Kenza eBookz

Mar'adams book 4 - Chapter 31

Mar'adams book 4 - Chapter 31

Mar'adams book 4 Chapter 31: Mar'adams book 4 Chapter 31. Ahankali taji yayi kasa da bakinsa yana shafa saman breast dinta zuwa tsakiyar breast dinta wani…

3,303 words

Ahankali taji yayi kasa da bakinsa yana shafa saman breast dinta zuwa tsakiyar breast dinta wani irin sanyi taji yana bin sansar jikinta yayinda bugun zuciyarta ya karu tsigar jikinta suka dinga mikewa sai dai tana jinsa taki motsawa bare ta juyo ta kallesa wanda ita bata sani ba a she dama ta bashi sai ji tayi ya kai harshensa yana lasar tsakiyar breast dinta ." shayayyun idanunta ta runtse da sauri tana kam kame jikinta tare da kai hannunta d'aya ta goge hawayenta sakamakon sakon da yake aikaiwa breast dinta masu rikitarwa."sake danna kan shi yayi yana cigaba da lasar tsakiyar breast dinta wani sauti ta fitar cikin sanyayyiyar muryarta "wayyyyyyo! ta fad'a tana jin dumin wani abu a kasanta wanda babu tantama ruwan sha'awa ne suka zubo ."ahankali ya kai hannunsa ya kamo fuskarta ya dawo daita saitin nashi ya had'esu waje d'aya suna fuskarta juna at the same time suna shakar numfashi juna"My princess kinji Ina ta miki nacin bana son ki sakè ja min tsaki koda kuwa da wasa ne saboda ni namiji ne mai tsananin zuciya da saurin hawa abu kankani ke canzani yadda nake da shagwaba kamar yaron goye haka fitinata take ."

"Ta kallesa kawai "ki kiyayya please !"yana gama fad'ar haka ta 'bata rai tana had'e fuska sannna ta cigaba da kallonsa kamar tace masa bazata kiyaye ba sai dai taji gabanta ya bada damm sakamakon Amafani da yayi da yatsunaa biyu ya balle bra dinta ya matso da kirjinta daidai saitin fuskarsa tare da sauke wani wahalallen numfashi yace "my princess Ina tsananin bukatar ki"ya fad'a yana sakè sauke mata numfashinsa wanda haka ya sake kashe mata gabobin jikinta ta zuba masa idanuwanta cike da mamakinsa kamar bashi ya gama mata gargad'i ba shine zai wani narke mata shima ya tsura ma k'irjinta tsumammun idanu nshi da suka canza kala suka dawo tamkar wad'an da aka zuba ruwa acikinsu yana kallon breast dinta da suke tsaye kyam ga kyau ga cika."

Ahankali ta lumshe idanunta tare da kai hannunta ta kare k'irjinta cikin wata irin kasalalliyar murya yace "cire min wannan hannun Ina son na sha..... "ya fad'a yana sauke mata hucin numfashinsa saurin d'auke numfashinta tayi na wuncin gadi kafin ahankali ya dawo ya cigaba circulating sai dai taki d'auke hannunta kamar yadda ya bukata ganin bata da alamar cirewa ya kai bakinsa kan hannunta saukar hakorinsa taji wanda yasa tayi wata irin zabura tare da bud'e idanunta tace"ka bari fa bana so!"murmushin gefen baki yayi wanda ba kowane ke fahimtar haka ba sai wacce akayi dan ita ."ta kallesa shima ita yake kallo kamar zai cinyeta"mutun sai naci "!tayi maganar a can kasan makoshinta bata ankara ba taji ya janyota jikinsa ya d'auke hannunta tare da kai wa kan breast dinta cafka sai data ja numfashi mai tsawo sannan ta sauke da karfi jikinta na d'aukar rawa tare da tsura masa ido tana kallonsa dan ta fahimci nan ma mugunta yake son yi mata hakan yasa tayi saurin janye jikinta zata ja baya ."

Ya janyota da sauri ya sake maidaita inda take ta goge hawayen da suka kawowa kumatunta ziyara ,sarai yaga tana goge hawayen amman yayi tmkr bai ga abinda take ba ya sake kamo bakin breast dinta yana tsotsa cikin zafin nama har da cizawa nan take ta sakar masa jiki dan tayi imani muddin tace wannan kukan zatayi da botsarewa zata sha wahala a hannunsa jin da yayi ta saki jiki yasa ya koma wasa da breast da jikinta ahankali yana sake kai wa breast dinta cafka yana sha kamar wani mayunwacin zaki."cikin kankanin lokaci ya rud'a ta da salonsa duk ya gama ruda ta da duk wani salon sa, tana biye masa itama da nata wanda ya kara rikitasa, ya kai hannunsa kunenta yana wasa dashi yana masa tafiyar tsutsa, har wani vibration take ji a gabad'aya ilahirin jikinta ,yayinda bakinsa ke kan breast dinta sai daya gama jagwal gwala mata jiki sannna ya barta kwance tana fidda numfashi tamkar mai cutar asthma ya shige bayi ya watsa wa jikinsa ruwa ya dawo ya isketa kwance ta lullu'be jikinta da farin bargo zama yayi a gefenta yana tura hannunsa cikin bargo wanda haka yasa ta d'an juyo ta kallesa kamar zatayi kuka ."

"lazy girl kawai daga ta'baki kin wani narke a gado "ya k'arasa maganr yana murza kan nipples dinta kad'an ."wani irin ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana lumshe masa idanunta"bai tsaida hannusa ba ya cigaba da murza kan nipples dinta yana cewa "tashi ki shiga bayi kiyi wanka zan d'an fita amman zan dawo kafin akira sallah ya k'arasa maganar yana tsaida hannunsa a kasan mararta yana kallonta gabad'aya yanayinta ya canza sai wani lumlumshe idanunta take tamkar mai jin bacci muryarta a matukar sanyaye tace "Jikina bai yi dotti ba !"jikinki bai yi dotti ba amman ai kinyi release?"yayi mata tambayr cikin tsigar tsokana "harararsa tayi tana cewa "wani yare ne haka ?"bari na dawo na fahimtar dake ko wani irin yare ne "ta rausayar masa da kwayar idanunta tana girgiza masa kai alamun " a'a ." "Kalleni ki fad'a min bakya bukata ta !ya fad'a cikin wata murya mai Kama dana marasa lafiya ta hararesa tana had'e fuska,yayi murmushi yace "idan ke bakya bukatata to ni na sauke mulkina da takamata na roka abani naci ko kad'an ne tunda nasan wannan mulkin yanzu yana hannu nki my princess amman dai ayi min adalci ni kuma nayi miki alkwarin bazan wuce gona da iri ba zan biki ahankali."

Lumshe idanunta tayi tana jin yadda maganrsa ta dinga bin jikinta tana sanyaya mata zuciya da gan gar jiki ahankali taji ya kwanto jikjnta yana sauke mata iskar bakinsa a wuyanta sakè lumshe idanu tayi ahankali alokcin da yake sake matsota suka zubawa juna ido ko kiftawa basayi yayinda bugun zuciyoyinsu da take ji yasa ta maida idanunta ta lumshe tana sauke ajiyar zuciya da karfi shima ajiyar zuciya ya sauke da karfi "yunwa nake ji sosai ,ta sakè tsaresa da idanunta sannan ta fixgo magana tace "to muje gida gabad'aya kaci mana "ta fad'a haka ne saboda tasan halinsa ba'a koina yake cin abinci ba "ba wannan abinci ba ! ya fad'a yana 'bata fuska alamar idan yara zasuyi kuka "zan miki kuka sannan nima naki sha miki breast dinki "bata san lokacin data sa dariya ba saboda yadda ya wani tsuke bakinsa yana kallonta idan tayi dariya kara kyau take masa ".

Yadda yake kallonta haka itama take kallonsa ta fahimci shi mutun ne mai tsananin bukatar mace da son a kula dashi atakaice dai shagwababbe ne kamar yadda ya fad'a mata wanda haka yake narkar mata da zuciyarta take kara kaunarsa" na d'aura halakin kulawata a hannunki kamar yadd nake miki baki ga ko motsi kika yi ba idanuna suna kanki ba ?"bakace fita zakayi ba!?"kingaji Dani ne ?"ya tamabayeta yana sakè gyara kwanci yarsa ajikinta tare da sauke ajiyar zuciya lumshe masa idanu tayi da sauri ta girgiza masa kai tana lumshe masa idanunta tasan muddin tace ta gaji dashi wallahi fasa fitar zai yi yayita rikita mata lissafi "ya kai wa idanunta kiss "akwai sirri cikin idanunki masu rikita min lissafi "kai ma ai haka ne ban san abinda ke cikin idanunka ba ammn duk sanda zan kalleka sai naji tsigar jikina sun mike "ya sake kallonta yana matseta ajikinsa yace "fad'a min menene acikinsu? bata san lokacin data boye fuskarta a k'irjinsa ba a she a zahiri tayi maganar "karki ce baki san abinda ke cikin idanuna ba d'ago ki kalleni ki fad'a min ".kasa d'agowa tayi yasa hannu ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "ba komai bane acikinsu sai zallar sonki da kaunarki I love you maryama .."

Tayi saurin lumshe idanuwanta numfashinsa taji a daidai hancinta "nasan kinsan da haka ?"ta d'aga masa kai alamun "eh!"me kike so nayi miki my princess kiji dadi arayuwarki ?"ka cigaba da sona muddin rai?"yayi murmushi yana matso da fuskarsa suna cigaba da shakar numfashin juna "wannan mai sauki ne zuciyata an halicceta ne dan ta soki ".ya fad'a tare da tsotse bakinta sannna ya janye jikinsa a nata ya mike ya kwashe suit dinsa ya nufi wani dogon corridor wani zazzafan numfashi ta sauke ita kam dai ta gama sa'a a duniya tunda mutun kamar mr ata yake mutuwar sonta haka. bayan kamr minti shabiyr ya fito sanye da wasu kananan kayan farar riga mai v neck mai gajeren hannu kafafunsa sanye da takalma bakake yana zuba kamshi da alamun ya fesawa jikinsa mayataccen turarensa ya d'auki card din da'ake bud'e d'akin sannna ya rankwafo yayi kissing dinta ya fita ."jin ya bar d'akin yasa ta bud'e idanunta duk jikinta ya sake, wani ajiyar zuciya ta sauke zuciyarta na bugawa da matsa nancin karfin gaske "hakika soyayyar adamcy ta gama mamayeta duk bugun zuciyarta da tarin soyayyarsa yake sauka da kara ninkuwa acikin zuciya da ma gangar jikinta."

Bayan ya fita ta mike zaune tana kallon d'akin kafin ahankali ta mike ta sauko hanayr da yabi ya fito sanye da wasu kaya tabi ,ahankali take bin koina da kallo part din kamar part dinsa na gidan mami ne babu abinda babu har kitchen tai shiru tana nazari da tunani akan part din bayan second goma ta kai hannunta ta shafa goshinta zuwa danunta sannan ta k'arasa gaban wardrobe ta bud'e kayansa ne jigb da abubuwan amfaninsa kanta ya sakè daurewa zuciyarta ta cika da tarin tmbayoyi"kar dai anan yake holewarsa da mata ? tayi wa kanta tambaayr tana shafa sumar kanta nan take wankakkiyar zuciyarta ta gargade ta girgiza kanta tayi tana cewa "masu kudin nan fa ba'a raba su da neme neman matan banza idan ma ba haka ba me yasa kayansa zasu kasance anan kuma taga da zasu shigo babu wata alamar alokcin zai kama part din ,alamar data gani daman part din nashi ne permanent dan card kawai ya amsa suka hau lift ."

ahankali ta juya rike da kugunta ta tsaya jikin window d'akin tana kallon haraban hotel din batare data yaye transparent cutting din dake zagaye da window ba ."shiru tayi tsaye tana jin wata irin mummunar fad'uwar gaba from know where yana shigarta "maryama karki bawa zuciyarki damar da zata zargi mijinki wata killa ya kama wajen ne saboda irin haka idan yana bukatar hutawa "da wannan kwarin gwaiwar ta shiga bayi tai wanka tare da dauro alwala dan lokacin magrib ta kusa ta fito k'irjinta d'aure da farin towel yayinda sanyin ac d'akin ke ratsa mata sansar jiki ta goge jikinta sannan ta d'auki kayanta data cire ta mayar ta sake komawa d'akin da kayansa suke anan ta samu praymat din sallah cikin haka wayarta ta soma kiran sallah ta tsaya shiru tana tunanin ina ne gabas."?

tana cikin wannan tunanin kiransa ya shigo ta d'auki wayar tana duba screen din wayar ganin shine ta kwantar da muryarta sosai kafin ta d'aga kiran daga can bangarensa yace "kinyi sallah ne ?!"tace "a'a yanzu zanyi ina ne gabas ?"okay kofar shigowa zaki kalla idan kin idar zaki iya saukowa kasa girgiza masa kai tayi sannna tace "a'a!"okay idan kin idar ki kirani tace "okay sir "!ta fad'a da girmamawa "zuwa yaushe ne za'a cire sir da yalla'bai din nan ne dan na soma gajiya?"shiru tayi tana kokarin shimfida praymat "ko da yake duk laifina ne dana tsaya tausaya miki da kin sake yin karo a karo na biyu may be zuwa yanzu na samu karin matsayi "murmushi ta sakar masa kamar yana gabanta tace "ni dai yalla'ba ka barni nayi sallah kar alwalata ta .."shiru tayi ta kasa k'arasa maganar "yarinyar nan naga alamar fa zaki fini jaraba"inna lillahi!"ta fad'a tana rufe fuska tare da katse kiran gabad'aya dan bazata iya da rashin kunyarsa ba ."

bayan ta idar da sallah ta kirasa kamar yadda yace batare da 'bata lokaci ba ya shigo ya janyota ya rungumeta ajikinsa ta kallesa"baka gajiya ne?" "da me kenan zan gaji ?!shima ya tamabyeta tare da ciza lip's dinsa na kasa girgiza kai kawai tayi tace "babu !zareta ajikinsa yayi ya kamo hannu wanta ya tsarke cikin nashi yana kallon cikin kwayar idanunta"my princess Ina matukar son sex "!tana jinsa tayi kamar bata ji abinda ya fad'a ba ta zare hannuwanta dake cikin nashi tare da juya masa baya ."taku yayi ya tsaya abayanta ya had'e ta da k'irjinsa ya d'aura kanshi a dokin wuyanta ya soma mata magana cikin rad'a "baki san idan mutun baya having sex ba bazai ta'ba samun cikakkiyar lafiyar zuciya ba? duk bugun zuciyata tattare take da tsanani shaa'awarki haka kema nasan kina tsananin jin sha'awata ko karya ne ?"ni dai gaskiya ban sani ba!" kin sani mana dan a yanzu ma ga bugun zuciyarki na ya karu kuma haka zuciyarki take fama a duk lokacin da zaki kasance tare dani wanda hakan yake kara bud'e jijiyoyin jikinki ta yadda jijiyoyinki suke samun damar yin flowing da kyau dan abu ne da yake da amafani matukar ajikin d'an adam ko yanzu saurari yadda bugun zuciyarki yake sauka wanda alama ce ta kina tsanani sha.."da sauri ta juyo ta kai hannunta ta rufe masa baki batare data kalli fuskarsa ba,dan maganganunsa kunya suke sakata amman ya kasa gane hakan ".

tsareta yayi da idanunshi kawai batare da yace mata uffan ba ,bata cire hannunta dake rufe da bakinsa ba sai ji tayi ya kamo yatsun hannunta d'aya ya tsarke da nashi ya nufi hanyar fita daita suna fita taga ya wani had'e fuska kamar bashi ba sai wani aji yake ja cikin wata irin tafiya ahankali ta d'an ja baya dashi tana kallonsa "ya d'an tsaya tazo ta samesa "kiyi tafiya da kyau mana kallon jikinta tayi tana rausayar masa da idanu "tafiya mai kyau zakiyi ba rausayar min da idanu ba ta kallesa tana tunnain wace irin tafiya yake son tayi bayan wacce take yi ?taki d'auke idanunta akan shi ko zai mata Karin bayani "gani tayi ya kalli bangaren dama inda wasu mutane suke zaune akan kujera suna kallonsu da alamun shaukin ganinsa suke azahiri "kalli yadda idanun mutane suke kanki "sakin fuska tayi zata sakar masa mur mushi yace "karki sake murmushin nan ya bayyana akan fuskarki "yayi maganar tare da gargadi babu shiri ta had'e fuska ."ni dai bani suke kallo ba kai suke kallo"tayi maganar cike da shagwaba .ilai kuwa mutanen nan taso wa sukai suna k'ok'arin karasowa inda suke fahimtar haka yasa tayi gaba ta tsaya jiransa yayinda barinta wajen ke da wuya sai ga masu tsaronsa sun bayyana inda suka shiga tsakainsa da mutanen ."

Fuskar maryama ta cika da mamaki dan ita a tunaninta ya sallamesu tana kallonsa ya basu Umarni su kauce da hannunsa nan take suka ja baya suka tsaya zagaye dashi "cike da girmamawa mutanen suka fara gaishe sa ya amsa sai dai fuskar nan tasa a had'e take ."fuskar mutanen d'auke da murmushin farinciki suka bukaci suyi hoto d'an girgiza kanshi yayi yana sauke numfa shi kallo d'aya tayi masa ta fahimci ransa bai so ba amman haka taga ya gyara tsayuwarsa sun d'auka suna gama d'auka ya wuce ya barsu tsaye suna murna a ranta tace "Allah sarki rayuwa wanda kuke murnar gani ma shi ba mai damuwa da mutane bane ,dan a fahimtar datai masa kwata kwata bai son mutane ya isketa a inda take tsaye "muje !"ya tasa gaba suka cigaba da takawa har suka isa Ile inyo dake kallon radisin blue waje na mussaman aka kai su haushi yasa yaki kallon inda take wani gefe kawai yake kallo itama haushi ya kamata taji kamar ta tashi daga wajen sai dai ta danne zuciyarta tunda ta fahimci yana da tsananin kishi ,hannusa ta riko cikin nata tana murzawa ahankali ".

bai juyo ba ya kalleta ba ".muryarta a sanyaye tace "yalla 'bana ayi hakuri a yafe wa maryama duk da bata aikata laifin komai ba ".ahankali ya juyo ya zuba mata tsumammun idanunshi batare da yace mata uffan ba duk da magana yake son yi "kayi hakuri idan ba haka ba baza kaje second round ba "ta fad'a tana rufe fuskarta da hannunta d'aya sarai ya fahimci abinda take nufi damke hannunta yayi sosai cikin nashi yana cigaba da kallonta ganin ya saki ranshi tace "yalla'ba banji dadin irin tarbar da kayi wa mutanen can ba kamata yayi ka sakar masu fuska ko kad'an ne had'e fuskarka bashi zai sa raini ya shiga tsaka ninka da mutane ba amman fa ba dole nayi maka ba shawara ce idan kaji babu dadi kayi hakuri. yayi shiru kawai yana cigaba da kallonta kallon data fasaara da kallon Jan aji wani kallon kasan gira mai Kama da za'a lumshe ido "kace wani abu mana ka tsaya kana kallona?"me zan ce akan abinda ya shafi rayuwata "?jin abinda ya fad'a ta saki hannunsa ta mike zata tashi tana sakar masa harara yayi saurin riko hannunta ta fizge ya sake kamo yatsun hannunta,yayi masu riko mai kyau ya zagayo daita gefensa ya zaunar Daita yana cewa "ki natsu mana ko kin manta inda kike ne ."?

Narke masa fuska tayi kamar zatayi kuka yayi murmushi yace "shikenan zan canza ai yanzu sai abinda kikace tunda kujerar mulki tana hannunki idan kina son na had'a miki da takobi sai ayi miki yalla'biya bata san lokacin data sakar masa murmushi ba ,ya ciza lip's dinsa "haka kake cewa akoda yaushe kujerar mulki tana hanuna amman daidai da second d'aya ban ta'ba jin dadin mulkina ba"karkiyi karya mana "!ya fad'a yana mata kallon kasan ido ahankali ya dinga fad'a mata kalamai masu sanyi da narkar da zuciya basu suka dawo ba sai cikin dare suka dawo bayan sunje sun d'an ciye ciyen su a restaurant din dake cikin hotel din suna komawa tare sukayi wanka dan idan da sabo yanzu ta saba da wankansu tare dan ko yayi nashi idan yaga zata shiga sai ya biyota ranar ma kwana yayi romancing dinta." kwannsu biyu a raddisi blue suna more wa rayuwa maryama taji kamar kar su koma gidan mami ,a kwana biyu din da basu gida yasa akayi capturing dinta wa international passport, ya'yan mami aranar suka zo gidan bata hakuri da kyar mami ta sauraresu ranta a 'bace tace "ai kun cuceni wata killa da wani zata aura bashi ba,gashi yau kwana biyu kenan tunda suka saka kafa suka bar gidan nan banga dawowarsu ba,babu kira babu komai Allah ya gani banason adamcy da yarinyar nan dan jikina yana bani iyayenta basu barshi haka ba duk da zulfa'u tace na daina fad'ar haka amman na kasa daina wa kana kallon adamcy kasan baya cikin haiyacinsa nifa nafi tunaninta yarinyar nan completely ba mutun bace ."

Aunty khadija tace" mutun ce kmaar kowa tsabar dai biye biye ne da rashin imani irin na ya'yan talakawa nifa shawarar da nayi zan sa ayi edit din pictures dinsu da adamcy a buga a jaridu duniya ta gani ta haka ne kawai zan huce takaicin marin da yayi min"girgiza kai mami tayi fuskarta a d'aure tace "khadija bazan yarda da wannan shawarar ba kuma gara da kika fad'a naji domin kuwa da kin zartar da hukunci nan dana yi mugun sa'ba miki dan bazan ta'ba yarda ba duk abinda adamcy zai min bazan bari mutuncinsa ya zube a idanun duniya ba domin zubewar mutuncinsa kamar ta'ba kimar zuriar tariq ne zan dai tashi tsaye da addua da sadaka idan ma dauresa akayi Allah ya fidda shi. gabad'a yansu numfashi suka sauke kafin ahankali aunty shahida tace "ai kuwa zata ci uwrta a gidan nan karki sake barin ya fita koina daita ta shiga cikin sawun masu aikin gidan nan wata killa idan taga an maidaita baiwa zata bawa kafarta iska ."ita dai mami shiru tayi dan ba wannan bane damuwarta damuwarta yadda take hango rayuwar d'anta dan hatta soyayyarta gani take ya ragù acikin zuciyarsa ."

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull