Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 22

Sahr khulaiyd complete - Chapter 22

Sahr khulaiyd complete Chapter 22: Sahr khulaiyd complete Chapter 22. Babu shiri ya mik'e daga kwancen da yake ya zaunah, cikin idanunta ya zuba nashi yana…

4,408 words

Babu shiri ya mik'e daga kwancen da yake ya zaunah, cikin idanunta ya zuba nashi yana mata wani irin kallo mai wuyan fassara, ya d'au lokaci yana kallonta kafin ya sakar mata murmushi, hannayenta shima ya rik'o yana murzasu a hankali yace

"Precious, I know you love me so much but bai kai kwatankwacin yadda ni nake sonki bah, babe you re my life and I live for you, ki sani cewa bazan tab'a aikata wani abun da bakya so bah, all your wishes are my command and I can never go against them, son da nake miki bazai tab'a barina inyi abunda zuciyarki bai aminta dashi bah, I know I can't control myself when it comes to you, all I want is to feel your warmth, to feel you so closed to me, I want us to share something far beyond special that will strengthen d bond that already exist between us, but precious ina ganin tsoro a kwayar idanunki, u ain't ready for this, kawai kina fad'a neh saboda ki faranta min rai nah and I knw you'll be hurt in d process, idan har na kusanceki baki so, I'll never forgive myself, shiyasa na yanke shawaran cewa untill u re ready fir me, bazan tab'a kusantarki bah, I promise you this. " Matsowa tayi kusa dashi sosai, so take ta fad'I wani abu but then ya hanata, d'aura yatsarshi yayi a kan lips d'inta yace " Shhhh!, I'll be fine precious, kada ki damu kinji" yayi pecking d'inta a goshi yana murmushi yace "Goodnight precious, I love you so very much" sannan ya umarceta da ta tafi d'akinta ta kwanta, haka ta wuce jiki a sanyaye ta haye stairs zuwa d'akinta, komawa yayi ya sake kwanciyarshi yana tunani kala-kala.

*SEEMBY LUFF* 😘 ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ [6/23, 10:18 PM] ‪+234 703 699 3170‬: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby luff* 😘 Page *78* ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

Kamar wacce k'wai ya fashewa a ciki ta haura stairs, d'akin Fa'eeza ta nufa kai tsaye ko sallama ba tayi bah, d'agowa Fa'eeza tayi tana kallonta without uttering a word to her, lura tayi da cewa bata yanayi mai dad'I shiyasa bata ce mata komai bah, wucewa Sahr tayi ta kwanta gefen Fa'eeza a kan gado ta juya mata baya, kurawa bedside lamp ido tayi tana sakawa da warwarewa, itama Fa'eezan tayi kwanciyarta ta kurawa bayan Sahr d'in ido, haka bacci ya d'aukesu duk su biyun da tunani kala-kala a zuciyarsu. Shiru Khulayd yayi ya kurawa ceiling ido, wani irin yanayi yake ji a cikin jikinshi wanda bai tab'a ji bah, sosai yake sha'awarta har tana neman halakashi, sosai yake son jinta a jikinshi amma ta nuna bata son haka, lumshe idanu yayi sosai yana jin cikinshi na masa ciwo, a daddafe ya mik'e ya kashe duk kayakin wuta dake parlor'n sannan ya wuce d'akinshi, bakin gado ya zaunah ya mik'a hannu ya ja d'aya daga cikin bedside drawers, wasu tabs ya fito da sannan ya b'alle guda biyu a tafin hannunshi, mayar da satchet d'in yayi cikin drawer sannan ya mik'e yaje kusa da fridge, bottle water ya ciro ya had'iye tabs d'in, idanunshi a lumshe ya k'arasa yayi k'wanciyarshi a kan gado, juye-juye yayi tayi kafin bacci ya d'aukeshi da kyar.

