L u'u l u'u book 3 complete by huguma - Chapter 46
L u'u l u'u book 3 complete by huguma Chapter 46: L u'u l u'u book 3 complete by huguma Chapter 46. "Sanyi nakeji....." Y dakata.
3,354 words
"Sanyi nakeji....." Y dakata.
"Don Allah" Ya qarasa fada da wani yanayi me karyewa a muryarsa.
Adan tsorace take,saita girgiza kanta a hankali.
"Haisa...."
"Say it please" Ya fada yana qoqarin cusa fuskarsa tsakanin wuyanta. Kafin kuma ta sake cewa komai ya rungumeta a hankali,rungume me cike da buqatar samun nutsuwa.
Yaji yadda zuciyarta ke bugawa da sauri,wannan tsoron.....wannan tsoron dai,ya motsa tausasan labbansa ahankali
"I need your warmth....." Jin abinda ya fada saita daina mutsu mutsun da takeyi tana qoqarin fahimtar sabon yanayinsa.
Zazzabi yake kuma sanyi yakeji yadda tayi a Makkah,yanayi ne mara dadi da kake buqatar dumin wani a kusa dakai kaman yadda yayi.mata wancan karon. Indai bazai rabata da rigarta ba.....zata iya taimaka masa yadda yayi mata a wancan lokacin,saidai a iya yanayin yadda suke kwance a yanzun,fatarta cinyarta me santsi da laushi tana gogar lallausar fatarsa me cike da gargasa,hakan kawai wani abune dake tayar mata da tsigar jikinta.
Daure duka wannan abun da takeji tayi,ta daga hannunta ta dorashi a saman bayansa tana bashi comfort sosai.
"Finally.....peace" Ya fada cikin zuciyarsa yana jin yadda zuciyarsa ta fara tsatsagewa da yadda a yau tadan tabuka wani abu na jawoshi jikinta da tayi.
"Me yasa nake jin kamar wannan shi ne inda nake tsoro… amma kuma nake jin aminci?" Tambayar ta kunce daga cikin kanta sanda wani irin shuru ya ratsa dakin,tana kuma jin saukar numfashinsa a hankali cikin tsakiyar sumarta.
Motsawa tayi kadan tana tunanin ko ya samu bacci,amma sai taji ya riqeta da kyau.
"Stay please....." Ya dakata.
"Just for a moment" Ya qarasa fadi fatar labbansa tana mannewa wuyanta bayan ya sauke kansa kadan.
Yarrr taji wani abu ya zuba a jikinta,ta motsa qafarta sai taji ya sanya cinyarsa daya ya raba tsakanin cinyoyinsa yana rungumeta da salon kwanciyar nan ta bear hugs.
Wani irin shuru na nutsuwa.....wani irin shuru na qoqarin fahimtar juna,wani irin shuru na kusanci shine ya ratsa tsakaninsu,saidai kuma wannan kusancin yanaso yafi haka zurfi ne.....wannan kusancin yanaso yafi haka nisa,amma bai furta ba,yaci gaba da lafewa cikin jikinta yana zuqe tattausan qamshin shuwa incense and more +234 704 229 3387 wanda ta mulke humras din har cikin gashinta.
Kowacce gaba ta jikinta a hankali take amsa rungumar da yayi mata. Shige yanayin daya fara jefata a jiya kafin ya wuce ya bude mata hanyar da batasan yadda ake budeta ba. Tana tsoro kada ya fara koya mata wani daban,gwara tayi nesa kadan dashi ta fara da jinyar zuciyar daya dasa mata wani irin dashe da yake neman fin qarfin control dinta.
"Amma magani....."
"......zaki bani?" Ya tambayeta yana katse numfashinta. Muryarta na rawa tace.
"Eh....shi ya kamata kasha.....ka sakeni na dauko maka" Ta fada cikin qarfin hali tana miqewa.
Fincikota yayi a tausashe,sai gata gaba daya ta zube a samansa. Hannuwansa dukka ya sanya ya lullubeta saman jikinta.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
"Ko kin bani.....wannan maganin bazai aiki ba a nan......basai kinje ko ina ba......I don’t want distance from you… not even in thoughts......maganin yana tare dake". Idanu ta waro waje,tana tuna abinda ya faru jiya
"Shi zai maimaita?" Ya gani......yaga tsoron dake cikin idanunta,bayaso kuma yaje mata a haka,sai ya miqe daga kwanciyar still tana cikin jikinsa,ya boyeta sosai cikin faffadan qirjinta.....saidai still ya bata daman daga kanta tana dubansa,don shima haka yakeso.....don shima abinda yake buqata kenan,yaga cikin wadannan qwayar idanuwan dake zautashi kowanne second.
"I could lose everything… but not your presence gimbiyata" Ya fada yana narke mata sosai kaman wanda ke shirin fashe mata da kuka.
Batasan ya yakeji da tunata kawai ba......batasan ya yakeji ba da tuna irin duniyar data kaishi ba. Yanaso ya barta ta warke a first stage din daya kaita jiya......amma a yanzu a wannan lokacin ya yarda cikakken maqaryaci ne shi da yace zai iya barin nata.
Idanunta ta janyw daga cikin nasa,duk da bugun da zuciyarta keyi hakan bai hanata jin tasirin maganar da yake mata da yaren French ba. Ita inda zai taimaketa,daya daina mata magana da French kwata kwata,narkar da ita kawai yakeyi yana kuma sake melting heart dinta,tare da sake dasa mata wani matsanancin sonshi.
"Biftuuuu" Ya kirata a lanqwashe yana jan qarshen sunan.
"Kinfi komai dana taba samu muhimmanci a rayuwata......I was not looking for love kwata kwata a rayuwata a baya… but you changed the direction of everything" Ya qarasa fada yana riqe fuskarta cikin tafi hannunsa.
Ta fara jin tsoro......ta fara jin tsoro da shakkar yadda yake qoqarin karya mata zuciya,yadda yake qoqarin rinjayarta. Ta fara jin fargaba,amma duk da haka ta motsa labbanta.
"Mun yiwa nanay laifi jiya da nake ganin kamar ta gano dazu......kuma yansu so kake mu sake maimaitawa?" Ta fadi muryarta na rawa,tana fatan wannan ya zame mata karbabben uzuri.
Wani irin murmushi daya qara masa kyau duk da birkicewar da fuskarsa tayi yayi.
"Kina zaune kusa da mijinki......amma kina bawa tsoron nanay muhimmanci sama da lafiyata......waya sani ko a wannan lokacin,itama tana kusa da motiii......tana bashi abinda ke kike tsoron bawa mijinki......tana masa abinda ke kike....." Da qarfi ta danna kanta cikin qirjinsa saboda yadda taji kamar yana rikito mata duniya.
Kunya mara misali ta rufto mata. Me yasa?,bashi da kunya har haka?,ba zata iya imagining nanay da abinda sukayi jiya da wanda yakeso yayi yau ba.
Murmushi ya sake kubce masa,ya fuskanci birkicewarta,sai ya sake riqe fuskarta da kyau.
"Ke kikace zaki bani magani.....alqawari kika sakeyi....."
"Ina qoqarin yin hakan.....amma bata wannan hanyar ba.....tsoro nakeji.....ina qoqarin koyon yadda zan kula dakai...."
Lumshewa kawai idanunsa sukeyi suna budewa akan fuskarta. Bakinta......idanunta da yadda qirjinta ya danne qirjinsa kawai yake iyaji,sai haqurinsa da kawaicinsa daketa sulalewa yana yin nasa gu.
"Ki koya a hankali.....amma karki barni lokacin da koke qoqarin koyon...." Ya qarashe fadi da hade bakunansu guri daya yana sarqafe harshenta cikin nasa da wani irin yanayi daya tsaida komai cak daga cikin kanta.
Da hucin zazzabinsa.....da rawar sanyin da yakeyi,da kuma yadda yake aike mata zafafan saqonni duka suka cure mata guri daya suka rikitata. Ta rasa a ciki wanne zata banbance?. Tana jin yadda jikinta ke amsar tarin saqonninsa duk da girma da zurfin tsoron dake dawainiya da ita,amma hakan bai hana jikinta amsawa ba.
A hankali cikin qwarewa da hikima ya shimfidar da ita cikin sauqi ba tare data shiryawa hakan ba. A hankali kuma cikin hikima ya zare duk wani abu da zai iya zama shamaki tsakanin fatarsa da tata,ya hada da nashi dukka ya cillar,sannan skin na junansu suka maye gurbin wadancan abubuwan.
Bata tabbatar da ma'anar kalmar wasa farin girki ba sai a wannan yanayin.....bata tabbatar da ma'anar sharar fage ba sai yanzun daya qarasa maidata cikakkiyar mace wadda taci sadakinta dari bisa dari.
Bata gane ba mutuwa zatayi ba saida taji tana numfashi,sannan bata gane ba mutuwar tayi ba saida ta jita cikin ruwa me dumi yana ratsata,wanda bata da wani sauran qarfin da zata iya qwatar kanta musawa ko wani abu daban.
Ko sau daya yau bai barta tace komai ba,ko sau daya yau bai barta ta kira sunan kowa. Ya kaita duniyar daya tabbatar ta gama zama tasa.....ya kaita inda dama.bayason ta tuna kowa bare ta kirashi saishi kadai.....saishi muhammad haisam.
Tana ji.....tana kuma gani ya juyata yadda yakeso. Tana ji tana gani ya kalli duk inda yakeso,ya taba duk inda yakeso,ya kuma sumbaci duk inda yakeso. Yayi qwallarsa.....yayi murmushi,ya rungumeta iya adadin daya masa,sannan ya shiryata ya gyarata tamkar wanda ya samu 'yar tsanar roba.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875* *Safiya musa abdullahi* *Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261* *Safiya musa abdullahi* *NITA* *CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA* 09166221261
*SHAIDAR BIYA* 08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U* *_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 82* ___________________________ *_Mg's ORGANIC SOAP_*
*_Shin kin gaji da banke banken sabulu wa fatarki?_*
*_Kullum ba ci gaba?_*
*_Kullum jiya iyau sai sake lalacewa ma da takeyi?_*
*_matso maza ga maganin matsalanki da izinin Allah_*
*MG'S ORGANIC SOAPS*
*_kamfanin da ya shirya tsaf don samar miki da sabulun da zai sanya fatarki KYAU ta goge tayi haske ME AJI bana bleaching ko me bata fata ba_*
*_KALAN 'YAN ABUJA.....kalar hutu hajjaju,asalin kalar fatarki ta anihin_*
*_Masu matsalan SKIN irinsu PIMPLES,SPOT,ACNE,SUNBURN in sha Allah kukanku ya qare....matsalarku ta qare_*
*AKWAI PACKAGE DA SUKE HADAWA GAME BUQATA*
*yammata.....zaurawa....amare.....da iyayen gida masu capacity wanda ya hada da* Soap Facewash Face cream/body cream Scrub Serum Cleanser Glow oil Toner *duka cikin package din*
*_INA MASU FAMA DA NANKARWA(STRETCH MARK)MG'S ORGANIC SOAP bata barku a baya ba_*
*Ku nememu kai tsaye a wannan number don GYARA DA MAGANCE MATSALOLIN FATARKU* 0806 299 1549
*MG'S ORGANIC SOAPS* *_takenmu (MAIDA TSOHUWA YARINYA....A SABUNTA YARINYA ZUWA SABUWAR HALITTA)_* _________________________
Sai daya maidata jikinsa ya mata kyakkyawan riqo da zummar su koma bacci,sannan hawaye suka balle mata.
Dama.dalilin da yasa ya daukota daga gaban sultane?,ya kawota nan?,ya qirqiri ciwo kuma saboda ya azabtar da ita?.
Yayi tunanin ya barta ta rage hawayen saboda zuciyarta tayi sanyi amma sai ya kasa. Ci masa zuciya yakejin ana masa da wani irin yanayi me nauyi. Hannu ya miqa,ya dauki remote ya qara haske kadan na dakin,zuwa sannan ruwan sama ya kece sosai,abu daya daya hana akhnan ce masa yabar mata saman gadon.
"Giiftii" Ya kirata da sunan da zuwa yanzu ta fara jin girmansa. Bata amsa ba,dama kuma bai sanya ran amsawar ba,wani yanayi ne daya shirya tunkarar kowanne hukunci ta shirya yi.
"I'm so sorry please" Ya furta da muryar da take sirri ce tsakaninsa da ita kawai. Ta bude baki zata kira sunansa da nufin gaya masa ya barta ya qyaleta,amma sai ya girgiza kai.
"Ki barni na gama magana...."
"Bankai matsayin na zama wanda zai saki kuka ba......ina neman afuwa dana sanya gimbiyar agadez kuka" Ya fada yana kwantar da kansa a hankali saman kanta kamar wanda zuciyarsa ta karye. Ya bawa shuru dama na wasu daqiqu sannan yace.
"Na yi kuskure… I should have been more careful.” sai ya dakata.
"More gentle.......more patient" Sai ya daga kan nasa ya saka hannunsa yana dagowa da fuskarta. Idanunta a runtse suke alamun batason kallonsa.
"Ki sani… ba na jin dadi idan na ga hawaye a idon mace." Muryarsa ta sake wani laushi da zurfi.
"Kuma idan har nine dalilinsu....." Sai ya sake dakatawa kamar me zaben kalmomin.
"To nafi kowa jin zafi".
Wani kyakkyawan sauka kalamansa suke mata saman zuciyarta tamkar saukar fiffike. Taja wata ajiyar zuciya 'yar siririya wadda ta alamtawa haisam zuciyarta ta fara samun nutsuwa da sassauci.
"Ki gafarceni....." Shuru
"Ba saboda in tilasta miki ba....ko don ke kanki" Ya sauke idanunsa qasan labbanta a hankali.
"Because you deserve peace… not confusion.”
Tass ta lalubi duk wani fushi daga qasan zuciyarta ta rasa. Kamar yayi amfani da hypo ya wanke farin tufafin da suka baci da datti.
"Naji" Ta samu kanta da furtawa a hankali. Murmushi ya saki me taushi,a yau yaga wani other side din nata. Saurin yafiya.....afuwa da zuciya me taushi.
"Zonan" Ya fada kaman wata tazara ce me yawa a tsakaninsu yana sake jawota cikin jikinsa.
"I'm here now.....just for you....just for your comfort...." Ya sauke numfashi
"Kukan ya isa haka.....ki huta" Ya qarasa fada yana sauke mata tattausan kiss dinnan da take jinsa har tsakiyar zuciyarta duk sanda ya sakar mata shi.
Wani irin bacci sukayi shi da ita,wani ni'imtaccen bacci daya kusa waftarsa ya kusa wuce lokacin daya kamata ya fita sallah.
Wani abune daya manta a rayuwarsa wato ranar daya makara sallar asuba.
Dakinsa ya wuce ya sake wanka,don bayajin zai dawo da wuri daga masallaci. Akwai wani issue daya taso da yakeso daga masallacin ya wuce don yayi ya kammala ya dawo da wuri yayi jinyar b'arnarsa. Dan qaramin bincike ne a wajensa da yake ganin awa hudu zuwa biyar sun isheshi ya kammala,dalilin dadewarsa kenan a jiya,ziyarar sirri ne da gwamanan jimma ya kawo masa akan issue.
Koda yace awa hudu ko biyar zai kammala,sun yarda dashi,saboda sun san wayeshi. Maye ne kuma qwararre kan aikinsa da wata irin qwarewa ta samu gindin zama a wajensa. Hakanan idan abu zai yuwu zai yuwu,idan baze yuwu ba zai fadi,kai tsaye.....kaifi daya da baya sauya zance.
Cikin qatar thobe ya shirya ruwan zuma data color din tayi kama zata saje da launin fatarsa,saidai hakan bai hana bayyanar kyan data masa ba.
Har sanda ya dawo dakin yana zuba wannan sassanyan qamshin nasa bacci take. Bayaso ya tadata tun yanzu,kuma bayaso ta rasa sallar asuba,sai ya dauki wayarta ya gyara alarm din da kwanaki ya cire ya qara mata mintunan da zai tasheta yadda lokaci bazai qwace mata ba,lokacin sallar bazai wuce ba. Ya ajiye mata daga saitin kanta kusa da bedside lamp,ya sunkuya softly yayi kissing goshinta yana ja da baya.
Wani soyayyarta ce take hudashi da wani irin yanayi dashi kansa baisanshi ba. Wani irin shigarsa take a hankali. A halin yanzu.....a yadda yakejinsa koda quda me cutarwa bayajin zai iya qyaleshi ya sauka a kanta. RAYUWARSA ce muraran yake kalla tsakanin fuskarta,walwalarsa ce.....da DUNIYARSA gaba daya.
Yaso ace kafin ya fita ya tattare zanin gadon ya sauya da wani,to amma dole ya barshi,saboda inde zai sauyashi zai tasheta ne abinda baya so,tunda tana da ragowar lokacin da zata iya qara baccinta hankali kwance. Sai daya tsaya ya sake waiwayowa kaman wanda akace masa idan ya fita bazai sake dawowa ya sameta ba,yaja qofar a hankali yana furta.
"Fi amanillah"
A hankali ta bude idanunta sanda alarm din ke kadawa da tattausan kiran sallar nan daga bakin zaqaqurin ladanin nan,limamin masallacin harami dake makkah.
Ba iya siririn hasken da dakin ke dashi kawai ta gani ba,aah......harda lallausan qamshin nan nasa da taji ya cika mata hancinta.
Waiwayawa tayi kaman me neman wani abu,ba kowa.....baya kusa da ita,sai pillows da duvet daya barta dashi,sai taji kamar gadon yayi fadi da yawa.
Fuskarta ta yamutsa tana jin yadda kanta yayi mata nauyi,dukkanin jikinta babu dadi,yanayi na zazzabi yana son saukar mata,ta miqa hannu ta jawo wayar don katse alarm din,amma saita samu ta hado da wata takarda. Alarm din ta kashe,sannan ta juya takardar tana qarewa rubutun jiki da aka yishi da faransanci kallo.
My Healer,
_I did not want you to wake up and find silence where reassurance should be._
_Ki yi hakuri da ni._
_Last night is still heavy on my mind._
_Rest today._
_Don’t overthink anything… especially us._
_And my giiftii_
_don’t cry because of me again._
*_Haisam_*
Sai wani kyakkyawan Royal sign daga gaban sunansa kadan daya sake janye hankalinta da matuqar burgeta.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
Duk da tarin gajiya da zazzabin da takejinsa har cikin idanunta amma hakan bai hanata rungume takardar a qirjinta ba tana ajiye numfashi a hankali.
Tana jin da dukka kalamansa kamar ya zare komai da takeji. Wannan shine abinda ya bata qwarin gwiwa,ta sauka a hankali cikin takatsantsan ta wuce bandaki. Saidai kafin ta kammala sallar tuni zazzabin da ciwon kai ya dawo ya rufeta,dole ta rarrafa ta koma saman gadon ta rufa ruf har kanta.
*_NANAY_*
A nutse take takowa zuwa babban parlor din da take sauraren baqi al'umma da sauran mutanen data sahalewa su ganta kowacce safiya. Cikin shigar kamala me daukar hankali gami da nuna zallar dattakonta da haiba kwarjini da kamalarta.
Haka kawai tun jiya hankalinta yake kan yarinyar. Duk bayan wasu mintuna sai tunaninta ya fado mata.
Cikin girmamawa take sauraren baqin nata gami da sallamarsu,har zuwa sanda kowa ya tafi,ya rage mata ita da zulaihat wadda ta kirata saboda wani kaya da takeso a qarasa qawata sassan akhnan na asalin mansion din haisam da duka kwana hudu suka rage a rakata.
Hankalinta ya koma kan obsa,hadimar rumaisa wadda ta qaraso cikin girmamawa.
"Ya akayi obsa?" Ta tambayeta hankalinta yana kanta.
"Ranki ya dade......yarima haisam ya fita tun safe....suna kyautata zaton sai ita daya......to amma sun yita aike saqo ba amsa daga bangaren nasa da dukka wayoyin dakunan". Idanunta ta qanqantar ciki.
"Karfa wani abu yasamu yarinyar nan" Ta fada can qasan ranta,saboda yadda tunaninta yake yawan zuwa mata rai sai takejin kamar ba lafiya ba.
"Muje na duba da kaina.....zulahat....ki jirayeni" Ta fada tana miqewa
"An gama ranki ya dade" Ta amsa mata sanda nanay ta miqe tana gyara lullubin farin mayafi jikinta.
D'aya bayan daya take wuce falukansa tana dosar sassan dakunan baccinsa,abinda ta jima rabonta da tayi,a hankali har qafafunta sukakai qofar dakin.
Knocking tayi har sau uku amma taji shuru,sai kawai ta murda handle din tana tura qofar dakin ta sanya qafafunta.
Haka kawai yau takejin nauyin shiga dakin a sassan jikinta gaba daya,duk da ta sani baya nan kamar yadda suka mata,amma yau sai take jin kamar wani baqon guri wanda ba muhallinta bane take shiga.
Ko ina na dakin fes,yana fidda wannan qamshin nasa. Ta sani dama ko a baya,matsayinsa sam bai sanyashi qazanta ko sakin komai a yadda yaga dama ba. Bama shi kansa ba,har ita yakan kama wasu abubuwan da hadimai ne ya dace suyi amma yayi shi.
Saman gado ta hango mutum kwance,kuma ta gane akhnan ce saboda wani sashe na gashinta days bullo ta saman duvet din.
Haka kawai take jin akwai wani abu,ta soma nufar gadon a hankali tana dan kiran sunanta,saidai bata motsa ba har zuwa sanda ta isa bakin gadon.
A gefe ta zauna,ta saka hannu tana janye duvet din cikin mamakin wacce irin rufa ce haka har saman kai?. Saidai hucin zazzabin daya fito yabi ta iska da hanyar daya samu shine ya bata amsar komai.
A dan rikice ta sake kiran sunanta a yanzun dab da ita tana dora hannunta a wuyanta,wannan sanyin hannun nata ya sanya akhnan motsawa a hankali bakinta yana furta.
"Hh.....haisammm" Cikin muryar dake dauke da mayen bacci dana zazzabi.
Sak nanay ta danyi,sai kuma ta sake kiran sunan nata a tausashe tana hadawa da fadin.
"Nanay ce.....momminki" Maganar ya dawo da ita kadan daga duniyar da take ciki. Ta bude blue eyes dinta a hankali wadanda suka sauya kala akan nanay din,saitayi qoqarin daidaita kanta daga baccin wahalar dame fusgarta.
"Me yasa zaki kwanta haka ki lulluba gaba daya?,bakyajin irin zazzabin da yake jikinki?,ina shi haisam din ya fita ya barki?" Ta fada tana fada gami da qoqarin cire mata duvet din gaba daya saboda ta samu wadatacciyar iska kada zafin yakai temperature di da ba'aso.
"Da yasan ya warware.....me yasa ya kasa maidomin ke kaman yadda mukayi alqaw......." Saita gaza qarasawa saboda sauka da idanunta yayi akan farkn duvet din wanda yabar stain na jini gurare daban daba.....jinin da akhnan din kanta batasan dashi ba ta dawo ta sake kwanciya samansa abunta.
*_To kedai nanay ki gani kiyi kamar baki gani ba shine kawai_*🫣🫣🫣
*_Wai yaya labarin sultane ne?,ya yake ciki?_*
*_uhmmmm.....akwai kwantacciya a qasa fa.....amma dai....bazan baku satar amsa ba_*
*_kuna zaton shurun haisam game da lamarin mammina na lafiya ne?_*
*_Fatan alkhairi_*
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875* *Safiya musa abdullahi* *Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261* *Safiya musa abdullahi* *NITA* *CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA* 09166221261
*SHAIDAR BIYA* 08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U* *_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 83* _________________________ https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0
*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*
*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*
*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*
*_Assalamu alaikum my loyal people_*
*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*
*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*
*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*