Kadangarun bariki part 1 complete novel - Chapter 3
Kadangarun bariki part 1 complete novel Chapter 3: Kadangarun bariki part 1 complete novel Chapter 3. Bayan Alhaji ya shigo yayi ƙasa da murya yace "yanzu…
4,471 words
Bayan Alhaji ya shigo yayi ƙasa da murya yace "yanzu abinda za'a yi zan baku kuɗin kashewa sai ku ɓoye in ya so gobe sai ku guda ta zo kun ji ko?"yara da son shegen kuɗi duk suka gyaɗa kai Alhaji yace "yauwa"sannan ya baiwa ko wace dubu biyu.
Da murna suka bar shagon, bisa hanyar zuwa kasuwa Lamira tace "to kar fah ku gaya ma kowa ku ƙyale bakinku ku ci arziki"Fauziya ta harareta tace "wai ke Lamira duk gani kike kin fi mu wayo saboda kawai kin girme mana"Lamira tace "yi haƙuri hannun ku mai sanda ne nayi maku amman ba komi,yanzu ya za'a yi da kuɗin da ya bamu?"
Fa'iza tace "turbuɗe su za muyi kamar yadda ke ma kika yi"nan dai suka fancama kasuwa.
Sai dab da magrib suka shigo gida babu sallah azahar balle Asar,zuwansu ke da wuya kowace mahaifiyarta ta shiga ƙirga kuɗin.
Da murna iyayensu suka shiga arerewa ana yaɗa ma Umma Kulu habaici ta na jin su amman tayi banza da su sai Nabeela ce da ke wanke kwanuka ta ɗago kai ta dubi Umma tace "dan Allah Umma ki bari nima na fara sana'a ko da suyar awara ne a ƙofar gida kin ga sai gori ake mana wai zaman kashe wando da zaman jiran a bamu siɗi kawai mu ka iya amman ba mu iya neman na kan mu ba"Umma tayi murmurshin su na manya tace "Nabeela kar ki damu in shaa Allah wata rana sai labari kiyi ƙoƙari ki maida niyya wajen karatu da zarar kin samu exam sai ki je kiyi karatun koyarwa in Allah kuma ya baki miji sai kiyi auren ki kamar sauran ƴan uwan ki"
Nabeela ba tace komi ba ta cigaba da aikinta har ta gama ta ɗauki ruwan dauɗar ta fita ta watsa ruwan daidai Waleed zai wucewa ta wankeya da su.
Rumtse ido yayi ya na jin wani irin ɗaci a ƙasan zuciyar sa,ɗago kai yayi dan ganin ko waye sai dai tuni Nabeela ta juya sai manyan hips ɗin ta da suke ta mamar-mamar.
Wani abu ya ji ya tokare masa zuciya dakyat ya samu ya haɗiye shi muƙut kafin ya nufi inda ya parker motar shi cike da ƙyanƙyami.
A harzuƙe ya shigo gidan Ammi ta na yi mashi magana lafiya bai saurareta ba,Waleedat kuwa wacce ke zaman jiransa tun ɗazu ta miƙe ta bi bayansa.
A tsakiyar falo ta tarar da shi ya cire rigar shaddar sai jan tsuki ya ke,"jumeau lafiya wai ka shigo rai ɓace?"cikin jin haushi yace "wata bagidajiya ce ta watsan ruwan dauɗa kuma dan iskanci ko a jikinta ta wuce ba tare ta ban haƙuri ba,mtws shiyasa wlh na tsani talaka musamman wancan baƙin Quartier in kaje tamkar wasu Mayu haka za su rinƙa bin ka da ido su na kallo"
Waleedat ta bushe da dariya tace "kar dai daga Pays-Bas kake?"Waleed ya shagwaɓe fuska yace "ki bari Daddy ya tura ni dubo mai Gadi sai kace wani ɗan uwan mu in kuma ban je ba ya ga laifi na"dariya ta kuma yi tace "ai Mai gadin ne ke da kirki shiyasa,ya jikin na sa?" "Da sauƙi"ya bata amsa ya na mai wucewa bedroom ita kuwa ta fito falo ta labarta ma Ammi yadda suka yi.
Can kamar minti goma sai ga shi ya fito cikin kayan shan iska sai baza ƙamshi ya ke,fuskar nan a murtuƙe har yanzu.
Sumar kansa ya shafa ya kalli Waleedat yace "moms Twins ko jikin na ga ƙafafun ki har sun fara kumburi ko dai gishiri kike ci ?"ta turo baki tace "ah to mutum da ran shi a hana shi cin daɗi,ni dan Allah mu je ka duba ni duk yau ban ji sun yi motsi ba"waro ido yayi yace "shine kuma kike zaune?tashi mu je"ya faɗa ya na mai nufar ƴar ƙaramar ƙofar da za ta sada shi da ma'ajiyar kayan aikin sa.
Bin bayan sa tayi suka shiga ɗakin,kan gado ta hau ta ɗage riga shi kuwa ya jajona na'ura kafin ya ɗora wani abu kan cikinta nan take hoton Twins ɗin suka bayyana cikin wata ƴar ƙaramar tv.
Murmushi yayi yace "yarana su na cikin ƙoshin lafiya in shaa Allah nan da 1month za ku zo duniya ku ga Uncle"murmurshi ita ma ta yi ta na ƙara son ɗan uwan tawaicin nata ta yadda ya ke nuna ya fi son yaran fiye da ita.
Ya na gama dubata ta fice saboda kiran mijinta da ya shigo wayarta,Waleed kuwa zama yayi a nan ya na tunanin matakin da zai ɗauka a kan yarinyar da ta watsa mashi ruwa sai ƙyaci ya ke😹
Bayan kwana biyu
Waleed ne sanye da Kayan likitoci fitowar sa daga teater kenan ya fito waje, direct inda motar shi ta ke ya nufa.Shiga yayi ya mata key ya nufi Pays-Bas dubo Mai gadi wanda dama duk bayan kwana biyu ya ke zuwa ya yi mashi allurai,shigar sa quartier ke da wuya Nabeela ta fito ƙofar gida sanye da kayan makaranta.
Tun daga nesa ya ƙarewa baƙar fuskarta kallo wacce talauci yasa ta ƙara rinewa,ta na ganin motar shi ta ɗan noƙe jikin ƙofa,fitowa yayi idonsa kanta da sauri ta baza da gudu.
Waleed ya ja ƙyaci a zuci yace "au kenan da gangan ta zuban ruwan tunda har ta shaida ni ?"yayi ƙyaci kafin ya shiga gidan mai gadi wanda ya ke na laka.
Da murna matar shi ta tarbi Waleed ta aza masa kujera tare da gaishe shi duk da yadda ya ke haɗe fuska ya na kuma nuna ƙyanƙyamin su.
Ciki-ciki yace "ya ƙarfin jikin?" Wani siririn tsoho ne ya amsa "da sauƙi likita ya mutan gidan?"Waleed bai amsa ba sai akwatin aikinsa da ya buɗe ya fara fiddo allurai,nan ya yi mashi kafin ya miƙa masa kuɗi yace "ga albashin ka nan na wannan watan,ranar nan mantawa nayi ban baka ba "
Godiya mai gadi ya shiga yi saboda wannan zamanin ba dukan jama'a ne ba ke iya biyan mutum albashi alhalin ya na gida ya na jinya ba tare da yayi aikin ba.
Waleed na fitowa ya tsaya cak sakamakon hangota da yayi ta na yi masa rubutu jikin mota,a zuciye ya yo kanta.....
Please share
[05/05 à 11:20] MRS SADAUKI 💫: Ƙ_B💅🏻💅🏻💅🏻
Book ɗin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance 200₦/300f ne kacal,ki yi payement ta wannan account ɗin 0039161883 Bala Maryam Mikailu Starling bank sai kiyi screenshot ki turo shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 ko kuma katin MTN na ɗari biyu.
