Karfe a wuta book 2 complete novel - Chapter 88
Karfe a wuta book 2 complete novel Chapter 88: Karfe a wuta book 2 complete novel Chapter 88. "Gobarar da nake ƙoƙarin kai gudunmuwar kasheta, ai ku ne…
4,499 words
"Gobarar da nake ƙoƙarin kai gudunmuwar kasheta, ai ku ne gobarar, dan kun fi ni shiga matsala da hatsari, a ɗauki statement a gabatar da ƙararmu a gaban kotu "
"Ya isa haka, nan fa gaban hukuma ne, ba teburin caca ba. Ke ki yi magana mu na jiranki" Ɗan sandan yayi maganar yana kallon ramma.
Da ta ɗaga kai ta kalli Abdul, sai ta ji ta karaya.
"Talk" Viper ya daka mata tsawa, ta zabura ta rirriƙe Nabila ta na kuka.
A hankali Abdul ya ce "Ku daina yi mata tsawa, yes i rape her, na amsa laifina"
"Ba ka da hankali, lauyoyin ka ba su gargaɗeka a kan kar kayi magana ba?"
Nabila cikin rarrashi, ta ce "Rahama ki yi magana, dan Allah kar ki bari tausayi ya yi tasiri a zuciyarki, ki yi magana"
Cikin kuka ramma ta ce "Ai ya nemi yafiyata, kuma da gani ba shi da lafiya, dan Allah a sassauta masa, ko a bari wataran idan ya warke sai na yi magana".
Ayshercool 08081012143
Abu na farko da zamu buk’ata daga wajenka shine mahaifar matarka, Ma’ana ba zaku haihu da matarka ba.” Imaam ya ‘dago yana kallonsa Ya ji kansa ya wani sarà masa, amma sam ya kasa masa musu… Alwan yana murmushi ya ce “Ka kirata ku yi shawara…” Ya fice ya bar masa wajen. Da sauri Imaam Ya kira Safna. Tana d’agawa ta ce “Yaya? Imaam Allah yasa dai baka musu taurin kai ba?” Ya saki huci ka’dan ya furta “Ba zan iya abinda suke so ba….” “Zaka iya Imaam, ka yi koma me suke so? Yanzu fa ba abinda baa yi saboda ku’di, ana ya Kai Kai, mutum yana kwanciyar da y’ar cikinsa, da Uwar data haifeshi ma saboda ku’di, ana luwa’di da ma’digo saboda ku’di, ana bada Uwa ko y’a Yaya ko k’anwa, K’ani ko wa? Duk saboda ku’di, don haka ka yi ko me suke so Moddi Saboda ku’di… bana son musu…” ta fa’da tana zame kanta a duk sunayen da ta ambata, bata k’i ya yi komai ba in dai zai samar musu da ku’di, bata damu ta ji shara’din da suka bashi ba. Imaam Ya saki ajiyar zuciya, sai ya ji ya samu k’warin gwiwar bayar da mahaifarta tunda ita ta jawowa kanta ta ce ya yi komai saboda ku’di. A zuciyarsa Ya dinga jin baya so, amma harshensa ya kasa amince masa ya furta baya so d’in. Ya kalli Alwan da Ya shigo d’akin idanunsa a kansa shima ya ce “Yaya Aboki? Ka yarda ko a’a? Abu guda dana sani baka isa ka San sirrinmu sannan ka bijire mana ba…..
Cab’di kin fara bibiya ko har yanzu… Hadarin gabas dai da zafinsa yazo akwai cakwakiya anan gaba… Za’a yi kuka za’a yi dariya za’a sha soyayya a cikin littafin nan. Hanzarta ki fara Ina Imaam Muhammad Moddibo Ya kai kansa?
89 🔞₦500 ne via 0009450228 Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.
90009343 'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa
*BRIGHT PENS SECOND BATCH*
Ku kasance da littatafan bright pens, second batch. *ƘARFE A WUTA (AYSHERCOOL)* *MUTALLAB (NIMCYLUV)* HADARIN GABAS (NAZEEFA NASHE)* *ZAYTOON (ZEE KUMURYA)*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* 🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata💃😍
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻
Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi
Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi
Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra
Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Sake kallon wayarsa ya yi, ya ga location ɗin wayarta ya na harba hanyar gidan mahaifinta.
Kasa nutsuwa ya yi da hakan, kawai ya tashi ya sanya kaya ya fita.
Saifu ya riga su Nabila ƙarasawa, Allah ya sa Baba bai kai ga fita ba.
Saifu na sanar masa, Nabila ta na hanya, bakinsa ya ƙi rufuwa, ya fasa fita, ya ce a haɗa mata kayan abinci.
Ya ce "Saifullahi ita da wa za ta zo nan ɗin?"
Saifu ya ce "Itakaɗai ce, kai take son gani"
Cike da fara'a ya ce "To Allah ya kawo mini ita lafiya cikin aminci"
Ana haka Nabila ta yi sallama, hafsa ta fito da gudu daga ɗaki, ta rungumeta ta na "Oyoyo ga jauhar"
Nabila ta yi murmushi ta ce "Nabila dai, ba jauhar ba" ta yi shiru ta na kallon Nabila.
"Kin ƙi yadda haryanzu ko?" Ba ta sake cewa komai ba, ta ci gaba da kallon Nabila, ta na ƙoƙarin gano dalilin da ya sanya za ace mata ba jauhar ba ce ba.
Baba da kansa ya fito ya tari Nabila, har zuwa ƙaton falonsa, ta zauna su ka sake gaisawa, babu kunya Zakiyya da maman saifu su ka biyo bayanta har ɗakin su ma.
Su ma ta gaishe su, su ka amsa su na kallon ta kamar baƙuwar halitta.
"Ya ki ke aikin naki?"
"Lafiya ƙalau Alhamdilillah"
"Ina ɗaya 'yar ta wa?"
Nabila ta ce "Ta na wurin aiki, ni ma zuwa nan ɗin faɗo mini kawai ya yi na taho"
Ya jinjina kai ya ce "Gaskiya ne, yaushe za ki kammala aikin ne, ki dawo ki zauna tare da ni, in dinga kallonki ina jin daɗi tare da ɗebe mini kewar jauhar"
"Baba ko na kammala, zan zo dai na ɗan yauta maka amma ba zan iya dawowa gidan nan na zauna ba, idan na dawo nan gaba ɗaya Abba fa?. Na zo ne na nemi bakin zaren saita tarwatsatsiyar alaƙar da cikinku babu wanda yayi tunanin gyarata duk a sanadiyyar hawa dokin zuciya da ku ka yi. Baba, kai mahaifina ne, major kuma rayuwata ne, kuma ka san waye shi, a fannin tsatstsauran ra'ayi da kafiya, a wannan karon ya sake ɗaukar zafi da yin fushin da har ya nemi ko dai na rabu da kai, da shari'ar mijin jauhar, ko kuma babu ni babu shi, saboda ya na ganin jauhar ba ta samu kyakywar rayuwa daga gareka ba, ka aurar da ita ga ɗan daba, wanda ya yi ajalinta. Tabbas na rayu dogon zamani, cike da muradin son sanin waye mahaifina, sai dai gaba ɗaya na sare, gwiwata ta yi sanyi, tun bayan da na saurari labarin abin da ya faru. Sai dai hakan ba zai hanani sauke hakkina a matsayina na 'ya ba, yanzu warware mini wasu abubuwan, zai taimaka mini a kan shari'ar nan, kuma ya taimaka mini wurin wanke ka a wurin Abba. Dan Allah ka fahimce ni, ba wai ina fatan na ƙure ke ba ne ba, mafita nake nema, saboda ni ce a tsakiya muddin aka ci gaba da tafiya a haka, rayuwata aka saka a tsakiya dukkaninku kuna da muhimmanci a gare ni, kuma babu wanda zan iya zaɓa na bar ɗaya. Dan Allah baba ka warware mini abubuwan da su ka shige mini duhu. Me mahaifiyarmu ta yi maka, ka barota a garin da ba ta da kowa sai Allah sai kai, meye dalilin da ya sanya ka aura wa jauhar mai zamani, duk da ka san waye shi?"
Baba yayi shiru, sai hawaye da yake gangarowa daga cikin idanunsa.
Zakiyya ta ce "Ke kuwa abin da ya riga ya wuce, menene na gutsura magana, abin da ya faru ya riga ya faru, sai fatan Allah ya kiyaye gaba".
Nabila ba ta kulata ba ta ce "Talk please"
Ya numfasa ya ce "Nabila, na ga ƙoƙarin ki da ki ka yi saurin saukkowa daga fushin da ki ka yi, ki ka saurareni, kawunki ya yi mini laifi, amma zan iya cewa koma menene ni na janyo. Kuma na so na yi magana da shi ta fahimtar juna, sai dai tsawon wannan shekarun, major bai canza a yadda na san shi ba, yanayin sa ya tabattar mini da ba zai taɓa ba ni dama ya saurare ni ba, tun da amana ce ya bani na ci. Haƙiƙa na so chubaɗo, so na gaskiya, ga ta 'yar ƙauye ba ta da wayewa sosai, amma ina samun nutsuwa da kwanciyar hankali a tare da ita, babu hayaniya ba ta da tashin hankali da kan ƙara, ta na da matuƙar haƙuri da biyayya. Ita kuma zuciya na son mai kyautata mata, hakan ya sanya ko a cikin dangina, ba na ɓoye son da nake yi mata, da na zauna hirarta kawai nake yi na ji daɗi. Ba a iya cikin gidana ba, hatta a yan uwana, sun fara nuna mini cewar ina zaƙewa a kanta, dan sai da aka fara haɗa ni da mariƙiyata a lokacin nan, cewa na tattarare a wurinta, ta yi mini asiri. So da tausayinta ya sanya na ɗauke ta, na tafi da ita garin da nake aiki, saboda ta haihu a tare da ni, na ba ta dukkanin kulawat da ta dace, sai dai daga zuwa hutu, ban san meyafaru ba na manta da chubaɗo gaba ɗaya a cikin kaina ba, na kan yi mafarki da ita, amma da na tashi sai na manta me na gani. Ina yawan ƙoƙarin tuna wani abu mai muhimmanci a tare da ni, amma sai na kasa. Na karɓi transfer ta, na cigaba da aikina, sai watarana da na je azare, ƙanwata ta yi mini maganarta, sannan na tuna da ita, sai dai a lokacin sunanta kawai da ta kira, na ji kamar na kurma ihu, na ji a duniya babu abin fa na tsana sama da chubaɗo, ko kiran sunanta ba na son na ji an yi. Har zuwa lokacin da major ya kawo mini Jauhar, na furta masa sakin chubaɗo ƙasan zuciyata na ƙuna saboda takaici, amma a zahiri ko a jikina.
Sai dai na ɗauki soyayyar duniya, na ɗorawa Jauhar, saboda babu in da ta bar chubaɗo a kamanni da kuma haƙuri.
Bayan dogon lokaci, kamar wanda ya farka daga bacci haka na tashi cikin tashin hankali, na tariyo abubuwan da su ka faru, na shirya na tafi Jalingo ba tare da sanin kowa ba, na je rigar su chubaɗo. Sai dai mummunan labarin da na iske ya kaɗa ni, wai major ya tafi da ita can in da yake, amma da ita da yaranta duk sun mutu. Ban kawo cewa 'yan biyu bane ku, na yi zaton kawai shirme ne, na mutanen karkara, mussaman su da ba hausa ce ta wadace su ba. Su ka tabbatar mini da chubaɗo ta rasu, dan maitama da kansa ya je ya sanar musu da mutuwarta.
Tsananin tashin hankali ya sanya na yi hatsari a hanya, na samu karaya hannu da ƙafa, da raunuka sai da na yi jinya kamar ba zan rayu ba.
Na yi kukan rashin chubaɗo, kuma na yi kuka da nadamar abin da na yi.
Na bibiyi in da major yake aiki, amma duk wata kafa da zata sada ni da shi ya toshe ta, ban san adadin zuwana Jalingo ba, har a shekarun nan na je, suka ce mini tun da ya je su ka ce masa na je nemansa, har rana mai kamar ta yau bai sake zuwa ba. Waɗanda na ɗan sani a rigar ma duk sun rasu, duk aure-aure na, har yau ban samu mace kamar chubaɗo ba, ita na aura domin soyayya, uwargidana auren zumunta, ta biyu saboda aikina uwargidan da fari taƙi bi na, chubaɗo kuwa soyayya ce ta sanya na aureta".
"Au to mu da ka auremu ba dan ka na sonmu ba, ai da sallamar mu ka yi tuntuni, ashe mu zaman kare a karofi mu ke yi"
"Aifa tun da mu zaman 'ya'ya mu ka yi, ashe zaman larura ka ke yi da mu wadda ka ke so, zuciyarka take muradi daban"
Saifu ya ce "Dan Allah mama menene haka? Duk wannan fa girmanku ba ne ba, abubuwan duk da ku ka aikata duk bai ishe ku ba?"
Mama ta ce "Rufe mini baki, kafin na mangareka"
Baba ya numfasa ya ce "Tabbas zaman larura, zaman 'ya'ya nake yi da ku, lokuta da dama ba na gane kaina, kawai dai rayuwa gata nan ne dai ina yi. Haka jauhar, akwai abokina sadis Allah ya jiƙansa, shi ya ankare da halin da nake ciki, duk soyayyar da nake yi wa jauhar, ba na iya kataɓus ko da za a dafata a sha romonta, ya ce yakamata na binciki rayuwata, kamar akwai abin da yake damuna. Na ce masa ni ba zan bi bokaye ba, ya ƙyale ni, ya ce mini ba bokaye ba, in nema wa kaina tsari, amma ko a jikina, ni lissafin matan da na tara, da yara yadda zan riƙe su na kula da su, shi ne kawai damuwata in nemi kuɗi. Ga kuɗin akwai su, amma ba na iya morawa jauhar, ina kallonta da yagaggen tufafi, ta na aiki kamar baiwa a cikin gidan mahaifinta amma ba na iya cewa komai. A cikin ƙannena, ɗaya da ta na cikin masu adawa da Chubaɗo, ta kwanta ciwo, na je dubata ta riƙe hannuna ta na kuka take neman afuwata, ta ce mini haushin rawar kan da nake yi a kan chubaɗo ya sanya ta haɗa kai da Maimuna, su ka yi mini asiri, da sunan chubaɗo bayan an yi mana farraƙu, aka zuba asirin a cikin toka, su ka kai cikin ruwa mai tafiya, wai yadda ruwan nan ya tafi da tokar ta ɓace, haka ya tafi da tunanin chubaɗo a kaina. Sannan su ka koma, su ka yi mini sihiri, aka binne a maƙera, yadda ake rura wuta a maƙera, haka zafin ƙiyayyar da na yi mata yake ruruwa a zuciyata duk lokacin da aka kira sunanta. Babu wani mahaluki da na sanar wannan maganar, na haɗiyeta a cikina. Na daina yawon aure-aure dan ba za a bari su zauna ba, sannan duk wadda na aura, ta na da tata kalar matsalar. Wasu abubuwan ba na sanin ana yi wa jauhar, Jauhar ba ta iya tambayata abu, ko kawo mini ƙara. Duk 'ya'yana su na rayuwa kamar yaran sarakai, pant wanda 'ya mace za ta saka, sai na saya, pad ɗin da za su yi amfani da ita ta jinin al'ada, ta na cikin budget ɗin da nake yi duk wata, amma ba na iya magantawa 'yar marainiyar yarinyar da duk cikin yarana babu wanda nake jin daɗinsa, babu mai tausayi da imaninta, amma ba na iya maganta mata komai. Ko da su ka rushe maganar auren jauhar, duƙufa na yi addu'a, haka kurum kuma na ji na karkata na aminta da aurawa jauhar Al'amin. Ko a lokacin da na amsa aura wa Alhaji mu'azzam ita, na amince ne domin ta huta ta samu nutsuwa a can, tun da ni na gaza samar mata da kwanciyar hankali a matsayina na uba, wallahi nauyin laifukan da na aikata ina jin su a tsakiyar ƙirjina Nabila, rayuwa kawai nake yi, amma babu abin da yake yi mini daɗi, mussaman idan na tuna laifukana ga chubaɗo da jauhar, na san ni mai laifi ne, ki nema mini afuwa a wurin Abbanki"
Hafsa ta yi wuf ta ce "Wallahi lokacin nan, wani abu aka saka a bakin wata mage, aka binneta da ranta, wai ba zaka ce komai ba, idan aka ce a aura wa jauhar Mai zamani, da maman su saifu, da Anty. Sai kuma Anty da matar gidan su mai zamani, su ka din ga kai ni wurin wasu mutane, ana bani abubuwa wai saboda Alhaji mu'azzam ya aure ni, amma na gaya wa jauhar komai ai, kuma na ce ta yafe mini, jauhar ai na gaya miki duk yadda aka yi, ki ka ce kin yafe mini, amma kar in gaya wa kowa" tayi maganar tana kallon Nabila.
Kamar ƙaramin yaro, saifu yake kuka. Zakiyya ta ce "Hafsa ki rasa wanda za ki yi wa sharri sai uwarki, a gidan uban...
Maman saifu ta katseta da cewa "Uban waye bai san ki na biye-biyen bokaye ba?"
"Idan ma na bi gara ni, a kan ku wanda ku ka haɗa kai ku ka yi wa chubaɗo ai"
Nabila ba ta ce komai ba, ta miƙe, ta ɗauki jakarta da wayarta ta na wata irin tsuma, kafin Zakiyya ta yi yinƙurin ba wa Nabila hanya, tuni ta angijeta ta wuce.
Saifu ya bi bayanta ya na kiran sunanta, Baba kuwa bai iya motsawa ba, ya dafe fuskarsa ya cigaba da zubar da hawaye. Hafsa zama tayi ta kwanta a jikinsa, ita ma ta na kukan.
Zakiyya da maman saifu kuwa kamar za su dambace.
Viper ya kawo kai, Nabila ta nufo barin layin, sojan da ya kawota ya biyo ta ya na yi mata magana, amma kamar ta kurmance. Shan gabanta Viper ya yi ya na tambayarta meyafaru.
Saifu ne ya nufosu, Viper ya riƙe hannun Nabila. Saifu ya tsaya nesa kaɗan ya na kallon Viper, ya kalli Nabila ya kalli saifu, bai ce komai ba ya ce wa sojan ya ƙaraso da motar su tafi.
Babu gardama ta shiga motar, sun fara tafiya ta ce "Wurin Abba za ka kai ni"
"Meyasa? Meyasa ma ki ka zo ba tare da kin sanar da ni ba?" Shiru ta yi masa, yanayinta kamar na mai shirin fita hayyacinta.
Tsaki ta ja ta ce "Dan Allah ni kawai ka kai ni wurin Abba kawai".
"Amma kin san halin da ake ciki ko? Ya za ayi a mayar da ke gida a wannan yanayin?"
Cikin kuka ta ce "Ni wurin Abba kawai zan tafi, ji nake ma kamar haukacewa zan yi"
Gaba ɗaya tausayi Nabila ta bawa Viper, ya ce "Me za ki je ki yi masa ne?"
Ya gyara zamanta ta dube shi ta ce "Viper, shekara ɗai ɗai ɗai shekara ashirin da shida mutum ya na yawon asiri, could you imagine wai asiri aka yi wa baba ya manta da mahaifiyarmu, aka zo ta mutu aka koma kan jauhar, wai abin har da ƙanwarsa kai, jauhar ta yi haƙuri Allah ya sa ta na aljanna, wallahi da ni ce idan ban haukace ba, guduwa zan yi na bar gidan, ko ma na tsani baban namu, ina kallon ka na wahaltawa 'yan uwana amma ni ka tsane ni, Allah sarki manana da 'yar uwata, wallahi kamar haukacewa zan yi Vi, ni kowa ma ya kasa fahimtar halin da nake ciki" tayi maganar ta na kuka ta kasa zama wuri ɗaya.
"Kin ga zauna sosai, ai na san me ki ke ji, ni ma ina ji ai"
Ta na kuka ta girgiza masa kai ta ce "A'a ba ka ji"
"Ina ji mana, ai na fiki sanin jauhar da wacece ita"
"Har da matar gidanku wai aka yi asiri, a kan baba ya amince jauhar ta aure ka"
Ya ce "Na sani"
"To ita meya kawo ta cikin wannan maganar matar gidan naku?"
"Ƙawar babar hafsa ce" ya ba ta amsa.
Ta marairaice fuska ta ce "Dan Allah abubuwan nan ba su yi mini yawa ba? Gaba ɗaya na rasa me ma zan ce, ta ina zan yi wa major wannan bayanin, ba ma zai saurare ni ba, amma baba abin tausayi ne, gaba ɗaya matan nan sun raina shi, ba su da kirki kai wayyo Allana ni na Nabila, da ma tun ina jaririya tamowar ta kashe ni kowa ya huta"
Sai da Viper ya ji kamar ya yi dariya, amma ya gimtse, tabbas Nabila ta na namijin ƙoƙari jaruma ce ta gasken gaske.
Kamar yadda ta buƙata, gidan major ya kaita, duk da ya san ya saɓa doka, amma ta na buƙatar yin abin da zai sakata nutsuwa.
Mamaki ne ya cika 'yan gidan, ganin Nabila a gidan.
"Me kuma ya kawo ki gidan nan?"
Ba ta saurare su ba, ta nufi ɗakinta, wasu daga kayan Sauda ta gani a ɗakin, har an gaje mata ɗakin.
Kamar mahaukaciya, ta fara watso kayan waje ta na huci.
"Ke Nabila wai meye haka ne? Ba an ce kin gano ubanki ba, uban me ya dawo da ke gidan nan kuma? Ko ba kin zaɓi wasu daban a kan shi wanda ya yi wahala da ke ba ne?" Mama tayi maganar ta na haƙiƙancewa.
Baba magajiya ce ta shigo da sauri, ta rungume Nabila cikin farinciki.
Nabila ta ce "Baba magajiya, finally na ga abbana, sai dai 'yar biyuna Allah ya yi mata rasuwa"
Baba magajiya ta ce "Alhamdilillah, Allah ya ƙara tabattar da nasara"
"Ki zo ki fice daga gidan nan, kin tafi mun huta, kin sake dawowa ki koma gidan ubanki mu ma mu sakata da mu huta da yaranmu"
Nabila ta ce "Ai ni da ke samamkal, duk ba gidan ubanmu ba ne ba, har gara ni na da ke"
Mama ta ce dole sai Nabila ta bar gidan, tun kan Major ma ya dawo ya ganta.
Baba magajiya ta ce "Da dai kun yi haƙuri ya dawo ɗin, tun da babu wanda ya san abin da ya dawo da ita".
Sauda ta ce "Ki rufewa mutane baki, 'yar karere kawai, ke ma kamata yayi ai ki tattara komatsanki ki bar mana gida, tun da amfaninki ya ƙare"
Sosai faɗa ya kacame, Nabila ko a jikinta, ta gyara ɗakinta tas, ta nemi mukullin motarta ta rasa, kai tsaye sashen Abba ta nufa, ta nemo mukullin motarsa ɗaya, ta fito.
Duk yadda su ka yi ƙoƙarin hanata ɗaukar motar su ka kasa, saboda yadda su ka lura da fuskarta babu mutunci.
Gidan Gonar Major ta nufa, ta na ta zabga addu'a domin ta yi nasara a kansa ta samu ya saurareta, dai dai su ka yi saɓani, domin kuwa baya nan.
Su na tsaye su na ta mayar da yadda aka yi, su ka saka baba magajiya a tsakiya, su na kiranta da munafuka. Cikin rashin jin dadi Walida ta ce "Bai kamata ba baba magajiya fa dattijuwa ce, kuma ba ta san komai ba"
"Dalla rufe wa mutane bakinki a wurin"
Sallamar Major ce ta sanya su ka yi shiru.
"Meyafaru ake waye munafuki menene?"
Cike da ƙwarin gwiwa mama ta ce "Wai Nabila ce ta dawo gidan nan"
Ya ce "To sai aka yi yaya?"
"Ai abin ne da mamaki, duk dambarwar da aka yi babu kunya ta dawo gidan nan, motarka fa t ɗauka ta fita, ni dai na ce bar gidan nan kafin ma ka dawo ka tarar da ita".
Ya kalli mama da ta haƙiƙance, ya ce "Saboda tare mu ka haɗa kuɗi mu ka gina gidan?" Turus ta yi ta na kallonsa.
"Ina ruwanku da ita?"
Sauda ta ce "Amma Abba, abubuwan da ta yi maka fa, kuma kai ka ce kar ta dawo maka gida, muddin ba ta yi abin da ka ce ba...
"Ni na gaya miki haka? Idan ma hakan ne na naɗa wani wakili a cikinku ne da na ce idan ba na nan a yanke hukunci makamancin wannan?" Su ka yi tsuru-tsuru.
"Duk in da za ta je ta san ba ta da kamar nan, ciki har da gidan uban na ta, ni nake da ikon sallamarta ko na ƙyaleta a gidan nan, duk in da za ta je ta dawo, babu ruwanku da ita"
Sauda ta ce "Amma Abba ta ɗauki motarka"
"Eh ta wace ai, ba wani abu" yayi maganar dai-dai lokacin da Nabila ta shigo.
Su ka yi kallon kallo da Abba, ya wuce ya nufi ɗakinsa, bin bayansa ta yi ta na kiran sunansa, amma ya yi mata shiru.
Sai da ta dangana har bedroom ɗin sa, wanda a nan ya tsaya, ya juyo ya kalleta bai ce komai ba.
"Abba" ya kalleta.