Kenza eBookz

Mikiya complete Novel - Chapter 6

Mikiya complete Novel - Chapter 6

Mikiya complete Novel Chapter 6: Mikiya complete Novel Chapter 6. Ko inda yake bai kalla ba saima cikin elevator ɗin daya wuce Direct bedroom nashi ya wuce…

4,498 words

Ko inda yake bai kalla ba saima cikin elevator ɗin daya wuce Direct bedroom nashi ya wuce Cikin kwanciyar hankali. Zaune yakai kan caution tare da jan table ɗin system nashi, cikin kwanciyar hankali yake danna laptop nasa ga sanyin Ac na ratsa shi sai faman cizan lallausan laɓɓan sa yake, ga lips ɗin nasa ya kara yin jawur kamar yasa lipstick saboda ciza su da yake duk wannan latsa laplop da yake hankalin sa na can duniyar wani tunani na daban. Shiru yayi yana tunani abubuwan sun haɗu sun cakushe masa ya jima sosai akan system nashi kafin ya kashe yana fadawa bathroom. _1:15am_ Ya fito sanye cikin haɗaɗɗun riga da wanda palazzo ride vizzon Loƙacin da ya fara sako ƙafarsa sa a benen sauƙowa palon ƙasa, ji kake tsit duk wani halitta mai rai dake cikin palon ya nitsu tsit sun sha jinin jikin su, wasu daga cikin bodyguards kam jikin su har kerma yake saboda tsoron mugun haɗe fuskar da yayi. Domin ZAID tamkar ICE and FIRE🔥 haka yake yakan rikiɗe a duk sanda yaso. wucewa yayi ko kallon in da kuyangain suke bai yi ba ya faɗa cikin wata Black jeep Wrangler. Duk kuwa da har haɗa baki suke wajen rige rigen ɗaga masa gaisuwa, bai amsa gaisuwar ko ɗaya daga cikin suba dan dama ba amsawa yake ba sai dai ya ɗaga musu hannu dan magana na masa a duk lokacin da yake cikin irin wannan yanayin. Yana shiga kai tsaye ya basu umarnin *Flash dancing club* (gidan rawa) Amma baki ɗaya ya rufe ko ina na jikinsa.

Motocin su Zaid na fakawa a *TOWER'S IN KUWAIT. tawagar *GANG BANG* ɗin su na kewaye motar tamkar irin wanda suke Bechelor's Night ɗin nan. Wani irin ɗan iskan aski ne akawunansu. Wasu kuma sun fake Tulan sumar sune da band. Sune suka buɗe masa car In da kansu tare da fito dashi woje baki ɗayansu, shigarsane kawai ya fita daban da sauran domin wasun su suna sanya ne da gajerun wanduna, wasun su kuma suna sanya ne da trouser sweetheart riga...... Wani babban ɗakin dake zagaye da Gellary DPY WELPAPER suka suna wurin sai walƙiya yake. Lallai Abin mamaki baya ƙarewa suna shiga duk waɗan da hannuwansu ke riƙe wine 🍷 suka farfasheta, sai kuma suka shiga jona manyan na'urori tako ta ina. Tawagar Manyan DDS kenan ta ƙasar Kuwait masu ɓadda kama domin duk wata ƙungiyar dake ji ta tantiranchi a garin Kuwait zaka taras su ZAID sune na gaba gaba. Mugwayen ƴan ɓadda kama ne tsabar Tantiranchinsu basa ayyukan su a ko ina sai manyan wuraren da suka fi ko ina tacewa. A take ɗakin ya ɗauki sautin joing na'urorin cikin kwarewa da sanin makamar aiki suka shiga aiwukansu, Rankwafo da kansa yayi zuwa ga study table ɗin dake gaban Afif tajuddeen. Baki suka juye cikin harshen larabci suka shiga wasu maganganun dana kasa gane musu. Saidai cikin labarcin suke yawan ambatar sunan *LION🦁*.

★★★★ _LAGOS-NIGERIA_ *Ak* Sanye ya fito cikin wasu American suit blue black Winter Sports Hat ya sanya a kan sa, bayan ya ɗaure dark black curly hair sa da ɗan ƙaramin ribom's inda tulun sumar ya fito ta ƙasan ƙeyarsa, yayi kyau over ita ma hulan ta masa kyau sosai sai dai ya bar wannan ɗan guntun gashin gaban goshin nasa a waje bai shigar da ita cikin hulan ba, fuskar nan nasa a ɗaure take tamau kamar kullun sai dai na yau ma tafi na kullun, dan ina ga yau idan sukayi ido huɗu da mai karamain zuciya nan take zuciyar zata buga ya mutu awajen saboda tsoron yadda fuskar AK tayi yau abun ba'a magana ya wuce tunanin duk wani mai tunani. sai tashin fitinannen kamshi yake hannun sa na ɗaure da diamond watch kyawawan kafafun sa na sanye cikin Hermes Birkenstock sandal wadda a kalla kuɗin sa ya kai $96000, kasan cewar takalmin launin baki ne sai yayiwa farar kafar sa bala'in kyau na ban mamaki wayar sa da kuma laptop na sa ya ɗauka ya nufo waje, yana taku irin na manyan jarumai ko baka gan shi ba kaji sahun takun sa kasan cikkaken namiji ne mai jini a jika kuma lafiyayye kakkafa ne ke tinkaro ka. Kai tsaye Restroom nashi ya shige domin wani muhimmin aikin dake gabansa. Akan stool ɗin dake gaban coffee table ɗin yakai zaune cike tsantsar izzar sarautar dake gudana a cikin kowacce magudanar jini ta jikinsa. Shade ɗin dake saman kyakkyawar Innocent face nashi ya zare tare da jona manyan na'urori room ɗin. Sosae ya ɗauki lokaci me tsawo a cikin Restroom ɗin don wajajen 2:30am na dare ya fito.

Bathroom ya faɗa wanka yayo me rai da lafiya ya fito sanye da blue bathrobe a jikinsa, farar fatar nan sai walƙiyar kyau da tsantsar jin daɗi take. Tsaye yakai gaban ƙaton mirror'n hannun sa ɗaya riƙe da ƙugunsa, ɗayan kuma yana sharce ruwan dake yarara saman jikinsa.

*🦅 MIKIYA 🦅*

*~We want an end to oppression💪~*

https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg ____________________

*NA MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

Page 21&22

# ROMANCE # BLACK MONEY # Treason # Strong love # Right # Women's travel # The Secret Society # Oppression

# KIDNAPPER'S # Informants # DEEP # BEST LOVE

🤍🔥✅

★★★★ _5:6Am_

Ahankali ya shiga ware lumsassun idanunsa da suka yimay nauyi sosae kasancewar daren jiya ba wani baccin kirki ya samu ba, Zara-zaran fararen sawayensa ya fara zirowa ƙasa tare da miƙewa tsaye daga shi sai tattausan farin dogon na bacci a jikinsa. Jikinsa babu riga hakan shiya bayyana ƙaƙƙarfan surur jikinsa ɗan ƙaramin hasken daya haska ɗakin ya bayyana shati shatin muscles nashi. Bothroom shige tare da sakarma kansa shower ya gurguje yayi wankan haɗi da ɗauro Alwala, ɗaure da towel ya fita ɗayan hannunsa kuma riƙe da wani mini towel na daban yana tsane tulun sumar sa. Saida ya busar da lallausan sumar shi da Hair dryer tare da parking nata da robber beld. Har zuwa wannan loƙacin kuwa kyakkyawar Innocent face nashi babu sassauci ko kaɗan. Sanye ya fito cikin wata tsadaddar Morocco jallaba ta maza A nutse ya sanwo kansa cikin haɗaɗɗen parloun. Dasu Axton dake tsaitsaye a parloun ya fara cin karo. Ko inda suke bai sake kallo ba duk kuwa irin yadda suke miƙo gaisuwa. Masu sallah ne daga cikinsu suka rufa may baya dama jiran fitowar Boss in suke.

6:20am. Suka shigo gidan baki ɗayan su a parlou suka dakata shi kuma ya nufi ɗakin da Meerah take cikin majestical takunsa. A nutse ya sanya zara zaran fararen hannunsa ya tura room ɗin, Wani irin tsayawa chark yaji zuciyarsa tayi sakamakon daddaɗan sautin karatun Alqur'anin da kunnuwansa suka jiwo mashi. A hankali ya ware lumsassun idanunsa tare dabin wurin da sautin karatun yake fita da idonsa. Jingine take da jikin gado idanunta a lumshe hannuwanta duka biyun suna a saman gadon ne. Karatun take rairawa cikin sassayan sauti irin mai raunata zuciyar nan tamkar *AFIf MUHAMMAD TAJ* wannan shashararren mahaddacin Alqur'anin mai girma wanda yayi shura a duniyar yanar gizo dama duniyar baki ɗaya. Har yadda yake motsa lower lips in nan nashi haka meerah ke karatun cikin sanyi da sanyaya zuciya cikin suratul YUSUF.

Kafeta yayi da catly eye's nashi yadda karatunta ke ratsa zuciyarsa, da kuma yadda hawayenta ke sobbing ahankali a saman kyakkyawar fuskarta. Samun kansa yayi da motsa nashi lower lips in ta hanyar binta. Jingina yayi da jikin ƙofar tare da jan idanunsa ya lumshe duk wani tarin ƙunci da zafin zuciyar da kansa ke ciki ya nema ya rasa loƙaci ɗaya. Ahankali ya shiga buɗe idonsa dake a lumshe sakamakon yadda yaji a jikinsa kallonsa ake, 4 eye's suka yi shida Meerah domin samm itama bata san zai buɗe idon har ya kamata tana kallonsa ba. Luuuuuu yay kamar lumshe su amma kuma bai lumshen ba hakan yasa tayi saurin kawar da kanta daga kallon kurillar da take may. Folding hannun sa yayi a saman ƙirjinsa tare da harɗe ƙafafunsa wuri guda. Saurin ficewa yayi a ɗakin Kamar wanda ya tuna da wani abu.

Zaune yakai saman turkish Royal bed insa tare da cusa hannuwansa cikin kwantaccen gashin kansa. Ƙarar da woyansa ya ɗauka ne ya dawo dashi hayyacinsa, Dubawa yayi ganin sunan *Armstrong* ya bayyana shine ya sanya shi peak calling ɗin tare da manna woyar a kunnensa. "BOSS I'M BACK" Aka faɗa daga cikin woyarsan. Wani lalataccen murmushi Ak ya saki tare da furta. "Ur well come 2 u Lion🦁 🫂"

Daga tacen ma murmushin shima ya saki yana faɗin

"thanks U Sir"

tare da sara masa don har ƙarar ƙafar daya buga Saida Ak ɗin yaji, kasancewar sa mutum mai kaifin ji.

★★★

Tun ya fito tarin guard ke famar sara mishi har ya nufi kitchen fridge ya buɗe. Anan ɗin madai tarin maid ɗin dake ta faman ayyukansu ne suka shiga kaida shi cikin girmama, domin kowa dake gidan yasan matsayin Armstrong ɗin. Kai tsaye Grilled chicken, Chicken cutlet, Shredded sauce ɗin da suka gama shiryawa tamkar a restaurant ya bubbuɗe Saida ya gama research na komi dake kitchen ɗin, kana ya ɗauka tare da ɗauko ruwa me sanyi sosai guda ɗaya ya ɗauko ɗaya marar sanyi tareda glass cup ya jerasu a trey, kana ya fita kai tsaye ɓangaren Ak ya nufa. Tun daga farkon shigarsa parloun har zuwa ƙarshensa gaisuwar ban girma Armstrong ke karɓa daga zaratan samudawan Ak ɗin.

Knocking yayi ahankali Shiru babu alaman Ak ɗin ma yaji baiyi saurin sake knocking ɗin ba ya ɗan Jira na kamar 3 mints kafin ya sake ɗan buga ƙofan a hankali. Ahankali ya buɗe idanuwansa a ɗan galabaice domin baccin daya fara bawai ya gama ɗaukar sa bane duka, ɗan kallon ƙofar yayi cikin qaramin sautin da baiyi tinanin ma za'a ji ko ba za'a jiba furta. "Come in!" A nutse ya murɗa handle ɗin bedroom ɗin tare da shigowa, ni'imantaccen sanyin da kuma qamshin da ɗakin Ak ɗin keyi Armstrong ya shaƙa. Da kyakkyawan murmushin da shine kaɗai ke iya samu daga Ak ɗin ya tarɓi Armstrong ɗin. A nutse Armstrong ya ajje trey in tare da ɗan hugging Ak ɗin, wani ƙayataccen murmushi Ak ɗin ya sake saki a karo na biyu tare da ɗan tapping gadon bayan Armstrong ɗin tamkar wani yaro. A tare sukayi breakfast ɗin bayan sun kammala suka nufi study room ta cikin ɓoyayyar hanyar da daga Ak ɗin sai Armstrong ne suka san da ita. Wasu abubuwa masu matuƙar mahimmanci saisae Armstrong yama AK bayaninsu bayan ya gama zana masa su a bayyane. Daga nan computer room suka kuma nufa anan kammm sun ɗauki loƙaci baɗan kaɗan ba. "Yes Boss na fahimta Insha Allah ba za'a samu matsala ba" Saida Ak ya rumtse idonsa da ƙarfi tare da matse hannuwansa, shifa a cikin rayuwarsa ya tsani jin wannan kalma ta matsala. Noding kansa yayi tare daci gaba da numa Armstrong duk yadda yake son komi ya tafi masa a yadda ya tsara.

*ISA MANU EMFIRE*

*Salman POV*

Ahankali yake saƙƙowa daga stairs zuwa katafaren falon dako gidan shugaban ƙasa sai haka, ahankali yake saƙkowa yana yi yana duba tsadaddar agogon deke ɗaure da tsintsiyar hannunsa. Daidai loƙacin wata babban mace da a ƙalla zatai 57 tana sanye da shiga na alfarma, tabuɗe ƙofar wani ɗaki wanda ga dukkan alamu kitchen ne sabida ƙamshin girke girken daya cika ko'ina tafito bayanta kuma wata maid ce dake sanye da uniform ɗin masu aiki tana riƙe da babban warmer da alamu abinci ne aciki. Tsayawa tayi bayan matan itama ganin uwar ɗakin nata ta tsaya itama, wani ƙasaitaccen murmushi ta sakinma yaron nata kafin ta ware masa hannu, Cikin ƴar tafiyar sassarfa Salman yazo ya ɗan yi hugging Mom nashi. "Good morning My love" Ta faɗa ba tare kuma tajin amsar shiba ta tubi wannan maid ɗin tare da furta.

"Zeeynab kai kulan dining" sanan tacigaba da tafiya wuceshi tayi tai dinning taja kujera tazauna taɗau mug tareda buɗe flask ta tsiyayan ruwan zafi sanan ta waigo ganin har lokacin yana tsaye inda ta barshi yasa ta furta "anan zaka tsayane ne ba break zakayi ba" Saurin janye idonsa yayi daga mayen kallon da yake bin zeey dashi. Rashin ƙin masa magana da tayi ba ƙaramin ƙona ransa yayi ba ko a daren jiya ƙira nawa ya mata taƙi ta amsa. In banda ma samun wuri har tana ƴar aiki shi Salman Isa Manu ya ɗau waya ya ƙirata taƙi ta amsa. "Hmmmmmm!" Yaja ajiyar zuciya tare da nufar dinning ɗin.

"We're in my daddy?"

Ya faɗa yana kallon Mom nashi, "na mishi magana kasan shi da shegen baccin tsiya mebi komawa yayi" ta faɗa tana wani yatsine fuska. "Keeee zeey yi maza je bedroom ɗin Alhaji ki sake may magana" "To!" Ta amsa tana yin sama da wani irin munafin kallo Salman ya bita, A hankali ba tare da knocking ko neman a bata izini ba ta murɗa handle door ɗin ta shiga bedroom kanta tsaye, fitowar sa daga bathroom kenan yana sanye da rigan wanka jikinsa sai ɗigar ruwa yake. Wani shegen kallo zeey ta shiga bin jiki Isa Manu dashi. Shima kallon ya shiga binta dashi da hannu ya mata nunin tazo. Har da ƴar sassarfarta ta haɗa wajen zuwa gare shi saman jikinsa ta faɗa. Wata shegiyar ajiyar zuciya ya sauƙe tare da naɗe ta da hannayensa a cikin jikinsa, hannunta ta cusa cikin tsakiyar ƙirjin sa tare da kwantar da kanta a jikinsa tana furta "I miss U Alhajina" Wani jahilin murmushi ya saki irin wanda saidai kaji sautin fitar san nan. Kafin ya fara ƙoƙarin tura hannunsa cikin jikin ta, da sauri ta zame daga jikinsa tana faɗin. "Sorry Hajiya ce tace ka fito breakfast" Taga haka tayi saurin barin ɗakin gudun kar tayi lett. "Hajiya yace yana zuwa" wuff ta faɗa kitchen daga haka, tsamm Salman ya miƙe shima yana nufar hanyar kitchen ɗin, "Ina kuma zaka je?" Mom ta tambaya. "Coffee zansa yarinyar cennnnn ta haɗa min naga babu...... Ta baya kawai taji an rungumata shiru tayi domin gudun kar tayi kuskure, domin tasan tana tsaƙiyar damisai ne masu farauta. "Me yasa jiya nata ƙiranki kizo ki tayani kwana amma kika ƙi amsa woyana?" Salman ya faɗa yana ɗaura haɓarsa kan wuyanta, "Ina bacci ne ban san ka ƙira ba" ta bashi amsa itama. "uyummmmm to yanxu da kika shareni fa? Ko shima baki gannin bane?" Ya sake jeho mata wata tambayar " kana son Hajiya tasan alaƙar dake tsakanin mu kenan?" Itama ta jefa masa Tata tambayar shiru yayi domin yasan baya da amsar da zai bata.

"Daddy's boy wai me kake a kitchen ne bayan kuma kasan kai muke jira! Kana karka manta yau muna da fita ma" Saurin zareta a jikinsa yayi tare da fitowa yana faɗin "Naga tana wani aikin ne shi ne nayi tunanin ɗorawa amma nama fasa kawai right" Zama yayi tare da furta "good morning daddy..... "Morning how are you doing today daddy's boy....... "Fine with you?" "ALHAMDULILLAH" daga haka kowa yaja abinda ransa yake so suka fara breakfast nasu, good 30 minutes suka kammala suna gamawa bayan sun wanke hannayensu Salman da Isa Manu suka fice zuwa gidan iyayen MEERAH wanda a yau suke son cika ƙudirinsu.

★★★ *AK*

Gudu sosai bugaggun motocin suke akan kwaltar da zata sadaka da wannan rantsatstsen Company'n na *LIVESTOCK AND FEEDING INTERPRICESS* duk inda suka gilma mutane basu hanyar wucewa suke, dubada da irin uban gudun da motocinsu keyi na tashin hankali. dukkan hanyar da suka biyo kowani mai abun ha wa ƙoƙari yake ya basu hanya kar a halakashi. Wasu na Allah wadai da su wasu kuma na musu fatan shiriya ne kawai.

Ahankali yabuɗe idanunshi jin motocin sun tsaya buɗemai motar Armstrong yayi da sauri, fitowa yayi yana bin parking space ɗin wajen da kallo dayaji flowers da kallo komi looking neat a perfect kaman a dubai, wani guy ne fari dogo ya ƙara so wurin yana sanye da baƙin suit da necktie a wuyansa hannunsa riƙe da Ipad ƙirar apple. Cikin girmamawa ya sarama Ak ɗin da yake jingine da jikin motar yayi folding hannun sa a kan ƙirjinsa. Duk da yasan bai zama lallai ya amsa shi ba, Drectly cikin tamfatsetsen Company'n suka shiga, Armstrong, Axton, miles, ne kaɗai suka mara musu baya, duk inda suka gilma sai kaga idanu caaaaaa akan Ak kasancewar ba sananneba duk kuwa da cewar shine mai Company'n, Kasancewar Ak wani irin mutum ne mai murɗaɗɗan hali na rashin bayyana kai ko sirrinshi. Mutum ne da idan ba sanin shi kayi ba baka taba sanin shine mai amsa sunan Companonin dake zagaye da Nigeria. Don be yarda da baza sirrinshi ba irin yadda sanannun keyi shi yasa wani loƙacin harya shiga wuri ya fita ba'a taɓà sanin shine wannan me campanins ɗin, baka taɓa sanin shine wannan babban criminals ɗin, baka taɓa sanin shine *AK*. Kuma *ABDOUL-MALEEK EMAAR KUWAIT* He's not a social media fan.

Restroom ɗin dake babban Company'n suka shige su biyar cifff, suna zama Kabeer ya matso tare da ɗan ranƙwafowa kan Ak ɗin, ɗan danna screen din ipad ɗin dayake riƙe da shi ya shiga masa bayani ta cikin ƙaton magazine ɗin dake room ɗin, A kan wani business daya taso musu da manyan tycon na ƙasashen woje. Bayan sun kammala tattaunawar ne Kabeer yace "Sai 5 marcopolo buses dazamuyi amfani dashi for excursion's"

"All right okay"

AK ya faɗa daga haka suka miƙe daga zaman tattaunawar, bayan sun biya ta breakroom sunyi ɗinner, daga nan *A MALEEK MEMORIAL ORPHANAGE HOUSE* ɗinsa suka nufa. Bayan ya gansu ya buƙaci a bashi list na abubuwan da suke buƙata,nan suka bashi ba tare da sunga fuskar saba kamar ko yaushe. Wasu mahaukatan kuɗi ya tura ta account ɗin Managern gidan. Daga nan *TEXTILE FEED INDUSTRY* suka nufa nan ma yaga yadda komi ke tafiya haka dai suka ta zagaya wurare daban-daban ta har dare, daga ƙarshe a wani haɗaɗɗen Restaurant suka yada zango nan sukayi ɗinner amma banda boss ɗin da yaki cin koma, Dole Armstrong ya mashi takawey .

_WASHE GARI_

Yana kwance akan ƙayataccen Royal Italian bed nashi woyar shi da yay ƙara ya farkar dashi, kunne yakai woyar bayan yayi peak calling woyar. "Boss anyi arresting ɗin Armstrong a hanyarsa ta maida Meerah ga iyayenta." Wani ɗan banzan murmushi ne ya kuɓce mishi a bazata. (Aikin ka nakyau Lion) Ya faɗa acikin zuciyarsa a bayyane kuwa ajiyar zuciya ya sauƙe tare da datse ƙiran.

A cennn station kuwa tunda suka samu damar arresting na Armstrong suka kulleshi a wani matsiyacin ɗakin kulle masu aika mugwayen lefuka. Kai tsaye hospital aka nufa da meerah bisa jagorancin Isa Manu daya samu damar ganawa da mahaifin meerah A safiyar jiya dan gane da neman aurenta ga babban ɗansa Salman. Kai tsaye dake Isa Manu sananne ne kasancewar shi Father's na manyan ƴan siyasa yasa malam Abdullahi amincewa da batun da yazo may. Daɗi da ƙari kuma duba da yadda yayi ruwa yayi tsaƙi akan ɓacewar Meerah. Saida lilitoci sukayi checking up nata suka tabbatar da babu wata matsalar bayan ta sleeping pawdern da suka shaƙa mata. Amma ce ta kwana wurinta wacce take tama Allah godiyar bayyana mata DIDI'ƊINTA da yayi cikin amincinsa.

Tana zaune gaban gadon da MEERAH take kwance wacce tayi ƴar rama kaɗan wasu abubuwa ne suke mata kai da komo a tsakar kanta, Har bata ga sanda meerah ɗin ta farka ba sai ji tayi ta riƙo hannunta.... A hankali cikin muryan da yayi low sosae ta furta. "Anne na yauma mafarkin nake yi ko kamar yadda na saba?". Cikin maɗaukakin farin ciki Anne'n ta rumgume ƴarta cikin muryan kuka ta shiga faɗin. "Wannan ma mafarki bane DIDINA, wannan zahiri ne a zahirance Allah ya tseratar mana dake cikin amincinsa" Kanta ta ɗora a kan ƙafafun Anne'n tanaji inama itace ta samu damar da hawayenta yake zuba kamar yadda na Anne'nta ke zuba, ƙara cusa kanta tayi a wuyan Anne dake sheshsheƙar kuka ta lumshe. ido tana sauraren kukan Anne'n. Tana jin dama ita Allah zaiba damar yin irin wannan kukan, koba komai hawayenta zai wanko kaɗan daga cikin raunin dake danƙare a cikin zuciyarta. Saida Anne ta share hawayenta da bayan hannu kana ta ɗago fuskarta, ɗago MEERAH daga jikinta tayi cupping fuskarta a raunace cikin muryan kukan ta furta. "Yi kuka! Kiyi kuka MARYAM yi kuka!!!. Kana ki ɗauki hakan kamar haɗuwar hadarin kakane ya haɗa ,kuma ya baje ya ɓace ɓatt kamar komai ba'aiba. Karki bari abinda ya faru dake yayi tasiri a ranki dahar zai yi pinning ɗinki down. FIGHT DIDINA fight the feeling and move on!" Ai kuwa Atake ta fashe wani irin kuka me ƙona zuciya. Ɗauke guntuwar kwallar data saƙƙo masa malam Abdullahi yayi wanda yake tare da Isa Manu tare da Salman. Wanda ya kafe MEERAH da masifaffun idonsa ko kyaftawa babu, kaddai ace wannan zazzabar beb ɗin itace yarinyar da zasu yi Auren manufa da ita. Wllh Idan itace kuwa idan har aka aura masa ita babu shegen daya isa ya raba shi da wannan zazzafar bebyn.

_DOWN_

_catafares_

_Slow motions_

_AK K he's going to shikenan

*BY AMMEY LAYLERH

08104493215

*🦅 MIKIYA 🦅*

*~We want an end to oppression💪~*

https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg ____________________

*NA MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

Page23&24

# ROMANCE # BLACK MONEY # Treason # Strong love # Right # Women's travel # The Secret Society # Oppression

# KIDNAPPER'S # Informants # DEEP # BEST LOVE

🤍🔥✅

★★★★

Da Wani kallon ka shiga hankalinka Isa manu yabi salman dashi don ganin irin mayataccen kallon da yake bin meerah dashi, Kasan Keyarsa yadan shafo yana waskewa abinsa. Kallo daya tama mutanen dake tare da baffanta ta dauke kanta daga garesu tamkar bata gansu ba, duk da kuwa ta gane isa manu don ita ba mutum bace mai yawan mantuwaba. A mutumce cikin salon girmamawa isa manu da salman suka shiga gaida Anne da tambayar me jiki. "Jiki alhamdullih da sauki wllh" Anne ta amsa itama a mutumcen kamar dai yadda suka gaida tan, ta dayan gefen da kanta yake salman ya koma don bai gama morewa kallonta ba. "Baby ya saukin jikinki?" Ta tsinkayi muryarsa me kama da anyi bari an kwashe, ba tare data ko kalli inda yake ba taja idanunta ta kulle abinta domin haka kawai taji ta tsani mutumin farat daya. Shima daga haka ya kama kansa domin be kamata ya fara bata aikinsu tun daga yanxun ba. Sallama sukama su baffa bayan sun ajje katuwar ledar da suka shigo da ita, duk da baffa beso hakan ba amma be ya kyalesu kawai. Kwananta daya da wuni daya amma daga gidansu meerah babu wanda ya leko da sunan dubiya bare taya Anne murnan bayyanar da tayi. Hajiyar salman ma tazo dubiyar haka manyan yan siyasa suka dinga zarya a cikin hospital din domin nuna karamcinsu da girmamawa wa Isa manu. Karfe biyun rana aka basu sallama lokacin baffa baya hospital din yaje gida, suna fitowa harabar hospital din wata rantsatstsiyar black Toyota Camry 2024 ta sha gabansu, duk tsaiwa sukayi a tare suna jiman moton ya wuce ya basu hanya su tari napep ya mikasu gida ga zafin rana da yake dakar ko wannensu. Kokarin kauce may suke ganin yaki basu hanya, sake shan gabansu yayi tare dayin qasa da glass din motar yana sakin murmushinsa me kama dana muna fukai tare da fitowa yana fadin. "Mama barka da rana Ku shigo nine fa" Yayi maganar yana kokarin bude musu Motan domin shiga, "0'oh ba ayi haka ba salman daga haduwa kuma sai dawainiya ai nauyin saiya ma yawa" Amma ta fada cikin hakikanin gaskiyarta, Saida yadan saki wani shegen murmushi kafin ya furta. " Haba mama dawainiyar miye zaiyi yawan matar dazan aura CE fa Insha Allah " Da sauri ta dago kanta tare da watsa mishi wani banzan kallo, domin ita sai yanxune ma ta tuna shi, tasha ganinsa a inda bai dace ba ta dalilin aikinta da irin aikinsu na jonalist (JARIDA) babu inda baya kai mutum. "Halan kai babu zuciya a kirjinka? Nifa a duniya na tsani mutum Mara fashimta OK" Kin dauke nasa idon yayi akanta duk kuwa yadda take jifansa da muggan kalamanta hadu da mummunan kallon da take jifansa dashi, amma shi hakan bai dameshi ba saima sake watsa nashin da yayi cikin natan, hannun Anne ta sake damka tana yin gaba abinta, da sauri yasha gabanta cikin maraitacciyar murya ya furta.....Pls mana babe don Allah Ku shiga" Tana kokarin sake Jan hannun Anne'nta ne taji annen taki biyo bayanta, ita kuwa annen ganin yadda hankulan mutanen dake compound din ne ya Sanyata tsaiwa chakkk. Da ido tama Merrah din alamar data kalli yadda hankula ya fara yowa garesu, kamar ance kalli side din dake damanki idanunta suka shige cikin nasa kyawawan idon, yana tsaye jikin wata mahaukaciyar baka wulik din Ralls rayce car yayi crossing kafafunsa yana buga games da tsadaddar waya abinsa hankali kwance cikin nutsuwa. Wani irin matse hannun Anne tayi tare da dan mutstsikar idonta kadan waiko gizo ya mata, still dai shi din ne tsaye cikin shigar riga da wando na long sleeves sawayensa sanye cikin wasu hadaddun snickers shoe sai idonsa daya to she su da wani mahaukacin luxary shade. Amma hakan bai hanata gane shi din bane *AK* ta furta. (Me wannan abin yake anan?) Ta fada acen kasar zuciyarta. "Didi wai kodai kin hadu da cutar kurumta ne?" Anne data riga ta zauna a cikin motar ta jeho mata tambayar, da sauri ta dauke kanta a kanshi tare da kokarin sanya kanta cikin motar. *"Ashe kedin me arha CE haka ban sani ba tunda har zaki Iya shiga cikin ko wacce tarkacen shara right?"* Haka taji saukar wucewar kalamansa har cikin tsakar kanta dap da ya kawo kansa kamar zai wuce ne.

Ahankali ta saki murmushin daya kara kawata kyawun fuskarta a karo na farko tana tsayawa chark. Sai kuma ta dan tabe bakinta tare ta sakin wani murmushin takaici kafin cikin maganarta ta kai tsaye ba tare da jin shakku ko tsoron komai ba, Idonta cikin nashi ta shiga furta. "Ai abu me tsadane yake birge kowa koda kuwa mutum yasan bazai same shiba yakan Iya tsayawa yayi tayi duk da yasan zaren ba kalan yadin bane, amma zeso ya dandali arziki yakuma bar arziki a inda arziki yake SBD farinjini halittane metarin baiwa wadda duk tsadar Abu seyanada farinjini yake birge kowanne halitta, just if u been a black stomach man ok tell me now but u are very amazing me for ur talked" Tunda ta fara motsa lips nata ya zuba mata kyawawan idonsa, kafin ya saki wani shegen murmushin nan nashi da mutane kema lakabi da na mugunta. A fusace ta shige cikin motar da Sam bata da ra'ayin Shiga 5 minutes da suka shude, harta shiga kuma ta juyo again. "Remember kasani ayau zaka kara tabbatarwa mutum crismatic ako' Ina nadabanne kuma yanada wuyar samuwa" da karfin masifa ta buga murfin motor'n. Wanda hakan ya sanya salman kwasarta a guje suna barin kurarsu.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull