Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 3

Sahr khulaiyd complete - Chapter 3

Sahr khulaiyd complete Chapter 3: Sahr khulaiyd complete Chapter 3. "Allah sarki Ya Khulayd,wallahi barin kara bah kuma bansan zan ganka a haka bah,I…

4,496 words

"Allah sarki Ya Khulayd,wallahi barin kara bah kuma bansan zan ganka a haka bah,I couldn't have entered your room,am sorry don Allah kayi hakuri"

"Well I'll see to it ko zan iya hakura...2nd question shine maganar stomach pain,tell me have u started menstruating already?,menstrual pain ne koh?....but naga kamar bakiyi girman da zaki fara period bah"

Da sauri ta 'boye fuskarta a jikinshi cikin kunya,"Ya Khulayd please don't ask me this,allow me to go"

Yace"not until u agree to one condition"

Tayi saurin gya'da kanta,yace"you'll be d one to bring my dinner a 'dakina,agreed?"

Ta sake nodding kanta sannan tace"agreed",ya saketa da gudu ta haura sama,shima ya wuce room 'dinshi

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*7:40pm*_ Sahr ta tura kofar 'dakinshi da sallama tana rike da tray,ta wuce direct zuwa gaban center table dake a 'dakin ta dire tray'n,ta juya da nufin fita daga 'dakin,har ta kai bakin kofar ya dakatar da ita

"Baki fulfilling promise da kika 'dauka 'dazu bah,or did you forgot so soon that we've agreed upon a condition?"

Ta sadda kai kasa,"aa ban manta bah"

Ya cire vest dake jikinshi,ya kwanta kan gadon ruf da ciki yace,"hope kin iya massaging coz shi zakiyimin yanzu"

Ta 'dago da sauri tana kallonshi totally speechless, a hankali tace"Ya Khulayd massaging kuma?"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Daily Questions*_👇🏻 ⚜ *5••••* wani Aya neh yafi tsawo a Qur'ani? *a wani surah yake kuma meye sunan ayan❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

[October, 2016] [10/14, 11:14 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *15••••* "you heard me right dear,don haka karki tsaya achan kina kallona,come and get started coz am damn tired"

Tsayawa tayi still a wurin totally speechless,ko kwa'k'kwaran motsi ta kasa yi sai kura masa idanu da tayi. Ya 'dan 'dago daga mikewan da yayi yana kallonta

"Oh please don't give me that look,it makes me feel guilty while am not at fault here",ya kare maganar yana ta'be baki

A hankali tace"Ya Khulayd barin iya maka massage bah,tun jiya ina fa'damaka am sorry for what happened amma kaki hakura,yanzu kuma kanaso in maka massage?,gaskiya barin iya bah"

Tashi yayi ya lankwasa kafa akan gadon,"there you go again,wato kinaso in hakura and let you go just like that huh?,if you can't massage me its fine by me,bazan saki dole bah...amma dole mu koma first option 'dinmu,just take off your cloth and let me stare at you a little shikenan,its not a big deal is it?"

"Ya Khulayd wai kai baka hakuri neh?,tun jiya muke kan abu 'daya dakai,just mention anything and I'll do it,I will even go on my knees if that's what you want,amma don Allah kayi hakuri"

Yayi murmushi tukunna yace"you'll do anything I ask kikace?"

Da sauri ta gya'da kanta tana kallonshi,yace"fine,kindly take that massage oil and get started coz shine abinda nakeso"

Badon taso bah ta tako a hankali zuwa gaban mirro'nshi ta 'dauko massage oil 'din,sannan ta nufi bakin gadon,yana ganinta ya saki murmushi ya sake mikewa da kyau... A hankali ta bu'de marfin roban tayi pouring a hannunta ka'dan sannan tayi rubbing palms 'dinta dashi,a tsorace takai hands 'dinta kan bayanshi tana turawa a hankali

Ya lumshe idonshi jin lallausan fatar hannunta ya sauka a bayanshi. Tana gani ya rufe ido tayi murmushi sannan ta dage iya karfinta ta mintsileshi

'Auuuch!",ya fa'da yana kokarin kai hannunshi inda ta mintsileshin yana ciza le'be

Sahr na ganin haka ta sauko daga gadon jikinta na rawa,da gudu tayi wajen kofa ta bu'de tayi ficewarta

"You are making things worst sweetheart',ya fa'da yana kokarin reaching inda ta mintsileshin,unfortunately a tsakiyar bayanshi tayi so he can't scratch it

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Washegari*_ As early as 7:30am Khulayd ya iso office, kai tsaye office 'dinshi ya nufa baya ko sauraron gaisuwan da employees ke masa

Ba'a 'dau lokaci bah Neenah ta iso itama,ta nufi desk 'dinta tayi arranging sannan ta gyara rolling 'din scarf dake kanta,with a smiling face ta wuce office 'din Mr Omair

Security dake tsaye a bakin office 'din yace"good morning Ma",tace mishi "Morning" sannan ya bu'de mata kofan ta shiga

Jingine da kujera ta ganshi idanunshi a lumshe,ta 'danyi bowing ka'dan,"good morning sir"

Ya 'dago kanshi yana kare mata kallo kafin yace"morning, na 'dauka you'll be late like yesterday.... Anyways kinyi abunda na saki jiya?"

"Yes sir,kamar yanda ka fa'da saidai boards sunason zama dakai yau,by 4:0pm"

"Kisasu a schedule na gobe coz I have things to take care of...and about the items,ya baki kawo bah?,I thought I'll see it on my table da safennan,what happened?"

Tace"sir banida access da factory store 'dinne,head of marketing department neh in charge and you got him fired yesterday"

Dafe goshinshi yayi,sannan yace"its okay ki turomin model 'din taku inyi screening 'dinta coz I want to make some changes within this week"

"Ryt away sir",ta fa'da sannan ta juya ta fice

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*few hours later*_

Neenah ta shigo office 'din,"sir the model is here",yana duba wasu files bai ko kalleta bah,"let her in"ya fa'da a takaice

Wata budurwa da bazata haura 20 bah ta shigo cikin Arabian outfit,'yar kyakkyawa da ita,ya nuna mata seat ta zaunah

Saida ya gama signing wasu papers ya kalleta"who are you please?"

"Sabreen Ishaq sir,am the model here"

"Umm I see,shekarunki nawa da zama model na OGC?"

"4 years",ta bashi amsa

"Zaki iya tashiwa,I want to see you"

Ba gardama ta mike tsaye,ya karewa front view 'dinta kallo,sannan ya bukaci ta juya bayanta. Bayan ya gama what he called screening yace, "You can sit",ta koma ta zaunah

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

"You re beautiful and you deserved to be d model 4yrs back,maybe u were a model type then,but not anymore"

Da sauri ta kalleshi cike da rashin fahimta,"what do you mean sir"ta tambayeshi in demand of an answer. Yayi 'dan murmushi ka'dan kafin yace "I mean shekaru hu'du da suka wuce maybe you weren't like this,just look at yourself Sabreen,kinyi ki'ba da zama model,dama kuma yakamata suyi choosing slimy type wacce bazatayi ki'ba da tommy bah despite all luxuries.... I don't have to explain things,zan baki wani position if you want,but not a model

Zatayi magana yayi saurin katseta,"my decision is final,zaki iya tafiya"

A sanyaye ta tashi ta fice,har tana hawaye•••°° ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*Daily Questions*❓

⚜ *6••••* A cikin matayen Annabi[S.A.W],wacece ta fara rasuwa a bayanshi immediately❓ ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

[October, 2016] [10/14, 11:14 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *16••••* Tana fita suka ci karo da Neenah a bakin kofa,da mamaki Neenah tace "Y are you crying Sabreen?,I thought you two were discussing about your job?,meya faru kuma"

Sabreen tasa handkerchief tana goge hawayenta,in a very cool voice tace "He said am not a model type anymore,so I can't be miss OGC"

Neenah batayi mamakin hakan bah don tasan Khulayd zai iya yin abunda yafi haka,ta dafa kafa'dan Sabreen "Kiyi hakuri Sabreen,its unfortunate I can't do anything about it,da ace former boss 'dinmu neh bazan gaza yin wani abu akai bah,but this Mr Omair hmm..ina fatan bakiyi arguing dashi bah?"

Gya'da mata kai kawai Sabreen tayi,Neenah tace"Good,kinyi abunda ya dace saboda da kinyi,zai iya fasa baki position 'din like he said". Haka tayi ta bata baki har ta hakura sannan ta tafi

Office 'dinshi ta nufa,this tym around akan doguwar sofa dake cikin office 'din ta sameshi,yana ganinta ya wani yamutse fuska "What is it again miss secretary?", ya fa'da yana hararanta

"Mr Omair dukka employees da department heads suna conference room,kai kawai ake jirah a fara meeting"

"Then they should keep waiting saboda dole sai da ni za'ayi meeting 'din,and am not in the mood for any meeting now...you can go"

Neenah tayi tsaye a wurin tana jinjina hali irin na Mr Omair,kaman bashi ya gama cewa yanason meeting da duk employees na OGC 'dazu bah,lalle as his secretary inada aiki

"What re you standing there for,nace I want to be left alone ko bakiji baneh?",muryanshi ya dawo da its daga duniyar tunanin da takeyi

Tasa pity face"pls sir ka daure muje meeting 'dinnan,kasan idan bakazo bah magana zai fara circulating that you can't attend an ordinary meeting,kasan your father was not like this"

"How dare you compare me to my father huh?,ko don na tsaya sauraronki?"

Da sauri Neenah tace"forgive me sir,I didn't mean to upset u,kayi hakuri"

Yace"I don't care what they'll say,all I know is anyone that messes up zai san waye Mr Omair"

"Yawwa sir shine abunda nakeso ka ganeh,don't give them any room to mess up,by attending meetings and all that zasu San cewa you re serious, amma idan ka'ki zakayi creating space da raini zai shiga tsakaninku kuma zakayi loosing dignity 'dinka a idonsu,of which I believe bazaka so hakan bah",tayi shiru don jin abunda zaice.

Nodding kansa ya fara don ya yarda da maganganunta,yace "You know what...you are right", ya mike ya dauki suit 'dinshi daya rataya 'dazun ya saka,Neenah na ganin haka tayi murmushin samun nasara,sannan tace a zuciyarta, "That's how I'll win your heart and make you fall in love with me Mr Omair", ta wuce yana biye da ita a baya

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*AT OGC MULTIPURPOSE CONFERENCE HALL*_

Kowa seated kan kujera yana jiran shigowan Mr Omair

Neenah tayi using na card key dake hannunta,tayi inserting cikin wani karamin computer lock dake manne a jikin kofan conference hall 'din,tayi pressing wasu digits kafin kofan ya bu'de,suna ganinshi kowa ya mike

Saida ya zaunah tukunna kowa ya zaunah,Neenah ta mika mishi wani file da agenda'n meeting 'din a ciki

Discussion mai yawa sukayi sannan towards the meeting end Mr Omair yace "I want you to understand that am nothing like my father,zai iya baku uzuri koda kunyi ba daidai bah,but kusani Mr Omair won't take it lightly with you,any slight mistake zaku samu kanku outside OGC.... And as the CEO am officially announcing Neenah Mukhtar as the new head of marketing department"

Duk hall 'din ya 'dauki tafi banda Neenah data kasa gaskata kunnuwanta,sai da Khulayd ya mika mata hannu,"congratulations",itama ta bashi hannu sukayi shaking

( *NOTE* Nace sunyi shaking saboda Khulayd muharramin Neenah neh,at same time kuma zai iya aurenta as his cousin.. But believe me in some organisations, suna shaking da junah idan abun 'karuwa ya samesu koda kuwa macen tana da aure. Allah ya tsaremu)

Khulayd yace"inaso ayi manyan hotunan sign boards and inform the public that we are in search of new MISS OGC".

Haka meeting 'din ya kare Neenah tanata kar'ban congratulatory words daga co workers 'dinta,but she still couldn't believe that Mr Omair just announced her officially as d MDH

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY QUESTIONS*❓

Sorry sisters,yawanciku kunce Aisha[R.A]ce ta rasu immediately bayan rasuwan Annabi[S.A.W],but wacce ta rasu a bayanshi itace *Zainab Bint Jahsh*

Jazakumullahi Khairan Sisters,nagode da kulawarku da supports 'dinku.. I love you all

⚜ *7••••* wani surah neh aka fara saukarwa(wahayi),a Qur'ani❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

[October, 2016] [10/14, 11:14 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘

_*This chapter is dedicated to you MIEMIE BEE*_👄, _*I so much appreciate your simplicity, and that makes you Sophisticated coz to me, "Simplicity is the ULTIMATE SOPHISTICATION*_😘😘

