Kenza eBookz

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 30

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 30

Nayi nadama book 1 complete Chapter 30: Nayi nadama book 1 complete Chapter 30. A parlon ya samesu Suna zaune Ummi ta kawo musu breakfast ya zauna gefen…

3,358 words

A parlon ya samesu Suna zaune Ummi ta kawo musu breakfast ya zauna gefen Abubakar Ummi dake ajiye musu pilet tana

"a Adam dama kana cikine? "cikin girmamawa yace Ehh Ummi ai tare muke da Ahmad"

Aiko naji dad'i yau yarana duk a guna zasuyi kari"

Abubakar "Yace gsky kam Ummi yau kin hada yaranki"

Dry tayi cikin nufan d'akin tana bari Aysha tazo Ta hada muku tea.

Ita kuwa Aysha a d'akin tasha kukanta ita bama abin da yafi cinta kamar Fushun Hamma Yusuf d'in nata Gaba d'aya ta resa sukuni Kukan tayi mai isarta sannan ta kifa kanta kan kujerar A hakan Ummi ta sameta Cikin kula tace "Autan Ummi tashi kije ki hadawa yayunkin tea Ko bacci kikeyi"?

cikin kauda kai ta goge fuska tace a,a Ummi bari inje Cikin boye fuska ta fita Dan kar Ummin taga halin da take ciki.

A parlon Cikin sanyi ta zauna gefen Hamma Yusuf din ta jawo Cups d'in da pilets d'in Abubakar ta fara sawa ta Dan tura mai gabanshi cikin sanyi tace " ya Abubakar ina kwana" Fuska a d'an sake yace lfy ya jikin dai?

"da sauk'i" tace cikin Sada kai k'asa

Sannan ta hadawa Ahmad da Adam ta mik'a Musu ba tare da kallonta ba suka d'an fara cin abincin,

A hankali taja d'aya cup d'in da pilet din ta hada mai tea d'in ta zuba mai cibs da d'an k'oi Ta d'an sunkuyo ta gefenshi cikin jin wani irin tsoro ne ko kunyace ko Nadama ce ta kasa ganewa A hankali tace

"Hamma Yusuf Ur breakfast is ready"

kanshi a k'asa tamkar bai jita ba

Jiki a mace ta Dan juya gareshi cikin sanyi tace

"Hamma Yusuf zaiyi sanyifa"

Bai kulata ba sai phone dinshi da ya d'auka ya fara latsawa Ganin haka yasa ta d'an tura hannuta ta k'asan darning d'in ta d'aura hannuta kan cinyarsa cikin sanyi ta rink'a murza cinyar tashi tare da d'an kauda kanta tana

"Hamma Yusuf ko wani Abu kakeso in defema"

kai ya d'ago cikin Murtuqe fuska ya d'ago ya watsa mata harara Har saida taji ta kware da yawun bakinta da sauri ta janye hannuta daga jikinshi Shiko mik'ewa yayi cikin Jan tsaki da k'ara mata wani irin kallo Itako cikin sauri tayi k'asa da kanta.

Kan kujera yaje ya zauna yana B'iyaye

"Lkci Na tfy fa Abba Na jiranka"

Adam ne ya mik'e cikin d'an sakin fuska yace

"Yusuf Ko zamuje kaci girkin Miraa?

baki ya d'an tabe cikin sanyi yace,

"Azumi nakeyi fa"

Ido Ahmad ya tsura mai Dan yasan abin da ya sashi cikin halinga Lkci d'aya ya k'ara jin haushin Aysha A haka shima ya mik'e tare da cewa B'iyaye bari in wuce gun abban.

A haka sukayi part dinshi shi da Abubakar da Adam A haka suka d'anyi ta hira Har zuwa 2 dai suka fito Bayan sunyi sallah A farfajiyar gidan suka samu baba Umar da Hydar sun iso tare da Abba Suna ganin su sukaje suka tarbesu cikin jin dadin ganin juna Parlon baba bello suka wuce.

Bayan sun gaggaisa Baba Umar ya kalli Yusuf dake gefenshi cikin Sanyi da ta kaici yace

"Yusuf kayi haquri insha Allah ubangiji Na bayanka Kuma bazaka tabeba insha Allah zan d'auki mata ki kan Wannan mugun abin da Aysha ta aikata ma"

Baba bello ne yayi gyaran murya cikin Kallon Dr Umar yace " mu bazamu iya gyarawa ba kenan Umar? Kana nufin mu Aysha tafi k'arfinmu ne?

kai ya d'aga cikin sauri yace 'A a wlh ba haka bane Yaya bello Wlh rai nane ya b'aci matuk' gaya Amman ni ban tunanin kun kasa a kanta Amman a gsky gatar tayi yawa har ta fara sata kauce hanya Dan ganin ba mai tsananta mata"

Ajiyar hrt baba bello ya sauqe cikin sanyi yace toh ko in haka ne ka barni da ita. zamu d'auki mataki kar kayi mata mgn Dan yanzu bata worwore sosaima tukun"

Adam ne ya hada fuska tare da cewa Wlh baba ni da zaku barni da nasan yedda zanyi da ita"

Hydar kuma cewa yayi ni wlh banyi zaton haka daga gareta ba Naji zafin abin a raina yarinya ai ba hakane a kantaba"

Shi dai Yusuf Ido kawai yake binsu dashi A ranshi kuwa cewa yake

Koma dai me akayi ai ta rigada ta cutar dani ta gama kuntata min cikin kuma ba dawowa zaiyi ba gwara a barta kar a k'ara min zafi 2.

Baba bello kuma dole ya hana baba Umar mgn

Koda aka kirata tazo su gaisa zasu juya Yola yau din.

Gaba d'aya cikinta ya d'uri ruwa tana shiga ta zauna gefen ya Hydar din nata Tana "ya Hydar barka da zuwa" Ko kallonta baiyi ba Baba Umar d'inma da gyer yamsa gaisuwarta Ya bud'i baki zai fad'a kenan Baba bello yace "A a bamuyi haka da kaiba Ke Aysha tashi ki tafi aiko cikin murna ta fita Dan ta tsorita gashi duk kunyar kowa takeji.

A haka suma suka juya suka tafi.

Biyar dai dai Na yamma Yusuf ya shiga kitchen din Ummi yana Kiranta cikin yanayinshi Na rashin wolwola yana " Ummee Ummi dake tare da Aysha a kitchen d'in ta amsa mai tare da cewa mene Na kiran nan"? K'ara hada fuska yayi ganin Ayshan Na gun cikin juyawa yace "Ummi dama abin buda baki nake son ki had'a min Dan naga lkci kar ya k'ure'

Toh tace tare da

"cewa Aysha tashi ki fara hada mai Dan INA da aiki da yawa ki daura mai kunun nono nasan yana so gashi dama Hydar ya kawo mana sabon nono Maza mik'e"

Cikin sanyi ta mik'e Shiko da sauri ya CE "Ban so a bari zanje gidan Anuty Sadiya ni wlh Ummi kin sani banson jogolgole da kwabe" Yana fadin haka ya juya Ita kuwa ido ta tsurawa k'eyarsa da gashin kanshi yayi luf a kwance Ummi ko cewa tayi Kiyi Aysha ki kaimai in yaga dama ya zubar, Ita a nata tsarin In ba haduwa sukeba bazamu dai dai taba ta kuma ga alama Yusuf fushi mai tsanani yake,

Haka kuwa akayi ta hada mai komai

Ana fara kiran sallah ta hada ta kaimai d'akin ba kowa shiru cikin kewar d'akin da mai d'akin ta har renta take jin kewar Hamma Yusuf d'in nata Tayi kewar komai nashi. ajiyewa tayi can gefe sannan ta tsurawa d'akin ido Komai nan tsaf Sai Kan mirror da ya hargitse da kolaben turaruka Ganin haka yasa ta tattara ta goge ta jerasu sannan ta canxa mai bedsheet da blanket ta shinfid'eshi ta share d'akin ta koma cikin gida ta dauko d'an kasko ta samai turaren wuta mai d'an Karen k'amshi da sanyi Ta sassake labulayen sannan ta kunna A.C Ta kashe wuta ta kunna Na jikin wani fulawa Wutan read Sai ya haska kalan komai Na d'akin Sannan ta juya ta tafi A cikin gida ta dama mai fura da nono mai sanyi ta Sa mai k'ank'ara a ciki.

Sannan ta zauna ta d'an gyara gashinta Ummi dai Sai binta da ido takeyi Tana gamawa wonka ta shiga ta shirya cikin Rigar baccinta yar k'arama mai laushi da sulbi ta fesa turaruka sannan ta konta tare da cewa Ummi

"saida safe" Itako Ummi dry tayi cikin gano logonta tace

"Allah bamu Alkhairi" Ta fita

Shiko Yusuf gidan Anuty Sadiya yaje Sukayi ta hira da Baban Yumin bayan sunyi buda bakin.

8 dai dai ya biya gidan kaka Dan dama ya kirata ta dama mai tura Yana karba a gora ya juya ya fita gidan ya nufa Da sauri d'an hadarin daya taso Sai iskar dake kad'awa Yana isa ya rink'a sauk'e numfashi da shak'ar k'amshin dakin sosai yaji Dan sanyi a ranshi Wonka yayi cikin jin iska Na ratsashi ya shirya ya kwanta duk bai lura da gyaran da akayi maiba bare yaga kulas din abincin Gajiyar azumi tasa lkci d'aya bacci ya d'ebeshi Gashi albarka cin azumin ya samu raunin abinda ke hanashi bacci.

Itako Aysha Ummi Na fita ta nufi dakin nasu Cikin Sa,a ko ta samu bai rufe k'ofarba shiga tayi cikin hamdala sannan ta rufe k'ofar.

Kai tsaye cikin d'akin ta shige hangoshi tayi kwance cikin blanket yayi luf yana baccinsa Samun haka yasa ta sauk'e ajiyar hrt gamida zare hijabin jikinta A hankali ta haura kan gadon cikin sanyi da kewar Hamma Yusuf d'in nata da kewar salon shi da tsarinshi da Begenshi ta raba jikinshi ta manna k'irjinta kan k'irjinshi ta tura hannuta cikin gashin kanshi Cikin hikima ta murza cinyarta cikin nasa cinyar tare da manna ......

By garkuwan Fulani[4/18, 9:33 PM] [4/18, 10:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W

```My lovely sis Khadeeja Ali Garkuwa Ina Farin ciki da haihuwarki lfy Allah ya raya mana kekkyawar babynmu cikin imani```😍😘

Lips d'inshi ta rink'a d'an lasa da harshenta mai sanyi tare da goga mai bres d'inta a k'irjinshi gami da murza mai gashin kanshi.

Shi kuwa cikin bacci ya rink'a jin wani bak'on yanayi Na ratsashi duk gabb'an jikinshi suka fara karb'ar sak'on nata lkci d'aya tsikar jikinshi ya fara tashi sanyi ya fara ka dashi tuni lips d'inshi suka fara Dan motsawa.

Itako jin haka yasa ta cabke lips d'in cikin shauk'i da begen mijinta.

Jin haka yasa shi bude idanshi a hankali tare da tsurawa fuskarta ido Lkci d'aya ya dan kuma kame jikinshi tare da d'an juyawa gami da Sa hannushi ya mirginata gefe shima ya matsa tare da juya mata baya. ba tare da yayi mgn ba.

Ita ko ido ta tsura mai cikin tsoro da mmk Hamma Yusuf ne yau ya juya mata baya sannan Hamma Yusuf ne da k'aurace mata haka.

kauda tunanin tayi ta kuma matsoshi ta manna k'irjinta a gadon bayanshi tasa hannunta ta zagayoshi ta rink'a wasa da gashin k'irjinshi. Hannu daya kuma kan mararshi ta d'aura cikin salon lallashi da ban hak'uri ta k'ara matsoshi cikin Muryar rad'a Tace

"Hamma Yusuf" Bai kulata ba sai rumtse idanshi da yayi

K'ara narkewa tayi a jikinshi cikin taushi da lallashi.

Tace "Hamma Yusuf dan Allah ka gafarceni Plsss Kamin mgn Wlh reshin mgnar ka Na damuna, kayi mgn Dan Allah Hamma Yusuf ka yanke min duk hukuncin da yayi dai dai da laifina"

tureta ya kumayi ya mik'e tare da pillow a hannushi ya jefar kan carpet ya kwanta rufda ciki.

Aysha kam zuwa yanxu kuka takeyi da hawaye cur cur kukan mara sauti Cikin kukan ta sauk'a gefenshi ta zauna ta kamo hannushi.

Cikin rawan murya tace

" Hamma Yusuf fushinka masifa ne a gareni ka gafar ceni Ka min mgn dan Allah ka tausaya min Na kasa samun nitsuwa nasan nayi ma laifi Amman kamin afuwa"

Janye hannushi yayi cikin Jan tsaki ya kuma juya mata baya.

Cikin kukan ta fada jikinshi ta ruk'umoshi tare da had'e bakinsu wuri d'aya ta jawo hannushi ta d'aura kan bres d'inta ta rink'a kissing nashi tako ina tana shafa fuskarsa gaba d'aya ta narke jikinsa.

tana "Hamma Yusuf nifa matar kace meyasa kake juya min baya wlh bazan iyaba kamin duk hukuncin da za kamin Amman plss ka dena fushi dani"

Sai kuma ta k'ara narke mai a jikinshi tare da k'ok'arin kunce igiyar rigar baccin Sa.

Da sauri cikin fushi yasa hannu ya tureta daga jikinshi ya mik'e ya koma bakin gado, Murya Na rawa yace

" Sai yanxu kika San ni mijinki ne sai da kika gama cutar dani wato gani jarabebbe zakimin duk abinda kike so kizo ki yaudareni me zakice min ai baki da bakin mgn a gareni Haba Aysha meyasa zakizo gareni ki fame min cutar da kika min"?.

Kai ta rink'a juyawa tana matsoshi jikinsa ta fada tare da ruk'k'umoshi Murya Na rawa tace

"Hamma Na kayi haquri ka gafarceni kar ka k'aura cemin Hamma Yusuffffffffff Kaine farin cikin Kaine cikar burina Wlh bansan da hakan ba saida ka k'aura cemin".

Cikin d'an d'aga murya yace

" k'aryane bakya sona k'iyeyya tace tasa kika zubar min da cikina da kina sona dole kiso jinina dole kiso haihuwa dani Amman tunda hakane ni Na barki da mahaliccinmu Amman kuma ya zama dole *NAYI Aure* Dan Na samu mai haifamin yara dole Na nemi Cikar jin dadin Aure Dan bansan ribar auren da ba haihuwa ba"

😳kalaman Hamma Yusuf d'in nata jinsu tayi kamar ruwan wuta lkci d'aya ta kid'ime Fadawa jikinsa tayi da k'arfi ta mak'aleshi jikinta har rawa yake ta rink'a girgizashi da juya kai murya na rawan

"Tace a a ,a a Hamma Yusuf wlh zan haihu wlh ina sonka Wlh Hamma Yusuf banson ka k'ara Aure wlh zuciyata zata buga"

Kukafa ta saki tsaka ninta da Allah tana jijjigashi da shafeshi tare da sakemai kissi tako ina tana shinshinar duk wani sak'o Na jikinshi Hannu biyu tasa ta tallabe kanshi cikin tsura mai ido da zubda qollah tace

"Hamma Yusuf" Bai kulataba shi tun randa ta zubar mai cikinsa bai kuma d'an jin sauk'iba Sai yanzu da ta mace a kansa take ta furta mai Kalmar so Kalmar da bai tab'aji daga gareta ba gashi duk ta kashe mai jiki da jikinta da take ta goga mai Har ranshi yaji dadin yadda ta rud'e da jin Kalmar zai k'ara Aure Dan shi dama gaba d'aya ya rud'e da tsoron ko sonshi ne batayi yana jin tsoro kar duk cikin da ta samu ta zubar mai. dry ke son kubce mai Amman Sai ya k'ara murtuk'e fuska Cikin fushi yace

"K'arya kike gaya min da kina sona da baki zubbada min gudan jinina ba, dan ba yedda za,ayi nai wahala Na baki ciki ke kuma ki fidda min ajiyata, Don haka ba takura. zan Auri wacce zata iya rainon cikina ta Haifa min yara"

K'ara tallabe fuskarsa tayi cikin Gsky da gsky ta tsura mai ido Murya a raunane tace.

" Hamma Yusuf ina sonka ka yarda dani ina k'aunarka Hamma Yusuffffffffff Kaine cikon Farin cikina Hamma Yusuf da kai kad'ai zan iya rayuwar Aure kai kad'ai idona ke gani kai kasan salon zama dani wlh NAYI NADAMA zubar da cikin nan wlh nima ina son inga gudan ji ninmu wlh wahalan laulayine, ya sani haka kuma bansan haka kake son haihuwar ba Dan Allah ka gafarceni naji Na yarda zan mana rainon duk abinda Allah ya bamu"

Tureta ya d'anyi gami da shafa bres Dinta cikin tabe fuska yace

"Buk'atar ki dai ta ciyoki shine zaki zo ki yaudaren, Ni kuma yasu bazan iya aikin banza ba in miki ciki ki b'arar min da abina, Aure ne dai ya zama dole nayi shi

Janye hannuta yayi ya mik'e ya shiga toilet jin an fara kiran sallah.

Ita kuwa kai ta kife jikin gadon tai ta rusa kuka.

yana jinta kukan na k'ona mai rai Amman kuma ya zama dole ya janyewa Aysha Dan ta k'ona mai zuciya.

Yana fita ya zura jallabiya ya fesa turare ya nufi masallaci.

Ita kam da gyar tayi sallah a d'akin nashi ta Dan lafe jikin kujera tana jiran dawo warshi.

Shi ko ana fitowa massalacin ya nufi cikin gida A parlon ya tadda su Ummi harda su Ahmad da Adam duk sun zo yin SLM da Abubakar Dan zai koma yau d'in

Suna ta d'an hira Shiko Abubakar Sai yai shiru ya rink'a binsu da ido in anyi abin dry ya d'an murmusa, Yusuf ne ya zauna gefenshi cikin kula yace

" Babiker ban son tfyar ka yau d'inna ko zaka bari Sai gobe? "

Kai ya d'an jinjina cikin sanyi Yace

"Ai tfyar ta yau ta zama dole a gareni Sai dai kuyi hak'uri da reshina, nima zan tafi cikin kewarku da k'aunarku Y'an uwana rabuwa ta zame mana dole"

da sauri Yusuf ya rufe mai baki cikin Jin tsoron kalaman d'an uwan nashi da mutuwar jiki da wani sanyi da yaji har cikin hanjinshi. Baki Na rawa yace

"Ummi ki gayawa babiker Dan Allah ya dena gaya min irin zantu kannan bana so" ya k'arisa mgnar da k'arfi tare da fizgishi ya fada jikinshi suka ruggume juna, Sai kuma ya sakeshi ya juya ya fita Ahmad ne ya kalli Abubakar cikin sanyi yace

"Abubakar meyasa Sa kake abinda ke bamu tsoro"?

Shiko dry ya danyi tare da dafa Adam yace

" kallesu fa ya Adam duk sun wani firgice yoh me a ciki Ku dama kunada masu muku Addu,a ko kun mace nifa ban dashi"

Yusuf da yanzu ya fito d'akin Ummi yace

"kaima kana dashi" Ahmad yace "sosaima Dan gasu Yusuf k'arami da k'anneshi masu zuwa daga baya duk nakane Sai ka zaba"

Sosai yai dryar Farin ciki yace toh daga yau nine Abbinsu da sun fara mgn Ku koya musu sunana Abbi kuma su rink'a min Addu,a Allah ya kareni"

Insha Allah sukaci gaba dayansu dan jin dad'in ya sake

Shiko Yusuf A d'akin ya sameta zaune fuska a kumbure ido yayi jazir, tana ganinshi ta mik'e da sauri zata fad'a jikinsa ya dakatar da ita cikin hada fuska yace.

"Dakata yanzu lkcin Rashida ne Dan zan kirata inji lfyarta"

Kamar wasa aiko taji Yusuf ya dage Sai hira yake da wacce yake kira Rashida dan Sai wani lumshe ido yake.

Lkci d'aya taji wani irin malolon bak'in ciki ya tokari zuciyar ta cikin rufewar ido ta fice kai tsaye d'akin Ummi ta wuce.

Gaban Ummi da ya Abubakar ta zauna cikin zubda qollah cikin mmk ganin yadda fuskarta ta yi jazir Ummi tace.

"Auta lfy? me ya same ki?

Kukan da take dannewa ya kufce mata cikin rawan baki tace

" Ummi wai Hamma Yusuf zai k'ara Aure Ummi har kiranta fa yakeyi a gaba na"

Dry sosai ta kama Ummi da Abubakar Amman Sai suka danne cikin hada fuska Ummin tace

"Ehh Auta"

Cikin zare ido da dafe k'irji tace

"Ummi ehh fa kikace toh sabo da me Aure fa Ummi yanzu kishiya Hamma Yusuf zai min"

Saiko ta k'ara sakin kuka.

Cikin Dan murmushi Abubakar yace

"Sabi da haihuwa yake so ke kuma bakya son haihuwar"

Cikin sauri ta juya gun ya Abubakar d'in nata jiki Na rawa Tace.

"Wlh in so kuma zan Haifa mar ko 12 ne in zai ya bar batun Auren wlh zan haihu in Allah ya yarda"

Gaba d'aya Ummi da Abubakar sun cika da Farin ciki Dan ganin K'aunar Yusuf d'in da kishinsa a k'wayar idanuta da jikinta. Shiyasa cikin sanyi Abubakar yace ke da mijinki ai ke zaki lallab'ashi Autan Ummi ni dai in an samu Na miji Amin mai suna"

Baki ta d'an tura tace

"wlh bazai yarda ba ya Abubakar ka tayani bashi hak'uri"

Dry yayi sannan ya mik'e ya ja jakarsa Sannan yace

"Toh ba matsala Muje parlon kinga lkci Na k'ure min"

Toh tace gami da bin bayanshi Ummi ma bayanshi tabi suka fito.

A parlon gaba d'aya zuriyar suna cike. Abubakar ya k'arisa Gaban baba bello Cikin duk'awa yace

"Ba yau zan tafi Ku gafar ceni hak'ik'a zan tafi cikin kewarku"

Kanshi ya dafa cikin sanya mai albarka Sannan ya wuce gun Nenne itama sanya mai albarka, Yana tashi yaje Gaban Umminsu da Abbansu Hannu su ya kamo duka ya d'aura a kanshi Cikin sanyi ya manna kanshi jikin Ummi tare da sauk'e ajiyar hrt Sannan ya maida kanshi jikin Abban.

Murya na rawa yace

"Ummi Abba Ku gafar ceni Ku yafe min duk wani laifi da na muku a rayuwata Ummi ki gafarceni wahal dake da nayi tun ina cikinki"

Ummi kam tuni jikinta ya saki Ba abinda take Sai cewa take.

"Baka min komai ba Allah ya ma albarka ya keutata rayuwarka Allah ya sanya sanyi a rayuwarka"

Amin suka amsa gaba d'aya parlon.

Cikin sanyi Abba yace

"Abubakar ina alfahari da kai kuma ina mai ma fatan alkhairi a rayuwar ka Allah ya ma albarka"

Amin ya amsa cikin sanyi ya saki Hanna yensu ya mik'e ya ruggume k'annesa su Usman sannan ya dawo gunsu Ahmad hada Ahmad da Adam yayi ya ruggume su cikin Sanyi yace "zan tafi da kewarku" Suma ruggume meshi sukayi suna muma zamuyi kewarku d'an uwa.

yana sakin su ya kamo hannun Aysha yace "kinyi alk'awari ko? zaki min tokwara"?

A hankali tace ehh, Dry ya danyi sannan yace

"Da kyau"

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull