Kenza eBookz

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 11

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 11

Nayi nadama book 1 complete Chapter 11: Nayi nadama book 1 complete Chapter 11. πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

3,364 words

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Mutuwar jiki Cikin tsoro Ya katse kiran

Baba bello ya kira cikin rudani Yace baba meke damun Ahmad Baba meyasa Baku gaya min ba Baba ya za ayiku boye Min abin da ke damun Ahmad Cikin mmk Baba bello ya tsaidashi yana Fadin kai Yusuf ka nitsi ka tsaya Wai shin waye ba lfy Kuma waya gayama Ni nasan lfy lau Abban Ku ya tafi da Ahmad Cikin tsoro yace baba boyema sukayi ko Kaine kake son boye min Cikin Dan rudewa yace waya gayama ?

Mujahedinne ya kirani yanxu yace min ya qansu a asibitin jinyar zuciya kuma yace yaga an shigar da Ahmad dakin aiki Shi yaushe yaje India ? Shima kwanan nan yaje ya kai mahaifinshi . Cikin Kon tarmai da hankali yace toh Bari Na bincika Naji Da sauri ya kira Adam bayan ya katse kiran baba bellon

Ko slmar Adam bai amsaba Yace Adam Ina Ahmad? Cikin da Jim yace Yoh Ai basu dawoba Tukun . Toh me suka je yi a can ?

Dan tsaki yaja gamida jawo Amira dake konce a gefensa Yana shafa mararta yace kai Miraah kinyi yar lukutafa ji yadda kikayi nauyi Cikin salon motsa love ta Dan shafa nashi marar har zuwa Dan qasa Da qarfi ya matsota gamida sakin yar qara wash miraah zaki zauta yayanki fa Yusuf dake jin duk abin da sukayi ya hatsala iya hatsala Cikin ta kaici Da tsawa yace Kai biyaye ban son halin akuyanci fa kaji Dan iska Na kiraka zamuyi mgnar kirki ka woni tsayawa kana bunsuranci a gun yarinya qarama Dan iska Na mamajo kawai ka gayamin me Ahmad yaje yi a India

Cikin muryar Sha,awa ya lumshe ido yace Sam wlh kai banzane biyaye kai ka takura rayuwarka muma zaka takuramu

Cikin muryar gsky da gsky yace Adam ko kasan Ahmad bai da lfy ne ko kasan ciwon zuciya Ahmad ke fama dashi Cikin muryar karaya yace Adam ina amanar da Na baka Cikin zaro ido da tsoro Adam ya ture Amira ya tashi tsaye yanata fadin innalillahi wa inna ilaihi raji un Gaba daya jikinsa rawa yakeyi Cikin tsoro yace Biyaye waya gayama ? Cikin Dan fada yace ban saniba

Cikin tsoro ya koma ya zauna kan kujerar Ahmad din ya kira Kiran forko bai dagaba sai ana 3 ya daga Cikin fargaba yace Biyaye Na,am ya amsa Cikin qarfin hali Ahmad Kaine ? Ehh nine mana Da qarfi yayi ajiyar zuciya

Kamar yana ganin shi yace Ahmad ka kalleni ka gayamin meke damunka ?

Cikin qarfin hali da qoqarin danne tarin da yake son taso mai yace Ni ban da matsalar komai Kai sai yawan tuhumar mutum ko yaushe ai shiyasa INA ganin kiran ka nake qin dagawa

Kai ya rinqa girgizawa kamar yana gaban shi yace Ba gsky ka fadamin ba Biyaye qrya kake min Na tabbaya matuqar muna Raye kuma muna halin lfy duk tsananin laifin da Na maka Na tabbaya zaka daga kirana Ahmad meyasa kake son boye min muguwar cutar da take tare da kai Gaba daya muryarsa ta rinqa carkewa Ahmad ciwon zuciya ko Ahmad an gayamin fa Sai kuma ya kasa ci gaba Ahmad dake konce kan gado Abba Na gefenshi Hannu yasa ya kamo hannu abbansu ya rinqa kuka kamar yaro Kukan yake yana fadin Abba Yusuf yaji banda lfy Abba meyasa batun ciwona ya isa kunnen Dan uwana Abba INA tsoron halin da Yusuf zai shiga Cikin ajiyar zuciya Yaci gaba da cewa Abba Na INA sonku kuma Kuna sona Amman dole zaku rasani Abba kamin alqawari zaka bawa Yusuf da Aysha da Adam ga maryama kulawa ta mu samman da zata dauke musu quncin rashina Abba shima kuka yakeyi sosai Yana zaka rayu Ahmad am Zafin ciwo ba shine mutuwa ba Cikin alamar tabbaya yace toh Abba ko Na rayuwa yanxu ai gaba dole zan mutun ko ? Hannushi ya kama cikin kuka yace eh Ahmad mutuwa dolece Amman muna roqon Allah ya rufa mana asiri mu gaba ceku

Girgiza kai yayi cikin Roqo yace Dan Allah Abba Na Mu koma qasarmu ta aihuwa Abba tun yaushe aka sallan memu Amman kace sai mun qara ganin wani doctor Abba kayi haquri ba taurin kai nayi ma ba Abba Na mukoma qasarmu Na mutum acan a gabanka a gaban mahaifiyata a gaban baba Na Abba kamin alqawarin muna komawa Zaka kira Yusuf da Aysha suzo in musu kallon qarshe Abba INA son Yusuf da Adam su kasance sune masu Sani cikin makoncina Kuka sosai abban keyi cikin kukan yace nama alqawari insha Allahu jibi jibinnan zamu koma kuma zan hadaka da yan uwanka

Can kusan 9:00 pm Yusuf ya kira Abba cikin rawan murya yace Abba insha Allahu jibi zan taho gunku Dan Allah Abba kar kace zaka hanani zanzo naga Dan uwana Cikin sanyin jiki yace Yusuf bazan hanaku ganin junaba Amman muna jibin zamu dawo Kawai ka taho Nigeria mu hadu a can Abba meyasa zaku koma ya samu sauqi ne ? Eh Yusuf jikinfa da sauqi Amman dai kazo tare da Aysha. To yace cikin cushewar tunani

Yana katsewa Adam ya kira ya sheida mai yadda sukayi da Abba dan dama suyi zasu hadu a can

🌏🌏🌏🌏🌏🌏

KASHE GARI Tun da safe Yusuf komai yake cikin sikewar zuciya yakeyi komai a hankali ya fito cikin mutuwar jiki ya shiga mota da niyan tafiya airport Dan kammala shirya shuryen tfyar tasu Cikin sanyi jiki Ya fito cikin motar cikin gidan ya komai cikin woni irin sanyi da yakeji a jikinsa Kai tsaye dakin Aysha ya shiga

Jikin qofar ya jingina ya zuba mata ido cikin ta kaici Zaune take kan gado sai kuka take kamar wacce aka yiwa rasuwa Masifa yakeson yi mata a ranshi Amman bai da garfin haka bare kuzari Cikin ta kaici ya isa gaban ta

Hannu yasa ya dago kanta Da sauri cikin razana ta wore idanta cikin ci gaba dakukun

Rai a jagule ya nunata da Dan yatsa Gami da cewa Wlh kina ban tsoro ke ko yaushe kina cikin kuka toh insha Allahu zakici kanki banga me ake mikiba banga da me Na regeki ba

Ido ta tsura mai cikin sake Sakin kuka A kufule yace mayya Ni ki tashi ki bani passport dinki banza mayya gobe dai insha Allahu Iwar haka kina can Gun su Ummi kiyita masifar kukanki

Cikin sauri ta miqe jikinta har rawa yakeyi Beed side din dake gefen ta ta jawo miqa mai passport din tayi da sauran takar dunta gaba daya Cikin harara ya karba gamida tsince wadanda yake da buwata ya watsa mata sauran

Kafin azahar kab ya kammala musu shirin tafi yarsu jirginsu zai tashi shida Na safe

Suma su Abba duk sun gama shirinsu tsafa suma tashin asuba zasuyi

Yusuf kam tunda ya fita bai dawoba sai 9:12 pm ya shigo kai tsaye dakinshi ya nufa shirin shi yayi cikin sanyin jiki bayan ya gama hada komai ne Ya Dan shiga toilet ya Dan watsa ruwan Yana fitowa ya zauna a bakin gado Cikin jin yiwa ya shafa cikinsa yunwar yakeji kamar zata kashe shi Amman kuma bazai iya cin komai ba duk da kuwa tun shekaran jiya da dere rebonshi da cin wani abu

Cikin sanyin jiki ya daga woyarsa Ahmad ya kira a wunin yau wannan shine kirashi na 23 da ya kirashi Dan jin ya jikin shi Abba ne ya daga woyar cikin Dan fada fada yace haba Yusuf Baccinma bazaka barmu muyi bane?

Cikin sanyi yace kayi haquri Abba

ajiyar zuciya Abban yayi gamida katse kiran Da sauri ya kamo Ahmad dake ta tari da amai cikin azaba ya kamo hannushi yace Abba meyasa kake yiwa biyaye Na fada? Kai ya jinjina yace Haba Ahmad shi Yusuf ya fiye nacin tsiya ne wlh

Cikin Tari yace Ayyah Dan uwana ya zamuyi abinda muke tsoro shi zai faru Zama Abba yayi a gefenshi cikin dauriya ya rinqa mai nasiha kan ya daina irin zantu kannan Murmushi kawai yayi gamida konciya

A firgice cikin razani da rudani Yusuf ya farka daga mugun mafarkin da yayi Addu ya rinqa yi da Neman tsari da wannan mugun mafarkin

A hankali ya rinqa jin sautin kukan Aysha daga dakinta kuka takeyi sosai harda sheshsheqa

Da jin haushi ya nufi dakin nata

Abin mmk duk kukan nan da takeyi cikin bacci take yinshi

Da sauri ya qarisa gunta Ke ke Ke ki tashi sokuwar banza kin konta bakiyi addu,a ba gashi kinzo kina ta mafarkin kina ta yiwa mutane hihu a gari

Ko motsi bata yiba kuma bata bar kukan ba Da qarfi ya ware yatsun shi ya zuba mata mari a fuska

Cikin razana ta miqe gamida sakin kuka mai tsuma rai Wanda har muryar ta ta fara dashewa Sai tirje tirje take a kan gadon tana wayyo ya Ahmad dina Ya Ahmad kar ka tafi ya Ahmad ka dawo Sosai take sabbatu da sauri yayi kanta cikin kamata Amman Ina sai zullewa take Tana ya Ahmad Cikin mmk yace menene hakan ? Meya samu ya Ahmad din ? hannushi ta riqe da qarfi tana bubuga qafa ya Ahmad ya rasu Hamma Yusuf ya Ahmad dina zai tafi ya barni ya Ahmad dina ya mutum A kidime da zafin nama ya rinqa zuba mata maruka yana fadin ke ki dawo hayya cinki ki bude idanki kiSan abinda kike fada kuma ?

Ahmad yana Raye duk shedanin da ya raya miki ya mutum to yayi qarya Abin ya bashi mmk Dan duk da marukan da tasha Sam bata dawo hayyacin taba sai faman qaqumoshi takeyi tana kuka tana rirriqeshi Da qarfin take jijigashi shi ko gaba daya jikinshi ya mutum tsoro ya rufeshi dan shima irin mafarkin da yayi kenan Da qarfin ta kuma janyoshi tana wlh Hamma Yusuf an cemin ya Ahmad ya mutu Cikin qarfin hali ya jawota jikin shi ya matseta cikin qir Jinshi Cikin qarfin itama ta runqumishi tana mai ci gaba da kuka

Bakinshi yasa dai dai kunneta ya rinqa mai maita mata innalillahi wa inna ilaihi raji un

Sosai take qara shiga jikinsa hannuta ta daura kan qirjinshi tana ta Dan bugawa

A hankali ya farajin sanyi Na ratsashi lips dinshi suka rinqa bari A hankali ya jawo blanket ........

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ» MI WASMITI page 6⃣1⃣to6⃣3⃣Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Blanket din ya jawo Ya rufe su iya qirjinshi Hannu shi ya Sa ya jawota jikin shi Cikin hikima ya dago kanta ya daura kan qirjinshi kanshi Na daidai saman kanta yana shaqar kam shin kanta Cikin wani baqon yanayi ya daura hannushi daya kan Kuma tunta yana Dan shafawa Gaba daya jikinsa Kuma Sai rawa yakeyi Sai wani irin sautin numfashi yake ta fesarwa Bugun zuciyarshi Kuma gaba daya ta angizo Ita kam Aysha batama San me ake cikiba Kukan takeyi tana ta kiran ya Ahmad din nata Kukan Na ratsa kunneshi a zahiri shi Yusuf ya tsani kuka a rayuwarsa Cikin. Sakin ajiyar hrt ya Dan tura mata yasarsa Cikin bakinta da niyar danne harshenta ta bar kukan Amman wani yanayi da yaji tana yi da yatsar tasa yasa shi jin jijiyoyin jikin shi tamkar ana binsu ana tsistinkasu ne Yatsar ta kama Cikin qoqarin yin baci ta rinqa tsotsar yasar tashi tana lasarsa a haka bacci ya kwasheta Shi kam Yusuf rawan sanyi yake sosai gaba daya jikin shi Sai Bari yake ya kame Dan lips dinshi yana hucewa a kai tsotsor lips dinshi din yake sosai yana mai damqe mararsa gaba daya idanunshi sunyi wuqi wuqi Sai fam matse cinyarsa yakeyi Cikin Wahalan ya rinqa zaro yatsar Ita Kuma Sai faman tsotsar yatsar take A haka suka Dan dauki tsawon lkci Sai can ya Dan samu bugun ziciyarsa ta fargar dashi da qarfin ya zare yatsar tashi Dakinshi ya nufa Yana jan tsaki A ranshi yake cewa ba ga irin ta ba A wani hadaka da yarinyar qarama ta zamarwa mutum damuwa ta wani maqalemin yatsa Tana ta tsotsa kamar wata sabuwar mayya Hannushi ya Sa ya Dan shafi kanshi gamida shafar hamtsar wondonshi Tsaki ya kuma ja Aikin ban za yace Cikin quluwa ya nufi toilet dinshi yana fadin Ji sokuwar yarinya tasa gaba daya Na jiqe

πŸ˜πŸ˜‰ lol su Yusuf anji harshe me taushi nanma harshen kadai akaji tukunπŸ˜πŸ™ˆπŸ˜‚

NIGERIA Qarfe 3 daidai Su Yusuf suka dira a tsakiyar gidan su Abubakar da ya dauko su yana riqe da jakar yayanshi Ita Kuma Aysha tana maqele da hannushi a haka suka isa parlon Gidan a cike yake Cikin tab zuriyarsu su Dr Umar Ardo ma sunzo Suna shi ga parlon Aysha ta saki hannu ya Abubakar din nata cikin kukan ta fada kan umminta Sai kuma ta saki kuka su Amira da maryam kam sai murna suke yi suna ruggume da ita usman ne ya harareta ke da allah can ke bakya girma da kuka kaka ta kalleta cikin yatsina baki tace barta dai mutum kullum kuka kamar wanda aka hada da baqin cikin rayuwa cikin kukan tace eh ni ba ruwana da ku dama ai kekam kaka nasan matsayi na a gunki ta dan juyo ta kalli Nenne a hankali tace Nenne INA ya Ahmad ?

Suna hanya Aysha suma sun iso tintini Adam ya tafi dauko su ne da yake su a Yola suka sauqa

Yusuf kam zama yayi can gefen su bayan gaida su Ummi da yayi bai Kuma mgn ba kaka ta kalleshi a yamutsa tace (wairego Na wailego )

Shi dai bai kula taba Sai table baki da yayi a ranshi yace ai nasan so kike nayi mgn ki samu abin fadi Mutum bakinsa bai iya shiru Ehh din yaji tace eh din ba zanyi shirunba Cikin Dan mmk ya kalleta yace kekuma ke da waye ? Da kai mana ta bashi amsa Niko me namiki ? Ai nasan abinda kake fada a ranka Toh kin koma Allan musuru kenan? Oho koma dai me zakace ka fada.

Zaiyi mgn kenan su Abba sukayi slm suka shigo

Gaba daya parlon suka miqe Cikin tsananin mmk da kaduwa ganin yadda Ahmad din ya rame gaba daya ya can za Sai wani fari da kyau da ya qara yi Adam ne ke dafe dashi suna tafiya a hankali hannushi daya Na kan qirjinshi Abba da baba bello Kuma Na biye dasu a baya

Cikin sauri da razana Yusuf ya nufi gunsu yana zuwa Ahmad din ya bude mai hannu haka Adam din su duka 3 suka ruqqumi juna A hankali Ahmad ya rinqa ayin ajiyar zuciya yana wani irin wahalellen numfashi Yusuf ne ya tallabo fuskar Ahmad Cikin rawan murya yace biyaye Meyasa meyasa zaka boyewa zuciyata halin da taka zuciyar ta ke ciki hannushi ya kamo suka taka a hankali Adam Na riqe dashi ta gefen shima Yusuf yana riqe dashi ta daya gefen gaban Abba suka je suka zauna Da sauri Nenne tazo kusa da Dan NATA ta zauna Cikin tsoro tace Ahmad meyasa ka boye min abin da ke damuna Wai kana gudun kar hankalina yatashine Ahmad? Kai ya geda.mata alamar ehh Cikin tausayin Dan nata tace toh in banda abinka Ahmad wane tashin hankali ne ya wuce wannan ga yadda ka dawo Cikin qarfin hali ya Dan ja quiwarsa ya qarisa gun Nenne tashi a hankali ya daura kanshi kan cinyarta gami da Sa hannushi ya riqo NATA Cikin murmushin qarfin hali yace Nenne ke dai ki kasance mai min addu ,a har ranar da zaki zo ki taddani

Dum zuciyar Yusuf ta buga jin irin furucin da biyayenshi ke furtawa Itako Nenne bata fahimci komai ba Sai shafa kanshi ta rin qayi tana insha Allahu zan rinqa maka addu Kuma dama kullum Cikin yimaka ita muke

Maryam ce ta dauko abincin da suka shir ya musu ta rinqa jerawa a gaban su A hankali ta matso kusa da Ahmad din Cikin sanyi tace ya Ahmad ya jikin Hannushi yasa ya jawo nata kanta ya daura kan qirjinshi Yace maryama tawa kinga Allah ya nufa alqawarin da Na miki ya cika ko Cikin jin kunya tace ehh ya Ahmad Amman yazu dai tashi kaci abinci

Yusuf ne ya matso kusa dashi shi ya zuba mai abinci ya matsoshi Sai faman tura mai abincin yake kamar yaro qara mi Da gyara ya danci loma 4 Sai kuma ya fara nishi yana ture hannu Yusuf Yace ya isheni haka banafa iya cin abinci ko kadan biyaye Amman kaga yau da ka bani abinci da hannuka Cikin qaunar Dan uwan taka gashi naci

Aysha dake maqale a hannu ya Abubakar ta Sa hannuta 2 ta sanqalo nashi ta daura hannuta kan damtsen hannushi Cikin mmk da qaunar zuciya ta fashe da kuka Gaba daya hankalinsu ya koma kanta Cikin Harara Yusuf ya buga mata tsawa yace Wlh ko ki rufe mana baki ko nazo Na takamiki wuya Banza kawai mai kama da mayya Dan iskanci ki tasamu a gaba kina ihu Munafuk... Bai qarisa zancen nashiba yayi shiru gamida sunkuyar da kai Dan jin furucin Ahmad Cikin zuba mai ido da alamun tuhuma Yace Biyaye amanar kenan ? Hannu ya miqa mata Cikin lallashi yace autan Ummi zo nan ki gayamin waya tabaki Cikin kukan ta fada kan girjin shi Sai da yayi wani irin ajiyar hrt Cikin kukan Tace ya Ahmad tunda ka dawo baka kula ni ba Ka tabbayi kowa ni baka tabba yeni ba A hankali ya ronqofo kan kunneta Cikin Rada Yace ai Ke Aysha matuqar INA Raye a duniya toh INA tare dake ba sai Na tabbayi woni ba Amman kuma A yanxu lkci ya qarato mana Rabuwar Na gaba towa Da sauri ta daqo Cikin mmk ta zuba mai ido Cikin alamun eh gsky nake fada miki Yace gatar da nakeso ki min bayan rabuwar itace addu,a Cikin sanyi ya kuma kalli Yusuf yace biyaye Haka mukayi da kai Meyasa ka kasa cika min burina Meyasa kake yiwa Aysha tsawa har yau baka bar hantararta ba Cikin sanyin jiki yace Ahmad yanxu wannan ba shine matsala ta ba

Ni kuwa itace matsalata Hannushi ya riqo Cikin kula ya kalli Abba yace Abba meyasa kuka dawo? bayan jikin Ahmad har yanxu na ciwo?

Cikin nitsuwa Abban yace Yusuf Ahmad dinne ya matsa da Sai mun dawo Gida Toh a satinnan zamu koma ya fada yana mai kallon Ahmad din Kai ya geda mai Cikin cewa toh Allah ya kaimu lkcin Amin suka amsa baki dayansu

Baba bello ne ya miqe gami da cewa toh duk Ku fito mu tafi masallacin maqqariba tayi

A hankali Cikin hikima Ahmad ya rinqa qoqarin tashi Amman INA abin yaki Cikin sauri Adam ya kamo shi ya miqar dashi Fuskar Yusuf ko fal tsoro ya kalleshi Cikin tabbaya yace bakama iya tashi da kanka ne biyaye Sai in an dagaka?. Dry yayi wace tafi wuta ciwo a ranshi yace a ni kam INA tashi wlh kai matsalar ka kenan Sa ido Kai ya jinjina Dan gani quru quru Ahmad ke nunawa shi lfyarsa lau Daki Nenne suka shiga Cikin davara ya kalli Yusuf yace kai turomin maryama kaima jekayi taka al walar A a muje dai in samaka ruwan Kai ya Dan juya yace nave zan iya Malam turomin matata ita nakeson gani kafa San INA hannu kusan wata 3 fa ban jitaba bata jiniba gwara kai taka matar tana katararka

Kallon shi yayi a gyatsine yace toh

Ayu uwar jaraba bari Na turoma ita ni ban nemi dogon zanceba ka dai tuna a dakin Nenne kake . Eh ai nasani anan din nakeso Na sama mata jika da zai zame mata madadina kai Kuma ka samu abin gani a matsayina Cikin mmk irin mgn ganun Ahmad Yusuf din ya juyo yana kallonshi Ya bude baki Zaiyi mgn kenan Maryam ta shigo Cikin farin ciki Ahmad din yace yauwa maryama tawa zo nan zo yayanki yaji dumin jikinki Cikin qaunar mijin nata ta fada qirjinshi Hannu bibbiyu yasa ya ruggu mota yana sauqe numfashi Ita kam Maryam tama manta da wani Hamma Yusuf a wurin Shiyasa Cikin shogoba ta maqalo wuyanshi gami da furta mai I miss u so much my dear broz Cikin tau saya musu yace Allah ko? ehh mana ta fadi gamida narkewa a jikin shi

Cikin Dan murmushi yace toh daqo daqo kanki ki gani ......

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull