Kenza eBookz

Karuwar gida Complete - Chapter 3

Karuwar gida Complete - Chapter 3

Karuwar gida Complete Chapter 3: Karuwar gida Complete Chapter 3. Kai na ɗan sosa sai kuma na fuske na ɗauki Teddyna,gaba ya yi ina bin shi a baya har mu…

4,443 words

Kai na ɗan sosa sai kuma na fuske na ɗauki Teddyna,gaba ya yi ina bin shi a baya har mu ka fito a farfajiya. Seat ɗin mai zaman banza na shiga Daddy zaman drever,ai kuwa ƙamshin turaren Nabee ne ya cika motar duk sai naji raina ya ɓace tare da jin haushin Daddy "wato a cikin motar ma suka kasance?miyasa Daddy zai min haka ya bayyana sirrin shi ga sa'ar ƴar cikin shi?duk ƙoƙarin da Mami ke yi bai gani ne komi?"Teddyna na rungume tare da ɓoye fuskata har mu ka zo gidan Hajiya Babba.

Mu na shiga falon Twins suka rugo suka rungume ni,cikin dariya nace "to ku sake ni kar na faɗi,ashe nan kuka zo ?ni shaf na ma manta da ku shiyasa ban ji motsin ku ba"Imane tace "eh jiya Daddy ya kawo mu yace nan za mu zauna har sai kun samu lafiya"murmurshi nayi na ja hannunta dan tuni Ihsane ta bar guna ta nufi Daddy .

Fitowa Hajiya Babba tayi daga kitchen gaisheta nayi ta amsa tare da tambayata jikina,nace "da sauƙi alhamdullah"Daddy ne ya matso suna gaisawa da mahaifiyar ta shi amman duk rabin hankalin shi na ga Mimi wacce ta rakuɓe ta rungume Teddynta tayi ƙasaƙe alamu tunani ta ke.

Tashi Hajiya Babba ta yi ta koma kitchen zuwa can suka fito ita da mai aikinta wacce ke riƙe da ƙaton tray,hijab ɗina na cire na zo na zauna ƙasan Capet na fara haɗa abun breakfast ɗin.

Doya ce aka soya da ƙwai tare da yin wata ƴar sauce ta mayonnaise sai kayan tea,a cikin ƙaton plate n'a zuba duk suka gewaya suna ci har da Hajiya Babba ni kuma tea ni ke sha ina satar kallon Daddy yadda ya ke ci a nutse sajen fuskar shi na ɗan motsawa a hankali hakan ba ƙaramin tafiyar min da hankali ya yi na.

Ina kurɓar tea ina kallon shi tare da sakin murmurshi,kofin tea ɗin na aje na kwanta bisa salon mai zaman mutum uku Teddyna rungume a hannuna. A hankali na fara rera waƙa wacce taƙamaima ban san ya ake yin ta ba kawai in na wuce a hanya wani sa'in ina jin ta a gari,to kawai yanzu sai na samu bakina da rerata ```Yaushe ne buƙatar za ta biya yau ne ko gobe?🥺da ina da hali janyo shi zan yi mu yi zobe🥲da siyasa ce tabbas da nai yi zaɓe😰``` da sauri nayi shiru jin Hajiya Babba na cewa "iyeee!takwara ta aure ta ke so"da sauri na miƙe zan ruga sai aka yi rashin sa'a Daddy ma da ya miƙe ya na dariya zai wanke hannun shi sai mu ka yi karo dafe goshi nayi zan faɗi sai kawai ya taro ni na faɗa jikin shi.

"Subahanallah Mimi kiyi a hankali mana,ga shi kin sa na shafa maki maiƙon mai a kaya"cewar Daddy ya na mai daidaita min tsayuwa,baki na turo gaba ina kallon inda yayi tâche ɗin. Su Twins dariya suka shiga yi min ganin ina gunguni tare da buga ƙafafu a ƙasa, murmurshi Daddy yayi yace "ayya ki yi haƙuri ai gobe ma zan saya maki wasu tunda na ga so kike ki zama kamar ƴar ƙwllo kullum cikin kayan gudu"Hajiya Babba ta karɓe zancen da cewa "ai kuwa dai yau na ga sakalci goɗai-goɗai da ita ka tsaya ka na sangarta ta a haka ai ba gata kake mata ba dan kuwa babu namijin da zai ɗauki sakarcin takwara komi kuka sai kace pampon an taɓa ido ba su tsayawa sai zubar da hawaye"baki na kwaɓe nace "Daddy kaji ko Allah yanzu Hajiyar mu ta bar ji da Ni kawai ka mayar da ni gida "na ƙarashe maganai ina yin kukan wasa.

Kai Daddy ya girgiza ya shiga kitchen ya wanke hannun shi,ko da ya fito bai tarar da Mimi ba dan tuni ta wuce ƙurya ɗakin Hajiya Babba. Sallama yayi masu ai kuwa Twins suka laƙe mashi doli ya tafi da su gida,Hajiya Babba ta miƙe ta shigo ɗaki "binciken miye ake min a ɗaki?"ban ko juyo ba na shiga duba kayan da ta ke tara min na ciro wasu baƙaƙen riguna guda biyu,da sauri ta karɓe su ta na cewa "ba fah zan baki su ba sai kin yi aure dan haka kar ki yi wahala"na turo baki gaba nace "dan Allah Hajiya Babba ki bani Allah ina son yin kwalliya da su ne"dariya tayi irin ta su ta tsofi tace "ai kam ba zan bayar ba ko Amadu dakyar na bashi turaren da ya kai maki jiya shi ma dan ya nace ne".

"Wane turare Hajiya Babba?"na tambayeta ta bani amsa da "turaren da dai na saba saya maki tun ki na ƙarama amman dan shegantaka shine kika canza wani kala kika bar saka shi shiyasa ni ke tara maki shi a nan in kin yi aure sai ki cigaba da amfani da shi,na san mijin ki zai so ƙamshi saboda ko a can Saudiyya matan su shi suke shafawa"shiru nayi ina tunani "to ko dai Daddy bai tafi gun Nabee ba?dan ban mancewa da Nabee ta ji ƙamshin turarena ne tayi ƙwaƙuwa na bata ɗaya sai kuma ta cigaba da sayen irin shi yayinda ni kuma na canza wani iri daban.To amman in haka ne miyasa Nabee za ta gayi maganar ɓatanci a kan Daddyna har tace sugar ɗin ta ne?".

Wata rose ɗin riga da Hajiya Babba ta yaɓa min a fuska ya sa ni dawowa daga duniyar tunani,ihu nayi na rungume Kakata nace "thank You my granny,ya aka yi kika san ina son launin rose?"na tambayeta ina mai sake ɗaga rigar. "Ko uban ki ai na san launin da ya fi so balle ke da aka haifa jiya"cewar Hajiya Babba ta na mai maida kayan yadda suke,"kai Hajiya shine har da saka Daddyna?to ni dai kar ki rufe kayan ki bani mayafin da zan haɗa rigai"ba ta tanka ni ba ta jawo min wani farin adiko fari sol wanda aka yi ma adon duwatsu.

Bisa gado na ajiye kayan tare da kwantawa ina rungume da Teddyna ,sai a yanzu na tuna wayata na ga hannun Daddy bai bani ba. Tunanin shi na fara moments ɗin ɗazu na tuna inda ya tallabe ni na faɗa jikin shi,lumshe ido nayi jin tamkar yanzu ne ƴan yatsun shi suka luma bisa fatar cikina. Rigata na sunsuna ai kuwa naji ɗan ƙamshin mayatacen turaren shi,a haka har barci ya ɗauke ni mai cike da famarkin Daddyna.

Sai wuraren sha biyu da rabi na rana na farka,zanen Hajiya Babba na ɗauka na shige toilet. Tâche ɗin jini kaɗan na gani a pant ga kuma liquide ɗin da ya fita yayin mafarki. Shiru nayi ina tunanin "to wane wanka zan yi?na janaba ko na haila?" Tuna malamin mu na islamiyya yace ```«Mazhaba Malikiyya sun ce idan wanka biyu ya haɗu waje ɗaya na Haila da na Janaba to a nan wanka biyu za ka yi a rarrabe,kayi na abinda ya fara samuwa a gare ka misali kamar mace wadda miji ya sadu da ita kafin ta yi wankan janaba sai kuma haila ta risketa to a nan za ta fara yin wanka janaba ne sannan ta kawo na haila daga ba.Yayinda sauran Mazhabobin ke cewa a'a wanka ɗaya za ta yi da niyya biyu kenan niyyar wankan janaba da kuma na Haila»``` shiru nayi ina tunanin "to ni wane ya fara zo min jinin Hailar ko kuwa wancan?kawai bari na ɗauki misali na biyu na ɗauki niyya biyu" na faɗa a zuci tare ```da yin Bismillah,na wanke hannuwana sau uku,nayi tsarki,sannan na wanke gashin kaina ina cuɗa shi ta yadda ruwa zai shiga duk ƙofofin mahudar gashin,sannan na game dukan jikina da ruwa ina cucuɗawa tare da gaggautawa,ruwa na ɗebo a tafin hannu na kuskure baki sau ɗaya na shaƙa a hanci sau ɗaya tare fyacewa``` ajiyar zuciya na sauke jin tamkar an sauke min wasu kayan nauyi saboda na tsarkaka.

Bayan na shafa mai na tsane kashina wani zanen Hajiya Babba na fiddo tare da irin rigar nan ta tsofi munafata na saka,dariya na yiwa kaina ganin na dawo tamkar wata ƴar ƙauye sai na shafa madarar turare na fita falo. A kwance na tarar da Hajiya Babba mai aikinta na yi mata tausar ƙafafu, kitchen na shiga ne ɗebo dafa dukar shinkafa da su kayi wace taji ɗayen kifi. Sai da naci na ƙoshi na sha ruwa na miƙe a kujera nace "Washhh Allah na gaji"Hajiya Babba ta ɗago kai ta kalle ni tace "bayan kin share plate ɗaya na abincin?"na turo baki nace "ke ma ai kin ci to minene na min dariya sabida Allah?"mai aikinta tayi dariya tace "Hajiya Babba ana takurawa ƴata fah ai ba ma wani ci tayi sosai ba"Hajiya Babba ta taɓe baki tace "ƴar ta ki ma da ko gaishe ki ba ta yi ba?"buɗe baki nayi da mamaki jin Hajiya Babba za ta watsa ni,"a'a ba ki dai ji ba ta kau gaishe ni"cewar Lami kunya ce ta kama ni hankan yasa na fice na fita zuwa farfajiyar gidan daidai nan kuma motar Daddy ta shigo harabar gidan.....

*Kar ku manta book ɗin kuɗi ki yi ƙoƙari ki biya 200 kacal ki sha karatun ki cikin nutsuwa ,wacce ta shirya saya ta yi min magana ta WhatsApp* +22795045822 [21/11 à 19:48] Cham~rose💞: *KARUWAR GIDA...*🙆🏻‍♀️ ```LOVE and ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```💫

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 10GB@===2,600 15GB@===3850 20GB@===5000 40GB@===9900 Dial *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR Call 08066268951*

*Last free page mai son shiga paid group sai ya yi min magana ta WhatsApp* +22795045822

*PAGE 13-14*

Tsayawa yayi ya ƙare mata kallo tsaf,a yadda ta ke cikin zane simple sai ya fiddo manya hips ɗin ta tare da shap ɗin su. "A'u'zu billahi mina shaitani rajim"Daddy ya faɗa jin shaiɗan na kwaɗaita mashi surar ƴar cikin shi.A jikina naji kamar a na kallona hakan ya sa na juyo caraf mu ka haɗa ido da Daddy murmurshi na sakar mashi tare da nufowa inda ya ke jingine jikin mota,duk takonta ɗaya haka zuciyar Daddy ke halbawa saboda yadda ƙirjinta ke motsawa saboda ba ta sa bra ba. Saurin kawar da kai Daddy yayi daga kallonta ya na ɗumin zuci "Mimi ki na da matsala wlh yanzu haka kika fito babu breziya duk jikin ki na motsawa ga kuma masu gadi a gidan,kenan bra ɗin da na sawo maki sun zama na banza"ji yayi zuciyar shi na suya dan har ga Allah ya na son ganin ƴaƴan shi cikin shiga ta kamala gudun faɗawa tarkon sheɗan,dan dayawan maza sun ɓaya ƴaƴan cikin su wanda dalilin shigar banza da wasu ƴan mata ke yi tsakar gida ya ke sa uba yayi sha'awar ƴar sa.

A shagwaɓe nace "Daddy shine ka kawar da fuskar ka?"juyowa yayi ya kalle ni yace "no Mimi akwai dai tunanin da nike yi ne"ya faɗa ya na mai jan hannuna mu ka nufi falo.

Bayan mun zauna ne Daddy yayi wata magana da ta sa zuciyata bugawa,"Hajiya Babba ki fahimce ni ba wai ina son nisanta Mimi daga nan ba ne kawai a'a akwai ƙwaƙwaren dalili,kuma makarantar can ta fi ta nan bada horo sannan duk bayan wata uku za ta dinga zowa ganin gida".

Sharrr haka hawaye suka shiga ambaliya a fuskata "ta yaya ma har Daddy ya ke tunanin zan iya barin shi na tafi wani gari karatu?miyasa tun farko bai kai ni ba sai yanzu da ruhina da gangar jikina ke muradin shi?".

Tasowa yayi ya dawo kusa da ni ya na mai kamo hannuwana "Mimina kiyi haƙuri Daddy ba zai taɓa yin abinda zai cutar da ke ba kin ji?"kai na ɗaga amman ba dan na so ba.

"To sai dai in tare za mu je dan ba zan bari ta tafi ita ɗaya ba Niamey can cikin gwarawa babu dangin Iya balle na Abba"cewar Hajiya Babba, murmurshi Daddy yayi yace "wlh Hajiya Babba tamkar kin shiga raina, dama yanzu yadda duniya ta lalace wa zai sakin ƴar sa budurwa ta tafi wani gun inda babu mai tsawatarwa?"Hajiya Babba tace "ah to na zata kai ma sakalcin ƴan Boko za ka yi saboda bariki ka kai Univasaty ta ke ko mi?"dariya abun ya bani nace "kai Hajiya Babba yanzu Université ɗin ce ba ki iya faɗa ba?inda sunan goro ne ai ke ce a gaba"

"Kin yiwa Rahamu da kika baro gida "cewar Hajiya Babba ta na mai miƙewa,ni dai dariya nayi Daddy yace "Hajiya Babba ban fah gama maganar ba " tace "akwatin da zan tafi da shi zan kimtsa ko ba cikin satin nan za mu tafi ba?"kai ya jinjina yace "eh in shaa Allah in an kammala komi ina sa ran zuwa jibi za ku tafi" "to kuma a bar ni na shirya kayana cikin hankali kwance "Hajiya Babba ta faɗa tare da yin gaba.

Duban shi ya kai ga Mimi wacce ta tsunduma cikin tunani,yatsun hannuna ya fara ja suna fidda sautin ƙwas. "Washhh "na faɗa da ya ja ɗan ƙaramin amman yaƙi yin ƙara sai ya ja da ƙarfi,dariya ya yi min ni kuma na turo baki kafin na tsurawa gemun shi ido.

Abun ka da abinda zuciya ke so haka na kai hannuna na shafi gefen fuskar shi nace "Daddy wai miyasa maza ke barin saje ko sun san ya na yi masu kyau ne?"shiru yayi ya na kallona kafin yace "tambayi surukina"na turo baki gaba nace "miye kuma haka nan?"duk da na san nufin shi,"mijin da zan aura maki kafin ki tafi Niamey"na turo baki nace "ban so, Daddy jiya ina ka tafi na ga kayi shiri irin na ƴan gayu wanda rabon da in ga kayi shi an kai wata biyu?"bai bani amsa ta ba ganin na ƙure shi da ido sai kawai yace min "tashi ki kimtsa ina son mu biya shopping kafin mu wuce gida "ba dan na so ba na miƙe ina gunguni tare da jin haushin ƙin bani amsa ta.

Tuntsrewa da dariya nayi ina cewa "Hajiya Babba duk ina za ki je da uwannan uban kaya sai kace dai wacce za ta yi hijira?"ba ta kula ni ba ta cigaba da jera kayanta a trolly yayinda nima na shiga sabgar gabana na shirya cikin doguwar rigar da Hajiya Babba ta bani da safe tare da yane kaina da mayafi.

"Masha Allah takwas kin tsaf tubarkallah,yau dai kam da ace fita za kiyi na tabbata da sai kin samo mijin aure kin ga kuwa sai nayi zamana"cewar Hajiya Babba ta na ƙare min kallo tare da yaba kwalliyata.

Madarar turare na murza a hannu kafin in fice ina mai cewa Hajiya Babba "a wanke min sous-vêtement ɗina kafin gobe" "a'a mi zai hana ki tafi da kayan ki?"cewar Hajiya Babba wacce ta biyo bayana.

Sallama mu ka yi mata kafin mu bar gidan,cikin zuciyata ni ke mamakin yadda Daddy ya kauda kan shi daga gare ni ba tare da kuma ya yabi kwalliyata ba. Hakan da yayi duk sai naji babu daɗi,Kalla Mall mu ka je da shigar mu wani buzu da ke zaune bisa kujera inda comptable ke zama yace "masha Allah ka ga wata tsadaddar flower"murmurshi na sakar mashi ganin ya ƙure ni da ido kuma da ɗan sauti yayi maganar ta yadda kusan duk wanda ke wajen ya ji.

Ji nayi Daddy ya riƙo hannuna cikin nashi,wani irin shock naji haɗi da wani abu ya tsikare ni. Hararata yayi sannan yayi ƙasa da murya ya na cewa "ki zama mace mai kamewa a duk inda kika je kar ki nuna ke mai arha farashi ce ta yadda ko wane gaja zai iya tayawa"ban ce komi ba na ɗauki wani lotion dan tuni mun zo jerin turaruka da man shafawa.

Ɗan basket na ɗauka ina saka abinda ni ke so haka mu ka tayi har na gama zaɓa wasu kuma Daddy ya zaɓar min,ko da mu ka zo wajen biyan kuɗi kicin-kicin Daddy yayi da fuska hakan ya hana buzun nan tankanwa Mimi.

***

Nabee ce kwance ɗaiɗaya akan bed a wani ɗaki na hotel,gefenta wani inyamuri ne zaune ya na daddana waya.Can ya ɗago ya kalleta yace "wai yanzu baby duk wayewar ki dama a iya romance kawai kika tsaya koko dai ni ɗin ne ba ki son yi sex da ni ?"murmurshi Nabee tayi tace "Goyu mi zai kai ni yin sex in nayi aure mijina ya tambaye ni gidan ubanwa na kai budurcina mi zance mashi?ba ma wannan ba ka ga in na fara yin sex akwai ranar nadama dan zan iya samun ciki ni kuma ban son ayi saurin gane takon saƙata saboda akwai banbanci tsakanin karuwar asali da *KARUWAR GIDA*"kai Goyu ya girgiza yace "ni dai da za ki yarda ka bani ko da sau ɗaya ne tak nayi maki alƙawarin zan baki 2millions"shiru Nabee tayi ta na tunani kafin tace "ok ka bani lokaci zan yi tunani" yace "ok"tare da ranƙwafowa yayi mata da ƙaton jikin nan irin na gwarawa.

Ba tare da wani ƙyanƙyami na ƙabilanci ba Nabee ta fara sarrafa Goyu da salon karuwancinta ta yadda ta ke gamsar da maza ta baki da kuma sauran sassan jikinta ba tare da sun sex ba. Sun ɗauki tsawon lokaci kafin su ƙare sheƙe ayar su,kuɗi ya bata masu yawa sannan ta baro hotel ɗin.Direct gida mai adaidaita sahu ya kaita,da shigarta Iyani ta tareta da masifa "daga gidan ubanwa kike Nabeela?yau ranar hutu amman dan ƙarya shine kika ce kin tafi makaranta"cikin makirci Nabee tace "kai Iyani ni wai sai yaushe za ki daina tuhumata ne?tom bari na faɗa maki gaskiya dama zubin adashe na tafi kuma ina tsoron in na gaya maki ki hana ni tafiya kuma ga shi yau ne kwasata"ta na gama maganar ta shige ɗakin su na ƴan mata.

Kasancewa Iyani mai kwaɗayi sai ta ɗaga labulen ɗakin tace "to shikenan kuma sai ki wuce ba tare da kin ban ko sisi ba?"cike da jin daɗin ta samu nasara Nabee ta ɗauki 5000f ta baiwa Iyani ba tare da wani dogon bincike ba ta ƙulle kuɗin da haɓar zane.

"Yanzu Fauziya da kika maido min gyaɗar nan wa zai min tallar ta?"cewar Iyani ta na duban Fauziya wacce ta dawo daga talla ta na shan ruwa.

Sai da tayi gyatsa tare da sauke numfashi sannan tace "Iyani na gaji sosai kuma fah nayi cikiniki sosai,na sayar da dukan yalon sai gyaɗar ce tayi saura"ta faɗa tare da miƙawa mahaifiyata ta kuɗi cikin farar leda.

Karɓa Iyani tayi ta na mai cewa "shikenan zuwa dare sai kije gidan kallo ki sayar(irin rumfar nan da maza suke zuwa kallon ƙwallo)"ɓata fuska Fauziya tayi tace "haba Iyani gobe fah mu ke fara jarabawa a makaranta ina son yin karatu". Dakatawa da lissafa kuɗin Iyani tayi tace "in ba kije ba wa kike son na aika?"cikin gunguni tace "ga Nabeela nan ba sai taje ba"Nabee wacce ta fito da ɗaurin ƙirji ta watsa mata harara tace "nayi maki kama da ƴar talla?" "Ita talla har kama gareta?ke ma kawai dan kin samu ɗaurin gindi n..."kafin ta kai ƙarshe Nabee ta buga mata kwandon sabulu a baki nan dambe ta kancame.

Shigowar Nasir kenan ya tarar da su suna faɗa,bai wani ɓata lokaci ba ya shiga jibgar su babu shiri suka bar faɗan Nabeela ta shiga banɗaki dan tsarkaken jikinta yayinda Fauziya ta shiga ɗakin su.

Wayar Nabee da ke kawo haske tayi saurin ɗauka da niyyar fasawa amman sai ta ɗaga kiran ba tare da tayi magana ba "my sugar baby kin tafi kin bar ni cike da kewa ga kuma mutumniyar ki na son ganawa da ke tun fitar ki har yanzu ba ta...... please ki amince min sau ɗaya tak na ɗanɗana test ɗin ki da ganin ki kuma za ki yi zaƙi wlh in kin yarda million biyu zan baki"banda zaro ido babu abinda Fauziya ke yi yayinda jikinta ya ɗauki rawa ga kuma wani abu da ta ke ji na daban abun ka da sabuwar balaga.

Wani kiran ne ya sake shigowa da sauri Fauziya ta ɗauki takarda da biro ta rubuce lambobin ta na mai ƙiyasta abubuwa dayawa a cikin ranta,ɗaukar kiran ta sake yi sai taji ya na cewa "na turo maki hotuna ki duba"ya na gama faɗa ya kashe kiran. Code ɗin wayar ta shiga sakawa amman taƙi buɗewa dan kuwa duk yadda kuke da Nabeela ba za ta gaya maka mabuɗin wayarta ba,tunani Fauziya ta fara ta yadda za ayi ta samu waya har ta kirawo wannan Guy ɗin ita tayi mashi abinda ya ke so ya bata million biyu ita ma tayi kuɗi.....

*Ki biya 200₦ ƴar uwa ki cigaba da shan karatu dan yanzu ma ne labarin zai soma 🙃*

3184721842 Bala Maryam Mikailu First bank Sai ki turo da shaida biya ta WhatsApp ta wannan number +22795045822

Ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f zaku turo [22/11 à 14:20] Cham~rose💞: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI🤷🏻‍♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822

*Page 15-16*

Da dare Fauziya ta tafi tallar saurar gyaɗa,gungun maza matasa ne duk wajen wasu na shan sigari wasu kuma na shaƙar hodar ibilis. Layi ta kama kamar yadda ta ga sauran ƴan matan suka yi ko wacce da abun sayarwar ta,yau ne karon farko da Fauziya ta zo irin wannan wajajen talla shiyasa ta zama baƙuwa. "Amman ke kamar sabuwar zuwa ce ko?dan ban taɓa ganin ki nan ba"cewa Salim ya na hurar sigari,kai Fauziya ta ɗaga cike da tsoron shi dan muryar shi irin rauque ɗin nan ce irin ta ƴan tasha.

Murmushi yayi yace "ok ta so ki ɗan kewa daga ci na san kin samu ciniki"cike da murna ta miƙe saboda yadda saure ke cizonta sai taji kamar ta koma gida,ya na gaba ta bin shi a baya,kamar za su shiga ƴar rumfar da mazan ke kallo sai gani tayi ya tsaya tare da juyowa ya tambayeta "nawa ne farashin ki?"murya na ƴar rawa Fauziya tace "ɗala biyar-biyar ne"ta faɗa ta na mai sauke tray ɗin gyaɗar daga kanta, murmurshi Salim yayi yace "am ina nufin wannan"ya faɗi haka tare da ɗora hunnun shi bisa breast ɗin ta.

Ɗan ja tayi da baya kafin ta girgiza kai tace "a'a ba na sayarwa ba ne"yadda tayi maganai kai kace wata tsohuwar ƴar duniya ce "toh ni ina son ki sayar min nawa zan baki?"shiru tayi tace "sai in ka yarda ka bani portable" "abu mai sauƙi" ya faɗa tare fiddo wata tsohuwar itel ɗin shi irin mai butanin nan. Miƙa mata yayi ta karɓa tace "akwai layi ciki ne?" "Eh amman ban daɗe da sanye shi ba dama saboda ƴan kuɗin ciki da méga da ya ke da na saye shi,kin san ƴan sahelcom sun saki garaɓasa"ba tace komi ba ta matse wayar a ƙugunta.

Janta yayi zuwa wata ƴar kwana,babu wani tsoron Allah ya fara lalubarta,kasancewar ta nada cikar ƙirji sai abun bai bata wata wahala ba. Sai da yayi romance ɗin ta sosai haɗi da aza hannunta a sandar girman shi ta biya mashi buƙata a haka sannan ya ƙyaleta tare da yi mata alƙawarin gobe zai bata kuɗi dayawa in sun haɗu da "toh"kawai ta amsa kafin ta saɓi traynta ta yo gida.

A zuci tace "shasha gara na cuce shi ya bani waya kawai daga ya ɗan shafe ni,hhh wai har da cewa gobe na dawo bai san daga gobe zan buɗe shafin arzikina ba na tara dukiya masu yawa". Jibgar da Iyani tayi mata ne yasa ta saurin katse tunanin "nace uwar mi kika dawo yi ba tare da kin sayar ba?"zumɓuro baki Fauziya tayi tace "haba Iyani wlh ba zan iya zama can ba duk ƴan shaye-shaye ne da tsageru ga kuma shegen sauro"wani dundu ta sake kai mata tace "su kashe ki maza koma sai kin saidota"Fauziya na kuka ta fita ta koma,ba ta jima da zama ba aka shiga yi mata ciniki da ta ga samu kuɗi kawai sai ta tafi ta sawo carte ta 100f ta saka a wayarta.

***

Tun da mu ka fara cin abincin babu mai magana,ƙara cokali kawai kake ji. Ɗagowa nayi a karo na biyu na kalli Daddy wanda ke zaune tun ɗazu ya na juya spon a cikin tea,kamar ya san ina kallon shi sai gani nayi ya ɗago kai tare da sakar min murmurshi mayar mashi da martani nayi ina mai cigaba da cin abincina.

Miƙewa Mami tayi saboda wayarta da tun ɗazu ta ke vivreux alamun kira na shigowa,miƙewa tayi tsam ta nufi part ɗin ta ina hankalce da Daddy lokacin da ya bita da ido tare da girgiza kai.

"Daddy wai mi ke damun Mami ne?na ga tun ɗazu ta kasa zama ta kasa tsaye ko tun abun jiya ne bai sake ta ba?"Daddy ya dube ni yace "wani abu fah?"kallon Ameera nayi wacce tayi tsamo-tsamo.

A zuci nace "ƙila har yanzu Daddy bai sani ba"a zahiri kuma sai na wayance nace "babu komi Daddy ina turaren da Hajiya Babba tace ka bani?"goshi ya dafe yace "kash!na manta je ki cikin ɗakina ya na nan cikin drower"da murna na miƙe na nufi part ɗin shi.

Mami ta fito falo hannunta riƙe da bag tace "Daddyn Mimi zan tafi wlh takwara ce ta kira ni wai ciwon ɗan ta ya tashi ba ta wani tsaya yi min bayani ba saboda kuka shine ta yi min text ka gan shi nan address ɗin asibitin da suke ne"tayi maganar ta na mai nunawa Daddy text ɗin hannunta sai rawa ya ke.

"Wacece takwara?"cewar Daddy ya na kafeta da ido hakan yasa Mami ta sake gigicewa tace "Hajiya Rahamu mana ka san ɗanta ke fama da Cancer ɗin ƙwaƙwalwa"kai kawai Daddy ya jinjina ba tare da yace komi,har ta ka baƙin ƙofa Imane uwar laƙuwa ta miƙe tace "Mami ina bin bayan ki"da kamar tace a'a sai kuma ta yi murmushin yaƙe tace " Imane da zamannin ki kika yi tunda ba zan jima ba amman mu je to"ai kuwa Ihsane ma tace sai ta tafi,haka Mami ta danne zuciya ta tafi da su saboda kallon tuhumar da Daddy ke yi mata.

Sam zuciyar Daddy ta ƙi yarda da batun Mami hakan yasa ya miƙe da sauri ya nufi part ɗin shi dan ɗauko key ɗin motar shi ya bi bayan ta,ya na buɗe ƙofa aka yi rashin sa'a suka ci karo da Mimi ko kafin ya tarota ta faɗi ɗan yatsan hanta ya bada sautin ƙwas yayinda ledar turaren ta faɗi ƙasa.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull