Nayi nadama book 1 complete - Chapter 19
Nayi nadama book 1 complete Chapter 19: Nayi nadama book 1 complete Chapter 19. Itama kai ta dago Sai kuma tayi saurin rumtse idanunta gam Lkci daya jikin…
3,360 words
Itama kai ta dago Sai kuma tayi saurin rumtse idanunta gam Lkci daya jikin ta Ya fara rawa Tsoro ya kamata Dan tunda suke da Hamma Yusuf bata taba ganin shi ba rigaba Qirjinshi da hannushi sun bata wani irin tsoro Qirjin cike Yake da gashi baqiqqirin Mai taushi da laushi yana konce lib a ajikinshi sai shewi yakeyi hannushi Da sharaban qafafunshi A ranta take cewa Na shiga uku Anya kuma Hamma Yusuf ne wannan Ido ta bude da sauri jin Ya qara matsota Ido ya tsura mata cikin Yin piki piki da idan nashi Hannushi yasa kan qirjinta Ya kwance abin goyon Da ta goya Yusuf qarami Da sauri Ta buge hannun nashi Dan jin yana tabo albarkatunta Cikin tsiwa tace Me haka ya za,ayi ka kwance mai zanin Goyonmu in ya fadifa Me zaka cewa uwarsa Dan kai baka San wahalar yaro ba Ni ka bani in zaka Zaka bani ehe😏 Duk mgnar da takeyi kanta a gefe Dan tsoron ganinshi take Shi kuma shiru yayi ya tsura mata ido yadda take zuba mai tsiwa harda Murguda mai baki A ranshi yake cewa lallai yarinya kin gayamin mgn Bansan wahalar daba! Da kyau Cikin ajiyar zuciya ya qara Sa hannushi Ya kunce abin goyon ya juya bayanta Ya ciro yaron a bayanta Cikin bedroom ya nufa Ita kuwa da sauri ta sake Qaton lufayan jikin ta! Ta bishi a baya Tana ni kabani yarona wlh ni banson haka Bai kulataba har sai da ya kontar dashi can gefen gaqon Ya juyo Cikin qatsaita Gabanta Ya tsaya Ita kam taki.kallonshi sai wani kauda kai takeyi tana ja da baya Shi kuwa yana binta a baya Har ta isa jikin gini Hannushi yasa daga qasa ya jawo hijabin ya cire mata ya wurgar dashi can gefe Ido ta zazzaro😳🙈🙊 da sauri ta kaleshi gamida Sa hannu bibbiyu ta tare qirjinta Dan dama zanin goyonne ya rufe mata qirjin Da garfi tace Me hakan Cikin tsura mata ida Ya daga mata qirarsa daya😉 Murya a daqile yace Fitsara Ba kin iya yarashin kunyaba Baki ta kuma murgudawa Gami da kaucewa zata Wuce ta gefenshi Tare da cewa 😏ni baba son iskanci Aikin banza kawai! Da qarfi yasa hannushi ya kamo damtsen hanbayenta duk 2 ya budesu daga kan qirjin nata Ya turata zuwa jikin gini Ya ware hannayen nata ya dannesu a jikin ginin Qirjinta ya fito ras a gabanshi Albarkatunta suka wani Taso kamar zasu stone mai ido A take bugun zuciyarsa ta tsananta Numfashinsa ya fara carkewa Ita kuwa Sai kuka ta saki Cikin mutsu mutsu kuma ta kasa qwatar kanta Kai ya Dan sunkuyar Cikin rawar murya Yace Ehh Na yarda ni Dan iskane Kuma yanzu iskancin Zan nuna miki Ba daikince ke fitsa rerriya bace Zanyi mgnin wanban bakin da kike murgudamin Gobe ko kudi aka baki kimin tsiwa bazakiyi ba. Cikin kuka tace Wlh bana so mugu kawai azzalumi Da sauri yace qarya kikeyi kina so kam In byake so me ya kawoki dakina ? In bakya so meyasa zaki zomin ba ko Riga? Ba dai so kike A miki ba shine kiketa maqalemin toh zaki samu Baki ta kuma murgu dawa Tace wlh Allah ya isa mugu azza lumi ba kai kace nazo zaka ban inabi 🍇 Ba Sai kuma tai shiru cikin zaro ido Da firgici da bugawar zuciya Jin yadda Hamma Yusuf ya Hade bakinshi da NATA Cikin wani irin salo Ya cabko harsheta Tamkar mayunwacin zaki Tsoronta ya qara tsananta gaba daya jikin ta sai rawa yakeyi Ihu take sonyi Amman INA ya riqe harshen ta sai wani irin sarrafashi yakeyi yana tsotsa tamkar maye Sai numshi yaketa fixga Jikinshi kuwa tuni ya fara rawan sanyin Hannuta ya saki Dan ya tabbata yanzu kam ya gama mata illa Dan tsoro da firgici sun tafi da qarfinta Kan qirjinta ya daura hannushi har rawa suke tamkar mazari Bakinshi Na cikin nata Ya kuma rinqa Murza dukiyar fulaninta tamkar ba qobe Ina gaba dayan su tsayuwa ta gagaresu Dole suka zame kan carpet Cikin azam ya qara matsota jikinshi Gaba daya jikinshi sai rawa yakeyi Ita kam Aysha Hamma Yusuf yau ya zame mata dodo Sai zazzare ido takiyi tana tsurawa fuskarsa ido Shiki baima San tanayi ba Da qarfi ta samu ta sabulo harshen ta daga kan nashi Wayyo Yusuf qara matseta tayi tare da sakin wani marayan qara tamkar Dan da uwarsa ta qwace mai nono Da sauri ya kuma cabko Pink lips dinta
Allah sarki yau kam Yusuf ya samu ya hade da abin da yake ta bege🙈😝
Hannun ta tasa tana tureshi Jin laushin tafin hannnta yasa jinin jikinshi tsinkewa A take ya ji wani irin kuzari
Cikin azama ya cicci bota yayi kan gado da ita Ita kam sai wutsul wutsuk takeyi A hankali ya sake lips din NATA ya rinqa bin duk jikin ta da kissing har ya iso Kan qirjinta Gaba daya ya fita hayyacinsa sai juyata yakeyi ta yadda yaga dama Hannu 2 yasa ya runqumota gamida manna bakinshi kan mamanta Ya rinqa tsotsa Sai gurnani yakeyi Ita kuma ta samu an sake mata baki Sai kuka takeyi tana qoqarin cire mamanta daga cikin bakinshi Kuka take sosai Tana wayyo Allah na wayyo ummina Na shiga uku Hamma Yusuf zai kasheni Mugu kawai azzalumi I Hert U Wlh Na tsaneka Bana sonka ni kai ba Dan uwana bane Mugu. dama kai ka mutuma ya Ahmad dina ya rayu! A hankali kala manta suka rinqa ratsashi Lkci daya Jikinshi ya rinqa macewa Yanayinshi ya sauwaya Bakinshi ya zaro Gamida komawa jikin pillows ya koma ya konta cikin fidda wani irin nishi Ita kuwa da sauri ta yunqura zata miqe Sai kuma taji Yana riqe da hannuta Gam Cikin sanyin Murya yace Koma ki konta _Amrita_ ba abinda zan miki,
Toh fa yau kuma Aysha ta koma *Amrita* kenan😝😀
Hannuta ta rinqa qoqarin qwacewa Amman ta kasa Shi kuwa da yaga haka da qarfi Ya fizqota ta fada Kan qirjinshi da yake bata tsoron Matseta yayi da hannu bibbiyu Cikin rawan murya Yace *Amrita* Anan zaki kwana kiga time fa yanzu 2 Na dare zaki samu sun rufe qofar shiga Ban son kije ki haduda wani abin cutarwa a gareki ke da Yusuf qarami nawa Amrita kinsan Cewa Ku 2 biyayena ya barmin amanarku Ke kin kasance amanar tawace Shisa kika zama amrita fatan kin game ma,anan *Amrita* Dan kar kiyi tunanin Wani Abu akan sunan
_Zadai ka gane_😝
Ita kam kuka takeyi cikin fushi da tsoro tace Ka sakeni in tafi Gwara Na hadu da komai ma ai Kaine babban abin cutawa ta Bai kulata ba sai Jawota kawai da yayi Ya daura qafarsa daya kan mazaunenta Hannushi kuma ya daura kan qirjinta Kanta ya daura kan kafadarshi Cikin tsawa yace maza kiyi bacci Kar ki tayarmin da yarona da rikicinki. ta bude baki zata kuma mgn ya cabko Harshen ta Zai fara tsotsa ta ture kanshi tace nabar kukan Murmushin Mugunta yayi yace aiko da kin kyautawa kanki
A haka cikin qirjinshi Baccin tsoro da wahala da firgici ya kwasheta Shi kam Yusuf yadda yaga rana haka yaga dare Daren wannan rana ya mishi duhu da tsawo Yasha maganinshi har ya gaji Amman bai samu nitsuwar da yeke buqataba Tana baccinta Amman shi kwana yayi yana zirga zirga Ya kuma yiwa kanshi alqawari bazai mata abinda bata soba sai da yardarta Yaje parlo ya dawo kan gadon ya tsura mata ido In ya gaji yasa hannu ya Dan shafi mamanta sai ya kuma rinqa sauqe ajiyar zuciya A haka dai har aka kira sallah Da gyer ya samu yaje masallaci Dan ma a cikin gidan yake Dan gaba daya ciwon Mara ya addabi rayuwarsa
Yana shigiwa ya samu har yanzu bata farka ba shima Yusuf qarami Dan albarka ya bar Abbanshi ya Dan Shana Sai yanzu yake qoqarin tashi A hankali ya qarisa bakin Gadon Cikin sanyin murya da tsotsa lips dinshi Ya rinqa kiran ta A hankali Amman bata motsaba Sai da ya Dan sunkuya cikin sanyin hannushi ya Shafo qirjinta Gami da cewa *Amrita* ki tashi ki maida yaron nan gun mamsnshi a bashi nono Cikin razana da firgita ta miqe Sai kuma tayi saurin rufe qirjinta da hannu Shima kai ya sunkuyar cikin murtuqe fuska waishi kar a rai nashi
_su Yusuf manya wai a dole kar a rainashi_
Ita kam sai hawaye a fuska share Dan tsabar takaici Shi kuma juyawa yayi Hijabinta ya dauko Ya wurga mata ya koma gefe ya dauko qur,aninshi ya fara karatu
Sa hijabin tayi gamida ruggumar Yusuf qarami Ta fita tana sharar qollah da Jan Allah ya isa Binta da ido yayi Cikin ransa ya ji murmushi ya Dan kufce mai Sosai yake tunata yadda ta tsorita a Daren jiya A fili yace dama matsiwaci ya kan kasa CE matsoroci ai
Ita kam Aysha tana shiga taci karo da Nenne Da sauri ta sunkuyar da kanta ido cike da qollah Gani take kamar kowa yasan abinda Hamma Yusuf ya mata Dakin Maryam ta nufa Tana shiga ta samu ita kuma ta fito daga wonka Kenan Da sauri ta qarisa gunta Cikin zubda qolka ta daura Yusuf qarami kan cinyar Maryam tace Maryam bashi nono ya Sha Itako Maryam sai leqa idanta takeyi Dry tayi cikin sanyin Tace Daga zuwa karbo Inabi sai kuma aka tsaya karban pakala ko? Ai ni wlh dama nasan wayone kawai Hamma Yusuf yake yi Wai kibiyoni kixo ki karba shi dai yasan abinda yake so Taci gaba da cewa Su kuma haka Allah ya yisu Haka ya Ahmad yake da Kuma kinga ya Adam ma ba sauqi Ita kam Aysha kuka ta saki gamida Kontar da kanta kan Gado Maryam tace toh lallai abin naki nayine Cikin kuka tace Maryam wlh ni bansan abinda Hamma Yusuf yake nufi da niba Wlh so yake ya kashe ni Yanzu gaba daya sai kinji yadda nakeji Qirjina Duk ya lallatsemin Mamana sunyi jazawur Mutum kamar maye Cikin sanyin Maryam tace to Aysha ai Hamma Yusuf yama yi haquri yaufa kusan kwananku 18 Amman bai nemi haqinshiba Aysha kam ta gano Maryam bata San wanne irin zama sukeyi da Hamman nasuba Shisa cikin kuka Ta shige toilet tayi Alwala ta fito tayi Sallah Da Nenne ta shiga sai tai maza ta rufe ido Wai ita maiyin bacci Ita kuwa Nenne dadi takeji ganin yanzu komai ya daidaita tsakanin yaran nasu
Ita kam Aysha tun daga ranan take wasan buya da Yusuf Shi kuwa Yusuf Allura ta tono mai garma
Ya gomce bai tsakalo jarabarsa ta tsiyar nan ba zuwa yanzu Koyasha mgni basa mai aiki Randa Adam yazo ya sameshi yana ta daura magunguna Yasha tsiya kam Har ya hatsala Yanzu Sam bai iya bacci Da ya rufe idanshi Qirjinta zaike gani Kullum sai yayi mafarkinta Sosai yakejin nishadin in ya tuni yadda tsoron shi ya kamata ta rumtse ido sai Zuba kuka takeyi Mmki yake yadda lkci daya tsiwar tata ta gudu sai tsoro
Yau kwana 5 kenan da faruwar abin Bayan sallan isha Yusuf ya nufi dakin umminshi Dan yunwa yakeji ga bege da buqatuwa Yana shiga Ya samu Aysha ita kadai A dakin tana kan sallaya daga dukkan alamu Ta Idar da sallah ne Amman gani Hamma Yusuf ne yasa ta tashi Cikin hikima ta rinqa jero nafilfili Kai ya jinjina cikin ajiyar zuciya Dan ya ganota sarai A hankali ya koma bayanta kan sallayar dai dai lkcin da tayi zaman tahiya......
*👀👀kai masu son ganin qoqof duk wannan idon leqen Hamma Yusuf toh Zan jamusu labule*😝😍😘
By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA 👇🏻👇🏻👇🏻 MI,WASMITI 9⃣7⃣,Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ?🍇🍇🍇
```Ina qaunarki da alfahari dake Khaleesat Hydar```😍
Qara motsota ya kumayi Tare da manna faffadan qirjinshi kan bayanta Hannushi ya zaqoyo ta gabanta Ita kam Aysha Tun da taji Motsinshi kusa da ita taji gaba daya tsoro ya rufeta tsikar jikinta ne yatashi yarr A lkcin da taji Yasa bakinshi ya kamo zip Din rigarta ya zugeshi Da sauri ta juyo cikin tsiwa tsiwa Tace Me hakan me nayin halin akuyanci Ni gsky banson takura katsakeni Ni ban iya rashin kunyaba. Bai kula taba Sabida zuwa yanzu Ya fara daburcewa a hankali ya cusa hannushi cikin rigar tata Cikin sabon salo Ya daura hannushi kan bres dinta Cabkesu yayi kamar a kidime ya fara shafasu da luguiguitasu Gaba daya ya birkice sai wani irin numfashi yake ta Fizga Ita kuwa Abin ya wuce saninta Zuwa yanzu kokonto ya fara kamata Anya kuwa Hamma Yusuf ne yake mata Wadan nan sabbabin darusan kodai Aljanine Cikin kidiman d qoqarin kwace kanta daga gareshi ta juyo Dan taga shi din ne kam Shi kuwa samun haka ya sashi samun damar daura kanshi kan cinyarta Harshen shi ya zura cikin hudar cibiyarta Da Dan qarfi ta saki Qara gamida ci gaba da janye jijinta Kuka ta saki Tare da cewa Na shiga uku Kai mayene Cinyeni zakayi Wayyo Allah Na. A hakali Cikin shan yaji Gamida tsura mata ido Murya a daburce Yace waye Dan akuya Sannan waye mayen Duk maganar da yakeyi hannushi Na kan abinda yafi komai fidda mai hankali a jikinshi Ya dage sai cakudasu yakeyi Hannuta ta Sa Tana jawo nashi Ganin bazata iyaba Yasa tasa kan yatsunta ta rinqa Jan Gashin hannushi Tana ka sakeni ni sallah zanyi Ido ya kuma tsura mata cikin murtuqe fuska yace Garya ne Ba sallan da zakiyi Ai kin idar Ganina ne yasa Kika wani ci gaba da sallah Toh wannan sallah da kikeyi INA da damar katseshi Qara matsota yayi ya cire Hijabin jijinta Rigar ya ya tartare ya maidata kan wuyanta Kanshi ya nufa kan bres din nata da sauri tace me hakan Cikin isa yace Akuyancin Zan goda miki Tini ya manne bakinshi Ya fara sarra fata Cikin qorewa da karantar abin Bakinta kuwa tuni Ya mutu sai hawayen dake Zuba shi kuwa Murzata yake iya son ransa Wai ko zai samu sauqin Abin dake cinsa Suna cikin haka Kamar daqa Sama yaji Slmar Usman Da sauri cikin murtuqe fuska ya jawota ya kifata kan cinyarsa Zip din rigar ya zuge ya hadamata shi miqewa yayi cikin taqqal tanqqal Kamar bugegge ya koma kan kujera ya zauna gamida da Zaro phone dinshi Ya rinqa latsawa Sannan ya amsa slmar Ita kam tuni ta miqe cikin gyara daurin zaninta Tare da ninke sallayar Usman Na shi Yace Hamma Yusuf barka da Hutawa Kanshi a qasa ya Dan geda mai kai alamar youwa Ganin su biyu ne a dakin yasa Usman kuwa juyawa Da sauri tabi bayanshi Har taje bakin Qofa Taji shi Cikin narkekkeyir Voice Yace *Amrita* Tsayuwa tayi bata fita kuma bata juyoba Takowa yayi Cikin qarfin hali Ya Dan sunkuyo Kanta gashin ya tattara ya tubke mata A hankali yace *Amrita* Yunwa nakeji Hannuta ya komo Ya tura cikin rigarsa Qasan cibiyarshi Ya daura hannun nata cikin ajiyar zuciya yace Kijifa cikina ba komai Sai yunwa Ita kuwa ido ta zazzaro Jin inda yake qoqarin tura hannuta Da sauri ta fizge hannun Cikin azama tayi Babban parlonsu inda nan suke taruwa suyita hira
Tana shiga ta samu su baba bello dasu Nenne da Ummi da ya Adam suna zaune Daga dukkan alamu Mgna CE mai girma da ma himmanci sukeyi Shi yasa sai kuma ta juya a hankali Ta nufi Cikin Kitchen Tana zuwa sukaci karo Da Lami mai aiki Riqe da cup Din tea Hannu tasa ta karba cikin cewa youwa tawa nagode Da sauri Lami tace Ke Aysha Na Yusufa ne fa Karki Sha. Cikin tsiwa tace To sai me in nashi ne wlh shanyewa zanyi muga ta iko da mulki Wai ke mama in dai Hamma Yusuf ya saki aiki Toh sai ki wani ajiye aikin kowa sai nashi Shi kuma sai wani mulki yake shinfidawa Fada take tana tafe Kanta a kasa Tana yau sai dai ya kwan da yunwar Da sauri ta daqo Kanta jin taci Karo Da mutum Cikin zaro Ido ta miqa mai Cup din tare da cewa Ni kam ga tea dinka ba ruwana. Dry ta bashi sosai Da ta zage tana mai iyayi Amman daga ganinshi ta daburce Sosai dryar taso kubce mai Amman sai ya kuma murtuqe Fuska yace Wa zaisha sauranki Duk kin zuba yawunki A ciki qazama kawai Ni zaki bawa jogolgolonki Allah ya kiyaye Ya tabe baki gamida yamutsa fuska ya kalli Lami yace a karo min wani kar a samun a wannan cup Din toh tace cikin mutun tawa Shi kuwa juyawa Yayi ya fita yana ai sai ki shanye yawunki
*lol su Yusuf to wanne yawun kuma ya rege da bakashaba kai jin kai dai zai wahal da kai ka gama tsotse bakin year mutane sannan ka fito kace wai baka sha yawunta ba😂😝*
A parlor kuma Cikin hikima da qirma baba bello da Abba ke yiwa su Ummi da Adam nasiha Cikin sanyin Abba yace Na tabbata kun sheida Allah shike rayawa kuma shi ke kashewa nakwo San kun yarda macecce bai dawowa sai dai idan dama suna yayi Ko? Nenne da zuciyarta ke ta bugawa tace Wannan haka ne mun yadda da haka Dan Allah a gaya maba meke faruwa Cikin ajiyar zuciya Abba yace Shekara 1 da ta gabanta Munyi kuka munyi jimami mun shiga tashin hankali Na rashin Ahmad Cikin rashin sanin Ahmad suna yayi ba mutuwa ba. 😳😳 cikin rashin fahimta Ummi da Nenne da Adam suka firfiti da ido woje cikin kidima d firgicin zancen da suke jin. Kai Abba ya Jinjina musu Cikin gsky da gsky Ya fara basu lbrin yadda abin ya kasance
Randa Ahmad ya rasu Mun dauko gawar da niyar zamuje muyi mata wonka da sutura Ni da hydar da Dr Umar ardo A wurin wonkanne Hydar ya kalli yatsar Ahmad Na harbawa cikin tsoro da firgici Ya ke sheida mana da fari mun dauko gizone kawai Dan firgicin rashinshi ya samu hakan Amman daga baya sai mukaga Jijiyar kanshi da ta dunduniyar qafanshi suna harbawa A take Dr Umar ya goggo dashi anan take muka gano doguwar suma yayi kuma tabbas zai iya rasa ran nashi ko yaushi Toh ganin haka yasa a Daren Dr Umar ya fita yaje ya shirya mana komawa India Amman sai ta Yola Ganin bamu da tabbas din rayuwar Ahmad yasa mukaqi sheidawa kowa hydar ma muka hanashi fada tun cikin Daren muka fita da Ahmad zuwa kamanni hospital Sannan muka dauko wota qawar da aka rasa yan uwanta mukazo ni da Hydar muka mata wonka muka mata sutura Koda gari ya wayyi ita aka sallah ta Kuma ita aka binne In Baku mantaba a ranan Ni da hydar muka tafi India Tare da cemuku Nine ban da lfy hawan jinjina ya yau Shi kuwa Dr Umar zaku Iya tunawa sai dare ya dawo gun gaisuwar makokin Bayan yaga mu jirginmu ya tashi zuwa Abuja canma muna zuwa muka kuma miqewa India
India Qoqarrun likitocin zuciya Suka dugufa sosai Wurin cetoh Rayuwar Ahmad Babban matsalan a samu ya farfado sannan ai matsa aikin tiyatar zuciya Mun zauna tsawon wata 7 Ahmad bai San inda yakeba sai numshin da yake fitarwa da taimakon Na ura A haka wata tana ya farfado Farin ciki a gunmu ba a mgn A take Na kira Dr Umar Na sheida mai toh ase lkcin Dana kira suna tare da yaya bello Toh shima anan Dr Umar din ya mai bayanin komai Dama kuma yana zuwa duvani a tunaninshi ni dinner ba lfyan da gske A cikin week din akayiwa Ahmad aiki Daga nan kuma ya sake komawa rayuwar bacci har tsawon wata 4 Sukuwa doctors sun bamu tabbacin insha Allah zai tashi cikin lfy Toh yau kimanin wata daya kenan da farfadowar Ahmad kuma ya miqe garau sai dai an dorashi kan magunguna Sannan Mun mishi bayanin komai Tun daga ranar da Hydar ya dawo Duk motsin da akayi a gida sai ya tura mai ko hira akeyi sai ya kira ya ajiye phone shima yayi ta jinku Ahmad ya shiga rudani sosai Shi ko yaushe Nenne Na biyaye Na Adam a wanne halin suke ya maryama take kullum sai ya sani a gaba da kuka kamar yaro shi dai Biyayen shi Ya matsa min sosai.