Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 23

Sahr khulaiyd complete - Chapter 23

Sahr khulaiyd complete Chapter 23: Sahr khulaiyd complete Chapter 23. D'akinshi taje ta d'auko masa rigan bacci a closet ta dawo, sake kimtsa d'akin tayi…

2,203 words

D'akinshi taje ta d'auko masa rigan bacci a closet ta dawo, sake kimtsa d'akin tayi ta zaunah kan sofa tana jiran fitowanshi, ya d'auki lokaci a bathroom d'in kafin ya fito d'aure da towel a k'ugu da k'arami a hannunshi, bai soma tsane gashinshi bah ya k'araso bakin gado ya zaunah yana fuskantar ta, still a little bit weak ya d'ago towel d'in yana son towel drying kanshi, passionately take kallon duk abunda take yi, a hankali ta mik'e tazo gabanshi, without saying a word ta rik'e towel d'in ta son tsane mishi kan, d'agowa yayi ya kalleta sannan ya sakar mata towel d'in, matsowa da kanshi tayi kusa da k'ugunta sannan tasa towel d'in ta fara drying a hankali, wani nauyayyen ajiyan zuciya ya saki jinshi a kusa-kusa da ita, har ta gama gogewa ta juya da nufin mayar da towel d'in bathroom, rik'e k'ugun yayi gam ya hanata motsawa, pecking waist d'in yayi sannan ya fara magana a hankali " Precious" ya kira sunanta, "Um" ta amsa coz ta k'asa bud'e bakinta, sai da ya numfasa tukun yace "Precious nasan you'll be wondering meye ya sameni, I know this question is still on your mind and I'll answer u right now, precious sha'awarki na neman hallakani, I can't resist it anymore duk da cewa I've promised not to touch you har sai da yardanki but, precious I just can't, ni lafiyayyen namiji neh so I need a woman, I need a woman to take care of my desires, bazan miki karya bah, idan har muka cigaba da haka wallahi I'll be left with no other option than kwanciya da wata macen" Zaro idanunta waje tayi tana jinjina maganarshi, gyad'a mata kai yayi yace "Eh precious, if you cannot quench my thirst, then I have to look for someone who would. Idan kina son jin me ya sameni I'll tell u, naje club and I had wine, banda haka I was about to sleep with some other woman, Allah ne kawai ya kareni da aikata zina"

Baya ta matsa tana dafe k'irjinta, a tsorace tace "Zina kuma jaan?" "Yes precious, that's how desperate I am, yanzu decision ya rage naki, its either u satisfy my desires ko kuma inje in yi ta neman mata a waje" ya kare maganar yana kallonta, hawaye ne suka fara bin kuncinta babu tsayawa, sosai jikinta ya mutu da kalamunshi, kwarai ta san cewa bata kyautawa, kuma tasan cewa what she's doing could lead him astray but tsoro ya hanata ta barshi, a hankali ta fara yin tattaki zuwa gabanshi, rungume kanshin tayi ta fashe da wani matsanancin kuka tana "Am so sorry Jaan, please find it in your heart to forgive me, nasan cewa ka kusa aikata hakan neh dalilin k'in baka had'in kai da nayi but, wallahi am ever ready yanzu, am ready to make you happy, am ready to quench your thirst, am ready to satisfy your desires, wallahi Jaan willingly zan baka kaina tonight, kayi duk abunda kake son yi dani, am all your tonight and forever" Cikin tsananin farin ciki ya mik'e yana kallonta, chin d'inta ya d'ago yana kallon cikin idanunta yace "Arevu sure u want to do this precious?" Gyad'a mishi kai tayi tace "Yes am ready for you Jaan" Wani rungumanta yayi very tight har sai da tayi y'ar k'ara, lalubanta ya fara yi ta ko ina yana pecking every part na jikinta, still kawai tayi a wurin da idanunta a lumshe, dawowa yayi kan bakinta ya fara kissing kamar ya cinye, tun tana resisting ta kasa itama ta fara redponding, duk su biyun basu tab'a tsintar kansu a irin wannan yanayin bah, sun d'au tsawon lokaci a haka har tsayuwan yana neman gagararsu, a hankali ya cire bakinta cikin nashi ta tafi luuu zuwa jikinshi, hannun nighty d'inta ya fara saukewa sannan ya sumbaci wuyanta, a haka ya cire kayan jikinta dukka suka fad'a kan gado, yayin da zuciyarta ya soma bugu kamar k'irjin ya b'alle ya fito.

