Kenza eBookz

Mijin malamah by nimcy luv - Chapter 42

Mijin malamah by nimcy luv - Chapter 42

Mijin malamah by nimcy luv Chapter 42: Mijin malamah by nimcy luv Chapter 42. MIJIN MALAMA.... na kuɗi ne pay before you read 08119237616.

2,912 words

MIJIN MALAMA.... na kuɗi ne pay before you read 08119237616.

*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA* *08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA* 4k

*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K* *TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA* *KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN* *08162859027* [8/4, 5:30 PM] _KHADSALT_🌹💞: Dr ya kalli Alhji Bashir dake haɗa zufa jikinsa duk rawa yake ya ce "Yanzu mene next?" Alhaji ya miƙe da ƙyar yana jin wani daɗi da farin ciki a ransa, ko babu komai ya karɓi hakƙinsa a jikin Majeederh wanda Ubanta ya amsa. "Dr ka ɗauke ta zuwa hospital, keep her for me for a week, don't let her know what happened" Dr ya jinjina kai ya ce "Ba zata taɓa sani ba, amma Alhaji wani hanzari ba gudu ba, yaran da suka kawota sun faɗi a yanayin da suka ganta Do you think another man accepted her virginity before you? I mean did anyone deal with her? Wani ya yi mu'amala da ita kafin kai?" Alhaji Bashir ya yi shiru na wani lokaci kafin ya ce "I don't think that, ni ne first da ƙyar ni ma nayi a hakan ma, nayi mamaki sosai domin na ɗauka watsastsiyya ce kamar yadda jama'a suke faɗa ganin taƙi aure tana yawo, wallahi Dr haka kurum yanzu wani ƙunci ya ziyaranci zuciyata sai na ji inama ban aikata hakan a gareta ba, inama na haƙura da son zuciyar Ubanta ko kuma shi na ɗauki mataki a kansa ba, na ji kamar Ubangiji ba zai yafe mini ba, sai yanzu na fahimci ba rashin gaskiya ne yake sawa Majeederh saka hijabi ta rufe jininta ba, kyan da Ubangiji ya yi mata kaɗai zai iya attacking opposite sex zuwa gareta, fuskarta kaɗai zai sanya mutum ya fara Developing feelings ɗinta" Ya yi shiru yana sauke numfashi kafin ya ce "Wlh Dr sai na ji ka kaf duniya babu mace dake birgeni sai mai saka hijabi, shi kansa vail jikin mace kwarjini ne babu mai iya tsayawa gabanta da maganar banza, In sha Allah dana koma gida ka kaf yarana mata hijabai zasu koma sawa" Ya faɗi hakan da tunanin ance duk wanda ya aikata zina da ƴar wani ko wani abu babi shakka sai an yi da tasa ƴar, idan suka fara saka hijabai kuma babu wanda zaiga surar jikinsu bare ya kwaɗaita da su..Washegari Dr Haroon ne tsaye akan gadon da Majeederh dake kwance akai tana wani irin baccin dole dalilan allurar da take sha tsayin kwana huɗu kenan. Ya ɗaga kai ya dubi Nurse ya ce "Komai dai lafiya? Kin duba abinda na ce ko?" Nurse ta ce "Yhh sir, babu wata matsala as i said tun jiya domin tsayin 4days ɗin nan ko farkawa ba tayi ba, da allurar time dinta ya kare za a kuma danna mata wata" Dr Haroon ya jinjina kai ya ce "Good job, while batun jikinta fa? Kin duba?" Ta ce "Sure, na duba ba komai ras zata tashi, ana shafa mata man daka bada" Ya ce "Ok riƙe ki mata wannan injections ɗin nan" Nurse ɗin ta dinga kallon Allurar daya bata Propofol and Midazolam injections ne bata ce komai ta amsa cike da tausayawa ta yi wa majeederh allurar ta zuba wasu cikin drip. Abraham ne kwance saman duguwar kujera a cikin 4days ya yi wata iriyar faɗawa ya rame sosai lokaci zuwa lokaci yake sauke ajjiyar zuciya ko hannunsa baya iya ɗagawa saboda yanayin da yake ciki. Drn Abraham dake tsaye hannunsa riƙe da X-ray da sauran scanning ya ce "Zatona idan ka samu keɓewa da mace jiyoyin dake aiki a jikin halittarka, abun zai dawo aiki kamar baya, amma har yanzu jiyoyin a tsaye suke babu alamar ma zasu dawo aiki" Ya duba ɗaya scanning ɗin ya ce "Wannan ma gwajin na kwayoyin halittarka shi ma babu abinda ya fita, daman na ce maka ba zaka iya ba kuma ƙoƙarin yin hakan zai iya haifar da wani abun nada ban" Abraham dai ji yake baya fahimta halinsa da tunaninsa na wani wajan nada ban, ya zama kamar wani statue. Taj dake tsaye ya ce "Dr yanzu kana nufin Abraham bai amshi virgin na mace ba? Abun mai nuna hakan ba?" Murmushi Dr ya yi ya ce "Me? Virgin to bana jin har abada zai iya amsar budurcin ko wacce mace ya riga daya nakasa, lokacin da Accident ɗin ya faɗa masa bai ƙoƙarin zuwa hospital ba yana tunanin babu wani problem game da hakan, bayan ran namiji a nan wajan yake" Taj ya ce "Mene solution yanzu?" Dr ya ɗan kalli Abraham ya ce "I will prescribe him some medicines that he will use before we see the change that the medicine will bring" Taj ya ce "Just do that, Dr" Maganin ya rubuta kana ya yi musu dropping na files ɗin ya tafi da wasu kuma. Taj ya zauna kusa da Abraham ya ce "Bad boy tun abin da ya faru u neva say anything, ka daina fita ko'ina, u couldn't eat baka bacci ruwa kawai kake sha, wai meke damunka ne?" Gently Abraham ya miƙe daga kwancen da yake tare da nufar hanyar waje, cikin sauri Taj ya riƙe shi ya ce "Ina zaka? Kana abu kamar mara hankali" Silently Abraham ya ce "Let go of me before i loss my temper" Taj ya ce "Ina zaka?" Ya yi masa banza ya nufi hanya zai fita nan ma Taj ya riƙe shi a fusace Abraham ya dungule hannu ya nushe shi a baki ya ƙara nausar shi a ɗaya gefen kafin ya buga shi da ƙasa yana sanya ƙafa ya take masa ƙirji idanunsa na kawo wani irin ruwa mai jaa ya ce "You think I'm crazy, I don't know what I am, right? that's why you make me do things that shouldn't be done, you make me commit sins,after the crimes I committed, you forced me to invite Jee to the Easter celebration, after I told you it is forbidden in their religion, their holy book and the Messenger they believe in" Wani irin huci Abraham yake idanunsa duk sun juye jijiyoyin kansa sun fito idanunsa na ƙara sauya kala ya ce "Jesus, ban taɓa jin zan saka hannu na riƙe Jee ba, kai ne kake cewa babu komai tunda aurenta zan yi right? Kullum cikin dare kake takura naje wajanta,I could not understand you, what is your problem with me, eh?" Ya girgiza kai ya ce "Allah wadaranka, idan ban ga Jee ba sai na kashe ka" Yana faɗin hakan ya yi waje da sauri hannunsa riƙe da key, tuni bakin Taj ya fashe fuskarsa ta haye domin ba ƙaramin duka Abraham ya yi masa ba, da ƙyar ya miƙe yana lalubar number Grandpa domin har yanzu baya ƙasar. Abraham ta fiya kawai yake a mota zaka iya tunanin bashi da cikakken hankali shi kansa kuma bai san ina zai je ba. Wayarsa ce ta fara ringing ƙarshen number kawai ya gani ya fahimci mai kiran ɗauka ya yi ta cikin wayar aka ce "Abraham har yanzu ba wani labari akan Majeederh? Kaga mahaifinta an masa ƙarya munce masa tana gidan Uncle Isma'il, mun haɗa baki da Anti kuma anci sa a Uncle Isma'il ɗin baya nan ya samu wani aiki sai nan da kwana goma zai dawo, to shi na dai Abbun baya ƙasar" Gabaɗaya da turanci take maganar. Ta ce "Ka yi shiru? Are you okay" Sai kawai ta ji ya sauke numfashi quietly ya ce "I love Jee, idan ba'a ganta ba I'll die, Mamina nake so duk duniyar nan" Latifa ta ce "I knw that dear, kayi ƙoƙarin nemo ta" Ya jinjina kai ya ce "I'll do that, amma ki faɗawa family nata gaskiya" Latifa ta ce "No! Zan faɗa amma ba yanzu ba, sai mun fara sanin inda take" Ya yi shiru idanunsa akan hospital ɗin dake kusa da shi yana jin kamar ya shiga sai kuma ya yi tunanin babu abin da zai kai Majeederh hospital dole tana wani waje a ɓoye, su waye suka kawo musu hari? Me ya sa ba su yi musu komai ba sai Jee za su ɗauka? Hatta John da aka kashe mistake ne ya yi ƙoƙarin hana su ne, shi ma 4days da mutuwarsa, gefen titi ya samu ya yi parking motar yana lumshe idanunsa komai nasa a tsaye yake ya rasa meke damunsa... Mami na zaune tana kallo Aaliyyah ta ce "Mami ina son zuwa gidan Anti, Anti Jeederh kwananta shida yau bata gidan nan nayi kewarta" Murmushi kawai Mami tayi ta ce "ba zan hanaki ba, amma ki bari sai weekend sannan baki da lecture ko? Kuma kinga ni ɗaya zaki bari, Mahaifinku baya nan ga Majeederh na gidan Antyn taku, ba Raihana ba Ruma ki yi haƙuri itama nasan wannan yaron ta gujewa" Aaliyyah bata ji daɗi amma ta yi murmushi kawai ta ce "Allah ya kaimu weekend ɗin Mami" Tana faɗin hakan ta miƙe tana ɗaukan kiran Yaa Nura dake kiranta kunyar Mami ta hanata ɗauka, bayan barin wajan Mami ta kira Anti tana ɗauka ta ce "Hajiya Luba kina lafiya?" Anti dake zaune ta ce "Alhmd ya yaran?" Ta ce "Suna lafiya, na ji Majeederh shiru har Aaliyyah na cewa zata biyo bayanta nadai bata baki" Anti ta ce "Ita kuma kamar yarinyar goye? Me Majeederh zata mata ba dama ta huta?" Mami dai tayi murmushi ta ce "To shaƙuwa ce ai, ina Majeederh bata mu gaisa" Anti tayi shiru ta rasa me zata ce Sbd faɗuwar gaba "Ya dai? Lafiya ko Hajiya Luba?" Anti ta ce "Ta shiga wanka yanzu idan ta fito zan kiraki wayarta ta ɗan samu matsala shi yasa bakya samunta" Mami ta ce "To babu damuwa a gaida yaran" Sallama sukai tare da kashe wayar, Anti ta kira Latifa tana ɗagawa ta ce "Latifa ya ake ciki ne? Iyayen Majeederh sun kusa dawowa wlh mun shiga uku" Latifa ta ce "Bamu shiga uku ba Anti, In sha Allah zata bayyana muna ta bincike" Anti tayi zuru kafin ta ce "To Allah ya sa" After a week. A hankali take buɗe Idanunta wanda sukai mata nauyi, tana jin kamar ba'a jikinta suke ba, mai dasu tayi ta rufe sbd hasken da ya yi mata yawa bayan wasu minutes ta buɗe su, ganinta ya dauka kan ledar drip da mmki take ganin drip ɗin, kafin ta tantance inda take kuma ta ji an ce "Sannu, ya jikin naki?" Majeederh ta juya idanunta ya sauka akan Nurse bata ce mata komai ba, Nurse ɗin ta ce "Meke maki ciwo yanzu?" A hankali ta ce "Kai na, jikina ya yi tsami ba gwari" Nurse ta ce "Babu damuwa kan zan daina, jikin kuma kwanciya ce" Majeederh ta kalli Nurse da ƙyar ta ce "Tun yaushe nake nan? Meya kawo ni nan?" Nurse ta nemi waje ta zauna ta ce "Sati guda kenan, bana ce ga abinda ya kawo ki nan ba, amma bincike ya nuna kamar ki shaƙi abun da baki taɓa jinsa ba ya juya miki tunani tunda a sume aka kawo ki nan" Mmki ya cika Majeederh ta kasa cewa komai sai kallon Nurse ɗin da take tana ƙoƙarin tuna meta shaƙa har haka? "Kinga kada ki takura kan ki wajan tuna mene ya faru yanzu ki miƙe kiyi sallolinki idan babu wata damuwa sai a sallame ki" Majeederh bata ce komai ba, ta miƙe tsaye tana tafiya nrml sai daɗewar da tayi a kwance yasa ƙafarta sagewa, yadda Nurse ke kallonta ya da ta ji wani iri ta ce "Me?" Nurse ta ce "Ni babu komai, ƙafarki ko cinyarki ko dai wani wajan baya miki zafi?" Ita Majeederh abin mamaki yake bata ma, bata ce komai ba ta nufi Bathroom sbd fitsarin da take ji. Tana shiga Dr Haroon dake bakin ƙofa raɓe ya shigo ya ce "Me ya sa kike tunanin zata ji zafi ko zata gane?" Nurse ta ce "Haka kurum Dr, Dis virgin is not easy fa" Ya yi murmushi ya ce "Au haba?" Ta hararesa ya ce "Kin san akwai yara ko wasu da suke rasa budurcinsu ba tare da mu'amalar aure ba ko?" Nurse ta ce "Na sani" "Ki ɗauka kamar haka ne ya faru da Majeederh, har abada idan ba aure tayi ba mijinta ya fahimta babu yadda za ayi tasan bata da budurcin, duk wani alama da Any sign of pain that she would feel, we would have killed" Nurse ta ce "Likita bukan ture, ka jira karbar hisabi ranar lahira" Ya yi murmushi ya ce "Allah ya yi mana mai kyau" Da sauri ta ce "Taya zai muku mai kyau bayan baku aikata mai kyau ba?" Ya watsa mata kallo ya ce "Idan za a shigar dani aljanna ki hana ki ce da wuta na dace" Ta riƙe haɓa ta ce "Me ya yi zafi" "Abin da ke wuta" Bayan Majeederh ta kammala sallah tana ta jiran taga Mami ko Aaliyyah sun shigo taga har wajan 1hr shiru ta ce "Ina Mami?" "Ai babu familynki nan, wasu fa suka kawo ki" Ta miƙe da sauri jikinta na rawa sosai ta ce "Kina nufin sati guda da na yi babu wanda ya sani a familyna?" Ta riƙe kai ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Hasbunallahu wani'imal wakil" Ta dinga maimaitawa kafin ta ce "Plx taimaka mini da phone naki" Ta miƙa mata wayar, numberta ta kira ba jimawa aka ɗauka da sauri ta ji muryar Latifa na cewa "Allahamdulillah, Majeederh kina ina?" A hankali kamar ba zatai magana ba ta ce "Hospital" Latifa tana miƙewa hannunta riƙe da key ta ce "Mu haɗu gidan Uncle Isma'il" Ta yi shiru sai kuma ta ce "Ohk" Sallama sukai kafin ta kalli Nurse ta ce "Ki taimaka mini da liƙab ko ɗan kwali" Nurse ta ce "Ai daman sai da liƙab, wallahi ban taɓa ganin mace mai kyanki ba, ko ni da nake mace ji nake kamar na dauwama ina kallonki, idan da irinki ai mu ba zamu gano a wajan samari ba" Majeederh surutun Nurse ɗin ya dameta bata hayyacinta gabaɗaya, zata fita ta ce "Ur medicines" Ta amsa bayan ta rufe fuskarta ta fita kanta a ƙasa take tafiya jiki a sanyaye sbd kwanciya Napep ta tsara ta faɗa masa inda zai kaita, a kusan tare suka iso ita da Latifa, Latifa ta bawa Napep kuɗin shi suka shiga cikin gidan bayan tayi parking motar ta... Tsaye suka samu Anti tana ganin Majeederh ta sauke ajjiyar zuciya tare da neman wajan zama ta ce "Allahamdulillah, wlh tun safe nake gudawa sbd fargaba" Majeederh tayi shiru. "Majeederh mene ya sameki? Daga ina kike har sati guda gashi mun yi ƙaryar mun ce kina gidana?" Ta yi shiru "Magana nake" Sai a lokacin ta ce "Actually, i don't know Anti, abu ɗaya na sani na fito daga office zan shiga mota na ji kamar na shaƙi wani abu mara daɗi sai na ji kaina na juya daga nan ban sake fahimtar komai sai yau dana farka na ganni a hospital" Anti ta ce "All these days you have been in the hospital Hawwa'u?" Ta ce "Haka Nurse ta ce, dana farka" Anti ta yi shiru can Majeederh ta ce "To ya akai wayata ta zo wajanki?" Latifa ta ce "Abraham ya bani na baki motarki ma na gidana" Da mamaki sosai Majeederh ke kallon Latifa kafin ta ce "Kuma aka ce a ina aka gan su?" Latifa ta watsa hannu ta ce "Bana ce ba maybe Allah ya ƙaddara da rabonki shi yasa wani bai gaba da su ba, shi kuma da alama office naki yaje kin san halinsa" Majeederh was speckless tunaninta ya tsaya bakiɗaya, haka kurum ta ji baƙin ciki ya tukare mata zuciya ta nemi walwalarta da komai ta rasa daman ita rabon da tayi dariya ta manta. "Yanzu ko Abbu ya dawo idan ya tambayeki daman ki ce kina gidan nan, na riga na faɗawa Uncle ɗinki cewa kina gidan nan tunda shi ma baya gari, Mami kuma idan ta kirani ina ce mata kina wanka ko sallah wayarki ce ta samu matsala" A hankali ta ce "Me ya sa ba za'a faɗi gaskiya ba?" Anti ta ce "Oh! Kin san halin Mahaifinki ai ba zai taɓa yarda accident kika samu ba, wani tunanin zai je kansa daban, Majeederh ƙarya don kare kai a tubali na gaskiya ba haramun bane, ka kashe mutum ɗaya domin taimakon rai dubu ba haramun bane, hakan ba kuskure bane" Majeederh dai kallon Anti kawai take tare da yin shiru can ta miƙe ta nufi bedroom ɗin Sona tana zuwa ta kwanta tare da rufe Idanunta babu jimawa bacci ya ɗauketa sbd allurar dake ɗawainiyya da ita...

Readers Also Read