*17••••* _*5:00pm*_ Khulayd ya fito daga office 'dinshi rike da jakar laptop 'dinshi, a gate 'din fita suka ha'du da Neenah tana kokarin tafiya gidah itama, bata ko yi kokarin fa'da masa su tafi tare bah ta nufi bakin titi don tahau taxi kasancewar motarta na gida ya samu problem

Baiyi kokarin hanata bah ya nufi motanshi coz driver na jiranshi, a dai-dai bakin titin Khulayd yayi ordering driver'n da ya tsaya, as he said driver'n ya tsaya sannan ya saukeh glass 'din motar, sai da ya gama kallonta kafin yace "Bari mu baki ride coz ina ganin magrib ya gabato"

Babu musu ta zagaya ta sameshi a backseat 'din, sannan driver yayi reversing motan suka tafi.

A daddafe Khulayd ya karasa 'dakinki don headache dake damunshi sakamakon stresses na office,ya nufi sofa da kyar ya ajiye jakarshi ya nufi gado ya fa'da bai ko rage kayan jikinsa bah.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*6:30pm*_ Kiran sallan margib neh ya farkar dashi daga wahalallen baccin da yakeyi,yana feeling dizzy amma haka ya lallaba zuwa bathroom ya saka ma kanshi shower, ya 'dauro alwala ya fito sannan ya nufi wardrobe 'dinshi ya 'dauko jallabiya ya saka, ya hau dadduma don gabatar da sallah

Sai da akayi isha'i tukunna ya mike ya nufi bedroom fridge dake 'dakin, ya dauko kwalban wine da wani tablet ya dawo kan sofa ya zaunah

Ya kur'bi wine 'din kusan sau 3, sannan ya balla tablet 'din ya ha'diye ya sake bi da wine 'din. A hankali ya ajiye kwalban kan table dake gefenshi ya dafe kanshi coz the headache is worsening

Kusan 9pm Sahr ta turo kofar dauke da dinner 'dinshi akan tray, still tana fargaban abunda zaiyi mata after what happen yesterday "Salamou alaikoum" ta fa'da tana kokarin stepping foot 'dinta cikin 'dakin

Da kyar ya iya 'dago kanshi ya kalleta but couldn't say anything, yanajin lips 'dinshi very heavy

Hannunshi ya 'daga yana mata alamar tazo, ta nufi table da sauri ta ajiye tray'n hannunta jiki na rawa ta isa gabanshi tare da durkusawa

Ya sake stretching out hands 'dinshi yace, "give me your hands" a tsorace ta 'daura hannunta kan nashi, ya matse gam yana runtse ido

In that process taji hannunshi very hot, har yanzu a tsorace take dashi amma hakan bai hanata kai hannu wuyanshi bah

Da sauri ta 'dauke hannun tana zare ido sakamakon yanda taji temperature'nshi yayi rising

"Ya....ya Khulayd meya sameka?,bakada lafia neh naji jikinka so hot?" Da kyar ya iya gya'da mata kai in pain

Duk ta tashi hankalinta tama rasa me zatayi masa, da sauri ta juya zata fice ya rike hannunta gam yana girgiza mata kai "don't leave me here all by myself baby sis, stay with me please"

"Zan fa'dawa Mami ne fa Ya Khulayd"

"Babu abunda Mami zatamin, I need someone by my side neh kawai so stay with me" ta gyada kanta cike da tausayinshi tace, "Ya lemme help you ka koma kan gado, you'll be more comfortable there".

Da kyar ta taimaka mishi ya mike kamar zasu fa'di both suka isa bakin bed 'din ya kwanta, ta zaunah bakin gadon tana kallonshi in a pitiful way

Ya mirgino wurinta ganin irin space data bari in between the two of them, a hankali ya 'daura kanshi a laps 'dinta ya sake riko hannunta very tight, ta tsaya kawai tana kallonshi in short of words, sai kuma ta 'daura 'dayan hand 'dinta a kanshi ta shafa once a hankali tace, "Have you eaten already?" Yayi saurin gyada mata kai don hunger'n da yakeji, rabuwanshi da abinci tun breakfast. Ta 'daga kanshin tasa akan pillow sannan ta mike xuwa gaban table ta 'dauko tray'n

Nan kan bedside drawer ta ajiye, tayi serving abincin a plate tasa spoon, ta ajiye "Ya Khulayd get up and eat something, idan kasha magani sai kayi bacci" ta taimaka mishi ya tashi zauneh ya jingina da pillow, ta miko mishi plate 'din

'Dago da idanunshi da sukayi turning red yayi yana kallonta, "barin iya ci da kaina bah baby sister, help feed me please" yayi maganar yana shagwa'be fuska

Tausayinshi neh ya kamata, ta dauki plate 'din zata fara bashi abincin, ta 'diba kan spoon takai dai-dai bakinshi amma yaki budewa sai kallonta yakeyi

" _its like I've seen this face before, OMG! A ina na santa?_ "

Ta 'dan ta'bashi, "Haaa" tace tare da bu'de bakinta tana mishi alamar he should open up kamar dai yanda ake yiwa yara, saida yayi smiling kafin ya bu'de bakin

Kamar yaro tayi ta feeding 'dinshi har ya 'koshi, ta ajiye plate 'din a gafe ta 'dauko tissue tayi wiping masa baki

"Saura medicine ya Khulayd"

Yace, "nasha panadol just before you came, barin k'ara shan wani bah". Tayi juyin duniya ya sake ha'diyewa yak'i, sai da ta hakura ta k'yaleshi ya kwanta

Da kyar ya rabu da ita badon yaso ba ta tafi 'daki

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*11:15pm, same night*_

Neenah ta shigo 'dakin cikin nighty 'dinta silky white da trouser'nshi ¾

Dim light ne kawai a 'dak in, yana kwance da idanunshi a lumshe but not sleeping, jin alamar mutum yasa ya mika hannunshi yayi switching on na light, haske ya mamaye 'dakin

Juyowan da zaiyi ya ganta tsaye in d middle of the room tayi wiki-wiki da ido, ya watsa mata wani kallon dake ñufin "what brought u to my room?"

Ba shiri ta fara kame-kame, "dddd...dama I couldn't sleep shine nace....ummm" ta fara sosa kai

"So what don kin kasa bacci, what's my problem with that?" Ya fa'da a tsawace

Shivering ta fara kamar mai jin sanyi tace, "Mr Omair kawai fah I was thinking maybe in tayaka hira neh tunda u re alone"

A harzuqe yace, "hira?... Ni sa'an hiranki neh or re u stupid huh, karki 'dauki promotion dana miki a office hanyar k'ulluwan wani alaka tsakanina da keh, we re cousins and we'll be nothing more than that, kuma barin fa'da miki, my loneliness is better than being with a trash like u... Now get out of my room" ya fa'da yana nuna mata kofa

Zata sake magana yace, "I said out" da karfi, sumi sumi ta juya tabar 'dakin very disappointed

Ya ja tsaki, "this b*tch is really getting on my nerves, mts" ya koma ya kwanta.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY QUESTIONS*❓

⚜ *8••••* waye ya fara kar'ban musulunci a cikin yara lokacinda Annabi[S.A.W] ya fara da'awarshi

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 18*

_*This is for you ANEESAH ABUBAKAR RIMI (LURV) thanks for always being here for me, I love you to d moon and back*_❣

_Washegari_

07:15 Khulayd ya gama shirinsa cikin black suit black long sleeve shirt da pink tie, yayi styling gashinshi as usual brown milky eyes 'dinshi ya dawo extremely white kamar bashi ke ciwon kai jiya bah

Ya nufi gaban dressing mirror'n shi ya fara wanka da designer perfumes d'inshi masu kamshin gaskeh, a hankali yaje kusa da inda ya ajiye jakar laptop d'inshi ya d'auka sannan ya nufi kofa yana kokarin g'yara zaman tie d'inshi.

A k'ofa ya had'u da Sahr tana kokarin shiga d'akinshi tayi saurin komawa baya ganinshi yana fitowa

"Good morning Ya Khulayd" ta fad'a kanta a kasa saboda ya mata k'warjini sosai, she couldn't look up at him

Kamar bashi ta gaisar bah ya tsaya kallonta like a piece of trash, saida ya gama hararanta up and down kafin yace, "Ehem me kika zo yi a d'akina this early morning?"

"Ya nazo duba yaya ka kwana da fever'n jiya neh, ni I thought ma bazaka fita office bah"

Ya b'ata fuska sosai yana kallonta, "and who told you inada fever baby girl?"

"Laaah!" Tayi exclaiming, "Ya har ka manta kayi fever jiya, I was with you almost throughout the night fah"

Tsayawa yayi yana kallonta, me take nufi da she was with him almost through out the night? Ita d'in ma shi take kallo

"Stop looking at me that way will you" ya fad'a yana kokarin tuno abunda ya faru last night, all he know is ya dawo gidah baijin dad'i and he had wine lokacin da ya shiga d'aki, after that kuma he can't remember anything.

"Wait, what do you mean *KINA TARE DANI* almost throughout the night?"

Surprisingly ta d'ago tana kallonshi, "Ya Khulayd kana nufin you can't remember what happened, I took care of you and fed you bayan ka gama pleading that I should stay with you... Kai Ya wallahi ba marabanka da baby jiyan nan" ta kare maganar tana dariya

"Don't dare compare me to a baby, bansan daga ina maganganunki suka taso bah, but idan har da gaske neh toh maybe am out of my freaking mind to let you take care of me, yarinya dakeh" duk da cewa he appreciated it amma girman kai ya hanashi furta mata "Thanks"

Baki bud'e ta tsaya kallonshi, lallai wannan d'an ji da kai neh, kamar bashi yayi tamin magiya jiya bah, muryanshi ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da takeyi

"Talking to you makes me sick, kuma idan na tsaya sauraronki I'll surely be late for work", yana gama fad'an haka ya juya zai tafi.

Haushi sosai ya bata da maganganunshi, gashi he didn't even say thanks despite all that she had done, and now yayi dismissing d'inta while she's not done talking to him, ta fara tunanin me zatayi mishi ta rama, in no tym ta samo idea

Har ya kusa balcony end zai nufi stairs tace, "Ya Khulayd" da ihu

Cak ya tsaya inda yake ya juyo yana kallonta, da 'yar gudunta ta isa gabanshi har tana hak'i

"Huh...Huhhhh, wallahi wani abu na gani a kanka, karkaje office a gani kuma ya zama laughing matter

Ya d'aga idonshi kamar yana ganin kan nashi, yasa hannunshi yana kokarin cirewa amma ya kasa, kusan 3 trials yayi bayyi reaching inda abun yake bah.

Dariya ta fashe da, "Ya lemme help you" ta fad'a tana kokarin stopping laugh da takeyi, ta d'aga kafafunta da nufin cire mishi amma ya fita tsayi, hakan yasa yayi bending kad'an

Tana gani yayi bending tad'an bud'e kafarta irin 'ready to run' d'innan, tasa hannunta ta hargitsa gashinshi da yayi styling, ta ruga a guje

Saida takai door step d'inta tace, "that's what you get when you don't say thanks" ta shige d'aki abinta

Ya girgiza kanshi yana ciza lips d'inshi, "ni da ke neh"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*At the office*_

Sai kusan 7:50am ya isa office saboda Sahr ta b'ata mishi lokaci ga hold up ya rikesu

Fuskarshi babu annuri ya shiga OGC, office ya nufa direct ya zauna kan sofa yana huci, Neenah ta shigo rike da wasu files da schedules na ranan

"Good morning Mr Omair" ta fad'a tana murmushi

Tsawa ya daka mata, "what's good about the morning huh?, just leave my presence coz I don't need your services today"

Sanin halinshi yasa ta isa gaban table d'inshi ta ajiye files d'in harda schedules d'in ta fice

Haka ya yini a office bai tab'uka komai ba banda fad'a da firing employees daya rika yi

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_4:30pm_ Sabreen ta shigo office 'din bayan tayi knocking an bata izinin shiga, saida ya kare mata kallo kafin yace ta zaunah

"Ehen, ina jinki miss"

Tayi fari da idonta, "its about the job offer da kayimin magana akai, shine na dawo inji feed back"

Rai a b'ace ya buga table d'in gabanshi wanda ya tilasta mata firgicewa

"Da yake ni 'danki neh zaki zomin lokacinda kika ga dama? What do u think of yourself hah? U think u can just come to my office and give me orders?.... Tststs no one orders Mr Omair but Mr Omair orders anyone. Idan bakida abun fad'a, you know the way out"

Ya tattara stuffs d'inshi ya fice leaving her alone in the office.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY AS'AAL*❓

_NOTE_ *Inajin dad'in participation d'inku da amsoshinku, and lemme use this medium in gode muku da kaunar da kuke nunawa littafin SAHR-KHULAYD! I LOVE U ALL*😘

⚜ *9••••* su waye suka fara gina Ka'aba as in d olden time❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 19*

_11:00PM, ANOTHER NIGHT_

Sad'af sad'af Nailah ta bud'e kofar d'akinta a hankali gudun kar ya making sound ta fito, sanye take cikin night gown white kuma armless dai-dai gwiwanta

Tafiya tayi kusan na 2mins kafin ta isa balcony'n d'akin Khulayd, sai da tayi addu'ar Allah yasa kar yayi mata boncy yayi shunning nata tukunna ta tura kofar a d'an tsorace ta shiga, d'akin completely dark ta gani don ko dim light a kashe yake, hakan yasa ta rikice not knowing direction da zata bi.

_Same story with Neenah_

Ta fito daga d'akinta zuwa d'akin Mr Omair, dai-dai door step d'inshi ta tsaya tana wani shu'umin murmushi "You won't runaway from this one arrogant Mr Khulayd"

Ta gyara zaman nighty dake jikinta me bra da spaghetti arm, ta tura kofar itama a hankali ta shige, ta fara laluben inda bed d'inshi yake don tasan definitely he's asleep now

Duk su biyun suna lalube a cikin duhun d'akin, sai da suka kai almost 2 steps close to d bed sukayi karo da juna, both of them in a shock suka zaro ido waje a tsorace

Nailah data kasa jurewa tayi 'yar kara, Neenah kuma jin muryan mutum yasa ta fara ja da baya heart d'inta na beating very fast, batayi aune ba wani abu very slippery ya jata suuuuu, bam taji ta fad'a kan mutum itama ta tsala ihu

Mr Omair was having a peaceful sleep kawai yaji abu ya fad'i a kanshi, ya farka a firgice yana kokarin kai hannunshi kan switch dake samanshi kad'an knowing its position

In no time haskeh ya karad'e d'akin saiga Neenah kwance gabad'aya akanshi, Nailah tana nan tsaye itama 2 steps away from the bed tana faman zare idanu like a thief whose been caught stealing

Khulayd yana juyowa idonshi ya sauka cikin na Neenah da tayi wiki-wiki da eyes d'inta tana kiciniyar mikewa daga kanshi

A tsawace yace, "Get off me" yana tureta like she's not a living being, a sanyaye tace "Mr Omair take it easy with me, shine fah am trying to get...."

Bai bari ta karisa maganar ba ya wanketa da mari sosai, ta dafe kuncinya in pain ta sauko daga saman gadon ta tsaya gefen Nailah.

Tsayawa yayi yana kallonsu angrily, " _wani irin 'yan mata neh basuda class ko kad'an haka?_" ya nunasu da yatsa

"What brought you two to my room by this tym of d night?"

Both of them suka kalli junah in short of words, babu wacce ta iya furta komai coz dey both dunno what to say

"What are you both standing there for?, get lost before I do something stupid to you b*itches"

Sum sum suka wuce suna ture juna har suka fice daga d'akin, ya ja tsaki tare da switching light d'in off ya koma bacci.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Suna fita Nailah tayi hanyar d'akinta, da sauri Neenah ta fisgota tana mata mugun kallo

"Adda Neenah meye kikeyi haka?, ki sakeni in tafi d'aki am feeling sleepy"

Neenah tace, "not until you answer me baby sister, what d hell brought u to Mr Omair's room?"

"Guess I should be the one asking u same question big sister" ta kare maganar tana murgud'a bakinta

"Give me some respect ki bani amsan tambaya nah" cewar Neenah

"Baki nemi inyi respecting d'inki bane addata, so answer me first"

A harzuqe Neenah tace, "I came to discuss something regarding office ne dat's all, and u?"

Nailah tayi dariya tana clapping hands d'inta, "Umm office indeed, shiyasa kika zo mishi in a sexy look or u were trying to seduce him huh?"

"Oh shut up Nailah u re crossing your limit, kibani amsa kawai"

Nailah tace, "its a simple answer, Sonshi nakeyi shiyasa nake gyara wajen zamana in his heart"

Sai da zuciyar Neenah ta buga jin furucin Nailah "So Nailah ?"

"You heard me right sister, I love him, I love Ya Khulayd tun ranan da na fara ganinshi.. Yanzu da kikaji amsan will u let me go" ta fad'a tana kokarin wucewa

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull