Nayi nadama book 1 complete - Chapter 18
Nayi nadama book 1 complete Chapter 18: Nayi nadama book 1 complete Chapter 18. Ihunta shi ya dawo dashi cikin hayya cinsa Da sauri yayi kanta ita kuma sai…
2,697 words
Ihunta shi ya dawo dashi cikin hayya cinsa Da sauri yayi kanta ita kuma sai zillewa takiyi tana jawo qasan rigarta tana goge yatsar Da qarfi ya samu ya komo hannun gaba daya shima ya rikice Ita kuma sai yarfa hannu take tabs wayyo Allah wayyo Hamma Yusuf hannuna ya nuna Ganin taqiyin shirun ne yasashi Kamo yatsar cikin wani irin salo yasa yatsar cikin bikinshi A hankali yasa harshen shi ya rinqa zagaye yatsar gamida Dan tsotsar ta Da fare taji zafin dubin bakinshi sai kuma a hankali taji sanyin harshen nashi Na ratsa yatsar tata Shiyasa a hankali ta rinqa sauqe ajiyar hrt cikin tsura mai ido Shi kuma Gaba daya hankalin shi ya koma kan qirjinta Dan dukiyar fulaninta ya zubawa ido ganin yada suke tsaye cur kamar zasu tsone mai ido Da qarfu yayi ajiyar zuciya sanadin tuno yadda ta rinqa tsalle a gabanshi qirjinta Na kadawa ma zaunen ta Na juyawa
Sosai ta zuba mai ido gami da sunkuyar da kanta Dan taga me yake gani Ido cikin ido sukayi A take taji jinkita ya fara rawa ganin yadda idanshi suka qara yin ja ya wani kamo lips dinshi sai tsotsa yakeyi A hankali ta fara zaro yatsarta daga kan harcensa Shi kuwa sai qara cabke yatsar yayi Cikin rawan murya tace Ha Ham Hamma Yusuf Zafi nakeji Jin yadda take mgn ne ya sashi komo hannuta ya zaro yatsar daga bakinshi Ido ya tsura mata cikin lasar lips dinshi da yin piki piki da idanshi Jan hannuta yayi ya wuce da ita har bedroom dinshi a baking gado ya ajiye ta Robar zam-zam ya dauko mai sanyi
Gabanta yazo ya durkusa gamida kamo hannun. ya balle bakin robar Ya rinqa zuba mata ruwan zam-zam din yana shafawa A take taji wani irin sanyi Na ratsa hannu nata gaba daya. lkci 1 ta nemi zafin qunan ta rasa Sai sauqe ajiyar zuciya takeyi
Tashi ya kuma yi ya jawo mata pillows Cikin wani irin murya yace Konta bari naje Na qarisa aikin Kai kawai tageda mai gamida lumshe idanta A ranta take tunani menene a kan harshen Hamma Yusuf Ko ya yake iya sarrafa harshen sa Da tunanin tayi Bacci
Shi kuma zuwa yayi ya kashe gas din Ya koma parlon ta ya konta kan 3 str yayi ruf da cikin Ya rinqa matse kanshi wai ko zai samu nitsuwa Amman ina Sai wahala kawai da yake Sha Shi baison ta gane halin da yake ciki Da qer dai ya samu hajia ta Dan konta🙈
Sannan yaje ya hada sauran aikin Sai da ya hada mata tea sannan yazo ya tasheta Tayi breakfast Shikuwa toilet ya shige yaje yayi wonka Kafin ya fito ta koma parlo. bayan ta tattara wurin
10:27 Pm
Ya fito cikin shiga ta alfarma Manyan kaya ya saka farare tas sai hularsa CE da takalmin shi ne baqaqe Sai aqoqon hannushi Na Axurfa da yaketa shegi
Ya kifa hular nan tayi Ras a kanshi ta gefe gefe kuma da qeyarsa gashine kwonce lub Sai wani irin qamshi yake fita daga jikinshi Ido ta zuba mai Dan ganin yau kamarsa da ya Ahmad tafi ko yau she fitowa Gabanta yaxo ya Dan tsaya Cikin Kauda kai Dan gani yake kamar zata gane halin da yake ciki Dan dolece ta sashi Sa jomfa Dan baiso ta gani a sana yake😜
Cikin kauda kan yace ki shirya ana sauqowa sallan jumma,a zamu tafi Eprt Dan qarfe 2:20 pm jirgin mu ✈zai tashi
Wayyo dadi gun Aysha ba,a mgn Qara tayi cikin tsantsar farin cikin da Rakadi ta buqa tsalle ta fada hikinshi hannu bibbiyu tasa ta sanqalo wuyanshi Cikin murna ta manna mai lafiyeyyen kiss a kumatun sa Na dama sai kuma ta arce a guje tayi Dakinta tana Alhamdulillah (habde kam mi hota tai) Yau kam zan koma.
Shi kam Yusuf dole ya fada kan kujerar Dan ya samu ya saita kanshi tukun A ranshi kuma zafi yakeji meyasa take farin cikin komawa?
Toh fa Yusuf anya Kansan menene a zuciyar ? Ni dai Garkuwa wannan tabayar nayiwa Yusuf kuma banda amsarta
Amman kumuje zuwa
2:30 pm jirginsu✈ Yusuf ya dage xuwa qasarmu ta aihuwa Nigeria
Qarfe bakwai dai-dai...
By garkuwan fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 MI,WASMITI, page 9⃣5⃣Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Suka shigo Babban parlon gidan Adam da Yusuf suna jere riqe da hannun juna farin cikin fal zuqatan su Aysha ko tana shiga Amira tayi kanta da sauri cikin fara,a da tura katon cikin ta Cikin mmk Aysha ta ruqumuto Gamida shafa cikin Da alamu tabbaya Ta kalleta cikin zumudi tace Amira cikin kema har kin qunsa shine ko ki gayamin Na tayaki addu,a Allah ya raba lfy Amira kan sai murmushi da sune kai Dan kunya sosai Aysha ta bata ga Hamma Yusuf da take jin tsoro yanzu zaice sun ishesu da surutu Da sauri ta kuma sakin Amira jikin Maryam ta fada cikin kewar juna suka ruqqumi juna Sun kasa mgn sai dai su kalli juna su sake fadawa jikin juna. Ummi ce tai dry cikin qaunar Aysha tace Yau naga ikon Allah Aysha ase kinfi kewar yan uwanki damu Da sauri kuma ta saki Maryam ta konta jikin umminta cikin qaunarta tarinqa sinsinar ta tana I miss you so much my lovely Ummi Na Gaba daya suka kwashe da dry daga gun Ummi ta koma gun Nenne A haka dai duk ta bisu da gaisuwa.
Shi kam Yusuf suna shiga ya zauna kan kujera 2 str bayan ya gaidasu daya bayan daya. Kaka dake ruqqume da jaririn tazo ta miqamai Hannu bibbiyu yasa gamida karbar yaron Cikin tsantsar son yaron ya zuba mai ido Lkci daya tunanin Dan uwanshi ya fadomai Qaunar yaronne ya rinqa ratsa zuciyarshi A hankali ya daqo yaron ya mannashi a qirjinshi Cikin sanyin murya da alamun quna a zuciya Ya kalli Maryam yace maryam Allah ya raya manashi da imani, Amin ya rabbi ta fada cikin muryar kuka Tare da qoqe qollah Aysha dake jikin Nenne ta miqe da sauri tayi gun Yusuf Cikin zaquwa tace Hamma Yusuf banishi Bai kalleta ba bai kuma Ciro 'Dan ajikin shiba Cikin jin haushi tace kabani yarona Mana Kaka dake qefensu tace toh in banda abinki A hakan zaki karbi Dan Ki xauna mana. Naqi in zaunan Ke wlh ai kuma mutum ya boni da shishiginki Da sa ido Ehh nayi Sa idan shegen baki Na kin samu kin miqe Harda wasu duwaiwuka da kika ajiye kin kasa daukan cikin sai she gen kadifiri
Gaba daya kuma sai mgnar kaka ta Dan sasu murmushi Amman banda Yusuf Da sai yanzu kaka ta darso mai wani Abu a ransa Wani Aysha ta kasa daukan cikin
Tofa Yusuf😜
Nenne CE tace Aysha zauna ko ki karbi danku Toh tace Gamida zama kusa da Yusuf din har hips dinta Na gogan cinyarsa Hannu tasa a hankali ta tura ta qasan jaririn daya hannu kuma ta sama Cikin qoqarin dago yaron ne ta yi kuskuren tura hannu har ya shafo oga Yusuf Da sauri ya matse cinyarsa gami da sauqe wani irin nannauyan ajiyar zuciya Itako batama San tayiba Daqa yaro tayi ta zuba mai ido cikin Sanyin murya tace photo copy ya Ahmad Kai ta sunkuyar ta rinqa subbatarsa Cikin rawar murya take fadin Maryam ina son yaron nan maryam zaki banishi Sai hawaye shar a idanta Shima jajari kamar ya sani sai ya rinqa kuka Hannu Yusuf yasa ya karbeshi ya sashi kan kafadarshi Cikin murya qasa qasa yace Kayi haquri dan Uwana banson jin kukan ka Randa Baban ka zai rasu ya gayamin kaine madadin shi a guna a hankali yaro kam ya fara shiru Ita kuwa Aysha cikin kuka Ta Dan roqqofo Jikin Yusuf har qirjinta Na gogar kafadarshi Tana tayar mai da tsikar jikinshi Da son samune duk ya hadasu ya ruqqume da jaririn Dan ya tabbata da Ahmad yana Raye da haka zaiyi, Hawayen Ta ne suka rinqa diga kan habarsa Cikin kuka tace Hamma Yusuf kawoshi ko yunwa yakeji Ido ya tsura mata cikin miqa mata shi ya hada da hannuta Ya riqe ta kasan blanket din yaro Ya rinqa murza yatsunta cikin salon lallashi Kai ya kuma dagawa cikin alamun kibar kukan A haka suka riqe yaron Yana kan cinyar Aysha Yusuf kuma idanshi Na kan yaron
Baba bello ne yayi gyaran murya cikin girma yace Yusuf dama kai muke jira kayiwa yaro huduba da bakinka Dan wannan shine fatan Ahmad Kai ya jinjina cikin sanyin jikin ya daqo kanshi yace baba wanne suna za,a samai? Sunanka zaka samai!
A hankali yace baba nikuwa da sunan biyaye Na zan mayar mai, A a Shi Ahmad dama yace matuqar Dai Allah ya bashi d'a namiji toh sunanka zai sanya mai Kai ya sunkuyar gamida karbar yaron ya mai huduba Da sunan Sa Aysha kuma sai sharar qollah take A hankali ya zaron hankicif dinshi mai laushi da taushi sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ya miqa mata Karba tayi ta share qollar ******* A haka sukai ta hiran yaushe gamo Har zuwa 11 Na dare Yusuf yasa su Usman da Rabi,u suka dauko akwatunan da ya ciko da kayan jaririn ba wani abin da bai yiwa wannan yaro ba yaro kam yasha gata Sai 12 sannan suka waste Adam ya dauke matarsa suka tafi Shi kuwa Yusuf Dama an gyara mai part dinsu Can ya tare Su Usman kuma suka koma dakin Adam Aysha kuwa ta dage ita dai tare zasu kwana Da yaron ta da yar uwarta Qanne babansu ma Dr umar sunzo daga Yola
***** Kashe gari Ran Sartudey Akasha biking sunan Yusuf qarami Ba wani shagali da akayi sosai sai walina da aka gudanar Yaro da mahaifi yarshi sunsha gata a gun yan uwa da abo kan arxuqi Anty Sadiya ma ta taka rawar gani Hatta su Rabi,u sun yiwa yaro kaya sosai Bare aje ga lodin kayan da tokwaranshi ya mishi wasuma sai ya kai shekara 9 Yana sawa Anyi suna lfy an waste lfy
"-"-"-"-"-"-"- Yusuf ne kwance kan gado gaba daya yarasa abinda ke mai dadi a rayuwarsa Da ya rumtse idanshi ba abin da yake gani sai fuskar Aysha Sam ya rasa meke damunshi Ya rasa bacci mai dadi ya rasa sukuni Ba abin da yakeso gani daji kamar ita Yayi kewar tattausar fatanta So yake ya kori tunanin Amman ya kasa A fili yake cewa yaufa kwana 8 kenan da zuwanmu tsaki ya Dan ja cikin takaici Yace toh wai me hadina da ita Zuciyarshi ke cemai salon ta raina ka kake nema Gaba daya kuma ya kasa samun nitsuba yasha magungu nansa har ya gaji Amman Sam ya kasa nitsuba Tsaki yaja gamida miqewa Jallabi ya zura a jikinshi Cikin hada fuska ya nufi. Cikin gida Kai tsaye parlon Nenne ya wuce tun daga baqin qofa yaji hayani yarsu sunata dry Yana shiga ya samu hardasu Adam da Amira sun zo ga Anuty Sadiya ma tazo Sai dai tana shirin komawa Dan dare ya farayi Hannu Adam ya miqa mai cikin fara,a yace kai INA ka shigane haka Ga sakaliyarka ta buwa yemu da fitina wai ita yunwa takeji kuma bazata ci ko mai ba sai inabi da tufa ko dabino da kwakwa A deren nan fisabilililahi a Ina za,a samo matashi Abu sai kace mai ciki kodai da cikinne? bamu saniba! Shi kan Yusuf baki ya tabe gamida bata fuska Ita kuwa tana ganinshi Ta gyara goyon da tayiwa Yusuf qarami Ta matso kusa dashi cikin tura baki tace Hamma Yusuf Yunwa nakeji Bai kulata ba bai kuma kalleta ba Sai Adam da ya kwashe da dry yana tab lallai Aysha abin naki azimun ne Sadiya ce tai dry tace wlh ko a can haka take takura Yusuf gsky Aysha lamarinki da gyara Ita dai qara matsoshi tayi tare da kamo hannu shi Ta matse a qirjinta Ta manna kanta kan damtsen hannushi Cikin muryar maijin yunwar dan da gske yunwar takeji Tace Hamma Yusuf Wlh yunwa nakeji. Kai ya Dan sunkuyar cikin tsura mata ido Yace toh ya kikeso nai miki? Ko zaman ma bazaki barni nayi bane? Ita dai cewa take ni yunwa nakeji Juyawa yayi ya nufi kan dinning table ita kuma ta maqale dashi Kulolin ya bubbude Cikin Dan daga murya yace ba ga abinciba ki zauna kici Mana A a nidai ba tuwo Zan ciba
!Adam kam dasu Nenne dasu Usman Mmk ne ya cikasu sosai Yusuf ne ke ta faman sunqullah da Aysha fada da masifar nan duk ya qare
Adam kan sosai ya rinqa binsu da ido Cikin mmk Shi kuwa Yusuf parlorn Ya dawo itama tana biye dashi goye da Yusuf qarami da yake ta baccin sa Maryam kan sai sake baki tayi tana kallon su Amira CE ta Dan matso kusa da Adam a hankali tace ya Adam mu tafi gida bacci nakeji Cikin kula ya shafa fuskarta yace toh My mirah mu tafi ko Hannu ya miqawa Yusuf cikin dry yace to babban Yaya mukam xamu wuce inda mukafi wayo. Shi kuwa sai tabe baki yayi ya cilla mai harara cikin qasa qasa da murya yace wlh ka dai ji jikin ko kunya babu ka wani maqale a jikin mace yar qarama Shi kam Adam dry sosai yayi cikin jinjina kai yace Toh wlh ba wahalelle kamar ka kuma Allah ina gayama Kaine kake dab dajin kunyar Dan wlh ko yanzu kai abin tausayi ne ji yadda qanwata ke juya ka kamar masa a cikin kasko Wlh tausayi kake bani Ya rigada ka gama macewa a kan qanwata Saura qiris girman kannan naka yaje qasa warwas
Sake hannushi yayi cikin kufala yace wlh kai banzane Wlh ni ba wata mace da zata kai a gareni bare Na wahala a kanta Kaima ka sani sarai Ina bata kulawa ne Dan ita amanar Ahmad ce kuma wlh ni tausayi ma take ban Dry Adam ya kumayi tare da daga mai gira daya Yace ai da Zara kaji wani Abu wai shi tausayi To ka gama narkewa cikin wutan so yaro baka game bane
Duk mgnar da sukeyi ba Wanda yaji ko ita Aysha da take gefensu bata jiba. Dan sai faman diri take cikin son yin kuka a ankali Ta kuma cewa yunwa fa nakeji. Da qarfi cikin fushi da tsawa Yusuf ya juyo gunta Kamar mai kwada mata Mari sai Kuma ya bige da cewa Kai naa shiga uku yanzu Dan Allah munxo gidan ma bazaki barni nasha iskaba Dan Allah kar ki cinyeni Aikin banxa sai shegen fitinar tsiya Ki biyoni part dinmu kizo ki karbi Inabin akwai guntun da Na ajiye Dan dama Na sanki kin iya naci mayya kawai Yana kaiwa nan ya fita Adam ne ya bishi a baya cikin tsokana yace ai wlh ka hadu da raini kenan tunda ka kasa Nuna mata cewar kaifa namiji ne Yoh ba dole ta rainaka ba Tunda zata ke zaton kai mata mazane Tunda bazaka iya mata wani Abu ba ai ka ciyar da ita Don dole A haka sukayi sllm suka tafi Sadiya ma ta fito ta tafi tare da mijinta
Yusuf kan yana shiga toilet ya fada wonka yaje yayi cikin jin zafin maganganun Adam a ranshi yake cewa mayya zatasa yara su rainani a banza A hankali ya tabbayi kanshi wai shinma da gaske ne zata iya rainani Wai tamin kallon mata maza kai INA A haka ya fito bai Sa komai ba ajikinshi Sai wondo 3qtr sai turare da ya feshe jikinshi dashi A haka ya fito parlon ya fito keban ita kuma ta shigo Cikin Dan murguda mai baki tace gani ka bani Ni kam Zan tafi Kallonta yayi a fakaice cikin jinjina kai lallei kuwa Yarinya kin rinqa Bai kulata ba ya wuce ta gefenta bakin qofar yaje ya tura qofar garam ya murda key din ya zaroshi Cikin mmk da tsiwa tace nifa ka bani in zaka bani ka wani rufe qofa Danni bacci zanje inyi ehe😏
Kai ya jinjina cikin cije lips dinshi a ranshi yace zaki shiga taitayinki.
By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 MI,WASMITI. page 9⃣6⃣ Na Ayasha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
A hankali ya tako yazo gabanta Ya tsaya cikin murtuqe Fuska