Kenza eBookz

Mar’adam’s book 2 by aysha a bagudo - Chapter 24

Mar’adam’s book 2 by aysha a bagudo - Chapter 24

Mar’adam’s book 2 by aysha a bagudo Chapter 24: Mar’adam’s book 2 by aysha a bagudo Chapter 24. Da misalin karfe tara na dare nana hauwa’u na kwance akan…

3,258 words

Da misalin karfe tara na dare nana hauwa’u na kwance akan cinyar yaya hishsm jikinta sanye da wasu hadaddun kayan bacci iya gwiwa wadan da suka d’an bayyana surar jiknta yayinda gashin kanta ke kwance wanda ya sha gyara sai sheki yake ga wani sihirtaccen kashi dake tashi a gabadaya sansar jikinta ,ta kamo yatsun hannunsa na dama guda biyu ta zira cikin bakinta tana tsotsa ahankali inda kasala ta dinga saukar masa ,gabad’aya ya d’auke hankalinsa akan kallon da yake ya maida kanta, ya dinga jin kamar tana tsira masa allura ne a gabad’aya ilahirin jikinsa ,numfashi kawai yake janyowa yana saukewa da sauri sauri .ya lumshe idanunshi adaidai lokacin da wayarsa ta soma ringing ya bud’e idanunshi da kyar ya d’auki wayar ya duba sunan wacce ya gani ne yasa shi ajiye wayar ya cigaba da kar’ba sirrintaccen sakon nana hauwa’u kira ne ya cigaba da shigowa babu kaukautawa da zarar ya duba yaga mai kiran zai ajiye .”

Ahankali ya kai hannu yana shafa fuskarta bayan kamar minti talatin wani kiran ya sake shigowa ya kai hannu ya d’agata ya saka mata qaramin pillow yana cewa “bari na amsa kiran nan idan ba haka ba bazaa barni na huta ba .”bata iya kwanciya ba tabi bayansa da kallo alokacin da tuni ya d’auki wayar yana cewa “ina gida mai yasa bakya son zaman lafiya ne ?iyakar abinda kunnuwanta suka jiyo mata kenan ko baa fad’a mata ba tasan da wacce yake waya ,tashi tayi ta zauna tare da rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafa tunaninta abu d’aya ne a yanzu tana tsananin qaunar mijinta musaman a yanzu da take hango tarin soyayyarta mai tsanani acikin kwayar idanunshi sai dai batasan me zatayi ta raba mijinta da nuzla ba ,bata da tsarin yi mata mugunta ko rashin mutunci kawai burinta ta bar rayuwarta data mijinta cikin sauki itama ta ji dadi rayuwar aure ahankali ta koma ta kwanta tana jin damuwa da kishi mai tsanani tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta dan kar ya dawo ya fahimci halin data shiga .”

mintuna goma ya dauka ya dawo ya tayar daita zaune yana gyara mata gashinta daya baje kallonsa tayi tare da sakar masa kasalallen murmushi ya shafi gefen fuskarta tare da bude baki yace “yaya ?lumshe masa ido tayi cikin laushin murya tmkr babu abinda ke damunta tace “babu komai ! tsura mata ido yayi yana son gano wani abu atattare daita amman ya kasa fahimtar komai saboda murmushin dake kwance a fuskarta, ya zauna kusa daita amman gabad’aya attention dinsa na kanta suka cigaba da kallo wani kiran ne ya sake shigowa kamar d’azu kasa d’aga wayar yayi nan take ta fahimci saboda ita ne baya son ya d’auka dan haka tun kafin ya tayar daita ajikinsa ta yunkura ta mike zata bar wajen dan bashi damar amsa wayarsa ya riko laulausan tafin hanunta yayi mata masauki akan cinyarsa yana kallonta ta kai hannunta tana shafa sajen fuskarsa batare datace masa komai ba.”

riko hannunta dake gefen fuskarsa yayi tare da shafo gashinta har zuwa fuskarta ya zarce saman dukiyar fulaninta ya soma shafawa yana kallonta cikin wani irin yanayi da kyar ya bude baki “ina zaki tafi ki barni bayan…” “you have something to do ta katseshi ta hanyar fad’ar haka girgiza mata kai yayi “babu wani abu mai mahimanciki yanzu .”tayi murmushin maganarsa tare da kai hannunta ta cigaba da shafa fuskarsa zuwa qirjinsa bata sake cewa komai ba.sake tsareta da ido yayi “ina son smile din nan naki duk nacin mutun idan kina yinsa bazai ta’ba fahimtar damuwarki ba ,yana cikin abinda yasa kika kwacewa nuzla hisham dinta da soyayyarta “kallonsa tayi gabanta na fad’uwa saboda sunan daya ambata ta sunkuyar da kanta tare da shigewa jikinsa “soyayyar nuzla dabance acikin zuciyarka kuma tayi tasirin da babu wata mace a duniya data isa ta kwace mata .”

“shiru yayi kafin daga baya ya kai bakinsa daidai kunneta sai daya sauke mata hucin numfashin bakinsa “wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki dan gabad’aya tsigar jikinta sun mike “ki yarda dani auta hakurinki ,biyayyarki ,kawar da kanki akan komai tuni sun fara sani jin kunyarki ta yadda bazan iya daukar wayar kowa ce irin mace agabanki ba “hakika sai yanzu nake farinciki da zabin momy nah kuma tun baaje koina ba na fara alfahari da hkan a halin yanzu zuciyar hisham taki ce sai yadda kikayi dashi . ta d’ago kanta da sauri ta tsura masa fararen idanunta “ki yarda dani auta bazan qara cutar dake ba a yanzu ni masoyinki ne na gskiya ina da yakinin nafi kowa sonki “.

a hankali ta kwatar da kanta a qirjinsa tana balle botiran gaban rigarsa ta soma shafa wuyansa zuwa qirjinsa adaidai Kan nipples dinsa ta tsaida hannunta cak wani irin wahallen numfashi ya sauke da karfi yana mai qara kwatar da murya sosai “ina sonki fiye da soyayya kowa da yake miki acikin duniyar nan a yanzu kece rayuwata “dan allah yaya hisham kana sani jin kunya jin kalmar so daga bakinka “ya janyota sosai jikinsa suna fuskantar juna “kalli cikin idona auta babu abinda zaki gani face tarin soyayyarki kema kuma nasan kina sona “ Tayi shiru taki cewa komai ta sake shigewa jikinsa ta kwanta luf ta cigaba da shafasa “karki cutar damu auta “ta d’an saci kallonsa cikin salon jan hankali “ya lumshe mata ido yana cewa “yes dan nasan kema kina sona kuma kina jin the same abinda nake ji akanki “ya zakayi da soyayyar nuzla ?itace damuwarki ba ?ya tambayeta yana shafo turming dinta “.

“Shiru tayi kawai ta kasa mgn “shafa lafaffen cikinta ya cigaba da yi yana shige mata yana lumshe ido “kinyi shiru auta nuzla ce damuwarki ko ? tabbas nuzlah damuwa ce agareni amman dan allah karka cutar da zuciyarta domin yanzu kowa yasan tana sonka “ki manta da maganar nuzla “bai kamata ba .ya bude idanunshi da kyar ya tsura mata “ka aurota kawai tazo muyi rayuwa tare tayi maganar gabanta na faduwa”ki fara bani ragamar rayuwarki naja tukun kafin ki shigo da maganar wata ya qarasa maganar yana matseta ajikinsa “uhm halin maza sai su sam sam canzawarsu bai da wahala amman duk runtsi bazata zurma ba ,sannan bazata ta’ba yarda dashi ba domin dai nmj idan yana da mata biyu bakinsa biyu né haka mata d’aya da budurwa a waje abinda zai fada agabanki dabam hakazalika idan yaje wajenta .”

muryarsa can kasan makoshi wanda sai kayi da gaske zaka iya fahimtar abinda yake fad’a “kina da jiki mai taushi “yayi mgnr yana yawo da hannusa sansar jikinta yana shafa qirjinta zuwa kasan mararta ,sai daya d’auki minti shabiyar yana shafata sannan ya kamo hannuwanta duka bai tsaya akoina ba sai akan jijiyarsa “ta’ba nan kiji ya “wani wahallen numfashi ta sauki jikinta na sake tsuma dan gbdy ilahirin jikinta ya shiga wani shauki na dabam wanda bata ta’ba tsintar kanta ciki ba”kinji yadda gabana ya tashi “Inna lillahi ta furta a fili tana mai jin tsananin kunya “ko abaya da zaran zaki kasance dani haka gabana yake tashi tayi yunkurin zare hannunta ya sake damke hannunta da jijiyarsa “a yanzu ina jin kamar an hallacci ruhina da soyayyarki ne wallahi ki yarda dani ban san ina sonki ba auta sai da ATA ya nemi rabani dake.”

idanunta suka sauya zuwa ruwan hawaye ya kalleta yana girgiza mata kai “ko zatona ba gsky bane auta bata son hisham ?hawayen dake makale acikin idanunta suka zubo ahankali ya kamo fuskarta ya hade da nashi yana shakar numfashinta yana lashe hawayen dake gangarowa Kan kuncinta “karki min kuka na cancanci rashin so daga gareki iya haka ma ya isa ba sai kin yi min asarar hawayenki ba .”yana gama fadar haka ya d’agota daga jikinsa ya zaunar daita ya mike tare da wayarsa ya shige d’akinsa bayansa tabi da kallo tana jin yadda soyayyarsa ke fixgarta yana sake bin jinin jikinta .”

Kasa cigaba da zama tayi ta mike da kyar dan gabad’aya yanayin jikinta ya sauya akwance ta iskeshi ya takure jikinsa waje d’aya ta rungumesa ta baya bai juyo ba amman yana jin yadda take sake shigewa jikinsa tana manne masa tare da shafo wasu wurare a sansar jikinsa kusan mintuna talatin suna kwance yaji ta kira sunanshi “yaya hisham !”ta furta cikin wani irin salo da sautin murya hucin bakinta da numfashinta na dukan wuyansa wanda ya haddasawa tsigar jikinsa mikewa “juya min baya daidai yake da bugawar zuciyata “still shiru yayi mata “wad’an nan idanuwan nawa bazasu iya runtsawa ba a daren nan matukar ka cigaba da juya min ba ta qarasa maganar tana shafa qirjinsa zuwa nipples dinsa ahankali ya juyo gabad’aya wanda sauran kad’an su had’e ya tsura mata narkakkun idanunshi “fushi kayi dani ko ?numfashi kawai ya sauke yana cigaba da kallonta matso shi ta sake yi tana shafa gefen fuskarsa muryarta a matukar sanyaye “ka fi kowa sanin ni masoyiyarka ce ina son ..”fixgota yayi gabad’aya ajikinsa cikin wani irin salo ya hade bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura harshensa cikin bakinta wani iri kissing yake mata tun tana jurewa har ta fara mayar masa da martani

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 15

A qalla sun d’auke sama da mintuna shabiyar suna makale da juna suna sucking din bakin juna sannan yaya hisham ya zare bakinsa cikin nata ya tsura mata idanunshi da suka canza ,numfashi nana hauwa’u ta sauke sannan tayi qasa da idanunta tana kallon qirjinsa ,shi kuwa cigaba da kallonta yayi yana jin kamar ana fixgar zuciyarsa ne akanta ,bai ta’ba tunanin soyayyarta zata masa bazata haka ba ,babu abinda zai cewa momynsa sai godiya dan shi a tunaninsa son rai momynsa tayi masa dan karta ji kunyar jama’ar da suka zo mata biki yasa ta had’asu aure ,a she ita tasan dalilin da yasa tayi masa haka ashe gata tayi masa bai sani ba dan gashi tun ba’aje koina ba yana alfahari da zabinta dan baya jin zai yi wautan rabuwa daita. “

“wato duk wanda yayiwa iyayensa biyayya akan aure ko akasin haka zai had’u da nasarori da kuma jin dadin rayuwar duniya ,idan kuma kayi buris da zabinsu ko umarninsu kanka zaka yiwa illa mai girma , dan kuwa zuciyarka bazata ta’ba zaman lafiya ba sannan bazata daina cunkushewa da bakinciki ba kullum acikin damuwa rayuwarka zata qare wanda hakan alama ce dake nuna mahimanci da kimar tare da darajan iyaye ga ya’yansu .“ina ma adam zai yi hakuri da yanayin rayuwar daya tsinci kanshi akan maryam ?” I know t’s not easy for you adam kayi saurin amince wa da aure irin haka ,amman at least biyayyar iyaye zata iya samu jin dadin rayuwar aure da rayuwar duniya gabad’aya ,“allah sarki momy nah na gode miki ,kuma ina neman afuwarki bisa fushin danayita sakaki ,hakika dana yi Kuskuren kin bin umarninki da yanzu rayuwata tana cikin qunci irin na Adam domin bazan ta’ba jin dadin rayuwata ba har abada .”

wani sanyayayen murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa alokacin da sautin muryar nana hauwa’u ya ratsa zuciya da kunnuwansa “ka yarda dani yaya hisham ina sonka” “nasani!” nasan kina sona auta kamar yadda nima a halin yanzu nake jinki ajikina ta yadda bazan iya cigaba da rayuwa babu ke ba sonki yayi min kamun bazata I love you” .cikin rawar jiki ta sake shigewa jikinsa tana shafo wasu bangare ajikinsa ,ahankali ya lumshe idanunshi jin tsayayyun dukiyar fulaninta sun tokaresa qirjinsa batare da ‘bata lokaci ba ya kai hannu ya ciresu yana kallon tantsa tantsan nonuwanta cikin wani irin gigicewa ya cigaba da bi bakinsu da kallo jajur dasu tamkar yadda skin dinta yake ,wani ajiyar zuciya ya sauke mai karfe yana lumshe idanunshi kafin ahankali ya bud’e idanunshi fess akansu yana sake jin wani irin yanayi a gabad’aya ilahirin jikinsa yayinda gabad’aya tsigar jikinsa suka tashi babu abinda yake muradi a halin da yake ciki kamar ya kai hannunsa garesa ko kuma ya tsotsa .”

yadda yanayinsa ya canza ya dawo tamkar bugage haka yanayin nana hauwa’u ya dawo idanunta sun qanqance saboda wutar shaawarsa dake rurawa a zuciyarta daman momynsa tasa an aiko mata da magunguna na qarin ni’ima tasha ta tsumu sosai dan gbdy gabanta ya cika da ruwan ni’ima haka zalika Kan nonuwanta sun cika sun cure waje d’aya alamun suna buqata a tsotsa ko a murja . kayan bacin dake jikinta ya fara cirewa yana wuli dashi sai daya rabata da komai na jikinta sannna yayi mata runfa da qirjinsa yana kallonta gbdy yaga yanayinta ya sauya duk da kasancewarta ba mai qarancin shekaru ba amman sai daya fahimci akwai alamun tsoro atattare daita wanda ke nuna alamun rashin sabo ,dan haka iya albarkatun qirjinta da sansar jikinta kawai yayita sarrafawa sai dai yayi wasa da jikinta sosai sannan ya barta ya janyota jikinsa ya rungumeta .”

sosai ta shige jikinsa tana shakar kamshin turarensa kafin ahankali ta fara lumshe ido alamar bacci take ji d’agata yayi yana qarewa yanayinta kallo sannan ya zuro kafafuwansa makale daita suka nufi bathroom yace “sunyi wanka tare amman tsananin kunya ta hana nana hauwa’u amincewa sai ma juya masa baya tayi tare da kamkame jikinta waje d’aya,yin duniya yayi suyi wanka tare amman taki ba dan bazata iya ba sai dan kunyarsa da take ji .”ta qasan idanunta take kallonsa har ya fara wanka .”

bata ankara ba taji ya fixgota ya had’eta da jikinsa ya kai bakinsa daidai kunnenta sannan ya riko hannunta d’aya yana massaging cikin nashi “kunyata kike ji ko me ?”yayi mata tmbyr yana manne mata ajiki . ai kuwa nan take ta sake jin wata sabuwar kunyarsa da shaawarsa ta lullu’beta nan da nan tsumar da jikinta keyi ya qaru sakamakon gabansa da take ji ajikinta dan sosai ya shige mata .” ahankali ruwa ya dinga sauka ajikinsu ya wanketa tass shima yace lallai sai tayi masa wanka idan ba haka ba sai dai su kwana haka babu yadda ta iya dolenta tayi masa tana yi tana jin kunya dan ta kasa dubansa suka fito ya mayar mata da kayan baccinta shima ya saka kayan baccinsa sannan suka kwanta ya shafesu da addua ya janyo bargo mai taushi ya lullubesu ya riko hannunta yana massaging yana jin sonta sosai suna makale da juna bacci ya d’aukesu .”

***** Zaune ATA yake a office dinsa ya hard’e hannuwansa duka a qirji yayinda idanunsa na kan d’aya daga cikin wayoyinsa dake ringing sunan sweetheart daya gani ne yasa yayinsa ya dawo haka, har wayar ta gama ringin dinta bai dauka ba yana tunanin mai zai fad’a mata idan ya d’auka yau tsawon kwana hud’u kenan bai kirata ba sannan bai je inda take ba bugu da qari ya garqame yar lelenta a gida bai sani ba ko ta ziyarci gidan ne yasa ta lalubo sa , koma menene jikinsa ya rigada ya bashi akanta ne ta kirasa “. ahankali yayi baya kad’an da kujerar da yake zaune idanunshi har lokacin na kallon wayar fuskarsa babu annurin kirki shiru har kusan minti biyar wani kiran ya sake shigowa ya sauke hannuwansa duka daga qirjinsa inda kyakkwar zuciyarsa ta shiga gargadinsa “ATA mahaifiya ce fa wacce baka da kamarta a duk fad’in duniyar nan ,bakasan a halin da take ciki ba yana da kyau ka d,auka kaji muryarta “ lumshe tsumammun idanunshi yayi yana saisaita zuciyarsa tare da saukowa akan mummunar fushin daya d’auka daita , ya danna koren maddanin ya saka wayar a speaker “sweetheart ina yini …!”?

“dakata adamcy bana bukatar wata gaisuwarka” shiru yayi kawai yana kallon wayar gabansa yayinda yaji kanshi ya fara sara masa “ni zaka share haka adamcy ”? bai ce komai ba illa ya cigaba da kallon inda wayar ke ajiye “yanzu har nice na koma haka ina kiranka kana kin d’auka ? still shiru yayi tun d’azu nake kiranka miss calls bakwai nayi maka amman bakayi peaking ba sai yanzu saboda ka gama raina mahaifiyar datayi sanadiyar zuwanka duniya.” “Amm sweetheart.. ! “Bana buqatar wata doguwar magana da kai” lafiya maryam take tun jiya nake kiran layin wayarta bai shiga ba haka zalika mahaifiyarta ta kirani bata sameta ba ? muryarsa a dake yace “lafiya take !” ”lafiya fa ?” amman maryam da wahala ka kirata baka sameta ba haka na bincikata a WhatsApp ya nuna kwanaki hud’u kenan bata hau ba “.

“lafiya kalau take sweetheart “shiru mami tayi haka nan take jin wani iri ajikinta “shikenan karfe nawa zaka koma gida ?”uhm kamar biyar haka ya bata amsa yana shafa kwantaccen sumar kanshi “zan kira ka karfe shida daidai kuma idan har kayi Kuskuren kin d’auka zaka ga fushina adamcy.” tana gama fadar hk ta katse wayar , ya kife kanshi a saman table ckin fushi yace” gsky ban so komawa gidan nan yanzu ba sai na tabbatar data narke ta zama kwarangwal sannan na koma nayi mata shaka d’aya na aikata barzahu kafin taga mutuwata ni zan fara ganin nata “duk mai yayi zafi haka ATA? Zuciyarsa ta aikawa kwakwaluwarsa tambayar “duk laifin sweetheart ce sanin kanta ne baza’ayi rayuwar aure mai dadi acikin wannan had’in ba amman ta nace lallai sai anyi. matsawar bata rasa d’aya cikin shi da yarinyar nan ba hankalinta bazai kwanta ba ,bazata bar rayuwarsa ta sarara ba, shiyasa shine zai fara kashe maryam din in yaso idan tagansa garqame a prison hankalinta zai kwanta.”

yini ranar cikin tsananin fushi yayi ayyukansa karfe hud’u da rabi direbansa da jami’an tsaronsa suka d’aukosa zuwa gida karfe shida saura motocinsa suka shigo haraban gidan lokacin maryam na kwance babu yadda take cikin kuwa banda turirin zafin yunwa babu abinda yake mata .” Cike da mutuwar jiki ya shigo parlour’n inda ya isketa takure kwance rike da cikinta. kallo daya yayi mata yasan tana cikin damuwa da tashin hankali dan gabad’aya yanayinta ya canza idanunta sun rikid’e sun canza kala zuwa na yunwa, sannan da alamun ma kuka take atakaice a yadda yake son ganinta a haka ya ganta tayi zuru zuru ta dawo abar tausayi sai dai sam zuciyarsa babu digon tausayi ko nadamar abinda ya aikata mata bare tausayinta yayi tasiri a zuciyarsa, sai ma tarin qiyayyarta da yake ji . Abinda sweetheart dinsa ta kasa gane kenan tursasa zuciyarsa akan yarinyar yasa wutar qiyayyarta ke sake mamayesa kullum .”

Ahankali ya gyara tsayuwarsa a tsakiyar parlour’n yana kallonta a dage tsoro da matsanancin tashin hankali mai tattare da firgici ATA ya ga ya bayyana a fuska maryam nan da nan hankalinta ya sake kololuwar tashi yayinda numfashi ma da kyar take iya fitarwa ta yunkura ta mike da kyar zata bar masa parlour’n gudun abinda zai aikata mata tajiyo sautin muryarsa a kausashe yana cewa “Ke koma ki zauna “. ta girgiza masa kai hankalinta a tashe “ki koma ki zauan nace.” ya fad’a a tsawace adaidai lokacin da kiran mami ya shigo wayarsa ko da bai duba wayar ba zuciyarsa ta sheida masa mami ce ya ciro wayar yana dubawa cikin fushi yace “ga sweetheart zatayi magana dake na rantse da girman allah idan kika sake ta fahimci wani abu sai gana miki azabar data fi ta kwanaki hud’u da kikayi ciki, kuma sanin kanki ne Adam zai aikata fiyye da haka akanki .”

Readers Also Read