Kenza eBookz

Mar'adams book 4 - Chapter 16

Mar'adams book 4 - Chapter 16

Mar'adams book 4 Chapter 16: Mar'adams book 4 Chapter 16. Umma tayi shiru tare da zuba masu idanuwanta da suka gama canza kala saboda itama kuka take son…

3,308 words

Umma tayi shiru tare da zuba masu idanuwanta da suka gama canza kala saboda itama kuka take son tayi tsawon lokaci tana zaune ta tasu gaba so take ta mikawa junansu amana sannan ta tashi ta iske su aunty fatima a k'asa su wuce gida cikin sanyi murya ta kira sunan mr ata "adamu!" Ahankali ya d'ago tsumammun idanunshi daga kallon maryama ya zubawa umma tare da amsa mata da "na'am!"dan bazai iya kin amsa mata ba matsayinta a wajen mryamarsa da kuma irin mutuntashin da take ya wuce yayi ignoring dinta sai dai yadda ta kira sunansa ya sanya gabad'aya gabobin jikinsa sun yi sanyi sakamakon muryarta sosai ya tattara hankalinsa gareta dan jinta yake tamkar mahaifiyarsa ". "adamu ga maryama matarka nan na kawo maka ita ,adamu ga maryama nan na baka ita amana Ita din marainiya ce ka rike min ita amana zanji matukar farinciki da kwanciyar hankali idan na ganta cikin tsananin farinciki a gidanka"kayi hakuri daita kayi hakuri daita, duk da nasan ba lallai tayi maka abinda zata kureka ba kasance war tana da tsananin hakuri wanda kai ma kasan da haka, idan kuma har tayi maka ba daidai ba dan Allah kayi hakuri daita saboda har yanzu tana da karancin shekaru."

kuka sosai maryama take umma ta riko hannun maryama ta damka a tafin hannunsa tana danne hawayen dake k'ok'arin wanke mata fuskarta ." "Kukan ya isa haka maryama kiyi wa mijinki biyayya karki cutar da mijinki,ki rikesa amana duk runtse duk wuya kiji maganar mijinki duk abinda ya umarceki matukar bai sabawa sharia ba kiyi masa,aure ibada ne duk abinda akace ibada ne lallai sai an jajurce akanshi maryama adamu ku rike amanar junanku abinda umma tayita jadda masu kenan dan idan basu rike juna da amana ba komai zai iya faruwa atsakaninsu makiya zasu yi tasiri arayuwarsa ."shiru adamcy yayi yana dubansu yana jinjina girman kaunar dake tsakanin umma da maryama jikinsa yayi sanyi tausayinsu ya kamashi domin gabad'aya yanayinsu ya nuna basa son rabuwa da juna ."

Muryarsa a sanyaye yace "umma ki kwantar da hankalinki in sha allahu zan rike miki maryama amana babu abinda zai faru daita babu kuma abinda zai rabamu daita sai dai mutuwa bazan iya cutar daita ya fad'a yana murza hannun maryama dake cikin nashi ahankali cikin wani irin salo da yake sa tsigar jikinta tashi saboda tafin hannunta dake kife acikin nashi gabad'aya jikinta yayi sanyi ya soma rawa cikin wani irin yanayi maryama ta zare hannunta cikin nashi Sosai yake jin soyayyarta na sake ratsa koina na jikinsa ,sosai yake ji a ransa kamar zayi matukar wuya ya iya cutar daita, ita ma kuma yana mata kyakkwan zato akan shi gata da kyau ,ga hakuri , ga tsananin kunya ga talent ta kai komai a macen da mutun ya dace ya ajiye a gidansa ba zai ta'ba had'a soyayyarta da komai ba ,haka zalika ba zai ta'ba son wata ba, soyayyarta kadaice bangon da zata kara danganta shi dashi bayan ita babu wata muddin rai suna tare domin ita kad'ai ce muradin ranshi ."

"maryama kibi mijinki sau da lafa sannan kiyi hakuri da rayuwa Allah yayi miki albarka ,Allah ya dangwamar da farinciki acikin rayuwar aurenki cikin muryar kuka ta soma magana" umma na gode na gode!! da kula warki da adduarki kuma Ina sake barar adduarki "in sha allahu maryama kullum cikin adduaoina kike kuma bazan gushe wajen yi miki ba ta mikar da maryama tsaye tana dubanta cikin tsananin kulawa shima adamcy ya mike tsaye yana duban su kafin ahankali ya nuna wa umma d'akin kwan ansa kai tsaye ta nufi d'akin daita shi kuma ya fito ."

Ahankali umma ta zaunar daita a bakin gado tana goge mata hawaye tana sake jadadata mata kalmar hakuri da kawar da kai akan duk abinda idanunta zasu gane mata sannan da barin duk wani abinda bai shafeta ba"Allah sarki maryama kai kawai take gyad'a ma umma dan zuwa yanzu bakinta ya sake mutuwa ko tayi yunkurin bud'e bakinta ma bazata iya cewa komai ba umma tace "bari na kira su subai'a su shigo miki da akwatu nan kayanki umma ta k'arasa maganar tana kiran layin subai'a cikin kankanin lokaci ta jiyo sautin muryarsu ta leko daga cikin d'akin da take tana cewa "nan zaku shigo suka shiga dashi suka jera mata a waje d'aya subai'a ta k'araso ta zauna kusa da maryama tana rarrashinta umma tace "to maryama mu zamu ce sai an kwana biyu zan lekoki ta kalli su subai'a tana masu sallama da zata wuce maryama ta riko hannun umma jikinta na wani irin rawa dole umma taja ta tsaya tana kallonta tana sake danne hawayenta dan ita kanta tana jin tsananin son yi kuka amman tasan muddin tayi kukan maryama sai yafi wanda take yi cike da jin kewarta tasa d'ayan hannunta ta zare hannunta ta juya bata sake yunkurin juyowa ba har ta bar gabad'aya bangaren ."

*****

Bayan an idar da sallah isha'i adamcy yasa aka maida kawayen maryama tare da d'inbin alkhairi lokacin da abokansa suka bukaci suyo masa rakiya wajen amaryarsa dojewa yayi yace "ya sallami kowa ,kowa ya kama gabansa suna dariya suka wuce dan sun san halinsa d'an raayi kanshi ne idan ya nuna bai ra'ayin abu tofa babu wanda ya isa ya canzasa ."karfe goma daidai ya shigo bangarensa bayan yaje gurin mami yayi mata sallama ahankali ya miada kofar ya rufe ya tsaya ajikin kofar tare da tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta tun daga kan zara zaran yatsun kafafunta da suka sha jan lalle tana nan zaune a inda suka barta jikinta lullube ." tunda ya shigo zuciyarta ta rikice ta dinga bugawa da sauri sauri yayinda jikinta ya sake d'aukar rawa hakan nan taji tausayin kanta ya mamaye zuciyarta kamar yadda shima zuciyarsa take cike da tsananin tausayinta ."ahankali ya soma taku har ya karaso gabanta tare da duka wa ,ya kai hannunsa yayi sama da mayafin lifayar da'aka nad'eta dashi ya tsurawa fuskarta ido yana kallon yadda numfashinta ke fita da sauri sauri "my princess!".ya kira sunanta cikin wata irin murya mai tsananin kashe sansar jiki ."

bata amsa masa ba haka zalika bata d'ago ta kallesa ba tayi shiru tana cigaba da sauke numfashi da kyar tana wasa da yatsun hannunta a natse yayi baya da mayafin kanta sannna ya zarce da hannunsa zuwa ha'barta ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ji yayi kamar kar yayi mata komai a yau din ya barta ta huta sakamakon sauyawar da jikinta da kwayar idanunta sukayi ,dan gabad'aya idanunta sun sake juyewa tamkar wacce ta sha kayan maye nan kuwa tsananin kukan da taci ne ." "My princess kin ma yi sallolinki kuwa ?"muryata a sanyaye fiyye da kowani lokaci tace "ban yi ba Amman zan yi "ta fad'a tana kawar da fuskarta tare da sake sunkuyar da kanta"bakiyi ba amman zaki yi ?"ya maimaitawa kanshi abinda ta fad'a yana mai mikewa ya zauna kusa daita ya kamo Zara zaran yatsun hannunta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali,"duk akan zaki had'u da wannan abar ne ?"ya fad'a yana kai hannunta kan jijiyarsa, ai da wani mugun sauri ta d'ago kanta tana zaro masa shayayyun idanuta wanda yaji kamar ya sume a zaunen da yake a kusa daita ahankali jikinta ya kama rawa muryarta na rawa tace "ba.."bashi bane fa "tayi maganar cike da shagwaba Kuma kamar zatayi kuka ."

"Gara ya zama bashi bane ."ya fada tare da matso wa sosai ya kamota ya had'eta da jikinsa yana lumshe mata idanu kafin tayi kokarin zame jikinta daga nashi taji saukar bakinsa akan nata yana wasa da lip's dinta before she know it har ya hade bakinsu guri d'aya ,lumshe Idanunta tayi a hankali dan alokcin har ya fara tsotsan bakinta cikin wani irin salo baya ji baya gani daman jiraye yake da bakin burinsa da muradinsa yajisu cikin bakinsa yana sarrafawa ,sosai ya sake manneta da jilkinsa tana shakar sanyayyen kamshin turarensa mai sanyaya zuciya shima yana shakar nata, gbdy jin laulausan harshenta da laulausan lip's dinta yasa adamcyn mami ya d'auke wuta sai faman juya harshensa yake acikin bakinta, inda jikin maryama banda karkarwa babu abinda yake ."

Ga masu bukatar adashin Kayan sallah zasu iya tuntubar wannan number 09136918331 .

Mmn suadis

💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim

Page 12

Wani special reaction da sauyin yanayi jikinsa ya sake samu." ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe kuncinta dashi tare da jingina bayansa da jikin abun gado yana cigaba da shan bakinta at the same time yana kallon cikin kwayar idanunta da suka gama burkice wa,dan ga alamun fitowar hawaye nan daga cikinsu ,ya san jira kawai take ya sakar mata baki ta fashe masa da wannan kukan nata mai matukar cin rai ."ganin ta rasa yadda zatayi ta kwace bakinta acikin nashi kasancewar ba k'aramin riko yayiwa bakin ba yasa ta runtse idanunta gam ."sai daya d'auki kusan 20 minute's yana sarrafa lip's dinta da harshenta cikin nashi dan kusan maryama ta gaji matuka abunka da wacce bata saba ba, tana jin lokacin daya sakar mata baki ta dafe bakinta da hannuwanta duka tana sake runtse idanuwanta da suke a rine tsabar azaba." tana jinsa ya gyara zamansa a gefenta har kafafunsu na gogar juna duk yadda take jin numfashinta na saukar mata da sauri sauri bai sa ta bud'e idanuwanta ba har sanda laulaunsa tafin hannunsa ya kai saitin wuyanta wanda atare suka ji wani abu ya tsarga masu .da sauri ta bud'e idanunta gani tayi ya tsareta da tsumammun idanunshi masu matukar firgitar da mutun ."hakan yasa tayi saurin kawar da kanta gefe hawaye na gangarowa ta gefen idanunta."

" daga shi har ahlinsa wani irin mugun tsoro suke bata,ahankali ta jiyo sautin kasalalliyar muryarsa ,"kayan nan sunyi miki matukar kyau sun kuma cinyeni " yayi mgnr a tsanake yana kallonta ita kanta yanayin da take ji ajikinta tasan tayi kyaun da bata ta'ba yin kamarsa ba a iya tsawon rayuwarta,rigar jikinta ta d'an kamata daga sama wanda ya bayyana dukiyar fulaninta ta sama a hakan ma da yake cewa tayi kyau bai ga komai ba saboda tana lullu'be ne cikin lifaya ." tana jinsa ya fara kokarin rabata da lifayar jikinta har yayi nasarar cirewa yana kallonta yana sauke numfashi,bayan kamar minti biyu taji yana shafa wuyanta zuwa k'irjinta inda yafi shafa saman brest dinta daya d'an nuna ta saman rigarta".wani irin zirrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta kamar an jonata da wutar lantarki muryarta na rawa tace "please stop touching me sir !"ta fad'a kwalla na zubo mata "stop as how ?"yayi mata tambayr yana juyo da fuskarta garesa." idanunta kawai ta zuba masa tana kokarin maida hawayenta hakazalika shima din ita yake kallo kamar zai cinyeta "kikace bakya son na ta'ba ki ?"ya fad'a yana kara bin jikinta da wani mayataccen kallo "eh !"ta bashi amsa atakaice ".

"ni kuma kinga babu abinda nake kaunar ta'ba wa kamar jikinki "ya fad'a kamar maganar ba daga bakinsa ta fito ba yana sake k'ok'arin cafko k'aramin bakinta tai saurin kawar dashi gefe tana cewa"ni ka sakar min baki ciwo yake min .."tayi maganar a shagwabe kamar zatayi kuka abinda tayi yasa yaji kmr zuga shi tayi dan haka ya sake janyota jikinsa tana goce goce tana komai ya damke bakinta yana dubanta wannan karon ma ya dade sannan ya barta."cikin mawuyacin hali ta zame ta kwanta tana sauke wahalallen numfashi"ita kan tasan yau ta shiga uku a hannunsa ." ya dawo daidai face dinta ya d'an kwanfo jikinta tare da tsura mata tsumammun idanunshi "bakya so a ta'ba ki ?"ta gyad'a masa kai alamun "eh!" "yanzu zaki ce baki ji dadin komai ajikinki ba ?"tana jinsa tayi masa shiru taki cewa komai dan maganarsa tana sata jin kunya amman shi ko ajikinsa ."yatsun hannuta ya kamo ya tura cikin bakinsa yana tsotsa ahankali ahankali yana kallonta yana lumlumshe ido "bayan kamar minti biyar ya cire yace "ina ganin kamar kin manta da alkwarimu ko ?".

Ahankali ta bud'e idanunta gabad'aya ta zuba masa tana dubansa da mamaki , ya sake lumshe mata tsumammun idanunshi yana cewa "wannan daren yana cikin sharad'ina ". saurin mikewa tayi daga kwanciyar da tayi ta zauna idanunta na sake kawo ruwan hawaye "kin manta ba ?"ya sake tambayarta yana ciza gefen lip's dinsa na kasa a natse ta girgiza masa kai "alamun bata manta ba "okay baki manta ba amman mai yasa tun a sharen fage kin fara rikicewa bayan duk wannan abun kinsan da zamansa ko ma nace kin ta'ba yinsa "?ahankali ta motsa lab'banta"amman mai yasa kake son jikina dayawa ?"ta k'arasa magana kwalla na cika idanuwanta." shiru yayi yana kallonta yana nazarin maganarta kafin ahankali ya sake kamo laulausan tafin hannunta cikin nashi tare da d'aura d'ayan hannusa akai yana shafawa ahankali"baki san adadin lokacin da zuciyata ta kasance cikin yanayi na bukatarki ba ,my princess soyayyarki a kullum bin jinina take tare da bugar min da zuciya,a iya son da nake miki ya wuce so ruhinki nake so ba surarki ba, ina sonki ko kina da komai ajikinki ko baki dashi ,ko kina da lafiya ko baki da lafiya ko kina da hankali ko baki dashi abinda nasani ina sonki koda zaki kasance acikin kabari."

Tsura masa shayayyun idanuwanta tayi batare da tace masa komai ba ,sai dai hakan nan ta ji wani irin sanyi dadi yana ratsa zuciya da gangar jiki nta nan take taji kamar ta fad'a masa cewar "bata san komai a wannan fagen da yake kokarin dilmiyar daita ciki ba ko ya d'an sausauta mata "Ina matukar jinki araina kinga kuwa idan zan soki ko baki da komai idan kina dashi tabbas zan so duk abinda kika mallaka bare wannan jikin mai matukar kyau da tada sha'awa ,da zaki ta'ba nan da kinji irin muradinki da yake "kawar da fuskarta tayi gefe tare da kare fuskarta da tafin hannunta"alamun kunya "wannna d'abiartata tana matukar burgesa duk da yasan kunyar zata iya cutar da wani bangare na rayuwarsa amman yana tsananin so "da sannu zaki gane tasirinki da matsayinki acikin rayuwata da zuciyata dan haka .." ringin din wayarsa ne yasa yayi shiru tare da kai hannu inda wayar take acikin aljihunsa ya ciro yana dubawa sunan zabiba ya gani yana yawo a screen din wayar ,ya d'aga tare da yin shiru yana sauraronta "daga bangarenta tace "yaya daman abinci ne na kawo maku dan nasan amaryarmu zata bukata yanzu haka ina bakin kofa a ruwa ma ya bada sako abaka "shiru yayi yaki cewa komai yana murza hannun maryama dake cikin nashi ".

"dan girman Allah yaya karka ce a'a idan kai bazaka bukata ba dole amaryarmu zata bukata "tabbass yasan da haka amman shi ya rigada ya tanadar mata komai da zata ci yaji kamar yace mata a'a amman sai faman magiya take masa ga kuma sakonsa da tace a ruwa ya kawo dan haka yace mata gashi nan ."yayi discouneting din kiran yana kallon maryama wacce take yanayinta ya sauya zuwa damuwa "cikin sister dina ne bari naje nazo ".nan take yaga jikinta ya kara rikicewa yanayinta ya sauya dan har idanunta sun fara kawo ruwa numfashi ya sauke yana girgiza kai tsoronta yayi yawa gashi atare daita me take tunani zaa iya mata !"ai duk abinda zai sameta sai ya gama dashi sannan zai cin mata ." tana kallonsa ya fice daga d'akin bai fi minti biyar ba ya dawo d'akin tare da zabiba inda suka isketa zaune tana sheshekar kuka"tana ganinsa tare da zabiba ta sake rikicewa dan jikinta har rawa rawa yake "oh my godness god !"ya fad'a yana riko laulausan tafin hannunta cikin nashi "wai mai yasa bakya gajiya da kuka ne ?"kin san Allah na fara gajiya da kukan nan "ya fad'a yana mikar daita tsaye cikin tsananin tsoro ta makale masa ,zabiba tayi murmushi tana cewa "a duk amarya tana irin wannan kukan na rashin sabo amman sannu ahankali zuwa gobe ko jibi zaka nemi kukan ka rasa ."

Maryama na jinta ta sake makale masa dan duk gidan da shi kawai zata yarda kuma zatayi taka tsantsan da rayuwarta kafin ta bar masu gidansu a natse ya fito daita suka fara tafiya zabiba na biye dasu a baya cikin tsinkewar zuciya da tausayawa maryama dan da ganin ko auren farin ma anyi mata ne amman da alamun har yanzu batasan meye rayuwar duniya ba sannan shi karan kanshi auren bata san menene shi ba dan da irin zawaranwa da suka san komai ne da yanayinta ya nuna.da kyar take daga kafafunta suna daf da shiga parlaur'n taja burki ta tsaya tana sheshekar kuka ya tsaya ya waigo gefensa inda take makale yana kallonta,ta d'ago ta kallesa tana kokarin zare hannunta cikin nashi bai damu ba ya sakar mata hannun ya koma gefe guda ya tsaya yayinda zabiba tai murmushi ita kanta yarinyar tana matukar burgeta dan tana da natsuwa ta kamo ta suka fita zuwa parlour'n ta zaunar daita akan d'aya daga cikin kujeru wani sabon kuka ne ya kufce mata mai tsanani wanda hakan ya sake rikita adamcy sai dai yay kokarin sanyawa jikinsa jarumta domin rauninsa zai sake rikita mata lissafi ." a natse ya isa inda take ya rage tsawonsa ya hade fuskarsa guri daya yana shakar numfashinta da kamshin turarenta yana mata mgn cikin rad'a ,ta dai zabiba tana tsaye shiru tana dubansu har sanda adamcy ya d'ago still idanun shi na kanta "yaya ni zan wuce gida Allah ya baku zaman lafiya in sha allahu zan dawo naga amaryarmu "tana gama fad'ar haka ta fice ."

tana fita kiran amar ya shigo kamar bazai d'aga ba sai kuma ya d'aga "ka sauko Ina parlour'n mami "kana parlour'n mami kamar ya ?"daga can bangaren amar yace masa "eh !me kuma ka dawo yi saboda Allah bayan na sallameku?"dan Allah ka fito ko na hawo yanzu na rusa maka shirinka "adamcy ya dafe goshinsa yana jan tsaki ya kalli maryama dake zaune "bani minti biyu yanzu zan dawo "numfashi ta sauke ahankali tana ganin ya fita daga parlour'n ta mike ta koma d'akin daya fito daita ta shiga kofar data gani manne a d'akin wanda tafi tunanin bayi ne ." A parlour'n ya iske sa shi kad'ai gefensa wasu manya fararen ledodi ne guda biyu "amar mai yasa kake da damuwa ne ?"dan Allah malam ga abinda na kawo maka ,sai bayan dana fita nayi tunanin ba'a tanadesu ba, wani kallo yayi masa sannan yace "ni d'an iskan ne dan baku tanada ba sai ni na kasa tanada mata ?" amar yayi murmu shi yana cewa "Allah dana san wannan iskanci zaka min da ban dawo ba "ko yanzu zaka iya tafiya please "ya fad'a yana kokarin juyawa amar da riko hannunsa ."

"yana ga kana rawar jiki ne ? dan allah adamcy ka tausayata ma yarinyar kaji abokina " yayi mgnr muryarsa a raunane Kmr zai yi kuka adamcy ya kasa cewa komai illa kallonsa da yake ko kanwarsa ce maryama sai haka "ban san dalili ba wallahi tausayi take bani ko dan ina mata kallon yarinya ce "nima tana bani tausayi amar amman idan na tuna ta ta'ba auren har ma tasan menene aure sai naji tausayin ya tafi "duk da haka fa ,ka kalleta ka kalli kanka kai ma kasan ko ta ta'ba aure sai taji jiki "shikenan naji nima bani da niyyar aikata komai daita har gurin motarsa ya adamcy ya rakashi ya shiga yana sake mika masa hannu sukai sallama yana tsaye har sai daya ga wucewarsa sannan ya dawo ciki ya d'auki ledodin da amar ya kawo masa ya nufi sama ." Zaune amar yake acikin mota yana mai jin tsananin tausayin maryama acikin ransa yarinya ce wacce idanunta basu bud'e akan komai ba gashi yau zata kwana da jajurtaccen namiji wanda yake da kwarewa agurin iya sarrafa mace ."

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull