Mar'adams book 4 - Chapter 42
Mar'adams book 4 Chapter 42: Mar'adams book 4 Chapter 42. ta rushe masa da wani kuka mai tsuma zuciya sai dai ko ajikin sadam kafin yanzu sadam idan yaji…
2,997 words
ta rushe masa da wani kuka mai tsuma zuciya sai dai ko ajikin sadam kafin yanzu sadam idan yaji sautin kukanta haka sai hankalinsa yayi mugu mugun tashi har sai ya ninka nata tashi amman yanzu ko ajikinsa"ya taka ahankali ya d'auki wayarsa ya juya zai hau step sai kuma ya tsaya tare da juyowa yana kallonta"kibi ahankali nadiya idan kika matsa wallahi aurenki ne zai kare kuma gabad'aya ta zaro masa ido yace "yes haka nake nufi zan iya barinki kuma har cikin jikinki ki rike kayanki na bar miki yana gama fad'ar haka ya cigaba da taku cikin fushi ya shiga d'aki yana jan tsaki ."shi ma rasa ya'akayi yake biye mata yake tana aikata abubuwa ahlin ita tana tare da yan'uwanta amman shi ta raba masa hankali ya jefe kanshi cikin mummunar tashin hankali."nadia fa yau iya tashin hankali ta shiga gaba d'aya ta kasa gane karshen maganarsa tashin hankali ne kawai ke dawainiya daita ."hankalinta ya rabu gida biyu tarin tunani dalilin afkuwar wannna barnar take ,da sauri ta haye sama ta kutsa cikin d'akin baccinsu inda ta iske shi kwance yana kallon saman d'akin ta d'auki wayarta ta sauko zuwa kasa ta shige kitchen number mahaifiyata ta soma nema sai dai number na shiga ba'a d'agawa dan ita gabad'aya tashin hankalin da take ciki yasa ta manta acikin tsakiyar dare suke .zariya ta dinga yi acikin kitchen din kunneta manne da waya ."ganin mahaifiyarta bata d'auki wayar ba ta kira yayarta itama the same thing ta sauke wayar tana share hawaye "ya Allah karka sa na rasa sadam wallahi ina son shi kuma kasan saboda tsananin son da nake masa ne na aikata duk abinda na aikata ."D'akin ta dawo ta zauna akan kujerar sofa tana dubansa kwance ya tsarke kafafuwansa waje d'aya yana jijigawa yana cigaba da kallon saman d'akin ."
Idan har bai manta ba yasan yana sonta kuma har sunyi alkwarin aure alokcin ummansa bata shigo masa da maganar maryama ba bayan ta shigo masa da batun auren maryama yaji tashin hankali saboda alkwarin da yayi mata sai dai yaji bazai kin bin umarninta ba dan haka ya sheidawa nadia gaskiya kuma ya bata hakuri nan hankalinta ya tashi tace ita sam bata san da haka ba ."sai kuma daga baya yaji komai ya sauya masa har yake Jin zai iya komai akanta da yaje gidansu tace ya fasa auren maryama ya kaita gidansu ,amma yace mahaifiyarsa bazata karb'arta ba kai tsaye bai amince mata ba dan bashi da dalilin da zai kai wa mahaifiyarsa itace ta shirya masa komai ya kuma amince mata tasa masa mgna a bakinsa da zuciyarsa da duk abinda zai yi a karshe ya aureta su cigaba da rayuwarsu shi dai alokcin bai san meke faruwa dashi ba amman ji yake bazai iya rayuwa babu ita ba."
yasan yana tsananin sonta amman son yazo ya karu ta yadda yake jin zai iya komai akanta kuma zai iya rabuwa da kowa akanta numfashi ya sauke alokcin yace ".wa zai min wakilci tace karka damu bari mu gama da wannan matsalar ni burina ka fita arayuwar maryama tukun ,idan kuma zaka yarda zan nemo dr lukman zai yi maka wakilci ."sai dai fa muna gama komai zaka saki maryama yace yaji kuma ya yarda dr lukman zai mishi wakilci kuma zai saki maryama domin samun nutsuwa da tabbaci akan zamansu tare bai san irin mawuyaciyar rayuwar da zai yi kenan ba sakamakon rashin ahalinsa kuma a yanzu yasan mantar dashi komai akayi ,bak'aramin lalata masa rayuwarsa tayi ba duk wani tabbacin da tai masa na zata bashi kulawa har izuwa k'arshen rayuwarta bai ga komai ba sai sa'banin haka domin hatta albashinsa cikin account dinta yake shiga direct ga tsananin takura da bin diddiginsa babu damar taga ya dade online yanzu ne zata hau sa da matsefa da mata yake chart this and that to dai ko mai yazo karshe ta barshi ya koma gurin yan'uwansa da mahaifi yarsa da matarsa maryama ko kuma ya saketa kuma ya aikata abinda yayi niyya."
******
Washegari adamcy bai je aiki ba yana tare da maryama yana bata kulawa shima yana bawa kanshi kulawa ta hanyar gamsar da kanshi tana rungume ajikinsa d'aure da towel dan fitowarta kenan daga wanka yace "Ina da meeting jibi a abuja amman Ina tunanin tafiya na barki ta tsura masa ido cikin tsananin son shi tace "karka damu kaje abunka zan kula da kaina sosai "zan duba na gani idan zan iya zuwa idan bazan iya ba zan tura wani "please kaje mana ga tafisu nan zata min komai idan bukatar hakan ya taso" ta fad'a tana fuskartashi yayinda towel din da take kwakume dashi ajikinta ya ɗan zame saman brest dinta masu haske suka bayyana take jijiyarsa tayi wani irin tsalle ta cika sambal, ya kai lip's dinsa yana lasar saman breast dinta ahankali ta lumshe idanunta tana sakè sakin towel din inda gaba d'aya kan breast dinta suka bayya d'ago kanshi yayi yana kallonta yana girgiza mata kai wato itama abun yana mata dadi.tayi saurin runtse idanunta dan ta fahimci kallon da yake mata ."ahankali ya sake maida kanshi ya d'aura bakinsa akan nipples dinta d'aya d'ayan hannunsa kuma ya d'aura akan d'ayan nipple din yana murza wa yana tsotsar dayan. wani irin numfashi take fitarwa k'irjinta na sama da kasa ya d'auki mintuna yana sarrafasu inda kan nipples dinta suka mike suka cika abu biyu suka had'e mata waje d'aya ga ciki ga shawa ta motsa, idanunta a lumshe sai ji tayi ya kwantar daita yana kokarin shiganta wani dogon ajiyar zuciya ta sauke da karfi ai daman tayi tunanin bazai barta haka batare da yayi wani abu ba, ta d'an bud'e idanunta kad'an tana kallonsa ta bud'e baki zatai magana taji ya had'e bakinsu waje d'aya yana lumlumshe mata tsumammun idanunshi ita fa har yanzu ta kasa daina mamakinsa idan kasan shi kasan halinsa bazaka ta'ba cewa maye ne a wannan fagen ba ,bai sauka akanta ba sai da yaji ana kiran sallar azahar ,bayan ya sauka akanta ya shafa k'irjinta tare da gyara mata kwanciya ya shiga bathroom duk tana binsa da idanu wanka da alwala yayi ya fito ya dauki boxcers ya saka ya zura jallabiyarsa akan boxers dinsa ya nufi kofar fita zuwa massalaci yana taku kamar baya son taka kasa ."da daddare ya lalubota ta noke aiko yace bata isa ba ya fixgota ya had'eta da kirjinsa ya shiga aika mata da zafafan wasaninsa masu birkita lissafi tuni maryama tayi lukus a faffad'an k'irjinsa tana amsar sakonni tana lumshe ido ."
ahankali ya dinga bi daita tana biye dashi tamkar direba da fasinjnasa har suka gamsu sai dai adamcy ya makale mata sannan yaki zare jikinsa anata yayi mata kyakkwan runguma yana kising dinta yana saka mata albarka bayan kamar minti shabiyar taji ya cigaba tun tana jin bazata iya jurewa ba har ta sakar masa jiki muryarta a sanyaye tace "zan sha ruwa !ahankali ya zare jikinsa ya mike ta gyara kwanciyarta tana sauke numfashi sama sama ya sauko d'aga kan gadon yana sauke numfashi yana kallon jijiyarsa da sam bata da alamun kwantawa gashi ac dake aiki a d'akin bai hanashi had'a gumi ba sai tsiyayya yake ya dauko goran ruwa ya dawo inda take kwance ya kamota jikinsa ya kai bakinta ta sha kad'an tace ya isheta ya rufe goran ya ajiye sauran akan bedside .ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam yana rarrashinta ta hanyar shafa sumar kanta ya d'aura habarshi bisa suman kanta dake kwance koda yaushe cikin gyara da kamshi yake .ahankali ya kai bakinsa daidai kunnenta muryarsa a kasalance ya soma mata magana ."kiyi hakuri dani nasan Ina takura miki dayawa "ya k'arasa maganr cikin wani irin sauti saboda sanyin dadin da yake jin yana masa yawo acikin jikinsa "na kan maida hankalina akan komai bare kuma akanka meye bazan iya ba akan soyayyata ba ?"zan yi komai akanka kuma zan jure." ta fad'a tana boye fuskarta a k'irjinsa ya matseta ajikinsa yana kissing dinta .ya d'auki mintuna yana rungume daita sannan ya kwantar daita yana shafa bayanta bayan wasu mintuna ya ta shi ya shiga bayi yayi wankan tsarki mai haɗe da alwala ya fito ya tsaya ta bangaren da take kwance yana goge jikinsa zuwa gashin kansa tayi shiru tana kallonsa qirjinta na bugawa har ya gama goge jikinsa ya saka boxcer sannan ya d'aura dogon wandonsa yasa singlet yana kokarin maida rigarsa ta runtse idanunta tana jin wani irin kaunarsa na kara samun matsuguni a cikin zuciyarta."
bata jin zata iya son wani bayan shi dan ji take bata ta'ba son wani halitta ba kamar yadda take son shi , amman shi a kullum gani yake yafi sonta ta sake bude idanunta a hankali taga ya tsaya yana kallon gabansa ya natsu a gaban ubangijin sa wani sanyin dadi ne ya lullu'beta tana sake godewa Allah da yasa tayi nasara akansa addua rta a yanzu ya bar sigari gabad'aya duk da ba kowane zai gansa ya fahimci yana sha ba saboda kula da jikinsa da yake ,tun tana kirga nafilfilin da yake har bacci ya d'auketa. har zuwa asuba adamcy yana zaune yana kai wa Allah kukansa tare da rokon zaman lafiya a tsakaninsa da mahaifiyarsa har ma da yan'uwansa Allah kuma ya albarkaci babyn da zasu samu sannan yaje ya sake daura wani alwala ya dawo bakin gado ya zauna yana kallon fuskarta cike da matsanancin so ya kai hannunsa yana shafa gefen fuskarta. ya sunkuyo yayi kissing eye's dinta yasan ta murzu iya murzuwa a hannunsa ga rana ga dare ganin ta samu sauki a washegari yayi tunanin tafiya zuwa abuja gobe inda zai yi kwana uku ya dawo sai dai kafin ya tafi sai daya kira tafisu yace ta kular masa daita ."Washegari bayan yayi breakfast tare suka fito har kofar gidan mami ta rakoshi yana rike da tafin hannunta cikin nashi yana murzawa ahankali yana kallonta tana kallonsa ya kamo fuskarta ya bata light kiss, adaidai lokacin da maryam ta yaye labulen window wani irin yanayi taji na fad'uwar gaba nan take zuciyarta ta dinga bugawa da sauri sauri tana mata tuttuki yayinda jikinta ya Kama rawa lokacin adamcy ya janyo maryama jikinsa shi kuma ya jingina bayansa ajikin mota yana cigaba da kallonta "zan yi missing dinki tace "baza ka kaini ba !bai san sanda murmushin jin dadi ya bayyana akan fuskarsa ba .ya d'age mata girarsa d'aya"ki kular min da kanki da baby nah ya fad'a yana kai hannu cikinta "baby nah kasan Ina sonka ko?to kayi min alfarma har naje na dawo karka damu matata ka barta ta samu natsu wa "maryama tai murmushi tace "gara ka wuce dan baya jin ma me kake cewa"inji wa?yana jina!ya fad'a yana dukowa kad'an tare da kai kunnensa daidai cikinta yadda ya natsu zaka d'auka mgn babyn yake masa wani murmushin ta saki tana kai hannunta saman kanshi ya d'ago ahankali yana kallonta "i love you! tace bai kai wanda nake maka ba"wannan kuma son ranki kika fad'a da kyar sukai sallama da juna cikin tsananin so da kauna ."
Kamar kar admcy yayi tafiyar zazzabi ya dawo mata sosai ta dinga jin sanyi tafisu ta kashe mata ac tana mata sannu cikin wannan halin aka kira sallah ta lalla'ba ta sauko tayi alwala tayi sallah sai dai bata mike daga inda tayi sallah ba ta kwanta akan daddu mar da tafisu ta shimfida masu sukai sallah, ko abincin da tafisu taje ta karbo mata kasa ci tayi tana kwance a inda ta idar da sallar bada jimawa ba taji wayarta tana ringing ta d'an motsa kad'an tana kokarin mike wa tuni tafisu ta miko mata ta kar'ba sunan data yiwa adamcy saving dashi ne yake yawo a screen din wayarta mijina zumana ta d'auka kafin tayi mgn yace "hello maryama!"ta sauke numfashi da kyar sannna tace "na'am Ina wuni ?daga can bangarensa ya amsa mata da"lafiya ya jikin naki !?" tace naji sauki "are you sure "?tace uhm kana lafiya "Alhamdulillah kinci abinci ?"gashin can an kawo yanzu dai nake son na tashi naci"okay kici idan kin gama ki kirani tace "okay! i love you !"ta lumshe idanunta sannna tace"love you more ".sukai sallama ."ta yunkura da kyar ta mike wanda kafin ta gama mikewa tuni tafisu ta fara zuba mata abinci tace" hajiya zaki koma parlour'n ki d'an zauna kad'an tun safe kike kwance tace"to !ta soma taku ahankali ta nufi hanyar parlour'n inda tafisu ta biyota da plet din abinci da roban ruwa ta ajiye mata akan k'aramin table ta jawo mata gabanta maryama tace "sannu da kokarin na gode inda ta soma yafitar abincin tana kai wa bakinta ."bayan ta gama cin iya wanda zata iya ta mike ta kwanta akan kujera tafisu ta mike daga zaunen da take ta d'auke plet ta fita dashi tana kwance ta soma jiyo hayaniya sama sama daga kasa tai shiru tana son ta saurara sai dai bata Jin komai sai hayaniya ."Daga can kasa ya'yan mami ne suke musayar yawu a tsakaninsu kuma duk akan maryama inda aunty khadija tace lallai sai an cire cikin jikin maryama anyi mata planning idan ma ta Kama acire mata mahaifar za'a yi amamn daga zuwanta bazata haihu ba . kuma duk sauran sun yarda kuma sun amince sai zabiba ce tace "la ku cirenei babu ni cikin wannan domin ni macece kuma Ina ji zafi da radadin abinda kuke wa yarinyar nan kuma ko mami bazata zuba maku ido ku aikata wannna aika aika a gidanta ba "
"ita mamin ce ta fad'a miki haka ko kuma kunyi haka daita "?zabiba tai shiru "to bari kiji itama mami zata goyin bayan acire mata wannan cikin ,to ma yanzu ke ina ruwanki tunda kince babu hannunki aje a haka daman mun dade da sanin kece munafukarmu duk abinda ke faruwa kece munafukar dake kwashe komai kina fad'a masa .""wai aunty khadija meye haka kukeyi ne say kace a zamanin jahiliya?zabiba ta fad'a afusace ta fito zuwa babban parlour'n mami inda aunty khadija da aunty shahida suka biyota nan fa abun ya jawo hayaniya a tsakaninsu suka fara misayar magana"wannan wani irin watsewa ne haka? zabiba ta fad'a cikin tsananin fushi "idan tausayin danuwnku bai sa Kun saurarawa yarinyar nan ba ya dace kuji kunyar cewar ku iyaye ne kuma ya kamata kuji tsoron Allah, sannan Ku tuna cewar yana sama yana kallonku,wani irin rudun duniya ne ya ke kwasarku haka?shin bakwa jin tsoron ranar da rayukanku zasu bar gangar jikin ku ne?yanzu idan mutuwa tazo ta daukeku acikin wannna halin fa me zaku fad'awa ubangiji ?ta Jera musu wannan ambayoyin tana sauke numfashi da kyar tamkar wadda ke dauke da ciwon Asthma ."wani kallon galala aunty khadija ke jifanta dashi wanda yafi kama da na rainin hankali sannan ta gyara tsayu warta tana zabga mata harara "ni dai wallahil azim babu ruwana kuma wallahi duk wacce tayi yun kurin cutar da yarinyar nan zan fad'a wa yaya ."tana gama fad'ar haka ta juya ta sakè komawa bangaren mami suka biyota da sauri "ai ko baki ce zaki fad'a masa mun san zaki fad'a amman wallahi muddin maganar ta fito zaki ga tsiya dan sai kinyi danasani domin bazaki fita ciki ba yadda muke yi komai dake haka ko kina cikin wannan ko bakya ciki kamar kina ciki ne inji cewar aunty shahida zabiba bata sake furta komai ba ta d'auki Jakarta ta fito fuuuuu ta bar gida ."ahankali tafisu ta shigo parlour'n bakinta d'auke da sallama maryama ta yunkura ta zauna still jikinta na rawa alamar tana jin sanyi sosai tace tafisu "meke faruwa ne a gidan nan yau naji hayaniya tayi yawa ?"tace yaran hajiya mami ne bansan abinda ya had'asu ba sai dai da alamun abu ne mai girma sai dai muce Allah ya kyauta maryama tace "ameen ta koma ta kwanta tana tunnain aranta ."
washegari Karfe biyar daidai na yammacin ranar adamcy ya dawo sai dai tun kafin ya biyo jirgi yake kiranta bata daga ba aiko yaji hankalinsa ya tashi yana shiga d'akin ya isketa kwance akan gado tana sharar bacci yayinda tafisu take zaune a gefenta da girmamawa ta mike tsaye tana masa sannu da zuwa bai kalli inda take ba ya k'arasa ya hau gadon tafisu na ganin haka tayi waje da sauri ,ya janyota jikinsa gabadaya ya rungumeta tare da matseta ajikinsa ahankali ta bud'e idanunta tajita ajikinsa wani irin yanayi taji ajikinta."gabadaya tsigar jikinta suka mike numfashinta sai daya nemi ya dauke saboda rungumar da yayi mata, tasa hannu ta toshe hancinta da bakinta saboda sabon kamshin turaren daya kai wa hancinta ziyara "i really miss you dadina "kokarin zame jikinta take daga nashi yayinda shi kuma yaki sakinta ya sake mata wani kyakkyawan riko cikin dauke war numfashi tace "dan Allah kayi hakuri ka rabu dani haka kasan bani da lafiya fa tayi mgnr kmr zatayi kuka sake matseta yayi nan fa ta soma yunkurin amai ajikinsa kafin kace me ta fara kwara masa amai ajiki bai katseta ba har sai data gama ya ɗauketa cak zuwa bayi ya taimaka mata ta wanke jikinta ya dawo daita daki yana kallonta ". " wai har yanzu jikin ne?"kai kawai ta gyada masa alamun "eh !amman shine baki fada min ba bari na kira doctor ta duba min ke ta kalleshi a kaikace sannan tace "barni kawai zan ji sauki amman kamar ka canza turaren da kake amfani dashi ? "yayi shiru yana nazarinta yana tunani tabbas yayi amfani da wani turare dabam da wani abikinsa abraham yace masa yana da kyau "shine ya sakaki amai?ta gyad'a masa kai alamun "eh !"ya cigaba da kallonta tare da miko mata hannu nsa ta girgiza masa kai alamu bazatazo ba d'an bud'e idanunshi yayi tare da fixgo hannunta ta dawo jikinsa"kiyi hakuri ban san turaren zai cutar min dake ba da banyi amfani dashi ba bazan sake amfani da turaren ba hakan yayi miki shiru tayi bata ce masa komai ba ta cigaba da kwanciya ajikinsa tana sauke numfashi."