wanda gaba ɗaya ya canza masa tunanin sa,duk da chance na dealing da kalan type ɗin da yike so ,da yayi.

Wucewa ciki yayi ya yo sallah ya zauna akan praying mat ɗin ya daɗe yina jero addu'a kafin ya miƙe yina sharce hawayen da baisan dalilin zubowarsu ba.

Freshup yayi ya fesa turare ,ya ɗauki keys din motarsa yayi horn ta yage masa get tana faɗin a dawo lafiya.

***** A companynsa ko office bai shigaba ya wuce wajen boutique yasa su haɗa masa kaya ,kala goma na daidai shekarun mairon

Ya wuce wajen masu cosmetics suka haɗa masa turarurrukan mata ƴan saudi, da lotions masu kyau da tsada

Suna hada komai suka zo suka amsa car keys din Sukaje suka aje masa a back seat ɗin .

Ɗan kewaye yayi a wajen kafin ya hau motarsa ya wuce gida.

Tana cikin gyaran bedroom ɗinsa taji horn ɗinsa ,a guje ta gangara ,tana haki ta buɗe get ɗin .

In a slow motion ya shigo yayi parking,a parking lot. Ta juya zata tafi yayi calling out "Heeey come" Da gudu ta dawo taɗan ranƙwafa tareda cewa "Gani oga"

Taɓa wani waje yayi a gaban motarsa saiga murfin bayan ta buɗe.

"Kwashe kayan nan ki tafi mun da su" Shiga tayi ta hau ja amma ta kasa cirewa

Cikin nishi tace "oga na kasa zoka cinciɗa mun ,ka ɗaura mun aka"

Murmushi yayi mai sauti "Oh to waye ,me gadin gidan indai wannan kayan bazaki iya ɗagawa ba ,lallai mun cika yan kasada da muke zaune a gidan nan ba tareda tsaro ba"

Murmushi tayi ta soma sosa ƙeya,tareda ranƙwashin kanta kamar taɓaɓɓiya.

"Ke meye kenan?" "Wallahi ƙaiƙayi yake mun shine nike ƙaiƙayawa" "Ja can fitar mun a mota ,karki kakkaɓamun ƙwayoyin cuta"

Sumumi sumumi ta fita ta koma wajen aikinta. Dakansa ya kwaso kayan ya shigo mata dasu.

A ciki hancin sane ya soma masa arba da daddaɗan ƙamshin ɗakin. Cikin lalube ya kutsa kai ciki,shine kaɗai abunda yikeso a wajenta ,tabbas ba laifi akwai tsafta.

Saidai rashin ita kwalliya da sanin muhallan tsaftan jiki "Is your responsibilities ai" "Oh kuma fa hakane,amma me yasa nike son involving kaina a lamarin yarinyar nan?...aah ko banza a bokan hulɗan arziƙinka bazasu shigo suga duk ƙwalisanka ba kana zaune da watannan gajan" Zuciyarsa ta basa wannan amsan

Gyaɗa kai yayi cikin alamun gamsuwa. Ya futo ya dawo falo don ya barta ta ƙarasa don yaga ko sanin ma yazo batayiba.

Ƴan mintoci kaɗan sai gata ta futo ,rusunawa tayi kafin tace "barka da hutawa " shareta yayi,wanda inda sabo tama saba da jujunsa yanzu za ayi hira dashi zai sauya kamar ba shiba.to ƴan rashin son rainin na kusa kenan.caɓe baki tayi ta juya zata fita. A hankali yayi gyaran murya wanda ya sata dakatawa.

"Kizo ki fiddomun kayan nan in gani" A sukune ,cikin taka tsantsan ta fiddo masa kayan ta shishimfuɗa a kan kujeran

"Ya kingani suna da kyau" "Sosai ma😄 ,ai ko wace akaba kayan nan ta gwaje"

"Hmm cikinsu wanne yafi burgeki ?" Wani dark maroon ɗin riga da wando ta ɗakko wanda zai sauka iya rabin cinya da ƙaramin mayafinsa ,maroon me haske

Gaskiya shikansa sun masa kyau"hmmm ashe kinsan abu me kyau?" Rufe ido tayi cikin jin kunya

"Now cire kayanki ki je ki gwada mun in gani?" Sakin baki tayi tana kallonsa "baki jini bane?" "Au ni ɗin?😳" "Eh can zaki" "To" tace Ta je ɗakin da ya nuna mata tanayi tana waige waige ta saka kayan ta dawo

Cif cif jikinta kawai saita wani rikiɗe tazama irin yaran hutun nan

"Hmm kamar gaske ,ana knocking head ɗin za aji empty" ita bata ma gane me yake nufiba,tana murmushi tana shinshinan hammata

"Ke stay comfortable,me ye haka" "Eh ina tsoron kar inmasu wari da kayane ,inata buga tsami na kwan biyu ban wanka ba" "Ooops ai kaji tsiyan,to akan me" "Kai sanyi ake yi " "Hhhhheyyshhh sharafffff!!" Ya buga mata tsawa ,kawai sai ƙwalla ,idonta yayi narai narai zata fara kuka.

Takalmin kayan tombs ya watso mata ,haɗi da turare oya saka ki tattare kayanki kikai can ɗakin yanzu shine ɗakinki nasa sabon me gadi yanzu haka yina hanyar zuwa so ,duk abun babanki very important i mean kisaka a jaka ki kawo ciki,sauran naki kuwa ki barsu zan sashi ya fiddasu ya ƙona" Zaro ido tayi "Dan allah kayi haƙuri nifa inason kayan saƙina ,Adda mai hura ta haɗamun" Yanda tayi narai narai da fuskane ta basa tausay "Shikenan ki ɗauka...maza jeki kwaso kizo ki rakani wani waje" "To barama sai in ciro masu kayan daganan sai in maida nawa" "Ke banson shashanci ,nakine duka " "Mene?" "Eh jeki kawai" "Nagode ,allah ya ƙara buɗi ya yaye maka duk damuwarka" Lumshe ido yayi kafin yace "amin wuce dai yamma nayi" don har cikin ransa yaji daɗin adduan.

Da tsallen murna tafita,can gaban corridor ɗin ta tsaya tana daɗa kallon kanta ta glass din wajen _Ni kuwa nace mairo kinyi ɗanɗas ,koni kamar in sureki in gudu ,abunda yarage maki saka braziya don wainnan nonuwan sun balagen da yakamata a sakayasu ,bawai kina yawo jiki ba komai ba_

Jin knocking ɗin gate ɗin tayi wajen da sauri. Ɗaya daga cikin security ɗin kamfaninsa ne ya shigo ,cikin uniform ɗinsa "Good afternoon ma" Turo baki tayi "kai ka sanshi,ni inzaka wucene ka wuce ogan nanan ciki" ta wuce ɗakin gadinsa ta barsa a nan tsaye.

Hangame baki yayi cikin mamaki "Jidai tsaleliyar yarinya saidai ba turanci,murya wani kala kamar na fulanin jeji?" A haka yaje wajen varenda ɗin ya tsaya yina jiran ai masa iso.

Da ƙullin kayansu ta fito yuuuuu da wasu tsoffin tabarma "Au baka shigaba?" "Eh kimun iso wajensa" Ca'be baki tayi ta wuce ciki

Tana shiga wani ƙarni mai maƙaƙi ya turnuƙo masa ,murya a maƙoshi ya hau bala'i "ke ,out with that rubbush!" ,Tsuru tsuru tayi da ido ta aje kayan tana kallonsa.

"Kifitar mun da wainnan gabages ɗin nace" Dagudu tafita dasu "to wai yace gayi can a waje" A karce ya biyota "I said out with it" A karce ta ƙara shikuma ya tsaya sakamakon kaciɓis da yayi da security ɗin.

Cak ya tsaya yina maida numfashi. Kafin ya masa bayanin [3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*45 - 46*

Shidai security tsuru² yayi da ido,cikin mamakin dramansu,to waye wannan yarinyar,kuma meye alaƙar da ke tsakaninsu?

"Go to your destination" "Yes sir!"

Can back yard taje ta adana shirginta ,kafin ta kakkaɓe jikinta ta fito.

Kallom up and down yayi mata. Tsirrr nonuwanta suka soku masa cikin ƙwarar idonsa. "Amm eh ai mu shiga motan" ya faɗa da murya kyarma.kafin ya buɗe mata ƙofan tashiga ya kewaya wajen driver yaja tunkafinma ya nufosa ya kware get,dagani namiji ya karɓi aikin😄

Wajen wani beuty saloon ya kaita,suka shigo wajen a tare,tuni ta diririce ganin mutane sun zuba masu na mujiya

Jikinta ne ya fara karkarwa,ƙasa ² tace "Oga mu koma ,tsoro da kunya nakeji" "Common ,ok" ya janyo kafaɗarta sosai ya maƙalota a jikinsa ,luf ta lafe ,sam ta manta meye tsakaninsu

A reception ɗin yayi masu waje mai kyau,kafin ya kwantarda murya yina mata bayani ƙasa ²

Har mai wajen ta Zo "sir, akwai normal services da mukeyi akwai na Vip wanne zaa yi maku?" "Which one is the must?" "Ah vip ɗin" "Ohk shi za ayi mata" Takardan list ɗim services ɗinsu ta miƙo masa

"Kuyi selecting abubuwan da za ayi mata"

"Mention all " "Muna wankin ƙafa ,kitso kala² ,Lalle, gyaran ƙunba,wankin gashi kala davam² ,akwai stretcing ,straming ,wash and set,Retourching dadai sauransu,ita duk wacce takeso zata faɗa"

"Ai mata wankin ƙafan ,sannan gashin i dont know what to said amma ta buɗe maki ki gani"

Murmushi tayi "ohk ai akwai ɗaki na musamman na yan vip kuzo mu shiga"

Ɗakine mai kyau sanyin ac ya maimaye ɗakin ,sam ba hayaniya kamar ba a wajenba.

Suna shiga ta mayar ta rufe ƙofar A hankali mauro ta jaye ɗan veil ɗin "Chai🥺 me zan gani haka duk gayunnan "

"Ki gyarata sosai ko nawane zan biya bara inje in dawo" Jinjina kai kurum tayi,ta fita ta kira yaran wajen ,ta umurci ɗaya ta kwance danƙararren kitson,ɗayan kuma ta saka ƙafarta a abun wankin ƙafar ta fata jiƙawa

Sun ci wuya kafin su gama ,itakam me saloon ,yakushi da futina ne ya isheta ,ta fiddota a cikin injin ,don ita cewa tayi suna ƙokarin soyata

Ƙarshe da handdrayer aka ƙarasa steaming ɗin,don acewarsu irin gashinnan bai dace da relaxer ba

Tsaf suka gyare suka mulmuleshi suka maisheshi donut jibgege

Fiyau fuskarta ya zama sai ɗimin gashi ashe harda shi yake daɗa munanata.

Kowa a wajen janta a jiki sukeyi,ganin ta rikiɗe sak balarabiya daga me tambayanta ko ita blood sister ɗin julayb ne sai masu ,son ta haɗasu dashi.

Itadai murmushi tayita masu

A wajen wata ta bata complimentary card ɗinta wai ta kirata a waya in taje gida zasuyi magana

Karɓa tayi kurum tana jujjuyawa ,kafin tabita da "to"

Sai kiran magrib yazo ,ya biya bill ɗinsa yace a fito da ita yina mota.

_Kai ala barmu da masu sonmu🤸‍♀️🎧🎺🎷 Me sanka abin kasoshi ,maƙiyinka abin gudune🏌️‍♀️🚴‍♀️🎷🎺Haƙiƙa naji daɗi kuma na yabi masu sona🎺🚴‍♀️🎷..._ _Ni Oum aphnan na ji daɗin soyayyarda kuke nuna mun a koda yaushe,ku cigaba da jan time ɗinku ƴan vip week end ɗina nakune🤪 Zamusha abubuwa fa🙈Karki yarda ki missing akwai gumurzu week end ɗinnan ,don ni kaina na matsu,dont mind mun ɗan bada iska_ _Don haka koba datas inada masoya,don haka zamuyi posting duk abunda zai faru yafaru🎷🏌️‍♀️🎺🤣_

Oum aphnan [3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

_This page is wholly dedicated to you , *Maman yaseer* kiyi duk yanda kikaso dashi,sannan inama yarana happy friday,allah ya inganta muna rayuwarsu kan fiɗra al islam👏_

*47 - 48*

Tana shiga yaja suka wuce batareda ya kalli direction ɗinta ba. Cikinta ne ya bada ƙululu! Murmushi yayi "Maeryam kardai bakici abinciba ,tun kafin mu fito" ya faɗa tareda kunna wutar motan.

Ɗago dakai tayi kafin tace "uhmmm" Kawai sakin baki yayi yina mata kallon mamaki,cikin tsananin ruɗewa.sam yama manta tuƙi yikeyi saida yaji jeran gwanon horn ta bayansa. Da alamu kowa yina ujilan ya koma gidajen shi kasantuwar magriba tayi.

Cikin hanzari ya sauka daga kan kwaltan kafin ya kashe ,motar nan ya zuba tagumi hannu bibbiyu yina kallon ta.

"Oga menene?🥺" "Hmmm tsakani da allah mairo kece kuwa? Kinga yanda kika koma? Subhanallah dama ke kyakyawace har haka? Ayya na so sakin product me kyau,mairo i've never met a wonderful lady like you mairo,mairo i like you face,skin and your struxture entirely ,hmmm had It been you're Wise ,i must marry you..." Kumbura baki tayi gaba cikin sigar shagwaɓa "Oga ni kana ta shuranshi" lakuce mata hanci yayi "Hmmm shi kaɗai ya rage mun in canja wannan voice ɗin of your ,in mai dake classical lady,and vast educated" "To" tace tana sunkuyar da kai

Stretching hannunsa yayi zuwa bayan motan ya ɗakko wata ƙatuwar leda mai tambarin sunan inda yaje ya suyo ice cream ɗin Shawarma ya ciro ya ajuye mata akan cinyarta "Oya kici kafin mukai gida banason yunwa yina mun punishing ɗinki" Zarowa tayi ta warware naɗin gabaɗaya Kyaɓe fuska tayi,ta saka yatsa ta lakato cream din ciki,sannan ta lanɗa.

Furzo shi waje yayi kafin yace"what?" "Ba daɗi" "Eh and you must eat haka zaki saba,and baa warware shi haka,ya side zakici"ya miƙa mata vanilla ice cream Karba tayi tana haɗe rai tana cusawa "shi kuwa rafka tagumi yayi ,yina kallon yanda take cuccusa shi unwillingly.

Mommotsa baki yakeyi yina kallon shape ɗin bakin nata yina tunanin yanda in zaiyi mata kiss ,zai masa daɗi"Oushhh see her pink lips"

Rabi taci ta farke bakin ice cream ɗin ,ta kafa kai kamar ta sama koko lolz. "Oh ,ba haka ake shaba ,still saida ya koya mata" ba laifi yayi mata daɗi tunda ta saba shan madaran shanu da sauransu

Gyatsa tayi ta aje tana masa godiya "Caf kardai har kin ƙoshi ɗan wannan da kikaci duk kukan da cikin keyi?" "Uhm ,ni fa yarinyane ,banda ƙaton shiki shaurin girmane" "Ai to yayi,nagode da kika fada mun lavel ɗinki ,saboda in san yanda zan dealing da ke" "Van ganeba" "Karki damu with time"

*****

Suna shiga gidan tayi ɗakin da ya bata da gudu don gudanar da sallah ,shikuma ya tsaya a masallacin dake manne da gidan.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull