Nayi nadama book 1 complete - Chapter 28
Nayi nadama book 1 complete Chapter 28: Nayi nadama book 1 complete Chapter 28. Shiko zama yayi Ra's yana tsura mata ido Dole ta rink'a shafamai Har ta…
3,365 words
Shiko zama yayi Ra's yana tsura mata ido Dole ta rink'a shafamai Har ta gama Y klta cikin Sigar k'auna da Sha,awa yace " jeki shirya Habitti yau zamuje Yola"
Sosai taji dad'i Dan batayi zaton dasu za,a jeba Cikin happy Ta tallabo Kanshi Ta hade bakinsu Ta laso lips dinshi Sannan Ta sauk'o zuwa k'irjinshi Ta rink'a shafa sumar k'irjin Tana sakemai kiss tako ina Sai kuma ta juya da gudu tayi cikin Gida.
Shiko murmushi ya rink'ayi yana shafa sajenshi da k'irjinshi Dan yasan guraren Na burge Ayshansa.
Haka dai suka kammalah Shirin su.
K'arfe 9 dai dai Sukayi SLM da iayensu Sannan suka yi musu addu,a Suka shiga Mota suka tafi Mota 2 ne 1 Abubakar ke tuk'i Ahmad Na gefenshi Aysha da Maryam Na baya Yusuf Na baya shima gefen Ayshan Sa Sai dayan kuma Adam ke tuk'i Amira Na gefenshi Sai Usman da Rabi,u dake Baya
Tafiya suke cikin nishadi Motar su Na biye da juna.
Sunyi tafiya mai d'an nisa har zuwa Wuraren *zim* Sun fara hank'o *Mayo balwa*
Aysha da tun sanda sukayi nisa a tafiya jikinta Ya mace tayi nuk'ui jikin Mijinta Sai nuk'urkusarsa take Tana ita murd'a takeji Aman kuwa yak'i zuwa Sai yanzu.
Ta samu ya tokarota Cikin Wahala. Ta kamo hannushi ta rik'e Jikinta har rawa yake Cikin Kuka tace "Hamma Yusuf Amai zanyi Amai" Shiko Yusuf da gaba daya Ya rude dukkan tausayinta ya cikashi Cikin Kula ya tallabota Ahmad dake gaba rik'e da Yusuf k'arami Ya zaro Blanket din yaron Ya mik'a mata yana "Hingo biyaye bata tayi aman a ciki"
Karba yayi ya shinfida kan cinyarsa. aiko ta rink'a zuba amai
Kafin kace kobo Duk tayi laushi Sai numfashi take sama sama Maryam kam sai sannu Take tayi mata Shiko Abubakar gudu ya k'ara yana "Sorry sis Bari nayi sauri mu isa Asbiti ma zamu wuce
Cikin Aman tace A a ya Abubakar ni Ku kaini gida inma mutuwa zanyi Na mutu a gida.
Da sauri Yusuf ya ruqqumota cikin Rawan murya yace " a a insha Allah ba abinda zai sameki.
Haka dai suka isa Itako gaba daya ta gala baita. Dama tuni marya ta gayawa Baba Umar Tuni Shiko Dr Umar ardo Ya tanadi Norse Guda biyu
Allah sarki Yusuf gaba daya ya rud'e Duk jikinshi Amai Suna isa Ya ciccibota A parlon ya direta kan 3str Ayyah. Hydar shima gaba daya ya rude Fifita yake mata rik'e da hannuta Yana sister Ki bude idanki Ga ya Hydar dinki Goggo Aysha ma duk Sai Jikinta ya mutu Tana Farin cikin ganinsu gashi wannan Abu ya kassarasu.
Shi kam Yusuf Tallabeta yayihar zuwa sanda Baba Umar ya iso Gida Suna zuwa Suka fara yiwa Aysha gwoje-gwoje
Lkci daya Suka gano Ciwon dake haddasa mata aman Cikin tsantsar Farin ciki Baba Umar Ya kalli Yusuf Da yayi kalan tausayi Yace "Congrats Yusuf Sai kuma yai Murmushi ya fice Yana An mata allurar bacci Yancu tayi wonka Tana tashi komai zai Normal. Abubakar ne Ya mik'e cikin Farin cikin ya ruggume Dan uwanshi Yana dry Yace " Alhamdulillah Hamma Yusuf Allah ya amsa addu,a ata Ase ba zanyi Kukan rashin aihuwa ba Hamma Yusuf wannan cikin Ko macece ko namiji ne Ni za,a bawashi Shima Yusuf murna da tsantsar farinciki Kawai Sai ya ruggume k'aninshi Yana mai zubda qollan Farin ciki Yana " Babiker Na bakashi Insha Allah kome aka samu.nakane Babiker ba zakayi Kukan rashin Aihuwa ba Dan uwana.
Allah sarki Gaba daya Sai Suka cika da Farin ciki da tausayi Rashin aihuwar Abubakar Hydar ma Sai K'ollah yake sharewa Yana Allah ya raba su Lfy Shi mahaifi yarsu ya tuno.
Shiko Yusuf so yake ya ganshi dagashi Sai Matarsa ya ruggume abarsa ya kula da ita Ya riritata Amman INA tuni Goggo Aysha ta jata sunyi Cikin D'aki Maryam da Amira ma suka bi bayan su
Itako Aysha Sam batayi Farin ciki da cikinba Kuka ta rink'ayi Da k'er tayi Wonka suka dawo Parlon inda suke Cike Gaba daya Sai ya zama duk tattalinta suke Amman a hakan shi oga gani yake an takurasu ne Kukan da takeyi har cikin ransa yakejin Kukan Ita ko lkci daya bacci yayi gaba da ita bayan ta konta kan 3str Haka dai Sukuma sukayi ta hiransu da nishadi Da Farin ciki Tuni Goggo Aysha ta sheidawa su Nenne Ummi ko dad'i kamar bazata mutuba.
Kai sunyi Farin ciki kam. Shiko Yusuf a takure yake Sam An hanashi Matarsa Yau kwanansu 2da zuwa Bayan sun gama cin Abinci Sun waste Yusuf ya koma bakin gate Ya zauna kamar wani maraya Tsaki yaja yafi a k'irga A fili Yace su wadannan basu da matsala. Yana zaune Sai ga Hydar da maryam Sun shigo Cikin Hade fuska Ya "cekai dady Dayake haka yake kiran Hydar tunda shi tokwaran Abbanshi ne.
Da sauri ya iso gareshi Cikin girmamawa yace "Na,am Hamma Yusuf Shiko fuska ya murtuk'e Tare da cewa In ka shiga kace Aysha tazo Ga lamido Yazo dubata yana Part dinka. Toh ya amsa cikin Sauri ya juya Ya tafi. Shiko Ya tafi part din Hydar din,
Cikin gida kuwa Aysha tayi wonkanta ta gama shirin Baccin Sai k'amshi Take Hydar ya shigo Cikin Xoleyarta yace 'Mai ciki Kije Ga Dan uwan Hamma Yusuf dinnan Lamido on top yazo dubaki suna can part dina. Aiko su Amira Sai dry Itako Jin haushin dry yasa ta xura k'aton Hijabi Tayi Part din ya Hydar din. SLM tayi ta shiga Sai kuma ta tsaya tana Kallon Komai Na parlon tsaf Kamar dakin mace A fili tace kai Ya Hydar ba dai tsaf taba, Shiko Yusuf jin motsinta ya fito dashi Itako tana shirin lek'a cikin Bedroom din Da sauri ta tsaya Gani Zasuci karo Shiko Cikin rawan jiki Da hannu da wata iriyar muguwar Sha,awa Ya fizgota jikinshi Ya ruggume tare da lalubo....
By Garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👇🏻👆🏻👆🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣2⃣Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Cikinta ya rink'a shafawa yana d'an murzawa lkci d'aya kuma ya tallabo konta ya zira harshensa cikin Bakinta ya llbo nata ya rink'a sarrafata da juyata cikin salon k'auna da begenta.
Tuni itama ta mace da salonsa ta biye mai sai sauk'e numfashi yake yana binta da kissi tako ina har zuwa wuyanta ya ganggaro cikinta hannu yasa cikin rawan jiki ya d'aga y'ar rigar jikinta kanshi ya manna kan cikin yana shafawa gaba d'aya ya rud'e ya rudata Sai nishi yake, Sam ya kasa mgn,
Ganin haka yasa ta kamo hannushi cikin hikima ta jashi zuwa kan gado ta zaunar dashi, Itama ta zauna gefenshi Sannan ta tallabo kanshi Cikin rad'a tace "Hamma Yusuf jikina ba k'arfi, duk kasala nakeji bansan ya zanyi ba gaba daya banjin dadin rayuwa ta"..
Matsota jikinsa yayi cikin rawan jiki Ya ruggume ta jikinshi, ya rink'a shafa jikinta' Yana murza fatan cikinta Cikin rad'a yace " Ayyah Amrita Na sannu zai bari insha Allah Babynmu ke saki kasala Zan mishi fada ya daina wahal min da noor hayat dina".
Baki ta d'an tura tace "Gsky ni bazan iyaba Wlh kasan yadda zakayi dani".
Jawota jikinshi yayi ya sabule y'ar rigar jijintan gaba d'aya sannan ya janye nashi ya jawota suka kwanta, Murya Na rawa yace " Zo zonan kinji Ya habitti zan miki Allurar kuzari zaki daina jin kasala, Ta nan kuma zan isar da saqona zuwa ga d'iyarmu ta dena wahal da Amminta". yana mgnar ne yana shafe Ababenshi da yayi kewarsu tsawon 5 days. Itako hannushi ta riqe cikin shogoba tana "Hamma Yusuffffffffff Bazan iyaba plx ka barni Na huta jikina ba k'arfi".
Cikin rawar murya da kid'ima ya matsota Jiki a hargitse yace
" Dan Allah Na tuba plxx ki taimaka min wlh Na Gaza hak'ura jina nake kamar Na shekara ban rab'eki ba ke nake bege ke nake muradi".
Zuwa yanxu itama da kanta tasan tayi kewar mijinta Na mijinki duniya dole ta yi cip Tuni ta shiga maida mai martani tana mai mak'al k'alemai Tana zuba mai shogoba shiko ya shiririce ya xauce kanta ya biye mata Ya zama tamkar sauna, Haka dai a birkice suka mak'alewa Juna Itama Aysha da kanta tasan tayi kewarsa Dan zuwa yanxu ta fara sabawa da nacin Hamma Yusuf Dolenta take jajircewa Dan dauke mai buk'atunsa gudunkar ya fada wata rayuwar,
Haka suka rink'a farantawa juna har zuwa wani lkci sannan suka sahirtawa juna, Cikin gamsuwa ya mak'alota kan faffadan qirjinshi ya daura hannushi daya kan cikinta d'ayan kuma ya daura kan bres dinta yana shafarsu da latsarsu Cikin gamsuwa Jiki a sake da d'an rada yace "Amrita Kin San cewa cikinnan tun Fats night dinmu Kika cabesa Kika ajiye min Gsky Amrita Kin iya karbar sak'onnin Hamma Yusuf dinki",😍😎
Kanta ta tsune cikin k'irjinshi tana 'kai Hamma Yusuf ai kaine abin naka ba sauk'i Ba dole ciki ya shige ba Ka mammak'ale min Ka hanani sakat".
Dry yayi ya shafa bres Dinta Cikin Nishadi Yace
" ke dince Tamkar xuma kike ba,a miki lasa kadan a gaji Dole kike birki tani kike hanani sanin koniwaye kece kike dauke Control dina Muddin najiki cikin jikina Macewa nakeyi".
Kanta ta kuma tsunewa tace
"Gsky Hamma Yusuf jarumtarka tayi yawa"
k'ara rufeta da k'irjinshi yayi
Yana "yanxu ma k'ari nakeso wlh A,ish"
Tallabe kanshi tayi Cikin rada tace " A,ish takace Keutar da rabbi ya maka ne Hamma Na ba wani hijabin a tsaka ninmu"
Wayyo Yusuf gaba d'aya ya haukace ya kid'ime da kala manta da salon da take mai tuni suka macewa juna, Juyata yake iya son rensa. Itako Sai zautar dashi take da salonta.
A haka suka kwana cikin nishadi, Kashe gari da asuban fari ta koma cikin gida a daki Ta samu su Amira Maryam Na ganinta ta danyi dry Cikin tsokana tace " ni kam Aysha yaushe kunyarku ta bace ke da Hamma Yusuf? Da gani ake duk kun fimu kunya haka shima Hamma Yusuf ake ganin yafi su ya Adam kunya Amman yanxu duk kun fitsre idonku"
Kai ta Dan sunkuyar cikin Sanyi tace "wlh Tausayi ya bani Maryam saifa kinga yadda ya zama gaba daya tunda muka zo a takure yake Nima kaina INA tunashi Shifa Hamma Yusuf Ko bacci Bai yin mai dad'i in baya tare dani"
Dry Amira tayi cikin shewa tace Yarinya kin zama yar hannu Hamma Na ya gama cika aiki"
Hararanta tayi cikin Kwanciya da shirin Dan yin bacci Tana "Hmmm Hamma Yusuf Da banne Nima bansan San da ya maidani haka ba"
Maryam CE tace "gskyanki Ki kula da mijinki Dan wlh ni da kaina jiya Na tausayawa Hamma Yusuf saifa kinga Yadda idanunshi suka koma kamar bugegge ase duk Jarabar tsiya ke cinsa" Mari ta Dan d'aka mata cikin Kunya tace "kin dai ji jiki Namma yayanki ne"
haka dai sukayi ta dry.
Kwanansu 4 a Yola duk sun zaga dengi sunje har gidansu Ummi, sun yawata cikin Yola son ransa Yusuf ko ba ruwanshi kiran matarsa zai su Shana a d'akin Haydar.
Sannan yau suka koma Taraba Cikin kewar juna Hydar Kamar kar ya rabu dasu,
Sun dawo cikin Farin ciki Gida akayi ta murna.
Aysha ko tunda ta dawo Laulayi yace bas millah Komai taci Sai ta Harar Ga jiri Ga yawan bacci Gaba d'aya Kowa ya maida kulanshi gareta Ita kam ji take kamar tayi hauka Dan wahala duk Sai taji ta tsani cikin Da zaran ta keb'e da Hamma Yusuf Dinta tai ta kuka Shiko Sai dai yayi ta lallabata da bata hak'uri Dole tasa ya rink'a danne buk'atarsa,
Ya Abubakar ma kula yake bata sosai.
Yau saura kwana biyu Abubakar ya koma duk ya gama shirinsa
Suma su Aysha saura 6 days su koma.
Yau tun da safe Aysha keta fama da amai da jiri Komai taci Sai yayi woje cikin kuwa har ya fara d'an tasawa Dan yanxu ya kai 3 month. Zaune take Gaban Hamma Yusuf din a parlon Ummi ta d'aura kanta kan cinyarsa Ummi dasu Abubakar da Usman da Ahmad duk suna Zaune,
Kuka take tana matse cikin Tana lumshe ido Cikin gala baita take cewa
"Wayyo jikina cikina Ni kam naga ta kaina Wlh Na gaji da cikin nan Hamma Yusuf wlh kasan yadda zaka min".
Kai ya sunkuyar cikin jin juya Wato tun dashi ya mata cikin Shi zaisan yadda zai mata gashi Duk shi a matse yake dan ya fara carkewa kwana ba adadi taren suke kwana Amman dole yake barinta Dan tausayinta da yakeji Itako Sai ta kwana nuk'urk'usansa Ummi har tsoro takeji Aysha tace a d'akin ta zata kwana Dan hanata bacci takeyi Shiyasa ita da kanta take cewa tashi kibi Mijinki Ni bazan iya sakalcin kunnan ba.
K'ara matsoshi tayi cikin Jirin tace "Wlh Na gaji ni zan San yadda zanyi"
Shiko ido ya tsura mata gami da Tashi yana cewa Ahmad "B'iyaye mu tafi", Mik'ewa Ahmad yayi cikin Dry yace "sannu ko Auta zai bari kinji In anyi Sa,a yana cika 4 month zai bari"
Baki ta tura tana
"Inadai ya Ahmad harda kai kuke min dry" Shiko Yusuf hannushi yaja suka fice d'akinsu sukaje suka Dan Sha hira sannan Ahmad ya tafi Shiko yayi shirin kwanciyarsa ya d'an kwanta a cewarsa kafin Sakaliyarsa ta zo.
Itako tana shiga Ta zauna cikin gajiya da wahalan cikin, Tashi tayi ta d'auko Pose Dinta Cikin tsoro da k'arfin guiwa Ta balli mgnin da ta seya tun a Yola tsoro ya hanata Sha Ido ta rumtse Ta d'aga Harshenta tasa k'wayar a kasan harshen ta tana Haba wlh gwara Na huta Na gaji.
Wonka ta shiga cikin K'arfin guiwar zata rebu da bone Ta fito ta kimts tsaf A fili tace "Yau bazanma je gun Hamma Yusuf ba".
Ta kwanta cikin Sanyi lkci Daya taji sanyi ya fara rufeta a hankali ta lashi k'wayar taji Ya fara narkewa Ajiyar hrt ta sauk'e a take kuma taji Jikinta ya fara rawa Sai zufa ta fara ketowa a jikinta A take kuma taji Mararta ta carke Sai wani irin suka takeyi Tuni ai ta tashi ta zauna Wasa wasa Sai k'aruwa abin yakeyi Ban daki ta shiga Dan wani irin fitsari takeji tana tsuguna wa kuwa taji ta kasa yin fitsarin ta tashi ma ta kasa Sai dafe gini tayi ta samu ta mik'e, Shiko Yusuf gaba daya Kewarta dakewar babynshi sun hanashi Bacci So yake yaji d'umi cikin da nata d'umin ga begenta dake cinsa, Ya kirata yafi a k'irga bata d'agaba So Sai yake zaton ko ta samu tayi Baccin Kar ya tada ita
A haka ya kwana cikin Takura A ranshi kuma yana ya gaji da hak'uri.
Ita kuwa Aysha kafin zuwa k'arfe 4 ta gama fita hayya cinta duk ta birkice Kuka takeyi cur cur duk ta hargitse dole taimako take nema da tsoro ne ya hanata zuwa d'akin Hamma Yusuf Amman zuwa yanxu ta manta menene tsoron Dan azabar da takeji Cikin wahala ta fice ta nufi part dinsu.
Shi kuwa 4 dai dai ya tafi masallaci d'an rege matsalarsa da nafilfili.
Tana shiga tana ki ranshi "Hamma Yusuf cikina marata zan mutu" ganin baya nan yasa ta zame kan gado ta rink'a murk'ususu.
Shi kuwa saida akayi sallah sannan ya wuce Cikin gida a parlon ya samu Ummi Suna gaisawa ya d'an Kalli Ummi a Dan kunyace cikin d'an fara,a yace "Ummi yau dai Auta tayi bacci kenan? Kallon shi tayi cikin fahimta tace "ba gunka take bane"?
Kai ya gyada cikin Sanyi yace
"a a bata jeba"
kitchen ta shiga tana "a a kake dai ka Duba!"
Toh yace gamida ficewa ya nufi d'akinshi kai tsaye
Yana shiga ya hanqota kan gado a hargitse Sai murk'ususu take Duk ta hargitse Tana ganinshi ta mik'e cikin Wahala ta fada jikinshi Shiko a buk'ace ya ruggume ta yana "
"ohh Amrita I missi u plx ki tai maka"
Itako cikin Kuka ta k'amk'ameshi Ta manna hannushi kan mararta tana
"Wayyo Hamma Yusuf Cikina marata zan mutu"
Cikin tsoro da firgicin yedda yaji mararta tayi tauri ga wani irin zafi da marar tayi
ya tallabo kanta cikin tsura mata ido yace "Amrita yaushe ya fara miki? Kin gayawa Ummi kuwa? ya akayi haka ? Duk ya rude dai dai lkcin taji wani irin axaba da suka daya sok'i mararta K'amk'ameshi Tayi gami da sakin wani irin k'ara ta kuma bude Baki zatayi k'arar.
Shiko cikin kidima ya zura harshensa cikin Bakinta nata harshen ya lalubo har zai kamo harshen ta da nufin hanata kukan Sai kuma ya tura harshensa k'asan nata Dan jin wani irin d'and'ano da ya bashi tsoro
Ido ya zaro cikin Firgici ya tallabo kanta Murya Na rawa yace
" Aysha me kika Sha? Me a k'asan harshen ki"? waya baki mgninan?
ido ta tsura mai ciki tsoron ganin yadda ya hargitse. Fixgota yayi cikin rawan jiki yace "Wanne Dan iskanne ya baki wannan mgnin"?
Kai ta rink'a juyawa cikin tsoro lkci d'aya kuma ta sunkuyo ta kalli cinyarta jin damshi Na bin k'afarta.
Shima ido ya Sada k'asa ganin jininne ya fidda hankalinshi Jikinsa
wata iriyar tsawa ya buga mata cikin fizgo hannuta yana " Aysha Xubar min da cikina zakiyi Cikina kika zubarmin?
Sai kuma ya jata da k'arfi ya nufi part din Ummi
A part din Ummin kuwa su Abubakar da Usman har dasu Ahmad da Adam suna Cike a parlon Cikin firgita da kidima yana shiga da itaya angi.......
By Garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W
Gaban Ummi ya jata suka tsaya murya Na rawa cikin kidima yace "Ummi kalli, kalli abinda Aysha ta aikata min" Itako Aysha Sosai tsoron shi ya rufeta ganin yadda ya daburce Shiyasa sai k'ok'arin k'wace hannuta take tana ciccije lips dinta Dan azabar da mararta ke mata, Ita ko Ummi ido ta zuba mai cikin rashin fahimta Su Ahmad ma duk ido suka zuba musu cikin alamun tabbaya.
Ummi ce Tayi Dan ajiyar hrt cikin dan mmk tace
"mene ta aika kuma? kai da baka rebo da fitina".
cikin takaici da zafin abin ya zame k'asa a hankali murya Na rawa da alaman kuka ya rik'o hannu Ummi Cikin Cikar bakin ciki Yace " Ummi Ki kalli jikin Aysha fa Ummi cikina ta zubarmin Ummi meyasa meyasa haka Me laifin yarinyar da bata zo duniya ba me tayi da za,a kasheta Ko ni laifin me nayiwa Aysha da bazata ita yace min ba Ummi inma laifi nane ai ba kan 'yata ya kamata Aysha ta rama ba"
Lkci daya kuma Sai hawaye shur shur a fuskarsa Gaba d'aya Su Ummi suka cika da Al,ajabi Su Ahmad kuwa ganin hawaye a fuskar b'iyayenshi ya tabbatar abin ya girmama. ya Abubakar ne ya mik'e cikin Zullumi ya tsaya gaban Aysha fuska a tsorace yace "Auta dgske zubar da cikin kikayi gaya min gsky dan Allah meyasa kika zubar da cikin da muka dade muna tsumayi Auta da gske kin kauda Farin cikin mu"? Kai ta rink'a juyawa tana matse ciki ga zufa dake keto mata tako ina ga jinin da takeji yana bulbulowa cikin wahalan tace
" a a ni ban zubar ba ba abinda nasha"
Cikin kad'uwa Ummi tace "Dama ya za,ayi ta zubar da ciki Inama zata San salon zubda ciki yarinyar da ba abinda ta sani Shi dai fitina yakeji"
Shiko Yusuf cikin Kuka kamar yaro yace
"wlh Ummi zubarwa tayi ai naga abinda tasha kuma Na jishi Wlh zubarmin da jikina tayi Ummi wlh kashe min 'ya tayi"
Ahmad ne ya dafeshi cikin tausarsa yace
"B'iyaye ka nitsu Mu tabbaya yeta Dan ni inaga zaiyi wuya tasan yedda zata iya wannan abin"
cikin kad'uwa da jin ta kaicin yau Ahmad ma ya kasa gsktashi ya kallesu Cikin Rawan murya
"Yace Wlh xubarwa tayi Ummi Gata Ku abinci keta"!
A hatsale Ummi tace "ni dai banga komaiba Sai dai in Kaine zaka bin cike ta sannan mu kuma mu abinci keka"
Jin haka yasa shi mik'ewa jiki Na rawa ya fixgota jikinshi Ya tallabo kanta Cikin bakinta ya tura yatsarsa Dan dauko guntuwar k'wayar Sai kuma yaji ta narke Sai dank'onta
A harzuk'e Ummi tace "kai tafibcan sake yarinya mu tafi asbiti ba abinda tasha zaka bita da mita bayan tana fama da azabarta"