*SEEMBY LUFF* 😘 ★★★★★★★★★★★★[10/3, 8:24 PM] Seembyluff😘: https://chat.whatsapp.com/EpYStKXhwhmJnZSbbST1lO [10/3, 8:24 PM] Seembyluff😘: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜

Written by *Seemby-luff* 😘 Page *81*

Sosai zuciyarta ke bugu har Khulayd na iya jiyo k'aran bugun da zuciyarta ke yi, ignoring d'inta yayi don ya san in ya biye mata bazai tab'a samun biyan buk'atarshi bah, gam ta rufe idanunta tana jin yadda yake sunsunar gashin kanta, pecking d'inta yayi a fore head down to her nose, a hankali ya sauko zuwa bakinta, ya dad'e a haka tukunna ya sauko wuyanta, daga nan na fice na basu wuri.

Sai kusan 3:00am Khulayd ya samu nutsuwar kyaleta, a hankali ya zame jikinshi daga nata ya mirgina zuwa d'ayan gefen, jan blanket yayi ya rufe mata jikinta sannan a kasalance ya maida dubanshi zuwa fuskarta, a hankali komai ya fara dawo masa, irin magiya da kuka da yakushi da ta rinka yi masa amma yaki bakinta, kamar zayyi kuka yake kallon paled fuskarta daya rame dare d'aya, idanunta duk sun kumbura don masifan kukan da tayi, slowly ya sake sumbatar kumatunta tare da had'a musu fuska, a razane ya tashi zaune yana ware ido a tsorace, cikinta ya kai dubansa yaga baya motsi ko kad'an, hannu na rawa ya kai kusa da hancinta amma baya jin saukar numfashinta, kamar an mintsleshi ya sauka daga saman gadon ba tare da ya d'auke idonshi a kanta bah, hannu yasa ya dafe goshinsa tare da runtse idanunsa sosai, " Oh no! What have I done? " ya furta da k'arfi, bud'e idanun yayi da sauri ya tafi kan gadon, grabbing hannunta yayi yana rubbing palm dinshi da nata kamar zayyi kuka, " Wake up precious, wake up, your Jaan is here, please open your eyes and look at me, please" Raba hannayensu yayi sannan ya tallabo lifeless jikinta zuwa cinyarshi, ganin cewa babu alamun rai a tattare da ita yasa kwalla suka fara zarya akan fuskarshi, girgizata ya shiga yi yana " please precious kada ki barni, remember you've promised not to leave me ever again, u said you'll live with me until the end of time, you've promised to always be by my side until my last seconds of like, me yasa zaki barni yanzu knowing very well that I need you now more than ever, please precious Ki tashi, bud'e idanunki kiga Jaan d'inki, please". Kwantar da ita ya sake yi ya mik'e da sauri, wani bottle water dake ajiye kan table ya d'auko ya dawo wurinta, b'alle marfin bottle d'in yayi ya fara bulbulawa a hannunshi yana yayyafa mata a fuska zuwa duk jikinta ba tare da ya damu da jika katifar yake yi bah, har yayi emptying goran ya wurgar bata ko motsa hannunta bah, d'agota yayi zuwa jikinshi for the second tym ya matseta so very tight a jikinshi tare da manna bakinshi saman kanta yana hawaye, " Noooo" ya fad'a da k'arfin gaske, lokaci guda kuma murmushi ya kub'uce masa kamar wani insane person, " You won't just leave me behind like this precious, you'll have to live for me, for us, for the sake of our love and this special moment we've shared" Surutanshi yake tayi kamar wani tab'ab'b'e yana sake matseta jikinshi kamar za'a k'wace masa ita, har akayi kiran sallan asuba yana nan zauneh ya kasa aikata komai, idean kiran family doctor d'insu ne ya fad'o masa, da wuri ya maidata a hankali ya mik'e zuwa gaban mirror, wayarshi ya d'auka yayi unlocking sannan ya shiga neman contact na doctor'n, dialling ya shiga yi yana gani kamar bazai d'aga wayan bah, har ya gama ringing doctor'n bai yi picking bah, to and fro ya fara a cikin d'akin yana sake dialling contact d'in for the second time, sai da ya kusa yankewa tukunna ya d'aga, ba ko sallama Khulayd yace " Doc I need you a gidana yanzu yanzu please, it's an emergency " Daga d'ayan b'angaren doctor Imran yace " Be calm and tell me what happened please" Haushi ne ya turnuke wa Khulayd zuciya, a fusace yace " I don't have d tym to explain things right now, just bring yourself right now damn it" Yana gama fad'in haka yayi hanging wayan, da sauri ya wuce zuwa closet ya ciro mata simple dogon riga ya dawo ya saka mata, pecking goshinta yayi yace, " Just stay with me precious, stay aive" Juyawa yayi ya fice d'aga d'akin zuwa bakin gate, waiting for doctor Imran impatiently, after few minutes ya hango motan doctor ya danno kai cikin layin, wani nauyayyen ajiyan zuciya ya saki don gani yake kamar ba zai iso bah, da speed doctor Imran ya k'araso zuwa bakin gate d'in yayi tsaya thinking that za'a bud'e mishi gate d'inne ya shiga, karasawa Khulayd yayi jikan motan tare da bud'e kofan motan, da mamaki doctor Imran ya kalleshi yace " at least, ka bari in shigar da motan ciki mana yallabai" Hararanshi Khulayd yayi on a serious note yace " Like seriously? Bani da wannan lokacin " Jan hannunshi yayi kamar karamin yaro out of the car, janshi ya shiga yi har sun kusa shigewa ciki, murmushi Imran yayi yace " would you just allow me carry my brief case? " Babu yanda Khulayd ya iya dole ya sakar mishi hannu, girgiza kai yayi tukun ya wuce mota ya ciro brief case d'in sannan yayi locking motan.

Da sauri duk su biyun suka shigo parlor'n zuwa stairs har cikin d'akin, karasawa Khulayd yayi ya haye saman gadon yana shafar fuskarta, a raunane yace " Doc, please ka duba precious, bansan me ya faru bah, ko motsi bata yi " Zuwa kusa dasu doctor Imran yayi ya fara examining d'inta, whilst Khulayd na tsaya saman kansu ya kura musu ido, after like 3 minutes doctor Imran ya d'ago yana mishi kallon tuhuma without saying a word, feeling a bit guilty Khulayd yace " What? " Looking very serious Imran yace " Be sincere Mr Omair, meye kayi mata, she isn't at all responding to the treatment am giving her" Sosa keya Khulayd yayi, yace " We... Well... " Yana sosa keya yake magana " I..... I just had.. Kawai ka gane mana man, she's my wife, me kake tunani, it's our first but after all" Wani mugun kallo Imran ya wurga masa kafin yace " Shine bazaka bi da y'ar mutane a hankali bah, ka had'iyi wani abu neh ko meh?, da ganinta ta sha wahala a hannunka sosai, what were u thinking Mr Omair? "

D'an had'e rai Khulayd yayi ya kallo Imran yace

" Toh me kake so nayi? I was so desperate dat I couldn't even realise the damage am doing, mu bar ma zancen, please examine her very well sannan ka san magungunan da zaka bata " Girgiza kai Imran yayi cikin jimami yace

" Seriously wannan ba first aid treatment, akwai bukatar a kaita asibiti, Man ka fa jiwa yarinyar nan ciwo sosai "

Sosai yake kallonta cike da tausayinta sosai, jiki a sanyaye ya k'araso kusa da Imran ya ciccib'eta kamar y'ar baby sannan yace

"muje" kawai.

Brief case d'inshi ya rufe sannan ya mik'e yabi bayansu, parking lot Khulayd ya wuce yayi unlocking motan sannan ya bud'e ya shimfid'eta a baya, da sauri-sauri ya koma ya bud'e ya shiga sannan yayi starting, wucewa doctor Imran yayi zuwa nashi motan suka jera zuwa asibiti. Emergency aka wuce da ita aka bar Khulayd yana ta faman zarya a kofan d'akin, kusan 35 minutes suka d'auka basu fito bah, tsorata sosai Khulayd yayi haka bugun zuciyarshi ya tsananta, haka kawai yake ji gabanshi na fad'i, k'aran bud'e kofan da yaji neh yasa ya juyo da sauri yana kallon doctor Imran da idanunshi da suka kad'a sukayi jajur, da ganin fuskarshi kasan yana cikin matsanancin tashin hankali, kamar zayyi tuntub'e ya isa wajen doctor Imran yana

" Doctor how's she, how's my wife? Ta tashi? Ta bud'e idanunta? Can I go in and see her? Nasan tana so ta ganni itama "

Hannu doctor Imran yasa ya dafe kafad'anshi yace

" put yourself together Mr Omair" a sanyaye yake maganan wanda haka yasa zuciyar Khulayd sake karaya

" Imran why are u sounding like this, ka fad'amin me ya samu precious, I deserve to know the condition she's in " shima ya fad'a tare da rike kafad'arshi, shiru Imran yayi tare da sadda kai kasa, a fusace Khulayd ya d'ago fuskan nashi yace

" I asked u a question doc, what's my wife's condition? "

Cikin wani sanyayyen murya Imran yace

" Am sorry, we lost her"

Maganan ya daki kunnenshi a bazata, tuni duk gab'b'an jikinshi suka tsaya cak lokaci guda, kasa ya tafi luuuu yayi zaman dirshan yana kallo, kasan shima Imran d'in ya tafi tare da sake dafe kafad'arshi, yace

" U need to be strong, u are a...... "

Wani tsaya Khulayd ya sakar mishi yana fad'in

" How dare you say that to me huh, are u insane? Ka fad'amin gaskiya, me ya samu Matata, she can't just go like this"

Sai a sannan hawaye suka fara bin kuncinsa, kifa kanshi yayi a kasa yace

" PRECIOUS......."

Written by Seemby Luff😘

wanna chat or ask question regarding this write-up? Kindly join *Sahr-Khulayd Chat Room* via the above invite link, Thank you❤

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull