Mar'adams book 3 - Chapter 19
Mar'adams book 3 Chapter 19: Mar'adams book 3 Chapter 19. duk yadda suke tautaunawa mr ata yana kallonsu daga cikin glass dinsa a ransa yace” kome suke…
3,292 words
duk yadda suke tautaunawa mr ata yana kallonsu daga cikin glass dinsa a ransa yace” kome suke tautauna wa akai ?”ya mike ya bude kofa ya fito ya shiga office din da suke wanda ke fuskantarshi yana dubansu a tsanake sannan ya kira sectary dinsa "meke faruwa anan ?sir maryam Ke son mgn da kai sectary tayi saurin fadar haka dan ragewa kanta fargaban da take ji akansa, maryama bata d’ago ta kallesa ba dan har lokacin tana jin babu dadi akan rayuwarsa tace "sir daman akan ayyukan da zamuyi ne wanda zamuyi kafin presentation zan so ace ana a ranar da zaa fito dashi mu kuma kafin ranar mun gama komai akan shirinmu mun gabata nan dai tayita masa bayani yadda tsarin zai kasance bata kai qarshen maganarta ba ya katseta ta hanyar cewa "bazai yuwu ba saboda ba haka tsarin mu yake ba sannan ya sa’bawa dokar wannan kamfanin daya kasance hadin gwiwa ko baki ji sunan kamfanin ba AGC ya fad'a a tsawa ce yana kallon some "kema kina cikin masu goyon bayan haka ?ectually sir wai muna son AGC company ya zarta kowani kamfani samun daukaka ne shiyasa nima na.."
wani kallo yayi mata dole tasa tayi shiru tace “am sorry ,sir tana shiru maryam ta karbe mgn "sir ka bamu goyon baya in sha Allahu zaka sha mamaki "this is nonsense "ya fad'a a fusace "sir ba maganr nonsense bane kai Karan kanka ka yarda da kanka kuma babu wanda ya kai ka iya zane acikin kamfanin nan da wajen kamfani ,Kai din kwararren mai baseera ne ai take yaji kanshi yayi wani iri girma “kuma tsarin da zamu zo dashi tsari ne da duk wani kamfanunka basu ta’ba zuwa dashi ba ni bance zamu gabatar dashi ranar presentation ba kafin ranar ne ,sir ya kamata ka bamu second chance "this is not the second chance maryama this is your plan .” ta kallesa a dan rikice tana mamaki wani irin mutun ne shi da baa masa gwaninta "yes I can't do it coz is your plan kuma cutar wa ne bugu da qari bama kasuwancinmu haka, ba haka mahaifina ya daura mu akai ba idan zaa yi presentation kowa na kawo ayyukansa a zube sai clet ya zabi wanda yayi masa idan kinga anyi wani abu sabanin haka to aiki ne na dabam amman duk abinda ya shafi presentation bama yin haka dan haka bana ciki am not supporting ya fad'a yana kallon cikin kwayar idanunta tamkar zai cinyeta .”
eye's to eyes suke kallon cikin kwayar idanun juna wanda zuwa lokacin idanunshi sun canza kala sunyi jajur tasan hakan yana da nasaba da sigarin daya sha sun d’auki minti shabiyar suna kallon juna kafin daga baya ya d’auke idanunshi yana sake cewa "bana ciki wannan tafiyar ya juya da sauri ta biyosa tana sir "go back to your work “sir ..” I saida go back to work ya sake maimaitawa a matukar fusace ya shige office dinsa ." jiki a sanyaye tabi bynsa da kallon mamaki idan ransa ya bace sai ya dawo kamar mahaukaci anya kuwa wannan mutumin yana da lafiyar kwakwaluwa kuwa ?” abu na cigaba yace bai so alhalin babu wanda zai samu wannan cigaba yace baya so .”dariyar da sultana ta kwashe dashi ne ya dawo da maryama haiyacinta ta juya tana kallonta a tsanake “ai kinga karshen zagewa ni danasa karshe abinda zai biyo baya kenan wallahi bazai yarda ba matsawar bashi ne yayi raayi ba .“bafa zan hakura ba sultana idan dai bazakiyi ba shi kenan mu zamuyi ta juya ta fuskanci sauran matan kana ta soma yi masu bayani yadda za suyi ."
Sultana kuwa tana komawa gida ta sheidawa Aunty abida aikuwa sunyi dariya kamar me "wallahi shiyasa wani lokaci yake mugun burgeni baya daukar wargi kuma kinga hakan zai sa ta rage shige masa “kota shige masa ma idan dai wannna dan mai shegen girman Kan ne bazatai nasara ba "wallahi shiyasa nake son nima hakura dan ga matarsa ma har yanzu bata gabansa ina ganin fa mutumin nan ba shi da lafiya “wa ya fad'a miki hk alhalin ga matarsa da ciki ?,ai yace baya son ciki” kikasani ko cikin bana shi bane ?dan duk yadda ya kai ga kinta ai bazai ki jininsa na “inji cewar aunty abida sultana tace “to wannan kuma dabam gsky zai iya yiwuwa ba nashi bane . ai irinsu ata suna cikin ingarma mazaje baki ga tsarin jikinsa ba ai irin suka kama mace baa magana .” suna cikin magan ya ibrahim ya shigo tautaunawar me akeyi ne haka tayi murmushin tana mikewa ta qaraso garesa ta karbi jakar hannusa tana masa sannu da zuwa “hirar kaninka adamcy muke .”
********
Mr ata yana zaune akan gadonsa sanye da kayan bacci system ne agabansa yana aiki yana tunanin mgnr maryama da irin tsawar da yayi mata yana cewa am not supporting ."dan cigaba yasan cigaba take son kawo masa dan tsarin zai qawatar amman kuma me yasa tunda ta fara aiki dasu bata kawo wannan tsarin ba sai byn data bata masa rai yasan tana son tayi haka ne dan ta goge laifin datai masa “yayi shiru yana tunanin ya amince da tsarin ko kuma ya tsaya akan yadda yace ?”itama bangaren maryama tunda ta dawo daga office bangaren mahaifiyarta ta nufa dan umma bata nan bata huta ba tana zaune a falo zane take har kusan goma na dare bata bar aikin taci komai ba aunty ta shigo parlour’n da plet din abinci ta qaraso kusa daita tace “ki ajiye aikin nan haka kici abinci " aunty ki taimaka mana ki bani abaki ni kuma na cigaba da aikina an gama princess .”
Aunty ta zauna tana bata abinci tana tmbyrta ya gurin aiki komai dai yana tafiya daidai “yes aunty komai yana tafiya daidai sai dai wannna mai gidan namu daake kira da Mr ATA shine kawai matsalar kowa idan yayi maganr kowa zai shiga hankali kowa dai tsoronsa yake ataiace ,wallahi ko gyaran murya yayi yanzu zasu shiga hanakalinsu “what about you? “Me aunty ?” ta fad'a tana girgiza mata kai no no !! aunty bana jin tsoron mr ATA Kinsan wani abu wai ni kadai nake iya magana dashi ko jayayya dashi amman ki bi komai ahankali karki dinga abinda zai fusatashi tunda kinga shi din mai zafi rai ne, ki dinga kula dan allah sannna ki kula da kanki ,shikenan aunty na gode aunty ta mike taje ta kawo mata ruwa ta bata abaki ,byn ta sha ta sake cewa “na gode aunty karki damu ni zanje na kwanta ki kula da kanki sai da safe idan zaki kwana anan to idan bazaki kwana ba ki tashi habib ya rufe kofa sai da safe aunty ta koma dakinta.”
💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 18
Bayan maryama ta gama aikinta taje ta kulle koina ta dawo d'akin mahaifiyarta ta shiga bayi ta kama ruwa tare da d'auro alwala ta fito ta hawo har kan gadon aunty ta zauna a bayan aunty ta soma karanto adduaoi tsari ta shafe ilahirin jikinta dashi haka ma ta shafe jikin mahaifiyarta a qarshe ta karanta suratul muluk sannan ta ja pillow ta kwanta ."sai dai tana kwanciya komai ya tsaya mata ,bacci ya kauracewa kwayar idanunta, ta d'auko tunanin wannan ta ajiye ta dauko tunanin wannan ta ajiye. sosai ta tsunduma cikin tunani wanda kusan duk tunanin mr ata yafi na kowa yawa ganin data masa a yau din yana shan sigari kuma a gabanta wannan abu ya hana zuciyarta sukuni ta qarshe ta tsaida tunaninta a inda take masa magana akan new desing's din da take son su gabatar a boye batare da sani kowa ba "yes I can't do it coz this is your plan ,kuma cutar wa ne bugu da qari bama kasuwan cinmu haka ,ba haka mahaifina ya d’aura mu akai ba idan zaa yi kasuwanci kowa na kawo ayyukansa ne a zube sai clet ya zabi wanda yayi masa dan haka bana ciki ,am not supporting ta sauke wani wahalallen numfashi tana kallonsa acikin kwayar idanunta "rigimamme kawai ".ta fad'a a fili tana qoqarin gyara kwanciyarta ."ta jiyo sautin muryar aunty cike da mayen bacci tana cewa "waye rigimamme kuma ?"tsam maryama tayi da ranta kafin ahankali tace "babu kowa aunty kiyi baccinki kawai ."daga haka aunty bata sake cewa komai ba."
Yadda maryama bata runtsa ba haka bangaren mr ata shima bai samu damar runtsawa ba juyi kawai yake akan makeken katifarsa yana tsara yadda zai yi rayuwar aure da princess dinsa, a naked yake ganinta acikin kwayar idanunshi tana kwance faffad’an qirjinsa , koshi yana kwnace ajikinta yana sarrafa sansar jikinta most especially brest dinta haka ya dinga imagenation dinta batare da ‘bata lokaci ba jijiyarsa ce ta mike sambal ta cika qaramin wondon da yake sanye dashi sakamakon neman abincinta ya had’e hannuwansa duka ya sanya abayan kanshi yayinda jijiyarsa ke cigaba da harbawa wani juyi yayi ya janyo pillow ya rungume gam a qirjinsa yana jin tamkr itace rungume ajikinsa sai daf da asuba wani bacci mai dadi ya kashesa ana raka’a ta biyu a masallacin dake cikin estate dinsu ya farka da kyar ya mike zaune ya kunna wutar d’akin yana kallon jikinsa inda gabad’aya wondonsa ya jike da ruwan shaawa.”
“Ya rabbi ka taimakeni yarinyar nan tana matukar bani wahala . ya fad’a a fili yana dafe goshinsa can ya janyo wayarsa ya duba time 5:30 har ta wuce ya yunkura da kyar ya nufi bayi bai wani jima ba ya fito ya janyo jallabiya ya saka yayi sallarsa a daki dan ya rigada yasan ya rasa jimai yana idar da sallah a daddafe yayi azkar ya mike ya koma ya haye katifa batare daya cire jallabiyar jikinsa ba .ko cikakken mintuna shabiyar bai yi ba bacci ya kwashesa bashi ya tashi ba zai karfe goma saura yayi wanka yayi shirin zuwa office .hankali motocin mr ata suka tsaya acikin ma'aikatar AGC bayan an bud'e masa ya fito cikin isa da takamar shi wani ne, ya fara taku a natse sanye cikin riga fari long sleeve da wondo baki sai dai ya nad'e hannun rigar kad'an wanda hakan ya qara masa kyau matuka ,yayinda tsintsiyar hannunsa ke d'aure da agogon fata baki ya zuba duka hannunwansa cikin aljihunsa.”
tunda ya shigo kananan ma'akata da manya suka shiga gaishesa yana d'aga masu hannu wasu kam ma basu samu wannna damar ba sai dai ya wuce har ya qaraso sama ."kai tsaye ya tsaita kwayar idanunshi zuwa office dinsu maryama qirjinsa na bugawa da matsanamcin karfi adduarsa ya fara sanyata acikin kwayar idanunshi sai dai duk ma'aikatan da suke aiki tare daita suna zaune a wajen ban da ita . wani iri abu yaji a gabad'aya ajikinsa yana masa yawo ,ya sauke naunayen ajiyar zuciya sannan ya cigaba da taku yana zance zuci ."me yarinyar nan take nufi dashi ?sai lokacin da yayi mata dadi take zuwa office ko dai ta fahimci wani abu ne atattare dashi ?"ya kai hannu ya tsotsa bayan keyarsa yana sake zance zuci "babu wata alama dana nuna mata da zai sa ta fahimta kawai tsabar rainin hankali ne irin nata da takamar ta iya aiki "to amman kai haka zakuyita tafiya bazaka fahimtar daita matsayin da take dashi a wajenka ba?zuciyarsa ta aikawa kwakwa luwarsa wannan tamvayar ?".
daf da zai shiga office dinsa suka had'u da madam some cike da girmamawa ta gaishesa "good morning sir ?"morning !"ya fad'a atakaice tare da wuceta ya shige office dinsa . "bayan kamar mintuna shabiyar da zuwansa maryama ta shigo da hanzarinta dan taso ta makara sakamakon hodop din data had'u dashi a hanya .wani zazzafan numfashi ya sauke sakamakon ganinta yana jin wani irin sanyin dadi na ratsa sansar jikinsa rayuwarsa ce maryama ."bai d'auka zai iya wannan dauriyar ba idan ya ganta .ya d'auka gigicewa zai yi ya haukace mata sai gashi bai yi ko d'aya ba amman shi kad'ai yasan me yake ji a game daita,acikin irin abinda yake ji zai iya sadaukar da duk abinda ya mallaka akanta ." ahankali ya danna wani farin bell dake ajiye akan table dinsa cikin kankanin lokaci madam some ta bayyana a gabansa "ki tattara duk wasu kwararrun masu zanen da muke dasu a meeting room akwai bayanin da nake nayi masu "okay sir !" ta fad'a tare da juya da sauri ta fice . “
kai tsaye ta isar da sakon mr ata garesu nan take kowannensu ya sha jinin jikinsa sannan kowanne ya nemi natsuwa ya sanya ajikinsa dan sun san baya son wasa bayan mintuna ashirin duk suka hallara zaman jiransa ."some ta shigo office dinsa tana sheida masa "kowa ya hallara shi kad'ai ake jira ya yunkura ya mike a natse yana ciza gefen lips dinsa na qasa sannan ya fita inda madam some ta biyo bayansa da sauri atare suka qaraso meeting room din duk suna zaune har maryama ya tsaida kwayar idanunshi kyam akanta dan itama shi take kallo da kyakkyawan idanunta, had’ad’den bakinsa tabi da kallo aranta tace “ga baki har baki mai kyau amman ana sha masa sigari .” bai dauke idanunshi akanta ba wanda hakan yasa tayi saurin d'auke kanta ta maida kan file din dake gabanta har ya qarasa jikin writing board amman still kwayar idanunshi na kan kyakkya war fuskarta. yayinda yake hango yadda take sauke numfashi ahankali ahankali hannunta d'aya na rike da pen ta d'aura akan file din gabanta da alamun shi take jira ya fara bayani ita kuma ta soma aikinta ."
kusan 20 minutes yana tsaye yana kallonta ta d'ago ahankali idanunsu ya tsarke cikin juna tayi saurin d'auke idanunta tana runtsesu gam dan wani iri take ji ajikinta a duk sanda idanunta ya hade da nashi wanda ta rasa dalilin jin haka shi kuwa yaki d'auke tsumammun idanunshi akanta so yake ta dago ta sake kallesa domin akwai abinda yake son ya d'an fahimta atattare daita sai dai maryama taki d'agowa dan tayi imani kwayar idanunshi suna yawo ne a sansar jikinta sakamakon bugawar da taji zuciyarta take yi da qarfin gaske ."a natse ya soma masu bayani aikin da yake so yana zagaye makeken table din da suke zaune yana cigaba da kallonta zuciyarsa na sake narkewa akan soyayyarta." ita din daban ce acikin zuciyarsa kuma yayi imani tunda Allah ya hallata zuciyarsa ya sanyata aciki ,kamata yayi ya mallaketa cikin sauki batare da saninta ba, ahankali sai ya dinga shigar da soyayyarsa dan a yanzu soayyar wannan mataccen mutumin bazai bar zuciyarta ta amshesa ba ."
" taya zaka sameta cikin sauki "?ya tambayi kanshi samunta shi yafi komai sauki da yuwuwa agaresa tunda kawunta gali yana raye yasan bazai ta'ba bashi matsala ba "ya bawa zuciyarsa amsa da haka sama da awa daya yana bayani kuma duk hankalinsa da natsuwarsa suna kanta duk sanda ta d'ago kanta dole zata kallesa dan idanunshi na kanta bayan ya gama bayani ya basu lokacin da zasu yi submitting aikin sannna ya sallami kowa har ta mike kasance war itace last person din da zata fita yace "tsaya .” tana kallonsa ta koma ta zauna tana jin wata irin mummunar fad'uwar gaba mai tsanani sam bata son wannna mayataccen kallon da yake mata yana saka zuciyarta jin wani irin firgici." mr ata ya samu waje ya jigina jikinsa da bangon d'akin tare da rungume duka hannuwansa a qirjinsa yana cigaba da dubanta cike da tsananin qaunarta.”
wani abu ya gani kamar hawaye yana diga a saman hannunta .bai san lokacin da yayi taku ya qarasa inda take zaune ba, ya zauna a gefen table din da hannunta ke kai ya duko da kanshi daidai fuskarta qirjinta ne yayi wani irin tsalle sakamakon sanyayyen kamshin turarensa daya ziyarci hancinta tayi saurin runtse idanunta tana sake jin fad'a uwar gaba ."hannunsa ya kai ya d'ago ha'barta agigice ta bud'e idanunta dake runtse ta zuba masa nan yaga hawaye cike da idanunta suna siyayya bai ce mata komai ba ya sanya kwayar idanusnhi cikin naya sannan ya ciro handkerchief a gaban aljihun rigarsa mai azababben kamshin turaren red ya soma goge mata hawaye . inda maryama take binsa da wani irin firgitaccen kallo kafin ahankali ta kawar da idanunta gefe tana mai danne hawayenta Itafa gaskiya ya fara takura mata da kallon nan shi na babu gaira babu dalili ,dan idan akwai abinda ta tsana arayuwarta daga nmj to bai wuce yawon kallo ba sam bata són shi kuma ta rasa dalili da koda yaushe idanunshi na kanta ."
"maryama !" Taji ya kira sunanta muryarsa a raunane kamar mai shirin yin kuka ta waigo ta kallesa a natse idonsa cikin nata , ya matsota sosai tare da riko laulausan tafin hannunta cikin nashi yana murzawa wani irin yanayi suka tsinci kansu ciki mai wuyar misaltuwa nan take jikinta ya kama rawa alamun rashin sabo "ina son zan miki tambaya biyu .yayi maganar fuskarsa a had'e kamar ko yaushe bai tsaya jin amsarta ba ya soma magana ."me yasa kike yawon kallona ?"ta d'an ware idanunta sosai cikin nashi tana mamakinsa "ita ya kamata ta tmbyesa amman dan rainin wayo da karfin hali irin nasa shine zai ambayeta ?tayi mgnr a qasan ranta tana lumshe masa shayayyun idanunta tare da sauke naunayen ajiyar zuciya "ki bani amsa kafin na shigo da tambayata ta biyu ."
still shiru tayi dan idan tace zatayi magana to bakar magana zata fad'a masa wanda hakan zai iya dagula komai ."okay tunda baza kiyi magana ba bari naje tamvayata ta biyu ta natsu sosai tana jiran taji tambayar rainin hankalin da zai sake mata "me ya sakaki kuka yanzu ?"shiru tayi kawai tana kallonsa dan bata da abinda zata fad'a masa a zahiri , amman zuciyarta cewa tayi kwayar idanunka ne suka sakani kuka bana son yawon kallonka ."ya tsuke bakinsa yana duban cikin kwayar idanunta batare da yace mata uffan ba ."tayi qoqarin ta cire tafin hannunta cikin nashi sakamakon wani salon da yake mata mai fitar da mutun haiyacinsa amman taji ya rike yatsun hannunta gam ji tayi wani sanyin dadi na ratsa sansar jikinta har tsigar jikinta na mikewa abinda bata ta’ba ji ba kenan a iya tsawon rayuwarta akan wani d'a namiji sai akanshi ."
Allah ya taimaketa rigar dake sanye a jikinta mai dogon hannu ce tasan data shiga uku idan ya gani dan tayi imani sai ya tamvayeta dalilin mikewar gashin dake kwance ajikinta ."ya sake had'e fuska sosai tamkar zaki kana yace "ko kina kukan tsohon mijinki ne ?"shiru tayi kafin ahankali ta tsinci kanta da ce masa" eh ! rashinsa yasa bana jin dadin rayuwata .tayi maganar idanunta na cikin nashi "zafi nake ji sosai a qirjina "ta sake mgn cike da dakiya ai gama fad'ar haka da tayi keda wuya taji ya sakar mata hannun tare da mikewa tsaye ya zuba hannuwansa duka cikin aljihun wondonsa ya juya ya fita daga d'akin zuwa office dinsa zuciyarsa nã qauna da tafasa zariya ya soma acikin office din yana zance zuci ".shikenan rayuwarsa tana cikin uku bala'i yana mutuwar sonta ita kuma tana mutuwar son matacce ya zai yi kenan ?" shirin mallakarta da yake son yi bashi da wani amfani kenan ?"ya fad'a a fili tare da dungule hannunsa ya d'aura akan table "shikenan wahalarsa ta tsawon shekaru ta tashi a banza ?"no no!! it can be possible "dole ne nayi duk abinda zanyi na cire shaukin soyayyar acikin tunaninta ."