Mar'adams book 4 - Chapter 32
Mar'adams book 4 Chapter 32: Mar'adams book 4 Chapter 32. "Da wannan shawarar suka kawo karshen tau taunawwrsu washegari maryama suka koma gida zuciyarta…
3,374 words
"Da wannan shawarar suka kawo karshen tau taunawwrsu washegari maryama suka koma gida zuciyarta cike da matsanancin fargaba suna shiga parlour'n mami idanunsu daita suka soma cin karo tana tsaye tana magana da wani mutun dake k'ok'arin kafa makeken hoton maryam ajikin bango shiru maryama tayi tana kallon hoton tana ma matar kallon sani bama kallon sani take mata ba ta ta'ba ganinta kuma acikin gidan a rana ta biyu data fara zuwa gidan matar zaune akan kujera na alfarma yayinda babynta ke zauen akan cinyarta tana bulbura murmushin maryama ta d'an waigo gefenta inda adamcy yake tsaye sai dai taga baya wajen can ta hangosa zaune yana kallon sama da alamun hoton bai d'auki hankalinsa ba kamar yadda ya d'auki nata ta d'auke idanunta akanshi ta k'arasa gaban mami ta durkusa har kasa sai dai ta rasa me zata tace mata "sannu da gida zata mata ko kuwa gaisheta".?shiru tayi durkushe har second goma tayi tana tunanin abun cewa can dai tayi tunanin gaisheta dan haka cikin kwantar da muryar tace "mami ina yini ?"shiru ne ya biyo bayan gaisuwar har ta cire rai da zata amsa sai taji tace mata "lafiya !"
wani naunauyen ajiyar zuciya ta sauke sannan ta mike tsaye tana wasa da yatsun hannunta tamkar kazar da kwai ya fashe wa aciki haka ta dawo a gaban mami wacce ko kallo bata isheta ba cike da sanyin jiki ta nufi hanyar step har tayi taku biyu taji adamcy yayi gyaran murya ta tsaya tare da juyowa tana kallonsa da hannunsa yayi mata alamar tazo tai saurin girgiza masa kai tana kallon inda mami take tsaye alokacin har an gama kafa hotun nan take taga adamcy ya had'e fuska har kaminsa sai daya canza bata san lokacin data juyo gabad'aya ta soma taku zuwa inda yake cike da matsanancin fad'uwar gaba ba ta d'an zauna nesa kad'an dashi tana cewa "me zan maka ?!"shiru yayi yana ciza gefen lip's dinsa "dan Allah ka barni naje!"still share ta yayi tare da ware kafafunsa .zata sake magana mami ta k'arasa inda ya maida hankalinsa kanta yana gaisheta ta amsa fuskarta babu yabo babu fallasa sannna ta samu guri ta zauna a kujerar dake kallon nashi tana kallon maryama dake zaune cike da tsoro "tashi ki bani guri zan yi magana da "d'a..."
ai maryama bata gama jin karshen maganr ba ta mike da sauri ta nufi hanyar step adamcy yabi bayanta da kallo har sai daya daina ganinta sannna ya dawo da kallonsa ga mami tace "baka ga yadda khaira ta k'ara girma ba ?"yace na gani tayi fine !yayi maganar batare daya sake kallon hoton ba tai shiru na second biyu tana nazarinsa sannan ta cigaba da magana "yanzu saboda manzon sallahu alaihi wa salam adamcy ka d'auki yarinyar nan tun sheka ranjiya sai yanzu ?"Menene illar haka sweetheart? "ya tamabya batare jin komai ba sai dai ganin irin kallon da take masa yace "am sorry "ta sauke numfashi ta cigaba da magana "na tura maka wasu addu'o i kajisu da kyau kuma kayi kokarin kayi duk wanda aka yiwa sihiri idan yana karan tasu safe da yamma Allah ubangiji zai maidawa mai shi kayansa dan na fahimci wannna yarinyar bata barka haka ba dan yanzu rashin jin barinka yayi maka yawa kana abubuwa baka san kanayi ba gabad'aya baka cikin hankalinka dan yadda kake bare bare akan yarinyar nan ba a banza ba dan dai Kai din nan ba adamcyn da ni na haifa bane ."
