Sahr khulaiyd complete - Chapter 1
Sahr khulaiyd complete Chapter 1: Sahr khulaiyd complete Chapter 1. Compiled by itz B Y ebrerheem WhatsApp no.2347032188358
4,440 words
β *SAHR-KHULAYD*β
*by* *Seemby luff*π
βββββββββ
*001....* Da gudu ta sauko parlorn tana tura baki hadi da bubbuga kafa a kasa,tace "Mami kinga Adda Nailah koh,ina kwance a dakina tazo tasamin music,wai na dakinta ya baci",bata karisa maganar bah Nailah ta sauko itama,fuskarta babu alamun wasa,tace"oya mikamin disc dina kafin raina ya baci",tayi saurin boyewa a bayan Mami tace"Mami say something manah,tasan fah banason waka kuma taje ta saka,pls kice karta tabani",a harzuqe Nailah tace"don't drag Mami into this,just hand over my disc to me",sai a lokacin Mami tace"toh ke dama meya kaiki dakinta,kinsan she hates music",Nailah ta turo baki tace"Mami dama I know,you'll side with her,ni kawai ta bani abina,bazan sake sawa bah",Mami tayi ajiyar zuciya tace"toh my little princess,kinji tace bazata sake sawa bah,ki bata abinta",ta fashe da kukan shagwaba tace"nidai bazan bayar bah",sai a lokacin Neenah dake zauneh gefen Mami tace"Sahr kafin in irga 3,ki bata disc dinnan,else you know what I'll do to you,yarinya sai fitinan tsiya,kinxo kin cika mutum da surutu",Sahr ta sake shagwabe fuska tace"Adda Neenah fah itace ta fara tsokana tah"...
*Germany* "Momma,I told you bazanyi aiki a kasar wasu bah,am going back to Nigeria,its where I belong,duk da cewa nasan it'll be hard for me to adopt their culture,but inason kasata,so please stop insisting that I should stay here,cos u are not gonna stop me",ya daga cup din wine da yake sha zuwa bakinshi,mummy ta bata fuska tace"haba khulayd,I want to always see u beside me,shiyasa na dage akan ka zaunah",ya runtse idonshi yace"am going to Nigeria,and that stays it"....Mummy ta bata fuska sosai,tace"haba son,banaso kabar sight dina,kasan yadda nakeso inyi controlling habit dinkan nan,u drink,kuma ga neman mata,what do you think zasu fada idan sun ga hakan,they'll say we didn't raise you well,ko so kake a zagemu?" Ya tabe baki,hadi da daga kafada alamun bai dameshi bah,yace"to hell with what they'll say,I don't give a damn about it,ai ba karya baneh,you didn't raise me well,duk abunda na zama a yau,kune sila,ai kuna ganina kuma baku taba tsawatar min bah,a ganinku hakan shine gata da soyayyar,so why will it worry you huh,I thought its wat you wanted me to become,dan ma Allah yasa nayi karatu,am well educated enough to be anywhere I want to be in this world,da ba haka baneh,you could have make the worst mistake of your lives",ya mike da kyar sanadiyyar buguwar da yayi,kamar zai fado kan mummy ya nufi hanyar stairs,ko me ya tuna sai kuma ya tsaya,ya juyo yana kallonta yace"whether you guys like it or not,am leaving for Nigeria soon, so deal with it",ya juya yayi hayewarsa sama..Mummy ta dafe kanta tana girgizawa with lots of regrets,tasan cewa abunda Khulayd ya fada gaskiya neh,tasan cewa tuntuni tarbiyyarsa a hannunsu yake amma sukayi watsi dashi,ta runtse idonta sosai ta furta"ya Allah,help me out"
Β© *Seemby luff*π [10/14, 11:10 PM] βͺ+234 703 640 4246β¬: β *SAHR-KHULAYD*β
*By* *Seemby luff*π
βββββββββ *002β’β’β’β’* Da kyar da kyar khulayd ya iya haurawa sama,Allah yasa ma ya iya gane kofar dakinshi,ya tura kofar hadi da shigewa,bai tsaya ko ina bah sai kan katamfaren gadonshi,ya zube kan gadon gabadaya,ko takalmanshi bai iya cirewa bah,nan take ya fara munshari
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
Sanye take cikin wata farar gown mai shegen kyau,anyi adon stones silver masu daukar ido,gashin kanta wanda ba tsayi sosai tayi packing cikin ribbon baki,light makeup tayi applying wanda ya amshi chocolate skin dinta,tana zauneh kan wani kujera a tsakiyar wani kayataccen garden,Khulayd na gani zauneh kan kujeran dake fuskantar ta,ya miko faffadan hannayenshi ya riko nata yana murzawa a hankali,ya sauke wata wahalalliyar ajiyar zuciya,yace"please babe be with me,kinga there is no being in this world other than us,just look around you,babu wani mahaluki dake rayuwa anan banda mu,babu wani mai damun rayuwarmu,bare kuma mu fuskanci kalubale acikin soyayyarmu,wata duniya ce wadda ni dake kawai zamu rayu acikinta,we'll live peacefully and have beautiful babies that will look like you,please ki yarda mu zaunah tare a nan,let's not go back to that world,its boring",ya kare maganar kamar zayyi kuka
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’* Ta dago brown eyes dinta ta daurasu a kanshi,ta sakar mishi wani murmushi mai daukar hankali,cikin sanyin murya tace"baby boo,bawai am not satisfied with what you are saying baneh,amma ka dawo hankalinka,this is not our world,we don't belong here,wannan mafarki kakeyi ba gaskiya bah,ko ni dake zauneh dakai yanzu ba gaskiya baceh,am just in your dreams,am not real,sai dai ina tare dakai,and if u truly want to find me,kasan inda nake",bat ta bace da ganinsa
Waige-waige ya shiga yi,ya rasa ta inda ta shiga,gashi baisan sunanta bah,bare kuma inda take,ya dafe kansa dake sarawa,ga zuciyarshi sai bugawa takeyi dum dum dum,kamar daga sama ya tsinkayo wata murya,yana fadin " *NIGERIA. NIGERIA*",a tsorace ya waro idanunshi,da karfi yace *NIGERIA?*
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
Mummy dake kokarin wuce balcony,don zuwa dakinta ta jiyo magana daga dakin khulayd,ta karasa jikin kofar tare da murdawa a hankali,kwance ta hangoshi tsakiyar gado yana sambatu,ta karasa cikin dakin da mamaki kwance a fuskarta,ganin ko takalmanshi bai cire bah yasa ta girgiza kanta,sannan ta cire mishi takalmi da socks din kafarsa,ta zauna bakin gadon ta kura masa idanu,a hankali takai hanunta don gyara masa rigarsa,aikuwa khulayd ya kama hanun,ya rungume gam yace"please babe don't leave me,nayi alkawarin zuwa Nigeria soon, kuma I'll find you where ever you are..babe I Luv you"
*β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’*
Takaici neh ya cika zuciyar mummy,"dama saboda mace khulayd yakeson tafiya Nigeria ya barni?,noo I have to stop him",tasa hannu tadan bubbuga shi,ganin baimasan tana yi bah,yasa mummy bugunsa da karfi,ya tashi a firgice,idanunshi a lumshe,a harzuqe mummy tace"ka daina lumshe min wadannan shegen idanun,magana nakeson yi dakai",ya dan bude idanunsa yana kallonta,yace"am all ears",ta fara magana"Khulayd what was it I heard you dreaming about,kanaso ka fadamin cewa saboda mace kakeson tafiya Nigeria, ina kasanta?,'yar waye?"
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
Khulayd ya sake lumshe idanunshi,yadan ciza lebensa kadan sannan yace"nima ban santa bah,kuma kamar yadda kikace I was dreaming, so be it,maganar tafiyata kuma yana nan babu fashi,saidai itace number one reason dina na tafiya",ya daga idonshi sama,yana turano kamanninta,yace"Momma she's so woow,her chocolate shiny skin makes me crazy, her brown eyes makes my heart to melt,her cute small lips makes me want to kiss her...Momma bazaki ganeh baneh,yarinyar tayi,tazo da zuwanta kuma tazo kamar yadda nakeson mace tazomin,akwai diri sosai,ita 8 figure shape ce kuma ga as...
*β’β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’β’β’|β’β’β’β’β’β’*
Bata bari ya karisa bah tayi saurin katseshi,"ya isa haka,tun kafin kayimin rashin kunya,kasan ku 'ya'yan yanzu akwai rashin kunya"ta mike daga zaunen da takeyi,tayi hanyar fita,khulayd yayi murmushi yace"momma wallahi akwaita da dukiyar Fulani",da gudu ya shige toilet yana dariya,ta girgiza kanta tace"ja'iri kawai,mara kunya",sannan ta fice...
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’°°°°°°°°°°°°°β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
For more,join #Seemby luff novel groups#
Β© *Seemby luff*π [10/14, 11:11 PM] βͺ+234 703 640 4246β¬: β *SAHR-KHULAYD*β *By* *Seemby luff*π
βββββββββ *003β’β’β’β’* bayan Khulayd ya fada toilet,ya sakarwa kansa shower,amma ya kasa koda yin wankan,kamannin yarinyar daya gani a mafarki,da surarta ke yawo a cikin kansa,gabadaya ya kasa tabuka komai,kasala ta saukar masa sosai,bayajin zai iya tabuka komai
*°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
A hankali ya dafa jikin bangon toilet din,ruwa na zuba daga dukkan gabban jikinshi,yasa hannu cikin gashinshi yana hargitsawa,a fili ya furta"who are you?,why do you keep hunting me in my dreams?,why are you playing with my feelings and emotions?,where are you from",duk ya kasa samun amsoshin wadannan tambayoyin,ya ciza lebbensa kadan,yace"bazan taba bari ki cigaba da wasa da zuciyata bah,ko wacece keh,ko daga wace duniyar kika fito,ko a bangon duniya like,I'll find you,tunda kika riga kika shigo rayuwata",yayi wani shu'umin murmushi,yace"you belong to no other being,but me... *```you are mine```*,and mine alone
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
Da kyar ya iya karisa wankan,ya fito daure da towel a kugunshi,bakin gado ya nufa ya zaunah,yayi using karamin towel dake hanunshi don tsane gashinshi,yana cikin yin haka yaji wata murya mai sanyin gaske ya karade ilahirin dakin,out of nowhere yana fadin"am yours,and I love you,can't wait for the day I'll see you.. *ina tare dakai*"
*°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
A tsorace Khulayd ya fara dube-dube a cikin dakin,yanason ganin inda muryar take fitowa,can kuma sai yaji shiru,a rude yace"who are you,why are you bothering me,me kikeso a wurina?,meyasa kikeh bibiyar rayuwata,ki fito gabana in ganki idan har kedin 'yar halak ceh...shiru ne ya ziyarci dakin na kusan minti biyar,khulayd ya koma ya zaunah,ya dafe kanshi,a hankali yace"she's a cowardice I guess"
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
Maganganun data fada neh suka fara yawo akanshi,nan take kwakwalwarshi tadau zafi,kanshi ya fara sarawa,a hankali ya mike,ya nufi wajen fridge,ya ciro kwalbar giya ya dawo ya zaunah,bayan ya balle murfin kwalbar,yace"it seems to don't wanna get out of my freaking head,lemme get you out myself",ya kai kwalbar giyan bakinshi,ya kurba kadan,yana kokarin hadiyewa yaji ance *STOP* da wata kakkausar murya,a firgice ya kawar da kwalban daga bakinshi,jikinshi har rawa yakeyi,sai kuma yaji an sassauta muryan,"don't let that pass through your throat,zan tsaneka idan kayi haka",a hankali ya sake kwalban,ya fadi kan tiles din dakin hadi da tarwatsewa,ya kuma zubar dana bakinshi.
*°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
*NIGERIA* Neenah ce ta turo kofar dakin Mami a hankali,bata koyi sallama bah ta kutsa kanta cikin dakin,Mami dake zauneh kasan darduma tana lazimi ta kai kallonta ga neenah,ta watsa mata wani mugun kallo wanda ya sata shan jinin jikinta,take ta nemi waje ta zaunah
*β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’*
Saida Mami ta gama laziminta,ta juyo tana hararan Neenah,tace"why are you very strong headed,sau nawa nake fada muku ku koyi sallama,haka kawai ku rika fadowa mutum daki,what if babu ko kaya a jikina kika shigo,amfanin sallamar kenan yayi notifying wanda ke dakin cewa zaa shigo,kinga if the person is doing something, zai iya cewa a dakata,sai ya bada izini,ko kunya baku ji,Sahr is your kid sister,but tafiku sanin yakamata
*°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
Neenah tadan marairaice fuska,tace"Mami am sorry manah,komai saiki wani ce Sahr ta fimu,kalen ma kisa ta rainamu,kuma wallahi Mami you re showing it clearly,kinfi sonta akan mu... Mami ta watsa mata harara tace"whatever, ai kune bakuji,shashashun yara kawai",Neenah tace"nidai Mami have you talked to uncle about me going to...",Mami bata bari ta karisa maganar bah tace"you are going no where,gara ma karkisa rai,anan ma ya nake fama da tarbiyyanku,bare in sake bari kije holiday wajen uncle dinku da baya tsawatarwa yaro,God knows am not a loose mother,dan haka bazaki je bah",Neenah ta turo baki kamar zatayi kuka,tace"but Mami you....",ta dakatar da ita da hannu"my decision is final,idan bakida abun fada,you know the way out" *β’β’β’β’*
Β© *Seemby luff*π
β *SAHR-KHULAYD*β
*By* *Seemby luff*π
βββββββββ *004β’β’β’β’* A daddafe Khulayd ya gama shirinshi,cikin kananun kaya,yayi _styling_ gashinshi da yasha mai sai kyalli yakeyi,cikin takunshi na kasaita ya sauko daga _stairs_ din,rike da kwalban _infinity wine_ da cup,ya tarar da mummy tana zaune a parlor.
βββββββββ
A hankali ya karaso cikin parlorn,ya zauna kan daya daga cikin sofas dakeh fuskantar na mummy,yadanyi murmushi daya kara kawata fuskarsa,yace " _watsup mum_", tadan sauke ajiyan zuciya,tace "Son,ni duk kabi ka dagamin hankali akan maganar tafiyar nan,wai shin must you have to leave?,kasani cewa I can't bear it idan baka kusa dani bah,there is a strong bond between you and I,kaine *farin cikina*,kaine *hasken idaniyata*,ya kakeso inyi idan har ka barni,would you want me to cry",ta hade hannayenta waje guda alamar roko,tace"please Son,kaji kaina,don't leave me here all by myself,I need you by my side and in my sight",nan take zuciyar Khulayd ta fara karaya,he can't stand seeing his momma begging him like this,a hankali ya dago idanunshi yana kallonta,har ya bude baki zaiyi magana,yaji wani abu ya tokare mishi makoshi,yaji gabadaya bazai iya furta koda kalma daya bah,wata murya mai dadin sanyi ya tsinkayo,yana fadin:
βββββββββ
_don't let your mother do this to you baby boo,she's not at all leading you to the right path,although she's your momma,but sometimes you don't have to live by someone's order,you'll have to live your own life by not depending on someone, believe me baby boo,you mean the world to me,and I love you so much.... Come to me...come to me...come to *NIGERIA*_
βββββββββ
Kanshi neh ya daure sosai,what's the meaning of all this?,meyasa wannan yarinyar takeson juyamishi hankali neh,why???.... Ganin Khulayd ya kuramata idanu kusan minti biyar,yasa ta karaso kusa dashi,ta kai hannayenta kusa da kunnuwanshi tayi tafi... Firgigit Khulayd ya dawo daga duniyar tunanin da yakeyi,ya kalli mummy,yace "um um momma am sorry,I've already made up my mind about leaving, and am afraid you can't stop me",kafin mummy tace wani abu,wayar Khulayd dake aljihunshi yayi kara,ya ajiye cup dake hannunshi kan table,yayi saurin zura hannunshi cikin aljihun,ya ciro wayar tare da kallon _screen_ din wayar, _Sameer_ ya gani a rubuce,yayi murmushi kafin yayi picking
βββββββββ
"Hello guy,ya akayi neh,any latest?",a dayan bangaren Sameer yace" _guy akwai club fah yau,and guess what?_,Khulayd yadan bata fuska,yace"oh c'mon man,you know I hate guessing,just go straight to the point",Sameer yayi 'yar dariya yace" _for goodness sake Khulayd,can't you try and guess even for once?_,Khulayd ya fusgar da iska mai zafi,yace"kaga banasoΓ± iskanci Sameer,am not interested in all this guessing stuffs,idan bazaka fadamin bane fine,am hanging up",da sauri Sameer ya dakatar dashi," _matsalata dakai kenan fushi,toh dai your favorite baby doll is here in the club too,in a very sexy outfit_",cikin zare ido Khulayd yace "who...you mean _Elena_",Sameer yace " _ita of course_", wani ihu Khulayd ya saki," _man ,kace yau zan rabarbashe!_", yayi exclaiming, sannan yace"am on my way",ya katse wayar tare da mikewa
βββββββββ
Mummy ta kalleshi tace"ina zaka kuma",baiko kalleta bah yace"Club zani momma",ya kurbe sauran wine daya rage a cup din,tare da daukan car keys dinshi,yayi tattaki zuwa gabanta,ya duka hadi da manna mata peck a goshi,ya ficeβ’β’β’β’
βββββββββ
Β© *Seemby luff*π
[10/14, 11:11 PM] βͺ+234 703 640 4246β¬: β *SAHR-KHULAYD* β
*By* _*Seemby luff*_π
βββββββββ *005β’β’β’β’* A dan buge Khulayd ya fito harabar gidan,parking space ya nufa kai tsaye wajen favorite car dinshi,bayan yasa key,motan yayi wata kara,sannan yace" _welcome unknown, say your name please_",da muryar buguwa Khulayd yace"Mr Omair",jim kadan motan yace" _Sorry,voice not recognized_",Khulayd ya sake gwadawa in the second place,amma still amsan daya neh,na uku bayan ya sake,ya samu same amsa,a harzuke ya bugi tyre motan da karfi,in a husky voice yace"open the god damn car",ya kare maganar yana hargitsa gashin kansa,yayi kusan five minutes a tsaye yana huci,tsaki yaja sosai lokacinda yake duba wrist watch dinshi,sannan daga bisani ya koma ciki rai a bace
βββββββββ
Mummy tana zauneh nan inda ya barta,kawai sai ganinshi tayi ya fado parlorn a fusace,inda ya tashi dazun ya kuma zama,ya kwantar da kanshi a jikin sofan tare da runtse idanu,a nutse mummy ta fara kallonshi for some seconds,tana nazarinshi,a hankali tace"yadai son,ka fasa zuwa club dinne,or why the sudden change of mind?",kamar Wanda bazaiyi magana bah,sai kuma yace"momma,motan ne yaki recognising voice dina,and I wanna go out with it,kinsani it's my favorite car,kuma you know your son is handsome, so shine motan daya dace inje dashi,kinga babes zasu kusan mutuwa in sun ganni a ciki",yadan kashe mata idoβ’β’β’β’ mummy tadanyi murmushi tace"toh in banda kai son,dole ai yaki recognising voice dinka,can't you see,you r drunk,kuma ma saida shi zaka fita neh?,you have a lot of cars out there,you can use anyone,ai ba....",bai bari ta karisa maganar bah,yace"seems you've forgotten who I am,huh mum..bari in tunasar dakeh,am *Khulayd Abeed Omair*,and I do whatever I want,anytime I want to,so nace dashi zan fita and that stays it",mummy tadan tabe baki,tace",sannu,sai akace saboda you are Mr Omair,babu abunda zai sameka koh,toh ai saika tada motan in gani,tunda you are Khulayd Omair,shashasha kawai".
βββββββββ
Khulayd ya ware idanu cike da mamaki yace"see who's talking, if am not mistaken,few minutes back kika sani a gabah,saying bakiso nabar sight dinki,and now nashiga problem, instead ki fadamin magana mai dadi kuma kike cemin shashasha?,ooo,so u were pretending right?, well I think I've made the right decision akan tafiyan nan,bazan zauna dake bah,coz there's no point ",yana kaiwa nan ya mike,bai ce da ita komai bah this time,yayi ficewarsa.. Koda ya sake gwada voice lock na motan,luckily ya bude
βββββββββ
Bayan ya fitar da motan daga parking space din,a hankali ya soma driving, daidai gate na gidan ya tsaya sannan yayi horn,da gudu gate man din ya fito daga dakinshi,a hanzarce ya wangale gate din,sai da Khulayd ya kunna mp dake motan,yayi rising volume din kadan,yana kada kanshi,sannan ya fice daga gidan cikin speed..
βββββββββ
_*09:00pm*_ Dai dai wannan lokacin,Khulayd ya dauki titin da zata sadashi da babban club dake birnin,kiiiiiiit yaja wani brake daya tsorata ni,ya runtse idanunshi,zuciyarshi na bugawa for some seconds,a hankali ya fara bude idanunshi,ya saukesu a kanta,nima cikin firgici nakai dubana inda Khulayd yake kallo,ware ido nayi sosai lokacinda na ganta
βββββββββ
Tsaye take a tsakiyar titin,sanye cikin wata farar wedding gown armless, kafarta sanye yake cikin takalmi vinci heel silver color,kunnenta kuma wani diamond earrings neh sai daukar ido sukeyi,kamar jiya light makeup tayi applying, da murmushi kwance akan fuskartaβ’β’β’β’β’ cikin kidimewa kulayd yayi parking motan a gefen titi,jiki babu laka ya fara tafiya har ya isa gabanta,a hankali ya daga hannunshi disbelievingly zai taba fuskarta,da sauri ya sauke hannun cike da tsoro,ta riko hannunshi da hannunta mai taushi,wanda hakan ya tilasta mishi lumshe idanu,ta dago hannun nashi a hankali ta daura akan fuskarta,Khulayd ya dago idanunshi ya zubasu cikin nata,sun dau tsawon lokaci suna kallon juna in the eye,daga bisani tace" _don't go where you intend to go,bai kamaceka bah,you are not one of them_",ta mayar da hanunshi kan kirjinta,daidai indΓ zuciyarta ke beating, tace" _can't you feel my hrt beat fast,its because am with you,karka sa zuciyata ta kika saboda miyagun ayyukan da kake shirin aikatawa...don't go please_ ta lumshe idonta tare da blowing mishi iska a fuskarshi,ya sake lumshe oily eyes dinshi, yana smiling,tace " _I love you_",,'bat tayi disappearing
βββββββββ
Kamar wanda kwai ya fashewa a ciki ya juya,ya koma mota tare da kifa kanshi akan stirring, a hankali ya furta " _*who are you*_β
_*SAHR*_ Kwance take kan sofa tana bacci,Nailah tana ta faman danna wayarta, Neenah ko ta kurawa TV idanu tana kallon wani program" The Benjamins",kawai sai ji sukayi Sahr tace " _I love you_",surprisingly NailΓ h da Neenah suka kalli juna,a tare suka furta " *Soyayya*"β
βββββββββ
Β© *SEEMBY LUFF*π [10/14, 11:11 PM] βͺ+234 703 640 4246β¬: β *SAHR-KHULAYD* β
_*By*_ _*Seemby luff*_π
βββββββββ *006β’β’β’β’* washegari da safe,misalin 9:45pm Sahr ta farka daga bacci,a hankali ta mike ta nufi bathroom,kai tsaye ta wuce ta dauki brush dinta,ta matsa toothpaste akai sannan ta wuce wajen wash hand basin,jiki babu kwari ta fara brushing hakoranta a hankali har ta kammala,ta debo ruwa a tafukan hannayenta tayi rinsing fuskarta,a hankali ta dago kai ta kalli mirror dake manne jikin bango,ta kurawa mirror'n ido,zuciyarta na tunano mata mafarkin da tayi last night,a hankali ta furta" _who is he...why can't I remember his face?,why am I feeling something for him?,why do I keep seeing him in my dreams...why?_ ",duk wadannan tambayoyin ta kasa samun gamsassun amsoshi,hakan yasa ta fita daga bathroom din,rike da 'yar karamar towel tana goge fuskanta
βββββββββ
Nighty dinta ta sauya,tasa wata shirt yellow iya gwiwanta,dauke hoton " _sponge Bob_", ta dauko yellow ribbon ta kame gashinta dashi,ta fito zuwa kitchen dake balcony'n dakinta,coffee kadan tayi dispensing acikin cup sannan ta fito,tana sipping coffee'n a hankali tana saukowa daga stairs... A parlor ta tarar da Neenah kwance kan doguwar sofa tana danna wayarta,ta zaunah a sofa dake gefen na Neenah,a hankali ta sake sipping coffee dake hannunta,tace" morning Adda Neenah",Neenah ta juyo da fuskarta tana murmushi tace "morning my troublesome kid sister,how was your night,hope you slept well",Sahr ta juyar da idonta tace "my night was splendid Adda Neenah,I enjoyed it so much",Neenah ta tashi daga kwancen da takeyi,ta sake fadada murmushinta,tace"oh wow!,I guess you did kid sis,naga kinata murmushi tun dazun",tadan sake matsowa kadan tayi mata whispering" what's the secret sis,ko kin samo prince charming dinki neh,#wink",ta kare maganar tana kashe mata ido,Sahr ta murguda bakinta,ta sake turoshi gaba,tace"kai Adda Neenah, waye prince charming kuma,kinsani am still a kid,I don't engage myself in all those love stuffs,besides my prince charming will be the handsome guy ever",ta karisa maganar tana lumshe idonta,ta daura hannunta daidai inda zuciyarta ke bugawa so fast,kafin Neenah tayi magana,Nailah ta fito daga kitchen,rike da plate da tayi frying egg guda daya,da finger spoon a gefe,da murmushi ta karaso parlor'n tana cewa"oh!,our kid sister is awake,morning lover girl"
βββββββββ
Sahr ta kalli Nailah da mamaki akan fuskarta,tace"Adda Nailah waye lover gurl kuma",Nailah takai gutsirin egg din bakinta,sannan tace"you of course,ai kece lover girl din",cike da rashin fahimta Sahr tace"Adda Nailah kinga banason wasa,banason maganan saurayi fah,you know that",Nailah tace"there you go again sarkin zurfin ciki,kisani this time around bazaki boye manah komai bah,we caught you red handed last night, so oyaa speak up kid sis",ta kare maganar tare da sake kai egg din bakinta
βββββββββ
Sahr ta juya da sauri tana kallon Neenah, Neenah ta gya'da mata kai alamar " _yes we did_",sannan tace"who is he sis?",a hankali Sahr ta lumshe idanunta,xuciyarta nason tunano mata da kamanninshi,amma ta gagara,all she can remember was his pink cute lips while he was smiling, tayi kayataccen murmushi,tace"I don't know him really, I just met him in my dream land,bazan ma iya tuno fuskarshi bah,but all I know is,shi kyakkyawan karshe neh,I can feel it inside of me that,he's my man,and that zamu hadu very soon in reality... Gosh I can't wait to see him,I feel him right here",tana nuna saitin zuciyarta... Neenah da Nailah suka kalli junansu,both of them were speechless, a tare suka furta "you mean you met him in just an ordinary dream??"
βββββββββ
_*Khulayd*_ Rike yake da cup of coffee shima a hanunshi,sanye yake cikin white T-shirt da black ΒΎ trouser,yasa left hand dinshi cikin aljihun wandonshi,right hand dinshi kuma rike da cup din,ya sauko parlor'n,daddy na zauneh kan daya daga cikin kujerun study,yana duba newspaper, mummy kuma na zauneh kan sofa dake dan kusa dashi,tana mishi hira jefi-jefi,Khulayd ya karaso parlor'n yana dan murmushi,yace"what are my momma and dad talking about, ko kun tuna tsohuwar soyayyarku neh?",daddy ya dago ya kalleshi,yace"kaci gidanku,ja'irin yaro kawai,soyayyar da aka ginata tun kafin asan za'a sameka kake tambaya akai?",Khulayd ya shafa fuskarshi,yace"C'mon dad,meye aciki toh,like seriously ka fadamin,ya ka fara toasting beautiful momma nah?",daddy ya jefeshi da jaridar hannunshi,yana dariya yace"nidin kuma mummuna koh",Khulayd ya duka ya dauki newspaper'n yana cewa"noo,my dad is the most handsomest man I've ever seen,kuma am sure kyawunka na dauka",ya karisa maganar lokacinda yake mika mishi newspaper'n,yace"good morning dad",daddy yace"morning son,hope you slept well?",Khulayd yadan bata fuska yace"no dad,I had a sleepless night,amma banaso inyi magana akai",ya karisa kusa da mummy,ya zaunah a gefenta,ya kamo hannunta tare da filling spaces dake tsakanin yatsunta da nashi,ya kwantar da kanshi a kafadarta,a dan shagwabe yace"morning momma",tayi 'yar ajiyar zuciya tace"morning Son,kamar kasani dama kai muke jira,daddy'nka yana da abunda yakeso ya fada maka",ya dago ya dubeta,yace"really?",tace"uhun",sannan yakai dubanshi kan daddyβ’β’β’β’β’β’β’β’β’β’
βββββββββ
Β© *SEEMBY LUFF*π [10/14, 11:13 PM] βͺ+234 703 640 4246β¬: β *SAHR-KHULAYD* β
_*By*_ _*Seemby luff*_π
_*In dedication to Sanah S Matazu*_ππ»
βββββββββ *007β’β’β’β’* daddy ya cire glass na idonshi,yace"its true son,inason maka maganah mai muhimmanci"Khulayd ya maida hankalinshi gabadaya kan daddy,zuciyarshi yana bugawa da fargaban abunda daddy zai fada,coz he seemed serious, daddy yayi gyaran murya,yace"your mother and I had a discussion last night,and ta fadamin kanason tafiya naija,so I came up with an idea and also a decision,mind you,"the decision is final"
Khulayd ya waro ido waje,yace"dad final?,what if the decision is not okay by me?",daddy yace"shiyasa nace decision,bance advice bah bare inyi seeking opinion dinka,and if I said its final,its final,kuma bana bukatar korafi",Khulayd ya sadda kai kasa,domin yasan maganar mai muhimmanci neh tunda har daddy ya fadi haka
βββββββββ
Daddy ya cigaba"finding a job a Nigeria yanzu yana wahala,especially a irin wannan lokacin,duk da kuwa inada connections sosai,but banaso kasha wahala,so I made the decision that you'll be the new CEO at _*Omair group of companies*_,ya kare maganar yana kallon Khulayd.
Ga mamakinsa Khulayd ya dago cike da murmushi,yace"me?",yana nuna kanshi,"the CEO at Omair Group of Companies?, you are joking right dad?",daddy yace"kaci gidanku,dama ina joke dakai neh,or do I look like am joking?,kai komai saika mayar shirme tsabar sangarci,am serious",ya mika mishi wani 'dan karamin takarda,yace"here",Khulayd ya mika hannu ya karba yana dubawa,daddy yace,"all you'll need is there,international passport,Visa and ticket,nagama all necessary arrangements, your flight is tomorrow, 3:00pm,so I expect ka shirya kafin lokacin" Khulayd yayi saluting daddy,yace "yes sir",yana murmushi ya wuce.
βββββββββ
Har yakai stairs,daddy yace"ohh I forgot",Khulayd ya juyo yana kallonshi,yace"I'll not be a barrier between you and what ever you want to find in Nigeria,rokona daya Son,take care of my company, take care of OGC",Khulayd ya gya'da mishi kai,yace"I promise you dad",sannan ya haura sama.
βββββββββ
_*NIGERIA*_
A hankali Mami ta sauko parlor'n,ta zaunah kan doguwar sofa dake center'n TV,tayi crossing legs dinta tare da daukan remote,ta shiga changing channels. Kan TVC ta tsaya,sannan ta ajiye remote din kan centre table,ta mike ta nufi gefen TV'n,ta dauki landline dake ajiye kan wani stand,ta danna digits na dakin Neenah
Neenah na kwance kan gado tana chatting, taji landline na dakinta yana ringing,kamar bazata tashi bah,sai kuma taja tsaki ta mike,tama zumbure-zumbure ta isa wajen landline din,tasa hannu ta dauka,sannan ta kara a kunnenta,kamar mai koyon magana tace"yes",a dayan bangaren Mami tace"meet me downstairs", tayi hanging up.
βββββββββ
Har ta sauko parlor'n tana kumbure-kumbure,ta zaunah a gefen Mami tana cin chewing gum,tana chatting, tace "Mami u called me",Mami tace"yes I did called you,so will put this phone away,ko saina fasata,give me some respect",Neenah ta sake shagwabe fuska,tace"Mami meneh,ai ina jinki koda ina chatting din",Mami ta watsa mata harara,tace"if you think wasa nakeyi,just try chatting while am talking kigani,stupid kawaiβ’β’β’β’",Neenah tace"toh dai ina jinki nikam
Mami tace"your brother will be coming tomorrow, so inaso mu shirya abun tarbanshi",Neenah ta yatsine fuska,tace"wani brother kuma Mami,sannan duk house helps na gidannan sai nie za'a ce in shirya tarban maishi?,besides ga Nailah da kid sister Sahr,why should....", Mami ta dakatar da ita da cewa"wallahi zan buge miki baki yayi jini,idan kin kara koda kalma daya neh,malalaciya kawai",Neenah ta fara kunkuni,"komai sai anyiwa mutum surutu".
Mami tace"better do what's necessary, saboda bayason sha'anin house helps,kuma duk abunda za'a girka,don't make it too spicy,he don't like that,sannan kiyi natural drink coz bai cika son artificial bah..kawai be careful"
Neenah ta sake turo bakinta,tace"wai Mami wani 'dan ka'ida neh wannan,everything bayaso,bayaso?,nifah I'll do it the way I want to,koma Wayene I don't care,when". Mami tayi murmushi tace"as you wish dear,shidin ai dai-dai yake da rawan kankin nanβ’β’β’β’β’and for your information, ke zaki daukoshi daga airport",Neenah ta tsaya kallon Mami cike da takaici°°°°°°°
βββββββββ
_*daily question*_ β1β’β’β’β’ Wurin waye Annabi (S.A.W),da Nanah Khadeejah(R.A) sukaje,ya tabbatar musu da annabtakarshiβ βββββββββ
Β© *SEEMBY LUFF*π [10/14, 11:13 PM] βͺ+234 703 640 4246β¬: [6:44PM, 10/2/2016] Seemby luffπ: β _*SAHR-KHULAYD*_ β
_*β’Byβ’*_ _*Seemby luff*_π
_*In dedication to Sanah S Matazu*_ππ»
Chapter notes and social links
Compiled by itz B Y ebrerheem WhatsApp no.2347032188358