Nayi nadama book 1 complete - Chapter 14
Nayi nadama book 1 complete Chapter 14: Nayi nadama book 1 complete Chapter 14. Tsoro sosai ta ring a ji ganin yadda ya fita hankalinsa Da sauri itama…
3,289 words
Tsoro sosai ta ring a ji ganin yadda ya fita hankalinsa Da sauri itama Cikin Kukan taje Gaban shi ta zare qura,anin a jikin shi A hankali ta zo gaban shi ta durqusa Cikin kukan Ta rinqa kirashi Hamma Yusuf kayi shiru Dan Allah ka daina kuka Meyasa bazaka yiwa ya Ahmad addu,a ba Wayyo Ummi Na ya zanyi kuka ta kamayi sosai Cikin kidiman Ya jawota jikin shi A yau yanaji bai da kowa a duniya Sai Ita tunda itace ke kusa dashi Gani yake ba Wanda zai San irin zafin da yakeji Sai ita Shiyasa Ya matseta da qarfi a jikin shi Kukan yakeyi kamar yaro Itama kukan takeyi kamar zata zauce Cikin kukan tace Wayyo Ummi Na Wayyo rayuwa ta mana dubu Wayyo Hamma Yusuf ni dai ka maida ni Gida Kanta ya manna kan qirjinshi Yana nima Sai dai su Ummi suzo suga gawata zuciyata zata fashe ban San ya zanyi ba Kanta ta daqo ta zuba mai ido lkci daya Kuma numfashin shi ya fara daukewa
Cikin tsoro ta miqe tana tsakiyar parlon tana bubbuga qafa Tana kuka sosai ganin gaba daya kamar mutuwa shima zaiyi
Gaba daya ya fara murdewa kanshi Sai juyawa yakeyi da sauri ta zauna gami da Dora kanshi kan cinyarta Gami da sakin kuka Woyar ta ta laluba a wurin Zakiyi ta kira Kiran forko har ya tsinke bata dagaba Sai a nabiyu Kiran Na shiga
Bashir da yanxu ya fito wonka bayan ya gama shanawa da matarsa ita Kuma yana shiga tayi Bacci Shisa har kiran ya tsinke bata dagaba Kiran Na qoqarin katsewa Bashir ya daga Woyar Cikin Kuka tace Hello zakiyi Zakiya Hamma Yusuf ki gayawa Bashir Hamma Yusuf bai da lfy Na rasa yadda zanyi Da sauri Bashir yace Aysha Kuna INA meke damun Yusuf din Cikin kuka tace Bashir kazo Dan Allah kazo kawai Toh yace gamida katse kiran
Da sauri sauri ya zura Riga hannu kawai yasa ya daqo zakiya Cikin tsoro ta miqe tana lfy honey ? Tashi tashi kisa kayanki Yusuf ba lfy A tsorace ta shirya suka fito Suka nufi anquwarsu Yusuf din mai suna Ibrahim Khalil Wanda Ya kasance yana Dan kusa da masallacin Annabi Shiyasa anquwar ba kewa darene kamar rana
Suna shiga Aysha ta juyo Cikin zubda qollah😭 tace Bashir kalli kalli yadda yakeyi Da sauri bashir Ya zauna gami da kamo shi Kanshi ya rinqa shafawa wani Dan farin mgni gamida zaro wata yar allura qarama ya zira mai A take Sai ya kuma rinqa mimmiqewa kamar Wanda ranshi zai bar jikin shi Sai daddamge hannushi yakeyi Yana juyawa Ganin haka yasa Aysha qara rudewa Cikin kuka ta durqusa a gaban shi tana hama Yusuf ka tashi katashi bari in kirana mana su Abba su zo su dauke mu Phone dinta ta Kuma karba a hannun zakiya Baba bello ta kira Cikin Mmkin wake Neman shi a Daren nan Da sauri yayi pikin ganin Aysha CE Cikin kuka tamai bayanin a bindake faruwa Sosai yaji zuciyarsa ya tsinke A ranshi yace ya Allah ka rufa mana asiri Allah ka hanamu sake ganin wani duhun a wannan rayuwar A fili Kuma Da sauri yace Yanxu ina Bashir din Gashi nan ta fada gami da miqa mai phone din
A tsorace yace hello Bashir waimeke faruwa ne Ina Yusuf dinne A hankali yace Baba ga shi yana konce yanxu ya Dan samu ya fara lafawa Na kuma yimai alluran banci yanxu ya samu yana Dan lfwa Toh Wai Bashir meke damunshi ne ? Wlh baba Yusuf damuwa CE ta mai yawa ga kadaci Yusuf yana buqatar kulawa baba wlh rayuwar Yusuf Na Cikin hadari gwara a dauki mataki tun wuri kasan Dama yana da hrt problem Cikin firgita da baya nan Bashir din Yace Insha Allahu bashir a satinnan zan shirya mana zamu taho zamuzo mu ga halin da yake ciki Toh bba Allah ya kawoku lfy Amin ya amsa gamida cewa ka bashi duk kulawar da ta kamata Ba komai baba insha Allahu zai samu sauqi Allah yasa yace gami da katse kiran
A hankali ya fara nitsuwa Cikin sanyi ya fara lumshe idon shi Bacci mai qarfi ya debeshi Lkci daya ya fara sauqe numfashi mai nauyi Cikin ajiyar zuciya Aysha ta matso gefenshi tana gyara mai konciyar tasa Zama tayi a gefen tana Dan mai kallon tausayi Bashir Kuma shima gefen ya koma gamida rungume matarsa A haka bacci ya debesu Ita kam Aysha gani take tana rufe idanta zai mutum shiyasa ta zauna Sai zubda qollah😭 da takeyi
Sune basu tashiba Sai 5:00 Am A hankali Yusuf ya fara bude idanshi Cikin dan sauran mayen allurar baccin Ido ya qura mata Yayinda qollah😭 ke bin fuskarta A hankali ya tashi ya zauna Ya jingina da jikin 1 str
A dan Firgici ta miqe tana Bashir ya tashi tashi ka gani Da sauri shima ya miqe gefenshi ya zauna Cikin sanyin murya yace Yusuf ya jikin dai ? Kai ya jinjina gamida Dan motsa lips dinshi yace da sauqi bash Masha Allah To Aysha kinga Dan uwanka ya miqe Sai hankali ya konta a daina kuka Ita dai Sai hawayen ta kalleshi tace ai baba yace zai zo a satin nan Kuma tare zai koma damu Ido ya qura mata Cikin mmk yace waya gayawa baba banda lfy? bashir ne yace yo wannan ai kasan mai fada Zakiya ta kalli mijinta cikin kulawa tace ai gwara da ta fada nimafa jiya naji tsoro sosai Juyawa yayi ya zuba mata ido A hankali ya sauqe idanshi kan qirjinta Rigar bacci CE a jikinta mai taushi Sai dai doguwace har qasa Amman gaba daya ta koma ta manne a jikinta Ido ya sake lumshwa ganin girjin nata yayi wani cur a tsaye Lkci daya idanshi ya fara worewa suna Dan yin jaa Kanshi ya sunkuyar Cikin kamo lips dinshi na qasa ya fara tsotsa a hankali
Bashir ne ya Dan kalleshi a fakaice Baki ya taba a ranshi yace kaji Dan banza mai idon ganin mata mutum kamar maye A fili Kuma miqewa yayi gamida kamo hannu zakiya yace Toh mu kam zamu wuce gida Sai anjima Zan zo Na qarisa ma allurar taka Kai ya geda mai alamar toh Bayan sun fitane ya Dan sunkuyar da kanshi Cikin sanyi yace Kinyi sallan ne ?
Kai ta girgi zamai Cikin zubda qollah😭 Kallonta ya kuma yi Cikin rauni yace toh tashi kije kiyi sallan Bata dai tashi ba shima Kuma ya kasa tashi Dan baijin qarfi sosai A karo Na forko ya Sa hannushi ya damage mararsa lips dinshi yake son ciza ko zasu bar barin da suka farayi Amman ina a take gaba daya tsikar jijinshi ya fra tashi Sanyin jarabar tasa ya fara ka dashi Har haworansa Na dukan juna kat kat Cikin qarfin hali ya miqe ya fada toilet Ruwan ya sakarwa kansa Cikin ajiyar hrt ya rinqa murza jikinsa da samulu Sai da ya watsa ruwa sannan yayi alwala ya fiti Yana fita ya samu bata parlon sallah yayi Cikin Kushu,I ya rinqa jero addu,oin nemawa Dan uwanshi gafara Bayan ya idar da sallan ne ya zame kan carpet din ya konta Idanshi a rufe Yaji ta shigo dakin Gaban shi tazo ta durqusa Cikin sanyin murya tace Hamma Yusuf ya jikin baiyi mgn ba bai Kuma bude idanshi ba Phone dinta ta miqa mai Tana fadin gashi baba nason mgn da kai Kuma yace layukanka basayi
Tsaki yaja da qarfi gamida bude idanshi da tashi zaune Hannushi yasa ya fizgota da qarfi har Sai da ta fada jikin shi cikin sauri Kuma ya tureta Cikin masifa ya daqo hannushi zai yarfa mata mari Sai kuma ya tsaya da sauri saka makon abinda yaji take fur tawa
By Garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 MI,WASMITI page 8⃣1⃣to8⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Wayyo Allah Na Da sauri yasa tafin hannushi mai laushi Ya rufe bakinta Ido ta zazzaro Cikin qoqarin kauda kanta Tana baya baya Cikin mishkilanci Ya rinqa daga qafarsa yana takawa a hankali yana qara matsota ita Kuma tana qara yin baya2 Har saida taji ta jikin Garu
Ido ya tsura mata Cikin hada fuska Ya dago hannushi ya kamo kunneta ya matse Da qarfi Da qarfi tayi qara Amman sautin bai fitoba sabida tafin hannushi da yasa ya to she bakin nata Qara matse kunne yayi Cikin yanayin gargadi Yace Kin San Allah ki kiyaye ni In kuwa ba hakaba wlh zan babbalaki Kaji yarinya da rainin wayo wato har kin samu damar murgudamin baki ko😏 toh wlh Allah ki rufawa kanki asiri in ba hakaba kuwa Hmmm ya fada gamida jinjina kanshi alamun zaki daku 😡 Sake matse kunne yayi yana kinji ko bakijiba? Kai ta gyeda alamun taji Qara matsota yayi Gami da manna girjinshi a jikin nata Sake nauyin shi yayi kan qirjinta Gami da matseta ya hadata da jikin ganin idon ta rumtse Cikin wahala jin yadda ya hadata da gini Hannu bibbiyu tasa kan qirjinshi tana Dan tureshi Kanshi ya sunkuyar Cikin boye halin da ya fara shiga Lips dinshi ya kamo ya matse da Dan qarfi Cikin dauriya Yace kina jina ko? Uhum ta fada Cikin Neman iska Dan gaba daya ya matseta Qafarshi ya daga gamida taka nata qafan Cikin mugunta Yaci gaba da cewa Wlh karki ga Su baba sunzo Kice zaki kasa min Rashin Kunya Kin sanni sarai Wlh ko sunanan dakaki zan Barema ai kin Sani sarai Tafiya zasuyi su barki Tare dani Ita dai Sai zaro Ido 😳 Take hannushi ya daga Daga kan bakinta yace Muna fuka Da manyan idan nunki a wurin Na rashin kunya Ita dai numfashi ta rinqa sauqe a hankali Ta sunkuya ta dauke robar madarar Har takai Bakin qofar Yace ke Tsayawa tayi ba tare da ta juyoba Cikin tsurawa gugunta Ido yace In Kuma kika yarda kikamin halin munafurci Kinsan abinda zai biyo baya Kinjini kam ko Ehh tace Cikin jin haushi Toh me kika tsaya yi anan maza kauce daga nan Da sassarfa ta fice Tana Allah ya isana mugu kawai
10:00 pm Suna parlo gaba dayansu suna ta hira Yusuf Na zaune gefen baba suna ta dan hirarsu Usman Kuma yana zaune tsananin Sadiya da Aysha suna ta hira yana nunawa Aysha pictures din Maryam da Amira da dai sauran mutanen gida Cikin mmk ta kalli Usman tace kai Ya Usman Ga yadda Maryam ta qara fari yanxufa ta kaini fari Sai dai Kuma ta rame Sadiya CE ta dan kalleta Cikin Dan jin bacci tace Aysha Maryam ai dole ta rame Cikin yana wahal da ita sosai Kai ta daqo cikin rashin fahimta Tace Anuty Sadiya wake da ciki? Da Dan fara tace yoh Cikin abin tsoro ne naga kin wani zazzaro ido Yusuf dake gefen Sai a yanxu ya Dan kalli inda suke Cikin murtuqe fuska ya harareta da salon ai ita kam Sai zaro idan ta iya Baki ta tura Cikin maida kanta gun Nenne Tace Nenne Wai da gsk Maryam Nada ciki Fuska dauke da murmushi tace Ehh Aysha da gsk Maryam Nada ciki ? Cikin fara,a ta koma jikin Usman tace yes Muma mun kusa mu zama iyaye wayyo Allah Na wayaga Maryam da baby Da sauri ta Kuma tashi taje Gaban baba bello Cikin farin ciki tace Baba Tare zamu koma ko kaga kar ayi suna Bana can Dan kasan dole ni zanje Na rauni da ko yar ya Ahmad Usman ne ya kalleta Cikin mmk yace da Allah can a reni muje biki ni mijiba baya fada Bafa cemiki akayi ta aihu ba Cikinda gaba daya watanshi 2 da sati 3 Mutum Sai shegen son yawo Ehdin ANSo yawon Ai ba kai Na tabbaya ba ehe Gun baba takuma maida dubanta Cikin Neman alfarma Tace Dan Allah baba kar a hanani Zuwa Kai ya geda gamida kallonta Cikin Tuno Dan nashi Yace Insha Allahu zakije Aysha Amman Sai Maryam din ta aihu kinga kafin satin suna Sai kuje Kai ya juya gun Yusuf Dake sauqe numshi a hankali Dan furucin Aysha ya famomai ciwon rashin da uwan shi Yusuf Baba ya kirashi Cikin bada umurni Yace Yusuf in Allah ya sauqi Maryam lfy To ka tabbatar Aysha taje Kai ya jinjina Cikin jin daci Murya Na rawa yace Baba in ban jeba wa zaije Baba A yanxu Dan Ahmad ai baida wani uba da ya wuceni Baba wannan ai dama nauyi nane Na jibanci dukkan lamuran rayuwar wannan Da Baba me zance da ubangijina Ya dauke min Ahmad Sai ya kuma amsar addur Ahmad da yayi aloka cin da baifi awa 2. Baya bar duniya A wannan rana ya roki Allah ya bashi da da zai zama madadin shi a gareni a wancan lkcin INA daukan zance Ahmad a matsayin wasa ase dgske Zai tafi ya barni Sai kuma muryarsa ta carke Yai shiru yanata cijjije lebe Aysha kam tun i Sai hawayen Cikin kuka tace baba har Sai ta aihu kafin inje? Ehh Sai ta aihu kafin kije a nan din ma Sai inki min alqawari Zaki daina yiwa Dan uwanka Kuka ki Kuma yi qoqarin Sa Dan uwanshi Yusuf y daina damuwa Den Na tabbaya koda Ahmad Na makoncinsa toh zanyi alfahari daku Cikin share hawayen tace Na bari baba bazan sakeba inason ya Ahmad yai alfahari dani
Cikin jin dad yace Aha haka nakeson ji Allah ya muku albarka baki dayanku Amin suka amsa gaba dayansu Haka sukayi ta hira Har zuwa 1:00 Am Baba ne ya mike Cikin tattara phone dinshi yace toh ni kam zan chiga Sai da safe Shima Yusuf miqewa yayi Cikin kallon Usman yace kai tashi muje mu shiga Baba ne ya juyo ya kalleshi Cikin Dan jin bacci yace a a Yusuf Usman yazo tare zamu kwana Kai ya Dan daqo yace to baba muje mu kwana tare kawai mana A a yace kai dai jeka kawai kai Usman tashi mu tafi Wannan dakin ya ishemu ya nuna dakin daya da yake gefen dakin Aysha wanda da toiler a ciki yace ku kuma Sai Ku shiga nan din ya nuna dakin aysha
Toh su Nenne sukace gamida shigewa dakin Ayshan Itama tana biye dasu a baya riqe da laptop din Usman Dan tace a dole zai bar mata har Sai in sunzo komawa
Shi kam yusuf a parlon shi ya yada zongo Kan 3 str ya zauna Cikin Dan jin bacci a yau ya danji sanyi a ransa Dan ko ba komai yan uwan shi sun Dan debe mai kewa duk da shi ba hiran yakeyi ba yana dai jinsu kawai
A dakin Aysha kuwa Suna shiga Anuty Sadiya ta fada toilet ruwa ta dan watsa a gaggauce Tana fitowa tace Aysha ga ruwan dumi Na hada miki maza jeki danyi Wonka Cikin jin dadi tace yauwa Anuty Na Allah ya bar manake Amin tace Cikin dry Ke dama Aysha son ruwane dake kamar kifi Amman kuma tsoron ruwan sama Kuma kike Kome yasane oho Tana shiga toilet din gamida cewa wlh Anuty ni tsoron tsawa da walqiya da iska nakeji shiyasa Amman in badon suba inason yanayin damuna Dry tayi gamida konci tana to maza jekiyi ki fito
Tana fitowa humra tamurza mai balain qamshi gashinta ta Dan saki Dan in ta tubkeshi zai hanata jin dadin konciya rigar bacci ta Ta zira a jikinta mai Dan siririn hannu iya kan gugunta ya tsaya Sai Dan wondonshi Dan madaidaici Shi Kuma iya kacinsa Guywarta
Kan gado ta nufa tana fadin Anuty kinyi bacci ne? A a idona 2inaga yadda kike ta wani shan qamshine Kai Anuty Wai gamshi Eh mana tace Cikin CE mata to Sai da safe Ki jamana qofar Toh tace Cikin rashin gano zancen Qofar ta jawo gamida dawowa zata konta a tsakiyarsu Da sauri Sadiya ta mike Cikin mmk tace ke Aysha me haka a INA zaki konta maza tashi ki tafi gun mijinki 😳ido ta zaro Cikin kaduwa tace kai Anuty Dan Allah me haka nifa gsky Ku daina wani cemai mijina Ni ba ruwan dashi Kuma ban zuwa dakinshi nake yiba bare ma wannan mugun banje inda yake bama yana cin zalinah bare Kuma ace INA zuwa inda yake Tashi tayi ta zauna Cikin kamo hannuta parlo ta fito da ita Cikin hada fuska tace maza tafi gun mijinki Aysha ase anamki kallon mai wayo ase babu Sam Auto indai irin wannan zaman kukeyi tofa dole kuita zama Cikin kunci haka Kuma bazaku taba man tawa da Ahmad ba in Kuma kunyi haka to Baku kyauta masaba
Ita dai Sai tura baki take tana Ni wlh baruwa bat dashi Fuska a hade tajawo hannuta Sai da ta kaita bakin qofar ta tura ta bude qofar Hannu tasa ta tura bayanta tayi ciki ita Kuma ta juya ta koma tayi konciyarta
Shi kuwa jin an bude qofarne ya sashi ya dago kanshi da sauri Dan ganin mai shigowar....
Barka da jumma,ah Masu karatu inafa jiran barka da jumma,ar😀😍😘
By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇 MI,WASMITI page 7⃣8⃣to8⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
A hankali ya sauqe hannushi Ido ya tsurawa fuskarta Mmk yake Yadda ta wani Rumtse idan nata gamida qaqqame jikinta Dan qara min bakinta Ya kuma zubawa ido Cikin sautin tsoro Take fadin wayyo Allah Na wayyo ya Ahmad Zai dakani Jin sunan Biyayenshi da ta kira ya sauqe mai sanyin jiki A hankali ya Sada kanshi qasa fuska a daure Yace toh Menene me Kuma akayi miki kike ta ihu Ni wlh kinsan banson ife ifenki Na banza nan Dan Allah Ki barni inji da abinda ke damuna
Ido ta Dan bude a hankali Da sauri ta Kuma kawar da kanta ganin yadda ya qura mata ido fuskar nan a murtuqe Phone dinta ta miqa mai Tare da cewa Anuty Sadiya CE take son yin mgn da kai
Shiru tajishi bai karba bai Kuma mgn ba Sake juyowa tayi Tana kallon shi Hannu ya miqa kamar mai karban phone din Sai kuma kawai taji ya kama kunneta Ya Dan matse Da Dan qarfi ta saki qara Cikin Dan fada fada yace Ke Wai wacce iriyar sokuwace Ke baki San abinda kikeyiba Waya CE miki banda lfy da zaki rinqa bazani a duniya ban da lfy ki kira wannan ki kira wancan Kina tace musu ban da lft Sam ke hankalinki baya jikin ki Ji yadda kike tafiya Ko tsari babu ya fada yana mai qoqarin kauda idanshi daga kan qirjinta Gami da miqewa yana can da Allah tafi can da shirmenki
Jiki a sanyaye ta miqe tana fita tana qunquni Mugu kawai azzalumi danma kaga INA jin tausayin ka ne shiyasa ka mutuma in kaga dama Da sauri yace ke me kikace ? Baki ta Dan turo tace a ni cewa nayi Allah ya baka lfy
OK insa zaton ai Qunquni kikeyi min A haka ta fita Ta tafi
Da rana Bashir ya qara dawowa ya dubashi gami da bashi Magunguna
Shi kuwa Yusuf tun daga wannan ranar Ya kamu da ciwon kai Dare nayi Bacci zai qaura cemai ciwon kai mai tsananin zai rufe shi Da zazzabi haka zai ta fama ga tsananin tunanin Dan uwan shi
A Nigeria kuwa Tun randa Aysha ta kira baba bello ta shei da mai halin da Yusuf ke ciki . Gari Na wayewa Ya karbi Passport din Nenne Da Na Sadiya Dana Usman ya hada da nashi Yayi ta musu shirin tafiya a cikin satin komai Ya kammala
Ran da zasu tafi Nenne ta maida maryama gun Ummi Dan kula da ita Gashi tana fama da laulayin ciki Allah sarki duniya Randa Ahmad zai rasu a ranan rabbi ya albarka cesu da samun Cikin Maryam kam takanyi kuka sosai gaba daya ta jeme Sai Dan fari da hancinta da ya qara fitowa