tunda mami ta soma magana yanayinsa ya canza zuwa mummunar 'bacin rai sai dai yayita kokarin danne wa yace "sweetheart duk naji bayaninki kuma in sha allahu zan duba adduoin sai dai abinda kike tunani akan yarinyar nan ba haka bane dan ko qurni aka bani zan iya rantsuwa akan bata shirka dan Allah ki kwantar da hankalinki ki bari zuciyarki ta samu natsuwa daita kallonsa kawai tayi tana kwabe baki daman tayi expecting kareta zai yi "ni dai babu ruwana da ita dani wallahi har yanzu bana sonta da zaka rabu daita ka auro wata da zan fi jin natsuwa da kwanciyar hankali"ai kuwa mami sai dai kiyi hakuri ki cire wannan tunanin a ranki dan bazan ta'ba iya rabuwa daita ba, maryama ko aljanace ni ita zuciyata ta gani take so."
An min haihu in sha allahu sai bayan suna zaku cigaba d jina 🙏🙏🙏
Mmn sudais 💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗
BOOK 4
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim
Page 22
Hankalin mami a matukar tashe ta kafeshi da idanuwanta tana dubansa tana nazarin mgnrsa at the same time kuma tana maimaitawa kanta abinda ya fad'a "ai kuwa mami sai dai kiyi hakuri ki cire wannan tunanin a ranki dan bazan ta'ba iya rabuwa daita ba, maryama ko aljanace ni ita zuciyata ta gani take so."sama da minti goma tana filla filla da maganar kafin daga bisani ta furta "mami !a fili wato sunan daya kirata dashi yanzu "yaushe rabon ya kirata da wannan sunan bama zata iya tuna when last ba.nan take mami ta nemi natsuwarta ta rasa kuma alokci d'aya ta soma jin zuciyarta kamar zata buga sakamakon fad'uwar gaban data risketa tana kallonsa ya runtse idanunshi tare da kai hannunsa zuwa goshinsa ya dafe yana furzar da iska mai zafi bayan kamar second goma ya cire hannunsa a goshinsa yana dubanta a tsanake yana tunanin abinda zai fad'a mata ."muryasa a tsarke yace "dan Allah sweetheart kiyi hakuri amman karki k'ara cewa na rabu da maryama na auro wata ."
"shikenan adamcy naji na kuma gode sosai daka nuna min cewar bani da mahimmanci agurinka matarka ta fini dan haka gaka nan gata nan na bar mata kai kaje ku k'arata, kayi duk abinda kaga dama ai duk abinda ido ya gani shi ya jawa kanshi adduar ma idan kaga dama karka yi rayuwarka ce ba tawa ba "tana gama fad'ar haka taja bakinta tai shiru tana kallon wani gefe sai dai idanunwanta sun canza sosai alamun tana cikin tsananin damuwa ."sakè runtse idanunshi yayi a karo na biyu yana sakè dafe goshinsa "har sai zuwa yaushe zata gane mahimmanci mryama a rayuwarsa,matsayinta dabam haka zalika na maryamarsa dabam bama zai ta'ba had'a matsayinta dana maryama ba haka zalika yafi sonta akan maryama sai dai akan ya rabu da maryama ya auro wata ne a'a!dan duk wacce zai auro bazata ta'ba kai masa kamar maryama ba ."ya cire hannunsa a goshinsa ya dawo kusa daita ya zauna yana kiran sunanta in a low voice sweet heart."! "dakata.."!tai saurin katse masa hanzari ta hanyar fad'ar haka tana waigo da fuskarta ."
"shiru yayi yana kallonta kamar yadda itama tai shiru tana dubansa up and down "zai fi kyau ka kirani da mamin daka kirani yanzu ko kuma zulai! "ya salam!"ya furta a saman lip's dinsa yana sauke ajiyar zuciya"sweetheart dan Allah ki fahimceni wallahi maryama dabam ce she's different daga sauran mata,maryama tana sonki kuma zaki ji dadin zama daita akan duk wata macen da zan kawo miki a matsayin matata zata ji mganrki, zata miki biyayya, za kuma ta guji duk wani abinda zai 'bata miki rai yarinya ce mai natsuwa da hankali da sanin ya kamata sannan bata san komai akan abinda kuke tunani akanta ba,totally ma bata san menene rayuwa ba.a yanzu babu abinda tasani sama dani kema kuma kinsan da haka "Idon't know and don't care about all that ni cutarwar da za'a maka kawai nake hango maka amman naga alamar baka cikin haiyacinka an rigada an gama da kai sai yadda akayi da kai."
Jin abinda ta fad'a yasa ya mike tsam bai tsaya wani k'arin dogon surutu ba ya nemi hanyar step har ya kure matattakala mami na zaune a inda ya barta tana kallonsa cikin tsananin firgici sai dai shi ko juyowa bai yi ba ya cigaba da taku a natse har ya sauka ya bud'e kofa yana k'ok'arin shiga parlour'nsa yana girgiza kai dan yasan babu abd ke damun mami sai rikicin tsufa da kuma zugan ya'yanta wanda shi kuma bazai ta'ba barin tayi amfanin da zugan ya'yanta ta raba shi da matarsa ba ."a tsaye ya iske maryama tana zariya a cikin parlour'n tana ganinsa ta karaso gurinsa da sauri ta tsaya gabanta na wani irin matsanancin fad'u wa tare da kafesa da shayayyun idanunta masu d'auke da tarin tambayoyi kallo d'aya yayi mata ya d'auke idanunshi yana k'ok'arin wuceta ya shiga bedroom dinsa tayi saurin sha gabansa tana dubansa cikin tsananin tashin hankali dan yadda ya had'e fuska babu sauki ta jima bata ga yayi irin haka ba wanda hakan yasa taji wani irin yanayi a gabad'aya ilahirin jikinta da zuciyarta dan jin zuciyarta take tamkar ana buga mata guduma ."
loakci d'aya ta dinga jin zuciyarta na karkarwa saboda tsananin tashin hankalin da fargaban dake bin jikinta,da kyar take iya janyo numfashi saboda wahalallen yanayin data shiga runtse idanunta tayi da karfi alokacin data ji zuciyarta tana tattarewa waje d'aya acikin ranta take hango girman tashin hankalin dake shirin tun karota cikin wata irin kasalalliyar murya wanda ke fallasa asirin zuciya da gangar jiki take furta kallamar "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun kafin ahankali ta bud'e idanunta tace "mami tayi fad'a ko !?"ta'be bakinsa yayi yana girgiza mata kai alamun a'a! sannna ya ra'ba ta gefenta ya shige d'akinsa ."bayansa tabi da kallo tana sakè jin tashin hankali from know where yana shigarta ahankali ta had'e hannuwanta waje d'aya tana cigaba da kallon kofar d'akinsa hannuwanta ta sauke tana ciza gefen lip's dinta da d'an karfi "yace mami batayi fad'a ba amman mai yasa yanayinsa ya sauya haka ?" tayi wa kanta tmbayr da bata da mai bata amsarta sai shi ."
"lallai wani abu ya faru ko kuma mami ta fad'a masa maganar data 'bata masa rai ya dai boye mata ne "ya Allah ka bani mafuta akan wannan iftila'in dake shirin zama barazana acikin rayuwa r aurena ya Allah ka bani hakuri acikin rayuwar aurena ,ya Allah bazan iya wannan tashin hanka lin ba ka kawo min saukinsa haka tayita tsayuwa a wajen kafin daga baya jiki a sanyaye ta biyosa ta tsaya nesa kad'an dashi tana kallonsa tsaye rike da kugunsa taku uku tayi ta k'araso garesa ta tsaya tana sauke numfashi da karfi tare da kai hannunta tana k'ok'arin kamo hannunsa cikin nata ."ya zame yana furzar da iska mai zafi shiru tayi tana cigaba da dubansa tare da nazarinsa gabad'aya ya sake ba kamar sanda suka shigo gidan ba sai dai tayi tunanin ta barshi tukun nan zuwa wani lokaci amman kuma ta kasa fita daga d'akin ta samu waje ta zauna a bakin gado tana kallonsa ya soma kokarin duba camarorin gidan."
a natse yayi komai ya gama tare da yin shr yana kallon saman d'akin batare daya kalli inda take zaune ba ".jikita a sanyaye ta tashi daga inda take ta dawo inda yake ta durkusa a gabansa tana kallonsa magana take son tayi masa amman tsananin tsoron yadda yanayinsa ya canza yasa ta kasa furta komai can bayan kmr minti goma ya sauko da fuskarsa ya kalleta tai masa narai narai da idanu alamun zata iya sakar masa kuka a kowani lokaci ,wani miyo daya tsaya masa a makoshi ya samu ya had'iye da kyar sannan ya mike ya soma cire kayan jikinsa juyowa tayi gabad'aya ta zuba masa ido har ya gama cirewa ya shige bathroom ya d'an jima sannna ya fito fuskarsa still a d'aure tamkar wanda akayi masa mutuwa "Allah kad'ai yasan abinda mami ta fad'a masa wanda yasa yanayinsa ya canza haka cike da sanyin jiki ta mike tsaye tana dubansa kafin ahankali ta soma d'aga kafafunta ta karaso ta tsaya abayansa bata san lokacin data masa kyakkwan runguma ta bayansa ba tana cewa "kayi hakuri dan Allah nasan mami ta maka fad'a ne saboda ni !".
ahankali ya juyo tare daita ajikinsa yana sauke numfashi wanda take jin sauakrsa a fuskarta da wuyanta,tana jinsa yasa hannunwansa duka ya zareta ajikinsa still fuskar nan tashi a had'e abd ke sake d'aga mata hankali kenan duk da tasan kusan haka yanayinsa yake amman kasance warsu tare ya rage wasu abubuwa muryarsa a tsarke yace"fad'an me kike tunani zatayi akanki?"ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi masu tsananin kashe mata sansar jiki tace "ban sani ba amman jikina ya bani fad'a ta maka akaina shiyasa yanayinka ya canza zuwa haka "ta fad'a tana sunkuyar da kanta kasa shiru yayi na second biyar kamar bazai yi magana ba dan har ta cire rai da zai sakè cewa wani abu ta d'ago ahankali wanda yayi daidai da motsa lip's dinsa ahankali"cewa tayi na rabu dake na auro wata ..ai bai gama rufe bakinsa ba ta sauke wani zazzafan ajiyar zuciya tana furta kalmar inna lillahi wa inna lillahi rajiun a fili hankalinta yayi mugu mugun tashi sai dai tayi k'ok'arin danne hakan acikin zuciyarta ta shige jikinsa tana cewa "mai zai hana ka yiwa mami abinda take so!" idan kuma tana bukatar ka dawo da zabinta ne fine kayi k'ok'arin kayi haka Allah tabbatar mana da alkhairi ".
bata gama rufe bakinta ba taji ya zareta ajikjnsa yana mata wani irin mugun kallo mai d'aga hankali da dagula lissafi ."itama cigaba da kallonsa tayi kafin ahankali ta sakè shigewa jikinsa sake zareta yayi yace "are you out of your sense ?"ya fad'a yana pointing daidai saitin brain dinsa "I think you don't know what you're talking about,yana gama fad'ar haka ya nufi kofar fita zuwa parlour' ta biyo sa tana kokarin zama kusa dashi yace "don't set beside me please leave my side !"narai narai tayi masa da idanunta zatai magana ya d'aga mata hannu ya mike ya shige d'akinsa ya banko kofar da karfi ya kulle shiru tayi tsaye ."ita kam bata ga abinda ta fad'a wanda yayi zafi haka da har zai sa ya shiga tashin hankali ba "daga tace ya dawo da zabin mahai fiyarsa shine zai d'auki zafi tayi imani mami tana son shi da zabinta fiyye da kowace mace to mai zai hana bazai rayu daita dan ya faranta ranta ba?" kuma hakan da zai yi zai samarwa ita kanta kwanciyar hankali a gurin mami amman da yake shi mutun ne da ba'a saka shi ba'a hanashi bare a bashi shawara yayi aiki dashi gashi nan yayi fushi ."
Ta isa jikin kofar ta kai hannu zata bud'e kofar sai kuma ta fasa taga gara kawai ta rabu dashi may be zuwa dare zai sauko sai dai har karfe goma shabiyu na dare idanunta biyu ta kasa runtsawa sakamakon shareta da yayi "k'aramin tsaki taja tana gyara kwanciyarta yayinda wata zuciyar take bata shawarar taje d'akinsa tunda tare suke yin bacci sai dai wata zuciyar kuma tana gargadinta dan haka ta sharesa ta cigaba da kwanciyar a d'akinta sai dai bacci fa yaki kawowa idanunta ziyara sai faman juyi take akan gado wato dai sabon baccin da suka yi tare ne ya hanata bacci ta sauke numfashi tana janyo pillow da yatsun kafarta d'aya ta mikawa hannunta ta makale ajikinta tana jin tamkar shi ta rungume ." abu kamar wasa adamcy ya d'auki fushin babu gaira babu dalili daita har daren washegari bai nemi inda take ba bare ya shigo inda take haka ma the next day ya bar gidan da yamma daya dawo taje inda yake tana masa sannu da zuwa ko kallonta bai yi ba ."lokacin bacci ta shigo jikinta sanye da farar rigar bacci iya gwiwa yace "ta koma d'akinta sai dai taki fita ta fashe masa da kuka tana cewa "laifin me nayi maka ?"dan na fad'a maka gaskiya shine zaka d'auki fushi dani?" "Wallahi idan ka d'auki gaskiyar dana fad'a maka kayi aiki dashi zaka ga haske arayuwarka mahai fiyarka bata sona yan'uwanka basa sona kuma duk akan rashin son abinda suke so ."
"kuma wallahi there's nothing wrong akan kiyyyarsu gareni most especially mami because she did you the greatest favour for bringing you to this world and she love's you the most more than how you love yourself ,so she 'll not choose what will harm you amman saboda kai baka son gasky shine kake jin haushi "tana gama fad'ar haka ta janye bargo ta shige ciki tana sheshekan kuka tare da juya masa baya ta lullu'be rabin jikinta tare da rike wayarta tana daddanawa hawaye na gangaro mata ." bayanta yabi da kallo yana jin wani irin sanyi na ratsa shi tabbas gasky ta fad'a masa mahaifiyarsa tafi kowa son shi kuma ta cancaci yayi mata komai amman ba akan wancan yarinyar ba dan idan yace zai dawo daita rayuwarsa mutuwa zai yi ."ahankali yayi kasa da bargon data lullube jikinta dashi ya matsota tare da kai hannunsa yana shafa k'irjinta nan take sheshekar kukanta ya tsaya ta hau sauke ajiyar zuciya,ya janyota sosai ya manneta da k'irjinsa ahankali taji muryarsa yana kiran sunanta princesse kenan shikenan kuma daga gama kora bayani sai ki juya wa mijinki baya sai kace wani mugun abu ".ya k'arasa maganar yana shafo kasan mararta."
saurin runtse idanunta tayi kirjinta yana bugawa sai dai har lokacin ta kasa furta masa komai don bakincikin abinda yayi mata manneta yayi sosai har numfashinta na kokarin tsayuwa kai yallabai karshe ne wajen romantic shigewa tayi jikinsa tare da d'aura tafin hannunta saman nashi tayi kissing din hannunsa ,juyo daita yayi gabad'aya suna fuskarta juna"saboda bakya sona kamar yadda nake sonki shiyasa bakya kishina ko ?"yayi mgnr yana busa mata iskar bakinsa shiru tayi domin rasa abinda zata fad'a masa ko abinda zatayi da zai yarda tana tsananin son shi sosai "duk tunanina maryama tana tsananin sona ashe.."wani irin juyi tayi wanda gabad'aya breast din ya kawowa hancinsa ziyara saurin d'auke num fashi yayi tare da yin shiru ya taimaka mata ta gyara kwanciyarta ya lullubesu muryarta a raunane tace "kayi hakuri kai ma zuwa yanzu kasan .."sai kuma tayi shiru ta kasa k'arasa maganart saboda tsananin kunyarsa data lullubeta "
"nasan me ?"ya tamabayrta yana kokarin had'e bakinsu tai saurin cusa kanta cikin k'irjinsa tana sauke numfashi ahankali ya soma shafa mata jiki tace "yalla'bai "wan can hoton da'aka kafa a parlour'n mami shine na .." bai bari ta k'arasa maganarta ba ya had'e bakinsa waje d'aya yana tsotsa yana kallon cikin kwayar idanunta ."sai daya tsotse bakinta sosai sannan ya zare still kwayar idanunshi na cikin nata "karki sake magana akan wancan hoton idan da hali ma ko kallonsa karki sake yi "Itace kenan ?"nace bana so !"tace okay bazan sakè ba amman babyn ta min kyau sosai kuma kuna kama daita sosai "nan kusa zaki haifa min triple masu kyau da Kama dake " ware masa idanunta tayi tana girgiza masa kai "bakince kina son yara ba ?". yes of course Ina so amman triple sun min yawa ya zanyi dasu ?"karki damu Allah dai ya kawosu lafiya ai bazan barki ki sha wahala ba ta sauke numfashi tana wasa da sajen fuskarsa tana lumshe masa shayayyun idanunta."
"idanuwana basa ganin kowace mace amatsayin mace sai ke, kece macen danayi dakon da jiran haduwa daita na tsawon shekaru a shirin da wata tara da kwanki a shirin kafin na had'u daita na sameta cikin tsananin wahala ta yaya zan iya rabuwa daita na kawo wata sai kace bani da hnkl ?"ya k'arasa maganr yana kai hannusa ya d'ago ha'barta yana kallon cikin kwayar idanunta da suka cika da ruwan hawaye ."Ina da hankali km nasan abinda nake ba wai naki bin umar sweet heart bane a'a kinfi za'binta dacewa dani dake kad'ai nake son na karasa rayuwata"ya zakayi da mami dan Allah ka tausaya mata"ahankali yayi kising din idanunta da hancinta ya zarce zuwa lip's dinta, lumshe idanunta tayi tana sauke wani irin zazzafan numfashi "a jiran da zuciyata da gan gar jikina suka miki sun cancaci ki so su fiyye da kowa acikin duniyar nan ciki kuwa har da umma da aunty da habib bata san lokacin da murmushi ya bayyana akan fuskarta ba shima kawai ya tsinci kanshi yana mata murmushi ."ya kai wa wuyanta kiss yana goga mata sajen fuskarsa wani irin zabura tsigar jikinta suka yi ta lumshe idanu tana shigewa jikinsa ta rungumesa still fuskarta d'auke da murmushi ,ya d'age mata girarsa d'aya "ko ban cancanci haka bane ?"kiss ta kai wa dimple dinsa ."