Kenza eBookz

Karuwar gida Complete - Chapter 2

Karuwar gida Complete - Chapter 2

Karuwar gida Complete Chapter 2: Karuwar gida Complete Chapter 2. "Minene ya sameta daga in shiga ɗaki in fito?"cewar Mami da alamun damuwa a fuskarta…

4,444 words

"Minene ya sameta daga in shiga ɗaki in fito?"cewar Mami da alamun damuwa a fuskarta "babu komi tea ɗin ne ya ƙware ni"na faɗa cikin kawar da zancen ƙawata da tafi office ɗin Daddy.Magani Mami ta ɓalle min ta bani na sha nan ta sake haɗa min wani tean,babu yadda na iya haka na rinƙa shan shi amman a zahirin gaskiya sam ya fita raina. Miƙewa nayi na koma ɗaki,yau ma kamar jiya a kwance na tarar da Ameera ta sa écouteurs(abun sauraro na kunne)ta na kallon wani abu a wayarta wanda ko rantsuwa nayi ba zan yi kaffara ba Film ɗin batsa ta ke kallo. Teddyna da ke kan gado na je zan ɗauka da sauri ta kife screen ɗin wayar wai dan kar na gani,a falo na koma dan bata liberté saɓawa Ubangijinta yadda ta ga dama dan dai kuwa duk wanda yayi daidai a duk inda ya ke ya sani haka ma akasin haka.

Kira Nabee nayi sai dai tayi ta sonné ba ta ɗauka ba har sau biyu,wasu hawayen baƙin ciki ne suka silalo min "ta yaya ma zan bari *KARUWAR GIDA* tauraruwa mai wutsiya ta kafawa uba mahaifina tarko na ƙyaleta?to wai yanzu minene mafita koko na roƙi Daddy akan ya aureta tunda ya fi dai ace ƙawata ta san sirrin mahaifina ta hanyar zina?"na faɗa a zuci tare da ƙanƙame Teddyna gam kamar zan shige cikin shi.

Turo ƙofa aka yi,Mami ce ta shigo kawo min chocolat ɗin da na sa a sawo min.Tsayawa tayi ta na nazarina bayan na karɓi robar, "Mimi ko sai mun je asibiti sai na ga kamar ma kin ɗan rame lokaci ɗaya"cewar Mami ta na shirin zama kusa da ni mu ka jiyo ihun Ameera.

Zuciyata ce ta bada dam ganin Mami ta nufi ƙofar kamar na riƙe ta na hanata zuwa sai dai bakina ya yi min nauyi,ko second ɗaya ba tayi da shiga ba naji ta na salalami da sauri na tashi na mara mata baya. Tsaye cak Mami tayi ta na kallon Ameera wacce ta haye pilow ta na....ga kuma video ta na kallo,har mu ka ƙarasa kusa da ita ba ta san mun zo ba sai ihunta ta ke saboda ta ƙure ƙarshen volume ɗin.

Kujerar dressing mirror Mami ta ɗauka ta buga mata ita a tsakar baya babu shiri tayi watsi da wayar tare da cire écouteurs ɗin ta na mai fasa uwar ƙara. Da kujerar Mami ta shiga jibgarta har sai da ta kare,Ameera na ta kuka a ƙarshe Mami ta mayar da ita kujera ta ɗale sai kishi take ta na buga kanta da ƙasa. Ganin abun ya yi yawa na ruga aguje dan kirawo Daddy kar Mami tayi kisan kai,a yadda na ga Mami ta haɗa mata jini da majina ba ƙaramin tayar min da hankali yayi ba ina zuwa na faɗa jikin Daddy a sume......

Comment and share Please

Jikar Rabo ce 😎 [18/11 à 15:29] Cham~rose💞: *KARUWAR GIDA...*🙆🏻‍♀️ ```LOVE and ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```💫

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 10GB@===2,600 15GB@===3850 20GB@===5000 40GB@===9900 Dial *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAGE 7-8*

Frigo Daddy ya nufa ya ɗauko ruwan sanyi ya malala mani,ajiyar zuciya na sauke tare da yi mashi nuni da ɗakina. Shi sai yanzu ma ya tuna a firgice na fito ashe,bisa moquette ya shimfiɗe ni ya nufin ɗakin wanda tuni Mami ta sumar da Ameera ta koma gefe ta na rusa wani irin kuka mai taɓa zuciya. "Innalillahi wa'inna iley raji'un"cewar Daddy ya na mai nufar inda Ameera ta ke a sheme babu numfashi,bai samu damar tambayar Mami abinda ke faruwa ba ya ciciɓeta ya nufi waje da ita tuni mai gadi ya wangale mashi get.

Tun a hanya ya yiwa Dr Ibrah magana wanda shi ma tun a waya ya nuna tashin hankalin shi,suna zuwa tuni nures sun fito da gado aka ɗauke ta aka aza bisa tare da turata zuwa emergency. Idanun Dr Ibrah sun yi jawur saboda tashin hankali da ɓacin rai,sam ya kasa tambayar yadda aka yi wannan lamari ya faru ko kuma akan minene. Tagumi Daddy yayi ya rasa mi ke mashi daɗi, Allah na gani ya na son ƴaƴan shi fiye da komi da na duniya da ya mallaka,wayar shi ya zaro daga aljihu ya danna kiran Mimi bugu biyu na ɗauka cikin sanyi murya nace "Daddy..."ajiyar zuciya ya sauke yace "Mimina ya jikin naki?"nace "na warke Daddy ina Ameerai?" "Ta na can likitoci na kula da ita"cewar Daddy,"ok Daddy ga mu nan zuwa ita kanta Mamin ba ta ji daɗin abinda ta yi ba kuma kamar ciwon ta na son tashi" Daddy ya tambaye ni "Mimi minene ya faru?laifin mi Ameera tayi da har Mamin ku tayi mata wannan dukan?"shiru nayi na kasa cewa komi dan tuni Mami ta fita ta shiga motar da drever zai kai mu asibitin,jin na ƙyale yasa Daddy kashewa.

Twins na ja mu ka nufi mota,a baya mu ka shiga dukan mu drever ya ja mu zuwa babbar asibitin Dr Ibrah abokin Daddy,duk in ba mu lafiya can ake kai mu ko kuma shi ya zo har gida ya duba mu. Da taimakona Mami ta shiga cikin asibitin,ba tare da wani ɓata lokaci ba aka bata gado tare da saka mata ƙarin ruwa duk da na lura ba da son ran Dr Ibrah ba dan sai wani hararen Mami ya ke kamar zai doke ta.

Mu na nan jungum har aka fito da Ameera an wanke mata fuska tayi fyau yayinda aka naɗe wuraren da taji ciwo da bandeji,sai a lokacin naji hankalina ya ɗan kwanta dan tuni ta na ta barcinta.

Ina nan zaune kusa da Daddy yayinda na sa su Mami da Ameera ina kallon yadda kowa ke sauke numfashi,shi kuwa Daddy ina lura da shi sai satar kallona ya ke ya na danna wayar hannun shi. Kamar an ce in juyo nan idona suka yi tozali da hoton Nabee bisa screen ɗin wayar Daddy,ta sha riga da wando baƙaƙe yayinda ta baza sumar kanta irin ta Bugajen asali a kafaɗunta ,laɓanta sun sha man leɓe sai ƙyalli suke yayinda ƙwala-ƙwalan idonta fara ta ranbaɗa masu kwalli sai ya fito da tsantsar kyawunta.

Zuciyata ce ta fara tafasa ta na halbawa da ƙarfi lokacin da na ƙara ƙarewa hoton kallo ta wutsiyar ijiya,a gaban rigar kusan a buɗe ya ke wanda hakan ya baiwa dukiyar Fulaninta fitowa kusan rabi ga wata irin gantsarowa da tayi irin dai na ƴan duniya.

Hawayen da suka cika min ido ne suka samu damar silalo min,tabbas zuciyata ta yarda kan Daddy ya faɗa tarkon Nabee tunda har ya kasa ɓadda hoton ta ya tsaya ya na ƙare mashi kallo.

Fita nayi waje nan na tarar da twins suna cin biscuits da chocolat ɗin da na san bai wuce Dr Ibrah ya saya masu,suna ganina suka taso su na gwada min abubuwan da ke cikin ledar. Ban iya ce masu komi ba sai bajewa da nayi a kan tabarmar da ke shimfiɗe ina sauke numfashi,saƙo ni ke son turawa Nabee to amman mi ma zance mata alhalin tuni wuri ya ƙure min har ta turawa Daddyna karuwan hotunan ta uwanda hatta mace ƴar uwarta ta gan su sai ta yaba da kyawun hallitarta balle namiji?.

Numfashina ne ya fara kokowar ɗaukewa tsabar tashin hankali,da sauri Dr Ibrah ya ƙaraso ya na tambayata lafiya?ganin ina dafe ƙirji.Ban iya bashi amsa ba dan kuwa ba zan iya furta komi ba,hannuna ya ja ya tada ni da sauri ya nufi ɗakin da ya ke duba maras lafiya ya shimfiɗar da ni a kan gado.

Bugun zuciyata ya fara aunawa,yadda ya ke jin kamar zai fasa mashi kunnuwa yasa shi zaro ido ya na mai ƙara ɗaga rigata sama. Hankalin Dr Ibrah ne ya tashi kasantuwarta ba ma'abociyar saka bra ba ce,ta wutsiyar idona ni ke kallon yadda ya ke haɗiye yawu kafin ya aza na'urar sauraren sauti a saitin zuciyata. Da gayya Dr Ibrah ya ke gogar ƙirjina wacce ni kuma tashin hankalin da ni ke ciki yasa sam ban ɗago shi ba har sai da naji ya na ƙoƙarin shafata,hannuna na kai dan janye nashi amman tuni ya kaiwa ƙirjina damƙa wanda hakan ya yi daidai da shigowar Daddy wanda ke nemana.

Kasancewar wanda hankalin shi ya gushe bai jin kira yasa Dr Ibrah bai ma san Daddy ya shigo ba, ƙoƙarin hana shi nike amman ya ƙi hanuwa saboda tsayuwar numfashina cak.

Kujerar ƙarfe wacce ke ajiye a ɗakin Daddy ya ɗauka ya bugawa Dr Ibrah a kai,tuni kan ya fashe jini ya fara zuba.Ƴar ƙara ya saki tare da dafe gun,idanun dadi tuni sun yi ja rigarta ya ja min ta rufe duka jikina sannan ya ciciɓe ni ya fito da ni a guje ya nufi mota Twins na take mashi baya.

Wata Clinic ya kai ni tuni aka bani taimakon gaggawa,Dr kuma ya yiwa Daddy bayanin furgicin da na shiga ne ya fi ƙarfin ƙwaƙwalwa ta shiyasa na some.

Daddy bai kawo komi a kan shi ba kawai tunanin shi ya bashi ƙila dan Dr Ibrah ya nemi ya keta min haddi ne,ɗakin da aka kai ni ya shiga ya jawo kujera dab da ni addu'o'i ya ke tofa min wanda shi kan shi bai san adadin su ba.

Dr ya shigo ya baiwa Daddy wata farar takarda mai ɗauke da sunayen maganin da ake buƙata,ya karɓa ya fita zuwa pharmacie daga nan ya wuce gida ya yi wanka sannan ya nufo asibitin direct office ɗin Dr ɗin ya wuce nan ya ke shafi mashi har yanzu ina barci ƙila sai nan da kamar 30mn na farka saboda allurar barcin da aka mani.

Jeans blue ne da riga fara a jikin shi,ya ɗaura baƙar agogo a tsintsiyar hannun shi yayinda ya riƙo tsinken flower ja a hannu ya ɗora min a gefen fuska.Idona na buɗe ina ƙare mashi kallo tun daga fararen akaifun shi na ƙafa har izuwa ɗan madaidaicin gemun shi, murmurshi yayi mai sauti yace "ki ɗago ki kalli fuska domin lokaci yayi da za ki ga muradin ran ki"kamar mai jin tsoro haka na ɗaga kaina na sauke fararen idona kan beauty face ɗin shi. A matuƙar birkice na ƙwalo ido tare da fasa ihu ina cewa "Daddyna Innalillahi wa'inna iley raji'un"firgigit na farka daga mumunan mafarkin da ni ke,ashe a fili nayi ihun wanda hakan ya jawo hankalin su Dr suka shigo a kiɗime.

Da sauri na dire daga gadon na cire ƙarin ruwan da aka yi mani ina mai kallon Daddy wanda ya ke sanye sak da irin kayan da na gan shi a mafarki,kai na shiga girgizawa yayinda hawaye ke zubo min kamar ba gobe ga jini kuma sai ɗiga ya ke a hannuna.

Daddy ya ƙaraso ya na cewa "lafiyar ki kuwa Mimi?"yayi maganar ya na kamo hannuna,luuu nayi kamar zan faɗi saboda wani irin shock da naji kamar lantarki. Tare ni yayi na faɗa bisa fafaɗen ƙirjin shi,da sauri na rumtse ido duk da ba wannan ba ne karon farko da jikina ya raɓu da nashi amman na yanzu sai naji banbanci tare da jin wani abu wanda ban taɓa jin a rayuwata ba désir.

Luf na lafe jikin Daddy ina shaƙar ƙamshin turaren shi wanda kuma nayi imani da Allah yau ne ya fara saka shi kuma ƙamshin sak irin na cikin mafarkina,yanayin da na tsinci kaina sai ya gushe min duk wata damuwa ta .

A hankali Daddy ya kwantar da ni a gado,tare da yi ma likita murmurshi ganin ya na kallon su cike da burgewa yasa Daddy cewa "Ƴa ta ce Mimi na fi sonta duk cikin ƴaƴana ƙila kuma dan ta na da sunan mahaifiyata"Dr ya waro ido yace "kai haba ni na zata ai amarya ce kayi, musamman yanzu da kayi wannan shigar sai ka dawo ɗan saurayi abun ka"Dr ya ƙare maganar cikin yin raha hakan yasa Daddy ɗan murmusawa ya shafi gemun shi yace "ai ko yanzu ban wani tsufa ba ina iya ɗaukar budurwa Dr,ka ga dai dan Allah ka kula min da ita akwai gun da zan tafi yanzu"da "ok in shaa Allah"Dr ya amsa.

Sai bayan sallah magrib na farka,abinda ya bani mamaki ganin Dr ya saka ni a gaba ya na kallo. "La beauté kin tashi ya jikin naki mi ke maki ciwo yanzu?"ya jero min tambayoyin a jere, "Daddy fah...?"shine abinda kawai nace mashi "ya tafi unguwa tun ɗazu amman na san yanzu ya dawo tunda an yi sallah"shiru nayi ina tunanin ina kuma ya je,babu jimawa ya shigo ya na tambayata jikina na amasa da "alhamdullah ina ka tafi Daddy?"bai bani amsa ba ya taimaka min na sauko mu ka fito waje dan likita ya sallame mu.

A hanya ya tsaya ya saya mani fruits sannan mu ka wuce gida,har bedroom ya kai ni ya haɗa min wanka masu ɗumi kamar yadda Dr yace. Shiga nayi zan fara wanka sai na period ɗina ya zo min,a haka dai na gasa jikina na fito na shirya cikin kayan barci tun da dai ba sallah zan yi ba. Daddy ya shigo hannun shi ɗauke da tray,tea ya haɗa min na sha tare da bani magani sannan ya fita.Kwantawa nayi na rufe jikina da bargo na lumshe ido ina tunanin yadda aka yi naji ƙamshin turaren mata a jikin Daddy kuma kamar na taɓa jin shi a wani waje amman na manta.

Har zai wuce part ɗin shi sai kuma ya ga haske ɗakina hakan yasa ya shigo,bakin bed ya zauna ya na tofa min addu'a ina jin shi sai dai barci ne fal idona kiss ya min a goshi ya na shirin tashi na riƙo hannun shi.....

Comment and share Please

Jikar Rabo ce 😎 [19/11 à 11:56] Cham~rose💞: *KARUWAR GIDA...*🙆🏻‍♀️ ```LOVE and ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```💫

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 10GB@===2,600 15GB@===3850 20GB@===5000 40GB@===9900 Dial *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAGE 9-10*

Fuskata Daddy ya shiga shafawa tare da hura min iskan bakin shi,ban san lokacin da na sake shi ba dan tuni barci ya fi ƙarfina. Murmushi yayi a zuci yace "Mimi rigima ga tsoro ƙila duk tunanin ta ke in na barta ita ɗaya Dr Ibrah zai shigo nan ɗin ne"yayi maganar tare da ficewa zuwa nashi ɓangaren bayan rufo min ƙofa. Wanka yayi ya shirya cikin spleeping dress na maza ya feshe jikin shi da turare ya kashe hasken ɗaki ya kwanta ya na mai rungumo pilow haɗi da lumshe ido,haɗuwar jikin su yanayin tsoronta,manya breast ɗin ta da suka manne a ƙirjin shi yadda ta ririƙe shi da yanayin fitar numfashinta duk a take suka faɗo mashi a rai. Ƙara rungume pilown yayi ya na jin wani yanayi na daban wanda tun da ya ke bai taɓa jin shi a kan mace ba ko dan ita ta na yarinya ne ko kuwa soyayyarta ce da yaji ta ginu har tayi gini a zuciyar shi?

Yanayin da yaji na buƙatuwa ne yasa shi dirowa daga kan bed har zai kama handle ɗin ƙofa ya tuna Mami na asibiti,tsuki yayi ya dawo ya kwanta ya mai dafe mara sam wannan abun ba zai barshi yayi barcin kirki ba. A haka dai ya zauna ya na ta saƙe-saƙe ya ɗaura wannan ya kwance wancan har barci yayi nasara ɗauke shi mai cike da mafarkai érotique.

Washegari tun da asuba naji Daddy kaina ya bubuga min kumatu da hannuwan shi masu damshin ruwan alwala,ɗan ware idon nayi na zuba su gare shi a take kuma mafarkin da nayi nashi ya faɗo min a rai.Wata irin kunyar shi ta kama ni sai naji kamar dagaske ɗin ne,"tashi kiyi Sallah Mimi zan wuce masjid"da kai na amsa mashi na wuce toilet na haɗa ruwan zafi nayi wanka sannan nayi sallah.

A can asibiti kuwa sosai ran Dr Ibrah ya ɓace,wata nurs ya kira ta naɗe mashi ciwon da bandeji. Dare na yi ya nufi ɗakin da aka kwantar da Mami,ganin abokin mijin nata sai tayi saurin rufe idonta ba tare da ta san tuni ya gane ba barci ta ke ba. Allura ya barci ya yiwa Ameera wacce ke bisa gado ta na barci ita kuwa Mami sai ya yi mata ta mutuwar jiki,ya na gamawa ya rufe ƙofa da key sannan ya tako zuwa gadon da Mami ke kwance.

"Ɗazu banzar mijin ki ya fasa min kai ni kuma yanzu zan fasa gonar shi ta yadda sai yayi doguwar jinya kafin ya sake shigarta"ya na maganar ne ya na mai fidda kayan jikin shi,waro ido Mami tayi jin batun shi ga kuma zir da yayi har da ɗaukar allura ƙarin ƙarfi ta maza ya yiwa kan shi.

Cike da jin haushinta ya shiga rabata da kayan jikinta,girgiza mashi kai ta ke alamun kar ya keta mata haddi wata uwar harara ya watsa mata haɗe da ɗauketa da marin da yasa ganinta ɗaukewa. Wata irin damƙa ya yiwa ƙirjinta wanda a kullum ta ke shan kunnun alƙama wanda aka yi haɗi da farar shinkafa da hulba da madara duk dan kar su zube(ƴar uwa ki gwada yin wannan in shaa Allah za'a dace ya na gyara breast sosai).

A yadda ya ke yi mata komi a mugunce bai hana sha'awar Mami motsawa ba,dan kuwa mace ce da ta san ciwon kanta kullum cikin gyaran jiki ta ke ta hanyar shan kayan marmari,maltina da lait peak.

Kusan 30mns yayi ya na yamutsata kafin ya abka mata,maimakon Mami ta ji haushi sai ta lumshe ido ta na jin yadda ya ke sarrafata tsawon dogon lokaci ba kamar Daddy ba.Tun ta na tunanin Dr Ibrah ya ƙyaleta har ta fara kukan wahala saboda awanin da ya ɗauka kanta,ga shi ba ta iya yin wani kuka mai sauti balle magana duk jikinta a mace ya ke.

Ya na gama abinda ya ke so ya tsallake ta ya barta nan kwance,cike da jarumta ta miƙe tayi wanka dan tuni an fara kiraye-kirayen sallah a masallatai.

Ta na idar da Sallah ta shiga tafin Ameera "ke dan uban ki tashi mu tai gida kafin wannan mugun ya zo ya kashe ni"cikin gigin kwana Ameera ta tashi da fuskarta wacce tayi suntum dan idonta ɗaya ma ya rufe saboda kumburi.

Haka suka kamo hanya suka samu adaidaita ya kawo su gida,daidai nan Daddy ya dawo daga masallaci cike da mamaki ya ke kallon su amman sai ya shiga gida ya ɗauko kuɗi ya sallami mai adaidaita.

Mami na zuwa ta shige toilet ta fara gasa kanta da ruwan ɗumi, Allah ya isa wacce ta jawa Dr Ibrah ta fi buhu.Ta na fitowa ta tarar da Daddy zaune bakin gado ya na jiran fitowar ta,fuska ta ɗaɗaure saboda yanayin shi kaɗai ya fahimtar da ita abinda ya kawo shi.

Kai ta ɗauke ta na mai jin wani irin haushin shi a zuci tace "sai shegiyar jaraba tsiya amman minti ɗaya zuwa uku har ya gama mtsw"ta ja tsukin a fili.Tsayawa Daddy ya yi ya na kallonta ba tare da yace komi ba,mai da turare ta shiga shafawa kamar wata sabuwar amarya. Ta buɗe drower ta na fiddo wata atamfa Daddy ya yi huging nata ta baya,tsayawa tayi tace "ka ga Daddyn Mimi banda lafiya dan Allah ka yi haƙuri zuwa wani lokaci"bai kulata ba sai ma yawo da ya shiga yi da hannun shi a duk sassan jikinta.

Ta juyo da niyyar yi mashi masifa ya jawota zuwa jikin shi tare da manne bakin shi da nata,a haka ya samu nasara kanta har ya kawota kan bed. Mami ba ta farga ba sai da taji hannun shi kan....ai a wahalce ta buga wani ihu saboda wani irin raɗaɗi da zugi da wajen ke yi mata.Direwa tayi daga kan bed ta shiga rawar sigile dan kuwa Daddy ya fama ma ta ciwon da ta ke ji ƙila sai ta fi sati guda ba ta warke ba,dan kuwa tamkar budurwar da aka raba da budurcinta ta ke ji,kallonta Daddy ya tsaya yi tare da nazarinta,wani zargi ne ya ɗarsu a ran shi sai kuma yayi saurin Uziya saboda babu kyawu musamman ga matar shi ta sunnah sam sai ya ke ganin hakan ba zai taɓa faruwa ba.

Yunƙurin jawota yayi ta ruga a guje ta shige toilet tare da saka key,dafe kai yayi ya koma part ɗin shi a daidai lokacin ni kuma na fito neman tea na ga sadda ya fito daga ɗakin Mami. Wani malolon baƙin ciki mai cike da kishi ne ya turniƙe min maƙogwaro,dan tuni na san dawowar ta su tunda na baro Ameera a ɗakina ta na barci.

Sam sai naji tea ɗin ya fita raina haka na koma ɗaki na jawo Teddyna na rungume na shiga kuka a zuci kuma faɗi ni ke "miyasa za ka min haka Daddy?yanzu minene na wani zuwa ɗakinta daga dawowarta yau?"

Daddy kuwa saffa da marwa ya shiga yi,dawowar su Mami tun da asubah farin shine na farkon dasa Ayar shi gareta,sannan ta na guje mashi duk da ya ga wurin kamar alamun yayi ja,da zuwanta kuma toilet ta shiga sannan gashin kanta a jiƙe "tabbas akwai matsala doli na sa ido kan ki na gano duk abinda ya jawo hakan"cewar Daddy ya na mai shiga toilet ya sakarwa kan shi shower ko ya ji sassauci.

***

Fadila ce kwance a kan ƙirjin Nasir,daga ita har shi babu wani mai suturar kirki.Jajayen laɓan shi ta matse da yatsunta tace "Nas ya kamata mu tashi mu wuce school ka san yau akwai lecture wannan masifafen"dakatawa yayi da shafar bayanta yace "babyna Allah har yanzu ban gamsu ba yadda ni ke so, please ki sake min salo ta yadda zan jina zam-zam"murmurshi Fadila tayi tace "to Nas in ba abun ka ba ta yaya za ka ji daidai a iya romance?kawai haƙuri za ka yi mu yi ta tafiya a haka har Allah ya kawo ranar auren mu"birkitata yayi sai ya zamana ta dawo ƙasan shi sannan yace "baby amman za mu iya yin goge ko?ba zan shige ki ba kawai a baki-baki ne zan rinƙa yi"shiru Fadila tayi ta na tunani can tace "Nasir ina jin tsoro kar kaje ka zarce"cikin kwantar da hankali yace "haba baby ke ma ta yaya zan bari hakan ta faru?na rantse maki da Allah ban son duk wani abu da zai cutar da ke domin soyayyar ki gare ni ta fi ƙarfin ta ɗa da uwa"ba ta ce komi ba hakan yasa yace "ki yarda da ni kin ji?"kai ta ɗaga mashi shi kuma ya zare pant ɗin ta.....

*To a nan zan tsaya da free page uwanda suka yi payement please ku min magana, KARUWAR GIDA 200₦/300f ne kacal da masu son cigaba zai ku aiko kuɗin ku ta wannan account ɗin*

3184721842 Bala Maryam Mikailu First bank

Sai ki turo da shaidar biya ta wannan number +22795045822

*Ga masu son a basu ta pc kuma 500₦ ne* [20/11 à 08:37] Cham~rose💞: *KARUWAR GIDA...*🙆🏻‍♀️ ```LOVE and ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```💫

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 10GB@===2,600 15GB@===3850 20GB@===5000 40GB@===9900 Dial *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAGE 11-12*

Lumshe ido Fadila tayi ta na sauraren shi,yadda ya ke yin komi a nitse ba tare da yayi gangancin shigarta ba shi ya fi komi tsaya mata a rai. Ta na jin shi duk abinda ya ke amman ita har ga Allah kunya ta ke ji,jin liquide ɗin shi a gabanta yasa tayi saurin ƙoƙarin tashi amman ya mayar da ita babu yadda ta iya doli ta koma ta kwanta har sai da yayi niyya dan kan shi. Wanka ta shiga ta fito sannan shi ma ya shiga,su na gama shirya suka fice tare da kulle gidan da key suka wuce school.

***

Ganin kukan bai yi min yasa na tashi na shige toilet na yi wanka tare da shiryawa cikin riga da wando na sous-vêtement farare,kiran Nabee ne ya shigo wayata da sauri na koma falo inda na barta,na ɗaga kafin in ce wani abu ta riga ni "my lovely dauther kiyi haƙuri jiya ina can wani gun ne shiyasa ban ɗauki kiran ki ba kuma sai na shigo a gajiye washhh Allah"ta ƙare zance ta na mai yin miƙa. Rumtse ido nayi ina jin takaici wato ita da Daddyna suka sheƙe ayarsu shine ta ke gayamin?tabbas kuma ƙamshin da naji Daddy na yi irin na turaren Nabee ne kenan zargina ya zama gaskiya? Jin ban ce komi ba ne yasa Nabee cewa "ina my sugar Daddy ya ke?"a tsawace nace "Nabee ki shiga hankalin ki wlh in kika yi kuskuren gwada karuwancin ki ga...."sauran maganar ce ta maƙale min ganin Daddy ya shigo ya na kallona.

Can ɓangaren Nabee ta sheƙe da dariya tace "na nawa kenan?wai an cewa kuturu Allah ya la'ance ka ai tuni..."ban ida jin abinda tace ba Daddy ya amshi wayar ya kara a kunnen shi rumtse ido yayi jin abinda Nabee ɗin ke faɗa,"yanzu ita ba ta ko jin kunya Ƴata ta ke gayawa wannan maganar?"Daddy ke faɗa a zuci kafin ya kashe kiran ya maido hankalin shi gare ni.

Kaina a duƙe tuni idona sun fara ɗigar da ruwan hawaye,ɗago haɓata yayi sai kawai ya jawo ni zuwa jikin shi dan bai san abinda zai ce ba ta ina ma zai soma? "Daddy ka kai ni gun Hajiyar mu ina son komawa can da zama"na faɗa cikin muryar kuka bayana ya bubuga yace "no Mimi ba za ki koma can ba zan dai kai ki sai ki wuni in ya so da marice sai naje na ɗauko ki kin ji?"kai na ɗaga ina mai barin jikin shi na nufi bedroom.

Daddy kuwa huci ya sauke,ya shigo ne dan ya ga jikin Ameera sai kuma ya tarar da wannan kayan baƙin cikin na *KARUWAR GIDA* da ta ke tsarawa ƴarsa abinda zai sa zuciyarta ta buga,dan kuwa ya san ba iya abinda ya faru ba ne kawai Nabee ta gayawa Mimi har da ƙarin ta kawai dan sawa Mimin tension.

Ƙaton hijab kawai na aza bisa tare da ɗaukar coton(auduga)dan wani sa'in period ɗina ya na dawowa duk da dai dama kwana ɗaya ne ni ke yi ya tsaya. Kallona yayi yace "Mimi a haka za ki je?"kallon kaina nayi nace "mi nayi Daddy?"kai ya girgiza dan ya gane wayon da Mimi tayi na saka bungulin hijab a tunaninta bai hangi ƙafarta ba, ya ga har yanzu riga da wando ne.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull