Kenza eBookz

Mar'adams book 4 - Chapter 23

Mar'adams book 4 - Chapter 23

Mar'adams book 4 Chapter 23: Mar'adams book 4 Chapter 23. Nurse ta zuba mata Idanu tana sauraranta har ta dasa aya sannan tace " dogon suma yarinyar tayi…

3,234 words

Nurse ta zuba mata Idanu tana sauraranta har ta dasa aya sannan tace " dogon suma yarinyar tayi shiyasa kuma daman hakan yana faruwa yayin first nig din wasu most especially idan suna da tsananin tsoro "nurse tayi shr na wani lokaci sannan ta numfasa tare da yin gyaran murya sannan ta cigaba da magana zafin radadin data tsinci kanta ciki ne da kuma hadewar da abun yayi mata farko ne agareta amman karki damu da zarar ta farka radadin da zataji kad'an ne saka makon allurai masu karfi da nayi mata zuwa yanzu ya dace ace numfashinta yayi normal ."suna zaune adamcy ya shigo d'akin idanunshi akan nurse da alamun karin bayani yake nema a natse tai masa bayani zata farka at any time ". "Adam ka godewa Allah da yarinyar mutane bata mutu ba inji cewar hjaiya zulfa'u wacce take kallonsa alamunsa da tashin hankali sai dai babu wata alamun nadamar atattare dashi ."

"kwata kwata adam banga alamar nadama atare da kai ba har yanzu kamar baka da imani wai a haka ma kana son yarinyar kenan ?"Wallahi da iyayenta suna kusa kake nuna rashin nadamarka haka zasu kwace yarsu a hannunka" muryarsa can kasa kmr mai koyon mgn yace "aunty bana Jin nadama amman Ina jin tausayinta dan abinda nayi nasan ba kuskure bane ".ya k'arasa maganar yana riko yatsun hannun maryama cikin nashi yana murzawa daga hajiya zulfa'u har nurse kallon mamaki suke masa nurse ta sake duba maryama ta mike tace zata dawo zuwa an jima ,ko cikakken minti latatin nurse batayi da tafi ba maryama ta farka gabad'aya taji duk ilahirin gabobin jikinta sun mutu ga wani irin zafi da kasanta ke mata lokacin data farka idanun akan adamcy karaf idanunsu suka sarke cikin juna zuciyoyiinsu ne suka buga a lokaci daya ya damke hannunta sosai yana mata" sannu !" kokarin dauke idanunta gefe tai tana runtsesu idanunta dan batasan ganin fuskarsa bare wani sannun da yake mata bayan ya cuceta ya rusa mata komai nata ita yanzu ya zatayi da rayuwarta "

Ya kwantar da muryarsa sosai yace"ya kike jin radadin jikinki ?tsuke bakinta tayi taki cewa komai suna cikin wannan halin hajiya zulfa'u ta shigo ai tana ganin idanun maryama a bud'e tace "Alhamdulilllahi diyata kin farka sannu kiji ta k'arasa ta zauna kusa daita tana tamabayar adamcy yaushe ta farka? yace "yanzu nan!" ya kike jin jikin naki yanzu runtse idanunta tai cikin tsananin jin kunyarta ta d'an motsa bakinta "da sauki ."!a ranta tace" wani irin abu ne haka kenan tasan abinda ya faru a tsakaninsu?"kasa bud'e idanunta tayi saboda tsananin kunyarta data mamayeta tana jin hajiya zulfa'u na cewa "Allah ya kara sauki maryama hannunta dake cikin tafin hannun adamcy take kokarin cirewa sai dai jikinta babu kuzari "aunty ko zamu samu ruwan zafi ta d'an sha !"bari nasa akawo mami ta kiran ita kuma ta bawa tabawa umarnin bayan minti biyar tabawa ta shigo parlour'n da sallmarta hajiya zulfa'u ce ta fita ta kar'ba tray hannunta dake d'auke da d'an karami flaks da cup da spoon da roban sugar tayi haka ne dan kar tabawa ta fahimci abinda ya faru lokacin data dawo d'akin adamcy na kokarin gyrawa maryama kwanciya tare da lalla'bata ta zauna amman taki sai hawaye ne kawai suke zubo mata hade da cewa "bazan iya zama ba ."amman a ranta kuwa cewa tayi mutumin nan ka cuci rayuwata ."

muryarsa a can kasan makoshi yace" d'an two hours din danayi akanki shine duk kika wani dawo haka lallai yarinya kina da aiki fa "ya fad'a yana matse yatsun hannunta cikin nashi " Wani sabon kuka ta fashe masa dashi tana hararrasa tare da k'ok'arin zare hannunta cikin nashi hajiya zulfa'u tace "ka barta bazata iya zama ba yanzu. "aunty ta yaya zata d'an sha wani abu tun jiya fa babu komai acikinta? barta zan san dabarar da zan mata sorry kinji maryama inshallahu zaki samu sauki kinji nan ba da dadewa ba .kuka sosai maryama take tana cewa "ku Kira min umma da aunty dan Allah wlh mutuwa zanyi adamcy dake zaune a gefenta Idanunshi akanta har lokaci kad'an ya rage dariya ta kufce masa ,gabadaya duk ta dawo wata kala a ranshi yace sex ma kenan Ina ga mai gaba d'aya haihuwa ".aunty wannan yarinyar kuwa zata iya haihuwa da kanta "?yayiwa hjy zulfa'u tamabayar yana kai yatsun hannu maryama cikin bakinsa yana cizawa ."

"zata iya mana ai abun ba daga nan bane wad'an da ma basu kai shekarunta ba suna haihuwa da kansu bare maryama da gani zatayi juriya." ya d'an ware idanunshi sosai yana kunshe dariya dan yasan yanayita auntynsa zatace bashi da imani ,kukan sosai take yi duk yadda hajiya zulfa'u taso ta bawa maryama tea da hannunta taki kar'ba, haka ma daga hannun adamcy wanda yanzu take masa kallon cikakken mara imani hajiya zulfa'u ta fice daga dakin zuwa kasa ."Ahankali' maryama ta cigaba da rera kukanta tare da jin radadin ciwo sosai akasanta a natse ya kwanta a gefenta idanushi kyam akanta yana kare mata kallon tsab ." maryama dake kuka har lokaci ta dan tsagaita kukanta jin kwanciyarsa kusa daita dan take numfashinta ya soma kokarin barin gangar jikinta sakamakon matso da fuskarsa da yayi kusa da nata yana busa mata numfashinsa gbdy ta rasa yadda zatayi da rayuwarta ."

da kyar ta samu numfashinta ya dawo daidai ko da me yake son taji da wannan jarabar tashi ko kuma da ciwon daya haddasa mata .ta sauke numfashi tana kokarin kawar da fuskarta ya kamo fuskarta ya tsaidaita yadda take runtse idanunta tayi dan bata iya kallon wad'an nan tsumammun idanun nasa da yake binta dashi "kalli yadda duk kika rame kamar wacce na cinyeta ?"ta d'an bud'e idanunta tana dubansa "kalli idanuki duk sun sake fitowa waje kallonsa kawai take dan a wasu lokutan abubuwansa akwai rashin imani ciki yanzu shi bai ga halin daya sakata ba bama zai barta taji da kanta ba ?" Kallon kyakywar fuskarta ya cigaba da yi tayi fayau alamun tana 'cikin tashin hankali da damuwa "sannu yake son mata amman yasan koya furta bazata amsa ba dan haka yayi shiru ya cigaba kallonta yana shakar numfashinta ."

sheshekar kuka take tace"dan Allah ka Kira min umma"! lumshe mata tsumammun idanunshi yayi "a yadda kike din nan so kike ta fahimci wani abu ?na nawa kuma bayan ka gama tona min asiri kowa nayin abunsa cikin sirri amman ni ka .."tsoronki ne ya tona miki asiri just two hours fa my princess kika tafi dogon suma ya kai bakinsa kan lip's dinta zai tsotsa a fusace take kallonsa tana watsa masa mugun kallo tace "karka sakè ka min ganganci" d'an murmushi ne ya bayyana akan lip's dinsa dan sarai ya fahim ceta"am sorry !"dont..!don't sorry me dan Allah ka matsa daga kusa dani bana son wannan kusanci," ai yanzu wasan zai fara my princess tsaki taja tana harararsa tare da runtse idanunta ."ni kike jawa tsaki my princess ?"ya fad'a yana kallonta da idanunshi ta bud'e ido idanunsu suka sake sarkewa cikin juna ta dade tana kallon kwayar Idanunshi wanda hakan yasa zukantasu bugawa da sauri har 'cikin jikinsa yake jin idanun nata ."

'Ahankali' ta watsa masa wata uwar harara sannan tace" ba kai ne ka jawo na ja maka tsaki ba ."kinsan fa ina da maganin rashin kunya yanzu "fad'a yana matso da fuskarsa kusa da nata har tana jin saukar hucin numfashinsa ajikinta tayi saurin kawar da kanta gefe ta cigaba da kallon wani bangaren dan gaba daya atsorace take dashi karfin hali ne kawai irin nata dan jikinta har rawa rawa yake "ahankali' ya kai hannunshi ya dawo da fuskarta ya had'e da nashi yana shirin damkar lips dinta aka turo kofa d'akin tare da sallama cak hjy zulfa'u ta tsaya tana dubansa .ahankali' ya janye jikinsa ya d'an ja da baya kad'an yana furzar da iskar "adam dan girman Allah ka bar yarinyar nan haka ta huta" aunty me nayi mata kuma "?ban sani ba wallahi idan kasa wasa zan tattarata na wuce daita gobe ?"

Gobe zaki wuce ne ?"eh gobe wai da nake son na wuce ". yayi shiru dan baya son tafiyarta sai dai bai ce mata komai ba "kama min ita zuwa bayi ta d'an zauna a ruwan zafi "wannan za'a kama miki ai sai dai na d'aukar miki ita" maryama ta yatsuna fuska tana cewa "aunty kice ya barni zan iya tashi da kaina "aa maryama bari dai ya taimaka mana"ni dai ..." ai kafin maryama ta sake cewa wani abu cak taga ya d'auketa yayi bayi daita muryarta can kasa tace "maye kawai " Ya zaunar daita akan element "ni kika cewa maye ?"duk da ya had'e fuska sai data d'an hararesa .wannan yarinyar fa da alamun baki murzu da kyau ba "ai sai kazo ka murzani tunda ni stearing ce "garam taji ya maida murfin kofar ya rufe har da murd'a key ,ya juyo a natse ya jingina bayansa ajikin kofar yana kallonta ."

nan take ta zaro idanu waje "me ye zakayi yalla'bai?" no ki cire wannan sunan tun d'azu da kike rashin kunyar ki kinsan da wannan sunan ?"to kayi hakuri, Allah ai Kai ne kake da abun haushi "da nayi me nake baki haushi ?"to kayi hakuri bai ce komai ba ya soma tara mata ruwan zafi ahankali yaji ana ta'ba kofar bayi "adam tsayuwar me kake aciki ka fito mana na taimaka mata "Ina tara mata ruwan zafi ne kiyi zaman ki aunty zan taimaka mata ai yana gama fad'ar haka maryama ta shiga girgiza masa kai alamun bata so a rikice tace "aunty dan Allah kice masa ya fita ki shigo banason taimakon sa "?tai mgnr a gajiye cike da neman d'auki" shhiiii! ya d'aura yatsan hannunsa akan lip's dinta "ki natsu mana babu abinda zan miki fa ."ni dai gaskiya ban yarda da kai ba jiya ma haka ka min wayyo da ba dan Ina da sauran rayuwa a gaba ba nasan da yanzu ina kabari "tai maganar tana sunkuyar da kanta kasa kwalla na cika mata ido."

"ai gani nayi idan na biye miki dake za'a cigaba da cutar dani ,ai dan ma na tausaya miki sakama kon ganin halin da kike ciki yasa ya saurara miki so nayi na kwana Ina aiki dan kin cancaci na azabtar dake kamar yadda kike kokarin azabtar dani ,ta d'ago kanta ta a sanyaye ta d'an kallesa idanunta cike da kwalla "wai ke mai wayo ba "ai kinga aikin wayon daya fi naki "nifa wani lokacin bana gane maka sai naga kamar zargina kake". tayi maganar a shagwabe hawaye na gangaro mata ta'be baki yayi yayinda aransa yace "da sannu zan fito miki a mutun sak tunda ke tsoro yasa kin kasa gaya min halin kuncin da'ake kokarin wurgaki ciki ."hajiya zulfa'u kam dole ta hakura shimfidar bed ta kwashe domin duk ya baci da ruwan ni'imar maryama sai d'an jini kad'an, nan ta canza zani ta shimfida wani, ta d'auki wancan ta sa cikin kaya dotti ta fice ." daga d'akin dan bazata iya wannan abun kunyar na adamcy ba ."

cike da Kuluwa ya had'a mata ruwan dumi ya dana ta ciki har da yar karar ta saki "washhhh !" zan mutu ruwan akwai zafi fa "ta fad'a tana yutsuna fuska ,tsayawa yayi yana kallonta "ki natsu na gasaki da kyau so nake ki warke da sauri a cigaba da harka "dan girman Allah ka barni naji da damuwata,hannunwansa duka ya kai ya zagaye kugunta dashi ya d'aura lip's dinsa akan nata yana tsotsa yana d'an dannata cikin ruwan zafi lumshe idanunta tai tana jin wani iri ajikinta ahankali ta soma rage jin radadi sakamakon salon dabararsa sai da ya mata ruwa zafi uku ta d'an ji dadi sosai a kasanta."muryarta a sanyaye tace "dan Allah ka fita ka barni haka zan karasa da kaina ,sai dai gani tayi ya girgiza mata kai babu kunya yace mata "no duk abinda zakiyi kiyi a gabana nifa wannan jikin da kike wani bobboyesa ai na fad'a miki ba tun yau nake ganinsa ba "ya k'arasa maganar yana zuge zip din wandonsa ya cire jijiyarsa zai yi fitsari ."

tsura ma jijiyarsa ido tayi bata ko kiftawa cikin ranta ko cewa tayi" inna lillahi wallahi jiya naji jiki , yanzu wanan abar duk à jikina ta kare ni maryama na shiga uku idan kullum za'a dinga yi Ina gani dai a karshe mutuwa zanyi " kai maza ba basu da imani yanzu duk abun nan yayita tura mata ajiki?"yana fitsari ya d'an juyo karaf yaga idanunta kyam akan jijiyarsa, kallonta ya dan tsaya yi na second biyu aciki'n ransa yace "kina kallon kayan da kikaja ba !cigaba da fitsarinsa yayi tana kallonsa ta tsinkayo sautin muryarsa yana cewa "ko a kara miki ne naga kamar kina bukatar kari?" da saurin ta kawar da kanta gefe tare da d'an tsuke fuska tana gunguni kasa kasa tace "mutum kamar wani maye ko ance masa itama irinsa ce ." "me kike cewa ?" tai saurin girgiza masa kai tana sunkuyar da kanta kasa "aa ke dai ki fad'a na tsaya yanzu na kashe bakin tsiwa tunda naga kamar fa bai ji jiki ba ," ya k'arasa fad'ar haka yana fita da sauri domin canza zanin gado sai dai ya tarar har auntynsa ta canza shiru yayi yana jinjina a gareta aransa yace "lallai hisham kayi saaar uwa ko da yake shima zai iya samun irin wannan kulawar daga sweetheart dinsa ."

Ahankali maryama ta fito tana dafa bango da sauri ya k'arasa gareta ya kamo ta ya zaunar da ita a bakin gado ,ta yunkura zata mike yace "ki dinga bi ahankali akwai dinki ajikinki zaro idanunta tayi tana cewa "what ?!"ya kashe mata idonsa d'aya "fad'a min me kike bukata"? shiru tayi kawai tana kallonsa da mamakin maganrsa ita maryama akayiwa dinki ko wata can dabam bakinsa ya kai kunnenta "ke maryama akayiwa dinki sakamakon kin ciyu "jin abinda ya fad'a ta fahimci a fili tayi maganar "wayyo Allah ni maryama ita kam taga ta kanta da wannan mutumi shi komai gatsal yake fad'a ne ?"tana jinsa ya riko hannunta cikinsa yana masaaging "anan fa babu mai taimaka miki bayan ni kin dai ji aunty gobe zata wuce" numfashi ta sauke tana hura masa hanci "Ina son hancin nan ya d'an ja yana kallonta"Ina bukatar pant !a ina yake ?"da hannunta ta nuna masa ya mike ya d'auko mata guda d'aya mai shegen kyau yayi mata alamar ta gyara ya sa mata, ni wallahi kana sani jin kunya ka bani kawai nasa da kaina "

"pls ki cire kunyar nan!"karfa kuce duk wannan abun da yake fusakrsa a sake take no tana nan a yanayinta sai dai kana kallonsa zaka fahimci yana cikin nishad'i da shuakin soyayya tana ji tana gani ya zura mata pant ahankali ya zame towel din dake d'aure ajikinta ya d'auko mata riga mara nauyi acikin kayanta wacce bata wuce cinya ba tasa sosai yaga ta k'ara masa kyau ga gashin ta nan tubarkala ga baki ga tsawo duk da a kitse yake yasan suna da yawa, abin busar d'à gashi yasa yana busar mata dashi, yayinda kamshin gashin ke bugowa zuwa hancinsa yaji dadin kamshin sosai, duk wannan abun da yake bai ce mata uhm ba bare uhm uhm.ya kamo fuskarta yayi kising din lip's dinta sannan ya fita zuwa parlour gani yayi an jera kulolin abinci a saman table, dawowa yayi d'akin cak ya d'auketa ya fito daita sai table ya ajiyeta ahankali ya had'a mata tea mai kauri ya bata ba musu ta kar'ba ta fara Sha,bayan ta gama sha ya bata abinci taci sannan ya bata magani ta sha, kukan shagwaba ta fara à rikice yace "lfy my princess me ne ne ? bai san ya fadi hakan ba saboda shaukin da yake ciki ."

Cike da shagwaba ta karkace masa kugunta dan ta kasa zama sosai, matsota yayi kamar zai shige jikinta"muga gurin ya fad'a tare da duka wa gabanta, kin budewa tayi dan wani irin mtasana ciyar kunyarsa taji ta mamayeta muryarsa ahankali ta tsinkayo sautin muryarsa yace "idan baki d'aga na gani ba zan kara fa, ba shiri ta d'aga masa ya cire pant dinta ya ware mata kafafu ya fara dubawa, gurin ya dan kumbura sakamakon dinki da'aka mata ga ja da yayi na azabar daya sha , hannu yasa ya fara shafawa ahankali , yana lumshe idanunshi sannan ya kai baki yana hura mata iskar bakinsa ahnkali lumshe idanu tayi dan wani sanyin dadi taji sosai ya dinga kula daita har sai da bacci ya d'auketa sannan ya lullubeta ya nufi d'akinsa ."

Yana shiga bedroom dinsa wanka yayi ya daura alwala ya gabatar da sallar asr ya shafawa jikinsa lotion mai dadin kamshi tare da mulke sumar kanshi da mayyuka iri iri masu sa taushin gashi ya sanya kananan kaya ajikinshi wando three quarter da riga hamles ya dawo parlour,sa ya zauna tare da kunna AC ya kwanta yana kallon tashar CNN idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya yana gurin maryama dan cinza lip's dinshi yayi kad'an yana tuna yadda ya sarrafata jiya akan bed da yadda ya dinga jin nipply dinta na fitar da wani dadi sanda yake tsotsarsu ,ahankali ya kai hannushi ya dan shafa sumar kanshi baya tunanin duk duniya akwai Wanda ya isa ko abinda ya isa ya raba tsakaninsu shi daita mutu ka raba,sosai ya lulawa 'cikin duniyar tunanita duk bayan minti biyar sai ya tashi ya dubota yana zaune yaji kiran sallah magariba da sauri ya mike ya fada bathroom ya dauro alwala yazo ya zira jallabiyarsa brown colour ya tafi masjid daren ranar da kyar adamcy ya bari suka samu bacci dan makaleta yayi sosai ajikinsa kamr zai mata numfashi duk yadda taso ya barta tayi baccin ta ita kad'ai kin yarda yayi ."

MMN SUDAIS CE

💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim

17

Washegari atare suka tashi d'aukarta yayi cak ya shigar daita bathroom yace "bari na gasaki da ruwan zafi dan naga alamun har yanzu jiki babu kwari"ya k'arasa maganar yana shafo k'irjinta wata uwar harara ta buga masa tana buge masa hannu tare da had'e fuska dan kar ma yayi k'okarin kawo mata rainin wayon daya saba. batare da 'bata lokaci ba ya had'a mata ruwan zafi ya kai hannunsa kugunta yana mammatsa mata tace "ni dai dan Allah ka barni zan yi komai da kaina ,baccin kirki baka bar mutun yayi ba yanzu kuma zaka zo kayita tatta'ba mutun kenan kamar wani maye ".tai maganar kasa kasa sai dai tana da tabbacin yaji abinda ta fad'a dan ga yana yinsa nan ya sauya dan yayi mugun had'e fuska tare da tsareta da idanunshi yana mata wani irin kallo mai matukar d'aga hankali ,kuma tasan dalilin kallon bai wuce ta maganar datai bace ,shi dai dole mutun bai isa yayi mutsu ko ja in ja dashi ba sai dai a zuba masa ido yaci karensa babu babba irin kallon da yake mata yasa taji gabadaya ta nemi natauwarta ta rasa k'irjinta ne ya dinga bugawa da karfi ji tayi kamar zuciyarta zata buga adalilin fad'uwar gaban data risketa sakamakon kallon gargad'in da yake mata, haka né ma yasa jikinta ya kama rawa gashi yaki d'auke tsumammun idanunshi akanta masu cike da miskilanci kai mr ata ba dai miskilanci da jin kai da tsare gida ba."

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull