Kenza eBookz

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 27

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 27

Nayi nadama book 1 complete Chapter 27: Nayi nadama book 1 complete Chapter 27. Tace 'Bana son Duk wani Abu Da zai nesantani Da mijina Ba abinda nake…

3,361 words

Tace 'Bana son Duk wani Abu Da zai nesantani Da mijina Ba abinda nake shauqi Sai Hamma Yusuf Na Plxx Hamma Na Kar kayi nesa dani

Cikin sauqe numfashi yace Ni nakine ke kadai Amrita Baki da kama a gareni Yusuf nakine Ke daya Dama danke rabbi ya bani Cikar haiba Aysha banji Komai a duniya Sai sautinki Ban ganin komai Sai fuskarki Aysha sonki A jinina yake Amrita ki ankilta min jikinki Dan shine nitsuwata Qara matseta ya kuma yi Cikin Isar da dubban saqonnishi zuwa gareta Ita kam Gaba daya ta maqale Hammanta Tamkar zata hadi yeshi Ba abinda take Sai Shi take Kira cikin Sautin Sarkewa Tana Hamma Yusuffffffffff Shiko ji yake Ba Wanda yake kiran sunan shi dai dai Sai ita Sai ta maqaleshi Tace Ohh Hamma Na i miss you so much Shi kuwa Yau Yusuf Larabci Yake ta bugawa Yana ya habbiti Noor hayatina Noor qalbina Ya A ish, Ahaka suka zauce Suka kidime Juya abarsa yake son ransa Yana murzata itama Gwayar da ya dirka mata bai sakiba Sai Maqaleshi take tana Hamma Yusuffffffffff Sune basu sararawa junaba har 4:20Am Sannan Ya sahirta cikin samun cikekkiyar gamsuwa Jinshi yake a saman gyajimare Cikin jarumta ya ciccibeta Sai Cikin baf ya direta

Shima ya shige Luf sukayi Cikin Ruwan Bres dinta Ya shafa cikin Rada Yace Basu gaji bafa Idonta a rufe Tace Ai nakane Hamma Yusuffffffffff Tsura mata ido Yayi Cikin Shauqi ya maqaleta Yace Wlh da Na cuci kaina Dana kashe rayuwata da Na rebu dake Na tabbata bazan samu kamar ki ba Sai yanxu Na gano Tun da canma sonki Ke d'awayniya Dani Kanta ta kontar Kan kafadarsa Cikin Tura mai bres Dinta Tace ' Hamma Yusuf Ka manta dai Da ai baka da abin qi Sai ni

Da sauri ya rufe bakinta Cikin Gskya da gskya Yace

" ,ban taba tsanarki ba Sai dai tsoron ki Da nakeji Amrita Sabida a wancan Lkcin Ina miki Klon Qanwata uwa 1uba 1 Sai Kuma Ko yaushe Kece mai Tayarmin Da Sha,awata Dana ganki Nitsuwata ke tafiya Shiyasa banson Ganin ki Danaji Muryar ki Sai Na daburce Da zaran kin Dan tabani Wlh Aysha Sai nayi wonka Kin tuna randa Kika fada jikina a rafi Wai kije gun Ahmad Shiyasa ko yaushe nake mmk inaga su Ahmad Na maqaleku kuma basa jin komai Ase Dan ba Aure a tsakanin ku ne

A lkcin kuma Badon INA kauce miki ba zaki Iya gane halin da nake ciki Shisa kike min kallon mugu Aysha Wlh Na cuci kaina da muka yi tsawon 2 year ban amshi a manataba Tsofinnan sun min gata Da suka aura min ke Sun kuwa yi miki Gata da basu bari Na sani ke matata bace Dan da Na Sani da Bazan iya haquri har ki girmaba

Yawan fadan da nake miki ase kishine ban saniba Matseta yayi Itama lafewa tayi jikinshi Cikin Tsune kanta a qirjinshi

A hankali yace Amrita I Love you so much Zan dauwama in mai begenki Qanwata a manata matata Da gyara sukayi wonkan suka fito Bayan sun gama komai Suka kwanta rama baccin deren da basuyiba

12 dai dai Aysha ta sauqo Kan gadon Cikin mmk ganin Hamma Yusuf Baya dakin Toilet ta shige cikin Tsoro da mmk jin qafafunta Na rawa karkar A daddafe ta shirya ta fito Parlon tsaye tayi a tsakiyar parlon Tana miqa Batayi auneba taji Yayi hogging Dinta ta baya Cikin Sanyi Yace Har yanxu Miqa kike Alamun baki Gamsu ba kenan Dan ba yunwa kike jiba ba bacci ba kawai Hammanki kike son raba kinji dumina Qara matseta yayi, Itako cikin Tsoro Tace 'a a Hamma Yusuf nagaji Qafata ciwo Sai rawa suke

Dry ya danyi cikin Salon shauqi yace Qafafun basu gama karbar saqonnina bane Shiyasa Baki sababa So yanxu baqunta suke Sai Na gama koyar dasu Nima a farst night dinmu nayi fama da hakan Qafafuna suka rinqa rawa idan Na zauna da gyara zan tashi In an taba cinyata kamar nayi ihu sabida sunyi abinda basu taba yiba,

*Inda mace zata iya gane namijin da bai taba kusantar mace ba kenan alamun suna da yawa wannan kadan ne daga ciki*

Yaci gaba da cewa Gashi ke din ta dabance bana gajiya da ke A shogobance tace Ni wlh ban da qarfi Cocci beta yayi cikin Rada yace muje in baki Na qarin qarfi baby nah Kan gadon ya direta Tana 'ayyah Hamma Yusuf Shima karya wuya yayi cikin Koikoyarta Yace 'Ayyah Ki bar Hamma Yusuf dinki ya rege zafi.........

By garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👇🏻👆🏻👆🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

~®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS~ P.M.L

Ido ta lumshe cikin Kunya ta shafi sajenshi da ya kwanta lub. Shiko samun haka ya sashi Lafewa jikinta cikin Isar da saqonnishi Masu wuyar Man cewa, Cikin Rad'a yace 'Amrita ngd Allah ya miki albarka Rabbi ya cika miki Rayuwar ki da Farin ciki kamar yadda kika cika rayuwata da Farin ciki.

"Lafewa ta qara yi a jikinshi Tana jin Bugun zuciyarshi Na harbawa kan nata A haka har zuwa Dan wani lkci Sannan Suka samu suka Yi wonka suka shirya Suka fito parlo Kan carpet suka Yi masauqi Yusuf tallabe Da amritarshi Yana ta riritata Itama Sam har yanxu ta kasa Jin ta gaji dashi Shiyasa bata tsiri halin Wahal da shiba..

"Suna cikin Hirarsu Tana lafe cikin Qirjinshi Sukaji! SLM su Bappa Yaya Da sauri ta yunqura zata tashi Shiko Sai qara matsota yayi.

" Suna shiga Innayi da inna Suka bisu da klon Mmk Shiko Bappa Yaya Cikin Jin dadin ganin su Yayi Murmushi Dai dai lkcin Da ya zauna kan kujera da suke qasanshi. Cikin happy Yace 'D'ud'a'be Yaushe kuka zo? " Fuska ya Dan yamutsa cikin Daqile murya Yace ' ba nacema ban son sunan nan ba? ' ehh ka fada kuma bazan bariba, Kai dai wlh bakaji dadiba Mu muna sonka kamar mu mutu Kaiko kana kinmu kamar ka mutu!

"Ajiyar zuciya ya sauqe cikin Dan raha ya shafa suman kanshi Yace ' ai gwara da Baku Mutuba Bappa Yaya da ka mutu da wa zai ban Farin cikina?

" cikin mmki innayi tace ' menene Farin cikin naka?

"Murmushi yayi da iya gskyarsa yace 'Aysha Mana.

"Aiko su inna suka rinqa dry, Shi ko ko a jikinsa Bappa Yaya ne Ya Dan gyara zama ciki Girma Yace 'Yusufa Kaga ribar bin mgnar iyaye ko? Kaga illan bijire musu Kai da kanka kasan yanzu ka samu cikekkiyar rayuwa Sabanin baya da kake ganin Mun qwareka mu samman ma ni.

Kai ya jinjina cikin Sanyi Yace ' Bappa Yaya *MI,WASMITI* ko mi wadi ha wakkati to do, *NAYI,NADAMAN* abinda Na aikata a wancan lkcin Bana son tunawa sauqina ma daya da rabbi Ya bar min Dan uwana Ahmad da biyaye Na ya mutu da bazan yafewa kai naba. Innayi tace ' komai ya wuce yanxu kam Fatan rabbi ya Baku zuriya d'aiyiba, Amin ya amsa cikin Zumudi da jin dadin addu,ar.

"Haka sukayi ta Dan Hie ransu Biyar dai dai Yusuf ya Miqe cikin Kammala shirinsa Da Na Aysha Ya kalli su innayi Cikin Qaunar kakannin nasu Yace ' mukam zamu tafi Sai Next week In munzo, Bappa Yaya Yayi ta nacin ya bari Sai gobe yaqi fir Dan shi a ganinsa Zasu takuru A dole ya barshi Ya dauke yar matarsa Suka tafi.

" cikin Mota Yusuf Tuqi yake Da hannu daya daya kuma ya jawo amritanshi Yana Dan Shafa bayanta Yana 'Amrita Bacci kike Jiko? Kai ta Dan gyada mai a Lamar eh Cikin Sanyin ya qara jawota jikinshi Yace Kwanta kiyi bacci Kan cinyar Mijinki Kinji ko Matata? Itako Ido ta tsura mai cikin Mmk hali irin Na Hamma Yusuf Wato Shi Hamma Yusuf ya yarda da love Ya Baiwa so Amanna Shi jin Kalmar so yake tamkar ruwan zinari Shi Yusuf irin mazannan ne da so ke mai dasu Bayi Ya maidasu tamkar basu San komaiba

" A haka suka isa Gida Tana lafe a jikinshi Tana baccinta. Yana parking Rabi,u da Usman suka iso Cikin Qaunar yayan nasu duk da zafibirin Na Yusuf yan uwanshi Na matuqar qaunarsa Kye ya basu suka tattara kayansu Suka shigar cikin gida. Ummi Na ganin jakar Aysha Tace 'Usman sun dawo ko? Kai ya gyada Cikin Leqa hanyar shiga Yace ' wlh Ummi Sai.kinga yadda Autanki tayi kyau Sai kace wata balarabiya Sai dai ta Dan rame gsky. Ajiyar zuciya ummi ta sauqe cikin jin dadi Tace 'Toh ina take ne? Rabi,u ne ya Dan Sosa qeya yana Duba qofar shima yace ' kin Santa ai da shegen son jiki Bacci fa takeyi a cikin Motar ta wani Maqale jikin Hamma Yusuf Shiko Ya wani rashe wai baya son ta tashi Harda wani cewa Mu bamu da nitsuwa bamuga tana bacciba. Dry Ummi tayi Cikin Tsokana tace ' gashi a bayanku ai! Aiko a tare suka juyo Sai kuma sukayi dry.

" a motar kuwa Cikin sanyi Ya sunkuyo Kanta hankali ya rinqa busa mata iska a kunneta Itako jin iskar ta qara sakewa tayi Luf ta juyo Qirjinta sama, Murmushi ya danyi Cikin Jin dadin Yadda take Murza shi Kiranta yakeyi Amman shiru Sai sauqe numfashi takeyi, Ganin haka yasa shi Cikin Qworewa Ya qara manna ta jikinshi A hankali ya tura hannushi Bayanta Zip Dinta ya zuge cikin Hikima ya maidata kan cinyarsa Hannushi Ya Dan tura cikin Rigarta Lkci daya ya dire hannushi kan bres Dinta A take kuma ya lumshe ido ya sauqe ajiyar hrt, A hankali yasa Dan yatsanshi ya rinqa zagaye bakin bres din Cikin Sauyawar voice Ya rinqa kiranta A,ishhhh A hankali ta bude ido Tare da Dan tsura mai idon Sai kuma ta Dan tura baki Cikin Muryar bacci tace ' Hammaaa Yusuffffffffff Ido ya tsura mata cikin D'aga mata Gira Hannushi ta Dan kama A hankali ta jawo hannu Shi kuwa Kai ya karya Yayi fuskarta tausayi Cikin Sanyi yace 'Aish In Neman alfarma ki zo gareni mu kwana tare Wlh bazan iya kwana banji duminki ba Plxx karki manta ni Baki ta Dan tura tana 'Hamma ni a gun Ummi Na zan kwana, Cikin Tausayawa kanshi Yace Mijinki kuma ya kwana Da waye Kamata yayi ya ruqqume cikin Tsokana yace Yarinya ki Adana mijinki Ummi ma ba dakinta zata kwana ba.

"Tureshi ta danyi Ta bude qofa ta fito Shima fita yayi Ya zagayo yazo gabanta Cikin Gyara net dinshi Ya juyata Ya tura hannushi Ta gabanta ya lalubo Bres Dinta ya shafa cikin Rada yace Zanyi miss dinki Tabas itama taji Hamma a jikinta Shiyasa Sai ta lumshe ido Kawai.

Tana bude idon Ta haqqo su ya Abubakar da Ahmad da Adam Da sauri ta janye jikinta Cikin Happy ta isa garesu Da Dan gudunta Tana zuwa kamar zata fada jikin ya Abubakar Sai kuma ta tsaya cikin Farin ciki Tana ' Oyoyo ya Abubakar Na nayi missing dinka sosai Shima Abubakar dry yake cikin Jin dadin ganinta da yanayinshi Na tsantsar qaunar yan uwanshi Yace Allah sarki Aysha wato yanxu kin girma Kin dena Son jiki, Dry tayi ta kamo hannushi tana Bazan girmanwa Dan uwana ba ai, Su Ahmad kam dry suka rinqa yi Har suka qarisa gun Yusuf Cikin Qaunar juna suka ruqqume juna Suna dry A hankali Yusuf ya qarisa gun Abubakar ya ruqqume shi Cikin Qaunar qanin nashi Yace *Babiker* dan Haka yake kiran Abubakar din yana don tsokanarsa tun suna yara bare kuma da ya zama dole akwai Dan reni a tsakaninsu Na irin shi Abubakar shi yake bin Yusuf a aihuwa.

Dry Abubakar ya danyi Sai kuma ya matse Yusuf a jikinshi Cikin Sanyi da qaunar Dan uwana nashi yace Hamma Yucut Haka yake kiransa lkcin yarinta Shima Yusuf dry yayi Sai kuma yayi shiru Jin Abubakar bai sakeshi ba Kuma Sai Zuciyrsa da yaji tana bugawa da qarfi-qarfi. Cikin sanyi yaji Abubakar Na rada mai Hamma Yucut NAYI kewarku Ji nake kamar Na bar aikin Sojannan Na dawo Mu zauna nima in rayu cikin yan uwana kafin mutuwa ta rabamu, Da sauri Ahmad yace Haba Abubakar meyasa zaka Sa mana tsoro a zuqatanmu.

Adam yace Gsky Abubakar banson irin zantu kan nan naka, Dry ya danyi Fuskarsa tai Ra's a zahiri Dama da yawa kance kab yaran gidan Abubakar ya fisu Kyau danshi Tamkar balarabe yake Ga qira ga cikar zati ga haiba sannan shi mai yawan fara,ane da son Al,ummah Dan shine qarami a Kansu Amman kab ya fusu tsawo da qiba, Cikin fara ar yace Toh ai rebuwa ya xama dole Brothers Na, Aysha kam Tuni Ta fara hawaye Dan ita tun kan ya Ahmad bata son jin irin zantu kan, Dry shi kam Abubakar yake tare da jansu suka tafi cikin gida.

A babban parlon suka Zauna akayi ta hira Aysha ko da ta ga Ummi Sai tayi qasa d kai Itako data gane Sai ta shereta sannan ta saki jikinta..

"Bayan 2 week, Rayuwa ta musu dadi kamanni Family ya cika da Farin ciki Abubakar ma har yanxu yananan Gaba daya ya qara shigewa jikin yan uwanshi Tuni hutunsa ya qare Amman yaqi komawa yace yana son shima ya rayu da yan uwanshi Kuma yana son ya jejje xiyara gun yan uwansu Haka ya rinqa Jan su Yusuf da Ahmad suna kutsawa cikin yan uwa da abokan arziqi Har qauyuka saida sukaje.

" shiko Yusuf yakan Dan lallaba ya dauke matarsa su arece hotel ya dirka mata qwoya suje sui ta macewa juna, Gaba daya yanxu Ya maidata Fulawarsa abin qawanyarsa.

"Yau da dere Suna parlon suna cike suna hira Abubakar ya Dan gyara zama Cikin Kallon yan uwanna shi Yace 'Ya Adam Gobe nefa zamu je yolan Dan Inaga Na kusa komawa wurin aiki Gashi Hamma Yucut kuma saura 2 weeks Ku koma Saudia ko? Kai ya gyada mai cikin Tsurawa Dan uwana nashi ido Yace 'Ko Sai yaushe zamu kuma haduwa ne Babiker kam?

"Cikin dry yace 'Wata qil har Abadan! !Gaba daya suka zuba mai ido Cikin Fada baba bello yace Kai Abubakar wannan wanne irin furucine Ummi kuma Kai ta rinqa juyawa Tana Allah ya rufamin asiri Nenne CE tace Amin Rabbi ya hanemu qara ganin wani gibin,

" shiko dry yayi cikin cewa Yoh ai mutuwa ta zama dole dama rayuwa wata ran Farin ciki wata ran bakinci, A haka suka watse Sai Yusuf da duk jikinsa Ya mace Ya kalli Aysha da ke shirin Fita cikin Muryar tausayi Yace Amrita zoo, Kamar ta fita Sai kuma ta juyo Cikin Sanyi Tazo Gabanshi Hannushi ya miqa mata Cikin Mutuwar jiki Yace ' tai maka min in tashi Kamo hannu tayi ta ja Shiko ya yunquro da gyer Ya miqe, Sai kuma Ya fiz gota jikinsa Cikin Rada yace Muje ki taimaka kamin Ko kuzarina zai dawo Wala Allah d'umin jikin ki ya farfad'o dani Haka ya jata har zuwa Dakinshi....

By Garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W

Kan gado suka zauna Cikin sanyin jiki Ya zame ya kwanta kan cinyarta Yasa hannu ya zagayo bayanta ya tura kanshi tsakiyar qirjinta yayi luf kamar mai bacci Sai numfashi yake sauk'ewa a hankali Gaba daya jikinshi yayi nuk'ui

Ita kuwa jikin gadon ta Dan jingina Dan har cikin ranta take jin tausayi Hamma Yusuf din nata Hannu tasa ta tallabe kanshi Kamar K'aramin yaro Ya k'ara Nanuk'arta

A haka har zuwa wani d'an lkci sannan ya d'an d'ago cikin tsura mata ido yace "Amrita ki kwanta ko" Ido ta lumshe cikin Sanyi ta zame tayi luf Jikin pillows Shima k'ara matsota yayi A hankali ya manna ta jikinshi Jikin a sanyaye ya sabule Rigar jikinta Ya barta daga ita sai d'an gajeren wondo Shima hakan yake Jawota jikinshi yayi tare da da daura hannushi kan cikinta ya rink'a shafawa da d'an latsa cikin, cikin rada yace "A,ish Kina mana addu,a kuwa? A sanyaye tace "Addu,ar me fa?" K'ara matsota yayi cikin d'an Rawan jiki yace " addu,ar samun ciki mana Wlh inason baby inson inga jinina gashi har yanxu shiru"

Baki ta d'an tab'e cikin yanayin ba damuna tace " ciki kuma aihuwa kuma yanzu gsky ni kam ban isaba"

!Cikin mmk da jin tsoro da zafin mgnar ya tashi zaune ya tallabota Murya Na rawa Yace "Ayshaaa Sai yaushe kenan? Me kike nufi da baki isaba Plss ki taimaka kar ki datsemin hanyar Samun cikar burina da zuriya ta Yanxu ke ko Yusuf k'arami da Ahmad basa baki Sha,awa?

Juyawa tayi cikin Yatsuna fuska tana " ni bacci nakeji"

Abin ya bashi haushi shiyasa cikin Hatsala ya juyota gareshi A fad'ance yace "Sau nawa nake sheida miki ba,a juya min baya Meyasa bakya jin mgna ta Nace miki Muddin muna kwance tare ki dena juya min baya ba tare da izinina ba wlh Aysha kina cutar da zuciya ta da jikina duk sanda kika juya min baya Ki gaya min mana inma kin gajine Sai mu canza gefen kwanciya mu duka ba tare da kin juya min baya ba" Shiru tayi a ranta tana Na shiga 3 da hali irin rin Na Hamma Yusuf Yanxu ko kwanciya Sai ya tsara min, Shiko Juyata yayi shima ya juya A hankali ya dire hannushi kan bres d'inta murya na rawa Yace "A,ish dan Allah ki dena juya min baya Ki tausaya min wlh ni kadai nasan zafin da nakeji in kika bani baya.

Shiru tayi Sai Jikinta da ya fara sakewa da mimmik'ewa sabida sak'onnin Hamma ta da take karba A hankali ta Narke cikin jikinsa murya a sanyaye Tace " Hamma Yusuf bacci nakeji Plxx kayi haquri Yau ka barni Na huta" Kai ya gyada mata Cikin K'ara ruggumota Tare da rada mata " ba abinda zan miki Kiyi baccin ki"

a haka suka kwana cikin jikin juna Har zuwa safiya Bayan ya dawo masallaci Cikin gida ya wuce A parlon ya samu Abubakar da su Usman Duk suna riqe da carbi Abubakar ne ya kalli Yusuf cikin Murmushi yace "Hamma Yusuf Gwara aje a fara shiri.fa Dan su Usman kam har sun shirya"

Fuska ya yamutsa tare da cewa " Sara kunan yawo ai su da sunji tfya jikinsu har bari yake, Dry Abubakar din yayi gami da cewa toh nima dai kaga tfyata bari inje in shirya,

Yana fita shima Yusuf ya fita bayan ya gaida iyayenshi.

Tsayuwa yayi yana k'arewa gadon kallo bata nan Har ya juya Sai kuma ya jita a toilet alamar wonka takeyi Zare jallabiyar jikinshi yayi gamida tura k'ofar ya shiga Itako jin motsin shigowarsa yasa ta bude ido Lkci daya kuma Sai taji kunya ta rufeta ganin yadda ya tsura mata ido Shiko matsota yayi ya tsuguna gefen ta Yasa hannushi cikin ruwan ya d'an d'ibo ya zuba mata kan kirjinta Yasa hannu ya dauko sabulu cikin sulbi Ya rinqa murza sabulu kan k'irjinta yana shafawa,

A take yanayinshi ya canza ya fara piki piki da ido Lips dinshi suka fara rawa lkci daya sukayi jaa Tuni ya kamo gefen lips d'in ya fara tsotsa Duk ya cika ruwan da kumfa ita ko ido ta tsura mai a ranta tana jinjina halitta irin ta Hamma Yusuf Mutum kamar maye.

Cikin sanyi taji yana mgn

"Ohhh shmmmhhhht Amrita Sai kuma ta jishi Tsulum cikin ruwan Lkci gida kuma ya fara yamutsa ta Tuni ya birki tata itama Sai Lafewa take a jikinshi K'ok'arinshi ya samu kanta ya rege zafi Ita kuwa tak'i Sai nok'ewa take Suna cikin haka yaji ana buga musu k'ofa. aiko ta yamutsa ya cukuikuyeta son ranshi Itama ta taimaka mai Don ta samu ya barta Sai da ya d'anji gamsuwa sannan Ya fesa mata wonka Ragusa kanshi Ya mik'e ruggume da a barsa Sai hada fuska fa yayi Shi a dole an takura shi Ba a barshi ya shanaba. Ta gane sarai Shiyasa suna fita ta zura rigarta har taje bakin k'ofa ya kirata Cikin isa.

Gabanshi ta Dan tsaya Shi kuwa mai ya mik'a mata Fuska a hade Yace " kina k'o'karin tafiya Wazai Shafa min mai? Karba tayi ciki tura baki a ranta kuwa Cewa take Wlh Hamma Yusuf ya fiye kalen fitina,

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull