Kenza eBookz

Kurkukun ‘kaddara (the prisoners) book 2 - Chapter 4

Kurkukun ‘kaddara (the prisoners) book 2 - Chapter 4

Kurkukun ‘kaddara (the prisoners) book 2 Chapter 4: Kurkukun ‘kaddara (the prisoners) book 2 Chapter 4. Baiwar Allah ga zazza6i mai zafi daya rufar mata,…

3,328 words

Baiwar Allah ga zazza6i mai zafi daya rufar mata, Jikinta sai kakarwa ya ke yi, ta gama fita hayyacinta, Neman hanyar da zata koma cikin ƴan uwanta ta ke yi saboda ta riga da ta sare da kurkukun, mutuwa ka ɗai ta ke gani acikin idanuwanta gashi ba ta son ta mutu ba tare da ta yi bankwana da ƴan uwanta ba.

Tsabar raɗaɗin da bakin ta ke yi mata ne ya jaza mata rauni da rashin kuzari a jikinta Ƙaffuwanta suka harɗe Gaba ɗaya ta kife saman floor, kanta ya daki ƙasa sosai, runtse idanuwanta ta yi yayin da hawaye ke cigaba da wanke fuskarta miryarta babu sauti take ambaton sunan ƴan uwanta tana neman taimakon su akan su zo su taimake ta, kada ta mutu ba tare da sun gana da junan su ba, Babu alamun hankali atattare da ita, sai sambatu ta ke yi ita kaɗai, Addu'o'in da ta ke ƙokarin yi yanzu sun kufce mata......

Sautin tafiya ta soma Ji kamar motsi motsi saman jikinta, a daddafe ta miƙe tana faman yin nishi, Ras taji gabanta Ya faɗi ganin wasu Girgizo kwafta kwafta a kewaye da ita, Tashin hankalin da ta shiga ne yasa ta fasa ƙara tare da yunƙurawa ta miƙe da gudun gaske ta miƙi hanya tana gudu tana waiwayon su gaba ɗaya sumar kanta mai tarin yawa ta rufe mata idanuwanta, Cikin rashin sa'a Ta 6urma cikin wani ɗaki tare da Jan ƙofa ta datse, ba tare da ta ankara da inda ta faɗo ba, Jikinta sai kerma ya ke Yi.

"Barka da zuwa Ɗakin Fiɗa, Ga dukkan Alamu mun samu wata sabuwar ma'aikaciyar" Muryar matashin saurayi taji acikin kunnanta, Tun kafin ta juya ta kalle su Jikinta ya hau tsuma, A furgice ta waiwaya tare da sanya hannu ta nannaɗe sumar kanta da ta rufe mata idanuwanta, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un bakomai ne yasa ta ambaton hakan ba face Matasan ƴan matan da ta gani kwance saman gadaje kalar na marasa lafiya, zindir babu kaya a jikin su hada masu Ɗauke da juna Biyu, gwanin ban tausayi, Giants ne tsaitsaye akansu Hannayensu ruƙe da kayan theater suna acikin shigarsu ta baƙaƙen Kaya.

"Ƴar uwa dan Allah ki taimake ni, ki fitar dani daga wurin nan kada su kashe ni" waro ido sosai Angel ta yi akan matar da ta yi mata magana, Ita ce mai ɗauke da juna biyu Daga ganin cikinta tsoho ne Ya shiga wata na tara. Sun tu6e mata kaya tsiraicinsu duk abayyane, Wannan wata irin masifa ce? Hasbunallahu wa'ni e mal wakeel Lahaula wala ƙuwata Illa Billah, Allahumma ajirni fil musibati wa aklif ni khairan min ha,' adabarbarce Angel ta ke ambaton hakan. Matar sai kuka take yi tana rokonta akan ta taimake ta ko dan saboda yaron da ke a cikinta, rushewa Angel ta yi da kuka ba tare da ta Iya furta magana ba.

Ɗaya daga Cikin Giant ɗin dake a ɗakin tiyatar ne Ya tunkarota Hannun shi ruƙe da wuƙa, Tunkan yai magana ta fahimci abinda ya ke nufi, aiko Jiki na 6ari ta juya tana ƙoƙarin buɗe ƙofar ɗakin don ta gudu, sai dai ina kafin ta yi hakan ta ji Ya damƙi hannunta, ruƙo bana wasa ba, ta ƙarfi ya dinga janta har sai da ya kai ta bakin gadon da matar nan me ciki take kwance.

Zura mata wuƙar ya yi a cikin hannunta Ya damƙe shi da nashi hannun, Ta ƙarfi ya soma ƙoƙari sanyata farke cikin matar, Kamar zata zauce saboda tsabar kiɗima har Allah ta dinga roƙo akan ya ɗauki ranta kafin faruwar hakan, Bata ta6a danasanin zuwanta duniya ba sai yau, ta yi fatan ace bata ta6a wanzuwa acikinta ba, ta yi kuka kamar ranta zai fita tayi haukan tayi borin duk abanza, ta ƙarfi giant din nan ya ɗaura hannunta saman cikin matar nan da ke ta kuka tana roƙonta akan ta taimake ta, Saboda rashin imani Ya yi amfani da hannun Angel wurin farke cikinta Kamar an fasa pipe ɗin ruwa Haka jini yadinga tsastsafowa yana wanke fuskar Angel har ta cikin bakinta ya dinga fallasa yana shiga.

Hatta jaririn da ke acikinta bai tsiri ba, Biyu suka raba shi da wuƙar, Allah sarki Angel Gani ta yi kamar ita ta aikata kisan kan, Wata irin kururuwa ta saki da iya ƙarfinta na karshe ta bangaje giant ɗin da ke a ruƙe da ta ita Amakance ta dinga Tafiya tana neman Hanyar fita, muryarta da sautin kuka ta ke faɗin.

"Nashiga Uku na bani na lalace Inalillah wa'inna ilaihirraji'in Na aikata kisan kai! na yi kisa da hannayena Shikanen Na mutu, nasan Allah ba zai ƙyale ni ba, Na kashe mashi baiwarshi da bata ji ba bata gani ba, Wayyo Allah Na......"

Yatsun hannayenta ta ɗaura asaman kanta kamar Aljanna Jinin matar duk ya canza mata kamanninta, duhu ya mamaye idanuwanta da zuciyarta.

Giants ɗin da ke Yin aikin fiɗar sai tiƙar dariya su ke Yi, Hankalinsu kwance su ke Cigaba da gudanar da aikin su, yadda su ke farke cikin mutun kamar dabba babu imani ko misƙala Zarratin.

Da wata irin raunatacciyar murya ta ke faɗin"Allah ba zai ta6a barin ku ba, Mugaye Azzalumai, Tun agidan duniya za ku fara gir6ar abunda ku ka shuka ƴan iska fasiƙai masu zuciya irin ta kafuran farko, In sha Allah Ni ce Ajalin ku, Sai kun ɗanɗani kuɗar ku sai kun gane ba ku da wayau, kamar yarda kuka sa na zubar da hawaye na in sha Allah kuma za ku zubar da naku hawayen Na jini ma, Yadda ku ka cutar dani ku ka sa na aikata kisa kuma sai an yi maku mafiyin shi......" ƙululun baƙin Cikine ya tokare maƙoshinta, silar hakan yasa ta kasa ƙarasa maganar.

Hannayen ta biyu ta sanya saman wuyanta, ta shaƙe shi sosai cikin fitar hayyaci kamar zata kashe kanta, tsabar raɗaɗin da ƙunar da zuciyarta ke yi mata ne yasa ta ke ƙokarin aikata hakan, tana a cikin wannan mawuyacin halin taji An sunkuce ta kamar Ɗiyar roba haka aka ɗauke ta sama, wani gabjejen giant ne yai mata wannan ɗaukar, fucewa yai da ita daga Cikin ɗakin Ɗauke saman kafaɗarshi bai nufi ko'ina da ita ba sai cikin wannan Ƙaton palourn Da taron matsafa su ke gudanar da Bautar su, Wasu dogayen mutane masu sanye da jajayen kaya ko'ina na jikin su arufe ya ke, sun kai su talatin, Agaban dodon tsafin su, Anan Ya sauke ta saman floor, a durƙushe ta kife kasa saboda rashin ƙwarin Jikinta, Hatta numfashinta a hargitse yake fita Jikinta yai zafi rau kamar wadda aka tsomo daga cikin wuta.

A lokacin ta kai maƙura bata iya ta6uka komai, motsin hannun mutun ta ji ajikinta, saboda duhun da idanuwanta su ka yi mata yasa ta makance, bata ganin komai, kayan Jikinta suka cire mata gaba ɗaya iya pant ɗin ta su ka bar mata, duk da bata acikin hayyacinta sai da ta shiga matsanancin tashin hankali tunawa da robar ruwan zamzam ɗin da ke a cikin wandonta, rarrafe ta dinga tana laluban suturarta don ta mayar dasu a jikinta sai dai kash bata samu damar ganin inda aka jefa mata kayanta ba. Kukan zuci ta dinga yi, duk wani motsinta akan idon matsafan, ita damuwarta ba akan tsiraicinta da suke kallo ba, robar ruwan Zam zam ce damuwar ta, Ya za ta yi idan ta rasa ta? Ita kaɗai ce damar da suke da ita.

Kunnuwata ne suka soma Jiyo mata Sautin muryoyinsu Marasa daɗin ji magana su ke yi da yaren su na matsafa gur6ataccen yare mara daɗin ji, kamar zata haukace, Lallai yau Angel ta shaida tana acikin kurkukun ƙaddara.

Ƙwaryoyin ne ruƙe a hannun matsafan masu ɗauke Da zallar Jinin mutane mai ƙarni, Layi suka jera agabanta suka tsaya tare da Kwarara mata Jinin A saman kanta, Wa'iya zubillah Numfashinta ya gauraye da Ƙarnin Jinin Nan ta ke Ta ƙara sa faɗuwa ƙasa tana fitar da numfashi sama sama, basu ƙyale ta ba sai da su ka yi mata wankan tsarki da jinin da ke a hannunsu, wani kalar Jini mai wari da ƙarni daga gani sun tsuma shi sosai, ba ƙaramin zautar da ita su ka yi ba, Kwakwalwarta bazata Iya jure abinda suke yi mata ba, Tana jin motsin hannayensu a jikinta saƙo da lungu su ke cuccuɗata kamar suna yi mata wanka, Sun goga mata najasa a jikinta sun wulaƙanta Martabar jikinta. Allah ne bai nufa Angel zata mutu ba da tuni ta jima da mutuwa lokacinta ne bai yi ba, domin kuwa warin jinin da suka yi mata wanka dashi kaɗai ya isa ya halakar da ɗan adam. Bayan sun kammala yi mata wankan tsarkin nasu na matsafa, Giant ɗin da ya kawota Ya sanya hannu tare da tattareta kamar tsumma Ya ɗauke ta, Ya fito da ita daga Cikin Falon Ya nufi Hawa Na uku da ita, ba tare da sun mayar mata da uniform ɗin ta ba, ko yatsun hannunta bata Iya motsawa, Sautin tafiyar shi ka ɗai ta ke iya ji acikin kunnuwanta, ƙofar Wani ɗaki Ya tura da ƙafarshi Ya shigar da ita, Katafaren bedroom ne na zamani kamar ba'a cikin kurkukun Ya ke ba, Da jinin jikinta da komai Ya jefar da ita saman gadon tare da Juyawa Ya buɗe ƙofar Ya fuce.

Kaɗan daga Cikin Abunda ya faru da Angel kenan A cikin Daren ranar, Shin me kuke Tunani zai biyo Baya? Bayan gaba ɗaya Shirinsu Ya tarwatse Babu alamun zata haɗu da Danish, Ko da ta haɗu dashi daƙyar ma Ta iya gane shi saboda bata a cikin hayyacinta babbar matsalar babu ruwan zamzam ɗin da zata Iya shawo kanshi, saboda kwalbar tana a cikin aljihun uniform ɗinta, Ya salam!! Wannan wace irin mummunar ƙaddarar rayuwace!!! Me zai faru da su Azeeza? Me tsohuwa zafreen zata yi masu🥺

*Boss Bature✍️ Mu haɗu Gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ƙaddara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuɗin*

First bank

3196407426,

*Bature Hafsat Muhammad, za'a tura evidence of payment ta phone number ɗina 08103884440, Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_

*KURKUKUN ƘADDARA*

_The Prisoners E3🔥💫_

*Daga alƙalamin Hafsat Bature*

~Middle step~

_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty💔._

A yayin da Angel ta ke A Cikin mawuyacin Hali Idan muka koma 6angaren ƴan uwanta da ke ta tsammanin dawowarta, wani mummunan abu Ya faru dasu!! Tun lokacin da suka fuskanci cewa gari ya waye bata dawo ba, Hankulan su su ka tashi matuƙa, Sun kasa fitowa daga Cikin ɗakin tsohuwa Tamira, gudun kada asirin su Ya tonu, tun da ana kallon duk wani motsinsu.

"Yanzu ya zamu Yi? Nifa ina tsoron mu fito daga ɗakin tsohuwa Agan mu dole su zargi wani abu" Deeja ce tai maganar

Haris yace"Zaman mu kuma acikin ɗakin yafi komai haɗari, Idan Giant su ka zo kawo mana abinci zasu ga babu mu aɗaki zasu Iya zargin mu"

Damuwace ƙarara akan fuskokinsu, Kowa yana tofa albarkacin bakin shi, jemimah da ke a ruke da hannun Batul idanuwanta sun kumbura suntum saboda rashin baccin da bata samu damar yi ba adaren Jiya, jikinta hada zazza6i,

"Mun tsaya muna kallon juna, Yakamata Muyi wani abu akai," eve ce ta yi maganar, fuskokin su duk sun kumbura musamman idanuwanta saboda rashin baccin da ba su yi ba a daren jiya.

Numfasawa Batul ta yi tare da cewa"mu fita kawai" ta ambaci hakan tare da ɗaukar jemimah saman Jikinta, ƙofar fita ta nufa ta sanya hannu ta tura ta, Zura ƙafarta ke da wuya Cikin ɗakinsu Ta yi arba da tsohuwa Zafreen A tsaye hannunta ruke da sandarta fuskar nan ɗauke da murmushi, A gigice Batul ta koma Cikin ɗakin Zuciyarta na bugun uku uku, Ganin yadda ta Faɗo masu yasa su ka haɗa ba ki wurin tambayarta"Lafiya? Me yasa ta dawo"? Muryarta na ruwa ta ambaci sunan tsohuwa Zafreen!

"Wlh ita ce naganta a cikin ɗakin mu, Wayyo Allah mun shiga uku"! Cikin shessheƙar Kuka ta ƙarasa maganar, Kafin wani ya kuma cewa wani abu tsohuwa zafreen ta faɗo cikin ɗakin da su ke a ciki, A firgice Azeeza ta 6oye bayan Gabriel Jikinta nata kerma, Tashin hankali ne tsantsa akan fuskokinsu.

Ɗaya bayan ɗaya ta ke bin su da shu'umin kallon nan nata

"Halan Ƴar uwar ku ku ke Jira ta dawo"? Shiru su ka yi babu wanda Ya tanka mata," Idanuwan su azazzare jin ta gane me su ke jira, hakan ya tabbatar masu da cewa Sun yi aran gama da Angel, Zuciyoyin su ba ƙaramin karaya su ka yi ba. Dama saida ransu ya basu cewar fitar Angel ba alkhairi bace.

Tuntsirewa ta yi da dariya mai sautin gaske kamar zata fasa masu kunnuwan su, har saida suka sanya tafin hannayen su wurin toshe kunnuwan su.

Lokaci ɗaya ta dakata da yin dariyar tare da ɗaure fuskarta tamau babu annuri ko misƙala zarratin.

Wahalallan Yawu su ka haɗiya, Daƙyar Deeja ta samu damar buɗe baki Muryarta na kakarwa ta soma magana"Dan Allah Ki yi haƙuri kada ki cutar mana da ƴar uwar mu, duk abunda ta aikata ba laifinta bane, Laifin mu ne, ta yi ne saboda mu....." bata ƙarasa maganar ba, Haris yai saurin toshe mata bakinta gudun kada ta tona masu asiri, A hasashen shi Tsohuwa zafreen bata san zancen shirin guduwar su ba, Iya abunda ta sani shine Shigar Angel kurkuku.

Muryar jemimah Cikin shessheƙar kuka da 6acin rai tace"Wlh idan ki ka ta6a mini Genie ɗina saina rama mata, bata ma ku komai ba ku ke cutar min....." a hanzarce Batul ta toshe mata bakinta da hannu, Hankalin su yai matuƙar tashi ganin irin kallon da tsohuwa Zafreen ta ke bin Jemimah.

"Dan Allah Ki yi haƙuri da kalaman da ta yi maki, yarinya ce bata son komai ba, kuma bata acikin hayyacin ta," Atare suka haɗa baki suna bata haƙuri, da buɗar bakin ta sai cewa ta yi"Sorry for ur self! Ku ya cancanta in ba haƙuri saboda kune rayuwar ku ta ke acikin matsala, Ni bani da damuwa"

A matuƙar ruɗe suke binta da kallo

Cigaba da yin magana ta yi cikin shaƙiyanci da izgilanci"Na jima inason kasancewa tare da ku ban samu damar Yin hakan ba sai yau, Ganin ku da nayi ahaka yayi matuƙar tayar mini da tsohon tsumina, ya za'ai? Zaku bani haɗin kai ko kuwa zan ƙwaci haƙkina ta karfi"? Ta yi tambayar tana ɗage masu gira.

Kallon kallo su ka soma jefa ma junan su, sam basu fahimci me ta ke nufi ba.

"Au Na manta kufa dabbobine ba ku san komai ba, dole sai ana yi ma ku magana da yaren da zaku iya ganewa," ta ambaci hakan tare da tunkarar su, bayin Allah sai ja da baya baya suke Ke yi.

"Abunda na ke nufi shine zan kwanta da ku In biya buƙatata, idan ku ka bani haɗin kai salin alin zamu rabu lafiya, har ma In bada umarnin akawo maku lafiyayyan abinci, kuma daga rana irin ta yau za'a daina baku ganye kuna Ci"

Hankalinta akwance ta ke kora masu Bayani, Cikin shessheƙar kuka Deeja tace"Wlh ba zamu ba ki haɗin kai ba" ta ambaci hakan tare da kallon su Hibba

"Kada ku yadda da ita so ta ke ta yi mana irin abunda akayiwa unaiza wanda yaja har ta mutu tabar duniya......" Maganar da Deeja ta yi ne ya fargar dasu, sai yanzu su ka fahimci abunda tsohuwa zafreen ta ke nufi. Ƴan matan cikin su tuni sun fashe da kuka suna roƙonta akan karta ta6a su ta ƙyale su, Baiwar Allah Azeeza ta ƙanƙame Gabriel kamar zasu koma mutun ɗaya. tsananin tausayin kansu ne ya kama su, don basu ga alamun sassauci akan fuskarta ba.

Tsawa ta daka masu tare da nuna mazansu da sanadar hannunta"Maza ku fuce ku bani wuri, ba da ku zanyi ba, Matan na ke kwaɗayin kasancewa dasu" kaitsaye ta basu umarnin fita, kamar sakarkaru haka suka haura ƙafafuwan su su ka nufi ƙofar fita, Azeeza da ke ruƙe da Gabriel tuni ya yi wurgi da ita ƙasa saboda basa acikin hayyacin su, ta yi amfani da sihirine wurin basu umarni su fita, fucewar su ke da wuya ƙofar ɗakin ta datse ta yadda ba zasu Iya tsere mata ba.

Jikin su sai kerma ya ke yi, da gudu Azeeza ta shige ƙarƙashin gadon tsohuwa tamira, ganin ta yi hakan yasa Batul sauke Jemimah tare da turata ƙarƙashin gadon, tace da azeeza ta rungumeta a jikinta, bayan ta ɗago ta jera da sauran ƴan uwanta suka haɗu suna yi mata magiya akan ta ƙyale su kada ta cutar dasu.

Shu'umin murmushi ne ya bayyana akan fuskarta, A hankali ta jefar da sandar hannunta, Dama lafiyar ƙafarta lau, ruƙe sandar da ta ke yi na ado ne. Yatsun hannayenta ta ɗaura kan doguwar rigar da ke a jikinta, Ta zame ta nan take tsiracinta Ya bayyana babu kyan gani jikin ta duk tamoji tamoji kamar jikin faskaran Icce, Undyn da ke a jikinta shara shara ya ke kamar net kana iya ganin komai, uban gashin gabanta gwanin ban ƙyama, Tsayin shi ya kai na ciyawa, wani abun tashin hankalin ma Halittar gabanta sak irin na Namiji ce hakan na nufin tsohuwa zafreen Mata maza ce! Nonuwanta kamar silifas har saman Cikinta. Runtse idanuwansu su ka yi don ba za su Iya jurar kallon tashin hankalin nan ba. Ajikin bango suka ƙanƙame juna kamar zasu tsaga shi su shige ciki saboda tsabar yadda su ka manne mashi.

Bayan ta kammala cire doguwar rigar ta jefar da ita ƙasa.

"Ku kwantar da hankulan ku Ni ba da ku zan fara ba, Na ƙarƙashin gadon su nafi sha'awa" jin wannan maganar yasa suka bubbuɗe idanuwansu azazzare suke kallonta, Kafin su ka kai idonsu kan gadon tsohuwa Tamira da ƙarfi Deeja ta furta sunan Jemimah da Azeeza, Kafin su yi yunƙuri zuwa gare su tsohuwa zafreen ta cimma ƙarƙashin gadon da hannu Ta janyo ƙafar azeeza da ta jamimah da ƙarfi ta fusgosu waje kawunansu ba ƙaramin buguwa su ka Yi ba, A saman gado ta kwantar dasu Sai faman lashe baki take tana ƙokarin cure masu kayan jikin su.

Kukan kura Su Batul su ka yi da gudu gaske suka haye saman gadon, Da iya ƙarfin su na ƙarshe su ke kai mata naushi duk don ta ƙyale masu Ƴan uwansu, sai dai ina ko kaɗan tsohuwa zafreen bata Ji bugun nasu ba, batasan ma su na yi ba don tuni ta tsuduma cikin biyan buƙatarta dasu azeeza, ta raba su da kayan jikin su, sautin kukansu Ya karaɗe Cikin ɗakin wani irin raɗaɗin azaba su ke ji a jikinsu, sai da ta tabbatar ta lala masu rayuwa, tun numfashinsu na fita a wahalce har ta kai ga sun daina motsi, gaban su sharkaf da jini, tukunna ta ƙyalesu ta koma kansu Batul da ke bugun bayanta, wata irin wawura ta kai masu da hannayenta masu faɗi ta dinga Rabasu da kayan jikinsu Zir ta yi masu Mutun biyu ta damƙa acikinsu Sarah da Yasmin Ta kwantar dasu ƙasa ta hau kansu taci gaba da biyan buƙatarta, wa'iya zubullah Tashin hankalin da suka fuskanta Bazai misaltu ba, basu ta6a ganin Masifa ido da ido ba sai yau, Suna ji suna gani ta gama amfani dasu sarah ta koma kan su Rubina ɗaya baya ɗaya ta ke kwantar dasu ƙasa ta hau kansu tana Biyan buƙatarta. sautin koke kokensu da gurnanin tsohuwa zafreen Ya cika kunnuwansu Haris, waɗanda tuni sun jima da haukacewa, Don tun bayan fitar su daga cikin ɗakin ƙofar ta datse, Tunaninsu ya dawo, Sun yi kuka har sun gaji, yayin da su ke jiyo sautin muryoyin su Deeja cikin mawuyacin hali su ke ƙwala masu kira donsu zo su cece rayuwar su sai dai sun gaza yin hakan, basu da wata hanya da zasu iya taimakon su, ji su ke kamar su haɗiyi zuciya su mutu, sun yi fatan ace mafarki ne ba gaske ba.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull