Kenza eBookz

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 17

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 17

Nayi nadama book 1 complete Chapter 17: Nayi nadama book 1 complete Chapter 17. Ita kuwa zuwa yanxu ta samu bacci ya debeta Yayinda shi kuwa Yake ta faman…

3,309 words

Ita kuwa zuwa yanxu ta samu bacci ya debeta Yayinda shi kuwa Yake ta faman azab tuwa Lkci guda yaji mararsa ta fara wani irin harbawa Qara matsota yayi wai ko zaiji sanyi Amman ina a haka ya kwana cikin azabar Bugata Kafin qari ya waye ko gaba daya ciwon Mara ya isheshi gashi yasha tabs din Na shima a banza Ko sallan asuba a gida yayi Dan bai iya mike tsawonsa Bayan ya idarne Ya Dan matso bakin gadon Cikin cije lips dinshi yace Ke Ke tashi kiyi sallah. A hankali ta bude idanta Cikin muryar bacci tai addu a ta yawo ta dawo bakin gado qafaqunta Na qasa Kai ya sunkuyar ya qurawa qafar tata ido yatsunta kab irin nashi ne Hatta farcensu iri daya ne har zuwa sharabarta Sai dai shi Jikinshi a kawai gashi Zara Zara masu laushi da baqin Mu samman ma qirjinshi da hannushi Sauqa tayi cikin Dan bacci 2 ta juya ta tsaya ta bashi baya Ta yi miqa ta yadda rigar jikinta ta qara yin sama Qirjinta ya taso Ido ya sauqe kan ququnta A hankali take tafiya Amman ququnta Sai wani juyawa yakeyi mazau nenta ya tsurawa ido Har ji yake kamar idanshi zasu manne a jikinta cinyarta ya kuma qara tsurawa idan A dai2 lkcin ita Kuma tayi woje

Kai ya mayar jikin godon gamida lumshe ido A ranshi yake tunani ya zama dole NAYI Aure matuqar INA son Na kare mutum cina da lfy ta bazan iya jumre wannan uquba ba Hannu yasa ya damqi mararsa gamida miqewa ya koma kan gadon ya konta

Ita kam Aysha Sai da tai wonka sannan tai sallah Ta zauna gaban mirro Mai ta Dan murza gamida Dan shafa turaruka masu sanyin qamshi Atamfa ta dauko Riga da siket ne kalan atamfar ya amshi jikinta yayi ras a jikinta Siket din ya Dan matseta Dan kwalin ta Dan tubke kanta dashi Miqewa tayi Ta nufi dakinshi

Kan gadon taje ta zauna ta kamo hannushi cikin tura Dan bakinta tace Hamma Yusuf ka tashi mana yunwa fa nakeji ka ganifa rana tayi

Cikin wahala ya bude idansa da suka rine sukayi jazur Tsura mata idan yayi cikin kamo gefen lips dinshi Na qasa. ya fara tsotsa Jikinshi dake rawa ya rinqa Dan kamewa A karo Na 2 tace ni ka tashi yunwa nakeji

A hankali yace bazan iyaba Kije kitchen kiyi duk abin da kikedo kici jogolgolenki Qara matsoshi tayi ta kamo hannushi tana jawo shi Ji dumin tafin hannuta ya qara ingizo halin da yake ciki Gaba daya ya cika da takaici Dan ya rasa mafita Shiyasa ya miqe cikin fada yace zo xoki ficemin a daki yarinya sai naci kamar mayya Ko so kike ki kasheni tun kwana bai qareba Ki barni naji da abinda ke damuna mana Tasowa tayi cikin sanyi da Dan tsoro tace Hamma Yusuf baka da lfy ne ? meke damunka? Bansani ba yace da ita Toh meyasa baka iya miqewa? Me ruwan ki da miqewata. Cikin sanyi tace wlh baka da lfy gafa yadda idanka sukayi gashi baka iya miqewa Ka ganifa gaba daya Jikinka rawa yakeyi Gashi Sai faman cije lips dinka kakeyi..

Harara ya watsa mata gamida yin parlo kan 1 str ya zauna Sai zufa keta keto mai Ita Kuma phone dinta ta dauko Ta zauna a parlon ta Cikin sanin murya ya jiyita Tana cewa Hello Ya Adam ka gani ko Hamma Yusuf bai da lfy. Sai kuma ya jiya tayi shiru alamun ana mgn daga daya gefen sai Kuma yaji tana fadin Ya Adam wlh ko tsayuwa bata iyawa Sai cikinshi yaketa riqewa Gashi Sai rawan sanyi yakeyi Jin haka da sauri ya shigo parlon phone din ya fixge Cikin fada yace Ke ni nace miki banda lfy da zaki wani zaqe ki rinqa yadani gun wannan yayan naki mai bakin tsiya Yanxu ya isheni da surutun banza Da sauri ya daqo phone dinshi Dan jin ana kira yana dubawa ko yaga Adam ne Mitsssssss yaja godon tsaki gamida matsota cikin murtuqe fuska😡 yace Ni lfy ta lau Sai dai in kece baki da lfy Asalima ni lfyarce ta jawomin haka Amman tunda gani kike banda lfy toh zan tabbatar miki ni lafiyeyye ne kuma zaki gane kurenki Banza kawai sokuwa

Ya qarshe mgnar cikin daga woyar tashi yana Dagawa Adam ya kece da dry Cikin dry yace wlh ka kusa ka kashe kanka Dab kake da ka resa ranka matuqar baka bar wannan baqin halin da mishkilanci ba kasanka sarai Allah yayika fitinenne Sai bakin jaraba sannan ka wanisa taurin Kai Banza jarabebbe Ustazu kawai Ka bada kai bori ya fada.

A kufule yace Kai da Allah tafi daga nan ancema kowa irin kune jarabbabun tsiya Sai matse qanana yara kuke tayi Dan rashin abin yi

Dry Adam ya kumayi tare da cewa toh Allah ya sauwaqa in Kuma mganinka ne ya qare ai Sai ka kuma saya. wai kaima Yusuf har zaka cewa wasu jarabbabu Ai gwara kowa da kai kam Katse kiran yayi Tare da juyowa kanta cikin Takaicin............

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 Mi,WASMITI page 9⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Gaisuwa ta mai tarin yawa gareku Yan uwana matan group din MUSAN JUNA MARUBUTA Allah ya barmu tareya😍😘😍😘

Ina jidake Ummee Garkuwa Jennifer👍🏻😍😘

Ido ya tsura mata cikin takaici Dan shi sosai yakejin takaicin yawan koke-koken da takeyi Gashi Sai tai ta bibiyarsa tana shigemai Cikin takaici Ya isa gabanta Kai ta dago ta kalleshi cikin zubda qollah😭 Tana Hamma Yusuf yunwa nakeji. Cikin fada yace Toh gani cinyeni Nace tashi ki cinyeni Tunda dai ke kin maida kuka abincin ki Ni wlh kin fara ban tsoro dan Haka kikayi tayin wannan kukan a lkutan baya baki bar yiba saida kika ciyemin Dan uwa mayya kawai fiti nenniya Kin cinyeshi kin huta saura nima kin cinyeni Dan da kullum kukun kike kina kiran sunansa yanxu kuwa kin dawo kaina ko? Kai ta rinqa girgizawa tare da sakin kukan takaici wai ita Hamma Yusuf ke kira da mayya harda cewa itace ta cinye mai Dan uwan shi. A kufuli yace ba zaki bar kukan bako? Cikin rawar murya tace Nifa yunwa nakeji Juyawa yayi ya nufi kitchen Cikin Takaici Fruits ya debo a pilet gami da Dan lalla besu Ya fito da nufin kai mata Dan ta barshi yaji da abinda ke damunsa A kan steps din haurowa kitchen din ya sameta a zaune Sai zubda qollah😭 takeyi A hankali ya zauna gefen ta Cikin sanyin murya yace gashi kici wannan Anjima in na danji sauqi Zan miki abin da zakici Hannu tasa a hankali ta sanqalo nashi hannun kanta ta kontar kan damtsen hannushi Tare da sauqe ajiyar zuciya Inabi ya dauko ya miqa mata Karba tayi da hannuta daya daya Kuma tana riqe da nashi A haka ta danci Yana zaune yana kallonta Cikin mmk Ita a kullum bata da wani abinci Sai fruits Kuma Sai Dan tea Sannan shima bazata Ciba dole Sai ta takurashi Kai ya Dan sunkuyar gamida leqo qwayar idanta Kai ya jinjina gamida take baki da sauqe ajiyar hrt A hakan tayi bacci a jikinshi ta Dan konto kanshi kanta Na kan damsten Hannushi Ta lumshe idanta gashin ta yayi lub a baya Sosai ya tsurawa fuskarta ido Ta yadda a hakan Kuma in kana Kansu bazaka ga qwayar idanshi ba Dan dama duk da Dan girman idan Yusuf Amman ganin idanshi yana wuya sabida koda yaushe kanshi a kasa yake Kuma a lumshe suke. A hankali yaji wani Abu na shigemar Cikin zuciya Lkci daya Kuma yaji jinin jikinshi ya tsinke yana wani irin harbawa, Da gudana, A fili ya rinqa sauqe ajiyar hrt Lkci daya Kuma yaji tausayi ta Na ratsashi A hankali ya Dan qara talla bota Gamida lumshe idanshi Jikinshi ya Dan rinqa sanyi Sai kuma bacci mai dadi ya debeshi.

Basu tashi ba sai 9:35 pm A hankali Aysha ta bude idanta Da sauri ta matsa ganin yadda shima ya qwaqwumota hannushi daya kan qirjinta duk da ba wai bres dinda ya taba ba. Amman Sai taji haushin abin Dan yawanci duk abinda Yusuf keyiwa Aysha bata Sani Dan Sai in tana Cikin tsoro ko firgici ko bacci ne yake Dan shi shige mata duk da shima yakan ji Takaicin kansa

Idanshi ya bude Dan jin motsin ta Kallonta yayi a fakaice Gamida Dan daqo hannushi da ta maida pillow A hankali ya danyi qara Dan zafin da yaji Dan hannu ya Tara jini Hannushi daya yasa yana Jan dayan Cikin qoqarin tashi dakinshi ya nufa Har yaje baqin qofa Sai kuma ya Dan juyo Itama shi take kallo Ganin ya juyo yana kallonta ne yasa tai sauri tayi dakinta.

Bayan ya gama kimtsawa ya hada mata tea ya bata tasha shi Kuma Ya wuce school.

🌹🌹🌹 Kwanaki sun ja mokonni sun ja Har ya koma watanni sun ja

Bayan watanni 7

Yau tun Da safe Yusuf bai fi taba Yakuma yaqi ko tafasa ruwan tea din ma yau yace bazai Yiba In taga dama ta shiga tayi Ita Kuma Sai nadewa tayi Kan 3 str Tace wlh Ita bazata iyaba Shi kuwa zaune yake can gefen Kan dining table Ya Sa laptop a gaban shi yanata Aikin karance- karance sa

Can ta daqo tace Hamma Yusuf Wlh yunwa nakeji har qirjina ya fara ciwo. Bai kalleta ba bai Kuma yi mgn ba Hakan ya cikata a Dan qasa qasa tace mugu kawai azzalumi Sai kuma ta miqe ta nufi inda yake Jawo kujera tayi ta zauna kusa dashi Cikin tura baki tace Hamma Yusu! Bata qarisa mgnar ba ta tsura mai ido Dan ganin yadda ya wani tsura mata ido Cikin yanayin zanfa saba miki

Juyawa yayi yaci gaba da aikin shi. Ita kuwa kuka ta fara a hankali da ta lura bai kulata ba yasa ta saki kukan da qarfi Don ta cika shi da takaici

Kallonta yayi Cikin harara ya mige tare da tattara phone dinshi da laptop dinshi ya ja kujerar Ya fita yana juyawa Phone dinshi ya dauki suwa alamar ana buqatar mgn dashi Dagawa yayi Cikin nitsuwa da biyeyya yake gaida baba bello Cikin farin ciki Baba bellon ke sheida mai. maryam ta aihu ta sami da namiji Farin ciki ne sosai ya ziyarci rayuwar Yusuf Ba abin da yake fadi Sai Alhamdulillah (en yetti tak domen) Mun godewa ma haliccinmi.

Ita dai sai ido take binshi dasu A can Kuma baba bellon ne yace INA Aysha? Gata nan baba ya bashi amsa Toh bata woyar Toh yace Cikin miqa mata Phone din karba tayi ta kara akunne Bayan sun gaisane Yake cemata Aysha Maryam ta aihu. Daga jin Maryam ta aihu kawai Cikin Salle ta !qaradi da tsantsar farin ciki ta cilla woyar gefe Ta tsaki qara mai qarfi gamida tsalle kamar yarinya Ta rinqa juyi a tsakiyar parlon Tana rawa Sai faman juya ququnta takeyi Tana Alhamdulillah (Amman hade do mi seyi) Amman yau dinnan nayi farin ciki (Mi yetti Allah mi hotai leddi am dayirdi am) Na godewa Allah zan koma qasa ta ta aihuwa Juyi takeyi sosai Gaba daya jikinta Sai rausayawa takeyi Duk ta gama kashe Yusuf kam a tsaye Bai taba zaton yarinyar nan ta cika hakaba Sam bai taba tsura mata ido irin na yau ba gaba daya ya wore idanshi kan mazauneta da suketa juyawa tana ta faman happy Ko idanshi ya kasa qiftawa A hankali ya zaro harshensa ya Dan lashi lips dinshi da suka fara motsawa

Ita kam juyawa takeyi sosai har jiri ya fara diban ta So take ta tsaya Amman ta kasa Da qarfi ta rinqa yin baya-baya Zata fadi Cikin zafin nama da tsinkewar zuciya Yusuf ya tallabo ta fada qirjinshi A tsorace ta rinqa fadin Hamma Yusuf zan fadi rami a gabana Wayyo ka tai make ni wlh zan fada Cikin rami Sosai take surutai Hannu yasa ya dago kanta Cikin tsurawa pick lips dinta ido Yace ke bude adanki Ba dai bakya jiba Ke haka kikaga ya dace ki nuna farin Cikin ki Ba godewa Allah zakiyi ba sai rawa da ihu Ita kam Sam idanta a rufe yake ganin hakane yasa ya qara kontar da kanta kan kafadarshi ya rinqa shafa kanta zuwa bayan ta Har zuwa tsawon wani lkci Sannan ta samu abin ya saketa Tureshi tayi da Dan qarfin tayi cikin bedroom dinta Shi kam Yusuf ya gama macewa a tsaye dagyer ya samu ya koma kan 3 str ya zauna yana maida numfashi da qarfi-qarfi Jim kadan ta fito Cikin doguwar Riga baqa wacce tasha aiki da pick din zare Kanta ta yane da siririn mayafi shima pick Tayi tarha dashi fuskarta ta fito rasa a ciki Ga wani Dan ma daidaicin jaka rataye a kafadarta hannuta Daya Kuma janye da trolley mai Dan girma Cikin fara,arta da nishadi tace Hamma Yusuf ni kam fa na gama shirin, sannan kai Kuma kana zaune. Ido ya zuba mata cikin mmk Trolley ya kalla Cikin Jan tsaki yace lallai baki da kai bakima San abinda kikayi Ba Yana kai nan ya tafi part Inshi, Aiko da sauri ta bishi a baya gamida riqo hannushi Cikin karya suya da Neman alfarma tace Dan Allah Hamma Yusuf kar kamin mugunta ka hanani zuwa wlh Na gaji da garin nan ni nafi son in koma can qasa ta

Baki ya Dan tabe gamida daga kafada da Dan ware hannu alamar bai shafeni ba, Aiko ta rinqa nacemai duk inda yayi tana biye dashi a baya Ita dai su tafi Can dai ya juyo ya kalleta Cikin murmushin mugunta yace In kinaso zakije mana. Ehh in a so ta bashi amsa da sauri. Ko ? Ehh takuma cewa. Kai ya kada gami da cewa Toh Amman fa da shara din zakibi dokana shike nan in kin qi kuwa bake ba zuwa Ehh na yarda tace dashi Cikin zumudi tace toh gayamin menene shara din naka? Kai ya jinjina yace daga yau ke zakina.....

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 Mi,WASMITI. Page9⃣4⃣,Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Fuska a murtu qe yace Daga yau ki raba kanki da koke-koken Da kikeyin nan sannan Ki daina takuramin kin iya, girki bawai baki iyaba ki shiga kitchen kiyi girkin ki Ni ban damuba bance kiyi daniba Dan ni ba zanci kwabenki ba Sannan karki matsamin da batun tafiyar in kinqi kuwa, Kina gani zan tafi Na nabar ki. Cikin zumudi tace Na yarda zanyi Girkin Kuma nama bar kukan Ta fada tana mai goge fuskarta Tabe baki yayi Cikin cewa da kin kyau tawa kanki...

Tun daga ran Kuma Aysha ta bar koke-koken Dan dama tanayi ne da gaya Dan ta cikashi Kuma tai tamai dry a fakaice in taga ya zage yana ta fifita mata tea Ta rinqa cewa mugu tunda dai kabar cin zalina da sauqi.

Tun ran da ya gaya mata sharudansa Kullum da safe zata tashi tayi wonka da sauri sauri Dan ta shiga kitchen tayi musu breakfast Amman Sai tasamu ta makara shi har ya shirya ya fita Sai dai taci sauran abin da ya bari ta Kuma nadewa kan 3str tai ta woya da mutanen Gida pictures din baby Maryam Kuma tamkar dansu aka buga woyar ta Duk wani shirin ta ta gama Sai jiran Comandan nata take kullum tanason ta tabba yeshi Kuma tana jin tsoro kar allaura ta to no mata garma. Shiyasa dole takeyin shiru.

Yau Alhamis wanda yayi dai dai Da kwana 5 da aihuwan Maryam Da yamma Liris Yusuf ya shigo Parlon Aysha

Kai tsaye kan carpet ya zauna a tsakiyar parlon laptop yasa a gaba yana ta aikin latse-latse

Ido ta zuba mai Cikin yanayin son mgn Kuma tana jin tsoro shiyasa Sai ta kalleshi Sai ta Kuma kauda kai can dai ta gaji Ta sauqo daga kan kujeran ta matso kusa dashi Cikin hikima Ta fara mgn A hankali Tace Hamma Yusuf.

Bai amsa bai Kuma dagoba Hakan tasa ta qara matsoshi Cikin Qarfin hali tace Hamma Yusuf Kaga pic din boy dina Ko ? kalleshi ka gani kekkewa dashi mai Kama da ya Ahmad Kai ya daqo Cikin tsura mata ido Yace boy dinki Kuma Yaushe kikayi cikinsa? Har kika aifeshi? duk ban saniba?

Baki ta tura Cikin jin takaici tace d'anane mana ai in munjema Zan roqi Maryam ta ban shi.

Hmmm yace gamida harararta yace waya CE miki zakije? Da sauri ta daqo kai tace Dan Allah Hamma Yusuf kayi Haquri Wlh in banjeba zan mutu Kai ya jinjina yace toh ai naga ko sau daya baki aikata shara dinaba sannan Dan abinda Na ajiye in Na dawo zanci Sai ki tattareshi ki cinye. Haka mukayi Dake? Da sauri ta gyeda kai tana a,a Dan Allah kayi haquri wlh gobe kam zanyi na tuba Ta fada tana qoqarin zubda qollah😭 Da sauri ya daga mata hannu cikin murtuqe fuska yace ki hadiye hawayen ki Allah kika yarda kika zubda qollah😭 bazaki jeba. A zahiri har Cikin zuciyarshi Yusuf bai san meyasa ba Sam baison ganin fuskarta Nata tsiya yar da hawayen da zaran ya ganta tana kuka jikinshi ke macewa burunshi ya ruggumota a ranshi zai ke ji kamar ya lashi hawayen Dan tausayi ta da yakeji.

a nashi ganin fa wai tausayi ne shiyasa ya dakatar da ita

Ita kuma sai ta fara rau rau da ido Dan maida qollar Miqewa yayi. Ya fice daga gidan bai dawoba Sai dare.kafin ya dawoma tuni tayi bacci A parlon ta ganin haka yasa shima ya konta a parlon shi gamida bude qofar da daga labulen ta yadda zai ke hanqo ta. A haka ya kwana badan yaji dadiba Dan gaba daya yanxu ya saba da kwana da ita a girjinshi baccin dai yayi badan dadi ba.

Kashe gari Jumma,a kam tun 5:00 Am Ta tashi tai wonka tana fita tayi sallah ta dauko wasu Riga da wondo black color Sai Dan rats in fari kadan Wondo. Dan gajere iya karsa guy warta rigar Kuma ta Dan rufe mata cibi yar ta kadan Amman daga baya bayan ta ya Dan bayyana ta kasan mazau nanta Sai gashin ta da ta kitse ta saki jelar ta gefen kafadarta Kai tsaye kitchen ta nufa Tana zuwa ta fara kici niyar fere doya Tana gamawa ta kunna gas ta daura shi daya gefen Kuma ta daura ruwan tea Lkci daya sukayi dai-dai yadda take buqatar Ta sauqe tea din ta daura a filas Sannan ta daura kaskon tuyan Ta fasa qoi da samai kayan qamshi sannan ta matso da niyar fara tuyan. ta debo zata zuba Cikin kaskon kenan Sai taji kamar motsin mutum Gaba daya jikinta ya bata ana kallonta

Shi kuwa Yusuf tun sanda ta fara firan Ya zo bakin kitchen din Dan so yake ya fita da wuri yaje masallacin gashi yau zasu wuce 9j Yana isa qofar kitchen din yayi baqin gani injishi da fada Dan gaba daya ta watsa mai tunanin shi Lkci daya ya zamo tamkar an dasashi ba abinda yakeyi Sai Bin qugunta da Ifo ko qefta idan ya kasa sosai yake mmk yaushe yarinyar nan ta cika haka gaba daya jikinta Sai kadawa Yakeyi Zuciyarshi ke raya mai ya qarisa gunta ya shafi bye bye dintan ko zaiji sauqi Aiko yabi umurni hrt dinshi a hankali ya fara takawa har yazo dab da ita Gashi dama gaba daya jiya ya kwana da kewar ta Ya daqo hannushi kenan ita Kuma ta juyo Ganin yadda yanayin shi ya sauya Lips dinshi Sai bari sukayi ya bude idanan ras Sai faman kadasu yakeyi. hakan ya bata tsoro ta juyo da sauri Dan matsawa baya. aiko Hannuta Sai Cikin kaskon mayin

Cikin jin azaba da radadi Ta saki qara gamida xillowa tayi bayanshi Salle takeyi kamar yarinya qarama lkci daya kuma yatsarta ma nuniya da tashiga cikin mayin tayi jazazur Gaba daya hannun nata sai karkarwa yakeyi

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull