Nayi nadama book 1 complete - Chapter 15
Nayi nadama book 1 complete Chapter 15: Nayi nadama book 1 complete Chapter 15. Su Nenne sun Insa lfy Randa suka iso murna a gun Aysha kam ba,a mgn Dan…
3,338 words
Su Nenne sun Insa lfy Randa suka iso murna a gun Aysha kam ba,a mgn Dan basu gaya musu sun tasoba Kawai Da yamma tana zaune A parlo Yayinda Yusuf ke Cikin daki Yana konce ne Amman hankali shi baya jikin shi Konce yake yayi rigingine idanshi a lumshe Hawayen ne ke ta bin gefen fuskarsa Ba abinda yake tunawa Sai rayuwarsu ta baya Kamar mafarki ya rinqa maimaita shi kenan yanxu Ahmad ba kai a doron qasa yanxu bazan kuma ganin kaba Bazan Kuma jinka ba Yanxu dagani Sai Adam A take ya rinqa jin daci Na tokareshi a maqoshi Yana Cikin wannan Halin yaji Ihun Aysha dake parlo Tsalle takeyi kamar qaramar yarinyar tana maqale da Sadiya Jin tana ya Usman ase Dana kaima zaka zo Ayyah inasu ya Rabi,u
Da Dan mmk A fuskarsa ya fito jiki a sanyaye Yana Shiga parlon yaga baba bello a zaune kan 1 str Nenne da Sadiya suna kan 3 str Aysha Kuma Na maqale dasu a tsakiyansu Usman Kuma Na shigo da kayansu Da sauri yaje gaban Baba Cikin Dan jin dadin gani su Ya zauna a gefenshi Cikin sanyi murya yace baba Dama yau zakuzo Ni ban saniba.
Ehh ya CE gamida daura Hannusha a kanshi Cikin qashinshi ya tura yatsunshi Daya hannushi Kuma fuskar shi ya shafa gamida shafa har kan sajenshi Ido Ya zuba mai Cikin kulawa Yace Haba Yusuf Wannan wacce iriyar rayuwa kakeyi Ne Yusuf kaga yadda ka maida kanka Fa Kanshi ya kontar kan cinyarsa Gami da rumtse idanshi Murya Na rawa Yace Baba ya zanyi Ya zanyi ne Baba bazan iya manta Ahmad ba Baba mutuwar Ahmad bazata wuce A rainaba Nenne dake gefen tuni ita ma ta fara zubda qollah😭 Aysha CE ta fada kan cinyarta gamida sakin wani Irin kuka mai cin rai Sadiya CE ta dagota Cikin zuba mata ido Tace Aysha Kuka zai dawo da Ahmad ne A a tace Cikin kuka Toh kukan zai mana mgnin zafin rashin shi da muke cikine a a tace Cikin share qollah😭 Murmushi tayi mai zafi tace toh mu daina yiwa Ahmad kuka muyi mishi addu,a Ba gata ko so da zamu nuna mishi Sai addu,a Usman dake gefen Yusuf yace wannan gsky ne Anuty a man kinga fa yadda Hamma Yusuf ya maida kanshi Baba bello ne ya miqe gamida cewa Yusuf maza tashi mu tafi muje a gyara maka gashin kankan nan da fuskar nan taka Jiki ba qarfi ya kalli baba yace baba Bari a yi muku Othern abinci Sadiyace tai maza tace A a Aysha zata tashi zamu shiga kitchen zamuyi duk abin da ya kamata Toh shike nan ma kajiko
Suna fita basu tsaya ko inaba Sai wurin gyaran kai Shi kam Yusuf ido kawai ya wore yana kallon yadda ake ta gyara mai kai badon yana soba Dan shi komi yafi son yayiwa kanshi Gyaran akayi mai sosai Gashin nan Sai sheqi yakeyi dama gashi da yawa da sulbi tamkar valarabe Sajennan yayi luv a sufkarsa Gashin girarsa da suke kusan a hadewa Suma sunyi ras sun qara qawata fuskar tashi Lkci daya yayi rasa haibarsa ta fito gonin Sha ,awa Daga nan suka wuce masallacin
Aysha kam yau tana Cikin gata Girkinma Usman ne da a Sadiya sukayi Itako tana jikin Nennen ta
Sai faman cin inabi takeyi tana ta zuba surutun ta da rakadinta daya bayan daya take ta tabbatar kowa
Bayan sun gama girkinne Sadiya ta shigo itama suka zauna sukaci gaba da hirarsu
Usman Kuma ya dage Wai zai hada musu kunnun aya Yanata kiciniyar tace marka den ayar ne Su Yusuf suka shigo Bayan sunyi sallan insha Cikin mmk Yusuf ya kalleshi a gyetsine yace toh Usman abin naka Kuma har ka kai nanne Kana namiji ka wani zage Wai girji kakeyi Dry ya danyi yace kai hamm Yusuf nifa ba girki nakeyi ba kunun aya nake hada mana
Kai da Allah tafi can kai dai dabi,ar mata duk ka iya ya fada tare da zama kusa da Baba belloN
Sadiya CE tace yoh to ba dole muyi girkiba tunda matar gidan bata Ma San ta yadda zatayi wani abinba Dan gani NAYI gas dinkun nan ko sau daya tema ba ayi Amfani da shiba
Baki ya tabe Cikin gyatsina fuska yace Wannan me taiya in banda kuka da ihu Dan tsabar iskanci Girkinma Wai bazata yiba sai dai zakiya ke aiko mata Baki ta Dan tura Cikin fakaice idansu ta watsa mai hara da murguda mai baki😏
Ido ya Dan zaro mata Cikin tsawa yace ke waye kikeyiwa harara🙄 Oho tace mai ai ni ba da kai nakeba ehe😏 Ya gane sarai yasan shi tayiwa hakan Shiyasa Cikin Dabara ya miqe Gamida juyowa ya kalleta Yace zo ki dauko Madara ki kawo wa baba baki ta tura Cikin shigoba tace Toh Ba ga Yaya Usman ba ya dauko mana ..
Tab lallaima yarinya kin rainani toh Dan nazo gidanku Sai aka cemiki ni Dan aikenku ne Cewar Usman kema ya fada yana gyara koncinyarsa kan 2 str Nenne CE tace ke Aysha ai wannan aikin kine mu kam baqin ne ai Tashi ki dauko
Toh tace gamida miqewa ta nufi kitchen Tana tafiya tana leqa fuskar Yusuf din Dan tasan dai tayi mai abin da ya tsana shiyasa da sauri sauri ta dauko madarar Tana uhm gwara nayi sauri ( ta Lamido kallube do wara tawa am hado) Kar sarki mugayen Nana yazo ya sameni anan
juyowa tayi da sauqi Dan fita kitchen fin Gim taji ta fada jikin mutum har saida robar ta fadi Da sauri ta daqo Ido ta zaro Cikin tsoro murya Na Dan rawa tace ....
By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 MI,WASMITI.page 8⃣4⃣to8⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Idanshi ya qara budewa A take yaji yarrr gaba daya gashin jikinsa Na tashi Kanshi ya kawar da sauri
Ita Kuma tsayuwa tayi jingine da qofar
Phone dinshi ya jawo Yana Dan daddan nawa Amman Sam hankalisa baya jikin shi Tsawon wani lkci bai Kuma kallontaba bai Kuma yi mata mgn ba Itako tana tsaye a haka har bacci ya fara fizgarta Sai tayi Yuu kamar zata fadi Sai ta Kuma miqewa Shiko Yusuf bai qaunar ya sake daqo idanshi ya qara ganin abinda Zai zame mai fitina ya hanashi bacci Kai ya mayar jikin Kujerar gami da lumshe idanshi Tsaki yaja Tare da miqewa ya nufi daki Koncita Yake sonyi. Amman ya kasa samun nitsuwa Tuni ya Dan Fara tsotsan Lips dinshi Yana Dan tsurawa garu ido
Itako Aysha yana tashi ta dawo kan.3 str tai konci yarta
A haka tai baccin ta Cikin konciyar hankali
Shi kam Yusuf acewarsa yayi baqin gani garin gane ganensa ya tado da azabebbiyar Sha,awarsa gashi Tbs dinshi sun qare Haka ya kwana Cikin Matsi
Tun daga ranar Aysha a parlon shi take shi kuma yana cikin dakinshi In gari ya waye ko zasu Dan zauna a parlon Aysha ayi ta Dan hira duk da ma shi Sai ido kawai yake binsu dashi ita kuwa harara ke Hada su A haka har sukayi Kwana 8
Yau jumma Dabi,ar Yusuf tun da safe ya shirya Dan tafi masallacin da wuri Yasa Usman ma ya shirya Dan shi kam baba tun da yaje sallan asuba bai dawo ba yana can
8:00 Am Yusuf ya fito cikin shigar larabawan Yayi ras dashi gonin Sha,awa ga yar qibarsa ta fara Dawowa Dan yanxu yana Dan samun konciyar hankali Dan yanxu Aysha bata ife ifentan nan Kuma ko zatayima shi baruwanshi sannan yana samun kula ta gefen abinci ga baba da yake ta yawan shige mai Dan debe mai kewar Dan uwan shi
Fuskarsa cike. Da haiba Yayi luu da idan nushi Cikin shafa sajenshi Ya kalli Usman yace kai tashifa mu tafi lkci Na tafiya
Sadiya dake gefe ta kalleshi a fakaice tace Ha Yusuf Toh batun zuwa Hilton dinfa Kadai San ban gama sayeyya taba Kuma gashi gobe zamu wuce Makka Gashi duk mun shirya kai muke jira
Kai ya jinjina Cikin gyatsina fuska yace Haba dai Anuty ni gsky kin San ban fiye son yaeon nanba Kuma ma haka kawai Sa kuyita duruwa Cikin garadai Wai zakuyi tsaraba Toh Yusuf ai dolece sayan wani abin Kai ya juya yace toh gsky yau dai frayed ne Kuma ni banson banje masallacin da wuriba Toh kaje mana in ka dawo Sai muje Da yafi kam ya fadi Cikin ransa kuwa cewa yyin in kin ganniba Har zai fita Aysha tace wlh Anuty Sadiya inya tafi yanxu Sai dere.
Allah ko tace tare da zura hijabinta Tana toh wlh kawai ka tsaya mu tafi tare in yaso Sai mu dawo da wuri Kai ya juyo Cikin watsa mata harara yana kada kai
Gaba daya su Anuty Sadiya kam an nitse Cikin Hilton Sai debo koya suke kamar ba gobe Aysha kam qananan kaya tayi ta jida da dogayen riguna masu Shep Ga su da taushi da sulbi
Shi kuwa Yusuf gefe dayaya koma ya zauna ma aikatan ciki da suka saba Sai hira suke tayi Cikin larabci Har zuwa Dan wani lkci Ya kira Usman yace kcefa su fito Dan wlh xan tafi Na barsu
A gaggauce suka gama hada kayan Usman yayi gaba da wani itama Anuty Sadiya ta dibi wosu Aysha ko bakos guda biyu Cike da kaya ta dauko ruggume dasu a qirjinta tazo ta wuce ta gaban shi inda yake tsaye yana biyan kudin kayan nasu Kanshi ya kawar Cikin jin hau shin sun bata mai lkci Tana fita yana binta a baya Su Usman kuwa tuni sun fita suna Cikin mota
A hankali take tafiya kanta a qasa Dai2 lkcin wani Bature ya fito Cikin motarsa Da woni karensa qato mai jikin kura Karen yana Fitowa kai tsaye gun Aysha ya nufa Ita Sam bata luraba Sai kawai ganin abin da take tsoro kamar mutuwarta tayi a gabanta Cikin tsoro da razani da firgici Ta watsa kayan dake hannuta Ta cillara ihu mai ban tsoro idanta ta rumtse gamida ware hannuta Duka biyu Gaba daya jikin Sai bari yake Shi mai karen dry ma ta Mashi shi Karen Wai hakan gaisuwa ne ihun da takeyi Kuma shi a gunshi wasane Gaba daya hankali mutane ya komo kanta ihun takeyi a firgice Yusuf dake binta a baya da fari Cewa yayi da kyau Karen ya yayyagu sheki dai ba son yawoba Sai kuma yaga gaba daya ta firgice ihu take da iya qarfin ta ta tsaya a wurin Kuma kamar wacce aka dasa A take ya tuna wata rana da irin haka ya faru Ahmad har kamar zaiyi kuka saida ya kai qaran masu Karen Kamar a kunneshi yaji ana rada mai amanar Dan uwanka nefa Cikin sauri ya tsinci kanshi da qarasawa Gunta Qirjinshi ya manna a bayan ta Tare da bude hanna yenshi ya zagayota dasu ya matseta a jikin shi Itama jin mutum a jikinta yasa da sauri ta sauqe hanna yenta da ta bude Ta daura kan nashi Ta qaqqameshi Tanata goga jikinta a nashin A hankali ya Dan sunkuyo Ya manna wuyanshi Cikin tsakanin nata wuyan da kafadarta Gemunshi Na kan kafadarta Bakinshi ya saka dai2 kunneta Cikin rada rada da sanyin jiki Yace Ke da Allah kina Tara mana jama,a Ke baki iya addu,a bane Sai ihu Kinitsu ko nace ki bude idanki Karene fa ba kuraba A hankali ta bude idan Kai ta sunkuyar Sai kuma ta Kuma qaqqameshi Dan ganin Karen Na shinshina qafarta Qara matseta yayi a jikin shi gami da dan daga ta ya tsalla kar da ita daga gaban Karen Yasa qafa ya ture Karen Da sauri mai Karen ya matso yana bawa Yusuf din haquri Ba tare da ya kalleshi ba yaceba komai Aysha kam quluwa tayi sosai Abu Na Neman kasheta Amman Wai shi cewa ma yakeyi ba komai Baki ta tura Cikin zubda qollah😭 ta qarisa gun motar shiga tayi ta zauna tana ta kubbura baki Usman kam dry Yakeyi Sosai harda riqe ciki Yana ke zo zo kinga yadda kika rinqa zunduma ihu har kina watsa musu tattabarun su Phone dinshi ya miqawa anty Sadiya yana Anuty ki gani duk motsin da tayi Na dauketa Dan inason inje in nunawa su Rabi,u kai nama fasa yau dinan zan tura musu ta WhatsApp Anuty Sadiya kam dry takeson amman ta sani tanayi Zata kama kuka shiyasa tayi shiru Sai murmushi Kaway kyau sukayi sosai a pictures din Yadda sukayi abin tamkar masoya ga wani kyau da sukayi kamar larabawa Bayansu ga tattabarun da sukayi musu rumfa Yana isa kuwa ya shiga mota ya ja suka tafi A cikin mota ko Sai tsaki yake tayi Yana faman danna mata harara
Suna isa gida Usman ya kalleshi Cikin girmamawa yace Hamma Yusuf ai ba sai mun shigaba kawai mu juya mu tafi masallacin ko Bai kulashiba Sai wani dogon tsaki da yaja Gami da fita Kai tsaye dakinshi ya nufa Yana shiga Ya fara zare kayan jikinsa Toilet ya shiga Cikin jin haushi yayi wonka tare da alwala ya fito ya sake wani sabon shirin Kai ya rinqa jinjinawa a fili kuwa Sai Jan tsaki yakeyi Yana fadin wannan yarinyar Sai kace mayya ga shegen naci da iya maqalewa a jikin mutane Munafuka fitinenniya bata San irin fitinar da take Sa mutun a cikiba Amman Bari zanyi mg ninta A haka ya fito ya nufi masallacin shi da Usman Sune basu dawoba Sai bayan insha Suna dawowa suka samu suna ta hada kayansu Ita kam Aysha Sai faman zubda qollah😭 take tana ayyah yanxu gobe i war haka bakwanan Ni kam ma Na gata kaina tunda aka kwasoni aka kawoni Nan Ayyan Nenne Dan Allah kice baba ya barmu mu tafi tare Cikin lallashi Nenne tace toh ki tabbayi mijinki mana in dai ya barki to shike nan Sai mu tafi taren
Baki ta tura Cikin fushi tace Wlh ni ni ban da wani mai hanani kawai dai bakwa son na koma ne Toh bisu mana Dan Allah tashi ki tafi yanzuma Jeki kije kfi ruwa tafiya Wato kinga zasu tafi zaki dawo da iskan cinki Na ife ifen nanko Toh wlh ki kiyeni Banza kawai sokuwa
Aiko haka ta faru Dan tun jiya taqi cin abinci sannan yau Kuma ta fara kuka Haka ta kwana kuka da safe ma da kukan ta tashi Taqi cin komai Har Zuwa yanxu da suke Gun da motocin su baba zasu debesu su tafi Cikin makka Kuma daga can zasu dawo Nageria Sosai baba yayiwa Yusuf fada da nasiha kan ya riqe amanar Dan uwanshi sannan yasan shi Aure ba wasaba
Hakama Nenne tai tamai nasiha Sadiya Kuma dama tunda sukazo take ta faman nusar da Ayshan
9:30 Am Moticin suka gama shirin su Su Nenne duk suka rinqa miqawa Aysha hannu suna musabaha ta Sai mun hadu Kuma A hankali Sadiya ta rugumota Cikin sanyin jiki da rawar murya tace Aysha Sai wata rana fatan Allah ya hadamu kan alkhairi Dan Allah Aysha am Ku daina yiwa Ahmad kuka Kinji ko ? Lkci daya Kuma Kukan da take dannewa ne ya kufce mata Itama Aysha Sai kukan takeyi Da gyara ta saketa suka shiga mota Gun Usman ta Kuma komawa Fa dawa tayi jikin shi tana Kuka tana ayyah ya Usman Sai kuma yaushe ne Kukan kunji dadi zaku koma Cikin danginku gatanku ni kuwa bani da kowa a nan Sai Allah na Shima Usman sosai yaji kewar qanwarshi abokiyar fadanshi Dan da yake kamar ita ke binshi shiyasa ta rai nashi Cikin lallashi yace haba dai Aysha kina da kowa mana tunda ga Hamma Yusuf kiyi haquri wataran Zakizo A haka ya saketa ya shiga mota suka tafi suna daga musu hannu
Allah sarki Aysha a wurin ta tsuguna gami da sakin kuka Cikin kewar yan uwanta Shi kam Yusuf komawa yayi gefen yana kallonta Cikin jin hau shin kukan Yace ki tashi mu tafi ko kuwa na koro miki karnuka Da sauri ta tashi Cikin tsoro ta shiga mota suka tafi Kafin su isa gida kuwa tayi bacci Sai ajiyar zuciya take sauqewa Bayan yayi parking ne ya juyo ya zuba mata ido...
Gaisheku manyan matan Fasaha Writers Halima Auwal gaisuwata mai tarin yawa a gareki😍😘
By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 MI WASMITI page 8⃣6⃣to8⃣8⃣Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Ina alfahari daku iyayena Allah ya biyaku da mafificiyar sakayya😍😘
Ido ya tsura mata Cikin fidda numfashi a hankali hankali Ko qefta idon ya kasa Kai ya dan Kuma juyawa Cikin sauqe qwayar idansa kan Qirjinta rigace da wondo a jikinta sun matuqar amsarta Sai Dan hula da ta tattara gashin ta ta tura ciki Sai yadin laffaya mai matuqar kyau ta yane jikinta a cikinsa Baccin da takeyi yasa ta Dan zame daga jingu nuwan da tayi ta Dan konto ta kanshi hular kanta ta zame ta fada kan cinyarsa Hannuta daya ta daura kan cinyarsa Daya Kuma ta daura kan kafadarshi Ta Dan motsa gamida Dan qara konciya a kanshi Motsin da tadanyin ne ya taimaka wa laffayar wurin worworewa ta bar jikinta Shi kam Yusuf Gaba daya ya jishi Cikin wani irin yanayi So yake ya dauke idanshi daga kan ta Amman ya kasa a hankali lips dinshi Na sama ya Dan rebe da Na qasan Harshe yasa ya Dan lashi lips dinshi Na qasan Da qarfi yayi wani irin ajiyar hrt A lkcin da ta qara kontowa kan cinyarsa Gaba daya yaji tsikar jikin shi ya mimmiqe qwayar idanunshi suka fara budewa da kyau A karo Na for a rayuwarsa da ya tsurawa qirjin mace ido Yadda kanta ya danyi kan cinyarsa Sai ya bawa qirjinta damar daqowa sama A take yaji jikin shi ya fara kerma Kai ya mayar jikin sit din yana fesa numfashi A ranshi yake cewa Toh me hakan me abin gani a jikin wannan rikitecci yar shi yanxu matsala larsa 1 yana tada ita ya tabbata da kuka zata tashi duk ta hanashi bacci Tsaki ya Dan ja gamida daqo kanshi Cikin samo mafita A hankali ya daqo hannuta Na kan qafadarshi ya hada da daya hannu da ya tafi Neman tsokana kusa da hajia🍌 Ya Dan dago kanta ya hada ya Dan jingina ta da jikin sit din da take zaune Fita yayi Ya za gaya gunta Kanshi ya zura Cikin motar gami da ruggumota Cikin jikin shi Kamar yarinya Da bayan shi ya koma ya rufe murfin motar A haka ya isa qofar shiga part dinsu Qara ruqqumota yayi Da hannu daya daya hannu Kuma ya bude qofar ya shiga da ita Kan 3str ya nufa da ita Cikin sanda Ya kontar da ita gamida Dan tattato gashin ta ya mayar matashi baya Duk yanayin abin ne Cikin gudun kar ta tashi Dagowa yayi Cikin ajiyar hrt da Cilla mata harara yana Aikin banza Jifa gaba daya yadda aka hadani da matsala Yarinya Sai kukan tsiya Tsaki ya kuma ja gamida tabe baki ya juya ya Nufi Part dinshi Kai tsaye Toilet ya shige ruwa ya watsa a jikin shi Yana fita ya sanya kayan baccin shi Rigace da wondo wondon har qasa Sai rigar iya qugunsa Daga samanta Kuma zip ne kalan fari da Dan ratsin Yellow A jikin shi Turare ya feshe jikin shi dashi Jikin window ya qarisa Cikin shaqar iskar da ta fara kadawa mai sanyi labulayen ya sassake gamida kashe wutan dakin Kan gado ya nufa Cikin ajiyar hrt ya konta ya jawo blanket ya rufe kanshi A hankali ya rumtse idanshi a take photon fuskarta ta fadomai Da sauri ya bude idanshi Dan Jin ihun da ta saki daga parlon
Tsaki yaja gamida cewa sheke nan kuma mayya ta tashi ba zatayi baccin ba bazata barni nayiba Komawa yayi ya kontar da kanshi da nufin shareta Sai kuma yaji Sai qara surutai Take qara ta saki da qarfi Tana wayyo Allah Na kare wayyo ya Ahmad ka taimakeni Sosai take surutan da qarfi Kiran Ahmad da take ya tuni mai da amanarsa Shiyasa da sauri Ya miqe Cikin Yanayin shike nan ai Na kade