Masu son tsofin book ɗina: *TUZURU, HADEEYATULLAH, KARUWAR GIDA, ƁOYAYYEN SIRRI,SADAM SOJANA ,MAHAUKACIN SO, ƘAWAR MOMYNA,MATAR MAHAUKACI* zaku samu ragi in kun sayi Books biyu lokaci ɗaya
*PAGE* 13_14
Wani gigitacen mari ya ɗauke Nabeela da shi wanda ya sa ta ganin taurari na gilma ma ta,ɗagowa tayi ta dube shi da idonta da suka kaɗa suka yi ja musamman ijiyar da ke côté kumcin da ya mara ɗin.
Yawu ta zubar jin bakinta ya cika da jini wanda rashin tsaftace shi ya jawo mata hakan,ido ya ƙanƙance zai zuba mata masifa ganin ko gizau ba tayi ba balle yasa ran ta matsa ta bashi gu.
"Ke Nabeela keeee!"Umma ta faɗa wacce ta leƙo waje,waigawa tayi ta dubi Ummar sannan ta maido dubanta ga Waleed ta furta "ina son ka"kawai sai ta tafi ta bar sa shaye da mamaki.Cike da takaici ya buɗe motar sa ya wuce,direct gida ya nufa sai da yayi parking sannan ya lura da rubutun da tayi masa a vitre *Mai kyau ɗan fari kyakkyawa ina son ka* tsuki ya ja ya goge rubutun da hannu ya na jin wata irin tsanar yarinyar.
"Waleed mushen école ka koma na ga hannun ka da la craie?"Ammi ta tambaya ta nuna hannun sa wanda ya ɓace da farin alli,baki ya turo gaba yace "wata baƙauya ce ta yi min rubutu a mota wai ta na sona kiji fah shashanci"Ammi tayi dariya tace "ina laifin mai son ka?gaya min yarinyar wace?"
"Ammi ba fah wata budurwa ba ce kawai irin ƙwailayen yaran nan ne da ba su san komi ba,kawai duk abinda kwanyarsu ta raya masu sai su ga daidai ne in ba haka ba wannan ƙazamar yarinyar ko wankin takalmina ba zan bata ba amman wai kin cewa tayi ta na sona mtsw"Waleed ya ja tsuki ya na mai gyara zama kan salon.
"A'a fah Likitana banda sharri,kar a zo kaji duk duniya babu wacce kake so sai ita"Ammi ta faɗa ta na gumtse dariya,shi ma dariyar yayi yace "haba Ammi ai kuwa da kun ce na walwale,na je na ga likitan ƙwaƙwalwa"
"Hum!naji tunda duk ka kushe ta ai sai ka fiddo matar aure irin ƴan gayun nan"
Fuskar Waleed ce ta sauya jin an ambaci aure,kawai sai ma ya miƙe ya nufi part ɗin sa.
Bayansa Ammi ta bi da kallo ta na mamakin birkitacen hali irin na Waleed shi sam bai da maƙiyi sai aure.Ta sauke ajiyar zuciya ta na mai tunanin mafita, kitchen ta shiga ta sauke abincin da ke bisa gaz.
Waleed na shiga ɗaki ya rage kayan jikinsa, toilet ya shiga ya fara wanka.Sanyin ruwan ya saka shi lumshe ido,baƙar fuskar Nabeela ta faɗo masa a rai lokacin da ta furzar da jinin a baki.Tsuki ya ja ya buɗe ido a fili ya furta "da wasu shagun haƙoranta da suka ruɓe mtsw"wani irin takaici ya ke ji saboda gani ya ke yarinyar ta raina sa sosai.
A can ɓangaren Nabeela kuwa faɗa Umma tayi mata akan mi ta ke jira da har yanzu ba ta tafi makaranta ba.
"Yanzu fa zan tafi"cewar Nabeela ta na ƙyaf-ƙyaf da ido,Umma tace "to miye wannan mutumen ke faɗa maki?"da murmurshi tace "wa?wai Likita?"kai Umma ta gyaɗa mata.
Ɗan sosa ƙeya tayi tace "laaa! ba fah komi kawai mun gaisa ne"
Umma tace "to daga yau kar na sake gani kuma ki kula sosai banda biye samari duk namijin da yayi maki magana kar ki tsaya" da "toh"kawai Nabeela ta amsa kafin ta tafi makaranta.
★★★ *MARADI*
Sosai Daddy ya fara shirin tafiyar Imane France duk da kuwa babu wanda ya bashi goyon bayan hakan.
Baiwar Allah ta na zaune a ɗaki ta zuba ma valises ɗin da ta zuba duk kayanta ciki ido ,tun ɗazu ta ke ganin kiran Jabeer na shigowa wayarta amman ta kasa ɗauka saboda kwaramniya duniya da ta ke ciki.
"Anty Imane ya kamata ki fidda damuwa a ran ki kar kije ki kamu da wata cuta ta daban,kiyi haƙuri ki rungumi ƘADDARA (Mrs SADAUKI) saboda gidanmu na da wani tsari daban da ko wane gida sam abubuwa ga su nan maras fasali ke ta wanzuwa shi kuwa Daddy babu ruwan sa da mu"Ihsane ke faɗa bayan ta dafa kafaɗar Yayarta.
Ƙwalla Imane ta goge tace "Ni fah ba wai zuwa France ba ne damuwata,a'a yadda Daddy ke nuna ma mu sam aure bai cikin jadawalin abinda ya tsara mana yanzu sabida Allah duk girman mu ace shi bai taɓa damun sa ba?"
Ihsane ta ja huci "Hummm!ki bari ni wlh har kunya na ke ji ace gamu gandara-gandaran ƴan mata har uku a cikin gida,kuma abun haushi babu wacce ake niyyar aurarwa shi ma Munir ya ɗau layi sosai ya ke son aure amman ya na tsoron faɗi"
Jin an ambaci sunan Munir ya saka zuciyar Munira fara bugawa amman sai ta sake lumshe ido ita a doli barci ta ke."Shi Munir ɗin yace maki ya na son aure?"Imane ta tambaya,Ihsane ta zauna ta na mai cewa "a'a bai faɗan ba sai dai alamu na gani,dan ɗazu da idona na kamasa shi da wata a ɗakinsa na waje ina jin shashekar kukanta shi kuma sai wani abu ya ke kamar dai alamun ya na sex"
"Fat!fat!fat!"haka zuciyar Munira ke bugawa,rumtse ido tayi da ƙarfi ta na jin soyayyar da ta ke yi ma Munir na rikiɗewa zuwa tsana hoton yadda yayi ta yi mata ɗazu ke ta dawo mata a kai ko kunya ba ya ji ƙanwar sa ya ke shafa.
"To Allah kyauta"shi kawai Imane ta faɗa,kafin ta miƙe ta shiga toilet ta ɗauro alwala ta gabatar da sallah isha.
Ihsane kuwa falo ta fita tun daga nesa ta ke kallon mahaifin nasu wanda ya harɗe hannuwa ya ƙura ma Mimi ido ya na kallo wacce ita kuma sai faman jera abinci kan dining.Sam bai san isowarta ba sai ji yayi tace "Daddy ina wuni?"da sauri ya juyo ya haɗe rai sannan ya amsa da "lafiya"gun Mimi ta ƙarasa tace "ke zuba min abinci ki kai min ɗaki ki haɗa da jus"
Ibrahim wanda ke shigowa yace "ke kuma halan masaka uwar ki ta haife ki da ba za ki zuba da kan ki ba?mtws sai shegen girman kai da ɗagawar tsiya ki zuba da kan ki"
Ihsane ta turo baki ta na hararar Mimi wacce tayi tsaye ta na kallonta,murya na ɗan rawa tace "kiyi haƙuri kije zan kai maki"ido Ibrahim ya fiddo ya na kallon Mimin a zuci yace "ko ba ta ji abinda nace ba dai?"sai kuma ya tamke fuska ganin Daddy na kallon shi.
"An fah yi sallah isha'i tuni"cewar Ibrahim ya na mai zama kan kujera,kawar da kai Daddy yayi sai ya nuna sam bai san abinda Ibrahim ke nufi ba duk da ya san da shi ya ke saboda ya ga bai je masjid ba.
"Ke zo nan"Ibrahim ya faɗa a dake ganin Mimi ta zuba abinci a plate za ta nufi part ɗin su Ihsane.
Tsayawa tayi tace "wa?Ni?"kallon da watsa mata ne yasa ta dawowa gabansa ba ta shirya ba.
"Zauna"ya faɗa cikin bada umarni zaman tayi, ya kuma cewa "ki canyen wannan abincin"ido ta waro tace "abincin Ihsane ɗin?"da ido ya mata magana dandanan ta fara ci.
Ihsane wacce ke tsaye tun ɗazu ta na jiran har Mimi ta kai mata abinci ɗaki sai ta mara mata baya,kujerar table à manger ta ja ta zauna a doli tayi servir ɗin kanta.
Ta ƙasan ido ya ke kallon Daddy wanda ya ƙura ma Mimi ido ya na kallo kamar maye saboda yadda ta ke cikin abincin cike da burgewa,tsuki ya ja a fili ya na jin kamar ya mangare Daddyn.
Mamy ta fito cikin wani haɗaɗen less wanda yayi masifar yi mata kyau,kamar wata ƙaramar yarinya haka ta fito ta na rangwaɗa ganin Ogan na ta na fasho.
Ƙamshin turarenta ya bugi hancinsa,ya juyo ya kafeta da ido bai san lokacin da ya saki murmushi ba.
Sosai ya ke son Mamy fiye da komi,ita ɗin jigon rayuwar sa ce.Ganin Ibrahim na zaune ya saka ta jin kunyar ƙarasawa gun mijinta,wanda za ta iya cewa wannan shine karon farko.
"Ihsane ba za ki jira a ci abincin en famille ba?"Mamy ta faɗa ta na satar kallon Ibrahim wanda yayi kicin-kicin da fuska wanda hakan na da nasaba ne da yadda kayan suka ɗameta,kuma da kansa yaje har ɗakinta ya kwatanta mata irin yadda suke nuna soyayyar su gaban ɗiya wannan ba wayewa ba ce .A wannan zamanin da ya lalace in yaro ya ga iyayensa na yin abubuwa zai yi tunanin fara yi shi ma.
Mimi ta ɗago kai tace "na ƙoshi"kallon plate ɗin yayi har yanzu da saura,kawar da kai yayi yace "duka zaki cinye shi"wasu hawaye ne suka ciko mata ido.
Wani haushin Ibrahim Daddy ya ji saboda ya na takura ma ƴar shilarsa🙄 Mamy ta dubeta tace "laifin mi kika yi?"ta buɗe baki da niyyar magana kenan ai kuwa hawaye suka zubo mata sharrr.
"A bar takura ma takwarata ga shi har ka sa ta kuka"Mamy ta faɗa ta na harar shi,ƙeya ya sosai kafin yace "ba ta jin magana ne shiyasa,aiki da wanda ya dace da wanda bai kamata ba duk yi ta ke alhalin na hanata"
"To ai ba kai ka ɗauke ta aikin ba,kuma daga yau kar na sake ganin ka shiga harakar ta shashasha"Daddy ya faɗa ya na kumfar baki dan ba ƙaramin haushi Ibrahim ya bashi ba.
[06/05 à 10:57] MRS SADAUKI 💫: ƘADANGARUN BARIKI💅🏻💅🏻💅🏻
*PAGE* 15_16
Nabeela ce zaune kan dutsen da suke zama dan yin alwala,baƙin gawayi ta dadaka sannan ta dangwala ta shiga gugar haƙoranta da shi.
Tamkar ta samu wasu kayan wanki haka ta ke dirzar bakinta wanda tsabar yadda ta ke barin sa da datti yasa jini ke fita.Alwala tayi ta miƙe kenan taji su Fauziya na yi mata dariya ,Lamira ce ta ƙara kecewa da wata dariya kafin tace "wai yaushe aka fara wanke haƙora da gawayi ban sani ba?koko dai kwaikwayon mu ne ake an ga muna sa brush da maclean muna tsabtace bakin mu?"Fa'iza ta karɓe zancen da cewa "ƙila wani ya saka ta yin haka"Fauziya ta ƙara da cewa "au!haba ashe an samu mashunshuni"
Lamira da ta fi su zama shaƙiyiya tace "ba doli a wanke baki ba dan gudun abokin cin mushe yaji tsami ba"
Tunda suka fara suratansu tayi sororo ta na sauraren su,ba ta tanka su ba tayi wucewar ta yayinda su kuma suka nufi ƙofar fita domin tafiya talla.
Kamar yadda suka saba haka suka biya bakin ƙofar shagon Alhaji,abun haushi abun takaici haka ya rinƙa saka masu ɗan yatsa a ƙasan su ɗaya bayan ɗaya kafin ya biya su kuɗi.
Da murna suka fito daga shagon suka fara zagaya kasuwa su na talla,bayan sun sayar direct gidan Bibalo suka yi tsinke .
Kuɗin da Alhaji ya basu ko wacce ta bata nan ta zuba masu su a asusu ta na mai cewa "yauwa kun ga da sannu za ku zama manya masu kuɗi ku gina gida mai kyau ku shiga mota mai kyau,abinda ni ke so da ku kar ku saki ku bari wani ya san da wannan sirrin kasuwancin na ku"duk da murmurshi kan fuskar su suka gyaɗa mata kai kafin Lamira tace "anty Bibalo kar ki ji komi ai mu nan da kike ganin mu Yara ne amman masu ƙwaƙwalwa manya,sannan na sha gaya maki ko iyayen da suka haife mu ba za su taɓa sanin abinda ke faruwa ba"Fa'iza tace "eh wlh mun yi maki alƙawari saboda in sun sani ma ai dukan mu za su suce iskanci ne mu ke"Lamira ta bangaje ta tace "kin ji ko anty Bibalo?wai iskanci,yanzu miye dan an yi fingering ɗin mutum mi zai rage ka da shi?Ni fa gani ni ke Alhajin nan sam bai da wayo ya na bamu kuɗi ga banza"cikin jin haushi Fa'iza tace "wane irin da banza bayan ya na amfanuwa da mu?"
Bibalo tace "duk ku tsaya,yanzu dai kar na sake jin kun yi rigima balle har wani ya san da zancen sannan ku kwantar da hankalin ku nan da ɗan lokaci za ku cika burin ku na zama masu kuɗi"jin zancen Bibalo yasa duk suka washe baki dan babu abinda ƴan matan nan uku suke buri irin ace sun shiga ƙaton gida da motoci.
Da isar su gida suka baiwa iyayen su kuɗin da suka yi,ba tare da tambayar sun yi sallah koko yaya lamarin kasuwar ke kasancewa in sun tayi kasuwa ba duk suka ƙulle kuɗi da haɓar zane kafin a fara yin shewa dan Umma ta ji haushi.
Kai Umma ta girgiza ta na mai cigaba da koya ma Nabeela yadda ake tuƙa tuwo,ita kuwa Nabeela sosai ta ke jin haushin su sai dai da zarar ta tuna da Likitan ta sai taji duk wata damuwa ta kau.
A can ɓangaren Waleed kuwa sosai takaicin Nabeela ya tsaya masa a rai, wannan riƙon da yayi mata a zuci ya saka shi yin mafarkin ta.
Tunda ya tashi daga barcin ya ke ta jan tsuki kamar zai mutu haka ya ke ji,wanka yayi ya fito.
Wayar shi ya ɗauka wacce appel video ke shigowa,ɗagawa yayi murmurshi kan fuskar shi.
Kamar za ta yi kuka tace "twin duba min ka ga yadda duk na kumbure kamar wacce ta ci uwar gona, Allah na gaji sosai"Waleedat ta faɗa ta na wani cinno baki.
Sajensa ya shafa yace "oya Jumelle ki tashi kiyi marche kin wani zo kin dunƙule wuri guda mi zai hana ki kumbure"ta turo baki gaba tace "Allah na gaji tun jiya ban zauna ba kaf garin Niamey sai da na yawace shi"dariya Waleed yayi yace "ki tashi fa in ba haka ba CS za'a yi maki"ƙit ta kashe kiran saboda babu abinda ta ke tsoro kamar CS.
★★★
Mimi ce tsaye ta na gugar ɗaki yayinda bakinta ke motsawa a hankali ta na rera waƙa da Yaren Fulatanci.
Daddy tsaye ya na kallon ta sai yawu ya ke haɗiya kamar wani tsohon maye,sosai ya shagala da kallon ta saboda yau gidan babu kowa Ammi ta tafi France rakiyar Imane.
Sam ba ta san da Daddy ba kawai aikin gabanta ta ke,jin motsi a bayanta ya saka ta ƙwala wani uban ihu wanda tsabar furgici ya sa sulɓi kwasarta da sauri Daddy wanda ya zo dab da ita ya tarota ta faɗa jikinsa.
Rungumeta yayi ƙyam a ƙirjinsa ya na jin tudun Fulaninta sun tokare shi, ƙoƙarin janye jikinta da ta fara ya sa Daddy ya farga.
Cike da munafurci ya janye ta ya na cewa "ma fille ki rinƙa kulawa sosai kin ji ko?"ita dai Halimatu kai kawai ta gyaɗa ta na jin wani tsoro da shakkar Daddy.
Fahimtar hakan ne ya sa cigaba da cewa "ki aje kayan ménage ɗin kije ki huta ai ɗakin ma ya gogu"kamar mai jira ai kuwa ta ridi bokitin ruwan ta fice.
Ajiyar zuciya Daddy ya sauke ya na lasar baki,a zuci kuwa cewa yayi "Allah kai damo da harawa ko bai ci ba yayi ɓarna"ya ida ya na sake lasar baki haɗi da cije leɓen ƙasa.
Key ɗin motar shi ya ɗauka ya nufi gidansa na sirri,a zaune ya tarar da Ameera ta dafa indomie da ƙwai ta na ci.Ta na ganin sa ta kawar da kai gefe,ya taɓe baki ya na ƙare mata kallo cikin riga da wandon da suka zame mata doli saboda kaf kayan da Alhaji ya sawo mata babu na tsishi hijab guda kawai ya sawo mata shi ma dan saboda yin Sallah ne.
Gefenta ya zauna,ba tare da ta kula sa ba ta cigaba da cin abincin ta.Hannunsa ya kai ya shafi saman ƙirjinta da suka ɗan fito,nan ma ba ta tanka sa ba hakan yasa Daddy ya saki ƙayatacen murmushi "ya dai ƴar shila ko ke ma kin zama ƴar hannu ne na ga kin bar guduna?"yayi tambayar ya na mai kwantawa jikinta.
Jin tayi banza da shi ya hasala shi cikin game fuska yace "ke ƙaramar ƴar iska kar ki ɗauka ina yin ki ne shiyasa har na ke tanka ki,ohon maki ina yin haka ne dan kawo maki sauƙi tunda ba ki san lalami ba bari nayi abinda ya kawo ni"yayi maganar ya mai ɓalle butannin rigarta.
Ƴan balagagin breast ɗinta ya kaima cabka ya na wani jimƙe su,a doli Ameera ta tsaya da cin abincin ta ƙura ma Alhaji ido ta na kallon furfurar gemun sa.
Da sauri ya kai bakin sa ya na lasar saman idanunta a doli ta lumshe su ta na jin wata irin tsanar sa na yi mata yawo,sosai Alhaji ke bidirinsa ita kuwa ta share sa har sai da ya zo ga ogan.Pant ɗin ta ya sake shafawa stil pad ya ji ,a mugun buƙace ya ɗago kai murya a rarrabe yace "muguwa kenan kin san ki na period amman shine ba ki gaya min ba?"wani murmurshi Ameera tayi ta ja farin gemun sa wanda ka na ganinsa ka ga na ɗan iska kafin tace "miye dan ƙazanta ta haɗe gu ɗaya da ƙazanta?ai darajar dattin jinin haila ta fi ka mutumci da tsabt..."gigitacen marin da ya ɗauke ta da shi ya sa haɗiye sauran maganar.
"Ki tashi ki biya min buƙatata ko ta wace irin hali ne ko kuma na gana maki azabar da baki taɓa sanin akwai ta duniya ba,matsiyaciya kawai ƴar talakawa"cewar Daddy cikin bayar da umarni ya na mai gyara kwanciya kan salon ya na nuna mata alƙalaminsa.
Jiki na kyarma Ameera ta duƙusa ta fara sucking na shi,shi kuwa ƙaton banza sai wani lumshe ido ya ke ganin haka yasa Ameera ta daidaita haƙoranta daidai kan alƙalamin sa ta bata datseeee......
*Dan Allah duk wacce ta san ba ta shirya saye ba kar ta min magana, 200₦ za ki tura ta wannan account ɗin* 0039161883
Bala Maryam Mikailu Starling sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +222795045822
ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f
[06/05 à 10:57] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻
MRS SADAUKI 💫
*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance,duk wacce ta fitar ko ta karanta ba tare da neman izini ba ita da Allah*🤷🏻♀️ mai so ta tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822
17_18
Wani uban ihu Daddy ya ƙurma lokacin da wani mugun zafi da raɗaɗi mai game da azaba ya ziyarce sa lokaci guda a madadin daɗin da Ameera ta fara jiyar da shi.
Gefe ta koma ta na raba ido,yayinda shi kuma ya kama hajiyarsa wacce tuni gun ya fasa jini ya fara ɗiga.Wata irin azaba ya ke jin na ratsa ɓargon jikinsa ta na shiga duk wata jijiya da ke jikinsa,dauriya ya taro sosai lokacin da Ameera ta sarɓi hijab za ta saka.
Fincikota yayi amman ta ture sa ta na mai kai masa halbi ga hajiyar da sauri ya saketa yayi baya ya faɗi ya na jin kamar an saka sa cikin tandun soyayen man gyaɗa.
Ameera na fitowa ta ci karo da mai gadi wanda ya ji ihun Alhaji tun na farko zuwa na biyo,tare ta yayi cikin kuka tace "ka ji tsoron Allah ka bani hanya in wuce,kar ka manta kai ma Uba ne ka na da ƴaƴa"mai gadi yace "haka ne Ƴata amman bisa kan aikina ni ke dan haka ba zan bari ki fita ba"ya na maganar ne tare da jan Ameera da ƙarfi ya tura ta ɗan ɗakin sa da ke bakin ƙofa,sai da ya rufeta ta baya sannan ya nufi cikin gidan.
A sume ya tarar da Alhaji tumɓur haihuwar uwar sa,ruwan sanyi ya zuba masa Alhaji ya farfaɗo ya na mai fashewa da kuka.
"Sannu Alhaji bari na taimaka maka wajen tsayar da jinin"ya faɗa tare da zuba ma Alhaji ruwan sanyi shi kuwa sai ihu ya ke dan dama nan ne ran maza ya ke.
Sai mai gadi ya tafi pharmacie ya sawo mashi maganin ɗauke zafin ciwo sannan kawai Alhaji ya bar kuka,babu kunya balle tsoron Allah ya ɓingire ya shiga yin barcin wahala.
Ibrahim ne zaune ya saka system gaba ya na kallon duk abinda ya faru tsakanin Mimi da Daddy kasancewar ya saka Camera a falo ba tare da kowa ya sani ba.
Huci ya furzar mai zafi ya na jin wani takaici na rashin dacen mahaifin ƙwarai da bai samu ba,yadda Daddy ya mannata a ƙirjinsa ya fi komi yi masa ciwo.Tashi yayi ya sauko ƙasa,dining ya wuce ya haɗa Lipton ya sha sannan ya nufi waje,direct sashen su ya wuce da sallama a bakin sa.