Mar'adams book 4 - Chapter 15
Mar'adams book 4 Chapter 15: Mar'adams book 4 Chapter 15. taku d'aya zuwa biyu yayi yaja ya sake tsayawa sannan ya dubi inda umma ke tsaye cikin tsananin…
3,269 words
taku d'aya zuwa biyu yayi yaja ya sake tsayawa sannan ya dubi inda umma ke tsaye cikin tsananin damuwa "me doctor yace yana damu nta ?" "Cewa yayi damuwa ce idan bata cire ba tana daf da kamuwa da ciwon hawan jini?." Nan take doctor din still ya sake mashi bayani kmr dai yadda yayiwa umma , ahankali ya sake maida idanushin kanta yana cigaba da kallonta na sau babu adadi yayinda sosai kamshin turarensa ke sake kai kawo a hancinta tare da farmakan zuciyarta."gabad'aya kamshin turarensa ya susuta mata duk wata ga'ba dake aiki a sansar jikinta .jikinta da zuciyata suka d'auki rawa wani zazzabi mai zafi yayi nasarar sake rufeta sakamakon idanushi dake yawo a gangar jikinta .
Da sauri doctor ya sake nufowa zuwa inda take"adamcy yasa hannu ya dakatar dashi alamun kada ya karasa gareta dan wani abu yaji yana taso masa sanda doctor ke masa bayanin abinda ke damunta,tamkar ya auna doctor din waje dan takaicin abinda ke cin zuciyarsa." ganin haka yasa doctor din yace "a samo ruwa da towel a goge mata jiki dashi dan d'azu daya dubata yaji yadda jikinta ya dau zafi, muryarsa a tsarke yace " okay !" doctor yace "bari na kawo mata magani ya fita cikin sauri ."doctor na fita daga d'akin a ranta tace" doctor dama kabar maganinka dan maganinka ba zai ta'ba min maganin damuwar da nake ciki ba ."damuwata tafi karfin magani da duk wata kulawa da za'a bani dan ni kadai nasan abinda ke cin raina wanda tun daga cikin kasan zuciyata nake jin yana taso min ,tare da haddasa min jin tsoro da faduwar gaba mai tsananin ".
Tsaye yake yana kallonta kamar bai ta'ba ganinta ko dan baya gajiya da kallonta bai sani ba ahankali ya tura hanuwan shi duka cikin aljihun wandonsa ganin yanayinsa yasa kawayen aunty suka fice daga d'akin sai dai zuciyarsu fesss dan sun fahimci diyarsu tayi saar samun nagar taccen mijin mai sonta da tausayinta ." ahankali ya soma takowa zuwa bakin gadon yayinda tsumammun idanushi suke kanta,cikin sanyi jiki ya yaye bargon da aka lullube mata jiki dashi, idanunshi fes akan fuskarta dake lumshe ta sake fita haiyacinta fuskarta tayi fayat sannan km ta kara rame wa sosai fiyye ganin da yayi mata d'azu ."
ahankali ya d'aura hannushi a saman goshinta . jin yadda goshinta ya dau zafi sosai da yadda take fidda numfashi sama sama zafin dake jikinta ya ratsa tafin hannushi sosai wanda bai san sanda tausayinta ya sake lullube shi ba dan yasan duk tsoron su khadija ne da sweetheart dinsa ke dawainiya daita abinda bata sani ba duk runtse duk wuya bazai ta'ba barin wani acikinsu yaci zarafinta ba mutun d'aya ce zata takata ya d'aga sweet heart itama kuma idan yaga abu zai yi yawa zai d'auki mataki ahankali ya juyo tsaitin subai'a yace"ko zan samu ruwa ?ai da wani mugun sauri ta fice daga d'akin "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun shine abinda maryma ta fara furta cikin tsananin firgici ita dai tashi ga uku bata son ya goge mata jiki dan ba alkhairi bane a wajenta ."subai'a bata fi minti uku ba sai gata ta dawo da ruwan a hanunta jikinta na rawa....."
"Inna lillahi !" ta sake maimai tawa ya karbi robar ruwan a hannu subai'a,gabadaya suka sukai k'ok'arin fita daga dakin har umma maryama ta motsa lip's dinta tana kiran sunan umma sai dai rashin karfin da jikinta bai dashi yasa muryata bata fito ba bare umma ta ji kiran da take mata dan tuni har sun fita sun kullo masu dakin ,cikin sanyi jiki ya tashi ya dawo gabanta yanzu kam jikinsa sanye da wata shada ce milk colour da hula dark blue babu abinda ke tashi a d'akin sai kamshin turarensa ita kam tun kayan safe ne sanye ajikjnta Ina taga natsuwar sauya wasu kayan ?."ahankali ya cire hular kanshi ya ajiye a gefe sannan yasa hannushi duka ya tattarota zuwa jikinsa kamar d'azu da safe yaja zip din rigarta kasa yana kokarin zare rigar jikinta,take jikinta ya sake d'aukar kyarma gabanta ya cigaba da fad'uwa tsoron abinda zai mata suka karu suka cika mata zuciyarta a filli tace "wai dole sai kai ne zaka goge min jiki saboda Allah ?"
Fuskarsa a had'e yace "da wa kike son ya goge miki?" yayi mata tamabayar yana sake had'e fuska "wayyo Allah na shiga uku dan Allah karka cire min ri.."ai kafin ta k'arasa maganar har ya cire mata kayan jikinta tsab har bra dinta ta saura daga ita sai zani iya cibiya ,sannan ya d'aurata a saman cinyarsa" ya juyo daita suna facing juna "ai kema da alamun kinfi bukatar haka idan ba haka ba ki warke atattaraki akawo min ke gabad'aya nayi miki mai gabad'aya na raba zuciyarki da wannnna tsoron kowa ya huta ."jin abinda ya fad'a yasa ta runtse idanunta gam tana jiran taji ruwa ajikinta amman sai taji shr... ahankali ta d'an bud'e idanunta yana zaune shiru idanunshi kyam akan kirjinta yana karewa albarkatun kirjita Kallo baya jin zai gaji da kallonsu dan tun safe daya fara d'aura idanunshi akansu ya rasa gane kanshi da gindinshi minti minti yake jin abun na zuwa kwakwaluwarsa ."
ahankali ta maida idanunta ta rufe dan tsananin frigici da tsoro data tsinci kanta ya dauko towel din ya matse sannan ya soma goge mata saman jikinta zuwa kirjinta da fuskarta , sosai ya sake dimaucewa da ganin halitatta kirjinta ,hakan yasa yafi goge mata gurin a tare suka dinga sauke ajiyar zuciya suna jin wani irin yanayi shi kam yasan me yake ji tsananin fellings ne yake taso masa ya d'auki minti shabiyar yana goge mata jiki can yaji ana knocking din dakin yayi sauri ya mayar mata da rigarta sannan ya bada izinin shigowa.doctor ne ya shigo da ledar magunguna ahannushi yace "abata abinci taci tukun tasha maganin. byn tafiyar doctor adamcy ya kira umma yace "halan bata ci abinci ba tun safe ba ?"ai Adamu maryama bata jin magana yanzu tun safe nake binta ina ganin rabonta da abinci tun shekaranjiya bayan damuwar dake damunta wallahi har da rashin son cin abinci ."
"kullum sai nayi mata fad'a rashin cin abinci amma wani lokaci har haushina take ji na fad'a mata bazata yi lafiya ba idan bata son cin abinci akwai cututtuka dayawa dake damunta sanadi yyar kin cin abinci ko dan lafiyarka ma ai Kaci abinci ban san wanda ya gaya mata ana iya rayuwa babu abinci ba wallahi wani lokaci tana bani mamaki shiyasa gashin nan bata da wani kwari saboda bata cin abinci bayan tasan abincin is very important ajikin d'an adam." umma akawo mata ruwan tea ta fara dashi sannna akawo abinci umma ta juya ta fita ." ahankali maryama ta kallesa tana zabga masa harara "ni tea din ya ishe.."shiiiiii ya d'aura yatsan hannunsa akan lip's dinta "kin shigo rayuwata din ne zaki yi wasa da abinci although nima ba mai cin abinci too much bane amman na fiki bakisan akwai amfanin da abinci yake ajikin mutun ba ?"
ta lumshe masa shayyun idanunta tana jin yadda son shi ke bin jinin jikinta "shi abinci ba wai kawai daka cisa zaka fitar dashi ba aa akwai carbohydrates acikinsa yana da amafani haka protein yana da nashi amafani nifa bazaki yi rayuwa tare dani da yunwa ba dole kici abinci enough kuma sau uku arana "ta yatsuna face dinta kamar zatayi masa kuka "my princess you must eat well kalli yadda mararki ta shafe ."? "to ai Ina cin abinci sai dai ba koda yaushe ba tayi maganar tana shagwabe masa fuska alamun zatayi kuka "kina son ki kasa d'aukarta ciki da wuri ne "? "me kuma ya kawo wannan maganar ?"ta fad'a tana had'e fuska a dole karya kawo mata maganar lumshe idanunta tayi tace "wai dan Allah kai baka jin kunya ne "?kunya for where ?" "dole fa zaayi maganar ciki tunda dole .."dan girman Allah karka k'arasa maganar ."
Shiru yayi tare da kamo laulausan tafin hannunta cikin nashi yana murzawa hannunta da jikinta tamkar ba diyar talakawa ba ,yan'uwanta suka shigo dakin tai saurin zare hannunta cikin nashi dan muddin tayi sakaci to kuwa ita zai barwa abun kunya umma subai'a har ma da yusura suka dinga jero mata sannu.byn sun fita ne taji tamkar kar su fita dan bata son abarta daga ita sai shi a d'akin hakan na sake frigita zuciyarta dan zan tutt'ukansa babu sauki komai nashi dabam salon soyayyarsa mai matukar tafiyar da kuzari da ruhi ne sai data shanye tea tas sannan ya soma bata abinci kad'an taci tace "ta koshi bai wani takurata ba tunda ta sha tea sosai ya ballo magani ya mika mata, ba musu tasa hannu ta kar'ba ta sha dan tasan halinsa ciwonta ba zai hanashi matseta ya bata ba ko dagula mata lissafi ba har sai yaga ta sha dan gabadaya a tsorace take dashi ."
sosai Idanunshi ke cikin nata yayinda hannunsa ke tsarke cikin nata "ki tashi daga wannnan ciwon naki domin a samu damar kawo min ke pls nan take ta had'e fuska "kinsan Allah idan na bar gidan nan kuma kikayi abinda yasa ba'a kawo min ke ba a yau ba bazaki sake ganin kafafuwana a inda kike ba "sai me ai na ma huta da takura." "tayi maganar acikin ranta k'aramin bakinta yake kallo yana son ya Karanci abinda ke ranta itama shiru tayi tana tunani bata ankara ba taji ya kamota ya sanyata ajikinsa yana shafata cikin wani yanayi na tsananin sha'awrta "ni zan wuce amman masu zuwa d'aukar ki suna zuwa ni wallahi da umma zata barni dana wuce dake an hutar da kowa kwace jikinta tayi tana masa wani kallo "sai kace wata yar kaza zaka ce zaka wuce Dani kamar bani da galihu "meye marabanku."
Tai shiru tana kallon kafin ahankali tace "bani da maraba da kaza kake nufi ?"yes gabad'aya jikinta babu kwari kamar pepper Allah kina shigowa hannuna double abinci zan dinga tura miki ga abinci ga spam dan kiyi saurin .."saurin kai hannunta bakinsa tayi ta toshe tana kallon cikin kwayar idanunshi shima cikin idanunta yake kallo cike da matsanancin shaawarta kallon juna suke kamar zasu cinye juna" Ina sonki sósai bazan ta'ba son wata halitta sama dake ba."yayi maganar acikin ransa sake had'ata yayi da jikinsa yayi runguma mai kyau sannan ya zareta yana duba agogon hannunsa" nan da wasu yan mintuna zasu karaso har juya ya sake dawowa yayi kissing din foreign head dinta lumshe idanunta tayi batasan lokacin daya fice ba sai bud'e idanunta tayi taga wayam baya d'akin."
a parlour'n kuwa adamcy yayi wa umma sallma yana k'ok'arin fita ta biyo bayansa tana masa magana ya tsaya cak ."adamu kana ganin bazaku dade a gidan mahaifitarka ba?"shiru yayi kawai yana kallonta "wai saboda Kayan amfanin maryama ne "umma sau nawa zamuyi mganar nan gidan da zata zauna babu abinda babu acikinsa amman tunda kuna raayi zaku iya kai wa zan turo zuwa jibi akai ku gidan sai ku Kai mata." ya fad'a haka ne saboda baya son suga ya raina matsayinsu "to shikenan hakan yayi ya sake yi mata sallama ya fice yana kiran direbansa yaji ko Sun taho "alright!"kawai ya fad'a atakaice Karfe biyar daidai umma da subai'a tare da kawayen aunty suka shirya maryama cikin wata hadadiyar atamfar super exclusive puppy toch of white and black ajiki ,dinki riga fitet da zani ne aka mata duk da tafi son dinkin doguwar riga amman dinki ya kar'bi jikinta sosai tare da lullubeta da lifaya shima fari toch of pupply sukai mata wanka da ruwan turare kala kala suka fito da ita umma tace akaita gurin aunty suyi sallama sannan idan an fito daita akaita wajen baba gali shima tai masa sallama ."
Allah sarki maryama durkushewa tayi a gaban umma sai kuka ya kufce mata tana kiran umma !!"shine kawai abinda bakinta yake iya furtawa itama umma hawaye ne ya cika mata ido ta goge da sauri tana cewa "ki daina kuka kin dai san baki da lafiya Allah yasa kin shiga a sa'a Allah yayi miki albarka Allah yasa wannan gida da zaki shiga ya zamo silar samun kwanciyar hankalinki Ina miki fatan alkhairi arayuwarki aurenki tashi kinji lokaci na tafiya ta mikar da ita tsaye tana kuka umma na kuka dan zatayi kewar diyarta aka nufi bangaren aunty daita itama dai da kuka suka rabu tana sa mata albarka tare da fatan alkhairi sannan suka shiga bangaren baba gali shima dai babu yabo babu fallasa yayi mata addua da fatan alkhairi suna fito iyayen adamcy na shigowa mutun uku ne kawai suka zo d'aukarta hajiya zulfa'u da matar baba babba sai zabiba sun baro matar baba k'aramin da matar uncle jay a gidan mami da sauran jamaa batare da 'bata lokaci ba aka shedawa umma zuwansu ."
inda tace subaia tayi maza ta fito da akwatin data shiryawa maryama na kayanta na sakawa guda uku mutun biyar ne ta bangaren maryama zasuyi mata rakiya umma,da kawayenta aunty guda biyu sai aunty fatima da aunty hassana sai kuma kawayenta mutun uku a natse umma ta fitar da maryama daga lungunsu tana wani irin kuka mai ta'ba zuciya tuni fuskarta ta sake canzawa aka sakata motar da hajiya zulfa'u take ciki gefenta umma ce sauran mutane suka shiga mota suka bar unguwar ,cikin mintuna talatin da wani abu suka k'arasa abdullahi estate Kai tsaye bangaren mami aka nufa daita alokcin duk suna zaune a babban parlour'n har mami dan tun kafin su karaso hajiya zulfa'u tayi wa aunty shahida text message akan lallai suyi kokari mami ta zauna a parlour'n dake sun san shiru su akan maryama batare da bata lokaci ba suka bukaci mami ta dawo parlour'n tace "me zanyi bayan gasu zulfa'u dasu hajiya baseera da kyar dai suka lallabata ta fito cikin wani hadadden lace red toch of gold haka mayafin data lullube jikinta dashi da talkami duk gold ne ga wasu awarwaron zinariya a hannunta haka ma wuyanta sarkar gold ne ."
kana kallonta kasa tun asalinta ba daga gidan babu ta fito ba daman kuma ga kyau ga jiki mai kyau Allah ya bata bazaka ce itace ta haifesu ba hajiya zulfa'u rike da hannun maryama bata tsaya a koina Ina ba sai a gaban mami fuskar d'auke da murmushi tace "Aunty ga surukarmu maryama ta kamo hannunta ta sanya maryama ai maryama na Jin hannunta cikin nata jikinta ya Kama rawa sai dai cike da girmamawa da ladabi maryama ta zube a gabanta kanta na sunkuye a kasa cikin tsananin jin kunya da fargaba dan har lokacin kuka take mai ban tausayi tunda mami ta rike hannunta taji komai ya sauya agareta wani irin tsanarta kawai take ji yana bin jinin jikinta cikin sakonnin da basu wuce goma ba ta saki hannunta tana kirkiro murmushin dole inda zabiba ta karaso gaban maryama ta soma k'ok'arin bud'e mata fuska cak mami ta dakatar daita ta hanyar take mata kafa ."
muna sai da ingantaccen maganin mallaka sai dai baa bawa mai kishiya saboda karfinsa ga masu bukata zasu iya tuntubata ta wannan number 09136918331 ."
Mmn Sudais
💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗
BOOK 4
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim
Page 11
Ahankali zabiba ta durkusa agaban maryama ta riko tafin hannunta cikin nata tana kallonta cike da matsanancin farinciki ,yayinda sauran 'yan uwanta kuwa takaici da 'bacin rai ne suka dabaibaye zukatansu suka dinga jin tsananin tsanar maryma na sake shiga lungu da sako na gangar jikinsu,ahankali zabiba ta waiga bangaren da sauran 'yan uwanta suke,wani irin mugun kallo suke aiko mata dashi ,hajiya baseera dake zaune kusa da mami itace ta kai hannunta ta d'an bud'e fuskar maryama wacce ta gama canzawa tsabar kuka,ahankali ta saki murmushi tare da rungumota da hannuwanta duka tana sawa auren albarka kowa a parlour'n albarka yake sawa auren banda su aunty khadija wad'an da sosai suke jin haushin masu sakawa auren albarka sai dai a zahiri murmushin yake kawai suke dan kar mutane su gane sannan aka gaigaisa cike da farinciki da mutunta juna "hajiya zulfa'u tasa akayi ma su umma tarba mai kyau inda hajiya fatima ta fara magana fusakarta cike da tsananin farinciki tace "ga maryamarmu nan mun kawo maku ,a yanzu ta tashi daga hannunmu ta koma hannunku dan Allah dan annabi duk abinda tayi ba daidai ba ku tsawata mata ."
"ke kuma maryama ga iyayenki nan kiyi masu biyayya, Allah ya baku zaman lafiya Allah ya kade dukkanin sheidan a tsakaninku." babu abinda dangin adamcy ke cewa sai "in sha allahu amman banda su aunty khadija "Allah ya tabba tar mana da alkhairi Allah ya basu zaman lafiya da zuria masu albarka."kowa yace ameen daga dukkanin bangaren stil ban dasu aunty khadija Jikin umma yayi sanyi da yadda taga mami ta kar'bi masoyiyarta kuma diya mafi soyuwa acikin zuciyarta ,dan duk wanda yake tare daita ya san irin tsananin k'aunar da take wa maryama kauna ce ta mussaman ,kauna ce wacce babu mahad'inta ko uwa da 'ya sai haka ."ganin yana yinsu aunty khadija yasa hajiya zulfa'u tace "maryama ga yayyen mijinki nan suma kiyi masu biyayya kinji, Allah yasa albarka in sha allahu kinzo gidan da zakiyi farinciki acikinsa "umma ta kalli bangaren wad'an da ta gani a zaune a waje d'aya wad'an da hajiya zulfa'u tace yayyensa ne ko bata fad'a ba alamunsu ya nuna yan'uwan adamcy ne saboda kamar da suke dashi suma babu wani alamun sunyi maraba da shigowar maryama cikinsu dan tunda suka shigo ta fahimci haka ."
"bayan wasu mintuna sai ga adamcy ya shigo parlour'n da sallama sakamakon wayar da hajiya zulfa'u tayi masa ,sanye yake cikin wata dakiliyar shaddar,yana shigowa yanayin cent din parlour'n ya sake canzawa ,kamshin turarensa da kuma kamashin turaren jama'ar dake zauen a parlour'n da air freshener da akayi amfani dashi aparlour'n Ya gauraye waje d'aya, ahankali ya d'aura kwayar idanunshi akan masoyiyarsa wato sweetheart dinsa ,sai dai fuskarta babu yabo babu fallasa yanayin daya ga fuskarta ba kamar d'azu da safe ba,wani boyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke sannan ya soma taku a natse har ya k'araso kusa daita alokcin da zabiba take k'okarin mikewa tsaye domin bashi guri."durkusawa yayi ya zauna yana kallonta kafin ahankali ya maida kallonsa ga maryama wacce kanta ke kasa a sunkuye cikin tsananin tashin hankali da fargaba mara misal tuwa ."manya dake zaune a gurin suka sake had'esu gabad'aya suka masu nasiha sosai a karshe hajiya zulfa'u tace ayi hotuna duk wani abu da'akayi na alada su hajiya zulfa'u sunyi sannan umma da hajiya zulfa'u suka nufi hanyar sama da maryama"
Zaune kawai umma take a parlour'n adamcy amman gabad'aya ranta bai mata dadi ba dan bata san wani irin rayuwa mryamarta zatayi acikin wannan gidan mai cike da girman kai da izza ba , fitar hajiya zulfa'u daga parlour'n ne ya bawa maryama damar durkushewa ta zauna a gaban umma tare da kifi kanta akan cinyar umma tana wani irin kuka mai matukar ta'ba zuciya "numfashi umma ta sauke a yanzu ta sake fahimtar mai yasa maryama take yawon kuka ."tasan kuka wannan tashin hankalin da take hangowa kanta ne yasa ta rasa sukuni da walwala tare da kwanciyar hankali." umma ta kai hannunta zata kamota domin maidaita inda ta tashi sai ga adamcy ya shigo parlour'n dan haka ta zaunar daita a gabanta shima daya karasa shigowa durkusawa yayi a gaban umma tare da tankwashe kafafuwansa kamar yadda maryama tayi sai dai shi zuciyarsa cike take da farinciki sa'banin maryama da zuciya da gangar jikinta suke cikin rauni,ba dan namijin kokarin da take ba tuni da zuciyarta ta buga tun a parlour tsabar firgici ."