Washegari, Sahr ce ta fara farkawa saboda bacci ya d'aukesu bayan sun idar da sallan asuba, y'ar mik'a tayi sannan ta juya tana kallon Fa'eeza dake ta sharar baccinta, hannu tasa ta d'an bubbugata tana kiran sunanta, calmly Fa'eeza ta bud'e ido ta d'aurasu akan Sahr, murmushi ta sakar mata tace " Morning sis" itama Sahr d'in murmushi ta mayar mata da sannan tace " Oya, tashi mu tafi kitchen muyi breakfast, we are late karsu tashi kuma bamu yi breakfast bah" Kusan a tare suka sauka daga gadon, downstairs suka nufa zuwa kitchen, Fa'eeza kam ta sauya nighty d'inta zuwa wani simple gown, Sahr kam ta sha'afa, gaba d'aya ta mance da nighty dake jikinta, luf kayan ya k'wanta a jikinta, da shigansu kitchen Fa'eeza ta juya ta kalli Sahr, tace " Toh matar gidah, what are we to cook?" Abun ma dariya ya bata sosai, sai da tayi mai isarta tukun tace " Wollah sis, na manta ni ce matar gidan sai da kika fad'a yanzu" Duk su biyun dariya suke yi, da kyar Sahr ta iya controlling dariyarta tace " Ke, yanzu dai ba lokacin matar gidah bane, lets cook something simple tunda we are late, beside Ya Khulayd yafi son something light" " As you wish your highness" cewar Fa'eeza tana cigaba da dariya, simple breakfast da bai d'auki wani lokaci bah suka yi, zuzzubawa suka yi a flask sannan Fa'eeza ta tafi jerawa a dinning, sai da ta tsaya goge dinning area'n kafin ta fara jerawa. A hankali ya bud'e idanunshi ya sauk'e kan agogon dake ajiye saman gado, ido a d'an ware ya mik'e daga kwancen da yake yi, jallabiyarshi da yayi sallan asuba da ya zura kawai ya fito, downstairs ya nufa har ya k'arasa sauk'owa ya tsaya nan tsakiyan parlor'n kamar mai tunani, juyowan da Fa'eeza tayi ta ganshi tsaye all lost in his thoughts, ajiye rag na hannunta tayi ta karaso cikin parlor'n, a d'an sunkuye tace " Ya Khulayd, ina kwana" Saboda kusancin dake tsakaninsu yasa yaji gaisuwan da take mishi, da sauri ya juyo yana kallonta da murmushi yace " Morning kanwata, kin tashi lafia? Ya bakunta?" Dariya kawai tayi bata ce komai bah, numfashi ya sauk'e tukun yace " Where is my baby?" Nuna mishi kitchen d'in tayi da yatsarta kawai, sannan ta wuce ta cigaba da abunda take yi. Kamar baya son tafiya yake yi har ya k'arasa cikin kitchen d'in, d'auraye kwanunkan da suka yi amfani dashi take a nutse, tsayawa yayi a bakin kitchen d'in yana kare wa bayanta kallo, wani yanayi yake ji yana ratsa dukkan gab'b'an jikinshi, kusan 30 seconds yayi a tsaye yana kallonta, a hankali yayi tattaki zuwa wurinta daf bayanta, hannaye yasa ya zagaye kwankwasonta dashi sannan ya janyota zuwa jikinshi, sake cup da take d'aurayewa tayi ya fad'a cikin sink, lumshe idanunta tayi tana had'iyar wani miyau, zuciyarta skipping yake da sauri-sauri tana feeling closeness dake tsakaninsu, a hankali yake juyo da ita har ya zama suna fuskantar juna, idanunta a lumshe suke har yanzu bata bud'esu bah, k'urawa fuskarta ido yayi yana jin sonta har cikin jinin jikinshi, pecking d'an lips d'inta yayi tukun yace " Morning precious, how was your night?" Still idanunta a lumshe, da kyar ta iya motsa bakinta tace " Am fine" hannu yasa yana shafar fuskarta a hankali yace " Me babynah tayi mana for breakfast? " Cikin whispering ta fad'a mishi all that they've cooked, mamaki take bashi da bata iya bud'e ido ta kalleshi yanzu, hab'arta ya d'ago yace " Ki kalleni precious" Shiru ya d'anyi sannan yace " please" Slowly ta fara bud'e idanunta har ta gama bud'esu ta d'aura kan fuskarshi, da sauri ta sadda kanta kasa don kunyanshi kawai take ji yau, bai ce da ita komai bah, haka kuma bai ce ta kalleshi bah, jin shirun yayi yawa yasa ta d'ago kanta ta kalleshi, shima d'in ita yake kallo, so much courage tayi gathering, a d'an tsorace take d'aga both hannayenta ta d'aura a wuyanshi, zagaye wuyan tayi da hannayen sannan ta d'ago kafafunta yanda zata yi tsayi dashi, iska tayi masa blowing a fuska wanda ya sanya shi lumshe idanu babu shiri, tana ganin haka tayi saurin had'e bakinta da nashi, yana jin haka ya cafke kamar dama jiranta yake yi, ko second d'aya basu yi bah Fa'eeza ta shigo " Uhum uhum" tayi gyaran murya, da sauri ya saketa ya ja da baya, basu ma san lokacin da ya bar kitchen d'in bah yana sosa k'eya, sum sum sum Sahr ta wuce don k'arasa wanke-wankenta, karasowa Fa'eeza tayi tana tayata d'aurayan, k'asa-k'asa take dariya don bata so Sahr d'in taji, ita kuma Sahr tun da Fa'eeza ta shigo take wani jin kunya, uncomfortable take feeling around her, wanke hannunta tayi a karkashin tap sannan ta d'auki kitchen towel tana gogewa, kanta a kasa tace " Sis, bari naje nayi wanka, please ki karasa tattara kitchen d'in" tana gama fad'in haka ta d'an bubbuga kafad'arta sannan ta wuce, da sauri ta bar cikin kitchen d'in, baya parlor don haka ta haura stairs kawai tana murmushi ita kad'ai, tazo dai-dai d'akinshi zata wuce kawai taji an janyota cikin d'aki, ihu take son yi ya toshe bakin da sauri ya had'ata da jikin bango, zaro ido take yi a tsorace don bata yi tsammanin haka bah, sosai zuciyarta ke bugawa kamar zai b'alle k'irjin ya fito, d'ayan hannunshi ya d'aura kan k'irjinta kuma saitin zuciyarta yana sauraron yanda heart d'inta ke beating, b'ata fuska yayi yana kallonta, shiru tayi tana kallon yanda bakinshi ke motsawa, " Precious, ki k'arasa abunda kika fara a kitchen, I really need it" Rufe idanunta tayi ta sake bud'ewa, a nutse tace "Ya Khulayd ka kyaleni inje inyi wanka please, na bar Fa'eeza ita kad'ai downstairs, some other time please" Waro idanunshi yayi yace "Some other time fah kika ce Precious, what does that supposed to mean?" "Huhh" ta fusgar da iska tace "Ina nufin I'll kiss you some other time, amma ba yau bah" Matseta sosai ya sake yi a jikin bangon yana kallon cikin idanunta yace "Allah Precious baki isa bah, I want it today and now" Kiciniyar kwace kanta take, magiya take ta masa akan ya kyaleta amma yaki, ganin da gaske take yasa ranshi ya b'aci sosai, saketa yayi ya juyar da fuskarshi da barin kallonta, rungume hannunshi yayi kawai bai ce da ita komai bah, tsayawa tayi tana lek'a fuskarshi yanda duk mood d'inshi ya canza, tausayinshi ne ya kamata kamar tayi hawaye, komawa gabanshi tayi tace "Yayanah" gani tayi ta sake juyawa don baya son ganinta, girgiza kanta tayi tana murmushi, sake zuwa gabanshi tayi ta rike kafad'unshi dukka biyu tace "Yayanah am sorry, cheer up please, banson ganin b'acin ranka, it makes me feel bad" K'in kulata yayi kuma yadda tayi kicin-kicin yana son sakashi dariya, sosai ya danne dariyan ya sake murtuke fuska, ganin ranshi ya sake b'aci yasa ta fara hawaye, murya na rawa ta sake cewa "Jaan please" Jin muryanta ya sauya yasa ya juyo ya kalleta, siraran hawaye ya gani a fuskarta, a hankali yace "Shit, now I can't stand her tears" Bata yi aune bah taji ya rungumota, k'ank'ameshi sosai tayi tana bashi hakuri, pecking gashin kanta yayi yana "Shhhh, precious kada kiyi kuka please, na hakura" Da murmushi kuma da hawayen ta d'ago tana kallonshi "Allah Yayanah?" Ta tambaya tana neman amsa, gyad'a mata kai yayi yana sakar mata murmushi shima, out of happiness tace "Can I kiss you now?" Sai da yayi dariya tukunna yace "Sure baby" Janyo hannunshi tayi ta zagaye kwankwasonta dashi, lumshe idanunshi yayi yana jiranta yayin da jikinshi ke b'ari, slowly ta fara matso da fuskarta kusa da nashi har hancinsu ya fara gogan na juna, sannan bakinsu.

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

*SEEMBY LUFF* 😘⚜ *SAHR KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby luff* 😘 Page *79*

Sun jima a haka tukunna ya saketa yana numfasawa sosai, kasa ta sunkuyar da kanta tana wasa da y'ar yatsanta, shiru yayi daga inda yake tsaye yana kallonta a nutse, gajiya tayi da tsayuwan ta fice da gudu tana murmushi, murmushin shima yayi sannan ya girgiza kanshi ya shige bathroom don sake watsa ruwa, d'akinta ta koma a gurguje tayi wanka ta fito, simple makeup tayi applying sannan ta saka riga da skirt da ya matukar yi mata kyau sannan tayi d'aurin d'ankwali mai kyau ta sauk'o downstairs, babu jimawa shima ya sauk'o ya umarci Fa'eeza da ta kai nasu b'angaren Sameer suci a can, kamar yadda ya fad'a hakan tayi, sai da suka sake yin wani salon soyayyar kafin ya tafi wurin Sameer. *09:30pm* Tana zauneh gaban mirror tana shafa cream ya shigo, bata damu bah saboda ba yau ya saba ganinta haka bah, kallonshi ne kawai ta kiyi ta maida hankalinta kan abunda take yi, zama yayi a bakin gado yana kallonta ta cikin mirror'n yanda take komai gently, har ta kammala tayi combing gashinta tayi packing a ribbon, kasa motsawa tayi duk da cewa tana son tashi ta d'auko kayanta a closet, shiru tayi bata ce ya fice a d'akin bah, haka kuma ta kasa mik'ewa, daga karshe ta yanke shawaran ta tashin kawai saboda taga bai da niyyan fita yanzu, a nutse ta mik'e tana takawa a hankali kamar bataso tayi tafiya, tazo wucewa a gabanshi yace "Precious" cikin murya mai sanyi, chak ta tsaya a wurin kamar anyi pausing d'inta, gabad'aya jikinta sai da ya d'auki sanyayyiyar muryanshi, ji take kamar an watsa mata cold water, ganin bata juyo ta kalleshi bah yasa ya sake maimaita sunan a karo na biyu, da sauri ta juyo kamar dama jiranshi take ya sake kiranta, alama yayi mata da hannu cewa tazo, da tafiyarta mai kyau ta karasa gabanshi ta tsaya, sama xuwa kasa yake kallonta na tsawon wani lokaci tukun yasa hannu ya rik'e k'ugunta, lumshe idanunta tayi tana jin abun har brain d'inta, matso da ita kusa yayi ya rungumi kugun nata, a tsorace ta d'aura hannunta a saman kanshi tana nutsar da yatsunta cikin sumanshi, kusan minti uku suka yi a haka kafin ya d'ago, sai da ya sakar mata murmushi yace "Precious, its like bazan iya rik'e alkawarin da na d'auka miki bah, any time I set eyes on you bana tunanin komai sai son kasancewa tare da keh, haka zuciyata ke tunzurani a koda yaushe, precious pls give me this one chance to prove my love for u, I need u so so very closed precious, please" Jikinta ne ya fara rawa sosai, tsoro neh matuka ya kamata har tsayuwan yane neman gagararta, tashi yayi ya rik'e kafad'unta ya zaunar da ita, zama yayi shima, kwantar da kanta yayi a kafad'arshi yana d'an wasa da kanta data gama combing yanzu, a hankali yace " is okay precious, trust me bazan yi abunda bakya so bah, am just letting u know how I feel whenever I see you like this, ni na yarda zan hakura har sai ranan da kika yadda da kanki, I've promised u this and am promising u now that nothing of that sort will happen okay?" Gyad'a kanta tayi duk da cewa har yanzu jikin nata rawa yake yi, chin d'inta ya d'ago yana kallon cikin idanunta, yace " Go dress up sai ki kwanta koh, dare yayi" A hankali tace "Jaan, please ka kwana a nan, tsoro nake yi ni kad'ai kaaji" Dafe kansa yayi yana juya maganarta, sai da ta sake cewa "please manah", bai ce da ita komai bah, wurin gado ya karasa ya d'auki pillow da blanket ya dawo ya ajiye kan sofa, duk movement d'inshi tana binshi da ido, ganin yana shirin kwanciya kan sofan yasa ta b'ata fuska tace " Ya Khulayd gadon fah?" Ta k'are maganar kaman zata yi kuka, wurga blanket d'in yayi kan sofan ya dawo kusa da ita, sai da yayi pecking forehead d'inta tukun yace " Am sorry precious, bazan iya kwanciya kan gado d'aya da ke bah coz if I do, abunda kike tsoro ne zai faru, I better sleep there" yana mata nuni da sofan, yana karashe magananshi ya juya yaje yayi kwanciyarshi, babu yadda ta iya ta koma ta d'auko wani blanket d'in bayan ta sanya nighty d'inta, sannan ta dawo ta kwanta tana faman kallonshi har bacci ya d'auketa.

_3 weeks later_ ♡♡♡♡

Zauneh yake a parlor shi kad'ai, da ganinshi ansan yana tare da matsananciyar damuwa, Sameer ne ya shigo parlor'n d'auke da sallama, nisan da khulayd yayi cikin tunani neh ya hanashi jin sallamar Sameer, har sau uku Sameer yayi sallama buh Khulayd bai ma san yana yi bah, yanke shawaran shiga kawai Sameer yayi, har ya shigo ya zaunah kusa dashi bai ji bah, kafad'arshi ya dafa ya juyo a razaneh, " Ah dude, yaushe ka shigo ne ban ji bah?" Cewar Khulayd, y'ar tsaki Saneer yayi kafin yace " ina zaka ji man, kazo kana ta faman tunani, sai da na fad'a maka cewa aure ba naka baneh amma kaki yarda, gashi yanzu just 1 month har ka fara d'aura wa kanka tunani.... wai ma tukunna, I've been watching you for d past 2weeks now, kwata-kwata you don't seem yourself, akwai damuwa a ranka sosai, tell me man, menene?" Dafe kai Khulayd yayi bai ce komai bah, shiru Sameer yayi yana jiran response d'inshi, sai da ya d'auki lokaci bai ce komai bah tukun yace "Man, sha'awar yarinyar nan zai kasheni, Allah am about to die. " Da mamaki sosai Sameer ya shiga kallonshi, har ya rasa meye zai tambayeshi at this point, da k'yar ya iya cewa "I don't understand man, me kake nufi da sha'awarta zai kasheka? Ain't you her husband? Na miye sai ka bari har sha'awarta ya kasheka bayan ita matarka ceh?" Shiru Khulayd yayi bai ce komai bah, zaro ido Sameer yayi waje yace "Man, kar kace abunda nake tunani neh yake faruwa?" Kamar Khulayd bazai yi magana bah, sai kuma yace "What re u thinking? " Sameer yace " Anya wani abun ya tab'a shiga tsakaninku kuwa, coz nasan babu abunda zai d'aga maka hankali kamar wannan, I know how much u want her" "Thats it man, thats it. Kasan ko cewa ban tab'a kwanciya da ita bah?, da na tab'ata sai jikinta ya fara rawa kamar taga wani abun tsoro, bansan me yasa bah" Dariya Sameer ya shiga yi sosai har da rik'e ciki, sai da yayi mai isarshi kafin ya d'an tsaya, kallon Khulayd yake kamar wani sauna yace "Man, anya wannan kai neh kuwa? Kaine wai ka kasa shawo kan mace zuwa makwancin ka?" Rai a b'ace Khulayd ya kalloshi yace " Its high time kasan cewa wannan daban ceh, she's my wife man, don't you get it?" " Toh sai meye don matarka ceh, u have every right a kanta, ko raping d'inta sai kayi ai" Yanzu kam ran Khulayd ya gama b'aci, jawur idanunshi suka sauya kala, yace " Can we please stop talking about this? Ni solution nake nema" Murmushi Sameer yayi yace "Okay, lets do this, tashi zaka yi ka shirya, zamu fitah" Khulayd bai ce komai bah ya mik'e zuwa upstairs, jim kad'an ya sauk'o a shirye tsaf kuma bai tambayi Sameer ina zasu bah, suka fice.

A mota babu wani hiran da suka yi, yawo suka yi tayi har karfe tara na dare, daga nan Sameer yayi driving d'insu zuwa wani club, Khulayd bai yi musu bah ya bishi zuwa ciki, wurin shan abu suka nufa yayin da Sameer yayi ordering giya, kwalba d'aya zam aka kawo aka ajiye gabansu da glass cups guda biyu, Sameer yana kallonshi da wutsiyan ido yana tsiyayan giyan a cup, d'aga cup din Sameer yayi ya juye a bakinshi yana wani yamutsa fuska, duk Khulayd na kallonshi har ya sha cup biyu, so yake ya sha amma yana tuna Sahr coz he gave her his word cewa bazai sake shan giya bah, ji yayi kanshi na juyawa, runtse ido yayi kawai ya d'auki kwalban giyan ya kifa a bakinshi, sai da ya kusan shanyewa ya sauke yana hawaye, kwantar da kanshi yayi kan wurin yana da ya sanin shan da yayi, lokaci kad'an ya fita a hayyacinsa, sai surutai yake yi yana kiran sunanta, da Sameer yaga haka ya mik'e ya nufi b'angaren y'an mata, da zuwanshi ya d'aura idanunshi kan wata pretty girl, murmushin mugunta yayi sannan ya karasa wajenta, bayan sun d'an gaisa yake nuna mata Khulayd yace "Kinga wancan?" Yana mata nuni da yatsa, kallon inda yake nunawa tayi ta hango Khulayd yana ta sambatu " Awwn, he's hot" ta fad'a tana lasar leb'e, sosai Sameer yaji dad'I yace " Inaso kiyi duk yanda zakiyi ki samu kanshi, he really needs a woman" Dariya tayi kafin tace "Kamar an gama, ko baka biyani bah zanyi coz ya tafi da imani nah, he's so cute" tana gama fad'in haka ta nufi wurin Khulayd.

Yana nan yana ta faman sambatunshi ta iso, kawai lalubanshi ta fara tana ta wani tattab'a shi tana " Hi handsome" D'agowa da jajayen idanunshi da ya bugu ya kalleta, murmushi taga ya sakar mata yana cewa "Precious kece? Pls ina bukatarki sosai" Tana jin haka ta fara nannarke mishi, tana shafashi tana sumbatarsa har sai da ta tabbatar tayi seducing d'inshi, d'agashi tayi suka wuce zuwa wani d'aki, suna isa ta turashi zuwa gado ta dawo tayi locking k'ofa, Sameer na ganin haka ya fara dariya. Cire kayanta ta soma yi har ta cire kaf, kallonta kawai yake kamar wani sok'o, zuwa tayi ta sameshi a saman gadon tama mishi wani abubuwa, fuskar Sahr kawai yake gani a jikin nata, sosai sukayi wasanni, jira take kawai taji aukuwan abunda take muradi, kad'an ya rage ya faru kawai yaga cewa ba Sahr bace, da sauri ya tashi daga kanta kamar zai fad'I don tsananin buguwan da yayi, a kyar ya d'auki rigarshi dake yashe a kasa ya saka, da ikon Allah ya samu ya fice daga d'akin ya barta tana maida numfashi, wurin Sameer ya koma yace masa " Take me the hell outta here."

*SEEMBY LUFF*😘 ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby luff* 😘 Page *80*

*This is for you girlfriend like no other*💖 *FIRDAUSI JEEBOH (FEEDOH DEEDOH)*❤ *ILY so much babe* 💯💯💯

Kallonshi Sameer yake da mamaki saboda shigansu d'akin yayi wuri a ce har ya fita, ganin kallon yayi yawa Khulayd yace " I said get me the hell out of here" da k'arfi har sai da Sameer ya tsorata, babu shiri ya mik'e kamar wani munafuki yayi gaba, da k'yar Khulayd ke binshi a baya har suka isa mota. Suna zuwa gidah, Sameer bai gama parking motan ba Khulayd ya bud'e k'ofa har yana tuntub'e ya fita, banging k'ofan parlor'n yayi ya shiga without even closing it, k'arasawa yayi cikin parlor'n ya zube kan sofa yana maida numfashi, dafe kanshi yayi yana jin yana juyawa daga k'wancen da yake, ya kusan 15mins a kwance kafin daga bisani ya mik'e da idanunshi a lumshe, da k'yar ya iya haurawa stairs saboda nauyin da kanshi yake masa. Tana zauneh bakin gado ta rafka uban tagumi kamar wacce aka yiwa mutuwa, ji tayi an turo k'ofan d'akin kamar za'a b'alle, a tsaorace ta kai kallonta zuwa position na k'ofan, ana bakin k'ofan taga ya durkushe ya fara amai ba kakkautawa, wani ihu ta k'wala ta tashi da gudu ta isa wurinshi, kanshi ta d'agi a rikice tana " Ya Khulayd me ya sameka? What's wrong with you?" Bai ma san da shi take bah, amai kawai yake kamar zai amar da y'an hanjinsa, hawaye neh suka fara bin kuncinta tana ta faman jijjigashi tana cewa " Ya Khulayd, please talk to me, what's wrong, talk to precious, talk to your wife" tana maganar ne cikin muryan kuka kamar ranta zai fita, minti kusan biyar ya d'auka yana k'wara amai kafin ya tafi luuu kan tiles a galabaice, sosai ta tsorata, ta ma rasa meye zata yi coz she's not even thinking straight, mik'ewa tayi da nufin zuwa da k'ira Fa'eeza da Sameer, ji tayi ya rik'o hannunta gam, da sauri ta juyo tana kallonshi, girgiza mata kai yayi sannan da k'yar ya iya bud'e bakinshi yace " Don't go precious, please stay with me kinji" Saka hannu tayi ta share hawayen fuskarta ta durkushe a wurin tana kallonshi, runtse idanu yayi ya sake bud'esu ya sauk'e a kanta, k'ura mata ido yayi sosai kamar yau ya fara ganinta, haka kawai itama ta tsinci kanta da saka idonta cikin nashi, da taga bai da niyyan barin kallonta ta mik'e da sauri-sauri zuwa bathroom, jim kad'an ta dawo da mopper da ruwa, sunkuyawa tayi ta taimakeshi ya matsa zuwa gefe ta jinginashi da bango, goge wurin ta shiga yi tana kwashe aman har ta gama gogewa tas, duk abunda take yi yana kallonta kamar ya had'iye, room fresher ta d'auko tayi spraying sannan ta kwashe abubuwan ta mayar bathroom ta wankesu. Fitowa tayi d'auke da k'aramin bucket da ruwan d'umi a ciki sai kuma karamin towel, a hankali ta k'araso gabanshi ta durkusa, bata ce dashi komai bah kawai ta shiga cire mishi kayan jikinshi, har ta cire shirt d'in bai iya ce mata komai bah, kamar statue aka ajiye a wurin sai binta kawai yake da ido, singlet na jikinshi ta cire shima sannan ta tsoma towel d'in a ruwa ta matse, sai da ta kalleshi tukun ta mayar da hankalinta kan abinda take yi, a hankali ta shiga goge mishi jikinshi da fuskarshi har ta gogeshi tsaf, ajiye towel d'in tayi a gefe ta juyo ta k'urawa faffad'an k'irjinshi ido, sosai ta sha'afa da kallon tana jin wani irin abu a jikinta, a wahale ya mik'a hannunshi ya kamo nata hannun, kasa mishi magana tayi kawai tabi hannunsu da kallo, a nutse ya d'aura hannunta a samar k'irjinshi yana kallonta, kunya sosai taji ganin cewa ya kamata tana kallon chest d'inshi, dauriya sosai tayi ta shiga shafa k'irjin a hankali har sai da ya fara lumshe idanu, ita kanta bata san zata iya yin haka bah, fuskarshi ta d'ago ta kalla taga idanunshi a lumshe kuma fuskarshi d'auke da murmushi, matsowa ta shiga yi slowly har ta kawo fuskarta kusa da nashi, iska ta masa blowing a fuskan tana murmushi, k'irjin ta kai bakinta tayi wani pecking har sai da yaji wani shock, kin bud'e idanunshi yayi don yasan yana bud'ewa zata gudu, ganin bai bud'e idanu bah yasa ta kai bakinta kan nashi k'irjinta na bugawa, lumshe ido tayi ta tsotsi lower lip d'inshi kad'an, cike da jin kunya ta mik'e da nufin guduwa, sake chafke hannunta yayi tayi saurin rufe idanunta, a hankali yace " Kar ki tafi please" Daga tsayen da take kuma tak'I juyawa ta kalleshi tace " Ya Khulayd u need to take a shower" Yana kallonta cike da so yace "Then help me stand still, am weak precious" Babu yadda ta iya ta juyo, sai dai taki bari idonsu ya had'u, da k'yar ta iya d'agashi don ba karfi ke gareta bah, shima kuma he's weak, a hankali ta rik'eshi har zuwa k'ofan bathroom ta tsaya, kallonta yayi kamar zai yi hawaye yace " Precious ba zaki min wanka bah?" Sakeshi tayi ta bar wurin da gudu tana rufe fuskarta, girgiza kanshi yayi yana murmusawa ya bud'e k'ofan bathroom d'in ya shiga.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull