Kenza eBookz

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 8

Nayi nadama book 1 complete - Chapter 8

Nayi nadama book 1 complete Chapter 8: Nayi nadama book 1 complete Chapter 8. Bayan sunyi sallan azafarne suna dawowa gida Lamido ya kalli Yusuf yace kai…

3,367 words

Bayan sunyi sallan azafarne suna dawowa gida Lamido ya kalli Yusuf yace kai bazanfa koma banje gidan su Ahmad ba Toh me nawa da kake gaya min zan hanaka zuwa ne ?

Banson iskancifa Yusuf ai dai ka Sani tare zamuje kam ko

A a ni kam bazaniba

Haba Yusuf gidan su Ahmad din kake cewa bazaka jeba ka tunafa kasan ko suwaye Ahmad dinka nefa biyayenka da Adam dinka yan uwanka abokanka aminan ka shin ko ka manta matsayinsune a gareka Yusuf ko zarginsu Ahmad kake da laifin da ba nasu ba Hannun shi ya kamo cikin tuna sarwa yace Yusuf ka dawo cikin hayyacinka .. Kai ya jinjina gami da cije lips enshi ya kalli lamidon yace Hakalina tashi yakeyi ako da yaushe in naga halin da Ahmad ke ciki kaga fa lkci daya yadda biyayena ya fita hayyacinsa gaba daya ya birkice farin ciki ya bar rayuwarsa Toh in banda abinda Yusuf ai yanxu ya kamata ka nunawa Dan uwanka kulawa

Kai ya dan jinjina yace Toh shi kenan mutafi Gidan Adam suka fara zuwa A parlo suka samesu Adam Na zaune kan 3str Amira ko Na konce tayi pillow da cinyarsa suna hira jin SLM marsu yasa Adam miqewa Da sauri ya bude musu qofa suna ganin juna Adam ya miqawa Lamidi hannu cikin wasa suka tafa lamido ya kalleshi da kyau yace kaji Dan duniya kana Sha,aninka shiyasa ka wani sheremu yau kwana nawa bakaje gidaba Kai on top banson Sherri shekaran jiyan cammafa naje ko biyaye ai ka tuna ya fada yana kallon fuskar Yusuf din harara Yusuf din ya watsa masa gamida cewa toh ni dai ka kama kanka Dan wlh naga alama zaka jamana raini gun yarinyar nan

Yoh raini kuma Na nawa tunda ta ga gadon baccinsa ta kuma yiwa mararsa kallon tsaf ai raini ya qare anan cewar lamido Kenan Adam yace bar Dan iska shima zai worene wannan wuri in kasan dadin da ya qunsa ai bakayi taurin kaiba dry sosai lamido yayi Shi kuma cikin ta kaici yace wallah tallahi kunji Na muku rantsuwar musulmi ko toh wlh ni kam har a bad a bani ba Aysha kam kodako mata sun qare a duniya koda zan rasa rai nane Adam ya kalleshi cikin mmk yace ni kuma Na tabbatar kana tare da wahala wotarana Dai2 lkcin suka zazzauna kan kujera cikin jin kunya Amira ta kawo musu dirings masu sanyi ta gaidasu ganin yadda hamma Yusuf din ya murtuqe fuska yasa ta wuce kitchen dinta taci gaba da aikinta Basu dade ba Yusuf ya miqe yace su tafi gidan Ahmad

A baking gate sukayi qaro dashi yana kokarin shiga mota cikin tsoro da firgici da tsananin kaduwa suka isa gun shi da sauri Yusuf ya kamo hannushi.......

FAHIMTARWA Da yawa suna min qorafin basa fahimtar me sunan littafinnan yake nufi sabida ganin sunan da yaren fullancine ana yawan cemin menene ma,anar MI,WASMITI toh Manar mi wasmiti dai yana nufin NAYI NADAMA Fatan masu karatu kun gane sunan novel din nayi Nadama Kuma insha Allahu zanci gaba da hada sunan da hausan Ina godiya da kulawarku

KINA RAINA UMMI Garkuwa marubuciyar Jennifer fatan alkhairi a gareni

Gaisuwa ga dukkan marubutanmu inai mana fatan alkhairi

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

NAYI NADANA MI,WASMITI page 4⃣1⃣to4⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Hannunsa Ya riqe cikin mmk da kdma da tsabar firgici cikin kaduwa yace Biyaye meke damunka ? Baka da lfy ko? Shiyasa yau kwana 2 bakaje gidaba ko ?

Shiru dai baiyi mgn ba Cikin damuwa yace Haba Ahmad ya ina mgn kayi shiru Ji yadda gaba daya ka rame Ase dama shiyasa kake yawan Sa manyan kaya Dan ka boye yadda ka sauyane ?

Cikin yanayin shi Na sanyin hali da kawaici da haquri yayi murmushi Garfin hali da qoqarin boye halin da yake ciki Yace Ni wlh matsala ta da kai kenan saurin rudewa jifa yadda ka wani gigice kana ta jeromin Tabbayoyi Toh wacce tabbaya daya nasan Zan amsa maka Adam ne yace ka gaya mana gsky ya fada cikin son gane me Ahmad din ke son boyewa musu Dry yayi cikin qarfin hali yace Bani da wata matsala ni kam

Cikin kura masa ido Yusuf yace ka tabbata? Yes bani da matsala ya fada yana kamo hannun lamido Yace on top mu isa kunzo kun tsaidashi a woje Yusuf ne ya kirashe biyaye Na,am ya amsa masa Yace juyo ka kalleni Cikin dryar tausayawa Kansu da Kansu yace anqi juyo wan Da sauri Yusuf ya Sha gaban shi yace nace ka kalli qoyar idana ka cemin baka da matsala Cikin sauri yayi gasa da kanshi Dan yasan muddin ya bar idon Yusuf cikin nasa toh zai gano halin da yake ciki Dan su tun suna yara sukan laqanci halin da Dan uwansu yake ta cikin qwayar idan juna koda ko ya boye a fuskarsa

Part dinshi ya nufa riqe da hannun lamido

Cikin karaya da yanayin cushewar tunani Yusuf ya kalli Adam cikin rawar murya yace biyaye inajin tsoro Wlh tsoro nakeji Adam kalli yadda Ahmad ya dawo Adam kasani Na Sani iyayenmu sun Sani su Kansu su Bappa Yaya Sun San cewa Ahmad Aysha yakeso Itace burin ranshi Sun kuwa San zai iya zaucewa in aka hanashi ita Adam meyasa Suke son Sabautamin rayur Dan uwana Kanshi yake ta jijjigawa da juya idan shi yasa lips enshi Na qasa a baki ya ciza da qarfi Hawayen da suka cuko a idonsa yakeson su kwaranyo ko zai dainajin nauyin da ya danni qirjinshi Amman ina abin yaqi Da qarfi ya riqe hannu Adam yace Biyaye ni Banajin kaina banajin Aysha Dan uwana nakeji Adam ni Yanxu Na gama tsara komai Na komawa cshool Ba Wanda zan gayawa sai kai da Ahmad Dan banson su Abba su San zan tafi nafiso sai naje Na kirasu Na gaya musu Amman Adam kaga halin da Ahmad yake ciki Adam ko dai Na fasa tafiyar Nanne Adam in natafi Na bar biyaye da kai kadai zaka iya kula dashi Cikin rawan murya Adam Yace kaje insha Allahu ba komai yadda zaka barmu lfy haka zaka dawo ka samemu lfy Duk kulan da kake tunanin zaka bawa Ahmad zan hada da nawa Cikin murmushi takaici yace Ya ja hannushi suka bi bayan su a parlo suka yada zaggo suna ta Dan taba hira Har aka kira sallan LA asar Adam ne ya fara shiga yaje yayi alwala sai lamido yana fita yace Yusuf kuyi saurifa kunsan innah tanan ca tana jirana kuga dare yanayi

Tare suka miqe Ahmad dinne ya fara shiga yayi alwalan sai Yusuf din ya shiga sauri sauri yayi ya fito Har yazo baking qofar fita Sai kuma ya dawo da sauri ganin abin mmk Da sauri ya fito parlon ya kira Ahmad din hannushi ya jawo har gaban gado ya kalleshi cikin Tuhuma yace Biyaye jinin menene wannan a kan shimfidarka har kan pillows dinka ? Shiru yayi Cikin kaduwa yace Ahmad tabbayarka fa nakeyi

Cikin inda inda ya kama cewa A.a Ai dama Damafa Biyaye ka Dane inda inda ka gayamin gsky Lamido ne ya katseshi da cewa wlh kai dai bakaji Dadiba Yusuf Ka fiye bincike da qididdigar mutane Kazo gidan sabbin amare Dan kaga jini a makwancinsu ka tsaya dogon bincike kai Amman dai anyi surkin banxa Cikin jin dadin zance Ahmad yace qyaleshi dai duk suka fita suna dry Amman banda Yusuf Dan shi ya zargu da jinnan da ya gani Har zasu fita Adam yace bamufa ga qauwar tamuba

Ras Ahmad yaji gabansa ya fadi har sai da ya fafe qirjinshi danshi har ga Allah mantawa yakeyi da wata a cikin gidan Lkci daya kuma yaji kunya ta rufeshi ko ba komai Maryam bata cenceci haka daga gareshiba Dan ba laifinta bane

Muryar tane ta katseshi da tunanin da yakeyi

Cikin Dan sakin fuska tace laa ya Adam Hamma Yusuf ya lamido sannuku da zuwa Da sauri ta nufi kitchen tana bari Na kawo muku abinci Yaya Ta fada tana kallon fuskarAhmad din shi kuwa da sauri ya kauda ganinshi daga gareta Dan kunyarta yaji sosa Yusuf ne yace a a Alhamdulillah mun gaisheku wucewa masallaci zamuyi

Cikin Dan tsoro tace Ayyah Hamma Yusuf da sauri haka Ko ruwan Baku shaba Toh mubar sallan kenan ya fada fuska a daure 😡 A ranshi kuma yace ba gashi ba har sun fara tsare mutane da raini

Cikin sanyin murya tace A,a Toh Ku gaida su Ummi Harara ya kuma watsa mata yace suwayen yan Aiken naki mu zaki aika Kai ta girgiza gudun kar ta kuma mgn ya zama laifi A ranta tace shi kenan Aysha am ke kam kin kade zama da wannan masifeffen Tare suka fita Ahmad Na bayan su Har yazo baking qofar sai ya kuma komawa yazo dab da ita ya Sa hannushi ya tallabo fuskarta cikin rauni da sanyin murya yace Maryama kiyi haquri ki gafarceni Rau rau tayi da ido alamar kuka da sauri ya zaunar da ita kan kujera yace ki yafemin ba nufina kenan Na cuxguna miki ba kimin afuwa yake yar uwata Cikin sanyin murya tace Ni baka min komaiba ya Ahmad kuma ko ka minima Na yafe

Cikin farin ciki ya subbaci goshinta ya fita yana cewa rabbi ya miki albarka Amin tace cikin jin dadin addu,arshi gareta

3:30 pm su inna sukayi sallama da su Ummi suka kama hanyar Yola sun tafi suna kewan juna

Yau saura kwana 2 Yusuf ya bar Nigeria

Da yamma su Abba da baba bello Na zaune a harabar gidan nasu Yusuf ne yashi cikin nitsuwa ya isa gunsu Cikin biyeyya yace sannuku da hutawa baba Abba yanxu naje hospital baka can anata nemenka kawai suna ganina suka tsareni Baba bello yace a to kace yau ka Sha aiki kenan ehh wlh baba har C,S nayiwa wata mata

Ayyah me aka cire ? Da namiji

Masha Allah rabbi ya raya

amin yace Ya Dan kalli baba bello yace baba Yanxu zan wuce mambila Dan Na kwana biyu bamu hadu da Bappa Yaya ba toh yayi kyau ka gai dasu yaushe zaka dawo ?insha Allahu Gobe zan dawo Abba yace (Allah yare jam wartira on jam) Allah ya kaika lafya ya dawo da ku lfy

Ameen ya rabbi yace gamida miqewa ya je ya sallami su Ummi ya kama hanyarshi shi kadai 🚗

Gembu Mambilah

Garfe 6 dai2 ya isa farfajiyar gidan ba kowa sai Dan hirarsu da yake juyowa daga cikin parlon baki ya Dan table gaida cewa badu da aiki sai surutu cikin gajiyar hanya Ya bude Qofar kenan ita kuma tazo da Dan gudu gudun ta kawai sai ji yayi ta fada cikin girjinshi a take yaji jinin jikin shi ya dauke duk yaji tsikar jikishi Na tashi qoqolwar shi tayi dip duk network dinshi ya dauke Cikin qarfin halin ya sunkuyar da kanshi Dan ganin wacce wannan dai dai ya tabbatar ko bai ga wayeba yasan macece Dan yaji suka guda biyu a qirjinsa alamun qirjin macece ya have da NASA Ido ya zaro woje Dan mmk da ganin....

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA MI,WASMITI page 4⃣4⃣to4⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Yarinyar da ya tsana kamar yadda ya tsani abinda zai cutar da biyayenshi Da sauri cikin jin haushin ta ya yarfa mata mari Cikin jin zafi da sauri cikin raxana ta dago Sosai ta qara tsorita ganin fuskar da bata qaunar gani da sauri ta juya dafe da fuska Cikin zafi nama ya miqo hannu zai cabkota ya dirka mata Na jaki Sadiq dake gaban ta Yace kin banu Aysha kauce Da sauri ta ruga A guje bata tsaya ko inaba sai cikin dakin innayi kan gadon mai rumfanta ta dale tana mai kukan takaici

A parlor kuma zama yayi bai kula kowa ba sai faman murtuqe fuska yake da huci Bappa Yaya ne ya Dan kalleshi da kyau a ransa yake mmkin halin irin Na Yusuf shi har abada ba,a gane far in cikinsa da baking cikinsa ko yaushe fuska ba walwalah Cikin kula yace Kai Dudabe meke damunka kaketa huci Anyi din Toh yau kuma da bala,i kazo kenan?

Ehh da bala,i nazo yanxu kai kuma kana da bakin mgn ne Bala,I da fitina ya wuce wanda ka janyo mana An janyo din nace an janyo ko Aikin kawai Dan kaga ina binka ina sonka Shine kake son ka samin hawan jini

Ka sawa kanka dai Innace ta kalleshi cikin tsokana tace ayagi sarkin fada ka iso har ka fara daga shiga Da dukan matarka kayi slm Sannan ka sauqo kan Bappa an da kuma kanwa zaka kuma hawa

Kanki zan hau nai ta surface miki bala,i matuqar kika qara kiran waccar yar yarinyar kuma muna fuka a matsayin matata

Innayi ce tace toh dibino gwara muyi axumin mgn in ba so muke a hanamu baccin dare da sababiba

Oho dai can ta matse muku ya fada gami da daga kafada Bappa Yaya ne yace Toh tashi mu tfi Masallahci Dudabe am Bazan je da kaiba haka kawai kai ta wani kirana 'Dudabe Nacema bana so Amman taurin kai da son ka konamin rai ya hana ka bari 😡

A haka dai sukaje sukayi sallah Basu dawoba sai da sukayi insha A parlor suke ta Dan hira yanxu ya Dan sauqo Cikin kula ya kalli kakan nashi Yace Bappa Yaya jibi in Allah ya kaimu zan koma wurin karatuna Dan an nememu kwanannan Cikin Dan jin sanyi yace Ayyah dudabe zaka tafi kuma sai mai Nisan kwana Ko zaka dawo ka samemu ko kuma shike nan an rabu Duk da halin irin Na Yusuf yana qaunar kakannishi sosai a ranshi yana sonsu fiye da zaton mutum Cikin qarfin hali yace ba komai kakana zan dawo Na samemu lfy Innayi tace hmm Yusuf am ai dolene watara kam ka dawo ka samu bamu kan doron qasa 😱 hannun ta ya kama ya hada Dana inna yace insha Allah ba komai

Suna cikin hiran Bappa Yaya ya miqawa Yusuf din phone dinshi yace hingo kamo min babanku Da sauri ya kalleshi cikin tuhuma yace Me zaka cemai Kafasan ni bansan gulma Dan basu San jibi zan komaba Na kuwa sanka da barin zance yanxu zaka shafa musu zancen Cikin mmk da Al,ajab yake kallonshi A ranshi yake cewa wato so yake ya zulle ya bar matar shi a nan toh lallaiko yaro shirinka yayi nitsa A daqile yace Ina mgn kayi banza dani A Dan fir ya dawo daga nunanin da ya tfi Dry yayi irin ta yaro man kaza kenan A fili kuma cewa yayi toh Na FASA kiranma ba shike nanba? ehh gwara kam Ya fadi tare da miqewa ya nufi dakin innayi yana innayi zo kiban tea Toh tace gamida bin bayan shi

Suna shiga ya hau kan mairumfanta ya kishin qida yana kallon rumfar gadon da yasha kolliya a ranshi yake cewa tabbas wannan gado yayi a rayuwarta kuma insha Allah sai Na shigarda gadonnan cikin tarihin rayuwa Haka kawai shi kam yake son gadon kakar tasa haka kawai yake jin nishadi in ya hau gadon da farin ciki

Innayi CE ta katsemai 🤔da yakeyi tana toh ga shayin ko a kan gadon zakasha ne?

A a zan sauqo mana Amman ajiyeshi ya Dan huce Toh tace gami da dire cup din a qasa

Itako Aysha tunda ta shigo ta.kwanta kan gadon tana kukan marinta da yayi a.haka bacci ya saceta Baccinta take cikin jin dadin gadon Shiko Sam bai lura da ita a kan gadonba Shiyasa yayi kwanciyarsa

Can cikin bacci ta Dan fara juyi a hankali ta daqo hannuta daya cikin sanyin baccin ta dire hannun kan qirjinshi Lkci daya kuma ta mirgino da qafarta ta daura kan ququnshi cikin sekon 10 duk ta kanainayeshi

Cikin firgita ya bude idan shi da sauri ya tashi ya zauna har jikin shi Na bari Cikin takaicin gani wacece ya Daga hannushi sai da ya dubu kan fuskarta ya watsa mata maruka har 3 ajere cikin kidima da firgici ta saki kuka mai qarfin gami da bin bayan shi ta diro daga kan gadon Cikin kuka dataje baking qofar ta juyo ta kalleshi cikin tsana tace mugu azzalumi Allah ya isana wlh bazan yafe maka ba ko qabarinka naci da wuta

😳😡ya zaro mata cikin zafin nama ya diro daga kan gadon yana fadin ke 👉🏻ni kike zagi ? Ehh din an zageka azzalumi Aiko cikin zalumcin ya nufi kanta Dan yana iya babbalata in ya kamata ganin yadda ya nufuta kamar wani ma yunwacin zaki yasa ta arta a guje 🏃🏻‍♀cikin Zafin nama ya rufamata baya

bata tsaya ko inaba sai cikin dakin Bappa Yaya Da sauri ya riqota yana ke Ayshatu lfy kuwa ke da waye Ita dai ihu take da.iya qarfinta tana Hamma Yusuf ne Bappa Yaya wlh ka tare shi ka Sani baida imani zai kasheni Toh me kika masa Wlh.ni ban masa komaiba shine ya sameni INA baccina kawai yakama dirkata Shi dai Yusuf huci kawai yake Yayea qoqarin fixgota Cikin tsawa kakan nasu ya jawata ya turata bayanshi yace je kiyi zamanki kai kuma ficemin a daki ko yanxunnan Na kira ubanka nace kazo dukana

😡👉🏻baki ya ciza gamida kada kai yace wlh zaki shiga hannu Na kuma zaki gane kurenki yayi woje yanata huci

Bayan fitashi ne ya miqowa Aysha woya yace kamo min bello Karba tayi ta ki rasa sai da ya daga sannnan ta miqa mai ta shige toilet

bayan sun gaisa Cikin rada rada yace kai bello kasan Dudabe nata shirin tfy jibi jibinnan ko Ehh yace mai Na Sani Amman shi yana tsamman ban saniba Adam ya zo ya gayamin Toh batun matarsa fa ? Ehh ai tare zasu tfi ko baya so Dan yanxu haka Na gama mata shirin tafiyarta kab Dry yayi cikin jin dadi yace yauwa Allah ya muku albarka daku da zuryarku baki daya Amin ya rabbi ya fada cikin jin dadi

Sannan yace toh ka kirashi gobe da safe kace ya taho da ita Dan in Nina fada bazai yardaba Toh shi kenan Bappa A haka sukayi SLM ya kashe woya yana dryar cin nasara

Da safe bayan ya gama shirinsa ya shigo ya ya rinqa binsu innayi ko wace har dakinta yana basu kudi da yi musu slm yana ce musu Allah ya sadamu da alkhairi Duk sai yaji ba dadi

A farfajiyar gidan yaga Sadiq ya bude but din motarshi yana zuba kaya Ga Aysha kuma a bayan Bappa Yaya tana kuka Cikin tsoro take cewa wlh zai dakeni ni bazan tafi da shiba Cikin mmk da take baki yace ke da Allah can ki rufe mana baki nima motata ba ta daukar mahaukata bane Kai Sadiq Rufemin mota Wanda ya kawoki yazo ya maidake ai ni ba bawan kubane Cikin isa Bappa Yaya yace toh ai bani nace Ku tafi taraba ubankune ya fada kuma tunda kace kai kafi qarfi bari Na gaya mishi Miqawa Sadiq woyar yayi yana maza kamomin bello karba yayi ya kirashi bugu daya ya daga ko slmarsa bai amsaba yace toh bello ga isheshshen Dan naku yace bazai taho da itaba Dry ya danyi Dan yasan anacan ana shan rgima tsakaninmu Yusuf da mutanen gidan baki daya. katse kiran yayi ya kira Yusuf din Bugu daya ya daga cikin takaici Dan yasan mgnar da zai mai Toh kawai yace Ya fito cikin motar woyar Na kunneshi daga dukkan alamu mgn yake mishi har yanxu Da garfi ya fizgo hannuta da ita da jakar tata gaba daya ya cillasu a gaban motar gamida maida marfin gib ya rufe cikin fushi ya shiga ma zaunin direba ya figi motar da qarfin duk abinnan da yake baba bello Na jadda da mai Yusuf karfa kasa yarinyar nan kuka

cikin takaicin ansashi daukar ta a dole yace Ni ba ruwan Na da itafa baba,,,,,,,, cikin mota ko a zuciye ya dago,,,,,,,,

Ina gaida dukkan ma karanta novel dinnan inai mana fatan alkhairi

By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 NAYI NADAMA MI,WASMITI page 4⃣6⃣to4⃣8⃣Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Jakarta ya danna mata kan cinyarta cikin mugunta Daga nan bai sake kallon ko gefen da taken ba Titi ya zubawa ido Yanata sharara gudu Kafin 9:11 Am Sun isa

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull