My uncle complete - Chapter 6
My uncle complete Chapter 6: My uncle complete Chapter 6. Aliyu kuwa yana bakin kofar yana juyo sautin iman hankalinshi yayi matukar tashi su ummah da…
3,628 words
Aliyu kuwa yana bakin kofar yana juyo sautin iman hankalinshi yayi matukar tashi su ummah da aunty sai kwantar masa da hankali suke akan kowacce mace haka take shan wuya amma Sam hankalin aliyu baya taredasu daga karshema hawaye kawai sukaga aliyu nayi aikuwa basu taba tsammanin sonda aliyu yakewa iman yakai har hakaba domin ko mahaifiyarshi bazatace tunda yakai shekara goma takara ganin kukanshiba domin kuwa zakine yanada dakakkiyar zuciya ba Abu kankani ketaba mishi zuciyaba aikuwa bazato ba tsammanni tsakiyar labour room din kawai suka ganshi wurin gadon iman yanufa yana ganin halinda take aciki shima yakara yarude wa wani irin mishi take pls uncle Dan Allah azubar da cikinnan wlh nagaji mutuwa zanyi bazan iyaba shima aliyu hawaye kawai yake likitoci kuwa iya kokarinsu suke kasancewar sunsan aliyu babban mutumne kuma gashi adaki na musamman suke yasa aka bar aliyu adakin wani irin mishi iman tayi saiga santalelen yaro fari salll yafado wata irin ajiyar zuciya tasaki andauki yaron kenan wata sabuwar nakudar takara dawowa sabuwa wata irin damka iman tayiwa aliyu tareda sakin wani irin nishi Alokaciguda kuma tace babyyy zan muta fara sall kyakykyawar yarinnya tafado tareda canyara kuka anacikin tsabtace yaran kuma aka gano akwai sauran wani aikuwa likitoci suka rufa kanta takara santalo kyakykyawar yarta tareda sakin wani irin numfashi aliyu kam rasa inda zai tsoma kansa yayi sabida farin cikin.......
I love you all my fans💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋 Page:-43/44
Hahahahhahaha dolene nadara masoyana domin kunyi matukar sani nishadi da farin ciki wlh kun mugun birgeni kuma kunkaramin karfin gwuiwa nagode masoyana nima zancigaba da faranta muku insha Allah kudai kawai kucigaba da bibiyar littafina masoyana kuma akwai sabon albishir insha Allah kwananan akwai wani zazzafan book dina mai zuwa nagode masoyana nima inasonku sosai sosai dinnanfa
Masu zuwa sunan yan ukku aliyu da iman sunce agaya muku su marhaban da kowa da kowa Allah yakawo lfy saikunzo
Ana cikin tsabtace yaran kuma aka gano akwai sauran wani aikuwa likitoci suka rufu akanta takara santalo kyakykyawar yarta tareda sakin wani irin numfashi aliyu kam rasa inda zai tsoma kansa yayi sabida farin ciki saida yayi sujjada yagodewa Allah
Bayan ankammala gyarasu itada yaran aka mikasu hannun su momy familyn gabadaya wayanda suke agarin sungama hallara saikace wani babban taro ake a asibitin
Ana fitowa dayaran kuwa kowa sai murna yake yanmatan familyn dama matan auren kowa sai rige rigen daukan baby's din ake yaran kyawawa gwanin ban sha'awa namijin sak aliyu hatta da yatsun kafarsu da hannu iri dayane sai matan da sukuwa su ka dauko aliyu tawani gafen kuma iman aikuwa sunbala in yin kyau gwanin birgewa saiyaba kyan yaran ake
aliyu kam ji yake kamar yakwace yaransa ahannunsu domin gani yake kamar za ajiwa yaran ciyo ranar gaba daya aliyu ajiye miskilancinshi yayi sai sakin murmushi yake kallo daya zakayi mishi kagano yana cikin tsantsar farin ciki
Iman kuwa tuni aka kaita dakin Hutu bayan angama kammala shiryata
Aliyu kam tunanin matarshi kawai yake duk da likitoci sun tabbatar mishi tana cikin koshi lfy
Aikuwa tuni ummah tatura wasu gida domin aje afara shirye shiyen tarbon sabon mijin nata da kuma kishiyoyinta kasancewar ummah (mahaifiyar aliyu )tace awurinta zata zauna
Kowa nazaune adakin aliyune rungume da yayan nashi sai dariya ake mishi ummah kuwa harara kawai take zabga mishi ganin Sam aliyu kunyar kowa bayaji Yakama yayanshi yarike amma da yadago suka hada ido da ummah tazabga mishi harara saidai kawai yaduka yayi kissing din yayanshi
Ummah da talura aliyu yamaida ita kamar wata kakarshi tagaji tadauke kanta
Ganin iman tafara alamun tashi yayi saurin mikewa yamikawa salima ya ron ya isa wurinta da ta macen da namijin
Aikuwa tana bude idonta taga aliyu yawani zuba mata ido murmushi yasakar mata itama kuwa batayi kasa agwuiwaba tamayar masa da wani lallausan murmushi ajiye yaran yayi agefenta yatai maka mata ta tashi zaune sai alokacin talura da wayanda suke adakin aikuwa taji matukar kunya
Suma tasowa sukayi kowa yanayi mata sannu
Aliyu kuwa kallo kowai yake binta dashi jiyake inama ace awannan lokacin agidansu suke da matarshi da yayanshi sunga tarairaya da soyayya amma inah
Sanda momy tataimaka mata tayi brush sannan aliyu yahada mata shayi mai kauri yadawo kusa da ita kamar zai maidata ciki ganin haka Dakin suka shiga sulalewa da daidaya sai salma datazo wucewa domin dayar yarimyar tana hannunta
Yakirata salma kawo tanan itakam mamakin uncle din nata take domin taga tsananin son yayanshi yau aikuwa yadawo tadaurata akan godon tare da yan uwanta Sanda tayiwa iman signal sannan tabar Dakin tanafita yajuyo yakalli matarshi sa'annan yarungumeta tsam ajikinshi tareda sakar mata kiss a kumatu da dai dai yadauko yaran cikin tsananin farin ciki yadaura mata namijin akan kafa
Baby Kinga kyautar da Allah yamana ko ahankali yashiga nuna mata yaran sai ido take binsu dashi tana mai godiya ga Allah daya azirtasu da wayannan kyawawan yaran har guda uku batace komaiba Dan haka aliyu yadauki tamacen daya yadaura mata akan dayan cinyarta still batayi magana a sai idon data zuba musu Suda masoyin mijin nata ganin taki tayi magana yasashi kama kunnenshi yace sorry mummy munsan mun wahaladdake nida baby's dina kiyi hakuri
Ita dariyama yabataw yanda yayi kamar zai mata kuka aikuwa tashiga dariya shikuwa shagala yayi da kallonta yanda dariyar tayi bala'in yimata kyau sa'annan beauty piont dinta yawani lotsa gata tayi wani fayau da ita
Sanda tagama dariyar talura yashagala akallonta tahura masa iska tare da fadin
Hey guy kallonta na miye
Murmushi yayi yalumshe ido yabudd
Sannan yarungumeta tareda furta mata inasonku dayawa yanmata I love you so much
Bude kofan da akayi yasanyashi saurin sakinta ummahce tashigo aikuwa wata irin harara ta harba mishi
Amma aliyu Sam ko ajikinsa murmushi kawai yayi
Kayansu ummah tashiga hadawa Sannan yagayawa aliyu an sallamesu
Hakadai suka tarkata sukabar asibitin
**********
Agida kuwa suna komawa alokacin har andaura ruwan zafi momy ce (abokiyar Zaman mahaifiyar iman) tashiga yiwa iman wunka alokacin aliyu nadakin aikuwa ana farawa iman takwalla Kara aliyu kamay zaiyi kuka yacewa aunty Wai wannan wunkan dolene nikam jinkarar iman yakara daga mishi hankali...........
Page:-45/46
Dan Allah masoyana kutaya mu da addu'a yayanah dr muhammad mk baida lfy Dan Allah kusashi a addu 'a Allah ubangiji yabashi lfy 🙏🙏🙏 , Aliyu kaman zaiyi kuka yacewa aunty wai wannan wunkan dolene nikam jinkarar iman yakara daga mishi hankali
Jiyake kamar ya isa toilet din amma ina bahali sabida sarakkuwarshi ce atareda ita
Dakyar yaga anbude kofar momyce tafara fitowa tafice gabadaya daga dakin
Sannan iman tafito daga kallon fuskarta zakasan tasha kuka takoshi sai tura baki take
Kangadon tazauna aliyu kuwa matsowa yayi kusada ita Yakama hannunta yana tambayarta
Angelyna meyafaru
Bakinta tadan turo cikin salon shagwabarta mai birgeshi tace
Ni wlh baby banason wankannan dazafi fa sosai tafada idonta nakawo ruwa
Kamota yayi yakwantar da ita akan cinyarshi yana shafa kanta yana lallashinta
Aunty ganin sunma manta da ita sai rashin kunyarsu suke
Tamike tabar musu dakin
tana fita ummah tashigo daukeda tire aikuwa iman tayi saurin mikewa akan kafafuwanshi
Shikuwa sai Sosa keya yake
Abincin ta ajiye tana binshi da harara kaya ta dakkowa iman bayan tagama shiryawa
cikin wata jar atamfa da black atamfar tayi bala'in yimata kyau gashi tamurza daurin dankwalinnan ture kaga tsiya tafeshe jikinta da turarukka masu bala'in kamshi komai bata shafaba amma tayi tsananin kyau tayi wani fresh gwanin sha awa bazaka taba cewa itace tahaifi yara har uku ba
Aliyu da shigowarshi kenan domin yaje amsa wayane yabita da ido yana dauke da yarinyar macen wadda yake gani kamar photocopy din iman ce
Itakuwa tana zaune agefen gado Sam takasa hada ido da ummah domin taji kunyar yanda tazo tasamesu adazun abincin ummah tadakko tuwone damiyar shuwaka sunyi kyau harsun gaji sai kuma naman yajin da aka mata shima sai kamshi yake dazafinshi Dan da'alama yanzu aka saukeshi
Yawwa iman sauko kici kinji suma yarannan su samu abincinsu
Aliyu yayi saurin cewa yawwa Dan Allah angely kiyi sauri kinga tunda aka haifesu komai basuciba sai ruwa kawai da dabino yinwa sujeji yi sauri big baby kinji
Ummah ta kwada mishi harara tace aliyu kafita idona narufe tunda kai bakasan kunyaba
Dariya yayi domin akwai shakuwa sosai atsakaninshi da mahaifan nashi kasancewarshi Dan auta Dan haka yakejinsu kamar kakanninshi
Yace ummah kunyar me zanji Allah ni tayi sauri tagama taba yarana abincinsu idan bahaka mukwata da karfi
Ummah kan dakin tabar musu ganin abun na aliyu saigaba yakeyi
Yawwa ninama fison haka wlh abarni dagani sai matata da yayana aliyu yafada yana matsowa gareta
Hararan wasa tayi mishi sannan tace yanzu hubby baka ko jin kunyar ummah agabanta kakecewa wai yayanka
Dariya yasaki hmmmmm baby kenan aibatun kunya yakare tunda aka kaimin ke gidana kuma aka ganki da cikina ai kunya takare
Iman kam mamaki take wai aliyu mai tsananin muskilancinnane mai ji dakai ,mai basu wahala yasasu tsallen kwado,kamun kunne,yasasu ragiyar tsawo shine yanzu yadawo mata tamkar rakumi da akala mai matukar barkwanci mai ji da ita mai sonta da tarairatarta sai kawai tabishi da ido
Hannunta Yakama baby nidai Dan Allah abawa yarana abincinsu pls yunwa sukeji
Kafada tamake alamun bazatayiba yahada hannayenshi yace plssssssss baby atausaya mana dan Allah
Tana kai loma bakinta tace in wlh baby ban iyabafa
Cikin sauri yace tobari inkira aunty yaje mikewa tariko hannunshi
Ni kunya nakeji murmushi yayi ya lakaci kumatunta
Angely sarkin kunya wai haryanzu bancire wannan kunyarba
Suna ahaka aunty tashigo
Yawwa aunty Dan Allah zoki koya mata Brest feeding
Sam aliyu bashida kunya iman tafada acikin zuciyarta
Waikuna nufin yarannan har yanzu ba ashayar dasuba iman wani irin shashancine wannan aliyu kaikuma kana kalonta ko
Allah aunty tundazu nake mata magana amma taki rowa take mana
Kamar yaran sunsan me ake kuwa macen daya tacallara kuka
Aliyu dayarude bayason kukan yaran yadaukota yadaura mata akan cinya
Pls mar 'atussaliha Dan Allah kibasu
Jikin yanga da Jan rai iman tamike ta ajiye yarinyar akan gado domin tagama cin abincin tawuce bathroom ta wanko hannunta aliyu da kallon ta tausaya musu kawai yabita dashi
Tana dawowa yakara marairaice mata otakuwa tayi kamar bata ganshiba
Sanda aunty ta mata magana iman wai bazaki bawa yarannan abincinsuba kinajin yanda suke kuka
Yawwa aunty gaya mata Allah zamu kwata da karfi yafada yana kamota jikinshi............
I love you all my fans💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
Page 47/48
Sorry! Sorry!!! Sorry!!!!
Masoya littafi MY UNCLE nahada hannayena biyu ina mai baku hakuri kan shurun da kuka jini Dan Allah kuyi hakuri gani insha Allah yau nadawo zamu daura cigaban MY UNCLE daga inda muka tsaya
Godiya!! Godiya!!! Godiya!!!!!!!!! Gareku masoyana naji matukar dadin yanda kuka nuna damuwarku akan jina shuru da kukayi kuka nuna matukar damuwarku akaina nagode nagode sosai nayi missing dinku da comments dinku mai birgeni dakara min karfin gwuiwa inayinku sosai sosai dinnan
Ina matukar godiya gareka yayanah yanda kake karamun karfin guiwa inayinka sosai yayanah Allah yakara maka lfy da tsawon rai mai albarka ameen thumma ameen wannan shafin nakane dasauran shafuna masuzuwa harzuwa karshen my uncle kayi yanda kakeso dasu
Inason ganin ruwan comments dinku readers shizai nunamin kuna taredani !!!!!!
Tana dawowa yakara marairaice mata itakuwa tayi kamar bata ganshiba
Sanda aunty ta mata magana iman wai bazaki bawa yarannan abincinsuba kinajin yanda suke kuka
Yawwa aunty gaya mata Allah zamu kwata da karfi yafada yana kamota jikinshi
Please baby kabari Dan Allah zanbasu
Bai sauraretaba yacigaba da abunda yake zip din rigarta yaja yayi kasa dashi yadakko ta macen mai kuka yadaura mata akan cinya sa'annan yafiddo Brest din yasanya bakin babyn akai aikuwa yarinyar tafara zuka wani irin ihu iman tasanya amma aliyu baikyaletaba saida yagama shayarda yaran nashi daya bayan daya iman kuwa fuskarta tayi kace kace da hawaye sai kuka take
Aunty kam tanajinsu amma takawadda kanta tana danna wayarta yana sakinta tayi saurin Jan rigarta ta mayadda zip dinta tarufe saigoge hawaye take aliyukam maizaiyi inba dariyaba yadinga mata dariya
Aikuwa iman takara sakin kuka daidai kunnenta yazo yarada Mata ragguwa kawai
Turo baki tayi cikin shagwabarta mai rikita aliyunta tace dazafifa baby
Rungumota yayi yace to sorry kinji bazaki kara jin zafiba kinji zumanah
Ummah nashigowa takora aliyu tareda gargadin gada takara ganinshi adakin tunda bashida ta ido
Iman kuwa saida taga ummah da aunty basa kallonta tayi mishi gwalo alamu yayi mata irin zaikamata dinnan itakuwa ta make kafada irin bazaikamata ba dinnan salima da shigowarta kenan duk taga abunda sukayi ta karasa kusada iman tazauna aliyu kuwa ficewa yayi
Namijin tadauka mai tsananin kama da aliyu tana mishi wasa tace bloody wai haka kuke soyewa keda uncle
Iman tasaki murmushi tanacewa hmmmm yarinya kadanma kika gani wallah love kan sai agidanmu saikin gudu
Salma tayi dariya kasa kasa tace Allah iman aure nakeso nagaji gaskiya iman ta tuntsure da dariya tace
Hhh yarinya ansha dake Allah aure akwai dadi wlh mussamman idan kunason junanku
Haka suka cigaba da hirarsu
*************
Aliyu yayi barka tagani tafada wadda kowa yagani saiya yaba sannan tundaga ranar ummah tahanashi kebewa da iman sabida taga take takenshi
Aliyu bakaramin takurashi yaji anyiba domin kuwa yayi matukar missing din matarshi amma haka yahakura
*******
Yausuna iman tayi mutukar kyau cikin wani tsadadden leshi blue black and pink yayi matukar kyau domin mai make up aka kira tayiwa iman kowa sai yaba kyanta yake yaranma haka sunyi kyau kayansu iri daya harnamijin saida aka samamai kalar nasu
Anyi suna lfy yara sunci suna maryam da ameena sai namijin da aka kara mayar mishi sunan aliyu amma ana kiranshi daddy ko haidar
Ahaka taro ya watse masha Allah biki yayi kyau anyi lfy angama lfy ansha hotuna
********
Bayan suna aliyu yacigaba da sintiri aikuw ummah takasa ta tsare tahanashi kebewa da matarshi acewarta sai iman tayi arba'in biyu amma sabida tsananin nacin aliyu saida aka mikamishi matarshi bayan tayi arba in daya bayan ummah da aunty sungama gyaranta ciki da bai masha Allah idan kakalli iman zaka dauka irin yammatan nanne sweet 18 bazaka dauka ta haihuba shiyakara ruda aliyu yakara rikicewa duk da yasha wuya ko 40days dinnan dankuwa kullum cikin azumi yake
Ana gobe iman zata koma tana online tana awani group nasu na na makaranta suna fura taga message din aliyu
Hi yanmata
Tayi murmushi tamayar mishi
Dan saurayi yadai
Qlau amaryata tagobe
Kawai tayi niyyar tsokanarshi tace
Nifa bazan dawoba sainayi arba'in biyu
Hmmmm yarinya kinsha karya wlh dakuwa anga rashin kunya dan wlh zuwa zanyi agidan zankwana kuma daki daya kuma wlh kaga kiyi tunanin zanraga miki agidan saina kusanceki baruwana dasu ummah idan sukaga haka dole subanke mukoma gidanmu.................... Page 49/50
Hmmmm yarinya kinsha karya wlh dakuwa anga rashin kunya dan wlh zuwa zanyi agidan zankwana kuma daki daya kuma wlh kaga kiyi tunanin zanraga miki agidan saina kusanceki baruwana dasu ummah idan sukaga haka dole subanke mukoma gidanmu
Emoji na gwala tatura mishi nifa nagaya maka bazan komaba sainayi arba'in biyu haka ummah tafada kuma ni bazan bijirewa maganartaba
Dif yayi ya'ajiye wayar yanatunanin kalamanta ganin bazai fiddashiba yadanna mata kira
Tana ganin kiran tasaki kayataccen murmushi tadaga wayar ciki dason kara rikita mijin nata tayi amfani dawata iron salon muryar da takara sanya aliyu cikin shaukin kasan cewa da matar tashi
Haloooooo ba.......byyyyyyyyy tawani irin ja sunan tareda rarrabesu iman taba'lin sanin hanyoyin tsokano mijin nata aikuwa nandanan yaji wata irin sha'awar matar tashi
Allah baby kidaina idan bahakaba wlh yau a chest dina zaki kwana
Wata irin shagwaba tasanya mishi Allah ni baby inabukatarka kuma yanzu nakeso plsssssssss takara jan maganar tareda kyalkyacewa da dariya
Iyakar kunnuwa aliyu yakunnu zakiyi bayanine yarinya inadai gobe zakishigo hannuna ko wlh duk zanfashe 40 days dinda kikayi bakyanan
Wani irin kukan tabara takeyi Allah in baby a a banaso
Aiko yarinya kin makaro dif yakashe wayar domin idan yacigaba da sauraron yanda yanda takeyi dinnnan ai bazai iya rike kanshiba kuma yasan koyaje yanzu sunriga sun rufe gida kuma goda ya kwankwasama ummah zatace meyakawoshi aikuwa dakyar yasamu bacci yadaukeshi kusan karfe 3:20am
*********
Kamar yadda akasanya yau da dare misalin karfe 9:30pm su momy da aunty dakuma salma suka raka iman da yan ukku maryam ,ameena , dakuma daddy sums sunyi matukar kyau yaran bul bul dasu gwanin sha'awa itama uwar wani irin mugun kyau takara kiba da haske jikinta gwanin sha'awa gawani lalle da kayi mata baki da ja Wanda yayi bala in kyau wa farar fatar tata
Aranar tagurzu ahannun aliyu kuka tasanya mishi domin jitayi kamar shine nafarko tadinga masa kuka dakyar yasamu ya lallasheta suka shiga wunka ananma sunbata lokaci domin kowanne acikinsu yasanya yayi missing abokin rayuwar tashi suna wunkan sukaji kukan yan uku aikuwa aliyu sarkin son yaya towel kawai yadaura kasancewar dama yagama wunkan saida iman tafarayin sallah sannan takarbama aliyusu shima yayi
Yanagamawa yaga tanashayar da daddy sai mitar kukan banzar daddy take
Dariya aliyu yayi yawwa my baby's suna ramawa abbansu kakan da akamishi jiyane dukan wasa takaimishi akirji zankama kane baby zamu hadu
Haka kuwa dakanshi yacigba dashayar dayaran nashi daya bayan daya yana karajin farinciki aranshi tuna daren jiya iman kuwa nata kallone
Dadarema bai raga mataba tanata magiya amma yace shibaisan zancenba yagurjeta ranar itama tasake tafarantawa mijinnata
Kulawa aliyu yakeba iman da yan ukkun nashi wani bala'in so yake nuna musu
Ana haka akasanya biki salma dawani barrister jabir yanada matukar hankali kuma yana ba'in son salma aikuwa ba'adauki lokaciba sukasha biki aka mika salma gidan angon nata aikuwa adaren angon baidagamata kafaba yagurje amarcin nasa gashi tasha Dan buhun gyara kuka taketayiwa barrister jabir sai lallabata yake sa shagwabata
Soyayya suke mai tsafta da birgewa
Shekarar yan uku biyu kuma aliyu da iman suka fahimci akwai shigar sabon ciki ajikin imanb aikuwa rigima tasanya wai tayi sauri saida aliyu yanuna mata bacin rai sannan tahakura danshi murna yayi sosai Dan yana bala'inson yaya
Bayan tahaihu danta namiji umar faruq salma alokacincikinta 7month tahaifi
Aikuwa aliyu yanema mata admission awata university tafara karantar medical record cikin nasara da sa a take karatun
Salma itama tasauka yarta mace kyakkyawa amma sam barrister jabir yahanata komawa makaranta yace zaidinga bata 100k duk wata sabida yanada tsananin kishi salma batayi jayayya da mijinnataba yana kokarin faranta mata dan haka itama iya kokarinta take domin faranta me shi
*********************
AFTAER 15yrs 51/52
Sorry readers kuyi hakuri nayi kuskure sa shekaru goma shabiyar bashi nakeda niyyar sakawaba nagode
THE END
**********************
After 6yrs
Aunty ameena! Aunty ameena!!!! Pls momy tace kiyimin assignment wani kyakykyawan yarone da bazai wuce 3 to 4 ba kallo daya zakayi mishi kahango tsantsar kamarshi da aliyu
Aunty maryam wata irin mika tayi daga cikin bargo kyakyawar yarinyace mai matukar kama da iman kaman photo copy dinta hatta gashinta maryam bata baroba
Nagaya maka sadiq kadena tadani idan ina bacci bakajiba ko kara babbuga kafanta yayi aikuwa tamike dagudu yafita dakin tabiyoshi itadinma dagudu
Tana sauka falon taga wani irin duhu yamamaye falon
Bango tafara bi tana kiran sadiq! Faruq! Twin me ! Broz bakowane kuna ina momy abbu where are you tafada kaman Zatayi kuka bango tafarabi zata koma dakinsu
Gabadaya haske yamamaye falon
Happy birthday to you happy birthday day to you happy birthday day to you now happy birthday day to you!!!!!!
Wani irin dariya ta kyalkyale da ita ta shagwaba taruga dagudu tareda rungume ameena ita dinma rungume yar uwar tata tayi ganin haka dady yahadasu gaba daya yarungume Wanda zaka zata yayansune dan ayanayin jiki yafisu girma sosai
Aliyu yakarajin son yaran nashi yana ratsa jikinshi wai yau shine da wannan yaran yafiddo waya yadaukesu hoto sun kuwayi matukar kyau
Yan ukkun abbu kenan ameena maryam dakuma daddy
Yau suka cika shekara goma 10 amma sun girma kamar yan 12 12
Birthday da aliyu yashiryawa yayan nashi amma wasu kawai yan gida shi da matarshi da yayanshi
Kowa yahaura daki domin shiryawa
Cikin wasu irin dogayin riguna pink colour sunyi bala'in yimusu kyau ameena da maryam kenan identical twins masu matukar kyau small aliyune yashigo dakin tareda sallama
Wow kannena kunyi kyau kunganku kuwa harara maryam tabanka mishi suwaye kannen naka tafada tana hararanshi
Dariya yayi sabida idan yanason tsokanarsu haka yake kiransu
Eeh kannena mana tunda nagirmeku
Ameena takarbe zancen da minti shida ba
Dariya yasaki yanacewa ko awa dayanema aidai nagirmeku
Bude kofa akayi faruq dashima yashirya cikin irin kayan daddy yace
Daddy yace kukadai akejira
Atare suka sauka kasa gwanin ban sha'awa itama iman tanasanye cikin irin kayansu maryam tayi matukar kyau bazakace itace tahaife wayannan yaranba saidai kakurata auntynsu
Murmushi suka saki tareda rungume momyn nasu I love you mom kinyi kyau aliyu da yake sanye da irin kayan faruq,daddy,dakuma sadiq shima yayi matukar kyau yana kan kujera rike dawaya ahannunshi yayi sallama yajiye wayar
Kallon familyn nashi yayi tareda sakar musu kaya taccen murmushi
Imance tahada kansu tayi musu magana akunne yanda aliyu bazaijiba aikuwa suka sake kayataccen murmushi
Hmmmmm hademin kai zakuyi ko adinga gulmata ina zaune awuri aliyu yafada cikin murmushi Wanda zainuna ma mutum yana cikin tsananin farin ciki
Aikuwa yaran daya bayan daya suka rugan suka daneshi tareda rungume shi ganin iman tayi tsaye itama yaware mata hannu alaman tazo ahankali tataka ta'isa wurinshi yahadata tareda yaran yarungumesu yana furta I love you suma atare suka hada baki we love you too abbu suna ahaka mai hoton da aliyu yakira ya iso aikuwa ranar sunsha hotuna hadda babba Wanda zasusa a falo za'ayi musu
Aranar aliyu yashaida musu akwai tafiya gobe Dubai yawon bude ido daganan kuma suwuce saudiyya daya shirya musu tunda yanzu suna hutune aikuwa sunyi murna
Daukarsu yayi sukaje gidan yan uwa suka zaga dangi kowa sai murna yake yanda familyn yanamatukar birgesu tamkar ba auren hadiba
Iyayensu aliyu sunkara samusu albarka tareda fatan zaman lfy mai dorewa
Gobe nayi jirginsu yadaga saidai fatan alkhairi ga wannan
familyn
ALHAMDULILLAH
INAGODIYA GA ALLAH DAYANUNAMIN NAKAMMALA WANNAN LITTAFIN LFY KUSKUREN DAKE CIKI ALLAH YAYAFE MANA