Kenza eBookz

Jarababben namiji complete - Chapter 8

Jarababben namiji complete - Chapter 8

Jarababben namiji complete Chapter 8: Jarababben namiji complete Chapter 8. Zaunawa tayi akan darduman ta fara jan carbi bata tashi ba saida taji kiran…

3,348 words

Zaunawa tayi akan darduman ta fara jan carbi bata tashi ba saida taji kiran sallah.sannan ta miƙe ta daura ishai ta hanyar bin sallahn masallacin.

_Akwai falala mai yawa tsakanin magriba da isha,anason mutum yayi addua a wannan lokacin,haka nan kuma ɗalibai anaso suna karatu a wannan lokacin saboda akwai albarka a wannan lokacin .allah kasa mu dace_

Shafai da wutr ta ɗaura kafin ta rufe da salatin annabi ,ta ɗage darduman ta kakkaɓe tayi folding. _Ina ƴan mata marasa yin shafai da wutr da walha ,wai sallan tsoffine ,to nidai nace inasha neman aljanna ba babba ba yarone?,kuma duk aljanna ɗaya aka tanazarwa budurwa da tsohuwa,wanda yafi aiki shine da morewan_

***

A falo ya zauna yaci nasa abincin da ta sayo ,kafin ya soma ƙwalla mata kira "Ooohuuuu ,wannan mutumin ya isheni to me kuma zan masa?"

Amsawa tayi tafito cikin hijabin sallan nata. Tunda ta shigo yike kallonta har ta samu waje can nesa da inda yike ,ta lanƙwashe ƙafa a ƙasa ta zauna a kan carfet ɗin floor ɗin.

"No miƙe tsaye,zo nan cire hijab ɗinnan" mairo ba kai miƙewa tayi ta cire hijabin "Wow come on ,zo inga gyaran" Zuwa tayi ta ɗago masa ƙafar,caraf ya cafki ƙafar yina luguiguitashi kamar auduga. Yina fuzgo numfashi da ƙyar.

Ɗan janye ƙafar tayi ,kafin ta zame hulan kanta ta turo masa kan nata.

Janyota jikinsa yayi ya rungume ta tsantsan, ya saka hannu ya barbaza gashin kan nata,kafin ya cusa kansa cikin gashin kan nata yina shinshine shinshine yina lumshe ido,ƙamshinta yina tayar masa da duk wani sexual arousal ɗinsa.

Kicikicin ƙwace kanta take ƙoƙarin yi,amma ta kasa saboda da tayi motsi za taji kamar gashin kanta zai cire.

Don dole ta daina motsi ta saki jiki .

Happy friday my fans🥰 [3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*BONUS*

*49 - 50*

Gogan ya samu sake,jin ta daina kici kici ya aza ta samune kawai sai ya tallafo kumatunta yina ƙoƙarin kamo ƴar ficilin pink lips ɗinta da sukafi tsaya masa a rai.

Da ƙarfi ta hankaɗasa ta miƙe,tana maida numfashi.

Da wani irin murya kamar na ƴan maye ,idonsa ya wani canja .

"Come on baby ,i want to puck you ,plz ki barni in ɗanɗani kalar gindinki inji...plz" ya faɗa tareda zabura ya biyota zai cafkota,Tsoro ya bata da sauri ta zille ta falla a guje zuwa ɗakinta ta ɓamo.

Numfashinsa da ƙyar ya ringa fizgoshi,da sauri yasa hannunsa ɗaya ya dafe ƙirjinsa ,ɗayan kuma ya dafa mararsa.a haka ya watse batareda yasan inda kansa yike ba.

Tunda ta shiga ɗakinta kam kuka takeyi,kewar iyayenta sun mata rubdugu ,ba abunda takeso irin ta jita a jikin mamanta,ko suna wani hali ?ohooo"

*****

Julayb tunda ya kife anan ,bai ƙara sanin imda kansa yikeba ,har asuba. Cikin sanɗa itakuma tafito don tayi ta girka abunda zataci kafin ya tashi.

Tuntuɓe yayi da jikinsa,anan ta faɗo kan jikinsa .ƙara tasaki kafin ta miƙe takuma tagataga ta kuma faɗowa jikinsa,sannan ta kara ƙwalla ihu. Duk zatonta gamo tayi ,batasan shine ba.

Ƙaranta shi ya farkar dashi,da sauri ya rumfaceta ya riƙe,luuu tayi ta faɗa jikinsa,don kwatakwata bata hayyacinta...jujjuyata ya shigayi ganin numfashinta na sama² yasa ya hau girgizata yina ƙwala kiran sunanta.

Wallll tayi da ido kafin ta zabura zata fyalla da gudu. Caraf yakamota ya rungume yina karanta mata ayatulkursiyy....sunjima ahaka kafin ta dashe da wani irin kuka me tsuma zuciya

Jikinsa ne ya fara rawa kar²kar. "Mairo meya faru nine? To kiyi haƙuri ,kinji sorry bazan kuma yi maki abunda nayi maki jiyaba kinji" ya faɗa muryarsa na rawa ,kamar zai fashe da kuka,ga 🍌 ɗinsa ta gallaro masa ,kuma still cikinsa na ƙara tsananta yi masa ciwo.

"Mairo buɗe idonki ki ganni ,nine ju'ayb ɗinki ,shaawarki zai halakani ,saidai na gummaci in mutu akan in maki abunda bakiso" Buɗa idonta tayi walarrrrr!

Kafin tayi sauri ta miƙe zaune "Oga kaga ka kuma ko?" "Sorry maryam na daina daga yau..." Ya faɗa hannunsa duk biyun riƙe da mararsa.

Wani muguwar gumine ya hau tsattsafo masa a duk kafan gashinsa. Tsorone ya kama mairo,rugowa tayi ta ƙanƙamesa "Oga don allah karka mutu😭" sai hawaye shau shau. Sa hannu yayi ya cireta a jikinsa yina girgiza mata kai.

"Kar muyi haka dake mairona,na yarda in mutu don in bi abunda kike so kinji,taimaka ki kiramun likitana"

"A'ina?" Nuna mata kujeran da ya tashi akai yayi Da sauri taje ta ɗakko wayar ta miƙo masa Danna voice search yayi ,ya faɗa sunan da yasawa likitan sunan yayi appearing ya danna kira yina shirin tsinkewa ya ɗaga

Cikin wahalalliyan murya yace "kazo i needs ur help" ya kauda kai kurum yasoma gurmususu yina ,jan numfashi

Faɗawa jikinsa tayi ta rushe da kuka,"oga tashi kaimun duk abunda zaka yimun inhar zaka samu lafiyan"

Har wajen 8:00 na safe suna a wannan yanayin ,shikam alokacinma ko gane wanda yike kansa bai iya yi. Banda mairo da ta ruƙunƙumesa kamar zata shige cikinsa.

Tsiyyyy aka turo ƙofar ɗakin ,batayi yunƙurin miƙewa ba ,don tasan likitane kaɗai zai shigo a wannan lokacin

Cikin ƙaraji masu shigowar suka saki kayan hannunsu tim a ƙasa ,kafin su ƙwalla kiran "MAIRO" Atare. Cikin furgici da ruɗewa ta miƙe tana zare ido ,kamar wacce tayiwa sarki ƙarya ,murya na rawa tace "Na...na'ammm" Matar ne ta finciko ta ta wanketa da mari ,tuni ƙarfin marin ya kifar da ita ta ƙumu da ƙasa ,saiga haɓo sharrrr jini ya kece

"Ashe ke karuwace!"

Oum Aphnan✍️

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*51 - 52*

Girgiza kai tayi ,ta fyalla da gudu bayan baban ta riƙesa ta baya.

"Useni,wadu muyal mama"(please, am sorry mama) Tafaɗa tana leƙo da wuyanta ,ta bayan baban nata.

Fizgota daga bayanshi yayi "ko'anufata(meye haka?)...ko'a wanta nu'a ,maroyanki oga"(me kikeyi ajikin oga ehem) Zubewa tayi a ƙasa ta fara basu haƙuri a gabaɗaya,don dai yau batasan azaban da zata shaba.

Cikin fushi maman tazo takuma fizgota ,ta shaƙe a bango"Gara in kasheki insan ni nakashe ki da kaina,nayi nadamar haihuwarki mairo..." Cikin layi julayb yazo ya fincike mairon a hannun maman "Mama mairo bata da laifi nine me laifin mairo tausayina ya sata aikata abunda kuka gani tayi,amma ba halinta bane" Girgiza kai tayi ,kafin tasoma caɓa masa magana "Ƙarya kake makiri ,waye baisan kaiɗin fajiri bane ,mai lalata ɗuyoyin jama'a ba,ni dama tunda maigidana ya bani labarinka ,hankalina ke wajen ƴata don gudun kar alalata mun ita...jiki mairo yanda kika fitsare ,ina shigar mu ta gado ,kin yasar kin rataya na yahudu da nasara,wannan in a hanya na ganki ba abunda zsi hana inkiraki kahura!,inacan jeji ana zaginmu mun barki a binni kinyi kwantai ba miji ,to yau ,baki ƙara kwana garin nan.kuma da munje ɗanlami zaki aura me rake ɗan wajen adda sa'ade kinji na gaya maki zamu huce shashasha..." Ta dada fincukarta keey tayi hanyar waje da ita ,tamkar itace mijin shikam baban saidai yabi kayansu ya shiga tsuntowa,a lokacin kuwa julayb ko ƙarfin magana bashi dashi bare ya iya tashi,sai hawaye kurum dake gangara masa a kwamin ido ,yina ɗago masu hannu.

Har sunkai kofar tana janta a daidai wajen ƙofa ta kakare ƙafarta taƙi bari su fita. Faɗi take "mama vallude oga zai mutu firtam !yaunu mota likita... Nidi haje likita😭 Miwawan nafturgo wayama shur,useniiii"(mama ku taimakawa oga zai iya mutuwa,inkuka ƙyalesa,ku kira masa likitansa ,ki banni in ɗauki wayarsa in kira masa plzzz) Itakam ,banda jibganta ba abunda takeyi saidai taƙi sakin ƙofar bare su wuce ,kuma bakinta yaƙi mutuwa,itafa lallai sai a barta taje takira masa likita

Tausayin yarinyar ne ya kama baba mai gadin ,a hankali ya sunkuyo ya zaro ƙafarta ,da tasagala cikin glass ta maƙalƙake ƙofar dashi,tuni ya cako naman ƙafan jini na tattatsi,aikuwa yina ciro ƙafar naman wajen ya kwalɓo.

Amma ko jin zafin batayiba ,taruga a guje wajensa tana girgizashi ,kafin ta ɗaura kunnenta akan ƙirjinsa,jin yina numfashi yasa ta ɗingisa ,ta ɗakko wayarsa ta kuma kiran likitan Hello" yace amma a maimakon ta vasa amsa saita fashe da kuka "baku cancanci zama jagororin al'ummaba ,sai ya mutune sannan zakazo? Kaico da masu hali irin naku" kitttt ta kashe wayar.

Komawa ƙasa wajensa tayi ta ranƙwafa daidai kunnensa "kayi haƙuri ogana ,yanzunnan likita zaizo ya rabaka da wannan ciwon" Zabura mama tayi zata kuma janyota ta daka,saidai da sauri baban ya ruƙota zuwa wajen varenda.

Ruwan ɗimi ta samu ta kaɗa masa gishiri,dukda vatasan aikinda zai masaba itadai ta yi hakanne don taga yina ciwon ciki ,kuma itama in zatayi period dabaran da takeyi kenan.

Kafa masa a baki tayi bayan ta tofa masa ,qulhuwalkahu uku da fatiha da ayatul kursiy,daƙyar ya iya haɗiya saidai yina gamasha,cikinsa ya wani ɗaure masa kam.

Da ƙarfi ya jawota ya matse ,kafin ya cusa bakinsa cikin nata yahau tsotsa da ƙarfin gaske kamar zai tsinke bakin ,kafin kuma shaaaaa wani irin ruwa ya shiga bulbula tuni yagama jiƙe wandonsa ,saidai bai damuba don yiba fitarwa wani zufan daɗi ya fara keto masa ,a hankali ya sake,itakam idanuwarta na runtse bamda kuka ba abunda takeyi.

Rarrashinta ya shigayi,a hankali ya janyo ƙafarta yina shafa gefen wajen ciwon "Kiyi haƙuri mairona ni na ja maki,amma daga yau dani dake bazamu ƙara kukan yinƙurin rabuwa va,nagode da kulawar da kika bani wanda mafi yawan mutane suja gaza bani tubdaga kan ƴan matana,amininina kai harna da likitana ,i can call you wife and i will not regret it,zaki aureni mairo ?"

Zaro ido tayi waje kafin ta miƙe da sauri,a guje ya kamota ya ruƙe. "Yes i mean it,ki aureni mairona,kicigaba da kula dani daga inda kika tsaya ,nasan ke ɗin me tausayine,don allah karkice aah ,balle ki bada damar da zaa aura naki ɗan lami inkin hakan kincuceni ,kin cucemu,kin cutarda zuciyar da je myradin ganin mun kasance ƙarƙashin inuwa ɗaya wato aure. Mairo ban taɓa kallon wata ƴa mace da kallon aureba sai a kanki ,plz karki watsamun ƙasa a ido..."

"A'ah zan cutar dakaine oga daga ƙarshe in cutar da kaina da ƴaƴana,kai mai kuɗine mukuma talakwa masu nema a ƙarƙashinka,kai balarabene ,mukuma hukatattun filanin daji masu kiwon dabbobi,kai me ilimine nikuma jahila ,kaiii..."

"Mairoooo!" Ya dakatar da ita tahanyar ƙwalla mata kira. "Ina sonki mairi,waennan qualityn nawa sunakeso muyi sharing su zana namu tare,ki aureni don mu haɗe ajina ni dake,ki aureni sai in inganta rayuwarmu da ta zuri'armu anan gaba,ki aureni karki duba koni waye,dinni sonki nake saboda gazawar da kika lissafo naki,ke ni banma san ina sonki ba sai da naga mama zata rabamu don haka don allah..."

"Dakata julayb,niba ƴar kaina bace ,kar kaga ina giɗiri² akanka ka ɗauka soyayyace ,aah banmasan sonva ,kawai tausayinka nikeyi,don gaja banda zaɓi sai zaɓin iyayena"

"Ki ya haƙuri mairo karki raunana rayuwarki saboda ni don allah"

"Ni cikani inje innemi gafarar mahaliccina da iyayena ,tunda dai kai kaji sauƙi"

Zai kuma magana,dukkansu suka dawo ɗakin ciki harda likitan. Sulmuyowa ƙasa yayi da sauri yaje gabansu maman ya gurfana kafin ya fashe masu da kuka "Mama ku bani mairo,ko kuma inyi hauka,ko in kashe kaina"

Jinjina kai likitan yayi cikin tausayawa,gabaɗaya ya burkice gashin kansa ya burkiɗe ,kamar wulaƙantattun misakan larabawannan

A hankali baban ya kamosa ya rubgume "Naji komai gameda cutanka abakin likitanka,haƙika na tausaya kuma kobaka roƙaba zan baka mairo ka aureta ,koda auren huce shaawa ne ,kafin kasama matar da tayi maka ,allah ya gani banbar rai ya salwanta sanadiyyar damata ba"

"Babansu bazanva jarababben namiji yarinyata dako ƙwari da haɗe ƙashi batayiba,kafin ya ɓararraka mun yarinya ita kenan garemu"

"Nagama magana fatsime ,kaje ka shaidawa iyayenka ,yaro kota salulane su tsaida ranar ɗaurin aure"

Fashewa da kuka yayi kawai sai ya rumfaceshi ya rungume

Oum aphnan [3/14, 07:03] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*53 - 54*

"Babansu wannan mutumin zaka bawa ƴa da bamusan usulinsa ba?" "Ai almuslim akhul muslim ,ke yasan asalin naki ƴan ne,da yasota tsakani da allah?" "Yo ai auren hushe sha'awa zaiyi daga zaran ya gama da ita kuwa ,sakko maka ƴanka zaiyi kaga kasamu abin faɗi a ƙauye ankawo maka ƙaramar bazawara an ajiye"

Cikin kuka julayb ya waigo ,lulun idonsa sunyi jajir "Mama kisoni don allah ,kamar yanda zakiso ƴarki mairo nikuma nayi maki alƙawarin samuna ɗa na halak ,me riƙe amana tsakani da allah...barama ku gani" wayarsa yaje da gudu ya ɗauka ya kira abbansa,itakam ta ɓangaren mama tsuke baki tayi don ita ba alaman sassautowa a tare da ita.

Mairo kam jirine yike kwasanta sakamakon raɗaɗin ciwon da ya dawo mata gabaɗaya ,can gefe ta koma ,ta riƙe ƙafan katakam tana kuka maras sauti,so kojin gaddamarsu ma batayi.

Cikin dasashiyar murya ya gaisheda baban nasa kafin ya cigaba da yimasa bayani da turanci, bayan yasa wayar a handafree

"Abbey Nasama mata zanyi aure a inda nike,amma yarinyar ƴar talakawa ne,kuma ma mai aikina ne,abbey ta taimakeni dayawa a baya,bayan kowa ya zambaceni ya juyamun baya,abbey ba abunda zanyi in biyata sai auranta. Gashi ina fama da reproductive health problem...(sosa ƙeya yayi kamar yina kallonsa,a gabansa) abbey ina buƙatar assistance,to amma iyayenta sunƙi yarda kai comfirming masu zaku nema mun auranta plz...dont think is a provocations,gama likitana zai maka bayani,kuma yinajin turanci zai fassara masu maganarmu nu dakai"

"Da farko dai julayb ba abunda zance sai alhamdulillah,don ni a kullum ba babban burina da addu"ata sai allah ya baka macen ƙwarai da zata soka tsakani da allah ,ku so juna don ku gina rayuwa mai tsafta...hmmmm julayb nasan abunda ke faruwa da rayuwarka tun farkon balaganka kawo yau,dukda abubuwan da kake aiwatarwa,allah ya sani ina taking measures na gyara saidai ummanka ita take restricting ɗina da son zuciyarta ,wai ita ɗanta na garine,and inaso kasani sanda nazo nigeria naji labarin abunda kake aikatawa har yaso ƙazanta,kuma nasan ka kwana tareda mace a ranar ,dukda ban nuna maka ba,amma nacigaba da bin ka da addu'a...kuma duk iftila'an da suka dinga faruwa dakai da masaniyata ,sannan naji daɗin hakan ,so duk abunda likitan ka zai faɗamun is just like mere repeatations,so...ja shaidawa iyayen matanka zamuzo nan da kwana biyar masu zuwa da yardan allah...dukda nasan basa fahimtana kamar yanda ja faɗamun ,inaso kai doctor ka miƙa masu saƙon godiyata,kafin mu iso...kaikuma likita nagode da taimakon da ka bani na ganin yarona ya shiryu,allah yayi albarka ya baka ƴaƴa nagari masu tarbiyya na gode...yaro expect our coming as scheduled" "Thank you dad ,must to jubilate,my regard to kowa da kowa kafin in kawo masu amarya" Dariya yayi kafin sukayi sallama suka rabu.

Nan likitan ya shaida masu komai ,harda saƙon godiyan abba Dukda maman bata yarda ba,a tubaninta zasu yi masu halin ƴan bokone dole ta haƙura don taga mijin nata yasoma ɗaukan zafi da ita.

******

"To ai saikizo mutafi ko tunda burinki ya cika ƴar kanki?" "Go where? Don allah ku zauna anan tareda mairo har a ɗaura auren ,akwai part dayawa a cikin gidannan wanda ko gani na ma bazakuna yiba" "A'ah bazan zauna gida ɗaya da surukina ba,kuma dole yau mu koma mu shaidawa dangi ,sha'anin aure ba wasaba" "Shikenan ku ɗaga mun ƙafa zuwa yamma zan sa anemo muku flight da zai kaiku ,don naji baba mai shara ta taɓa shadamun garinku da nisa" Jinjina kai kurum tayi ,dondai batasan meye flight ɗinba.suja ja kayansu suka fita.

Corner ɗinda mairon take ya nufa,anan ya risketa tayi zufa sharkaf sai kuka take hannu riƙe da ciwo

"Subhanallah,likita zo kaga ni" yafaɗa tareda janyota daga wajen. Da sauri ya cire hannunsa akanta yina faɗin "sorry ɗan taka ki fito ok?" Miƙewa tayi amma ta kasa ɗaga ƙafa sakamakon kwailewan da yayi gashi yasoma fushi ya tashi

Ganin haka ya kauda kai ,cak ya ɗagata ya kawota tsakiyar falon ya dire.

Murmushi likitan yayi ,kafin ya ƙaraso ya saka gwuiwoyinsa a ƙasa yina duba ,ciwon

"Sai anyi dresaing ciwon ,kuma ta samu luxation(gocewar ƙashi) a yatsan nan"

"Ooops to abata special care,amma a hankali kasan she's my soul mate in taji zafi sharing zugin zamuyi" "Ohk sir julayb,babban ango🤪" "Tsokanata ma kakeyi ko? Yes i mean it" yafaɗa with a serious tune

Ɗagata yayi ya maida kan kujera ya rungumota kafin ya saƙalo masa ƙafan ta ƙasa Cuno baki gaba tayi ,tana tuttureshi

"Uhm ni ka bari ,ka sakeni" "Sorry baby,zaa duba ciwonkine banson ki gani bare ki damu

"To naji nidai cikani bazan kallaba" Murmushi yayi kafin ya saketa.

Aikuwa likitan na saka gauze da ruwan wankin ciwon da ya haɗa ta fasa ihu ,ta janye ƙafanta Tana lailayawa tana daɗa kuka

Dubara yayi mata yayi farat ya cafki ƙafan ya sauke ƙasa ,ya maida ta ƙasan cinyanta kafin ya rungumeta tsantsan,yanda bazata iya motsiba.

Daurewa tayi tana squeezing fuska har aja wawwanke,sai kuma aikin wato gyaran gocewan

Yina taɓan wajen ta canyara kuka,wanda har iyayenta dake waje saida sukaji,aikuwa a sukwane suka yo ɗakin.

Yina ganin zata basu matsala kawai sai ya maida bakinsa cikin nata ya rufe ,yina aika mata da saƙonda bai shirya bata a yanzu ba.

Mutsu² takeyi ,tanason yin magana babu hali ,har ta ɗan natsu ,inda wani abu yaringa fizgarta,da yadanne kaso 80 na jin zafin,tuni ta sona manta inda take.

Tayi luuuu ta saki jiki ,a jikinsa . Shikuwa likita yashiga aikinsa safely.

Cikin tsere² iyayenta suka shigo,turus sukayi ganin abunda ke faruwa ,da sauri sukayi baya suka koma da sauri

"Uhmuhum sha'anin balaraben mutum...sha'aninsa sai a barsa"

"Eh aifa in ya ƙaƙule maka ƴarka duk zaku gane maga yanda zai auretan,ni garama kawai ayi auran nan nan kusa in huta da zullumi"

"To banda abunki baki ganin gyaran ciwon da kika ji mata akeyi? In bai kula da itaba,da yanzu bata hargitsa gidan nan da kuka ba?"

"Ku dai kuka juyota ,ni ina ruwana"

Oum Aphnan [3/14, 07:03] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*55 - 56*

Waya kawai yayi airport ɗin yasa ,su turo agents ɗinsu ,suyi masu hidimar komai na tafiyar.

Aikuwa cikin ɗan ƙanƙanin lokaci sai gasu,anan sukayi detecting komai na datas ɗinsu suka tafi akan jirginsu zata tashi ƙarfe biyar zuwa garin yola.

Duk juyejuyen da mama tasoyi akan itafa lallai bazata hau jirgiba,mairo tayita bata haƙuri dukda itama tsoron takeji.

Basu kwashi shirginsuba daga su sai halinsu suka wuce.

Har airports ɗin julayb ya kaisu da kansa ,kuma ya tsaya yaga tashinsu,bayan ya bawa mairo waya ƴar mai kyau,,da fari taƙi karɓa saida yace mata ai don basu san garin su bane in zasuzo ai masu kwatance,da ƙyar da jiɓin goshi ta karɓa.sauri sauri ya nuna mata inda ake kunnawa da kashewa,da wajen ɗaukan kira da kashewa . though ansha dramar wajen tirkanuyar hawa jirgin, ma'aikatan saida sukayita darawa,saidai ba hantara saina tsokana,kasantuwar suna tareda masu ƙumbar susa.

Sai gurin ƙarfe taran dare kafin motan shanun da sukayi haya daga ƙarshen ƙauyen da zai kaisu jejinsu ,ya kaisu gida.

Tun suna hanya tsegumi yakaiwa ƴan garin wai ga su fatsime nan sun dawo da balarabiya.

Aikuwa damƙam suka tadda mutanen jejin cikin gidansu.banda ƴan uwansu da duk suka firfito daga bukkokinsu.

"Jauro wannan wacece?" Mairo ce tazo ta zube a gaban baffan nata,wanda yike limamin jumu'a kuma maɗaurin auren duk ƴan jejin.

"Baffa... Ina yini?" Juyowa yayi cikin mamakin jin an gaisheshi da hausa...dukda kamar yaso ɗago muryan" "Hokkam,wakkati...No indema?"( Excuse me,waye sunanki ?) "Baffa,min inde am mairo fah"(Baffa mairo ne fa😄) Ruƙo hannunta yayi ,yina "Ƴata ce mairo muka gaza ganewa? Ashsha anyi abun kunya...kodayike laifin kane jauro" Nan kowa yayi masu barka da zuwa ,aka warwatse duk da sun sha mamakin dawowarsu da sauri hakannan.

A daren baba maigadi ya shaidwa ƴan uwansa maganar auren,saidai dukkansu ƙinyarda sukayi,sai baffa madu ne (liman) ya amince tareda bin lamarin da du'ai

****

Aiko washegari magana ya gama baza gari,wai sun yasar da ƴarsu a uwa duniya,yanzu kuma sundawo da ƙaryan zaa aurar da ita acan,to su meye ruwansu inma saida ita sukaje sukayi.

Mama fatsime aminiyarta ta sama ta shaida mata ,tana bukatar aima mairo haɗin ƴar gata na musamman ,saidai ta ɗan sakaya da cewa,wai mazan can ba dai jarababa...bare mairo haɓal kada ,ba wayo.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull