Kenza eBookz

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 10

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 10

Nayi nadama book 1 complete Chapter 10: Nayi nadama book 1 complete Chapter 10. Wata rana da yamma yana zaune a parlon shida Maryam Na konce a gefebshi…

3,375 words

Wata rana da yamma yana zaune a parlon shida Maryam Na konce a gefebshi tayi pillow da cinyarsa A hankali cikin hikima ya tura hannushi cikin rigarta cikin tafiyar tsutsa y sauqe hannun akan qirjinta Ya rinqa shafawa

A hankali ta lumshe idanta gamida sauqe gajiyar hrt Kanshi ya Dan ronqofo saitin kunnetan yace maryama tawa shin tsaka Nina da ke waye rego ya fada yana shafa mararta A Dan kunyace tace Ya.Ahmad me mukayi na raqunta Biki ya Dan ciza yace yoh har yanxu ban samu Na baki rain on Magaji naba INA tsorofa kar bazan samu mai min addu,a ba

Da sauri ta tashi ta zauna kan cinyarsa tana fuskantarshi tace nacema bansan iri zancen nan naka ko Toh nayi shiru Masoyiyata maryama Cikin jin dadi ta sanqalo wuyarsa ta hada bakinsu wuri daya ta rinqa bashi keutar kis masu zafi Cikin bugatuwa yace Maryam mutafi daki A kuyance tace Kai ya Ahmad me zamuyi a daki kuma

Bakinshi ya kai saitin Kunneta yace farauta zamiyi Na farauto baby's A kunyace tayi cikin daki cikin fatan Allah yasa ta samu ciki a yau dinnan ko zai samu mgji Dan yau saura 1 week su tafi shi da Dr Bayan komai ya LFA sun dawo hayya cinsu yana shafamararta yana Allah ka inqatamin

A hankali woyarsa ta fara suwa da sauri ya daga ganin Abba Na a rubuce a fuskar woyar Toh ganin zuwa Abba yamxuma kuwa Sauri sauri yayi wonka ya nufi gida

Cikin sanyi sanyi yayi slm gami da shiga parlon abban

Baya ya zauna gefenshi kadan daga qasa kan carpet A hankali yace abba barka da gida Barkadai Ahmad Abba gani Cikin wani irin yanayi Abba ya dauki duk takardun binciken lfyar Ahmad din ya ajiye mai a gaban shi

Cikin mmk ya daqo kanshi ya zubawa abban Ido

Shi kuwa Abba komawa yayi ya zauna gamida dafe qirjinshi cikin cijewar voice yace Ahmad me wanna Ahmad ase a duniyan zaka iya boye min wata matsala taka Cikin salqewar qarshe yace Tun yaushe kake tare da wannan mugun ciwon ni dai Ahmad ka boye mun cutar dake jikinka

Cikin zubar qollah😭 ya kontar da kanshi kan cinyar Abba ya rinqa zubda qollah😭 cikin jin zafi azuciyarshi ya kalli abban yace Abba toh ya zamuyi ya rigada rayuwa ta zo qarshe dole Kunasona INA sonku dole mutuwa zata rabamu zan tafi Na bar Yusuf da Adam cikin kadaicina Abba zakayi rashina dole da nasan wannan ciwon bazai barniba Ina tausa yawa nennena ko ya zatayi ran da taga gawata a miwe a gabanta Nan kuka yaci qarfin su su duka biyu aka rasamai bawa woni haquri a cikin su Can dai Abba ya rinqa shafa kanshi cikin kontar da hankali yace Ahmad cuta bata kawo mutuwa ba mmk yanzu wanda ke da lfy ya mace Allah ya barmana kai din Tun randa kukayi mgn da Dr jabeer bai bariya qara koda kwana dayaba har gida yazo ya gayamin matsalar taka kuma duk shirin tafiyar nan da akeyi dani akeyinta tare zamu tafi insha Allahu zamu dawo cikin nasara

Ka kontarda hankalinka Haka dai sukayi mgnarsu su biyu suka rufe

Yakarbi takardu ya tafi dasu Part din Nenne shi ya nufa yayi SLM bata parlon Dan haka kai tsaye ya wuce cikin bedroom Tana konce gefen gado cikin fara ta amsa slmar gami da nuna mai gefen ta a hankali yazo ya durqusa a gabanta ya manna kanshi kan cikin ta Razana sosai Nenne tayi Dan wani irin sanyi da taji cikin cikin ta irin sanyi da taji a kwana kin da mahaifinta zai rasu hannuta ta Dora a kanshi hannu har bari yake tace Ahmad baka da lfy ne meke faruwa da Kaine ya kai Dana

cikin qarfin hali yace ba komai Shiru sukayi Na Dan wani lkci can dai ta dago kanta ta leqa fuskar dan nata

Cikin razani da mmk ta taso zaune 😳🙉😱😰

Ku biyoni a sannudai yanxu zamu fara ninqaya cikin lbrin

A gsky INA Alfa hari daku Tabital Fulaku group ban manta da kuba novels group Dan gyaran kanmu INA jin dadinku😍😘😍😘

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA MI WASMITI page5⃣4⃣to5⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Cikin mmk tace kai Ahmad yanxu muna mgna yanxu kuma kayi bacci a take

Murmushi ya danyi gamida miqewa yace wlh baccin yaci qarfinane shiyasa Nenne am Toh koma gidan ka kayi baccin ka

Toh yace gamida yi mata slm ya fita ya tafi

Yau Monday kuma yaune da yamma su Ahmad da Abba zasu tafi Tin safe Maryam take Dan harhada damai kayanshi adan ma daidaiciyar jakarsa🎒 Ta Dan bude zip din bayan jakar kenan da nufin zata samai turarenshi a ciki taji takardu a ciki A hankali ta jawosu Dan gyara shirin zamansu Cikin mmk da zare ido ta nufi parlon Da sauri ta qarisa gun shi cikin tuhuma Tace ya Ahmad Me wannan me nake gani ya Ahmad ciwon zuciya ase dama abinda zai kaika India kenan Sai hawaye da yake bin fuskarta cikin kukan tce ya Ahmad meyasa kayi shiru A hankali ya daqo Cikin sanyin jiki yace Toh maryama in Na gaya miki ma mai muka iya bawai Na boye miki Dan wani abu bane Kawai dai banson kowa ya sanine Dan gudun kar a gayawa Nenne Na Cikin muryar kuka tayi dakinta Da sauri ya bita Tana shiga ta rufe qofar kan gado ta fada ta rinqa kuka mai zafi cikin firgici

A bakin kofa ya tsaya yana kiranta cikin salon lallashi da waqa waqa ina kikene masoyiya ta Na duba gabas ban gankiba Na Duba yamma ban gankiba naje a arewa banga ya tamkarkiba 😜😝 naga yammata kala kala bbanga kamarkiba maryama tawa pito kixo gareni Cikin kuka da Dan gudu gudu ta zo ta bude qofar hannu ya bude mata cikin goge qollah😭 ta fada cikin girjinshi Ajiyar hrt yayi gamida meda hannushi ya matseta cikin jikin shi yana sauqe numfashi

cikin raunin muryar tace ya Ahmad tare zamu tafi ko ? Ido ya lumshe gamida dagota yana kallonta a hankali ya rinqa shafa fuskarta hannushi daya kuma Na kan qirjinta yana Dan canza salon zance a hankali ya rada mata kiyi haquri ba Dadewa zamuyiba kuma kinga tare da Abba zamuje Cikin zuba mata ido ya manna bakinshi da nata ya rinqa tsotsar lips dinta saida yaji gaba daya ta sake Tana ta qoqarin kaisu qasa Cikin qarfin hali Ya Dan zame bakinshi daga nata ya jata suka koma daki kan gado suka zube cikin dabur cewar murya da buqatuwa yace Maryama Na roqeki kar ki gayawa Nenne batun ciwona kinjiko kimin alfarmannan yake matata Cikin sanyin jiki tace nayi alqawari bazan fadawa kowaba Cikin ji. Dadi ya jawota cikin jikishi daga nan kuma suka shiga fagen yaqi suka rinqa kaiwa arna hari suna kashesu😜😝

A ranar jirginsu ✈ya daga sun isa lfy har an fara binceken lfyar Ahmad din..

Gasar saudiya 🕋 Cikin birin madinatul Munauwarah

Yau kusan 3 weeks kenan da dawowar Yusuf da Ciggam dinshi injishi da fada daga zuwa Nigeria Hutu aka manna mai ita

Duk sawon kwana kinnan Tun randa sukazo bata qara Sa Yusuf a idantaba Tinda suka isa cikin gidan ta zauna a parlon cikin gajiya da yunwa

Tunda ya shiga part dinshi bata sake yin motsinshiba Har aka kira sallan maqqariba Sosai takejin kiran sallan da akeyi daga cikin masallancin Madina Dan gidansu ba nisa da masallacin zakaji duk abinda akeyi radau Hatta hasken fitulun masalacin ana gani ras Cikin tsoro da jin Dan jimamin gidan Ta nufi cikin dakin komai nanan ras dakin tsaf anyi mai gyara sai qamshi yakeyi Lkci daya kuma tunanin gida ya fado mata sai kuka Cikin kuka take fadin shike nan haka zan rayu ni kadai duk an rabani da yan uwana ba uwa ba uba ba yayu ba qanne kuka sosai ya kofcemata duk da zuwa yanxu hawayen ta ya fara qafewa Cikin kukan taje tayi alwala tazo ta gabatar da sllahn maqqariba bata tashi a wurin ba har aka kira isha Sallan kawai tayi ta kuma ci gaba da Kukanta Haka ta zauna ba ci ba Sha sai tunani da tsoro da firgici da suka isheta

Koda qari ya waye bata fito ko parlon ba haka ta wuni cikin tsoro da kadaici Haka ta wuni ba abinda ke daga ta kan carpet din sllahnan nata sai alwala Haka ta rayu tsawon kwana 3 in banda ruwan da takesha ba abinda takeci Duk tagala bata hatta jikinta in ta tashi tsaye sai taji tana bari kamar zata fadi ga Dan banzan yunwa da jiri da takeji Dole ganin tana qoqarin rasa ranta a rana 4 ta fito parlon cikin tafiyar gala baita ta nufi wani Dan steep Wanda daga dukkan alamu kitchen ne A hankali cikin jin yunwa ta zubawa kitchen din I do komai Na buqatar rayuwa akwai can Gefe ta hango firij da sauri ta qarisa gun cikin tasan hannu ta bude Da sauri ta rinqa ballot inabin ciki masu sanyi ta rinqa ci sai da taji haqwaranta sun mace da sanyi a hankali ta rinqa sauqe ajiyar zuciya

A wurin ta zame ta konta Dan jin cikinta Na murdawa konciya tayi cikin sheshsheqar kuka tana fadin ko mutuwa zanyi ba ruwan Hamma Yusuf mugu azzalumi ya ajiyeni a gida kamar karya ni kadai Cikin qunci tace da ya Ahmad da sai gata ya isheni Can kuma ta rinqa sake numfashi bacci mai dadi ya kwasheta a gun Itace bata farkaba sai kiran sallah da ya tada ita Cikin Dan jin qarfin ta dabi inabin da tufa ta fito takaishi dakinta ta dawo parlon ta Debi kayanta ta shigar Dakinta

Tun daga ranan haka take rayuwarta sai tayi kwana 3 ana 4 ta fito ta danci fruits tun yana mata dadi har ya dena mata dadin sai dai taci kawai Dan kar yunwa ta kashe ta Tuni kuma yuwwar ta shiga jikin ta duk ta Dan jeme Kuma ga rashin qarfin ko wonka tayi sai tayita haki

shiko Yusuf zuwa yanxu yana ma man tawa da wata halitta a cikin gidan duk da kullum yayi woya da mutananen gida sai sun tabbayeshi ita Haka zai ta musu kone kone ko yace yana cikin makaranta ko gani yanxu Na fita gida ko kuma wlh INA cikin masallaci In ance woyartafa sai yace ai ita tace bata buqatar woyar tawama ta ishemu Haka dai rayuwa tayi ta juyawa

Ranar wata jumma,a tun da safe Yusuf yayi wonka cikin shiga ta alfarma irin shigar larabawan Riga da wondone masu taushi bugun pakistan yayi rasa ya fito cikin haiba ya Dan kifa yar pulannar da suke sawa gashinshi mai laushi da bakinan sai sheqi yakeyi Ya fesaturare mai qamshi gaba daya ya debi qamshi fa sheqi ya fito cin nitsuwa ya nufi masallahci Dan wannan dabi,ar shi kenan duk ran jumma,a a masallacin yake wuni

Ita kuma Aysha tun safiyar ta tashi da wani irin ciwon mara mai tsananin Wanda ko motsi mai qarfin tayi sai taji kamar marar zata balle ga azabebben ciwon kai da zazzabi mai zafi Cikin jikinta takejin sanyi Na ratsa hanjin ta Haka tayi ta rawar sanyi cikin kuka Haka ta wuni cikin azaba ko sallah bata samu ta tashi ta tayiba

Qarfe 3:00 pm Na Nigeria Wanda yayi dai dai da 5:00 pm Na saudiya A hankali woyar yusuf ta fara suwa kamar bazai dagaba sai ya kuma daga yaga Ummi CE ke kiran shi Cikin sauri sauri ya fita cikin harabar masallacin Cikin mmk yake kallon sararin samaniyar hadarine baqiqqirin ya hado ga iska mai sanyi ta fara kadawa alamar forkon damina Gaba daya ya zaman sararin samaniyar ta canca kala iskamai dadi keta kadawa yana sauqe nishadi cikin zucuyar duk wata halitta dake rayuwa a wurin

Suwar woyar ne ya kuma katseshi cikin duniya nishadin da ya tafi

Da sauri ya daga gami da yin sallama

cikin biyeyya yace yi haquri Ummi bana kusane Hmm tace gamida cewa ka bawa Aysha woya Cikin Dan yin Jim yace Ayyah Ummi ai bana gida Kana ina? Kinsan yau jumna,a INA masallaci Cikin Dan fada fada tace kai kaga shiga hankalinka rainin wayon ya isa haka ka kama kanka Kullum nakira ka hadani da yarinya sai kai tamin kauce kauce Ina gayama yanxunnan nakeso ka kaimata woya Cikin Dan yamutsa fuska yace Kiyi haquri Ummi in NAYI sallar maqqariba da insha zan kai mata

Ka kaimata kawai dai yau dinnan kam nace

Toh yace gamida katse kiran

Bayan an idar da sallan insha ya fito ya nufi gida cikin nishadi dajin dadin iskar dake kadawa idanshi ya lumshi gami da yin ajiyar zuciya sosai yanayin ke sashi nishadi

aduk lkcin da yaji irin yanayinnan shi kadai yasan yadda yakeji a ciki jikin shi jininshi kan carke ruwan kanshi Na sinkewa ta yadda yake sauqar mai da Sha,wa mai qarfin da fiddashi hayyacinsa Cikin tsotsar lips dinshi da Dan rawar sanyi ya qarisa gidan......

Fatan alkhairi a gareku masoyana INA jin dadin irin😍😘 kulawar da kuke bani

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

NAYI NADAMA

MI WASMITI page 5⃣6⃣to5⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Cikin takun mishkilanci ya qarisa cikin parlon Ido ya Dan wore gami da qarewa parlon kallo Cikin Dan mmk Yace kamar ba Wani bani Adam dake Rayuwa a ciki parlon Baki ya kuma tabewa gamida Dan buda hannu da Dan daga ka fada alamar ko oho shi dai bai shafeshi ba Kai tsaye Bakin qofar bedroom dinta Ya nufa

A hankali ya rinqa Dan buga qofar Har zuwa Dan woni lkci baiji motsinta ba Gashi sai wolqiya da iska dake kadawa tako INA Cikin fara harzuqa ya murda marfin qofar gamida turawa da qarfi

Tsayuwa yayi can a tsakiyar dakin Yana yan dube dube A ranshi yake cewa toh ina ta shiga Yarinya sai shegen kadifiri Kofar mashigar toilet nata ya nufa

Da sauri ya tsaya gamida qara zubawa gefen gadon ido

Can ya hanqota a kasa konce kan carpet ta wani duqunqube sai karkarwa takeyi

Da Dan sauri ya isa gun cikin Dan mugunta yayi murmushi gamida Sa qafarsa ya cureta

Taba tan da yayi da qafarsa hakan yayi dai2. Haskawar wata iriyar walqiya mai tsananin haske a take kuma tsawa mai qarfin ta ratsa dukkan illahirin fadin garin Ruwan kuma mai qarfin kamar da bakin qoriya ya kece

Abin yayiwa Aysha yawa ga firgici zazzabi ga tsoron kadaici ga abin da take tsoro kamar mutuwarta tsawa yana firgitate fiye da zaton mai karatu Shiyasa cikin Tsananin firgita Ta miqe Da qarfi ta fada jikin Yusuf din Tasa hannuta bibbiyu ta qaqumo bayan shi qirjinta ta manna kan nashi qirjin cikin kidima gamida tura kanta cikin wuyan shi

Cikin wani irin baqon yanayi Yusuf ya nemi qarfinsa da kuzarinsa ya rasa gaba day sassan jikinsa sun mace ba wani abinda ya rege a jikinsa maiyin aiki sai zuciyarsa Hatta numfashin Sa da jinin jikinsa sun dauke Na Dan woni lkci

So yake ya taqarqara ya samu ya hanka data Amman ba qarfin yin hakan Cikin yanayi da ya hade mai Ga yanayi Na sauqan ruwan dama yanayin da yafi komai tayar mai da Sha,awa Ga qirjin mace da yake ji cikin NASA qirjin A take ya fara fita haiyacin sa Lkci guda ya fara rawan sanyi lips dinsa suka rinqa motsawa a hankali Cikin kidi memmeyar Sha,awa Ya kamo lips dinshi Na qasa ya rinqa tsotsa cikin fitar haiyaci

A hankali yaji sautin numfashinta Na sauqi kan wuyanshi Dumin jikinta ya rinqa ratsashi Kamar A mafarki Ya tuna wacece a jikinsa

Cikin tsananin jarumta Ya tatara gaba Daya sauran qarfin shi ya hanka data kan gado Cikin juya mata baya Dan gudun kar ta gano halin da yake ciki Ya fara surfa mata masifa Can kuma ya juyo yana nunata da Dan yatsa cikin hada fuska 😡yana fadin Waike wacce irin fiti nenniyar yarinya CE Shin baki da hankaline Dan tsabar raini zaki woni shaqoni Da gangan ko so kike ki kasheni ne Toh wlh ki bude idanki da kyau ki ga waye a gaban ki Ni Yusuf nake Ba Ahmad bane ma rainin wayonku da zakuyi ta cakudashi

Ita kam tunda taji ya hanka data ta dawo cikin haiyacinta ta kifa kanta kan guiwowinta ta rinqa sheshsheqar kuka

A hatsale ya matso gab da ita dai lokacin da kiran Ummi ya shigo woyarsa Cikin nuna mata yatsa yace Ki rufewa mutane baki kinsa Sam ni bansan muna furci kekuma kince ke uwar muna furci CE wlh kika kuskura kikamin ba dai dai ba babbalaki zanyi ko a jikina Nan dai ba Nigeria bane bare kina da masu goyon bayanki Woyar ya miqa mata gamida Cewa (Da jabu leqquru do Ummi on yidi volugo be ma lutti a wanna am nafi kaku ) Ingo karbi phone dinnan Ummi ce ke son yin mgn dake saura kuma kimin muna furci

Hannuta har rawa yakeyi ta karba gamida karawa a kunneta Cikin kewar juna suka kira sunan juna Na,am Ummi Aysha tace Sai kuma kawai ta saki kuka mai cin rai ciki kuka Tace Ummi Banda lfy Ummi zan mutuwa Ummi kince wa Hamma Yusuf Ya dawo dani gida ni Na gaji Cikin lallashi tace kiyi haquri Aysha ki nitsu ki saurareni mana ki daina kukan . Toh tace gamida da bayahannuta ta qoqe fuskarta da ta cika da qollah😭

Kina jina ko Aysha in dai zakinayin kukan in an kirki to ba mai kiranki Dan nima yanxu haka a boye Na kiraki Dan Bappa yaya yace kada aita kiranku Dan zaki rinqa yiwa mutane korafe korafe .

Cikin shan majina tace Shike nan Ummi yanxu ni kam haka Zanyi ta rayuwa ni kadai cikin uquba😭 Dan Allah Ummi ki taimaka kamin kince a dawo Dani

Cikin jin dadin zanceta yace nima den Na huta wlh in sun yarda a satinnan zai maida musu kayansu Ko nima Na samu Na huta da jarabar tsiya duk anbi an matsamin da kiraye kiraye Kowa sai yace min fatan dai tana lfy wato ni kam ko oho in naga dama Na muuu bai da mesuba Mayya kawai Ya fadi a fili dai2/ lkcin da ya fizgi woyar Cikin hikima yace Ummi Kinji abinda naketa fama dashi ko ni kullum cikin lallashinta Ko karatun ban samun inyishi yadda nake so wlh da kun yarda na maido muku da abunku in yaso in Na kammala karatun sai kuyi yadda kukace din

Cikin qosawa da zancen nasa tace Kai saurara Toh yace Kana jina ko Ehh ya fadi da Dan yamutsa fuska Dan yasan kwanan zance Cikin umurni tace INA gayama ka kula da yarinyar nan Toh yace gamida cemata toh Ummi sai da safe Allah ya bamu alkhairi tace mai Amin ya fadi tare da katse kiran

Yusuf da Ahmad yawanci suna woya kullum amman kwana biyunnsn Sam ko ya kirashi Abba ke daqawa Yusuf yasan suna India Amman Ahmad cemai yayi sunje har kar business din sune

A CAN INDIA Kuma kwana biyu kenan anata Duba lfyar Ahmad anyi nasarar gano zuciyarka ce ta stage sakamakon yawan damuwa da tunani da cushewar qoqolwa da numfashi an kuma dora shi kan mgni duk da cutar tamai mugun kamu ta yadda dole cikin biyu za ayi daya ko ya rayu ko a rasa shi Saka makon binciken da ake ta mai dinne yasa ko Yusuf ya kira dole sai Abba ke daqawa

Abin ya Sa Yusuf a tunani ga yawan mafarkin da uwan nashi da yaketa damunshi sai dai in bai konta bacci ba

Yau alhamis Tun da gari ya waye Yusuf ya tashi da wani irin kasala ga tsinkewar zuciya a kai akai Gaba daya jikin shi ya sake shiyasa ko fita bai yiba Yana konce Kan 3 str dagashi sai Dan 3 qtr da yar farar sheet A hankali yaji phone dinshi nata Neman a gaji a karo Na 7 kenan ta yanke bai dagaba Duk lkcin da kiran ya shiga sai yaji wani irin tsinkewar zuciya A karo Na 8 Ya Sa hannu cikin kasala ya daga woyar mujahedin ya gani cikin dan jin tsinkewar zuciya ya daga..........abinda mujahedin ya gaya mai shi yafi komai qara kashe

Ina Alfahari daku masu karatu

By garkuwan Fulani😍😘 [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

NAYI NADAMA

MI WASMITI page

5⃣9⃣to6⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull