Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 2

Sahr khulaiyd complete - Chapter 2

Sahr khulaiyd complete Chapter 2: Sahr khulaiyd complete Chapter 2. ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *008••••* _*2:00pm*_ driver yayi parking a babban airport na Germany, Khulayd…

4,477 words

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *008••••* _*2:00pm*_ driver yayi parking a babban airport na Germany, Khulayd ya fito sanye da black trouser and shirt,idonshi sanye da black sun glass wanda ya karawa fair skin dinshi kyau,gashin kanshi styled as always,kafarshi kuma cikin takalmi sau ciki,tsintsiyar hannunshi daure yake da wani diamond wrist watch kirar Rolex. Mummy ta fito ta dayan 'bangaren cikin fitan manyan matah,saidai da an ganta,ansan tana cikin damuwa

Driver ya fito da sauri,ya zagaya zuwa bayan motan don cire trolley'n Khulayd a cikin boot,tare Khulayd da mummy suka jera zuwa cikin airport din,tana jaddada mishi how much she's gonna miss him while he is gone,Khulayd yayi murmushi yace"momma kinsan meh?wallahi u re unpredictable, in a minute zaki nuna cewa you really care,and in another minute kuma akasin haka,I dunno what to believe mom",mummy tayi murmushin ya'ke,tace"Son kenan,yanzu sai ka ki yarda da maganata?",Khulayd yace"momma,ba haka baneh,kedin ce sai a hankali,anyways I'll miss you a lot sweet mother",ya kare maganar yana matso da ita jikinsa,yayi pecking nata a kumatu,haka yayi ta fadamata sweet words,har ya samu hankalinta ya kwanta,har suka isa _departure_,2:45pm dai-dai aka fara announcing departure'n,mummy har tayi kuka sanda Khulayd ya barta tsaye a wajen,bayan ya bata _goodbye hug_

Khulayd ya gama all necessary processes, kafin ya shiga ainihin inda jirgin yakeh. Bayan ya shiga jirgin,yana duba seat number'nshi har ya isa wajen wani saurayi bature,nan yaga number'nshi,ya mikawa saurayin hannu yana cewa" _hello,am your seat partner_, saurayin yayi smiling sannan ya bashi hanya ya wuce.. _few minutes later_ aka fara announcing" _tighten your seat belts,we are ready to take off_, Khulayd ya sa hannu yaja belt din tare da tightening, a hankali ya jingina da seat din tare da lumshe idanunshi•••••

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*it's Seemby luff*😘:

_*NIGERIA*_

Neenah tazama busy a kitchen,ta daura wannan,ta sauke wancan,gashi Mami ta hana a taya ta,da kyar tayi convincing Mami ta yarda Nailah da Sahr suka sa mata helping hands

Jin dadin kitchen din mah Sahr keyi,gashi ba aikin komai take tayasu bah banda surutu,Neenah ta juyo a fusace tace"you are not of any help here,so ki fita kibar kitchen 'dinnan,before I slap you",Sahr ta marairaice fuska,tace"haba Adda Neenah,wallahi I might be of help,ai kune baku bani aikin bah,pls karki koreni kinji",Neenah ta harareta,tace"shegen iya roko,har kin zama abar tausayi,oya dauki onion kimin slicing,kuma kiyishi round shape to look attractive"

Sahr ta nufi inda ake ajiye knifes,ta dauko da board da ake yanka abu akai,tazo zata fara slicing onion din,Nailah dake sauke sausage akan wuta,tace"be careful fah kid sister,karki yankeh hannunki",Sahr tayi murmushi tace"I will Adda Nailah,tnk you",Nailah tayi daria,tace"oh don't mention Luv,kinsan I care duk da shegen surutunki kamar parrot 'dinnan",ta kare maganar tana zungurin kanta,duk sukayi dariya

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Mami ta iso bakin kitchen din ta tsaya,tana kallon girls dinta da sha'awa,kusan 2 minutes tana kallonsu kafin daga bisani tace"well done my girls, you really are trying",duk sukace"tnk you Mami",tayi 'yar dariya tace"shine don ku big for nothing neh kukasa little princess dina slicing onions, kuma kunsan yana zafi a ido?",Nailah tace"ooo Mami,bafa sata mukayi bah,itace tace zatayi,surutu kawai takeyi a kitchen 'din".

Sahr tazo da chopping board 'din wajen Mami,tace"yes Mami,it hurts me in the eye,amma ai gashi na yanka,kuma kinga round shapes nayi,doesn't it look attractive?, nasan guest dinmu zaici dadi,girkin Adda Neenah","kinyi kokari my baby doll",Mami ta fada tana shafa kanta,sannan tace"kun hada zo'bon neh,coz yafi son shi?",Neenah ta juyo fuskarta a 'dan bace,"Mami nifa ban iya yin zo'bo bah,yayi hakuri manah yasha wanda akwai,haaba!,duk gajiyan nan baza'ayi appreciating bah,nikam bazanyi ba fah"

Mami zatayi magana,Sahr tayi jumping in,"Mami ni zanyi zo'bon,ina gani a gidansu Accey maminsu nayi","kai princess,yaushe kika iya zo'bo,kodai shirmenki zakiyi manah",cewar Mami. Nailah ta juyo tace"atoh,ashe dai zaisha zo'bo",tana dariya,Neenah tace"karkijisu kid sis,tunda kin iya just do it,I don't care how it'll taste tunda shi ya nace zaisha zo'bo,zokiyi abinki"

Sahr tace"it'll taste good mah,zakusha mamaki ai",duk sukayi dariya harda Mami,nan Sahr ta fara kiciniyar hada zo'bon. In few minutes kamshi ya gauraye gidan.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*Daily question*

⚜ *2••••* wani aya neh yafi gajarta a cikin Qur'ani❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF* [10/14, 11:13 PM] ‪+234 703 640 4246‬: [Wednesday,09:27am]

⚜ _*SAHR-KHULAYD*_ ⚜

*By* _*Seemby luff*_😘

In dedication to _*Sanah S Matazu*_👌🏻

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *009••••* karfe shida on the dot,suka kammala komai suka jera akan dining table,da gudu-gudu Neenah ta haura stairs,tana gani kamar jikinta bazai taba gado bah dan gajiya,data shiga dakinta kuma sai taji bazata iya kwanciya bah idan bata samu shower bah,ga sweating da takeyi don gajiya,a kasalance ta shiga bathroom ta sakarwa kanta shower,tanayi tana gyangyadi har dai ta fito daure da towel,without minding that ta zube kan gado tana baccin gajia

_6:30pm_ Mami ta tura kofar dakin Neenah,surprisingly ta ganta kwance a gado tana baccinta peacefully, Mami ta girgiza kanta kawai ta karisa cikin dakin,ta bubbugata"Neenah,Neenah",cikin bacci tace"umm,please allow me to sleep,am damn tired",ta sake gyara kwanciyarta har towel na jikinta na zamewa,a fusace Mami takai mata duka"tashi dallah,didn't I told you that you'll pick ur bro at the airport",ta dauki pillow tana rufe kunnenta dash,!Mami please send the driver,I can't go",mtsw Mami tayi tsaki,"zaki tashi neh koh saina sa'ba miki,you were supposed to pick him up tun dazun,and here you re sleeping while he's waiting,wake up joor",saida Mami tayi da gaskeh Neenah ta tashi badon taso bah,bakin nan dai a zumbure har ta gama shiryawa suka fuce da driver

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Bayan sun isa airport din,a nutse Neenah ta karisa cikin Arrivals din,kusan duk passengers sun gama tafiya,'dai'daiku neh a wajen,waige-waige ta fara ko zata hangoshi despite the fact that she can't remember his face

_few minutes later_ Ta hango wani saurayi yana zauneh shi ka'dai,da alama jira yakeyi and he's tired of waiting,ya cusa kanshi cikin kafafunshi, a sanyaye ta karaso kusa dashi,"hello,you must be Ya Khulayd",shiru yayi bai tankata bah kuma bai 'dago kanshi bah,ta yamutsa fuska"am here to pick u up,am Neenah",a hankali ya dago fuskarshi,idanunshi sunyi jajur,he hates to wait,ya 'daurasu akanta

Wani mugun kallo yayi mata ya watsar,"what the hell took u so long,sai yanzu zaki wani xo kina cewa you are here to pick me up?,u have the guts huuh",tunda ya fara magana ta kafeshi da idanu,she's not even listening to what he's saying,kallonshi kawai takeyi yanda cute lips dinshi ke motsawa idan yana maganah,tanajin wani strange feeling inside of her

"Ina magana kin wani kafeni da idanu,why re u even staring at me like that?",har yanzu bata masan yana yi bah,ta shagala sosai wajen kallonshi,all her life bata ta'ba ganin saurayi as handsome as he is,ya matso close to her yayi clapping," hello,am I speaking to a dumb person?....hello"

Firgigit ta dawo daga dream world da tajeh,"um...ummm sannu da zuwa",shine kawai abunda ta iya furtawa but she couldn't take her eyes off him,ya wani 'bata fuska yace"hold your sannu da zuwa or whatever, sannan you stop giving me that look coz I hate it,nasan zakice am handsome..toh Tnks",yayi gaba itama tabi bayanshi da gudu zuwa mota•••••

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Daily questions*_

⚜ *3.* menene wani/'dayan suna ga *Suratul fatiha*❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘 [10/14, 11:13 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *10••••* Da sauri driver yaja trolley'nshi yakai boot,kafin ya karaso har driver'n yabude mishi back seat ya shige,Neenah ta iso wajen motar tana haki don gudun da tayi,ta bude 'dayan side da yakeh ta shiga

Ya yamutse fuskah,"meye haka wai?" "A ina kuma ya Khulayd?",ta tambaya tana dube -dube,ya watsa mata harara "I mean saikin zaunah dani neh,what's that seat for?",yana nuna mata kusa da driver,ta'dan shagwabe fuska,"toh meh don na zaunah gefenka bro,beside it supposed to be like this tunda shi driver neh",ya kara hararanta Driver yayi starting motan,da sauri Khulayd yace"stop",yayi saurin kashe motan yana kallonsu ta mirror'n sama

"Ki koma seat dincan nace,I hate it in zaunah da mutum a back seat dinnan,so please ki fice anan" "But ya Khulayd I see nothing wrong don na....",bai bari ta karisa statement dinta bah, "I hate to argue,and don't add to the headache I already have...mts na tsani naci wallahi",yayi maganar yana dafe goshinsa

Badon taso bah ta bude kofan a sanyaye ta koma kusa da driver,a zuciyarta tana mamakin wani irin mur'da'dden mutum neh haka,komai I hate this,I hate that,ta saci kallonshi ta mirror ya lumshe idanunshi ya jingina da seat din,bata hango komai sai long eye lashes,pointed nose da cute lips 'dinshi,tayi smiling"shi kyakkyawa neh,zanji dashi"

Khulayd ya'dan 'dago kanshi yana kallon building improvements da aka samu,daya tuna under one roof zasu zaunah da Neenah,ya sauke deep breathe"I'll have a very hard time living with this girl,mts sarkin naci"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*7:30pm*_ Exactly wannan lokacin driver yayi horn a bakin gate,da sauri gateman 'din gidan ya mike daga zaunen da yakeyi ya nufi gate din da gudu,ya wangale gate 'din yana musu barka da dawowa

Har wajen kofan shiga driver'n ya isa da motan saboda complain da Khulayd yakeyi na headache da dizziness

A hankali ya bude motan ya fito yana karewa gidan kallo,"huh it has been quite a while",ya fada yana kokarin shiga ciki. A tsaye ya tarar da Mami a tsakiyar parlor'n with a smiling face,tana ganinshi ta ware mishi hannu,alamun yazo

Da sauri ya karisa jikin Mami tare da hugging dinta very tight,ta mayar da hannunta ta rikeshi also "I missed you so very much aunt,gaskia its quite a while,and you re still that beautiful aunt I used to know" Ta shiga bubbuga bayanshi a hankali,"I missed you as much,but bakai baneh little baby'n dana Sani,you've grown to become a handsome young man",a hankali yayi breaking hug 'din yana kallon Mami, "But here I am,you'll not miss me anymore", ya kare maganar yana kokarin zama kan sofa,Neenah ta shigo parlor'n tana murmushi da rawan kai "Ya ai ba zama zakayi bah,let's go to d dinning area,mun dafa favorite dinka harda zo'bo,am sure you'll like it"

Yayi mata wani mugun kallo"a condition 'dinnan kikeso inci abinci?,can't u see am tired already,sannan I need to freshen up",ya mike

Kasan 'dakin naka I guess,so freshen up sai kazo kaci abinci" "A kawomin zo'bon 'daki yanzu aunt"

Da busy body Neenah tace"lemme get it",Khulayd yayi saurin dakatar da its,"not you please,a turo wata",yana kaiwa nan ya wuce

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_Some minutes later_ Sahr ta dawo daga Islam so tired,ta wurga bag 'dinta kan sofa ta baje a tsakiyar parlor'n tana ajiyar zuciya

Mami ta fito daga kitchen rike da jug and cup akan tray,taga Sahr kwance kamar wacce aka yiwa bulala "My little princess kin dawo kenan",ta 'dago tana kallon Mami,"yes am back mother,and am so exhausted....ya na ganki da tray Mami?" "Zan kaiwa yayanku neh,coz yaki Neenah taje"

Ta mike tana karisowa kusa da Mami"ooo Mami keda kanki,toh Adda Nailah fah,bazata kai baneh?"

"Um princess,kinsan halin big sister'nki ai,tana chan 'daki tana abunda ta saba"

Sahr tace"toh Mami lemme do it",ta amshi tray'n tana cewa"wani room zan kai?", "Wanda yake balcony end 'dinnan"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Fitowarshi daga bathroom kenan da towel daure a 'kugunshi,Sahr ta tura kofar 'dakin da sallama cikin cool voice,bai damu ya amsa ba,hakan yasa ta shiga 'dakin kai tsaye

Yana kokarin 'daure towel daya kusan fadowa kasa,ya 'dago kanshi don ganin wacece

Sake towel 'din yayi gabadaya ya fadi a kasa da mamaki sosai a fuskarshi,Sahr na ganinshi completely naked ta saki tray'n,gabadaya zo'bon ya malale a kan white tiles na 'dakin,mug 'din kuma ya tarwatse••••••

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Daily questions*_

Naji amsoshinku habibties,you guys really tried👌🏻,jazakumullahu khairan....I love you all😍😍

⚜ *4•* waye ya fara kiran sallah (Adhaan),a musulunci? ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘 [10/14, 11:13 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *11••••* Ihu mai cike da firgici ta saki tana runtse idonta,da gudu ta juya tabar 'dakin zuwa nata 'dakin,haryanzu she can't believe taga namiji babba haka,ta fa'da kan bed tana mayar da numfashi

slowly ya tsugunna ya 'dauko towel 'din a kasa yana cizar lebe,shima ya kasa gaskata wannan yarinyar ta ganshi a haka,and its like ya ta'ba ganinta somewhere,but he really can't remember where,ya 'daure towel din sosai sannan ya zaunah bakin gado ya dafe kanshi "I can't let her go just like that,dole in 'dauki mataki"

Landline dake ajiye wajen bedside lamp ya nufa tare da pressing digits na parlor'n,unfortunately Neenah neh tayi picking "Hello Bro,do you need something?"

Saida yayi tsaki kamar bazaice komai bah,sai kuma yace "Tell that girl to come and mop the rubbish she left in my room",karaf yayi hanging up Neenah ta bi landline 'din da kallo tace"meye kuma kid sister tayi wa wannan 'dan ra'ayin?",tayi dropping sannan ta nufi stairs

A hankali ta tura kofar dakin Sahr ta hangota akan gado sheshshekar kuka na tashi,ta karasa ta zaunah kan gadon itama ta 'dago kanta ta daura a laps 'dinta,ta shiga shafa kanta a hankali "Kid sister why re u crying,meya sameki?" Ta 'dago jajayen idanunta tana kallon Neenah,"Adda Neenah it's nothing,kaina ke ciwo" Neenah tayi 'yar murmushi,"you re not telling the truth sweetheart,so zan tambayeki na 'karshe meya sameki?" "Allah bakomai Addah Neenah",Neenah tayi taking deep breathe sannan tace "Meya ha'daki da ba'kon mu,ya kira waya wai kije",a tsorace ta 'dago kanta tana kallon Neenah tana girgiza kanta "Noo Adda Neenah I can't go there,wallahi tsoro nakeji,barin iya zuwa bah" "But meyasa?,ko laifi kikayi masa neh don naga kamar he's a bit mad" "Adda Neenah banfa masa komai bah,kawai na 'barar da zo'bon neh mistakenly,shine fah", Neenah tace"oh my poor little sister,toh meye na kuka kuma don kin 'barar da zo'bon,just go and say sorry,am sure he'll pardon u" Da kyar Neenah tayi convincing 'dinta ta yarda zataje,jiki babu laka ta fice daga 'dakin

Tsaye tayi a door step 'dinshi ta kasa shiga ciki,heart 'dinta yana beating very fast,ta kusan 3 minutes tana kallon handle dake a jikin kofan

_2 minutes after_ Ta mur'da handle 'din kawai ta kutsa cikin 'dakin,zuciyarta na fargaban abunda zayyi matah,tayi sallama cikin tiny voice 'dinta,kamar 'dazu yana zauneh bakin gado still amma this time da jallabiya a jikinsa,bai damu ya amsa sallamar bah kuma bai 'dago kanshi bah "Ma waye kika bar wannan kazantar after you managed to see me completely naked huh,ni kike tunanin zanyi clearing wajen?"

"Am sorry,wallahi it wasn't intentional wallahi" "Oh please don't give me that excuse,me kikeso kice kenan,ni na saki 'bararwa kenan?",shiru tayi ta sadda kanta kasa for some seconds "Me kikeh jirah,or do I have to tell u what u should do?,ko an fa'da miki nakiraki don kizo ki tsaya min kamar statue neh",ya yamutsa fuska"please get started kiyi kibar min 'daki"

Da sauri ta fice daga 'dakin har tana tuntu'be zuwa balcony,ta 'dauko broom da packer sannan da mopper ta dawo ta fara sharewa bayan ta picking broken glasses 'din,sannan tasa freshner acikin ruwa tayi mopping tas

Bayan ta gama zata fita,ya 'dago kai yana kallonta "Not so fast 'yan matah"

Chak ta tsaya kamar anyi pausing 'dinta tana kallonshi da fararen idanunta kamar milk "Da akwai wani abunda zan sake yi maka neh ya Khulayd,naga kamar na gama wanda ka sani"

"Eh kin gama,but zan iya saki wani ai idan naso,so meyasa kika kalleni 'dazun?"

"Nifah ban kalleka bah,beside ni bansan zaka fito a haka bah,am sorry"

"Babu zancen sorry saboda kina 'bata bakinki neh,you have to reciprocate it in har kinaso in hakura",ya karisa maganar yana murmushi

Cike da rashin fahimta ta sake kallonshi,"reciprocate it kuma,kamar yaya?"

"I mean I must see you naked as well,so ki cire kayanki right in front of me,kinga idan na ganki shikenan",ya har'de hannayenshi a kirji yana kallonta

Waro ido waje tayi sosai tana mishi kallon mamaki,she can't believe what he just said,yana nufin ta cire kayanta a gabanshi kenan?

ganin tana neman wasting masa time yasa ya nufota,ya fara kokarin cire mata kayan ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

[October,2016] [10/14, 11:13 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *12•••••* "meye haka kakeyi Ya Khulayd,ka kyaleni banaso,wallahi bada gangan na kalleka bah,leave me alone please am sorry"

Murmushi yayi yace"dama kin daina 'bata yawun bakinki and keep calm saboda babu abunda zai hanani ganinki kema"

"Ya Khulayd na tuba,wallahi barin kara bah kayi hakuri ka rufamin asiri,barin sake shigowa 'dakinka ba mah" Lokacinda yake kokarin rabata da vest dake jikinta,yace"in rufa miki asiri kikeso bayan kinga nawa asirin?,um um I don't think zan iya hakura baby girl,kawai ki tsaya waje 'daya,I'll just stare at u for like 2 minutes and then you'll go...shikenan"

Har ya 'daga vest din da niyyar cirewa,phone 'dinshi dake kan gado ya fara ringing,yayi 'yar tsaki kamar bazai saketa bah,a hankali ya saketa ya isa bakin gadon yana leka screen 'din wayar

" _Daddy_" ya gani a rubuce wanda hakan yasa ya zaunah bakin gadon,yasa hannu ya 'dauka "Hello daddy" yace,yana yiwa Sahr dake tsaye a inda ya barta har yanzun alamar ta tsaya,ai kuwa tana ganin haka ta tara kayanta daya zubar a kasa tayi waje da gudu

Sunyi kusan 30 minutes suna magana da daddy'nshi akan office,kafin daga bisani sukayi sallama. Bayan ya sauke wayar ya cije lips 'dinshi "Zan kamaki neh yarinya,we are not done yet"

_*5 minutes later*_ Ya sauko parlor sanye cikin simple outfit na shan iska yana danna wayarshi,ya tarar da Mami da girls 'dinta a dinning suna jiranshi don dinner Kujeran dake center(tsakiya)dinning table 'din ya zaunah yana cigaba da danna wayar,saida ya gama kafin ya 'dago kanshi "Hi Aunt,ya fama da gidah"

Mami dake kallonsa tun shigowarsa parlor'n tace"yadai son,kaje kayi zama a 'daki while we re here waiting for u to have dinner"

"Ai dai gani na fito sweet Aunt,we can now have dinner",ya dago ya dubi Neenah da Nailah da suka kura mishi idanu kamar mayu,yace"Hi girls"

Neenah ta amsa with a smiling face,Nailah kuma se faman juya ido takeyi tana fari dasu don taga handsome guy,a yangace tace"barka da zuwa Ya Khulayd,ya hanya?"

"Lafia" kawai ya fa'da a takaice sannan yakai dubanshi kan Sahr da tun 'dazun take baza ido kamar wata munafuka,gaba'daya she's not comfortable with him around. Ya saki murmushi a zuciyarshi yace"zaki shigo hannuna neh"

Nailah ta tashi don serving nasu abincin,ta kalleshi tana wani yauki da jikinta "Me zan sa maka ya Khulayd?"

Kamar bazai ce komai bah,sai kuma yace"noo barin iya cin abinci anan bah,just serve my favorite ki bawa wannan yarinyar ta kaimin 'daki",ya fa'da yana mata nuni da Sahr

A tsorace Sahr ta 'dago idonta,tace"ni?",tayi tambayar tana nuna kanta "Eh ke manah,ki kar'ba ki kawomin upstairs yanzun nan",yana kaiwa nan ya wuce 'daki.

Nailah ta gama zuba abincin ta ha'da kan karamin tray,tace"oya kid sis tashi kikai mishi,he must be hungry by now"

Dabara ya fa'do wa Sahr,tayi saurin rike cikinta"Arrggh!,Adda Nailah cikina na ciwo,please kikai masa ni barin iya bah,arrrgh!,wayyo cikina"

A ru'de Mami da Neenah sukayi kanta suna tambayarta"Lafia Sahr,meya sameki?,ko kinci wani abu that u are allergic to neh?",Ta shiga girgiza kanta "Aa nikam Mami banci komai bah,kawai haka yakemin ciwo"

Mami ta kallo Nailah tace"wuce ki kai masa abincin,zan 'dauko gyale da car key 'dina muje asibiti",Neenah taji dadin hakan don dama tanaso takai abincin saboda ta sake ganinshi

Mami ta sauko rike da mayafinta da makullin mota,tacewa Neenah ta taimakawa Sahr ta tashi zuwa mota,ganin cewa Nailah ta kai abincin yasa Sahr fa'din

"Nifah Mami barinje hospital bah,kalen suje suyiwa mutum allura,besides mah am okay,na warkeh"

Both Mami da Neenah suka tsaya kallonta da mamaki,kamar ba ita bace ke kukan stomach pain few minutes back

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

[October,2016] [10/14, 11:13 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *13••••* Da sallama Nailah ta shiga 'dakin tana ta faman kwarkwasa, tana chanza salon tafiyarta

Yana nan zauneh bakin gado ya dafe kansa da alama jiran shigowarta yakeyi,jin anyi sallama yasashi 'dagowa da sauri don yaga wacece. Kallo 'daya yayi mata ya watsar saboda baiyi expecting shigowarta bah

A hankali ta dire tray'n a gabanshi tana mishi wani irin kallo,batace komai bah ta bu'de plate 'din tasa spoon,ta sake 'dagowa "Lemme feed you" ta fa'da tana smiling

Ya mike a fusace yace"do I look like a baby da zakice you'll feed me huh?,ko ni nace ina bukatar hakan?"

"Noo ai basai ka fa'da bah,I can see you re tired and hungry,shiyasa nace I'll feed you,kuma nasan shine abinda zaka fa'damin inyi....so are you surprised that I guessed and got it right huh?",ta kare maganar tana daga masa gira

Tsaki yaja yana kallonta cike da takaici,ganin cewa baya da niyyan zama yasa ta riko hannunshi da nufin zaunar dashi

Tsawa yayi mata"take your filthy hands off me and get out of my room"

Nailah ta razana sosai but still tayi karfin halin cewa"but Ya Khulayd am just trying to......"

Bai bari ta karisa maganar bah yace"I said get out....now",sum sum ta fice daga 'dakin jiki babu laka Ya koma ya zaunah bakin gadon yana dafe kansa,"oh this people are going to give me headache". Abincin ma ya kasa ci coz he lost his appetite,haka ya kwanta yana tunanin yanda zai zaunah da 'yan matan

_*Washegari*_ *8:00am* Ya sauko sanye da black suit and tie da farin sleeve,barin tsaya fa'da muku kyawun da yayi bah,but believe me he looks so muah,ya karaso parlor rike da jakar laptop 'dinsa ya wuce dinning

A gurguje yayi breakfast 'din saboda he's late for work kuma yau shine first day 'dinshi a office 'din,

Mami tace"kayi a hankali manah son,ai sai ka kware yanda kake chin abincin nan"

Yana kokarin kur'ban coffee yace"Aunt I have to hurry,kinga this my first day at work and am d boss,am not supposed to be late,kuma inada meeting da duka department heads 'din by 8:30"

Mami tace"kai ma dai u re at fault,kasan kana da meeting ai u were supposed go wake up early"

"Kai Aunt,just ignore them,kome zasuyi dai am there boss"

Neenah ta sauko cikin shirin tafiya aiki,bayan ta gaida Mami da Khulayd ta zaunah don yin breakfast, in a hurry itama takecin abincin saboda kada Khulayd ya rigata zuwa office. Ya mike da sauri yana goge bakinshi da tissue paper,ya dauki jakar laptop 'dinshi yayi hanyar waje

"Ya Khulayd don Allah ka jirani mu tafi tare",Neenah ta fa'da tana kokarin mikewa

Ya juyo yana mata mugun kallo,"I hate to drive with someone beside me,meye amfanin motarki dake a waje?,ko sabon salon raini zaki tsira muna tafiya office tare.... And make sure you reach there before I do,saboda bazanyi tolerating hakan bah,sannan karki ma nuna cewa we are related in anyway because am you boss",yana kaiwa nan ya fice ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*OMAIR GROUP OF COMPANIES*

_Exactly 8:50am at OGC conference room_

Gaba'daya heads of departments sun taru tun 8:00am suna jiran zuwanshi,duk kowa yayi jigum gudun kada yayi magana aga laifinsa

Mrs Philip,head of marketing department neh ya kasa hakura,yace"what kind of a boss is this?,this meeting was scheduled 8:30am but bai ma zo bah,he made us look like fools while we are waiting...mts I hate this"

Bai gama rufe bakinsa bah aka bu'de wa Khulayd kofan conference room 'din ya shigo fuskarshi a tamke,kowa ya mike saida ya zaunah tukunna

Khulayd yaja file dake ajiye gabanshi ya bu'de,sannan ya 'dago yana kallonsu

"Mr Philip right",ya tambaya yana kallon mutumin daya gama cika baki yanzu,yace

"well am sorry to say,but I'll make a very harsh decision on you,and I promise you won't hate it this time around, and do you know y?"

Mr Philip yace"no sir"

Yace"because you are fired,and make sure u leave OGC as soon as possible",yana gama fa'din haka ya juyo yana kallonsu,yace

"As you all knw,am Khulayd Abeed omair,the soul heir of OGC and of course the new CEO here,I do what I want anytime I want to and no one questions my authority,abunda nayiwa Mr Philip yanzu ya zama muku ishara,no one talks about me behind my back,akwai wanda yakeso ya bishi neh",yana kallonsu yana juyi akan office chair'n

Kowa yayi shiru yana kallon neighbor'nshi for about a minute

Khulayd yace"by keeping mute,kun nuna zakuyi abiding by my rules,and anyone that f*cks up zai san cewa no one messes with Mr Omair"

Yayi taking deep breathe kafin yace"the meeting is cancelled for now,kuma inason secretary na tayi scheduling another meeting, I want to see all the employees of OGC",yana kaiwa nan ya mike ya 'dauki jakar laptop 'dinshi ya fita.•••••

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

[October, 2016] [10/14, 11:13 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *14••••* Direct office 'dinshi ya wuce,ya ajiye jakar laptop 'dinshi kan table dake office 'din sanna ya zagaya,ya cire suit 'dinshi ya rataya kan wani hanger dake a gefe sannan ya zaunah yana gyara tie 'dinshi

Da gudu-gudu Neenah ta shigo office 'din tana ha'ki kamar wacce tayi tseren gudu,tace "S....sir sorry am late,you asked of me",ta fa'da still tana ha'kin

Ya 'dago da creamy eyes 'dinshi yana kare mata kallo from up to down,kusan 2 minutes yana kallonta kafin yace

"Tun a gida na fa'da miki I will not tolerate late coming here,so wannan shine the very last warning dazan baki,if you repeat same again I won't hesitate to fire you....am I clear?"

Tayi saurin girgiza kanta,"yes.....yes sir"

Yace"good.... What's your job here?"

A zuciyarta tace"lallai wannan 'dan rainin hankali neh,wato bai masan position 'dina bah"

Rai a 'bace ya sake repeating tambayan for the second time,"ina tambayanki what's your job here or re u deaf?"

Tace"um...am your secretary sir"

Yace"um! Secretary indeed....now I want you to schedule a meeting for me,I want to see all the employees of OGC and all department heads,sannan inaso ki kawomin items da kuke producing anan,I also want to see the model here in my office after the meeting...hope am clear"

Ta gya'da kanta,"sure sir,I'll take care of it right away",sanna ta fice daga office 'din da sauri. Ya girgiza kanshi yana fisgar da iska"huuuh,wannan 'yar nacin ta biyoni har nan

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*6:00pm* Driver yayi parking a babban parking space dake gidan,Khulayd ya fito daga motan so tired and exhausted

Yana stepping foot 'dinshi yaci karo da Sahr dake saukowa daga stairs,sanye take cikin pink mickey mouse top and trouser,kanta babu 'dankwali tayi packing da pink ribbon. Yana ganinta yayi wani shu'umin murmushi

Ita kuma bata ma lura dashi a parlor'n bah sai ji tayi taayi karo da mutum

A tsorace ta 'dago brown eyes 'dinta ta kalleshi tayi baya da sauri don batayi expecting zata ganshi a parlor yanzu bah,ta juya da sauri zata koma sama ya fisgota ta fa'da jikinshi gaba'daya yana kare wa fuskarta kallo

"Wa kikeh gudunshi tun jiya huh?"

Ta runtse idanunta sosai jikinta duk yana rawa,"Ya Khulayd wallahi ba gudunka nakeyi bah,cikina ke ciwo shiyasa"

"Oh I see!,cikinki ne yake ciwo koh kinyi karyar ciwon ciki don karkizo 'dakinah?"

Sai da tace"Astagfirullah"a zuciyanta kafin tace"Aa Ya Khulayd wallahi da gaske cikina na ciwo,please let me go",ta fara mutsu-mutsu tanason kwace kanta amma ta kasa

Murmushi yayi"heeey relax little girl,ba abunda zanyi miki and am not letting u go until u answer me.... Meyasa kika gudu daga 'dakina jiya while na fa'da miki saina ganki yanda kika ganni zan hakura?"

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull