Kenza eBookz

My uncle complete - Chapter 5

My uncle complete - Chapter 5

My uncle complete Chapter 5: My uncle complete Chapter 5. kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige…

4,455 words

kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige bandaki domin azatonta Aliyu ne domin tana matukar jin kunyar hada ido dashi idan tatuna wai yau ita iman yau tazauna daga ita sai Aliyu agida daya a daki daya gado daya blanket daya sa annan uwa uba harwata mu'amar ma aurata tashiga atsakaninsu kuma haryake gaya mata kalamai masu tsayawa arai wunkanta tayi natsalki da kuma na sabulu sa'annan tadauro alwala domin anfara kiraye kirayen magrib bady lotion dinta tashafa mai dadin kamshi sa annan tafeshe jikinta da turare masu daukar hankali jallabiya tuzura tagabatarda sallar magrib tajira isha tayi sa'annan ta ninke sallaya da hijab jallabiyar tacire ta janyo towel zata daura Aliyu yabude Kofar yashigo aikuwa iman dukewa tayi akasa sabida komai babu ajikinta Aliyu kuwa ido yazuba mata yanajin wani fitinannen feelings na bijiro mishi saurin karasowa yayi yarikota zaitadata wayyo please uncle dan Allah kafita zansa kayana murmushi yasaki kawai yayi sama da ita hannayenta tasanya tana kare kirjinta Aliyu kam Sam bai kulata ba kan gado yadorata aikuwa tayi saurin kamkameshi tashige jikinshi tana cewa please uncle bafa kyau mutum yashigo dakin wani ba sallama kumafa ba kaya ajikina Dan Allah ka kulle idonka tab lallaima angely ni saunawa kina shigarmin daki kina ganina bakaya amma bandamuba saike Allah idan kika matsamun rawama zakimin ahaka jikinshi takara shigewa tana boye kanta a kirjinshi nifa uncle banataba ganinkaba ohhhhh bakutaba ganinaba kinaso kigannine to bari nanuna miki yafada yana kokarin zare dan boxer dinda ke jikinshi dama dagashi sai singilet ne aukuwa iman batasan lokacinda tasanya hannunata tarike mishi boxer ba tanacewa Allah uncle wasa nake nagani kayataccen murmushi yasaki yana gyara wandonshi matsoraciya kawai aidanine ke yau sainagani nikam a a uncle banaso tafada bakyaso keda abunki niba Abu nabane tafada tana kara narke mushi aikuwa yanayin Aliyu yafara sauyawa yafara wasa da'ita kuka tasanya mishi sabida taga abun nashi bana wasa bane murmushi yayi yanacewa Allah yarinyarnan kincika tsoro nakusa kai karanki wurin aunty fa idonta tazaro kace me ta tambaya tabala'in birgeshi yanda kuruciyarta tafito afili sai ayanzu yake ganin wautarshi ada da bayason auren karamar yarinya Ashe dadin zamane dasu susanyaka nishadi da walwala Ashe kowacce mace da tata baiwar dogon tunanin da da Aliyu yatafi yasanya har iman ta sulala ta dauki towel dinta ta daura Aliyu baisan anyiba tana kokarin bude wardrobe taji anrungumeta tabaya kanshi yadaura akan kafadarta sa annan yazakeyi hannunshi da waist dinta murmushi tasaki ita kanta tarasa meke damunta tadaisan bason Aliyu takeba amma kuma tanajin dadin yanayinda suke ayanzu sa'annan tarin tambayiyine aranta tanaso ta tambaye Aliyu amma batasan ta'ina zata somaba kayanda take kokarin dakkowa yamayar yarufe wardrobe din sa annan yajanyo hannunta zuwa kitchen yana cewa yau abinci zaki dafa mana baby yunwa nakeji ita dinma yunwar takeji Dan haka atare suka dafa indomie suka soya egg sai kamshi ketashi aliyu sai hadiyar yawu yake kan lemu mai sanyi iman tadakko musu haka suka zauna falo sukaci suka koshi daga farko har iman taso nokewa amma yanayin yanda aliyu yake janta da fira yasanyata sakewa taci saida suka wanka wurin dasuka ci sa'annan suka kashe komai a falo dakin iman suka wuce brush sukayi suka fito kan bed ya kwantarda ita tazata dakinshi zai koma saikuma taga yakashe globe yadawo bayanta yakwanta blanket yaja musu sa annan yamatsa ya rungumota jikinshi zata kwace jikinta ya rada mata akunne ba abunda zammiki dear kwantarda hankalinki labari zamuyi yau zakiyimin duk tambayoyin da kikeso nima kuma zan miki wazai fara to yatambaya kaizaka fara uncle a a baby kece Karama kezaki fara dama iman tanada tambayoyi dayawa akan Aliyu Dan haka tafara tunanin ta ina zata soma inajinki angely uncle waidagaske kanasona tajeho mishi tambayarda tasashi murmusawa jinyayi shuru tadago idonta takalleshi kai kawai yadaga mata tamayarda kanata kan kirjinshi takwantar niko nakesonki iman idan ma da abunda yafiso to inaga shi nake miki Fateema kinsan tun lokacinda nafara sonki kai kawai ta'iya girgiza mishi tun kina Yar seven years ni ada nazata kawai gamon jinine ban fahimci sonki nakeba sai lokacinda kika koma Gidan aunty dazama lokacinda mijin aunty yarasu aunty tazo da bukatar nidinga zama awurinta ummah taso tahana amma bayan aunty tawuce nazo nadinga lallaba ummah sa'annan naroketa ta lallabamin Abba ya amince inkoma kawai amma Dan Allah kada tanuna da son raina kinsan meyasa nai hakan takara girgiza mishi kai sabida ke iman juyowa tayi takalleshi yessss ke iman sabida ke alokacinfa bansan so bane kawai natsinci kaina dason ganinki akoyaushe to saiga dama kuma tasamu zamu rayu agida daya aikuwa haka akayi nadawo Gidan aunty dazama zakiga kamar banasonki nafi takura miki wlh Allah bahaka bane kawai inaso nakaryata zuciyata da tunaninane domin alokacin gani nake yaza ayi naso karamar yarinya kamarki tsananin kishinki nake Iman domin lokacinda duk wasu alamomin zama cikakkiyar mace suka bayyana agareki a family akafara cewa anasonki har ciyon zuciya yaso kamani amma nayiwa tufkar hanci duk Wanda naga alamun zaice sonki yake taka mishi birki nake tunkafin batun yaje gida babban abunda yaso dagamin hankali shine Abdul Wanda banfarga dashiba sai lokacinda nazo nasameku kuna fira ranar kamar zuciyata zata fito domin bayan nagama daukar hukunci akanki lokaci danashiga daki kuka nadingayi ina ganin ni nahana kaina soyayya ina jiranki kikai koda 25yrs ne sa annan kinyi hankali sa annan inbijiro da maganar aurenki amma ke kinanan da wani kuna soyayya har yafara xuwa zance bincike nasa akamin akan Abdul natura sojajinmu suka mishi mugun gargadi akan yafita harkarki ko ahanya ya hadu dake to yacanja hanya shiyasa baki karajin duriyar Abdul ba tun ranar abunda takara tadamin hankali ciyo na Iman inada stananin sha'awa sperm yamin yawa haryana sani ciyon mara shine yake tasomin duk dare idan baxaki manataba ranar muntaba haduwa da dare a kitchen kinzo shan ruwa nikuma ciyon marar yamatsamin har muka cikaro kika fado jikina Allah ranar dakyar bacci barawo yasaceni da narufe ido kenake gani gashi ranar ko bra baki sanyaba kirjinki danawa suka hadu har gobe ina tuna wannan kuma yana sanyani nishadi nasan dole za ace inyi aure sabida ciyona shiyasa naki gayawa kowa ciyon sai salim da shine likitana kuma aminina kuma shima nagargadeshi kada yagayawa kowa nacigaba dashan magani Kawai amma duk da haka inashan wahala alokacin nayi niyyar aure koda banason wadda zan aura amma kuma banason hada soyayyarki data wata mace kwasam ranarda ciyona yatashi aka kaini asibiti bayan an sallamoni ranarda bazan taba mantawa da'itaba ranar friday ranar da tsananin farin ciki yasanya aliyu haidar kuka iman ranar nayi kukan farin ciki nayi salloli nagodewa allah dayakarbi addu'ata habanike acikin sauki batareda nazubarda ajin danake takama dashi ada ba ke intakaicemiki gidan nan nazo nakure sauti nayita rawar farin ciki abunda ko akuruciya nibantaba rawa ba amma sai akanki iman lokacinda Abba da daddy suka kira meeting Su azatonsu wai banason auren basusan alokacinma kallonki nake ina imagining wai kinzama tawa mallakina halaliyata da aka gayamana nida ke naga kintada hankalinki nima nawa hankalin bakaramin tashi yay ba amma nadaure bannunaba danaga kuma kindan kwantarda hankalinki dakika dawo Gidan aunty abun yamun dadi saikuma tafiyar gaggawa da ta tasoma mana awurin aiki naji ba dadi amma tawani gefen abun yamun dadi zanyi nisa dake domin matsawar inaganinki agidannan kuma amatsayin matata to bazan iya hakura har lokacinda nadiba mikiba nandanan zuciyata zata fallasamiki asirinta amma idan nayi ne sa dake zaifi bansan nayi wautaba sanda nakwana natashi bansaki a idonaba alokacin nafahimci bakaramin illa sonki yaiminba sheshekar kukan iman kawai yaji ya dagota yatsura mata ido baihanata kukan ba said a tayi shuru Dan kanta tace Ashe uncle har haka kakesona kuma baka taba gayaminba hawaye yashare mata yana Dora hannunshi kan hannunta yace wautace iman irin. tawa wlh wautace iman

Page 35/36

cikeda nuna gajiya da jin bacci lemunshi yake kurba ya ajiya sauran akan center table din dayajanyo akusa dashi yazauna akusa da ita lemun yanuna mata baby bazaki sha lemon ba yafada kamar ba abunda yadameshi dama iman kushi takeji kasala ce kawai tahanata tashi tamike tareda cewa yawwa,my uncle nagode Allah yayima albarka kamar Kasan makogorona harya bushe angely bana hanaki cemin uncle dinnanba ko waini yaushema nazama uncle dinki

nasabane uncle wlh amma zandiga cewa Yaya yafada tana kai cup din lemon abakinta tazuka bata ajiye kofinba sanda tashanye tax yakara cikawa tashanye wani killer smile aliyu yasaki yana kallonta tagefen ido hmmmm zaki dainane yarinya Allah yasa kawai tace tareda mikewa tamayarda cups din kitchen tana fitowa,tamishi saida safe tawuce dakinta murmushi yasaki yana cewa yeessssss zakiyi bayanine yarinya tana Shiga daki wanka tafada tadade tana tsaftace jikinta daturarukka masu kamshi na wunka tafito jikinta sai tashin kamshi yake towel tasanya tatsane jikinta tadakko wani lotion Mai dadin kamshi tashafe jikinta dashi wani irin tsam taji tsikar jikinta tamike ahaka tacigaba dashafa manta tabiaa lungu da sako najikinta tafeshe da turare Mai dadin kamshi wasu hadaddin kayan bacci tasanya purple sunbala in yimata kyau kuma sunbayyana duk wata suffa tajikinta domin transference ne Sam iman takasa gane meyake damunta wani irin feeling takeji takwanta takashe globe amma Sam takasa bacci wani iri takeji ajikinta juyi take wani irin murdaya mararta tayi tayi saurin sakin kuka tana tanbayar kanta what's wrong with me? Jin abun yamatsama mata tamike tanabin bango tanufi Dakin aliyu dama gogan naku ashirye yake yanajin alamun taba kofa yasaki wani murmushi tareda gyara kwanciyar shi yarufe ido kamar Mai bacci iman nazuwa kan gadon tahayo tareda shigewa jikin aliyu Dan ita atunaninta bacci yake Sam ba alamun samun sauki tamike tafara tashin aliyu cikin alamun Wanda baccinshi yayi nisa aliyu yace baby bakiyi bacci ba miye kuma tana jinshi tafashe mishi da kuka uncle banda lfy jin kukanta shima yayi saurin tashi zaune yariko hannayenta Miyake damunki baby tanaana kuka tacemishi nima bansaniba uncle Kasan cewar hasken dakin akashe yake aliyu yasake murnushin mugunta acikin ranshi yace Zaki sanine baby janyota yayi jikinshi yarungumeta yanashafa bayanta alamun rarrashi ahankali iman tafara jin dadin abunda yake mata tafara sakin jikinta jin tafara karbar sakonshi yasashi dakatawa tareda kwantar da ita shima takwanta yaja musu blanket Kasan cewar dakin yadau rabar A/C iman Kam Sam bahaka tasoba domin tagama fahimtar metake bukata saidai Sam batajin zata iya requesting dinshi awurin uncle din nata dan haka tasaduda kawai takara lafewa ajikinshi saidai Sam takasa natsuwa sai juyi take Wai angely miyene tatsinkayi muryar aliyu bakomai uncle yafada OK shima yace yanagyara kwanciyar shi ganin babyn tashi class dinta bazai Barta tafadi metake bukataba kuma shima amatse yake bakinshi kawai iman tatsinta acikin nata aikuwa kasancewar itama ba ahayyacinta takiba tabashi hadinkai domin itadinma wata irin sunbata take mishi aliyu kam dakatawa kawai yayi Yana karbar sakonta aranardai aliyu yaragwargwaje angwancinshi iman kuwa kuka tasanya mishi Bayan komai yalafa aikuwa aliyu yadinga dariya yanacewa angely rigima kefa kika zo hardakina kan gadona sannan yanzu Bayan nabaki minti mai dadi kuma kinyi enjoying zakizo kina min kuka ko kari kikeso Wai dukan wasa takaimishi akirji tareda rungumeshi tace Toni uncle aibance kaban sweet dinba harara yagalla mata wainikam bana hanaki cewa uncle dinnanba ko itadinma baki tarufe tace tomezance kamar zatayi kuka abunda kikace lokacin danake baki sweet dinki idonta tarufe domin aliyu yasata Jin kunya tace menace uncle namanta rubgumota yayi yarada mata akunne dole kimanta mana yanmata tunda kinji sweet ashe haka uncle dinnan yake tayi maganar dabatasan tafito filiba sai dataji yace ai angely ninama wuce haka indai akanki ne murmushi tayi tana rufe fuskarta yadara mata akunne kimanta cewa kike hubbyna dadadi inasonka wlh inasonka hayatee my muhiib I love you towanne za adinga kirana aciki ko duka imankam yau aliyu yagama Bata kunya dan haka tayi kusss saida yace Allah idan bakiyi magana za ayi second round tayi saurin cewa duk Wanda kakeso uncle aikuwa tayi saurin rufe bakinta dam Sam tamanta kallonta yayi yace da alama angely baki gajiba dannaga haryanzu uncle dinnan baifita abakinki ba tayi saurin cewa wlh yafita hubby Sanda tafada kuma taji kunya ahakadai rayuwa taci gaba da tafiya wata irin soyayya sukewa junansu aliyu agaban kowa nunawa iman soyayya yake harwani lokacinma ita kejin kunya amma Sam shi baruwanshi

*********

Yau watan iman ukku datarewa agidan aliyu tana kitchen Dan malili kawai taji tana shawa'awa shiyasa harsun kwanta tacewa aliyu tana zuwa ganin tajima Bata dawoba yasanya aliyu biyo bayanta jikawai tayi yarungumeta tabaya hartatsorata yanajin kanshinai tafahimce shine dadai lokacinda tajuyeshi a plet takashe gas karbar plet din yayi Yana dubawa yakuma bita da kallo baby miye wannan Kai tadan Sosa Dan malili tabashi ansa inalureda dake baby a yan kwanakinnan bakyason cin abinci sai wannan kwalame kwalamn yanzu kuma tsakar dare Zaki tashi kidafa wannan abun kici meyake damunki yatambayeta idonshi akanta cikin sanyayayar muryar itadinma dai abun nadamunta Sam tarasa meke damunta abun harmamaki yake bata kuka tafashe mishi dashi taje dagudu tarungumeshi wlh uncle nima bansaniba bansan meyake damunaba rarrashinta yashigayi kwantar da hankalinki angely insha Allah gobe zamuje asibiti adubaminke kinji dakyar ya lallasheta tayi shuru atare sukaci Dan malilin duk jikinsu amace sukaje suka kwanta aikuwa tunda safe sukashirya saida sukafara bi tawurin aunty aunty taji dadin ganin su dakuma yanayin zamansu iman da Salma suna ganin juna suka saki ihu suka rungume juna Salma tagaida aliyu sannan sukayi daki suna murna aunty tadubi aliyu fita zakuyine halan eeh aunty asibiti zamuje aunty tadan zaro ido waye ba lfy aliyu yadan Sosa keya yace iman aunty takara kallonshi meyake damunta domin ni banga alamun wani ciyo atattare da ita ba jiki a mace ya labartawa aunty duk abunda yake damun iman yana rufe baki aunty tasake murmushi lallai aliyu Dakai da matar taka bansan wayafi wani wautaba yanzun wannan shine abun damuwa amma bakomai kuje asibitin insha Allah nasan hasashena gaskiyane aunty miye hasashennaki domin shi iya gaskiyarshi baisan meyake damun iman aikuwa suka garyazaya asibitin aminina nashi Dr salim

Inayiwa kowa da kowa barka da sallah

Page:-37/38

Jiki amace yalabartawa

aunty duk abunda yake damun iman yana rufe baki

aunty tasake murnushi

lallai aliyu dakai da matar taka bansan wayafi wani wautaba yanzun wannan shine abunda damuwa amma bakomai kuje asibiti insha Allah nasan hasashena gaskiyane

aunty miye hasashenki dominshi aliyu iya gaskiyarshi meyake damun iman ba aikuwa suka garzaya asibitin aminin nashi Dr salim

Nandanan kuwa Dr salim ya hada iman dawata nurse taje aka auna futsarinta aka kawowa Dr salim result

matukar tashin hankali sun shigeshi dominsu azatonsu wani ciyonne

Dr salim yamiko mishi hannu yana sakin murmushi congratulations abokina kajefa kwallo araga

aliyu wani irin kallo yamishi mai dauke da alamun tambaya

kai Dr salim yagyada mishi tareda cewa serious abokina sati goma shadaya kenan da kwallonka yashiga raga

iman kam Sam bata fahimci yaren nasuba

sai kawai taji aliyu yayi sama da ita

yana juyi da ita daga bisani kuma yasauko da ita yarungumeta yashiga kissing dinta tako ina I love you teemah I really love you my angelyly

Dr salim ganin abun zai wuce gona da iri yasashi ahankali yabar musu office din domin yaga Sam aliyu farin ciki yasashi fita a hayyacinshi sai kuma yasaki murmushi tuna lokacinda matarshi tasamu cikin fari dakanshi ya aunata alokacin yayi farin ciki ba kadanba Dan haka baiga laifin aliyu ba

Aliyu kuwa ji yake kamarya mayarda iman ciki sabida Sam ayanzu ko kuda bayaso yatabata

ganin zai wuce gona da iri yasanya iman dakatar dashi

wai uncle metafaru wannan farin cikin namiye

rungumota yakarayi tareda daura kanshi akan kafadarta cikin wata irin murya mai nuna irin farin cikin dayake ciki yace rayuwataahhh yaja sunan harsaida iman taji wani irin yarrrrr ajikinta

tace na ammm!!!!!! cikin shagwaba

yace munkusa kaiga baby kina dauke da cikinah babynah zaki haifamin baby nagode sosai Allah yayi miki albarka...

Bai rufe bakiba iman tasanya mishi kuka yanzu hubby nikeda ciki

aliyu da atunaninshi kukan duk na farin cikine yace eeeh babynah

cikin tabara da shagwaba tace Allah nibazan yardaba yanzu kawai sai su aunty suganni da ciki

yanda take magana cikin shagwaba da yarinta ya sanyashi cikin nishadi yasanya mata dariya

ganin yana mata dariya yasata nufar kofa zata bar office din

yayi saurin rungumota tabaya haba babynah yishurunki kinji bawanda zaigane kinada ciki kinji

cike da wauta da rashin wayo iman tace dagaske hubbyna

Dan dungurinta yayi cike da so da kauna yana hada fuskokinsu wuri daya yace eeeh babynah

cikin wata wautar takara cewa yanzu cikina baizai kara giramaba hubby

yanah hada bakinshi danata yace eeeeeehhhhhhh babynaaaahhhhhhh

kissing dinta yake sosai sabida farincikin dayake ciki ayau bazai misaltuba

kiran dayashigo wayarshi yasanyashi dakatawa yajanyo wayar

Dr salim ne mai kiran yadauka cikeda nishadi

acen bangaren Dr salim shima cikin raha yace dama nakirane ingaya maka yanzunkam kanwata ba ita kadai bace abimin ita ahankali domin nasan halinka

cikin farin ciki aliyu yace ai wannan dolene Dr

cikin tsokana Dr salim yace dason samunena kabarta harsaita haihu

wata irin dariya aliyu yafashe da ita sannan tace lallai Dr nan kama rainani to wlh bazan iyaba aini nasan yadda zan lallaba abita ahankali ahankali

shima salim dariyar yasanya yana cewa ammafa abokina ka iya buga game kanwata kuma ta ita kama gola dukkansu dariya suka sanya

sannan aliyu yace gatanan tanajinka aikuwa salim yayi saurin katse kiran

Daukarta yayi dakanshi yakaita mota domin ko kasa bayason yatabata

Lokacinda suka isa gida iman taga gata da love domin komai hanamata yi yayi yace kawai takwanta ta huta

aunty da tabugo tana tambayar meyake damun iman saida yafita waje Dan kar iman taji yagayamata yanda sukayi da Dr salim aikuwa taji matukar dadi bakadanba .......

***********

Aikuwuwa cikin wani iron kwadayi yasanyawa iman daga tace agwaluma takeso sai tace yalo sai data goriba da sai sauransu tunda tasamu cikin batason yawan jarabar aliyu amma haka take hakura dashi shima aliyu lallabata take yabita ahankali sabida yasan sabida babynnshine kowa tarairayar iman yake ko gida bala in ji ake da ita komai datace tanaso cikin sauri ake nemowa akawo mata amma Sam iman tadauka basu gano tana dauke da cikinda har yafara fitowaba kallo daya zakayi mata kasan tanada ciki domin tayi wani haske tayi wani kyau

*****

mishiYauma kamar kullum aliyu yana fitowa daga dakinshi dagashi sai singlet da Dan gajeren wando

ya hango iman sai kallon cikinta take tana shafashi tana ganinshi tayi saurin mike kewa ta iso wurinshi kamarzatayi kuka tace uncle nigani nake kamar cikina yakara girma

kallo daya aliyu yamata ya hango tsantsar rigima yau acikin idonta Dan cikin wata irin masifaffiyar yamayarda ita Dan shidinma taka tsantsan yake da ita can dabara tafado mishi ..........

I love you all my fans💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋

Page:-39/40

Kallo daya aliyu yamata yahango tsantsar rigima yau acikin idonta Dan cikin wata irin masifaffiya yamayarda ita dan shidinma taka tsantsan yake da ita can dabara tafado mishi

Rungumota yayi yazauna tareda zaunar da ita kan cinyarshi baki takara cinnowa cikida rigima tace

Nifa dear tambayarka nake amma kamin shuru kuma kai kagayamin cikina bazaiyi girmaba

Dan murmushi ya sakar mata cikida son kwantar mata da hankali yace

Baby kincika cin abincine dayawa shiyasa cikinki yayi girma

Kuka tasanya mishi Allah ni dear banyaddaba kowama ganewa zaiyi munayin wani Abu har nayi ciki

Toh baby saime idan angane ba maji da mata mukeba

Ni wlh bazan yaddaba uncle tafada tana kara Sanya mishi kuka aliyu kam yafara jin haushin yadda iman take kokarin boye most shi danshi/yarshi na sunnah cikin tsawa yace

To kiyi abunda zakiyi tunda bakyajin magana

Itama cikin fushi tace Allah ni uncle saidai acireminshi

Cikin mugun fushi aliyu yace wlh iman zanyi mugun sabama miki yanzunnan kibari kihaifamin yarona lfy idan baso kike yanzun nan inyimiki mugun duka

Aikuwa iman tashiga taitayinta domin kuwa yau taga yadawo mata aliyu zaki Wanda tasani ada Sam bawasa a fuskarshi

Cikin fushi ya shige dakinshi itakuwa kan kujera tafada tasaki kuka mai ban tausayi bayan minti goma yafito sanye da mata shadda sky blue yayi matukar kyau dukda yana acikin fushi ko kallonta baiyiba amma dukda yana acikin fushi kukanta yayi matukar taba mishi zuciya amma yanaso iman tama dena maganar cire cikin shiyasa yadan tsawata mata amma shidinma yana tausaya mata kodan wahalan da cikin yake Dan bata

Tana ganin fitanshi takara sakin kuka domin gani take uncle din nata yadena sonta da danshi kawai yadamu

Bayan ta huce kuma taga abunda tayi baikamataba Dan haka takudurta aranta kowama zaigane yagane yanzu baruwanta domin tana matukar son uncle dinta batason tabata mishi rai idan dai har abun da yakeso tayi bai sabama shari aba

Baidawo gidanba sa bayan isha yana dawowa dakinshi kawai yawuce iman najin dawowarshi takara feshe jikinta da turare sanye take cikin wata rigar bacci iya gwuiwa purple colour tayi mata kyau sosai komai najikinta yafito zam

Kitchen taje tahado mishi abuncin da ta girka mishi favorite food dinshi sakwara da miya wadda taji agushi da kifi

yau abinci namusamman tatsaya tatsara mishi harda zobo wadda taji cucumber da pineapple mai kauri yadau sanyi

tadaura kan tire tanufi dakinshi bayan tadaura hijab dogo akan kayan baccin

knocking tayi jinshuru ta murda tashiga yana zaune abakin gado tsananin yunwace take addabarshi sabida bayacin abinci awaje kuma bayason yaje yace zaici abincinta takara tada mishi maganar dazu shiyasa yana fitowa daga wunka yazura jallabiyarshi yake zaune abakin gado yana sakawa da walwalewa

sai kuma taji ana nocking yasan itace shiyasa yashare dukda yana tsananin bukatar ganinta

cikeda natsuwa tashigo dakin bakinta daukeda sallama

kadan ya amsa ita dinma badan tana kallonshi taga lokacinda dakinshi yamotsa cewa zatayi bai amsaba

dauke fuskarshi yayi daga kallonta taduka ta ajiye tiren sa annan taduka tazauna akasa kusada kafafuwanshi Idanuwanta ciki da kwalla tace hubby barka da wuni

acan kasan makoshi ya amsa

Please dear forgive me insha Allah bazan karaba Dan Allah kayi hakuri hubbynah please banason kana fushi dani babynkama yace abawa abbanshi hakuri

dagota yayi yadaurata akan kafafuwanshi kuka tasakar mishi yakwantar da ita akan kirjinshi yana shafa bayanta

Sorry kinji babynah nadena fushi dake nima bazan iya fushi dakeba angelyna yihakuri kinji kibawa babynmu hakuri kinji babyna yafada yana zare mata hijabi din jikinta

bari nabawa babyna hakuri dakaina nadena fushi da amminshi yafada yana kissing din Dan karamin cikin nata

ganin zai wuce gonah da iri yasanya iman dakatar dashi tagabatar mishi da abinci atare sukaci aliyu sai santi yake yana sanyamata albarka domin abincin yayi matukar yimishi dadi ainun itakuwa sai murmushi take tana tsokanarshi saida suka koshi sukaje sukayi brush

duk inda iman tayi aliyu kallonta yake domin tabala in birgeshi kuma tasanyashi awani yanayi na matukar bukatuwa

Saida suka raya darennan acikin so da kauna aliyu yanunawa iman matukar kaunah da soyayyah awannan Daren itama iman tabada hadinkai kuma ta taka muhimmiyar rawa awannan Daren aikuwa albarkace tashata abakin aliyu

aikuwa da safe yagabatar mata da dalleliyar sabuwar motarta hadaddiya black colour

aikuwa iman tsalle tadaga tarungumeshi tareda hade bakinta da nashi

Kuyi manage pls zuwa gobe

Page:-41/42

Aikuwa iman tsalle tayi ta rungumeshi tareda hade bakinta danashi tashiga kissing dinshi tako ina, ta bala'in rikata aliyu haryanemi faduwa sabida yanda tasaukar mishi wata irin kasala haryakejin bukatar kasan cewa da ita ayanzu kamar basune suka sha soyayya adaren jiyaba, Dakatawar sumbatar datake mishine dakuma Magananta yadan dawo dashi acikin natsuwarshi

I love you mijinah inamatukar sonka ina alfahari dakai mijinah nagode sosai Allah yasaka maka da gidan aljannah tayi mishi wata muguwar sumbar datasa aliyu aliyu yaji wani irin dadi har cikin kwokwalwarshi

Nagode nagode miji.......

Baibari takarasaba yadora yatsanshi akan bakinta alaman tayi shuru

aikuwa gum tayi da bakinta saikuma idon dakawai takebinshi dasu wani irin mugun son mijin nata ne yake kara linkuwa acikin ruhi da kuma gangar jikinta sama yakawai tajita yayi mata dauka irin a bride style dinnan aikuwa hannunta tasakalo akan wuyanshi tareda kissing dinshi shima kissing dinta yayi sa'annan yayi cikin falon da ita

Ido tadanzaro tareda shogwabe fuska tace babyfa ko Dana motar tawa banyiba kuma kadakkoni

Badoleba angelyna naga kina neman yimin bannah abunda nasha wahala kafin nasamu

Bannar me hubby ta tambaya cikin shagwaba

Hmmm babyna bakiga yanda kika buga wani uban tsalla kika daneniba saida small baby yakawomin karanki kin wahaladdashi

Murmushi tayi tareda sunne kai acikin kirjinsa

Kan kujera yadireta

Karkidamu baby ai anjima zamu fita zankowa miki mota kinji

Wani mugun dadi taji wa itace yau da mota tata takanta

Takure aliyu da kallon so da kauna hure mata idon yayi yaduko kan kunnenta yace baby Dan Allah akaramin irin sumbar dazu wlh tamin dadi kinji aikuwa kunya taji ta sunne kanta akirjinsa

************

Soyayya suke mai cikeda tsabta daban shawa'awa cikin iman yagirma sosai haihuwa yau ko gobe aliyu yana bala'in dagamata kafa ganin irin yanayin da take ciki dukda yana matukar bukatar matarshi akoda yaushe amma haka yake hakura

Cikin iman wani irin girmane dashi Wanda kowayakalleta saiya tausaya mata tafiyama dakyar takeyi ga kafafuwanta duk sun kumbura

Aliyu saida yazauna yayi tagumi yadinga kallonta yana tausaya mata jiyake Kamar yakarba mata cikin amma bahali saidai komai nagidan shike musu girki shara goge goge da dai sauransu har wanka shikewa iman wani lokaci tazauna tai tamishi dariya wai yazama kamar mace

Shikuwa haka zai tasata agaba yatamata dariyan yanda cikin yamayarda ita wai aiyanzu idan suka fita za ace auntynshice

Aikuwa nandanan iman zata sakamishi kuka saiya koma rarrashi saiyayi kamar zaimata kuka sannan tasake dariya tagoge hawayenta tace saiya dauketa yanda yake mata da

Nandanan aliyu zaifito da ido waje yace tab inani ina daukanki yanzu ai fadar dani zakiyi kinmin nauyi wlh

Yauma suna zaune cikin nishadi kawai iman taji mararta tamurda abun kamar da wasa har aliyu ya kula da ita yace baby bakida lfy ne kai tagirgiza mishi wai a a yace bai yaddaba gaskiya suje asibiti baima tsaya wani ja inja da itaba yashiga daki dakko mata hijabinta dakuma kayanda zasuje dasu aikuwa kafin yafito abun yayi tsamari iman sai yarfe hannu take zufa sai tsatstsafo mata yake tako ina aikuwa aliyu yayi matukar rudewa yasungumeta sai cikin mota dsauri yadawo yadauki kayan yakulle gida gabadaya arude yake ganin halinda iman take aciki dawani irin sauri yake tsala gudu iman ba abunda take fada sai innalillahi wa inna ilaihirraji'un yanyin parking a asibitin dama tunkan hanya yakira salim aikuwa suna tsayawa akururo abinturawa akada daurata akai aliyu sai zufa yake saikace shine ke nakudar akashige da iman dakin haihuwa na musamman sai asannan yadauki waya yakira gida suma cikin sauri suka garzayo asibitin iman tasha bakar wahala ko kula ince tana kansha domin kimanin awa Bihar da zuwansu amma shuru haihuwar har yanzu sai suraitai take tana kiran aliyu

Pls uncle kazo wlh bazan iya haihuwaba Dan Allah azubarmin da cikinnnan wlh nagaji pls akiramin uncle Dan Allah tayi matukar galabaituwa dan haka suka yanke hukuncin kodai ayi mata aiki

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull