Kenza eBookz

Kida a ruwa book 1 by bilyn abdull - Chapter 35

Kida a ruwa book 1 by bilyn abdull - Chapter 35

Kida a ruwa book 1 by bilyn abdull Chapter 35: Kida a ruwa book 1 by bilyn abdull Chapter 35. ★Ga su Mammah kuwa fassara halin da suke ciki ita da iyalanta…

1,293 words

★Ga su Mammah kuwa fassara halin da suke ciki ita da iyalanta ma ɓata lokaci ne. Dan tuni sun taru ƙwansu da kwarkwata a gidan sunata kuka. Sai dai Mammah baiwar ALLAH tana cikin nutsuwarta a zahiri, babu abinda take sai ambaton ALLAH. Imran, mahaifinsa, Uncle Nasiru, Ja'afar, Ma'aruff tunda safe da zancen ya fito suka bazama inda akace an ajiye Zak-Shadow, amma anƙi basu damar ganinsa. Dan wani mugun tsaro aka bama wajen ma da duk mai hankali ya gani yasan lallai akwai magana, sannan al'amarin bamai sauƙi bane ba. ALLAH sarki COAS da kansa ya gana da su yana mai kwantar musu da hankali akan suyi addu'a in sha ALLAHU babu abinda zai faru, gaskiya zata fito dan yanzu haka shima ya baza jami'ai ana kan binciken number motar da akace wanda sukaje ɗaukar Ojo sun tafi da ita. Sannan a yanzu haka ana kan bincike a ƙauyen da aka samu haɗarin wancan jirgin dan kai tsaye an samu tabbacin an harbo jirgin ne gangan ba haɗarin kai da kai ya samu ba.....

<<•>>

A can kuwa ƙungiyar duhu na cikin matsanancin farin ciki ne su da duk wasu munafukai dake ƙin Zak-Shadow. Dan kuwa babu wani kace nace aikinsu ya faɗa fiye da yanda suke so da fata batare da sun sami kowace irin tangarɗa ba. Sun sha bikin cin nasara a daren jiya, sun kumayi rabon dukiya ga duk wanda ya taimaka musu aikin ya tafi dai-dai. Ƙungiya kuma ta ɗauki sabbin members da za'a tada sabon jadawalin aiki da yafi na baya muni da zubar da jini. Dan sunyi alwashin duk wanda yace zai tare musu gaba kamar Zak-Shadow sai sun masa kisa irin na wulaƙanci. Shi kansa Zak-Shadow ɗin sunfi buƙatarsa a raye ne dan ya dinga kallon nasarrasu a gaɓar da bazai iya komai ba. Tunda yace shi mai kishin ƙasa ne da baƙin ciki zasu kashe shi. Dan sunyi alƙawarin dasa masa ciwon zuciya. A yanzu haka Ojo na hannunsu, dan sune suka saka aka ɗakko musu shi. Haka ma su Dagger na hannunsu, sune suka saka aka harbo jirgin nan, saboda suna buƙatar su Dagger a tafiyarsu, babu wanda zai musu kamar yanda Dagger ke musu su sami natsuwa, dan sun gwada yaransa amma basu sami biyan buƙata ba. Shiyyasa suka sake sabon shirin dawo da shi ta hanyar jifan tsuntsu biyu da dutse ɗaya, kuma sun sami nasara, dan haka yanzu lokaci ne na sake SABON WASA........✍️

Alhamdullahi 🙏.

Tabbas yanzu shine lokacin sake SABON WASA kam masu karatu. Dan anan book 1 ɗinmu zai ƙare. Ku muje zuwa book 2 inda ainahin baje kolin cakwakiyar take.

Idan nace daku cakwakiya kawai kaɗan ma kenan, dan book 2 ɗin nan ba'a magana. In sha ALLAHU zai zo muku da fiye da abinda kuke tunanin gani. Dan book 1 tamkar shinfiɗa muka baza, yanzu zamu tsunduma ainahin labarin KIƊA A RUWA MAI TADA HANKALIN DODO...

★Ya zata kasance da Zak-Shadow?.

★Abin zai tsaya kansa ko zai haɗa da Imran?.

★Zasu sake shi da wuri ko kuwa zasu turashi kurkuku?.

★Ina batun Nabeeha da ƴan uwansa da uwarta?.

★Mi uwarta ke shiryawa?

★Nimrah ƴar Amana, yaya girman wannan tsuntsuwa zai kasance a gidan su Zak-Shadow? Ina batun aurenta da Zakinmu? Wane wasa za'a buga ita da Nabeeha ne?.

★Ina mahaifin Nimrah ne? Ya rasu a cikin wanda suka rasu ko kuwa an ɗaukesu tare da su Dagger?.

★Ƴan uwanta da gaske duk sun rasu babu ko ɗaya daga dangin uwa dana uba?.

Kai jama'a kada na cika ku da zance, Amma fa KIƊA A RUWAN kiɗa a ruwan ne fa, dan za'a buga wasa iya wasa, soyayya iya soyayya, cakwakiya iya cakwakiya. Rikita rikita iya rikita-rikita, gumurzu iya gumurzu. Dan ni kaina Bilynku na saka sulken yaƙi😎🏃🏼‍♀️.

Ku muje zuwa book 2 kawai mutanensa❤️❤️❤️💃🏼.

Bilyn Abdull ce. ((C--2025))

_________________

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7 Mmn surayya me kayan kamshi Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada Turaran wuta na danal banat Kajiji Turaran kaya watau abbasiyya Kabbasa spray Humra Kwallacca Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka👇 08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina

__________________

_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*

*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*

*_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_*

*_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_*

*_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*

*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_* *+234 805 568 7449* *_Telegram Number👇_* *+234 903 234 5899*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_**_Yau da gobe ita ke canja WANE zuwa WANE bisa yarda da HUKUNCIN UBANGIJI. Ƙaddara ƘAWA ce, kamar yanda JARABAWA ke zama aminiyar numfashi da gangar JIKIN ƊAN ADAM. Idan JIYA tazo da nasara, ba lallai GOBE tazo da nasarar ba. Sai dai hakan baya nufin baza'a sake yin NASARAR ba. Kalubale shike zama tubalin da ke gina mutum har ya zama mai ƙarfi a bayan ƘADDARIRINSA. Sai dai hakan baya tabbata sai idan ka koyi haƙuri. Duk wanda ya koyi haƙuri tabbas zai mallaki rabin nasarar rayuwa. Dan hakuri shi ne ginshiƙin da ke taimakon duk wani buri ya zama gaskiya..._*

Zaku fahimci abinda nake nufi ne kawai idan kuka kasance da littafin *KIƊA A RUWA__MAI* *TADA HANKALIN DODO* _kashi na biyu. Da zai fara zuwa muku a Manhajar AREWAPEN a gobe in sha ALLAHU_❤️❤️✍️.

*_Akwai Audio da zamu fara ɗorawa shima in sha ALLAHU saboda masu ciwon ido da basa iya karatu dama marasa juriyar bibiyar dogayen labaranmu. Shima Audio ɗin zai zo a AREWAPEN, da TELEGRAM akan farashi mai rahusa. 🙏_**_ASSALAMU ALAIKUM MUTANE NA MASU ALBARKA_*

*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*

*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*

*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*

*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*

*_Akwai VIP Telegram 💃_*

*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_

*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*

_(2k)_

*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (2k)_* *_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*

*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.

_(1,500 CFA)_ *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram _*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*

*_AREWAPEN (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull

*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*

*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*

*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_* *+234 805 568 7449* *_Telegram Number👇_* *+234 903 234 5899*

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull